Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

matsala ta da kai baka iya magana bah"

"kara shakota yayi ni zaki ce mah ban iya magana bah "

"eh a hakan kake tunanin zan soka har in aure ka da wanan mugun halin naka "

"Jefa ta yayi akan gado ni kike cema mai mugun hali eh yau zan nuna maki ban da halin kwarai"

"Dan allah kayi hakuri kada ka cutardani"

"wayanshi ne tayi ringing dogon tsaki ya jah daga bisani yayi peaking "

"Sir ga Dad inka nan yazo kuma ranshi a bace"


"what " "gaya nan zai shigo cikin gida"


"Da sauri ya jawo Haneefa suka fita mikata yayi ga yaran shi ko mai data in da kuka dauko ta "

"Ita kam bah karamin dadi taje bah"


"Ta bayan gida suka bi suka fita da ita "


"Dad sadiq ya furta "

"wawan mari dad yayi mashi damki hanunshi yayi"


"waton Sadiq baka jin magana ko shine kazo nan gidan don kaci gabah da shaye shayen ka ko wai kai wani irin mutun ne eh miyasa baka tausayin mahai fiyarka wada a dalilin ka tashiga wani hali"


"Dad " "ye Man shiru marasa tarbiya ka cimmin gida kuma duk ka bata lokaci sai kajiya a jikin ka"



"Dai dai inda suka dauke ta nan suka saukar da ita suna ajeta suka wuce tana tafiya tana jin dadi zata ga Mama wata mota ta paka mata zaro ido tayi wanan kuma fah"


"Wani ne ya fito daga motar Haneefa ko"

"eh nice"


"Mama ta ce na dauko ki "


"Mama kuma to ina ka santa"


"ni dan kawar Mama ne "

"Allah sarki To muje"


"Tana shiga motar an ka shaka mata wani abunda ita kanta bata sani bah nan da nan tayi barci"



"wani makeken gida ne akayi Horn mai gadi ya wangali masu get"


"Gaba dayan su suka fito daga motar "

"wani ne ya fito daga haraban gidan daga masu hanu yayi,Yaying gaba dakansu suka wuce bude motar yayi ya kalle Haneefa yayi murmushin yayi ya dauko ta Direct sai daki ya ajeta "



*keep flowing*

*lipton and pure*๐Ÿ‘Œ
[6/26, 11:02 PM] Lipton ๐Ÿต: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

```Dedication```
```TO MY SWEET SON SULTAN```๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


Page *6*


"wannan guy da ya daukota zaune yayi busan kujeran dake cikin daki yana kallon ta sai wani murmushi yakeyi "


"Ita kuwa Haneefa bata san meke faruwa bah barcin ta kawai takiyi "


"Mama kuwa hankalita bah karamin tashi yayi bah gashi marece har yayi "


"Asallamu alaikum"

"Da kyar Mama Ta iya amsawa walaiku musallam"


"Tashi tayi kofa ta bude"


"Har kasa ya kai ya gaida Mama"

"Amsawa tayi ka tashi manah Amadu"


"Barshi kawai Mama daman nace Haneefa har yanzu "


"Kuka Mama tafarayi"


"Hankalin shi bah karamin tashi yayi bah"


"Kiyi hakuri Mama muci gabah da Adu'a"

"Yanzu zanje nayi sanar wa ko Allah zai sa mu dace"


"Tau Amadu Allah ya sa a dace"

"Ameen mama"


*Washe gari* _______________________________


"Haneefa ce ta Fara bude idon ta sannu sannu ganin inda take bah inda Mama bah tayi saurin zabura ido hudu tayi da wanda yake busan kujera"


"Wanda tunda ya kawota yake jiran ta far fado "


"murmushin mugunta Yayi,yayi surprise"


"Ta sowa yayi ya zauna kusa da ita baya ta ja da sauri"


"Kina mamakin ganina ko yah ankayi kika zo wanan gidan karki damu I will tell you"


"wanda yace miki Mama ta aiko shi ya dauko ki karya yakiyi maki"


"zaro ido tayi miyasa"


"Yaro na ne nina saka shi ya dauko ki "

"miyasa zaka sa a dauko ni miye hadi nah da kai"

"Verry soon zaki gane"

"Tashi yayi daniyar zai fita"

"ina zakaje "

"jiyowa yayi ya kalleta ina ruwanki da inda zanje"


"Ni ka maidani gida ina son naga mama"

"Idan naki fah"

"Dan Allah ka maidani gida ta durkusa kasa tana bashi hakuri dan Allah kayi hakuri da abunda nayi maka wlh shairin shidan ne"


"Yi Man shiru yah daka mata tsawa ban baki daman yin magana bah"

"Tafiya ya kamayi guda guda har ya karaso kusa gareta"


"Tambayar ki zanyi idan kika kuskura kikayi Man karya zaki gani Kurenki"


"Tau"

"Yah sha Toka ina kika kwana jiya"


"Kallonshi ta kamayi daman yasan ban kwana gida bah jiya "


"Ko baki jini bane"


"Ina kuwa zan kwana in bah gidan mu bah"

"Wawan mare yayi mata bana ce maki kada kiyi Man karya bah eh"

"Rike kumcen ta tayi ni zaka mara"


"An mareki din idon shi har ya canza kalla ya dawo jah "


"Remort ya dauko yah kuna Tv "

"Lokacin da Mama Ta bata kudi tunda ta fita har yanzu bata dawo bah"

"Kina nufin wanan duk kina gida duba kiga yanda Mama ke kuka rashin dawo wanki "


"Idon haneefa neh suka ciko da kwalla "
"Ama yah ankayi kake ganin mu"

"Kallon ta yayi bah dole sai kinsani bah"


"Toh naji ka mai dani Gidan mu dan Allah "

"Ko kallon ta baiyi bah yafita daga dakin"


"Ni Haneefa nashiga ukku bani wannan gidan bani wancan To shi wanan Haneef menayi masa da yakawo ni nan ya aje"

"Mtswwwww taja tsoki "


"Sai da tayi 3 hours sanan ya shigo dakin da ya aje ta"

"Da karfi ya bude kofa sai da taji tsoroh"


"Zaunawa yayi kan kujera yah aza kafan shi kan Table dinda ke tsakar daki"

"ledan dake hanunshi ya jefa mata gashi inkin ga dama kici in kin ga dama kar kice I don't care"

"Bata ce masa komi bah Ta bude ledan pride rice ce da kaza daya a ciki sai jus fara ci tayi sai da ta koshe Ta bude jus ta sha"

"Tashi tayi, yana kallon ta ganin yayi zata fita waje ya daka mata tsawa ina zakije "


"Zan wanki hannu na ne"

"Kuma aka cemaki nan ne hanya ko bah Bathroom ne"


"Malam idan zakayi Man magana kayi Man yanda zan gane "


"Dogon tsaki yaja ya jawo hanunta bathroom ya kai ta ki wanki anan"

"Kallon toilet in tayi ae dagudu ta fito"

"lafiya"

"Yasin bazan shiga wanan wurin bah "

"Miyasa "

"tsoroh nake ji "

"Da karfi ya jawota ya wanke mata hannu"

"Yanzu miye aciki "

"Bata cemasa Kome bah ta zauna kasa"


"Wayan shi ya jawo yana game"

"kayi dani inason komawa gida "

"Kamar Bada shi take magana bah ko kallon ta bai ye bah"

"Nifa bah yar iska ce bah da zaka dauko ni ka aje ni anan ko ance maka ni karuwa ce"

"Da karfi ya yo kanta"

"Eh angaya Man"

"Toh duk wanda yagaya maka yayi maka k'arya ni bah karuwa bace"

"Idan ke bah karuwa bace ina kika je har kikayi kwana biyu "

"Tunanin abunda yafafu tayi "

"Ina ruwanka da inda na kwana "

"Sakin ta yayi ko dayake ae abun ya zamo maki jiki tunda Kin sabah"

"Maganar bah karamin bata wata rai yayi bah yana cemata karuwa"

"Ohk tunda kin sabah kwana gidan katan banza yau babu inda zakije kina nan gidan kuma ko kinso gudu bazaki iya bah saboda wanan gidan dakike ciki cikin daji ne kike bayan gari ne daga ke sai masu gadi kuma bazaki iya fita gidan nan bah ba tare da izini nah bah"


"gabanta bah karamin faduwa yayi bah dajin hakan tace dan Allah kayi hakuri ka maidani cikin gari "


"Bai bi ta kanta bah ya fita dakin "


"Hade kaffafunta tayi tana rera kuka mai shigan rai "

"Nashiga ukku Ni Haneefa minayi maka Haneef dazaka kawo ni nan"


"Wurin parking yaje yashiga mota ya bar haraban gidan"

"ko bah agaya mata bah tasan Haneef ne ya fita shikenan tawa ta kare"


"Direct Haneef bai tsaya ko ina bah sai gidan su Haneefa"

"Sallama yayi Mama tafito ta amsa "

"Lafiya Mama kike kuka "

"Dole nayi kuka Haneefa ta bata tun jiya bansan wane irin hali ta ke ciki bah"

"ki kwantar da hankalinki babu abunda zai sameta mucigabah da Addu'a kawai kuma zan bada sanar wa "

"Toh dan nan na gode "

"sai da safe mama"

"Haka yasa kafa ya wuce"

```Washe gari```


"Haneef ne ya fito wanka ya saka kayan sa wayan shi ya dauka "

*Kata batar abunda nace maka shi zaka fada*

"Haka kawai yace bai jira Me zai ce bah ya kashe wayan"

"Sauri yakai yana saukowa "

"Baby "
"Da sauri ya jiyo Mom inshi ya gani karasawa yayi Hug inta yayi Good morning baby "

"morning my Baby ina zaka je haka kana sauri ko breakfast bakayi bah"

"Sauri nakai baby see u later "

"Bai jira miza tace bah ya wuce warsa"

"Bansan yaushe zaka kawo Man suruka bah Baby "


"Gidan da ya aje Haneefa can ya nufa "

"Leader dauke a hanunsa bude kofa yayi kwance take tana barci idon ta duk Sun kumbure"

"Ruwan da ya shigo dasu ya bude ya watsa mata da sauri ta falka"

"Aw barci mah kikai "

"Bata tanka shi bah"

"Tv ya kunna kalla kiga "

" *Nine wanda naga lokacin da Haneefa tashiga motar wani kuma daga gani bah tilasata akayi bah don fuskanta dauki yakida murmushi inaga halinta ni daman ta saba zuwa gidan maza*"

"Subuhalilah ta furta idon ta ya ciko da kwalla"

" *Saboda haka a daina neman ta don bah bacewa tayi bah yawon karuwancin ta taje*"

"Haneef ya kashe Tv"

"Haneefa kuwa kuka takai sosai Allah ya isa duk wanda yasa akayi man wanan shairin duk nagano wanda yayi man wanan abu wlh sai ya gane kurensa"

"Ni ne nasaka"

"Dagowa tayi ta kalleshi da jajayin idanunta kai ne"

"Eh nine ko da magana"

"Da karfi ta kama kolarsa miyasa zaka yi man haka minayi maka dazaka sa a tsaneni a gari menayi maka"

"Kallon ta yayi nizaki rikewa collar "

"Da karfe ya bangajeta sai da ta fadi kasa"

"Barikiji wanan abu dakika gani ke kadai ki kagansa kuma idan kika kuskura kika gaya mah wani na kawo ki gidan nan I promise you wannan video duk duniya sai angan ki"

"Wani sanyi taji a ranta tunda bah wanda yagani"

"Karabowa yayi kusa gareta nasan zakiyi tunanin miyasa nayi maki haka to bara ki ji"


"Tunda nake a duniya babu wanda ya taba yi man wallakanci dakika yi man ni zaki Shafa mah ruwan kazan Ta eh ya wanka mata mari"

"Sai da taga wasu taurari"

"Daman nagaya maki sai nayi maki abunda yafi haka"

"Kuka takeyi sosai"

"I will make sure I make Your life miserable "

"Kuma idan kika gaya mah mama na kawo ki gidan nan kinsan saura"

"Tashi yayi tsaye barikiji abunda zaki cemata don a zaton ta sace ki akaye zaki cemata wasu suka saka ki a mota suka kai ki gidan yankan kanu da adu'a da taimakon wata kika samu kika baro wurin kinjene ko bakije bah "

"Naje zanyi dan Allah ka maidani gida "

"Tafiyan shi yayi ya barta tana kuka"




*Muje zuwa readers*๐Ÿ˜˜

*Lipton and pure green*




[7/1, 9:02 PM] Lipton ๐Ÿต: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

```Dedication```
```TO MY SWEET FRIEND DIEDIEELUV```๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


Page *7*



"Kuka tayi mai isan ta sa'anan ta tashi ta dauro alwarla tayi sallah Adu'a tayi allah ya yaye mata matsalar da take ciki nan barci ya dauke ta bata falka bah sai safe "


"Wasa wasa yau kwanan Haneefa Ukku agidan Haneef "

"Zaune take kan gado tana ta sharan kuka gaskiya nagaji da zama wannan gidan kullum cikin daki kamar wata matar Aure"


"Haneef ne yashigo dakin kamar dai yanda yakai ya zauna busan kujera ya jife mata ledar abinci"

"Dauka tayi taci sai da ta koshi ta wanke hannunta ta dawo ta zauna"


"Jim kadan babu wanda yayi magana
Jin tayi shirun yayi yawa nace bah"

"Bai dago yah kalleta bah ya cigabah da dannan wayan shi"

"Cigabah tayi da magana zamana gidan nan baya da amfani saboda ni bah muharamaka bace don haka ka maidani gidan mu"

"Gidan ku "

"eh ka maidani "

"Toh yayi zan maida ki"

"Ama da sharadi"

"Wane irin sharadi"

"Yafi 10mnt bai yi magana bah"

"Mtswww taja tsoki cikin ranta wannan ae walakanci ne na bar gidan nan kawai zaka gane kurenka"


"Magana ki kai"

"Da sauri tace Aa"

"Ok"

"Kamar yanda nagaya maki kwana Kin baya kada ki gaya ma Mama ni na kawo ki gidan nan kuma kada ki kuskura ki gaya mata kinje gidan wani kato"

"Don zaki iya sakamata Hawanjini"


"Zan mai daki gida yau ki gaya mata saceki akayi"

"Kuma kada ki kuskura kiye magana sai bayan kwana biyu kuma dakin shiga gida kiyi kamar kin suma"

"Kinjini ko baki ji bah"

"Naji"

"Fita yayi jim kadan sai ga wasu maza Sun shigo nu fato tah sukayi tana ja da baya rufe mata ido sukayi suka jata suka saka ta A mota "


"Can nesa da unguwar su suka bude mata ido suka sauke ta suka wuce War su"


'Ae kuwa suna ajeta ta kama gudu don kar wani na ukku ya dauke ta dai dai bakin kofar gida ta tsaya tana nishi da sauri ta fada gida"


"Mama naganin ta shigo ta yi saurin tashi Haneefa"


"Haneefa kuwa ta fadi kasa kamar yanda Haneef yace da sauri Mama ta dauko ruwa ta yaya fa mata ta kai ta daki ta kwantar da ita"


"Haneefa miya sameki ki tashi manah tana magana tana girgiza ta "


"Bude idon ta tayi sannu samnu wani sanyi taje da taga mama"
"Haneefa sannu tashi kinji da taimakon Mama ta tashi Ruwa ta kawo mata ta sha gaya man ina kikaje tsawon kwana Biyar eh"


"Kwallace ta zubo mata da ta tuna Haneef yace kada tayi magana kuka yaci karfinta"

"Mama ta kama bata hakuri ta dauko abinci ta Bata kadan tace don bata dade da cin abinci bah kwantar da ita tayi har tayi barci"

"Salama akayi Mama tafito Adamu tagani yah durkusa ya gaidata"

"Har yanzu babu labarin Haneefa mama"

"Ae Haneefa ta dawo yanzu nan "

"Zumbur yayi ta dawo gida"

"eh yanzu haka gata nan cikin gida tana barci"

"I kon Allah "

"Lafiyan ta dai qlw koh"

"Eh to tana shigowa ta fadi kuma har yanzu batayi magana bah kuka kawai takiyi zan jira in ta tashi muje ta bakin ta"

"Toh mama Allah ya sauwaka "

"Ameen"

"Toh nizan wuce sai anjima"

"Aa bazaka shigo ka ganta bah "

"Aa zan shigo zuwa anjima in ta far fado"

"Toh angode"

"koma wa tayi cikin gida ta saka Haneefa gabah tana kallon ta"

"Haneefa bata falka bah sai bayan magrib "

"Sannu Haneefa kin tashi "

"Kai kawai ta daga mata "

"Ina kika shiga ne "

"Kallonta Kawai tayi sai hawaye"

"Nashiga ukku miyasa kike kuka yi hakuri kinji"

"Assalamu alaikum"

"Walaiku musalam "

"Bissimillah"

"Dayake bah wuta Torch ๐Ÿ”ฆ kawai suka kunna"

"Zumbur Haneefa ta mike don ko ba'a gaya mata bah tasan Haneef ne don taji kamshin Turaren sa Baya taja "

"Mama ta kulla da hakan Lafiya Haneefa"

"kara sowa yayi gurin Mama "

"Aa Haneef kai ne a gidan "

"Eh mama naji ance Haneefa ta dawo shine nazo na tayaki murna"

"Madallah na gode sosai"

"Haneefan ta gaya inda taje"

"Tau tin dazu nake tambaya ta dana tambayeta sai ta fashe da kuka bansan meyasa bah"

"Tau ajira zuwa jibi ko zatayi may be akwai abunda ke damun ta "

"Ko a kai ta Asibit ne "

"Aa basai ankai ta bah "

"Tau nizan wuce ga wanan a bah Haneefa ko zata iya ci"

"Aa miyasa kake son wahalar da kan ka akan mu "

"Bah komi ae ko bamu hada kome bah musulmai muke "

"Hakane toh gidiya mukai Allah ya saka da alkaire"

"Ameen na tafi sai da safe"

"Toh allah ya tashe mu lafiya"

"Ameen ya saka kafa ya wuce yana murmushin mugunta"



*Keep flowing*

*Lipton and Pure green*๐Ÿ˜˜
[7/1, 9:02 PM] Lipton ๐Ÿต: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

```Dedication```
```To my Aufama i really miss u dear pls ki dawo haka nan๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ kwana biyun nan haka nake jin su kamar shekara```๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


Page *8*


"Haneefa zo kiga abunda Haneef ya kawo maki"

"Tasowa tayi ta zauna kusa da ita kinga ko Allah ya biya wannan yaron gaskiya yana da kir ki sosai ina mah zaki samu mai hali irin nasa dana fi kowa farin ciki"

"Cikin zuciyanta tace mama kenan dakin san abunda ya k'ulla wa yar ki da bazakiyi wannan fatan bah murmushi kawai tayi mata"

*Washe gari*

"Babu yanda Mama batayi bah akan Haneefa tayi magana amma taki Haneef ne ya shigo ya durkusa har kasa ya gaida mama yah jikin Haneefa"

"Taji sauki sai dai haryanzu bata magana na rasa dalilin haka nace idan kazo ka gwadah Sa'an kah koza tayi magana"


"Haneefa ki gaya manah miya faru kuma ina kika shiga na tsawon kwana biyar ki gaya manah kinga hankalin mu a tashe yake "

"Ina ga bazata yi magana bah bara na kawo maka ruwa ko"

"Tau mama tashi tayi daga gurin"

"Tana wucewa yayi saurin karabawa wurin Haneefa da sauri taja baya"

"Idan kika kuskura ki kayi magana zaki jiya a jikin ki sai kin cika kwana ukku ko zakiye magana kuma bazaki yi magana bah sai nazo kinjini ko"

"Kai kawai ta daga masa cikin ranta tana fading Allah ya isa mugu kawai shikenan a dukeka a hanaka kuka wlh sai nayi maka abunda bazaka taba mantawa bah"


"Mama ce ta dawo da sauri haneef ya koma inda yake ruwa ta zuba mashi ya sha "

"Wlh mama nayi nayi tayi magana amma shiru bansan dalili bah inaga akwai wani babban abu dake damunta"


"Toh allah ya sauwaka nagode sosai "

"Tau ni zan wuce"

"Ah tun yanzu"

"Eh akwai abunda nake son yi"

"Toh mungode sosai "

"Hanuyasaka a cikin aljihu ya dauko kudi yah aje mata"

"Aa danan gaskiya yau bazan karba bah kai kullum kazo sai ka wahalar da kan ka "

"Bah komi mama ae kamar mahaifiyata na dauke ki kinga ko duk abunda zanyi mah mahaifiyata kema zanyi maki shi don haka ni zan wuce"


"Toh godiya mukai allah ya saka da alkaire yakara budi "

"Ameen yace yasa kafa ya wuce"


"Haneefa ta bishi da harara"


"Mota ya shiga fuuu sai harabar gidan su mai gadi ya wangali mai get wurin parking space yayi parking parth insa ya shiga yayi wanka ya kwanta barci ya dauki shi"
"Wasa wasa sai da Haneefa tayi kwana ukku bata taba budi baki tayi magana da mama bah "


"Kamar dai yanda yake zuwa haka ya zo ya zauna yana kallon Haneefa yau kusan kwana ukku har yanzu baki gaya manah abunda ke faru wa bah ya kamata ki sanar damu don muna cikin damuwa har dai mama kinsan bazataji dadin ganin ki a gida haka bah kinyi shiru bah magana ki gaya manah "

"Kuka ta kamayi kamar ranta zai fita"

"Ke muke saurare"

"Cigabah da kuka tayi da kuka kamar an kunna pampo fadawa jikin Mama tayi mama ta furta"

"Mama ta kalli Haneef da sauri"

"Haneefa ta miya faru miyasa kike Kuka gaya man yah ankayi"

"Da kyar ta iya sai ta kukan ta fara magana kamar haka"

"```Lokacin daki ka bani kudi nafita sayen awara har nasiyl zan dawo wa gida na hadu da wani Almajiri yana bara na dauki canji dake hanuna na bashi sai ya rike man hannu shikenan bansake ganin kai nah bah sai cikin wani daki ga duhu ko tafin hanunka ba ka Gani da kyar na tashi na fara lalabe jin nayi na kamo kafa kamar ta wani yaro da sauri na jayi hanuna nace waye shishikan kukan yaro naji da lalabe nakarasa wurin Sa rungumeni yayi dan Allah ki fidani a gidan nan wlh zasu kasheni " "Su waye zasu kashe ka"kema kashe ki zasuyi tunda suka kawo ki gidan nan gabana yayi mugun faduwa a lokacin nagane gidan yan yanka kanu nake naji tsoroh matuka na fara Adu'a haske ne ya bayyana a cikin dakin mu ukku ne a ciki" "Da sauri yaron danaki magana dashi yaja baya tunda kinka ga hasken nan cikin mu daya za'a dauka a yanka don lokacin da aka kawoni muna da yawa kullum sai an dauki daya " Duk Adu'a dana iya sai da nakaran ta lokacin haka kuwa ankayi aka dauki wanda ke zaune kusa gari ni sai kuka yakeyi"```



"```Jikina ya dau rawa narasa Mizanye yaro yah sunanka Mustapha " "Kana jina ko yah zama dole mu bar gidan nan "Toh ta yaya tunda bamu san hanya bah "```

"```Allah shi zai fida mu anan gidan Kawai muyi Adu'a nan muka kwana muna adu'a cikin i kon Allah sai ga kofa ta bude nan muka ga Mussa ( Mage) bakin kofa da farko munji tsoroh sai kuma naga mi zai kawo mussa(mage) anan gidan muka kama biyar ta cikin i kon Allah muka fito cikin wani dajine"```


"```Naja Hanun Mustapha mukayi ta gudu gudu mukai amma kamar bamuyi sai can muka hau tie tie da kyar muka samu mota ta tsaya abun mamaki Ashe iyayin Mustapha ne sunji dadi sosai dasuka gansa har sukayi Man godiya nagaya masu sunana unguwan mu suka ajine sukayi tafiyar su wanan shine abunda ya faru"```


"Mama kuwa gaba dai duk ta ye shatab shatab da hawaye da sauri ta rungume Haneefa Allah nagode mah daka maida min haneefa ta laphiya๐Ÿ˜˜




[7/9, 11:25 PM] Lipton ๐Ÿต: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

```Dedication```
```TO DIDEELUV ALLAH YA KAREMIN kE (MY) ```๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


Page *9*



"Inda ta barshi nan yake zaune ya kasa tashi gashi rike da kumce yau shi za'a mara lallai mah ga mutane zagaye da shi sai kallon shi sukai "


"Da sauri Saleem yazo ya tayar da shi sannu sannu ya ki tafiya kamar wanda kwai ya fashe mah saleem na rikile da hanunshi office suka shiga ya zaunar dashi sannu fah"

"Yah shiga toilet Ya debo ruwan zafi cikin boll ya dauki Towel yana gasa masa inda ta mareshi don har wurin ya kumbura "

"Ouch kayi manah ahankali kada ka jiman ciwo"
"Na yaushi kuma" "Kamar yah"

"Wannan yarin ya manah taci maka mutunci a bainar jama'a kuma nasan duk yanda akayi laifinka ne kai ka fara yimata yanzu gashinan da kashiga yanar gizo zaka ga kanka mutane sai comment sukeyi ace the great business man yau an mareshi a tie tie kuma yarinya karama "


"Dogon nishi ya ja zata gane kurenta sai tasan ta tabah Haneef don bazan kyaleta bah wlh"

."Mizakayi mata bayan kai ka fara"

"Look idan bazaka gaya man magana mai dadi bah pls ka wucewar ka banason damuwa"

"Daman ko baka ce bah wucewa xanyi don bah zama yah kawo ni bah yah sa kafa yayi tafiyan sa "

"Dauko wayan shi yayi Hello ni dake dauko maku rahota nakasa jin ko miyake fadi waya kawai naga yah aje tare da yelin murmushin mugunta"

"Can nissa da gidan su Haneefa mai napen yah ajita sai murmushi takai tarama abunda yayi mata"

Assalamu alaikum tana sallama tana shigowa

"Walaiku musallam mama ta ajiye tsinsiya har kin dawo "

"Eh wlh mama tana kokarin Zama "

"Toh yah hanya"
"Lafiya qlw Mlmama bara na karasa maki sharan "

"Ta dauki tsinsiya ta cigabah da sharan"

"Haneefa naga kinyi saurin dawo wa tana nan kuwa "

"sai a lokacin ta tuna bata je bah eh mama naji bata nan kinsan daman nagaya maki tayi tafiya tau yanda tace Mlman yau zata dawo kuma naje bata dawo wa bah "

"Gaskiya naga kinyi saurin dawo wa" "Eh wlh"

"Haneef ya kwashe wayoyin sa yana fito wa office kowa kallon shi ya kai bai bi ta kan su bah wuce War sa yayi bai tsaya ko ina bah sai gida yana shiga yajw ban garansa ya watsa ruwa yayi wanka ya nufato bangarin mom dinsa zaunw take tare da Khadeeja "

Khadeeja dai kanwa ce a gun Haneef ita kadai ce kanwar sa

"Rike take tana sambar wayan ta laaa mom duba kiga wata ta mari Bro can you imagine "

"Mare fah ki kace babyn nawa "

"lokacin Haneef ya karasu cikin dakin"

"Mom inshi ta taso Baby menaki shirin gani haka wa ye duk a duniyar nan yah isah ya mareka kuma har aka watsa a social media "

"Baby cool down I will explain but not now yanzu wurinki nazo bana son tamboyiyi"

"Jawo shi tayi zauna "

"Zaunawa yayi yana kallon Khadeeja da karfi yah tazge wayan ta "

"kallon shi tayi what Bro"

"Idan na Sakile ganin kin shiga social media keda waya sai dai idan kinyi aure keda waya kuma sai bayan sati daya gobe ki Sake shiga network "

"Maraice masa fuska tayi Pls Bro I am sorry"

"Baby zan fita see You yah Sa kafa yafita"


"Wayanshi ne ta fara ringing kamar bah zai dauka bah ya yakuce fuska Sa'a nan ya dauka shiru yayi daga bisane yace OK yanzu nan nakison ka aikata yah kashe wayan"

"Assalamu Alaikum"
"Assalamu alaikum da karfi yake sallama"

"Walaiku musallam mama ta amsa tana ajiye buta yau kuwa wake yi manah sallama haka ta dauko Hijab inta ta saka "

"walaiku musallam Ah mallam kai ne sannu da zuwa yau kai ne a gidan marabah da zuwa"

"Bah zama ya kawoni bah ki kwashe kayan ki kibar man gida yanzu nan batare da bata lokaci bah"

"Lafiya mallam me mukayi dazaka

Please Login or Register in order to submit comment