Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah yataimaka Skin Abba yaya Safwan muje kaci abinci bakadaci komaiva to Zainab muje suntashi Abba yayi dakinsa Umma tabi bayansa Safna ce kezuba abincin bayan tagama tazo tazauna gaskiya yazamemin dole nayiwa Allah godiya abisa baniku dayayu amatsayin kannena ina alfahari daku safe da yamma Allah Ya Mana Ku Cikin aminci Amin yaya Safwan aikomu muna alfahari dakai amatsayinka na yayanmu yanzudai muci abinci tukunna naci ko muci sorry nuci suna cikin cin abinci Safna takalli Zainab tace kinsan wani abu kuwa a'a saikin fada kalli yaya Safwan dakyau

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣9⃣
By

Fauziya Usman

Kalli yaya Safwan dakyau kigani bakiga yasauyaba take tadaga ido takallesa eh nagani to amma maiyasa yasauya daga yanda yake kebaki gane bane to taya zangane tinda baki fadamin komaiba tobara kiji soyayyace tasauyashi yadawo ahaka da akwai wadda yakeso ammafa baifadaminba domin dana tambayesa baice dani komaiba ke habadai ammafa zanjidadi sosai idan har abinda kikafada yazama gaskiya duk yananan kallace dasu yakallesu daya bayan daya Zainab mai Safna take fada makine kifadamin gaskiya karki boyemin komai kinji nan take sukayi ido biyu da Zainab tambayarkifa nakeyi ko bazaki fadaminba Safna takalleta tare da girgiza mata kai alamar a'a to shikenan tinda bazaki fadaminba yatashi zaitafiyarsa a'a yaya Safwan dawo kazauna zanfadama da gaske kike ta dagamasa kai alamar eh yadawo yazauna Safna tatashi tayi daki zuciyarta tana fadin nashiga uku maiyasa nafada kar yaya Safwan yaji haushina dannaga sanda nake tambayarsa baice dani komaiba hakan yana nufin bayasan zancan ko bayasan nasan wani abu akai tomai yasa nafada bata ankaraba saiganinsu tayi agabanta Safna nina fadamaki cewa soyayya nakeyi a'a yayana to maiyasa zakifada kawai tinanina ne yazomin da hakan to wace yarinyace tinaninki yanuna maki wanda nake soyayya da ita tayi murmushi itama kyakkyawace kamar kai saidai batayi kyankaba yayi dariya Safna kenan wani lokaci kinfiye shirme to kaima yaya Safwan zaka biye ta wannan Safna cefa tonaji amma yaya Safwan da gaske babu hoton wata mace acikin zuciyarnan taka domin nifa naga sauyi atare dakai domin tinani yafara yima yawa lokuta da dama idan nashiga dakinka sainasamu kana tinani nikuma nasan bakada wata damuwa aranka wadda har zatayi sanadin haddasama da tinani dole sone yake damunka yaya Safwan kafada mana wacece wannan wadda kakeso koya kikace Aunty Zainab gaskiya nima zanso nasanta dan Allah kafada mana yayanmu tonaji karku damu zanfada maku amma da sharadin bazaku fadama kowaba domin nima banfada makowaba ko Salim banfada masaba karka damu bawanda zaiji to gaskiya inada wadda nakeso itama tana sona saidai iyayenta basu shirya yimara Aure yanzuba kasancewar bata karasa karatuntaba saidaini inajin tsoro tsoro kuma eh Zainab domin banasan tacanzani amatsayin masoyi domin idan tayi wasu shekaru nangaba zata iya canzani da wanina Safna tayi dogon numfashi karka damu da wannan yayana domin bazata iyacanzakaba saboda batada madadinka kaidayane acikin duniyarnan bakada tamka ko wace mace zataso tasameka amatsayin mijin Auranta tinda hartasameka to bazata taba barin tarasakaba domin tasan idan har tarasaka to tabbas bakaramin rashi tayiba kuma bazata taba cike wannan gurbinba har'abada dan haka kadena damuwa ko tinani idan har akan wannanne domin wannan sam ba'abin damuwa bane agurinka kaji yayana tin lokacin data fara magana yake kallonta har lokacin data gama yasauke ajiyar zuciya Aunty Zainab ko akwai gyara acikin maganata konayi sankai a'a Safna ko daya abinda kika fada haka yake to yasunanta yayi shiru yayinda yaketa kallonta wannan irin kallo haka yaya Safwan saikace kamantata ko bakasantaba a'a Zainab bahaka bane irin yanda take maganartane da yanda take kodani shine abin yake birgeni to kafada mana sunanta muji sunanta Baby Baby kuma eh dahaka akekiranta mukuma zamukirata da Aunty Baby aikuwa da kunkyauta ai wannan dolane agurinmu yaya Safwan kanuna mana hotonta mana babu domin fuskarta tsadane da ita to duk tsadarta batakai ga takaba gakuma Aunty Zainab nasan duk kyanta bazatakai garekuba dominni harkawowa yanzu tindaga yarintana banga wani namiji dayafika kyauba hakama babu mace datayi kyan Aunty Zainab dan haka kadena fadar tsadar fuskarta kagamani ko dakana da hotonma nibazan dubaba haka kikafada ehdin to shikenan Zainab kinajidai agabanki ko eh yaya inajinta suncigaba da firarsu da wasa da dariya

Kano

Masu karin magana sunce idan aski yakawo gaban goshi yafi zafi yadai yarage bikin Salim da Nafisa saura sati daya Salim abubuwa sunfa yimasa yawa domin hidimar ba daya bace yiwannan yiwancan gashi tsakaninsa da Amarya da nisa yakira Safwan akan dan Allah yashigo domin yarika masa wasu abubuwan ya'amsa masa da to zaishigo zuwa jibi insha Allah can gurin Ummi itama haka taketa fama da hidima duk da hidimar da takeyi amma hakan baisa tadena kula da Salim ba hardai tafanni abinci Sam bata wasa ana saura kwana hudu biki Safwan yashigo Salim baiko tarbesaba Cewarsa yazo kuranran lokaci saida yayita bashi hakuri sannan yahakura tare dasa bakin Ummi ita kanta Larai sai wani dauki take tare da nuna jindadinta da farin cikinta ana saura biyu biki suka tafi sokoto inda Amarya domin acan ake bukukuwa irinsu walima da dina kamu da sauransu saidai Angone da abokansa kawai sukaje banda Ummi domin ita anan Kano takeyin bikinta tare dasa ido danganin dawa-dawa zaizo bikin dannata ranar daurin Aure Abban Safwan tayafi har sokoto daurin Aure yayinda su Umma suka shirya tsab sukatafi Kano biki gurin Ummi Zainab ce tazasu da mota Ummi tayi murna sosai da ganinsu sunyi biki iya biki dankan sunkashe naira konace naira tasha kuka barinma bangaran Amarya da Ango suda akeyiwa watsin kudi bayan anyi daurin Aure 'yan daurin Aure sukazo da Amarya zuwa dakin mijinta ankai Amarya dakinta komai yayi shawa Alhamdulillah su Salim sundawo lokacin da za' arakashi gidansa yashigo gida saidai baisami Ummi afalo ba kaitsaye dakinta yanufa yana kokarin shiga tana fitowa tayi dariya mai tattare da nishadi Salim kashigo eh Ummina yakikaji dajama'a yahidima yagajiya duka Alhamdulillah kaima yagajiya yarona su Safwan sunga yajima baifitoba Safwan yashigo domin ganin ko lafiya yasanesa shida Ummi sunata fira yakarasa inda suke lallai Salim to aida sai kace kowama yatafiyarsa yazakabar mutane awaje kazonan kayita firarka yadawo da kallonsa ga Ummi yace Ummi anya Salim yauzai iya tafiya kuwa Safwan kenan zaitafi mana saidai inajin tafiyarsa har cikin raina tinda nake dashi baitaba barci ba'agidan nanba idan har yana cikin gari amma yau zaitafi gidansa gaskiya inacikin farin ciki Salim Allah yama albarka Allah yasama Auranka albarka Amin Ummina to mutafi ko tafi Salim Allah yakiyaye inagaida Nafisa to zataji Ummina saida safe Idan nadawo to Allah yakaimu safiyar lafiya Amin Ummina da haka suka rabu dukansu badansun soba sunfito Safwan da sauran abokansa sunrakashi gidansa sunshiga sunyi siyan baki suda kawayen Amarya sunyi masu fatan alkhairi sannan sukayi masu sallama sunfito Salim yarakosu har cikin get saida kowa yatafi yadawo ciki tare da rufe kofa yashigo yasameta azaune akan kujera yaje yazauna kusa da ita kusa sosai yasa hannu yayaye mayafinta da yarufe fuskarta yayinda fuskarta take asunkuye yasa hannu yadago fuskarta sunyi ido biyu lokaci daya suka sakarwa juna murmushi mai tare da shauki sannunki da zuwa Amaryata yauwa Angona kinada alwala tagirgiza kai alamar a'a to tashi narakaki kiyo dominni inada ita

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
1⃣0⃣
By

Fauziya Usman

Tatashi suntafi daki tashiga bandaki tadauro alwala tafito sunyi sallah tare dayin addu'oi da nemab alkhairi azaman takewarsu bayan sunkarasa yazo inda take yarika kanta yayi addu'a kamar yanda sunna tatanada sannan yadawo falo yadauki ledar kaza da juice yasameta adaki sunci kazarsu sunsha juice daga bisani sukaje suka kwanta kankashe fitila daganan komai yaci gaba da wakana adaran dai Salim yakawar da budurcinta sunsami farin ciki sosai awannan daran da asuba yatashi yanasan tashi saidai yakasa saboda tana kwance ajikinsa shikuma bazaiso yatashetaba kasan cewar da dare batasamu isarshen barciba yadora hannunsa akan ashinta yana shafawa harzuwa bayanta takara yimasa wata irin kyakkyawar runguma tare da kissing din wuyansa cikin kasa-kasa da murya yace kintashi eh to tashi muje muyi wanka muzo muyi sallah lokaci yana tafiya cikin muryar shagwaba tace nibanasan natashi saboda me saboda banasan natashi daga jikinka yayi murmushi indai wannanne to karki damu nidake muna tare kuma jikina nakine sai yanda kakaso kiyi dashi da gaske sosaima kuwa tatashi suntafi sunyo wanka sunfito sunyi sallah tagaishesa ya'amsa cikin nuna kulawarsa gaskiya yaya Salim ina farin ciki sosai abisa samunka danayi anatsayin miji Allah ya albarkaci Auranmu Amin Nafisa ammani yaka mata nafadi haka bakeba domin samunki bakaramin farin ciki bane agareni yana cikin magana yalura da'ita tanata hamma tare da lumshe ido alamar barci Nafisa barci kikeji ko tadai batare da tayi maganaba yamatso kusa da'ita yadora kanta saman cinyarsa yana dan bubbuga bayanta tayi murmushi nantake barci yadauketa yazuba mata namujiya yanata kallonta yafada azuciyarsa gaskiya yayi sa'ar mata saiji yakeyi aransa kamar yafi kowa sa'a aduniya

Safwan bayan yadawo daga rakiyar Ango yashigo yasami Ummi da Larai afalo suna fira yashigi tare dayin sallama Larai ce ta'amsa sallamar Safwan kadawo eh Ummi to sannu da zuwa yauwa yagajiya to saidai ace Alhandulillah to yanzu abinda za'ayi kazo kaci abinci kaji a'a Ummi nakishi maikaci nan yayi shiru to kaga banaso zokaci abinci ya'amsa da to yatashi da kanta taje tazuba masa abinci takawo masa yafaraci Safwan karaka Salim gidansa saura kai yaushene naka bikin yayi murmishi Ummi aini bantsayar da matar Aureba tukunna dai to Allah takawo tagari Amin Ummi bayan yaci abinci takawo masa ruwa da juice mai sanyi yasha tace to aje akwanta ko to Ummi yatashi yayi mata saida safe ita da Larai sannan yatafi yashiga yadan watsa ruwa saboda yasamuyin barci mai dadi

Washe gari bayan yatashi yashirya tsab yashirya kayansa karfe 10:00am yasauko yasami falo bakowa baijimaba saiga Ummi tafito daga kicin Safwan kafito eh ina kwana lafiya qlau yagajiyar hidima gajiya tabi jiki Ummi inasan tafiya kuma nakira layin Salim arufe yake haba Safwan tafiya tinyanzu kamar wanda aka kora nanda kaduna ko break fast bakayiba kaga ina zuwa to

Karfe 08:30am Nafisa tatashi har zuwa wannan lokacin akan ciyar Salim take tagansa azaune yana gyan-gyadi tayi murmushi tatashi zaune jinmotsinta yasashi tashi yabude ido yana murmushi harkin tashi eh amma gaskiya yaya Salim bakayimin adalciba maiyasa zakayimin haka ni ina barci kaikuma kana gyan-gyadi kinga karki damu da wannan haba yaya Salim taya zakace Karna damu to shikenan Allah yahuci zuciyarki Amin amma dan Allah karka kara kaji to shikenan tatashi taje toilet bata jimaba tafito yaya Salim ga ruwan wankacan nahadama to nagode Allah yaimaki albarka ta'amsa da Amin tana murmushi yatashi yashiga itakuma takama gyaran daki bayan yafito tatsane masa jikinsa da ruwa tatayashi shiryawa bayan yashirya tsab sannan tashiga wanka tafito tashirya cikin dogowar riga ta atamfa tayi mata kyau sosai sunfito falo yana duba agogo yaga karfe 10:00am yace nafisan inasan infita haba yaya Salim inakuma zaka Nafisa kenan kiyi hakuri mana banesa zaniba kuma inda zanje wajibinane domin gaida Ummina zani kuma kinga Safwan yanacan baida abokin fira yanzu haka zai'iya tafiya domin nasan halinsa sarai to shikenan katafi amna dan Allah karkajima kaga nidayace agida to karki damu domin mintuna kadan zanyi nadawo tarakashi harbakin mota yana kokarin shiga mota tace dantsaya mana tonatsaya to rufe idanka na rufe tadan tsotsi lebensa na kasa tare da sunbatar kumatunsa ahankali yake buda idanunsa harsuka bude yayi tsaye tsaf yakasa gaba yakasa baya shibai shiga motaba shibai fitoba yaya Salim yadai Nafisa irin wannan abu haka aisaikisa nagagara tuka mota tayi dariya sosai zaka iyamana to sainadawo adawo lafiya inagaida Ummi zataji tayi masa bye-bye yatafi sannan takoma ciki Ummi tadawo tace Safwan tasoko to Ummi basu karasa kaiwa inda zasuba Abba yasauko yana fadin inakuma zuwa zamujene gurin break fast to shine bazaku kiraniba yanzufa nake shirin haka sunkarasa Ummi tace Safwan kaci mana nifa Umminkace wannan kuma Abbankane Safwan bayan munkarasa zan'aikeka gidan Salim to Ummi aikenme kuma abincin break fast za'akaimasa ina matarsa wannan malalaciyar idan nabiye tatata aisai tasa ulcer takamashi yarinyar dake barcin safe yaushe tatashi tayi masa abincin break fast basu karasa break fast ba Salim yayi sallama Ummi ce ta'amsa sallamar tafito tatareshi sannu da zuwa yarona karasonan yakaraso inda suke Abba ina kwana lafiya qlau yakwanan iyali tana lafiya tace agaisheku Ummina ina kwana lafiya qlau Dana ina Nafisa qlau take tace agaisheki ina'amsawa Safwan yakake ina lafiya ina Amarya tana gida tace agaisheka yazauna Ummi tazuba masa abinci Salim yanzu nake zancan Safwan yakai maka abincinka Ummina kenan nagode sosai ita Nafisa tayi break fast a'a Ummi to yanzu bara nabawa musa yakai mata kokuwa eh Ummi abashi yakai mata taje kicin tadauko abincin yakarba yakaima musa yace yakaima matarsa can gidansa yadawo ciki sunyi break fast dinsu sunkare sundawo falo Safwan yakalli Salim yace Ango nifa kan hanya nake gida zankoma haba Safwan tinyanzu kabari sai anjima mana tinda nanda Kaduna Abba yafita yabarsu sunata fira sunjima suna fira Ummi tace kaga Safwan wallahi namanta banfada makaba su Zainab sunzo biki da Safna harda Hajiya Allah sarki ainayi magana dasu ga waya ok wallahi sunzo kuma sunjima kafin sutafi sunci gaba da firarsu daga bisani yaje yadauko jakar kayansa yayima Ummi sallama yatafi sunbiya ta gidan Salim yagaisa da Nafisa yadan zauna nadan wani lokaci sannan yayi masu sallama yafito yakama hanya yatafi

Hajiya Aisha sai shirin tafiya gwambe suke saboda Auran Lami yatashi yarinyar da take gurinta Hajiya Aisha tanajin dadin zama da Lami sosai ssidai bayanda zatayi tinda bazata hanata Aureba washe gari da safe bayan sunyi break fast suka kama hanyar tafiya gwambe itada maigidanta da Lami

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
1⃣1⃣
By

Fauziya Usman

Gwambe

Sun'iso garin gwambe da yamma sosai wannan yasa Haj Aisha tace Lami bazata tafi gidaba saida safe sun'iso cikin koshin lafiya sunshigo tanufi sashenta ita da Lami bayan sunhuta sunyi sallah sunwatsa ruwa abinci kawai yarage masu kuma shine wanda haryanzu basu samuba Alh Mansoor yashigo yasamesu zaune afalo yazauna barka da shigowa yauwa kunsami abinda kukaci kuwa tayi shiru saboda bazata iyayimasa karyar sunci abinciba hakama bazatace dashi basuciba saboda fadar hakan zai'iya janyo matsala wannan dalilinne yasatayin shiru yafahimci komai dagayin shirunta yayi ajiyar zuciya tare da cewa bakomai kutaso muje inakuma zamu karki damu da wannan kedai kutaso mutafi ta'amsa da to tatashi itada Lami sunbi bayansa sun'iso dakinsa yazuba masu abinci tare da shi yace kici mana tayi shiru tana nazari kinga Hajiya kidena faduwar gaba kici abinci kinji to shikenan yauwa kokefa sunzuba ma Lami nata daban sukuma sunaci tare suna cikin cin'abinci saiga Jamila tashigo tasamesu takaraso gurinsu tace kutumar uba waya baki ikon cin abincina ko anfada maki danke nadafa kinga da ace bayi danke da tinda kikashigo cikin gidannan naje nakai maki hardaki to banyi dakeba kuma banyi dankeba domin yunwarki bata damanba idan kinso kya'iyashiga kicin kidafa kici Anna dai ba wannanba dan haka saikitashi tinkafin raina yasoma baci Alh Mansoor yadakatar da ita tahanyar kiran sunanta cikin tsawa saida tarazana Jamila wallahi kishiga taitayinki idan kuma bakijiba to inamai tabbatar maki da jikinki zaifada maki maiyasa bakida kirki keharyanxu bazaki natsu kiyi hankaliba to idan ke yunwarta bata damekiba toni tadameni domin bazan iyacin abinciba idan har tanajin yunwa kodama naci abincin to yunwar bazata tafiba kifitarmin daga daki tafashe da kuka wallahi Alhaji tariga tagama dakai domin tamaganceka wannan ne dalilin dayasa aka dakatarmin da haihuwa dankawai ita bata haihuwa Jamila kifitarmin daga daki ko bakiji bane zanfita tinda kace nafita amma kekuma kisani zakigani tafita Haj Aisha tayi tagumi abin duniya ya'isheta saukinta daya mijinta baibada damar daza'a rainataba kinga Hajiya dan Allah kiyi hakuri kinji tayi murmushin karfin hali bakomai Alhaji ai idan da sabo nasaba bakomai yawuce to Allah yaimaki albarka Amin mijina lokaci daya tausayinta yakamashi bama shikadaiba harda Lami datake adakin yakalleta Hajiya na'am to muci abincinko bayanda ta'iya tace tomuci suncigaba dacin abincinsu bayan sunkarasa suntashi zasu tafi yarakasu harcikin falo sunyi sallama yajuyo zaitafi yakira sunanta ta'amsa dan Allah Hajiya karki saka damuwa aranki harta hanaki barci kinji to karka damu dominni wannan abun daya faru yawuce agurina to saida safe Allah yabamu alkhairi Amin yajuya yayi tafiyarsa yadawo dakinsa yarufe yaje yakwanta warsa yanajinta sanda tadawo tanata buga kofa yaki bude mata damuwar tayimasa yawa domin yana bakin cikin yaji anyiwa Haj Aisha gorin haihuwa kwance kawai yake amma sam yagagara yin barci yatashi yaje bandaki yadauro alwala yayi sallah tare dayin addu'oi sosai yawan addu'arsa duk akan matar sane Haj Aisha bayan yakammala yakoma yakwanta haka agurin Haj Aisha itama tagagara barci damuwa nasan tashigeta gata tayiwa maigidanta alkawarin bazata taba barin damuwa tashigetaba hakan yasa tatashi taje tadauro alwala tazo tayita sallah har akakira asuba domin barci yayiwa idanta Kaura awannan daran tayi addu'a sosai tanemi sassauci da juriya tayi addu'a sosai zuwa ga 'ya'yanta da safe bayan sunyi break fast ita da Lami sungama shirinsu tsab tanasan taje tagaisa da Alh Mansoor tana tinanin abinda zata isko haka yasa tahakura sannan kuma tanasan taje takai Lami gida yazama dole tayi hakuri har sanda yafito sunjima afalo suna fira saigashi yashigo sungaisa yace Hajiya kunyi break fast eh munyi to kunraga eh wazaici ko Nusaiba zataci a'a nizanci tazaro ido dasauri Alhaji kanasan kacemin bakaci abinciba bakayi break fast ba eh Hajiya tagirgiza kai tatashi taje tahado masa abinda tayi takawomasa yayi break fast dinsa zuciyarsa cike da fari'a saida tabari yakarasa tace Alhaji batun kai Lami gida to yaushe zakuje nikoyanzuma to shikenan ni zankaiku ko kezaki tuka mota ko direba zsikaiku tayi dariya Alhaji kenan nikuma yanzu inani ina janmota zaki'iya msna sai inkinhana kanki a'a saidai kakaimu ko direba Yakaimu to yanzu abinda za'ayi inkunshirya kufito saina ajiyeku nawuce office gurin aiki ko aimunshirya tokufito muje sunfito tare suna kokarin shiga mota ne Jamila tafito tana fadin Abban Nusaiba tsaya mana inazaka tafi bayan naga abincin dana ajiyema bakaciba sannan kuma naga kunfito tare Ku uku INA zaku Jamila saunawa kikesan nafada maki akan kidena kirana da Abban Nusaiba kikirani da sunana mana sannan batun abinci nayi break fast a dakin Hajiya ta zancan fita kuma wannan baishafekiba dan haka kikula da gida saimundawo Hajiya kushiga mota mutafi itadai kallansu kawai takeyi sunshiga mota suntafi ok haka kace ko to wallahi zaka dawo kasameni saina nunama nima gwanace agurin rashin mutunci kekuma zakidawo kisameni agidannan saina nuna maki banbancin aya da tsakuwa nida kune agidannan tashige abinta tana cikin dakinta Fa'iza tashigo tanata faman sallama amma sai shiru takeji Tashigo falo tasamu Nusaiba tana wasa tace Nusaiba ina manarki jekiramin ita taje takirata sunfito tare Fa'iza ce eh nice lafiya kike kuwa tindazu nazo inata doka sallama amma sai shiru ketashi tayi dogon numfashi tare da mere baki inafa lafiya maiya faru kobakida lafiyane to indama rashin lafiyarne da dasauki kekuwa maiyasa meki harhaka kemadai kinsan matsalata duk bata wuce Haj Aisha ba ko to banda abinki keda kika turata tabar gari to mezaidameki da ita to tazo tazaro ido da Sauri tana kallonta yaushe tazo jiyane kuma tinda tazo cikin bakin ciki da bacin rai nake harkawowa yanzu maitaimaki dukanki tayi domin musan abinda zamuyi mata toni miyema batayiminba kinga dubacan kigani kan tebur abincinmune na break fast dana hadamana amma matarnan dan tana munafuka bata barshi yaciba saidai tasashi adakinta tabashi nata yaci ke intakaice maki zance wallahi jiya rufemin daki yayi ssidai nakwana adakina kuma nasan Duk shairintane yanzu haka yasata agaba sunbar Gidan dan tsabar wulakanci harda ceman nakyla da gida karki damu badai tana garinba to zata dawo tasamemu yausai taraina kanta acikin gidannan toni bara naje naci abinci dama yunwa nakeji to muje muci nima nafarajin yunwa suna cikin cin abinci Fa'iza tace yauwa Jamila niko yazsncan haihuwa kingafa Nusaiba tagirma shekararta hudu yakamata ace kinyimata kani ko kanwa kokuwa dominfa my danki Haifa mana zuri a yasa mukasa yaya Mansoor ya Aureki

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
1⃣2⃣
By

Fauziya Usmab

Kinga kuwa bazakizo kihaifa nana 'ya dayaba kibarmu haka dan saikin Haifa mana 'ya'ya buyar ko shida dafatan kina jina inajinki fa'iza nikaina wallahi inasan nakara haihuwa to amma yayanku nake gani shikamar bayasan haihuwa kuma shima bayin kansa bane matar sace take hanashi dan ganin ita bata haihuwa shikuma yaki fahimta tayi ajiyar zuciya ai wallahi bata isaba domin dole tabarsa yahaifa zuri'a dan ita bata haihuwa saitace shima bazai haihuba wannan ai zancan banzane amma zata dawo tasameni Alh Mansoor ya'ajiyedu tare da bata sakon kudi dubu dari tabawa innar Lami takarba tare da yimasa godiya ya tambayeta da yaushe zata koma tace sai zuwa yamma to shikenan kibari idan natashi daga office sainazo nadaukeki kinji to shikenan adawo lafiya yauwa saina dawo har zaitafi tadakatar dashi ya'akaine kamanta inada ajiya acikin both sorry namanta yabude both yakwashe mata kayan sannan yatafi Lami tashiga da kaya takira yaran gidan sunzo sunkarasa kwashe kayan Haj Aisha tashigo innar Lami sai murna take tanayi masu sannu da zuwa bayan sungaisa tace ga kayanan takawoma Lami kayan kicinne masu yawa sannan masu tsada farin ciki yakama Lami sosai balantana innarta sannan tabata kudin da Alh Mansoor yace tabata farin ciki yakamata sosai sai godiya takeyi da yamma yadawo dsukarta tafito tare da si Lami innar Lami tayimasa godiya sosai yace bakomai sunyi sallama suntafi sun'iso gida kaitsaye sashenta tanufa shima nasa bangare yanufa tana shiga tacire mayafinta da jakarta tanufi kicin tadora girki tadawo falo tazauna tana zaune Fa'iza tashigo bako sallama a'a Fa'iza miye haka babba dake zaki shigomin daki ba sallama ban'iyaba shiyasa banyiba lafiya maiyakawoki dakina kinga dan Allah ban'iyawa da rashin mutuncinki kifita kibani guri tindake alkhairi baya kawoki sai shairi ko mugunta toni bazan iyaba idan kinasan narabu dake to kibar yayana yahaihu domin shine keanciyar hankalinki bazai yuwuba kebakya haihuwa kuma shi kice zaki hanashi yahaihu to wallahi baki'isaba Fa'iza kenan shida bakinsa yafada maki cewa ninahanashi haihuwa to harsaiya fada ai alamomi sunnuna nan tashiga yimata cin mutunci da wulakanci tare da yimata habaice-habaice itadai batace da'ita komaiba tama koma kicin tana duba girkinta bayan taci tacinye tayi tafiyarta taje tagaisa da yayanta Fa'iza dame kikazo domin Hajiya tazo bansan kiyimata rashin mutuncinki

Please Login or Register in order to submit comment