Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

bah karamin dadi taji bah

Da sauri taje wurin mama da gudu tah rungumeta murmushi mama tayi tashi ki saka man kaya nan a drower tau mama haka ta dauki kayan tana saka wa Allah yah saka mah Haneef da albarka gaskiya bah karamin taimako yake yi manah bah gashi yana bamu kulawa kamar dan da na haifa gaskiya yana da kirki sosai cikin ranta tace dakin sa shine silan barin mu gida da baki ce hakan bah hakane mama tayk murmushin karfin hali tau mama nagama saka kayan yanzu ki kwanta kiyi barci kinga ban sha magani bah ina ga Haneef yah man ta ne da naci abinci bai bani bah

Tunda Haneef bai nan n sai na baki daukowa tayi ta balla mata ta bata ta sha ta kwantar da ita tayi dakin ta tana zuwa ta dauki kayan ta tasaka a drower ta watsa ruwa ta dauki daya daga cikin kayan ta saka ta kwanta sai barci

Haneef kuwa yana zuwa mom insa ta fara jero masa tambayoyi baby friend dina ne bah lafiya bana gaya maki bah kuma nace maki baya da yan uwa so shiyasa ban samu damar dawo wa bah wata kila mah ko yau can zan kwana Allah sarki Allah yah bashi lafiya yah kamata mu je mu diba shi da sauri yace Aa basai kun zo bah inaga mah gobe za'a salame mu tau kaje kaci abinci Ohk baby abinci yah ci sai da yah koshi ya tafi dakin sa yah kwanta 2 yah tashi yayi sallah haka mah Haneefa ko da taje ta iski mama nayi Haneef naga ma wa yah fita sannu sannu don kada baby ta gansa wani wuri yah biya abu naga an bashi idan kasa guda zata gaya maka komi kuma da safe bazata tuna bah kata bata ta shanye shi duka Ohk sai kaji Alert fuuuu bai tsaya ko ina bah sai in da su Haneefa yana zuwa yah shiga dakin sa yah aje abunda aka bashi yah shiga kitchen yah daura masu girki kamshi suka kama ji shi yasa suka fito da mamaki suka ga Haneef ne ke girki Haneef har ka dawo Eh mama yana magana yana kokarin zuba abinci cikin food flask wurin Dineer yaje yah aje yah jawo mama yah zuba mata abinci spoon daya yah bata tayi shiru na dan wani lokaci lafiya mama ko baiye dadi ne bah ...

Yayi dadi sosai kamar bah namiji yah girka bah Haneefa tayi spoon guda taji dadi yayi dadi sosai ama bata ce kala bah mama ta zuba abinci ta bah Haneef sai da yah koshi Hararan shi Haneefa ta kamayi mara ben mama ta bata abinci har ta manta amma shi kato da shi tana bashi abinci magani yah dauko yah bata yana mai bata hakuri akan yah manta dazu bai bata bah bah komi ana mantuwa ae

*8:00pm*

"Haneef yah dauki jus ya saka kwayah kamar yanda aka ce amma bai saka daya bah biyu yah saka i will make sure kin gaya man wanda zai kashe ki direct sai dakin ta yah je tana kwance rika wannan ta kalle shi bani na baki bah daga dakin mama nake ita tace nah baki ba musu ta amsa ta shanye gaba daya juwaaa ta kama gani ta saki cup yah watse rike kanta taye don wata irin juwa da taki gani........

*Keep flowing*

*lipton and pure*โœ๐Ÿป
[7/13, 5:29 PM] Pure: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*

โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial

๏ปฟ```Dedication```
```Ina godiya sosai da Adu'anku hakika naji dadi sosai da kuka nuna kulawan ku masu kira na dakuma masuyi man magana pc da yan gruop duk na gode Allah yah bar zumucin wannan page nakune sai yanda kukeso```๐Ÿคญ

Page *14*

Cikin ranta tace meki damu na ne Haneef yah zauna gab da ita yana kallon ta ko kina so ko baki so yazama dole ki gaya man duk tambayar da nayi maki sai kin Masar man

```Wayah ke son kashe ki```???

Rike kanta tayi da kyar ta iya cewa *Sadiq*

Wanene sadiq wanine wanda ke sona nikuma bana son shi saboda halin sa dan shaye -shaye ne baya da hali ko kadan lokacin nafito sayen kwai da kwai ya saka yaran sa suka dauke ni suka kai ni gidan sa nan ta labar ta masa abunda ya faru tsakanin ta da Sadiq lokacin da ya saka a ka ajeni ina cikin tafiya aka sake daukeni aka sani a mota ina tunanin wa zai saka a dauko ni kuma bayan sadiq yace amai da ni lokacin ne naga wannan mara kunya wane kenan,Haneef manah tana magana kamar yar maye wani guy ne ya takura man a rayuwata nida mama ta yana y man abun da ya ga dama sai nayi maganin sa kallon ta kawai ya kai

Ya saka a ka kore mu daga gidan mu kuma yah kawo mu gidan shi yah aje yah zama dole mu bar masa gida dan renin wayooo na tsani guy dinan bai bi ta kan ta bah kawai yah na tunanin wanene wanan sadiq haka taye ta kwalewa Haneef da kyar yah samu tayi barci

*Washe gari*
********************************* Haneefa ce ta tashi ta rike kanta wani irin ciwo yaki yi mata ouch tace wanan ciwon kan haka tunda nake a rayuwata ban taba yin sa bah da kyar ta tashi ta shiga toilet ta dauro alwarla tayi sallah

Haneef kuwa zaune yake cikin dakin sa sai tunani yake wanene wanan sadiq a garin san yah za'ayi na hadu dashi duk da nasan ko na tambayi Haneefa bazata gaya man bah ama duk yanda za'aye sai na gano inda yake haka yayi ta tunani kala kala yah shirya yah fita jem kadan yadawo da wata mata iya karta 30years wada zata rinka dafa masu Haneefa abinci kuma ta tan ye su kwana

Bah karamin dadi mama taje bah da irin kulawa dayake basu

Haneef na fita Haneefa tabi ta bayan gida ta fita daga gidan tana tafiya tana magana bazan iya juri zama gidan ka bah dole naje nah samu aiki na samu kudi nah kama muna gida bazan iya juri zama dakai bah gida jen daki kusa dasu nan ta shiga tana tambayar aiki ko zata samu amma bata zo da sa'a bah bata samu aiki bah haka ta hakura ta koma gida har ta fita ta dawo mama bata sani bah a zaton ta tana daki tana barci

Labari yah bi gari anga Haneef da wata kyakyawar mace suna shoping yan mata sai jin haushi sukai dama ace sune yah ke shooping da su amma duk wanna labarin bai kai ga kunnen mom insa bah kanwarsa taga ni a social media amma bata yi magana bah don gudun kada ya amshe mata waya don duk abunda yakeso shi akeyi Maryam Kuwa hankalin ta bah karamin tashi yayi bah

Dad i saw him fah da wata kazamar yarinya kada yace ita zai aura and i will not make that happen Haneef is mine only mine. Bazan bari wata dirty girl ta aure shi bah tana magana kamar wadda ta hadiye kuna mah

Chill Dear Insha Allah Haneef naki ne ke kadai kinji kada ki samu damuwa nasan bah sonta yakiyi bah tana iya yuwa mah taimakon su yakiy

Noh dad bah taimakon su yah ke bah wana yarinya fah itace ta maresa a bainar jama'a bazan manta fuskan ta bah nagan ta a social media ana watsa wa kuma na tabata ita ce nagani jiya

Dad in maryam bai ma san mezai ce mata bah don yah gah tayi nissa sai fada ta kai shiyasa yah kyaleta sai da t
a gaji ta bari
Bayan tayi wanka ta tayi sallah ta tada mama ita ma tayi sallah sa'anan tayi wanka missalin karfe 4:00pm Haneef ya dawo inda su Haneefa mama yah tarar zaune gaishe ta yayi mama meyasa bazaki kuna Tv bah ko zai rage maki kewa Tau danan ban iya kunan irin wanan bane shiyasa tashi yayi yana yi mata bayani yanda zata kuna in ta tashe bah karamin dadi tajiya bah ina Haneefa ne mama cewar Haneef tana daki tau bari na kirata akwai maganar da zamuyi tau tace m
asa yah tashi yah bar dakin

Dakin Haneefa yah shiga kwance take tana sharan barci tsaye yayi kanta yana kallon ta yawu mai dahce ya hade tunanin yake yah zai tada ta ruwan dayake kusa dashi yah dauka yah watsa mata da karfi ta zabura miye haka wai kai baka san yanda zaka tada mutum bah sai dai ka watsa masa ruwa wannan wane iren dabi a ce mtswww taja tsoki ta shiga toilet zaune yayi yana jiran ta fito jem kadan sai gata ta fito ko gallon shi batayi bah tayi wurin wardrob ta dauko kaya ta shiga toilet tana saka kaya tana magana zuci shikinan tun da gidan kane zaka zo kayi man zaune cikin daki ina son in canza kaya ban da hali shiyasa nake so na samu aiki na bar maka gida haka ta gama sa kayan tafito

Lafiya wai kayi man tsaye kamar wani dan sanda mama ke kiran ki gani nan zuwa ka tashi kafi ta. Bai ce mata komi bah yah sa kafa yah fita tabi bayan shi sai hara ran shi takai

*keep flowing*

*lipton and pure*โœ๐Ÿป

๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labarin Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*

โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial

๏ปฟ```Dedication```
*Habiba Daylight*๐Ÿ˜˜

Page *15*
Sallama sukayi mama ta amsa masu suka shigo Haneefa na zuwa ta hau gado ta rungume mama yau shagwaban yah taso ne autar mama ke wannan zance murmushi kawai tayi mata Haneef ne yah nika ma Haneefa wani abu cikin leader ungo yah bata kallon sa ta kamayi da ga baya ta bude waya ce ta gani taji dadi sosai amma bata nuna a fili bah gaskiya nagode sosai amma bazan karbi wannan waya bah tayimin girma in dai karama ta ce

Haneef yah kalle Mama ,mama inda yayan Haneefa nake na bata waya baza ta karba bah????

Zata karbah manah

To a matsayin yayan ki na baki waya don haka ki kar bah kinji kanwata dalla masa hara ra tayi da sauri yah dauke fuskan shi kema mama gah ta ki

Aa Haneef har dani kuma wannan dawainiyar tayi yawa fah

Eh yanzu bana samun na kwana tare daku zan samu mako yar aikido da zata debe maku kewa shiyasa mah na so maku waya don in kira inji ko kuna lafiya saboda ina da wani aiki da zanyi so zanyi wuyar gani

Ayyah tau Allah yah baka sa'a nan abun da kaje nima yah tsare ka da shairin makiya

Ameen mama nagode
Tau Mama ni zan tafi sai zuwa anjima zan dawo tau Allah yah tsare hanya yah Amsa da Ameen

Fita yayi daga haraban gidan bai tsaya ko ina bah sai gidan su direct dakin sa ya nufa kwanta wa yayi kan lafiyayyen gadon sa yayi barci can ciki ciki yaki jen ringing in wayar sa Oh god mutanenn nan baza su bari na huta bane wai yah jah dogon tsaki har ta tsinke bai daga bah ringing tayi a karo na biyu bai daga bah sai na ukku yah daga don yah san in ba da ga wa yayi bah ba za'a daina kiran sa bah bai mah tsaya yah duba bah ya dauka karawa yayi a kunen sa

Haneef ta furta da karfi sai da yah razana duba number yayi oh no dana san kice Allah bazan daga bah

Yah ankayj kike kwalla man wanan kira haka idan kunne na ya samu matsala fah

Ka saurare nj kajiya duk duniyar nan babu wadda zaka aura sai ni kana jina ko

Idan na auri wata fah mezakiyi

Wlh baka mah isa bah kace zaka auri wata ni nace ina sonka don haka dole ka sonk ko kana so ko baka so kai na wane kuma ni ka dai

Kingama na kashe waya ne

Haneef ina yi maka magana bakama dauke ni serios bah am telling you wlh bah wadda zaka aura sai ni kana ji. Na ko indai wannan kazamar yarinya ce muddin ina raye bazaka aure ta bah

Wait wakike cema kazama ????

Yarinya da ka dau son duniya ka aza mata wadda kaje shoping da ita

Don't you dare ki ce mata kazama akwai kazama da ta wuce look idan kika saki kirana zaki gani kuren ki so dole ne nace bana son ki bazaki kyale ni bah koh dole ne sai na soki

Dole sai ka soni nagaya maka babu wadda zaka aura sai ni undesternd your better understand

Bai jira meza tace bah yah kashe wayan wawuya kawai yayi jifa da wayan

In ranta yayi dubu tau yah bace ni zai daga mah murya akan waccan kazamar yarinya dole sai na dau mata mataki ba dai da ita kake kuri bah zaman ta a duniyan na yah kare

Rasssss gaban Haneefa yah fadi mama ta kula da hakan lafiya Haneefa murmushin karfn Hali tayi bah komai mama

Barcin sa yayi mai isan shi yayi wanka ya je Dinner table baby yah jikin abokin na ka sai a lokacin yah tuna da karyan da yayi

Yaji sauki sosai baby har an sallame shi tau madalla Allah ya kara lafiya Ameen baby abinci yah ci sai da yah koshi daga bisani yah bar gidan

Dai dai gidan da su Haneefa suke nan yayi horn aka bude masa get wurin parking yah yayi park fitowa yayi wata naga ita ma ta fito yana ce mata bissimillah mama

Shiga sukayi gidan babu kowa a faloo direct dakin mama yaje yayi knowking bissimillah tace da su tana kokarin tashi ta dauki dadurma Aa Haneef har an dawo eh mama

Suka gaisa wanan kuma wacece Haneef shi har yah manta da ita

Wanan ita zata rinka yi maku aiki shara da wanke wanke ta dauro maku abinci kuma anan zata rinka
Kwana don ta debe maku kewa

Tau masha Allah mun gode sosai Allah yah kara budi
Ameen

Tau mama zan wuce

Tun yanzu Haneef yanzu fah ka shigo

Eh wlh akwai aikin da zanyi ne shiyasa

Tau Allah yah bada sa'aAmeen

Yah sa k'afa yah bar hara ban gidan wata naga ni can nesa da gidan sai faman murmushi take

My Haneef kenan nan ne ka boye wannan kazamar zanga yanda zata aure ka sai in tana da rai zatayi tunanin auren ka tayi murmushin k'ita ta wuce tana wuce wa sai na hango sadiq

Waton duk gargadin dana yi maki Haneefa bai shiga kunen ki bah har zaki zo guringu gidan kato ki zauna ko zanyi maganin ki insha Allah ya wuce war sa

Maryam ce ke labar ta wa Dad inta abun da ya faro idon ta yayi jaa sosai Dad i will kill that lady

Haba my dear me tayi maki

Dad Zuciyar Haneef ta sace don haka nima dole na sace ta on *15 jully 2018* zan dau ke ta sai inga yanda zaiyi ya aure ta

Sadiq ne yah samo wasu yara wa'inda suka iya aiki Photo yah gwada masu on *15 jully 2018* nake son a sato man ita duk duniyar nan babu wanda zata aura in bani bah

```Toh fah ko yah zata kasan ce maryam da sadiq a rana guda zasu sace Haneefa ko wah zai riga wani oho```
*keep flowing*

*lipton and pure*โœ๐Ÿป

[7/19, 10:42 AM] Lipton๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€

```Dedication```
```my sweet son sultan i love you over```โ˜บ

Page *16*

Haneefa ce rike da wayan da Haneef yah bata tana taba wa sai murmushi ta kai kiran sallah taji da sauri ta tashk ta dauro alwarla dayakile akwai massallaci kusa da gidan su duk abunda akai suna ji bin su tayi har suka gama sallah tana gamawa ta nufa dakin mama da sallama ta shiga au kema har kinyi sallah daman zuwa nayi na gaya maki an yi sallah na zata. Bacci ki kai

Aa idona biyu banyi bacci bah Yauwa mama ina Inna da aka kawone tana can kitchen ta dora abinci tau bari naje na taya ta tunda ba wani abu nakai bah eh gaskiya ne kara ki taya ta don bai kamata mu saka mata aiki ita ka dai bah ya kamata mu rinka dan taya ta

Insha Allah mama zan rinka taya ta tau Allah yayi maku Albarka gaba dayan ku Ameen tace ta wuce war ta kitchen ta shiga tayi mah inna sanu da aiki jin ta kai dama ita ce ta samu wanan aikin ae da zata samu kudi ta bar mar Haneef gidan sa tunani takeyi tayi kala kala haka dai takama ma Innaa aiki da kyar ta bar ta ta kama mata

Sungama abinci sun gyara wuri Haneefa ta shiga dakin ta ta watsa ruwa wayan ta ta dauko taga 5misscall zaro ido tayi yo ni wa zai kira ni bani da k'awa banida wanda zai kirani kuma har 5misscall gashi ban saka kati a ciki bah Amma bari na gwada ko zai shiga kira tayi har ta tsinke ba'a daga bah sake kira tayi a karo na. Biyu shima ba'a daga bah tsoki taja a kira mutum har sau 5 kuma yanzu nakira anki daga wa bata rufe bakin ta bah sai gakiran yah shigo dauka tayi

Assalamu Alaikum cikin ta tausar muryar ta mai dadi shiru akayi kamar bai kira bah dan Allah da wa nake magana ...

Waalaiku musallam yah amsa ko bah a gaya mata bah tasan Haneef ne wake magana dan Allah ta nuna kamar bata gane sa bah Haneef ne yace mata Ohk kawai tace ina kika je ne ina takira baki dauka bah

Cikin zuciyan ta tace ina ruwanka da inda zanje shegen sa ido Hello are you there ina dakin mama ne shiyasa

Tau miye amfani wayan ki duk inda zaki je ki rinka zuwa da ita don gudun wata rana kinji naji kawai tace masa nan tayi shiru shima yayi shiru da taga shirun

Please Login or Register in order to submit comment