Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gurin Salim tana kokarin hawansa yace Safna jeki ki kira Aunty Larai kinji tace to tatafi tana dariya alokacin shekararta uku taje tasami Larai azaune kai maraba da Safna yashe kukazo itakuma sai dariya take tariko hannunta tace Dady Larai tayi dariya kina nufin Dadynki yace nazo to mutafi tarikota sunfito Ummi tace tatasoki ko a'a aiba laifinta bane Dadynta ya'aikata lallai Safna akwai wayo harkinyi wayon kiran wani yauwa Salim nikuwa ina Safna tinjiya dakukazo banji kunyi wayaba kuma bata kira tayi magana da Safna ba kotakira dakuna gida a'a Ummi bata kiraba kuma idan aka kirata ba'asamunta ni wallahi abin haryafara tsoratani to yanzu kakira Safwan saikaji aishidinma kwana biyu sai ahankali domin ko office yadena zuwa koda yajema baya aikata komai banda tinani inaji ajikina da akwai abinda yake faruwa agidansu Ummi tace subhanalillah to kaga yanzu kirashi kaji ko lafiya to yadau wayarsa yakira layinsa shiru ba'adagaba yasake kira nanma shiru yakira kamar sau biyar haka baidagaba abin yabashi mamaki to maiyake faruwane Ummi sai kallonsa takeyi taga yanayinsa yacanza kafin tayi magana Nafisa tarigata yaya Salim lafiya gaskiya Nafisa banajin lafiya domin nakira Safwan aji biyar amma baidagaba a'a Salim karka fadi haka kakira wani daga cikin yan gidansu saikaji to yakira Abban Safwan duk kanninsu ita kawai suke kallo yayinda zuciyar Abba tatafi akan damuwar Safna dakin yayi shiru bamai magana ringing din wayar Abba ne yakauda shirun dakin yaciro wayar yaduba yaga sunanan Salim yadaga sungaisa yace Abba dan Allah Safwan fa nakira layinsa baidaga ba ok bara nabashi Abba yamika masa wayar yakarba yakara akunnansa batare da yayi naganaba Salim yace Safwan wai lafiya inata kiranka baka dagaba cikin kasa-kasa da murya yace wallahi Salim bana tare da wayata shiyasa Safwan lafiya kake kuwa naji muryanka wani iri maiyake damunkane a'a Salim banibane Safna ce da sauri yace Safna maiyasameta batada lafiya yanzu hakama muna asibiti tare da ita anbata gado subhanalillah maiyake damunta to faduwa tayi haryanzu bata farfado daga sumar datayiba yanzu haka batasan inda takeba subhanalillah to Allah yayayemata Allah yakawo mata sauki Amin Salim yanzu ina kano amma gobe zandawo insha Allah inadawowa anan zansauka to inagaida Safna dasu Ummi sunyi sallama yabawa Abba wayarsa lokaci daya Ummi da Nafisa sukace maiyasami Safna wai faduwa tayi tasuma kuma haryanzu batasan inda takeba domin bata farfadoba innalillahi wa'inna'ilaihiraji'un to Allah yabata lafiya ya aiko mata da sauki Amin cikin masugantaba amma tausayinta yakamasu sosai Ummi sai kallon photo tanta da Safna take domin itama sunba daya tasa afalonta Allah sarki yarinyar kirki gata da shiga rai sai dare suka tafi gida Safna gurin Ummi takwana Salim bayan sunkoma gida yakara kiran layin Safwan amma baidagaba hakan yatabbatarmai da baikoma gidaba harzuwa wannan lokacin yana asibiti haka yahakura washe gari da safe suka fita sukazo gidansu Ummi anan sukayi break fast sunyima Ummi da Abba sallama sunfito suntafi

Kaduna

Su Abba sundawo daga masallaci sunsami su Umma abakin kofar dakin da Safna take Abba yace Zainab haryanzu bata barkaba eh Abba tafashe da kuka a'a Zainab kidena kuka zata tashi insha Allah kuma zata sami lafiya kinji shidai Safwan baice komaiba yama wucesu yashiga dakin yazo kusa da ita yanata kallonta yana zubar da kwalla yaduba agogon hannunsa yaga karfe tawkas da rabi na dare 08'30pm ace haryanzu Safna bata farfadoba tinkarfe biyar na yamma 05:00pm gaskiya duk dacewar tana numfashi amma shiyafara tsorata yadukursa kasa da ita yasa hannunsa cikin nata yarintse yadora kansa akan gadan datake ba'abinda yake sai kuka domin damuwar tayi masa yawa yarasa yazaiyi da ransa acan gurinsu Umma jitake kamar taje tafito dashi adakin sabida ita haryanzu zuciyarta bata aminta da Auranba kuma bazata taba barin ayi wannan Auranba

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:52] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
3⃣7⃣
By

Fauziya Usman

Safwan yana cikin kokansa Safna tatashi saidai baimasan tatashiba kasancewar batayi wani dogon motsiba ahankali take buda idanta harsuka bude taduba dakyai tafahinci ba'agida takeba tabbas wannan asibitice bako shakka saizuwa wannan lokacin taji sautin kukan Safwan da sauri tajuyo da kallonta zuwa garesa yanayin yanda yake kukan taji tausayinsa yakamata talura da hannunsa dayake cikin nata tadan matse hannun kadan tana dan murzashi da yatsun hannunta da sauri yakai kallonsa gareta sunyi ido biyu tayimasa murmushi sosai shima yasami kansa dayimata murmushi kanwata kintashi eh maiyasamekane kake kuka taciro hannunta daga nasa tanashare masa kwalla dake fuskarsa yayana dan Allah kadena wannan kukan banaso kaji to nadena yayana inasu Aunty Zainab suna waje bara nafada masu kinfarka to yafita tabisa sa kallo tarinrse idota taji wani abu yana yimata yawo ajiki shigowarsu ce tasata bude idonta nansuka shiga yimata yajiki ta amsa danasami sauki Abba yacewa Safwan yaje yakira Hafiz ya'amsa dato yafita bayan wani lokaci sundawo tare yadubata yacire mata ruwan dake hannunta yace yakamata taci abinci sannan sai amayarmata da ruwan Abba yazo gurinta yace Safna maizakici Abba zansha shayi anhada mata shayi tasha tayi salla anmayar mata da ruwan sannan Hafiz yayimasu sallama yatafi Abba yakalli Umma yace Hajiya mutafi oo mutafi kuma eh kinga dare yayi to idan natafi wazai kwana anan Zainab zata kwana da ita to shikenan yanzu abinda za'ayi sat Safwan kabiyomu kakarbo mata duk wani abinda zatayi amfani dashi to Abba tafada masa abinda zaizo mata dashi aciki harda wayarta haka kuwa akayi yaje yakawo mata duk wani abu datake bukata bama itakawaiba harda Safna sunjima suna fira da ita kafin barci yadauketa sabida yasamata allurar barci acikin ruwa domin tana bukatar hutu saida tayi barci sannan Safwan yayi sallama da Zainab yatafi Zainab taduba wayarta tasami missed call dayawa aciki harda na Hafiz takirashi yadaga yana mamaki tace barka da dare Angona yauwa Amaryata bakiyi barciba eh Safna fa tayi tinda jimawa gaskiya Zainab Safna tana da karfin hali shiyasa damuwa tayi mata yawa domin tana boye damuwarta sam batasan asan halinda take ciki wanda kuma hakan illace babba Hafiz kenan ainasan Safna nakumasan halinta saidai mutaru muyimata addu'a to Allah yabata lafiya Allah kuma yayaye mata abinda yake damunta Amin sunjima sosai suna magana daga bisani sukayi sallama ta'ajiye wayar takwanta

Washe gari bayan sunyi salla takalli Zainab tace Aunty Zainab wallahi wanka nakesanyi kuma babu ruwan zafi to karki damu bara nayiwa yaya Safwan waya saiyakawo maki to shikenan takirashi ringing daya yadaga bayan sungaisa tafada masa sakon Safna yace ina Safna Gata tabata wayar sungaisa bayan sunyi sallama yafito saidai lokacin Umma bata fitoba kuma gashi indo batanan yashiga kicin da kansa yadora ruwan zafin saida yaga suntafasa yajuye acikin plex yadawo dakinsa shap-shap yawatsa ruwa yafito yashirya yasauko Umma tafito yagaisheta taga yana kokarin shiga kicin tatambayesa maizaiyi akicin yafada mata ruwan zafi zaikawa Safna takallesa taja tsaki tisaikabari nashiga nadafa ko ainama dafa dantindazu mukayi waya da ita lokacinne Abba yasauko sungaisa Safwan harkafito eh Abba Safna ce tayi waya tanasan ruwan zafi sune zankai mata to idan kaje kagaisheta kafin nashigo to Abba zataji yashiga kicin yadauko ruwan yafito yayi tafiyarsa Umma sai wani kallonsa take tafada azuciyarta kayi iyayinka amma bazantaba barin ka Auretaba tadan mere baki tayi tafiyarta Abba yalura da ita tashiga kicin dominyin abin break fast su Zainab suna zaune suna fira Safwan yaturo kofa yashigo tare dayin sallama duk kansu sun'amsa masa yashigo dafari'arsa ya'isa gurin Safna yana yimata yajiki ta'amsa da Alhamdulillah to Allah yabida lafiya Amin yayana yauwa toga sakonki tayi murmushi inagodiya Zainab yadau ruwan taje tahada mata ruwan wanka tafito tokije ga ruwancan to Aunty Zainab nagode tatashi tashiga wanka ganin tashiga wankane yasa Safwan fita daga dakin bayan tafito tashirya tasa doguwar riga ta atamfa Zainab takalleta Safna gaskiya kinyi rama sosai tayi shiru batare datace komaiba suna haka sukaki anbuga kofa Zainab taje tabude lokaci daya tasaki murmushi Hafiz tare da Safwan sunshigo Hafiz yaje inda Safna yamats yajiki naji sauki to Allah yakara afuwa Amin ya Allah yadawo gurin Zainab yan mata yakike tayi murmushi ina lafiya kamar kai yamai jiki tasami sauki to Allah yakara lafiya Amin Safna maizakici banajin yunwa banyardaba kifadamin maizakici to bara nayi tinani saina fadama a'a karkibawa kanki wahala kidai fada kawai to yanzu kasan miye a'a nabaka zabi kazabamin a'a karmuyi haka dake domin banasan nazaba maki abinda bakyaso kodaya domin duk abinda kazabamin shizanci nayima alkawari to shikenan suna cikin firarsu saiji sukai anturo kofa anshigo tare dayin sallama sunkanninsu sunkai kallonsu ga kofar tare da amsawa Abba ne tare da Umma Abba sannu da zuwa yauwa Zainab Umma ina kwana lafiya qlau yamai jiki taji sauki Hafiz yagaishesu yafita sun'isa inda Safna tagaishesu sunyi Mata yajiki nasami sauki

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:52] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
3⃣8⃣
By

Fauziya Usman

Zainab tasami abinda taci kuwa a'a Abba haryanzu aibanajin yunwa Abba a'a Safna banasan kina wasa dacin abinci Zainab zokizuba mata abinci to Abba tazuba mata tabata toyimaza kicinyeshi kinji to Abba nizantafi Safwan kakula da ita sosai to Abba Allah yakiyaye Amin yafita yayi tafiyarsa yaya Safwan kayi break fast kuwa a'a Zainab tazuba masa itama tazuba bayan sunkarasa cin abinci Zainab tadauko magani da ruwa taba Safna tasha baifi mintuna ashurin dashan maganinba sai barci yadauketa dakin yayi tsit bamai magana buga kofar da akayine yajanye shirun dakin Zainab ce taje tabude kofar tace sannunku da zuwa sunshigo Salim ne tare da Nafisa sai Safna Safwan yatareshi tare da bashi hannu sungaisa sungaisa da Umma Nafisa tafada azuciyarts lallai Safna tanajin jiki duk tarame Salim yaje inda take yace Allah sarki Safna Allah yabaki lafiya yayaye maki Amin amma kaima Safwan bakada lafiya ko a'a lafiyata qlau Nafisa tace yaya zaiyi lafiya kanwarsa ba lafiya kinfadi gaskiya Safna nakokarin tashinta domin taganeta da sauri Nafisa tajanyeta haba Safna karki tasheta mana bakiga bata da lafiyaba itakam aibatasan hakanba Zainab kwana biyu wallahi banshigoba amma insha Allah idan Safna tasami sauki zamu shigo to Allah yabata lafiya Amin ya Allah Salim yabar Nafisa yafita shida Safwan bayan fitarsune Hajiya tazo saidai harzu wannan lokacin barci Safna takeyi kowa yaganta saitausayinta yakanashi Hajiya batawani jimaba tayi tafiyarta lokacin dasu Salim suka dawo shibaishigoba saidai da Safwan yashiga yasanar da Nafisa Salim yana amota yana jiranta tayiwasu Umma sallama tafita alokacin ko gida basu isaba kaitsaye asibiti suka dira saibayan tafiyarsune Safna tafarka daga barci tana tashi toilet tashiga tayo alwala tafito tayi salla bayan ta'idarne Zainab tace lallai Safna kinsha barci Hajiya tazo dasu yaya Salim kina barci ayya aikuwa banji dadin da banga Hajiya ba sannan banga kawataba suma abinda yasa suka tafi daga unguwa suke shiyasa amma nasan zasu dawo insha Allah Safna nizanje gida yanzu inasan nayi wanka saina dawo to Aunty Zainab saikin dawo tafito Safwan ne yakaita tayi wanka tashiryo sannan tadawo da dare Abba yadawo sunjima suna fira dashi nadan wani lokaci sannan yadauki Umma suka tafi

Washe gari a makaranta su Hafsat sunga Safna bata shigoba kuma sunkira wayarta tinkafin ranar amma akashe duk kanninsu abin yabasu mamaki to maiyake faruwa da ita ne bayan suntashi school kaitsaye Hafsat gidansu Safna tanufa saidai bata sami kowa agidanba domin gidan arufe yake bayan ta'isa gida takira Asma'u tafada mata taje gidansu Safna tasamesa arufe Asma'u tace to kodai sunyi tafiyane tonimadai bansaniba gaskiya Asma'u nifa nafara tsorata domin kinsan Safna kwana biyunnan tana fama da damuwa sosai bata cikin farin rai dole da akwai abinda yake faruwa toyanzu Hafsat yaza'ayi musan inda Safna take nima shine abinda naketa tinani

Washe gari karfe 12:00pm suka tashi school Bashir yasamesu yace Hafsat wai ina Safna tashigane kwana biyu tayi ajiyar zuciya wallahi Bashir muma bamusan inatashigaba domin jiya naje gidansu amma nasamesa arufe to ko sunyi tafiyane gaskiya banajin sunyi tafiya domin da tafiyace dasai Safna tafada mana Hafsat kenan balallai zata fadaba domin Safna gaba daya tasauya daga yanda mukasanta zai'iya yuwuwa sunyi tafiya yauwa Hafsat natina da akwai wani gida da Safna take zuwa anan kusa damu yanzu idan nakoma gida zanje natambayeta insha Allah to yayi amma duk abinda tafada maki kisanar dani dan Allah karki damu zanfada maki da haka suka rabu haka kuwa akai Asma'u bayan tahuta tayi wanka taci abinci tafita taje gidan Ramatu tayi sallama tashiga bayan sungaisa tafada mata ita kawar Safna ce kuma anan layin take dama tazone taji ko lafiya domin taga kwana biyu Safna tadena zuwa school kuma wayarta akashe taje gidansu kuma tasami gidan arufe shine nace bara nazo naji ko lafiya Ramatu tace Allah sarki ashe bakijiba ai Safna tana asibiti batada lafiya yau kwananta biyar amma yanzu da sauki subhanalillah wane asibiti take nantafada mata asibitin datake da layin datake tafito tayi mata sallama bayan takoma gida takira Hafsat tafada mata Safna tana asibiti takira Bashir tafada masa sunshirya inda zasu hadu saisu tafi da yamma sosai suka isa asibiti sunsami dakin cike da mutane sungaisa dasu Umms saidai Safna barci takeyi basu wani jimaba ganin yamma tayi sosai sukayi sallama dasu Umma suka taci domin harzuwa wannan lokacin barci takeyi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:52] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
3⃣9⃣
By

Fauziya Usman

Kwananta takwas akabata sallama suka koma gida tin asibiti Abba yasaka ido akanta yafahinci cewar akwai rashin jituwa atsakaninta da Umma bayan sundawo gida da sati biyu Abba yadawo daga office yashigo kamardai kullum koyau bakowa afalo yanufi dakinsa zaune yake abin duniya duk ya'ishesa to maiyake faruwane agidansa yariga yagama fahimtar 'ya'yansa basa cikin farin ciki kuma abin yasamo asaline daga Safna shikansa damuwa tana neman tayimasa yawa to mai Hajiya take kullawane agame da Safna domin yagama fahimtar cewa duk abinda yake faruwa to da saninta amma zaici gaba dasaka ido domin sanin abinda yake faruwa Safwan nazaune a office Salim yaruro kofa yashigo tare dayin sallama yakata ya'isa inda yake saidaishi bainasan yana gurinba yakira sunansa baiko juyoba balantana ya'iya amsawa yafahimci cewar yayi nisa cikin tinaninsa yadafashi tare da bubbuga bayansa yadan tsorata yatada kansa sama sunyi ido biyu da Salim yayi ajiyar zuciya Salim kashigo eh kaga Safwan dan Allah kafadamin abinda yake damunka baikamata ace kana boyemin damuwarkaba ko haryanzu bakayarda dani bane a'a Salim wallahi bahaka bane to idan kayarda dani kafadamin naji maiyake damunka yasunkuyar da kansa kasa yasanar dashi duk abinda yake faruwa saidai baifada masa cewa Safna yakesoba lokaci daya yaji tausayinsa dana yarinyar duk yakamashi yakallesa Salim yanzu miye mafuta karka damu insha Allah za'asami mafuta kaji Allah sarki yarinyar abar tausayi Salim kanasan kagantane eh zanso naganta domin tausayinta yacika zuciyata to karka damu insha Allah yau dinnan zankawota gidanka domin kugaisa da gaske kake eh dagaske nake to yazakayi da Umma karka damu da wannan toshikenan inaduban hanyarku saikunshigo sunfito kowannansu yashiga motarsa yayi tafiyarsa Safwan ya'iso gida yasamisu Umma afalo yaya Safwan kadawo eh Zainab ina Safna kardai bata dawoba tadawo inajin shiryawa take ok nima baranaje nashirya lokacinne Abba yafito Safwan yace Abba ashe kadawo eh tibdajimawa kabiya tawani gurinko a'a Abba nadai jima da Salim muna magana ok Umma sai kallonsa take tana mere baki domin tasan duk zancansa baya wuce na Safna kuma kayi kagaji kabari aikin banza Abba zantafi nashirya dan inasan zanfita da Safna ina zakutafi yayi murmushi banesa zamuba domin iyakarmu gidan Salim to afito lafiya bayan yatafi Safna tafito domin yanzu tana tana iyakokarinta domin ganin tabiye damuwarta sabida yanda taga Abba yadawo akanta sai faman tambayarta yake amma takasa fadamasa komai ya tambayi Safwan da Zainab suma sungagara bashi amsar tambayarsa shiyasa abin yake damunsa tafito sanye take da riga da siket na les tayafa mayafi tazauna tare da gaidasu Umma Zainab takalleta kanwata sauki yasamu to Allah yabida lafiya Amin Auntyna Safna kinsha magani kuwa a'a Abba sabida barci yake sani shiyasa nabarshi sai zuwa anjima sainasha to Allah yakara lafiya Amin su ukune kawai suke magana yayinda Umma tayi shiru sai maganar zuci take Abba yakalleta Hajiya lafiyarki kuwa maikagani naga kinyi shiru sai tinani kawai kike a'a lafiyata qlau ba'abinda nake tinani to shikenan Safwan yakarasa shirinsa yafito cikin kananan kaya kallo daya Safna tayi masa taji yabirgeta sosai itadai tana matukar sansa saidai yafi karfinta yakamata tabawa zuciyarta hakuri tadena azabtar da kanta yasauko yazauna yakalli Safna kanwata kinfito eh toya school Alhamdulillah yakarfin jikinki basami sauki sosai to Allah yakara lafiya Amin yarabbi yakira sunanta Safna ta'amsa batare data kallesaba yace dago fuskarki kikalleni magana zanyi dake vayanda ta'iya dole tadago fuskarta yayi mata wani irin kallo da sauri tasunkuyar da kanta kasa Safna inasan zaki rakani gidan Salim ko bazakiba tayi shiru batace dashi komaiba Abba dan Allah kace tarakani domin idan idan bakasa bakin kaba nasan bazataba Safna bazaki raka yayankiba aisainayi maku dariya a'a Abba zanrakasa tajuyo takalli Zainab tace Aunty Zainab kebazakiba gaskiya bazaniba saboda Hafiz yafadamin yanan tafe saidai kundawo ok Abba muntafi Umma sai mundawo adawo lafiya sunfito sunyi tafiyarsu suna cikin tafiya yaga tayi shiru yace Safna kardai haryanzu faduwar gaba kike kinga kidai-daita tinaninki domin idan har Abba yana raye to bawanda ya'isa yarabani dake dan haka kidena damun kanki kinji itadai kallonsa kawai take yayinda takejin wani sansa yana tinkararta sun'isa sunshigo falon gidan tare dayin sallama saidai bakowa Nafisa nakicin taji sallama tafito tana fadin waya Saban gani maraba da Safna sannunku da zuwa yauwa Aunty Nafisa yagida lafiya qlau yakarfin jiki kinga tin asibiti bankomaba lah wallahi bakomai ainasami lafiya to Allah yakara lafiya Amin ina kawata tayi dariya kawarki tana daki tare da Dadynta to akiramin ita domin gurinta nazo yanzu kuwa yaya Safwan barka da zuwa au ashe kinganni kayi hakuri toya wuce kiramin Salim to tatashi tatafi tasamesa yana taya Safna wasa tayi murmushi to idan kunkarasa wasar ga Safwan can yazo tare da Safna yakalleta Safna kuma eh ok yafito hannusa rike da Safna yakaraso Safwan harka karaso wallahi kuwa to sannunku da zuwa yauwa kanta sunkuye tagaishesa ya'amsa tare da yimata yajiki nasami sauki Alhamdulillah Safna tazo gurinta tace Aunty a'a niba Auntynki bace ni kawarkice wayace kirika kirana da Aunty Salim yace ni mana sai lokacin tajuyo da kallonta zuwa garesa

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:52] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
4⃣0⃣
By

Fauziya Usman

Da sauri tazara ido tana kallonsa tadafe kai tarintse ido ga alama tinani take Safwan yakira sunanta Safna lafiya can tabude idanta tana kallansa tace yaya Safwan zan'iya tambayarka wani abu inajinki zaka fadamin gaskiya insha Allah kafadamin miye sunan yaya Salim na asali cikakken sunansa kamarya a'a nidai kafadamin karki damu nizanfada maki dakaina sunana Salim Umar shikenan taci gaba da mai-maitawa Salim Umar daga bisani ta girgiza kai a'a basunanka Salim Umar ba sunanka Salim Mansoor sunan Mummynka Haj Aisha karabu dasu tahanyar yimaku fashi ahanya kana da kanwa itama karasata sanadin zuwa kasamo mata ruwa katina da sauri yazo inda take yace ke wacece dan Allah ya'akai kikasan komai na rayuwata tafashe da kuka maitsanani yaya Salim yanzu baka ganeniba niface Safna kanwarka yazaro ido da sauri tare da ambatar sunanta Safna yafashe da kuka Safna kece nice yaya Salim ashe zankara ganinka arayuwata baisan sanda yarungumetaba mamaki yakama Safwan da Nafisa sai kallon ikon Allah suke bayan sunsaki juna daga rungumar dasukayi Salim yakalli gabas yayiwa Allah sujada tare da nuna farin cikinsa abisa ganin kanwarsa dayayi yayana wannan shine yayana danake fadama wanda nacema bansan inda yakeba bayan shekaru da dama Allah yasake hadani dashi asanadinka gaskiya yau ina cikin farin ciki marar misaltuwa farin ciki yayiwa Salim yawa harya kasa fadar komai sai kwalla takeyimasa zuba yau shine tare da kanwarsa ba mafarki yakeba Safwan ya kallesa yace Salim dama kanada kanwa amma baka taba fadaminba a'a Safwan bahaka abin yakeba abinda annan shine banasan kowa yasan cewa basu Ummi bane suka haifanba domin sundaukeni dansu sunbani duk wata kulawa basasan damuwata ko bacin raina koyaushe yaushe farin cikina sukeso fadar cewa inda kanwa yana nufin suba iyayena bane wannan shine dalilin dayasa banfadamaba gaskiya dalilinka yanada karfi domin ba wanda zaiyarda dacewa basu Ummi suka haifekaba domin sanda sukeyima ko iyayenka sai haka Salim yadawo da kallonsa ga Nafisa wadda taketa kallinsa yakira sunanta Nafisa lokuta da dama kinsha tambayana akan wacece Safna miye dalilinda yasa nasawa 'yarki suna Safna saidai nayimaki shiru to yau gazahiri kingani ga Safna kanwata nida ita Uwa daya uba daya yaya Salim inatayaka murna abisa ganeta dakayi nagode Nafisa Salim amma zanso nayima wata tambaya inajinka ina iyayenku suke yayi shiru yagirgiza kai Safwan wadanda suka yimana fashi sunkashe mana iyaye innalillahi wa'inna'ilaihiraji'un to Allah yajikansu da rahama Amin Safwan sunyi shiru nadan wani lokaci Salim yakalli Safwan yace Safwan dan Allah kayi hakuri farin ciki yahanani natambayeka ina Baby yayi murmushi bakomai Salim to tana Salim kenan aimuna tare da ita a'ina gata anan yanuna Safna Salim yakallesa Safwan Safna fa kanunaman eh Salim ni Safna ce ZABINA ita nakeso bantaba sanwata yarinyaba face ita domin da soyayyarta nagirma harkawowa yanzu kuma ita kadai zanso har iyatsayin rayuwata lokaci daya Salim yatina irin wahala da azaba da akebata adalilin soyayyarsa take tausayinta yakamasa yafahimci akwai so maitsanani atsakaninsu shibazaiso yashiga tsakaninsuba to amma taya zaihana kanwarsa shiga damuwa bakomai Safwan insha Allah zaka sami Safna karka damu to Salim Allah yayarda Amin sunjima suna fira shida kanwarsa suna kokarin tafiyane Salim yacewa Safna maizaihana kidawo gidana da zama tayi murmushi a'a yaya Salim sam hakan bazaiyuwuba idan kaga narabu dasu Abba to Aurene ko mutuwa katina irin shekarun danayi inatare dasu kawai sabida nahadu dakai bayan wani lokaci saina barsu nadawo gareka gaskiya bazan iyaba inajin dadin zama dasu fiye da tinaninka wanda harnake mantawa da cewa banda iyaye ina samun farin ciki sosai azamana dasu dan haka bazan iyadawowa gidanka da zamaba kayi hakuri bakomai Safna nafahinceki amma zaki iya zuwa duk bayan kwana biyu ko tayi murmushi insha Allah sunfito zasu tafi tana rike da hannun Safna tace kawata nizantafi sai jibi idan nadawo to Aunty a'a ba Auntyba kawa zakice kinji Salim yayi dariya kinga Safna yanzu bama Aunty zata kirakiba da mama zatakiraki tawani zaro ido mama kuma so kake nayi tsufa ina yarinyata sunshiga mota zasutafi yace Safwan bara narakaku yayi murmushi to mutafi yauwa Nafisa dauko mayafinki ta'amsa dato taje tadauko mayafinta suntafi sun'iso gida sunyi parking sunfito mota sunsami Zainab tana fira da Hafiz tazo sungaisa abin mamaki taga Safna cikin farin ciki tamkar ba'itaba tomaiyake faruwa bayan sungaisa sunshiga

Please Login or Register in order to submit comment