Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia


*page 39*



Rungume shi taye "Haneef har ka bani tsoro kasa na Shiga wane hali bazan iya rayuwa bam sai da kai"


"Da gaski????

Dagowa taye ta sun kuyar da kai " sosai kuwa"

Ba karamen dadi yaje ba ya jawo ta ya rungumeta banka do kofa akaye su kuwa basu ma jeya ba long"Haneef" mom ta kira sunan shi sa'anan ya saki ta daga rungumar da yayi mata ita kuwa ba karamen kunya taje ba "Har ka farfado" daga mata kai yayi "Allah ya baka lafiya Baby duk ka Tayar mana da hankali ya zama dole a sanar da hukuma su kama sadiq denan don bazan yarda yana yawo a duniyar nan ba don nasan ko wane lokaci zai iya attacking inka "


"Mom kada ki damu ba sai an kama she ba ne dai yaye wa laife ko to na yafi masa ".....


" baby kana kuwa cikin hakalin ka????


"Eh ". Tab de toh Allah ya sauwaka Ameen sukace likita ne ya shigo ya duba shi ya taya su murna na far fadowar Sa Haneefa kuwa tana bashi kullawa sosai har aka sallame su suka tare gidan su


" baby wai abince har yanzu" Haneefa ce ta karaso ta ajeyi food flask a dinner "yau kuma ne ake cema baby"???? " eh mana ko baki so". Na isa nace hakan my dear" yaje dadi data ce masa haka "ka k'araso kace abince don nasan kana jen yunwa" tashi yaye ya k'arasa ya ja kujera ya zauna ita kuwa serving insa taye taja kujera ta zauna ta fara cen abince shi kuwa kallon ta Kawai yakiye



"My dear bazaka ce abince bane ko bai kwanta maka bane na saki daura Maka wane????
" Aa yaye man Hanuna ki cewo so banga yanda zance abince ne ba kinga tunda hanuna yana cewo" dogon nunfashi taja "Yaushi ya fara ye maka cewon ne" "Tun dazu". " To yah za'aye kinan ???


Shgwabe fuska yaye "ki bane mana nace"

Kallon shi taye sai yanzu ta gane hanunshi lafiyan shi qlw Kwai yana son ta bashi ne "Ohk" tashi taye kallon ta Yakama ye yaga meza taye. Zauna wa taye kan k'afar shi ta dauki spoon zata bashi shi kuwa sakin baki yaye kamar wane sauna "ha bude baki " kamar wane sauna ya bude tana bashi har sai da ya koshe "to zan iya ta she inka k'oshe ". Tashe yaye da karfe ya jawo ta ta fada a jikin Sa sunfi 20mnt a haka Wanda har suna jen nunfashin juna
"Nima fa yunwa nakije ka bare nace abince"

Jawo plate yaye bude bakin ki ba musu ta bude ya bata sai da ta koshe "zan iya wucewa" gigiza mata kai yaye "Aa" cikin shgwaba tace to meyasa


Daukan ta yaye ya kai ta dakin Sa ita dai bata ce masa kome ba har ya ajeye ta kan gado "Ni barci zanye " ya juya yaye barcin Sa haka dai rayuwar Su ta cigaba suba jen dadin rayuwar su


"Sadiq ya kamata mu dau mata ki akan su kaga wanan Haneef bai mutu ba ta dalilen wanan Haneefa don haka dole mu kashe su tare kowa ma ya futa"

"Na yarda da magana ki dole na fida son Haneefa a rai na tunda har bazata zamo tawa ba to bazata zamo ta kowa ba "
"Hakane don haka yanzu zamu shirya masu babban Abu". " mekinan????"


"Zoki je" banje abunda ya ki gaya mata ba ama naga tana murmushi wanan ae Abu mai sauki ne tunda basu da aiki sai yawo ae wanan ko gobe zamu iya aika su lahira". Dariya suka saka gaba dayan su hahahaha


"Baby na". " Na'am my dear". Kara sowa yaye gab da ita kina sona???

Kan tane yaye mata nauhi sosai "meyasa ka tambaya"


"Idan bazan manta ba kamar a Asbt kin ce kina sona kuma ne har yanzu banga kin nuna men soyaya ba " ya Kuala mata ido eh......


Sunkuyar da kai taye daga bisane ta tashi t'saye "Allah ya t'sarene na soka taya zan soka duk abunda Kaye man a baya kana tunani zan soka ne kaman ta iren wahalar Daka bane ne a dalilin ka fa Dana rasa mahaifiya ta kuma kaki tunanen zan soka na tsane ka Haneef I hate you"


Kanshe ne ya juya mashe "Haneefa neki ce ma haka. " an cema den ko akwai abunda zaka ye"


"Da gaski yan ki ba Abunda zanye abunda Naye maki kiya fe man nasan auren ki Dana ye ba'ason ranki ba nasan baki sona ama bare na gaya maki abunda baki sane ba Ne ina soni I love you more than my life Don haka na sakiki saki daya kije ki aure Wanda kiki so"



"Saki kuma Haneef"

"Eh idan kina so zaki iya zama a gidan nan idan kuma baki bukata zaki iya koma wa inda Mama wanan ya rage naki" yana kai wa nan yaye tafiyar sa

Faduwa k'asa taye na shiga Ukku ne Haneefa idan na koma gida na gaya ma Mama me na tabata zata kashe ne idan na gaya mata yah zanye da Rayuwata ne na shiga ukku " zauna wa k'asa taye ta hade k'afa funta why Haneef

Shikuwa yana shiga daki duk kayan daki mirrow sai da ya wulgar da su drawer insa ya bude wata kwalba naga ya dauko ya bude ya sha

Daman Haneef yana shan giya?????


Daga kwalban sama yaye yana sha " I Hate you Haneef bazan iya soyaya da kai ba talakan banza to idan na aure ka mezaka bane salon na abince ma ya ga garene Allah ya tsaran da auren ka"


"Kana tuanin bayan abunda Kaye man zan soka a dalilknka na ta she rasa mahaifiya ta "

Haka magan ganun suka kama dawo mashi a kan Sa ya sha wuren kwalba Ukku........


Ita kuwa Haneefa falo ta t'saya sai kuka ta kai Wanda ita kan ta bata San dalile ba jiran ta kai Haneef ya fito ama shiru Har magrib bai fito ba "ya zanye ne Haneefa ". Tashi taye ta nufa dakin Sa sanu sanu ta bude k'ofar tana budewa yana jefo mata kwalba da karfe ta ja baya don ba k'aramen tsoro taje ba

" kada ki shigo man daki ki tsaya a can ba dai baki sona ba to nema bana sonki don haka ki bar men gida na"


Kallon kwallaben taye sun fe biyar "daman Haneef yana shan giya ama bata taba sane ba"

Tashi yaye tsaye ama ya kasa tsaye dai dai "bazaki fita ba "


Marai race fuska taye sanu sanu yaki Tafiya kamar ya fade ya kawo gab da ita
Tura ta yaye waje ya rufe kofar Sa dakin ta ta shiga kuka takiye sosai Wanda ita kan ta bata San dalile ba

*washe gari*

Tunda safe Haneefa ta tashi ta girka ma Haneef abince da tasan yafi so ta San ko yana fushi da ita zai ce abince ta Dade Kwai taki je duk da tasan dai ita ba matar Sa bace yanzu saukowa yaki ye tana ganin Sa ta ta she t'saye "my dear ga abince na girka maka"

Ko kallon ta bai ye ba ya Sa kafa ya wuce "baka je abunda Nace ba"


"Thanks bana jen yunwa" yaye tafi Yar shi na shiga Ukku ne Haneefa ya zanye ne

Haka taye kukan ta sai da ta gaje ta kwashe abince ta kai kitchen ta dawo falour ta zauna tana jiran dawon shi zuwa karfe 4:00pm ya shigo reki da leader sai wayan da yaki ye


"Oh sweetheart yanzu nan fa na iso gida abince zance don ina jen yunwa Aa ba sai kin zo ba ae zan iya kulla da kai na kinje kada ki damu I love you too muah idan na gama cen abince zan kira ki ohk byee" yah tsinke wayar kitchen ya shiga ya dauko plate ya fara cen abince duk abunda yakiye Haneefa tana kallon Sa wayan shi ne ta hau rure daga wa yaye


"Hi sweetheart yanzu fa nagaya maki abince zance ban kara sa ba "

Can k'asa naje tace "To baby yah zanye Naye missing in ka ne".

" missing ina Kwai ki Kaye " eh "ohk yanzu bare Naye wanka sai Nazo na ganki ko zan samu natsuwa idan nagan ki"



"Yehhhh to sai kai zo baby"

"Ohk ki saka turaren nan naki don ina bala in son shi you know"

"Don't worry baby I will"

"Ohk thanks " yah kashe waya haurawa sama yaye wanka yaye bada jimawa ba ya sauko k'asa har ya fita Haneefa na kallon shi shi a bai dawo gida ba sai 12 abunda bai taba ye ba Haneefa Naye masa magana yaye banxa da ita har tsawon kwana Ukku basu magana.


Haneefa ce zaune tana kallo

Sallama akaye ta jeyo da mamaki ta kalleta yah ankaye wanan budurwa ta shigo gidan nan bata San ta ba kuma amsa sallama taye "ki wacece kuma ya ankaye ki ka shego man gida waya baki izine"


"Ni na bata". Haneef ne yace haka


Saukowa yaye k'asa Sweetheart " meyasa zaki wahar da kan ki baki bare na kawo kai na ba"


Hanun shi ta jawo "Bana iya juriyan har kazo shiyasa nazo da kai na I miss you so much "taye mashe kiss a hanu

Haneefa daki gefi ta saki baki lalai wanan bata da hankali a cikin gida na da mijina taki ye man iskan ce to me taki da shi Wanda bane da shi "

"
Jawota yaye ta fada a jikin sa "my kinan tunda kinzo muje daki ko" yah ja hanunta da saure Haneefa ta shiga gaban su kuje daki kuye me????
Kallon ta yaye "meyasa zaki damar da kan ki "

"Ina da Hak'in da zan sane"

"Wane Haki"

Shiru taye Na Dan wane lokci "Haneef"

"kinga mallama kada ki bata mana lokaci "

"Baby Na gaje da tsayuwar nan fa mu shiga ciki"

"As you whish my dear" yah jata suka shiga dakin Sa
Zuciyar Haneefa kuwa kamar ana zuba mata ruwan zafi don wane iren zafi taki je tashi taye don bata iya hakuren zama a falou haurawa sama taye ta bude kofa
Kallon ta yaye "meyasa zaki damar da kan ki "

"Ina da Hak'in da zan sane"

"Wane Haki"

Shiru taye Na Dan wane lokci "Haneef"

"kinga mallama kada ki bata mana lokaci "

"Baby Na gaje da tsayuwar nan fa mu shiga ciki"

"As you whish my dear" yah jata suka shiga dakin Sa
Zuciyar Haneefa kuwa kamar ana zuba mata ruwan zafi don wane iren zafi taki je tashi taye don bata iya hakuren zama a falou haurawa sama taye ta bude kofa sanu sanu kamar barau niya da saure ta ja baya mezan gani ne Haneefa kwance suki busan gado sun rungume juna wasu zazafar hawaye ne suka zuba a idon ta da gudu ta bude kofar dakin ta ta hau kan gado sai rusa kuka takiye

*Washe Gari*

Haneefa ce ta tashi daga barci tashiga toilet wanka taye ta fito daure da towel wuren mirrow ta nufa ta tsaya kallon mirrow taye fuskan ta ta kumbura Sosai akan kukan da taye jiya shafa cream taye ta shafa powder ta saka doguwar Riga sauko wa taye k'asa hayane ta kama je mamakin taki su waye ne ki wanan hayane da sasafen nan kara suwa taye Haneef ta gani a kitchen zaro ido taye yau Haneef den ne a kitchen baby neko man egg "ohk sweetheart" waton don tsaba gin rashin kunya wanan doguwar zata shiga mata kitchen tare da Haneef suna girki tare lalai ma ta rama mutane


"Ki " Haneefa ta Daka mata t'swa sai da suka razana "nace waya baki izinen shigo man kitchen Eh duk iskan ce da zakiye kije kiye bai dame ne ba ama kar ki saki ki shigo man kitchen kinje Ku Karuwa banza"

Wanan matar ta aza kuka "Baby kana jen ta tana ceman karuwa a gaban ka zata ce man zarafe "

"To in ba karuwa kiki ba mekiki ye da mijina kuma har cikin gidana zaki shigo kiye man yanda kiki so to wlh bare kije bazan dauka ba maza fita man daga gida " jawo hanunta taye da karfe ta yarda ta k'asa idan karuwan ce ki zakiye kije kiye a waje ama ne baza kiye man shi a gida Na ba daga ki har Wanda ya kawo ki mtswww taja tsoki karuwa banza"


"Haneefa " ya Daka mata tsawa" kada Na sake ki jen kin cemata karuwa kina Jena ko"


"To meye ce in ba karuwa ba tunda har zata iya kwana da kai Ae karuwace"

Wawan mare yaye mata Wanda shi kai nai bai San ya mare ta ba "ka marene a kan wanan karuwa".

Kallon hanunshi yaye yau shine ya mare Haneefa

" Haneef ne zaka mara akan wanan karuwa ka nuna men tafe ne matsaye a gunka kinan bah kome nagode". Ta wuce wanta direct daki ta shiga ta dauko Jika ta saka kayan ta a ciki da duk wane abu da taki bu k'ata ta dauko mayafe ta fita daga dakin saukowa taye k'asa jaye da jiga ta shikuwa Haneef zaunawa yaye yana kallon Hanunshi da ya mare Haneefa da saure ya tashi Haneefa "ina zaki je ne eh "


"To mezan tsaya ye a gidan ka bayan ga wada kaki so nan tunda har zaka iya marena akan wanan karuwa in zauna a gidan ka naye me ko ka manta ne ba matar ka bace"


"Haneefa nasan ki ba matata bace kuma banye Dana sanen sakin ki ba saboda ne bana zama da Wanda baya sona nasan kina da Wanda kiki so shiyasa Na sauwaki baki kuma zaki iya zama a wanan gidan"

"Zama Na wanan gidan kuka Ae ya k'are kaga Tafiya ta "
Ta wuce warta baice ta tsaya ba ya kyaleta bakin get ta tsaya ta tare a dai dai ta sahu ta shiga bata tsaya ko Ina ba sai gidan mama da sallama ta shiga mama ta amsa "Ah Haneefa yau kice a gidan ina kika Bari Haneef " daman tashi mama taye lafiya nagan ki da wanan ubar jika ko kinye ma Haneef wane Abu ne gaya man me ya faru da Haneef "Daman Mama Haneef ne ya.............


*muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀
*Lipton and pure*✍🏻
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia

*Dedication*
*Habiba idris (Hubeey)ban manta daki ba kina cikin rai na*☺

*Page 41*
Yah yanki jiki sai k'asa........
Kunce_kunce ta kama yi amma a banza don bata kunce ba maryam ta shaka mata maganin barci ta koma barci Haneef kuwa kujera suka samo ma tsaya ganin Haneef ba shin ya mutu ko da sauran ransa
Ita kuwa Haneefa tashi tayi ta bude kofa ko zan mutu ba dai anan ba saboda idan wanan Boom ya Buga gaba daya unguwar nan zasu kone ya zama dole na bar gidan nan kamin lokaci ya cika fita tayi har ta kai bakin Kofa tsaya wa tayi cak "Yakama ta na duba Haneef nayi masa kallon karshe kamin na mutu Tafiya ta kamayi Haneef ta gani zaune da sauri ta karasa gunsa
" Haneef sannu baka jimu ba ko"
"Thank god lokacin dana fado yayi dai dai da yaran Sadiq suna reki da katefa a bisan ta na fado "

"Nagode Allah Baka ji dai ciwo Sosai ba"
"Aa ba abunda ya same ni "
Rungumeshi tayi sun Jima suna rungume da juna "ina Sonka Haneef Kayi hakuri da abunda ya faru tsakaninmu kaji"
Dagota yayi "kome ya wuce"
"Da gaskiya"
Eh yayi mata murmusi
Ama meya fidda ki yah ankayi Sadiq ya barki kika fito......???

Sai a lokacin ta tuna cewar Boom na a jikin ta daga Hijab in ta tayi
Zaro ido yayi Boom Yah hakan ta faru
Tashi tayi Kayi Hakuri da duk abunda nayi maka kuma ka roka min gafara ga Mama da sauri ta juya ta fita daga gidan da kyar ya iya tashi ya rama Na mtsa ta baya
"Haneefa ki tsaya mana a cire Boom din idan ya tashi dake fa "
Ko juyowa bata yi ba sai gudu takeyi shi kuwa yana Biyar ta a baya wani Daji ta gani ta shiga ciki dai dai wane katon Rame ta tsaya Haneef ne ya iso sai nishi yake yi da kyar ya iya taka k'afar sa
"Ka tsaya a nan Haneef Dan Allah kada ka taka ko zuwa gurina zaka iya rasa ranka"
"Ban damu da Rayuwata ba matukar kina cikin wahala to ni zan kareki ko kuwa zan rasa rayuwata "
"Meyasa kulkum kaki karenei idan wane Abu zai sameni meyasa"????
" saboda ina sonki tunda naki a rayuwa ban taba son wata ya mace in bake ba don haka bazan iya kallo ki mutu a gaban idona ba sai dai mu mutu tare"
"Nima ina sonka Haneef" wasu zazafar hawaye suka zubo mata
"Gashi yanzu zamu rabu "
Kallon jikin yayi yaga sauran 5second oh my God ya furta ita kuwa rufe ido taye jiran Kwai taki taje Boomm da gudu Haneef ya ya karasa gurin ta yah tazge Boom in bude idon ta taye Again 2secound jifar da shi yayi Booooomm ya Buga Baka ganin komi saboda bugawar Boom in kwance na hango Haneefa da Haneef ko numfashi basa yi 😳


*мυʝє zυωα*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀
*ℓιρтσи αи∂ ρυяє*✍🏻






🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia

*Dedication*
*Habiba Daylights (my Sl) ina yenki iren Sosai denan Allah ya bar mu tare love you wujega wujega my Sl take this*💋💋😜

*page 43*
Maryam Ashe daman zaki iya ilatar da mutum ban sani ba tir da mai hali Irin naki officer Ku wuce da ita
"Mom Dan Allah ki basu hakuri"
"Ku wuce da ita nace"
Janta sukayi suka wuce da ita mom kuwa sai kuka ta ke
"Dai dai gidan Sadiq police sukayi parking nesa da gidan Sa Maryam ce ta fara shiga su kuwa suka bi bayan ta knocking tayi
" waye"????
"Nice" tashi yayi ya bude kofa
"Meya kawo ki kuma mun riga da mun kashe Haneef da Haneefa mun cika burin mu kinga zaki iya yin barci mai kyau"
Bai k'arasa magana ba yaga Police da sauri ya ja baya
"Sadiq ka riga daka fadi abunda kuka aikata da kai da Maryam don haka zamu kama ka ka bamu hadin kai idan kuma ba haka ba muyi maka na karfi"
Ba yanda zai yi don yasan ko gudu yayi sai sun kama shi k'ara K wai ya bisu ba musu ya bisu suka wuce da shi

Kai da komo Mama takeyi duk Hankalin ta ya tashi jiran K wai takeyi Doctor ya fito dad ne ya karaso wurin su Har yanzu?????
"Eh shi muke jira yah kukayi da Maryam"
Nan ya gaya masu abun da ya faru
"Ae k'ara da aka kama su gaba daya kaga yanzu ae mun futa zamu iya rayuwar mu cikin farin ciki"
"Hakane"
Basu k'arasa magana ba sai ga Doctor ya fito gaba daya suka yo kan Sa
"Doctor yah jikin su"
Shiru yayi na Dan wani lokaci
"Doctor magana muke fa"
"To a gaskiya mu Doctors munyi namu k'okare yanzu mun bar ma Allah kome kuyi Adu'a nan da 24hours idan basu far fado ba I am sorry to said zasu iya shiga COMA"
"What Doctor kasan kuwa meka k fada"
"Ku yi Adu'a K wai zamu kai su wani daki zaku iya duba su "
Yana kai wa nan ya wuce
"Nashiga Ukku ya zanyi da Rayuwata duka ya'yana ba lafiya kuma har ake kiran zasu iya shiga Coma Alhj.Dan Allah ka kira babban likita ya duba su ni ban yarda da wanan Asbt ba kaji "
"Kiyi hakuri Hajiya.Adu'a Kwai zamu yi masu"
Lalashin ta ya kamayi fito wa akayi da su daga operation aka kai su wani daki
"Nurse zan iya ganin su "??????
" eh zaki iya amma Dan Allah banda hayaniya pls"
"Ohk" jiki ba kwari ta shiga ita da mama a cikin da kin kwance suke an saka masu Oxygen Mama taje gurin Haneef Mom kuwa taje wuren Haneefa shafa mata kai taye Haneefa ta Nasan kina Jina sani Allah ya baki lafiya kin San nagaya maki ina son kamin na mutu na Dan ga yan jikoki na idan baki tashi ba taya zan gansu Dan Allah ki tashi kinji"tana magana tana kuka
"Haneef ka kasance kullum cikin tai makon mu a duk lokacin da muki cikin matsala kana taimakon mu amma Gashi yanzu kana bukatar taimako bazan iyayi maka ba ka yafi man Haneef"
"Doctor yace Ku fita patient in basa son hayaniya"
Ba musu suka fita daga da kin
Sai komu da kawo sukeyi suna kallon agogo Khadeeja ce tace "Mom baza Ku koma gida ba Ku bar ni anan tun dazu bakuce komi ba "
"No kada ki damu babban damuwar mu shine muga Haneef da Haneef sun tashi wanan shine babban burina "
"Hakane mama kiyi masu Adu'a Kawai"

"Sai na kashe wannan Haneef inda kike takama da shi ni zaki yaudara ki aure shi ki bar n sai na kashe ki na mai daki bazawara "
"Haba Sadiq meyasa zaka yi man Haka"
"Hankali na ba zai kwanta ba sai na kashe wanan Haneef " yah aza masa bindiga akai halba wa yayi da karfi ta farfado tace "Haneeeffffffff".
Sai da su Mom suka ji tsoro da gudu suka shiga dakin zaune taki sai neshi take kamar wadda tayi fada da zaki
Mom ta k'arasa gurin ta " Haneefa sannu yah jiki Alhmdl Allah na gode maka sannu fa"
"Mom Ina Haneef Sadiq zai kashe man shi" tana magana jikin ta na rawa "Mom Gaya man manah"
Tashi tayi Haneefa taga Haneef kwance kokarin tashi takeyi da sauri Mama tace "Aa Haneefa ki Bari kiji sauki"
"Mom meyasa Haneef bai farfado ba?????
" muma shi muke jira likita yace idan bai farfado ba zai iya shiga Coma"
"Aa ba bu abunda zai same Haneef dina Doctor Doctor ta kama kwalla masa kira karasowa yayi gunta " kaga na tashi na San Yanzu nan Haneef zai tashi "
Bata rufe bakin ta ba Haneef ya kama Motsi sannu sannu yake bude idon Sa
Mama ce ta kulla da motsin da yayi da sauri ta k'arasa gunsa Haneef Sanu likita Naganin Haka ya umarcesu da su fita ba musu suka fita duba shi ya kamayi Haneefa kuwa sai lekon Sa take saukowa tayi da ga gadon ta ta rike masa Hannu
"Haneef Sannu Allah ya ba ka lafiya"
"Ya bamu baki daya"
"Haneefa ki kularmin da kan ki"
Harararsa tayi "bayan ga kanan ae bazaka bari na kulla da kai na ba saboda kullum sai ka cece Rayuwata"
Murmushi tayi shima yayi mata murmushi jikin Sa ya kama rawa kamar Wanda ake girgizawa Haneefa duk ta rude
"Doctor ka duba meki damun shi".
" kada ki damu zan duba shi"
Haneef kuwa sai girgije girje yakai can kuma sai ya tsaya
"Doctor lafiya dai ko????
Jeyowa yaye ya kalleta " I am sorry yah shiga Coma"
Zaro ido taye C..o..m...a.. Fa kace bata Ankara ba taji kan ta k'asa


*muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀
*Lipton and pure*✍🏻
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀hg

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia

*page 44*



Da sauri nurse ta k'araso kan ta busan gado ta azata tayi mata allura Doctor kuwa fita yayi ya sanar da su Mama halin da Haneef ya shiga ba karamin tashi hankali suka shiga ba .....






Haneefa kuwa taji sauki shi kuwa Haneef an canza masa daki an kai shi shikadai a kullum Haneefa tana Asbt abun yana tada ma Mama Hankali Sosai yau Dan tane ya shiga Comma kuma bazata iya yin kome ba kai co








"Doctor Dan Allah wata alfarma nake nema Dan Allah za a iya mai da Haneef a gida tana iya yuwa zai yi saurin
jin sauki





"Eh hakane maganar ki to kada ki damu zan San yanda za'ayi sai a mai dashi gida duk da Nasan kina kokari wurin ganin ya samu lafiya "




"Hakane Doctor idan banyi masa ba wa zan yi ma"
Murmushi yayi mata ya fita daga dakin
Mom taso akawo Haneef a gidan ta sai su kulla dashi tare amma Haneefa tace k'ara suje gida zata iya kulla dashi babu yanda ta iya dole ta yarda ta barsu suka tafi ba karamin kullawa Haneefa ki ba Haneef ba duk da har yanzu bai farfado ba amma tana kulla da shi burinta bai wuce ace yau Haneef ya tashi ba su fara sabuwar Soyaya••••••••


```kuye hakure da wanan page ba yawa```
*muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀
*Lipton and pure*✍🏻
.



🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ

Please Login or Register in order to submit comment