Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia


*page 45*




Wasa wasa yau wata biyu ba wani Motsi na tashin Haneef kullum Haneefa tana kokarin taga yaji sauki amma shiru

Zaune take kusa da Haneef tana tuna rayuwar su ta baya tana murmushi cikin 1mnt duk wani murmushi dake kan fuskan ta ya gushe tunowa tayi da lokacin da Haneef ya saketa ta shiga dakin Sa yana fadin I Hate you ko ba'a gaya mata ba tasan akwai abunda ya faru baya
Yazama dole nasan abunda ya faru tashi tayi ta shiga da kin Sa Wurin mirrow taje ta bude drower tana dube dube ko zata samu wani clue wurin gado ta k'arasa tana dubawa rike kanta tayi Allah kasa na samu wani abu duk da nasan abunda nakai ba kyau Allah ka yafe man tace gaba da dubawa amma bata ga kome ba dogon nunfashi taja daga bisani ta bude k'ofa don ta fita tsaya wa tayi ta juyo wurin Drower ta nufa ta bude kayan shi ta jaye tana jayewa taga wane Diary Blue dauko shi tayi tana kallon Sa zaunawa tayi kan gado sannu sannu take bude shi gaban ta yana duka ukku ukku da sauri ta rufe

"Aa Haneefa bai kamata ki karanta masa personal life ba kuma kinsan ba kyau"
Wata zuciya tace "k'ara ki duba kiga ko zai amfane ki"
Budewa tayi ta gyara zama ta fara karantawa kamar haka
"Beb Meyasa a duk lokacin Dana taba Hanunki sai naji shi kamar bread"
Dariya ta aza masa "Haneef dai kai kullum maganar ka daya "
"To ae gaskiya na fada ko".
" Hakani wai nace ya maganar aikin ka ne"
"To ba'acewa kome ina nan ina nema har yanzu bansamu ba".
" niko Haneef kana bani mamaki"
"Mamakin me Beb???

" Duk kudin da aga mahaifin ka kace kai Baka so sai dai Naka nakan ka"

"Eh mana nifa tun Dana fara karatu dad bai taba wahala akan karatuna ba ni ke aiki na samu kudi na beya kudin makaran ta ta duk da Dad bai jima da zama babba ba kuma na gaya masa bana son yaye man wata alfarma dangane da aiki na nafison na samoma kai na duk wata wahala na sha amma Ni zan samo ma kai na"
"Amma Haneef har wani lokaci zaka samu aikin nan kada gida ace na fida miji kaga Baka da aikin yi kuma ni ba zan aure ka ba"
Kallon ta yayi "Haba wanan maganar fa"

"Eh ae k'ara nagaya maka gaskiya yafi "
"Hmmm ba komi nizan wuce"
"Toh Allah ya ki yaye hanya"
Maganar ta ba k'aramen bata masa rai tayi ba amma yah zaiyi tunda sonta ya kai dole ya hakura
Haka ya cigaba da niman aiki shiru amma bai samu ba

*Bayan kwana biyu*
Shiryawa yayi ya tare mai Machine bai
tsaya da shi ko ina ba sai gidan farin cikin sa fuskan shi dauke da murmushi kiran ta yayi ya Sanar da ita yana waje bada jimawa ba sai gata ta fito ba wani walwala a fuskan ta
"Lafiya beb naga kamar baki ji dadin zuwa na ba"
Murmushin karfin Hali tayi bah haka bane "sannu da zuwa"
"Yauwa sannu dai"
Hira suka kamayi suna cikin hira sai ga Wata Babbar mota ta faka a kofar gida basu bi ta kanta ba suka cigaba da fira su fitowa yayi yana sanye da kayan alfarma daka gansa kasan Kudi sun zauna mai

Kallon ta yayi "Balkisu lafiya naga kin tashi tsaye kamar wada akace ta tashi"
Ko kallon sa bata yi ba taja dogon tsoki ta tashi wurin wanan mai motar can ta nufa ta d'uka har k'asa ta gaida shi mamaki k'arara a I don Haneef tunda yaki da Balkisu bata taba dukawa k'asa ta gaidar da shi ba amma daga zuwan wanan takeyi mai haka Lallai mata ba abun yarda ne ba
Karasa wa yayi don ya ida ganin I kon Allah
"Sannu da zuwa My da fatan Baka wahala ba kamin ka zo"
Murmushi yayi "ko kadan Baby"
Haneef kuwa sakin ido yayi yana kallon su wanan bakon ya juyo ya kalleshi .
"Baby da man a Garin nan naku haka Almajerai kiye su hana mutane sukuni"
Kallon Haneef tayi "Eh wlh My haka suke da nacin tsiya Dan Allah mallam Kayi hakuri ka ba mutane wuri ko dole ne?????

" Beb ni kk yiwa haka"
Wankan masa mari tayi sai da ya rike kumce" kada ka kuskura ka k"ara ceman beb meye hadi na da kai da zaka ceman Beb Almajiri da kai duba kanka ka kalleni nafi k'arfin ka "
"Bah kome nagode da abunda kika yi man sai anjima"
Tsoki taja Mtswwwww.
"Kinsan shi ne??

" Bantaba ganin sa ba sai yau kaga share shi Dan Allah "
Juyowa Haneef yayi ya kalleta yana tuna yanda suke soyaya su a baya ta rike hanunsa tana cemasa I love you Haneef bazan iya rayuwa sai da kai ba Ashe kudi zasu iya amshe maka abunda kafi so lallai ya zama dole kamin gobe ya samu aiki wuce wansa yayi



*muje Zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀

*Lipton and pure*✍🏻




🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia

*page 46*
*Washe gari*

Shiryawa yayi yaje gidan su Balkisu yayi mata sallama ta fito kamar dai jiya fuskan ta ba walwala "lafiya mallama kazo man tunda safe haka???

" Balkisu kenan don ma banzo jiya tsakar dare ba A gaskiya Balkisu abunda kikayi man banjei dadin Sa ba ko kadan ki kalleni kice man Almajiri"
"Ance din mezaka yi ne???
" Ba kome duniya ce ki bita a sannu Wlh kinji ko baki San arzikin mutum ba kin ka sane ko bayan fita ta yanzu nayeli kudi nafi Wanda yazo jiya "
Dariya ta aza masa "kai Haneef bana son shashanci taya zaka fi shi kudi sai in tsohonka zaka kai kansa" mtswww

"Balkisu ni zaki cima mutunci Dad zaki ce ma tsoho"
"Eh ance tsohon banza Wanda ya haife dan da bai da amfani yo ai ni Allah ya soni ya kawo man Wanda zan aura na more rayuwata ba irin ka ba talakan banza haka K wai zan aure ka ka kasa ciyar Dani kaga ni ban Sa ba wahala ba a dai k'arasa gaba ba dai ni ba"
"Nagode da kalaman da kiki jefo man "
"Haneef idan Baka bar kofar gidan nan Allah zaka ga rashin mutunci "
"Bazan wuce ba zanga abunda zakiyi "
"To in ka cika Haneef ka tsaya a anan wurin"
Shiga tayi cikin gida Fatima ce ki wanke ruwan sunyi dauda sosai da sauri ta dauki bucket in" lafiya Aunty. Balkisu mezaki yi da ruwan nan masu dauda"
Bata beli ta kan ta ba ta fita Haneef kuwa na nan tsaye yana jiran ta sai da ta kalleshi bazaka wuce ba ko"eh bazan wuce ba"
Daukan bucket in tayi ta watsa masa ruwan gaba daya jikin shi duk ya jike" gobe ma ka dawo nagani"
Kallon ta yayi Balkisu ni zakiyi wa wulakanci ki zuba man wanan ruwa "Anyi din idan Baka wuce ba zan k'ara maka "
"Lallai bantaba tunanin zaki iya yin man haka"
"Ohk bazaka wuce ba kenan"
Marensa tayi sai da ya kai k'asa mutu nen banza ka wuce ka bani wure LM i tun kanda raina ya baci
"Dan Allah Balkisu kiyi man rai kada ki rabu Dani wlh ina son ki bazan iya rayuwa ba sai da ke kinsan duk duniyan nan ki kadai naki so Dan Allah ki tai maka man"
"Dan Allah yi man shiru wawa kawai ni bazan aure ka ba kuma daga yau kada ka saki zuwa gidan nan bare ma nagaya maka abunda Baka sani ba aurena Next weak ne"
"What..........
" yau dinan za'ayi engage da lefe kuma a biya sadaki next weak za'a fara buki don haka kada ka sake dawowa in ba haka ba nagaya ma my"
Shi gaba daya baya ma jin abunda take fade Tafiya ya kai bai ma San inda yake saka k'afar shi ba ita kuwa tsoki taja ta shiga cikin gida
Gidan su ya koma mai gadi ya bude masa get sai kallon shi yaki don ya ganshe a jiki Mom da dad suna Falo suna cin abinci ya shigo bai ma San suna zaune ba kiran sa su kai amma Sam bai jiya ba haurawa dakin Sa yayi ya cire kaya ya shiga Toilet ya watsa ruwa kwanta wa yayi kan gadon Sa ya lullube wani Irin zazzabi ne yake ji bacci yayi bai falka ba sai gurin 5 ya ranka salloli zazzabin ya rage masa yayi wanka ya saka kaya ya fita
"My knan ae kasan ba Wanda nake so kaman kai kuma gaskiya kayan sunyi kyau Sosai Kayi kokari"
"Anything for you my Baby"
Murmushi tayi "shiyasa nak we bala'in sonka my "
Suna cikin wanan Fira sai ga motoci suna faka wa a inda suke sakin baki tayi tana kallo wannan kuma waye ta dai San kab dangin su babu mai wa'inan motoci to waye???
Kuma mota har goma..........
Tare suka bude mota suka fito da sauri Carpet aka shimfida har wurin su ita kuwa jira Kawai take taga waye K'afar Sa daya ya fida shiru kuma bai fito ba .
"Wannan fa mai iza sai yaushi zai fito ne na k'aku banga ko waye ba"
Daga bisani ya fito
Wani Irin shock tayi "Haneef nake gani ko dai mafalki ne na kai??
Sannu sannu yake ta kunsa har ya k'araso wurin su
" Baby kai ne ko dai mafalki...."
Bata k'arasa ba ya daga mata Hanu
"Kada ki kuskura ki saki kirana da wanan suna ko kin manta Almajiri daki ka kora jiya da kuma Wanda kika Mara ki ka watsa masa ruwa Wanda kika zage mahaifan Sa ko kina tunanin na manta ne"
Duka wa tayi har k'asa Dan Allah Haneef kaje tausai na ka yafi man wlh shairen zuciya ne"
"Shairin zuciya ko"
Eh wlh
"OHk nima bari na nuna maki shairen zuciya ne "
Hanunsa ya Tara aka bashi paper
"If I am not mistaken you are Abbakar Shehu right????
" eh Nine"
Mika masa paper yayi "you can read it"
Jikin shi na rawa ya amsa ya karan ta .
"Yalabai me nayi maka ne. Da zaka koreni wurin aiki na Dan Allah Kayi man rai wlh anan K wai na dogara ".
Marin Balkisu yayi " Duk k kika ja min yanzu gashi boss ya koreni ni ban da kudin auren ki don haka duk wani kaya Dana kawo a maida man abuna kinji na gaya maki"
Yah shiga mota ya wuce war Sa
Murmushi Haneef yayi "Congrat naji labarin cewa kinyi engage ko kuma next weak ne auren ki ina taya ki murna Allah ya bada zaman lafiya"
"Haneef meyasa zaka yi man haka kuma ina ka samu wa'inan motoci haka nasan Baka da kudin rent in su"
"Wa'inan daki ki gani nawane Halak malak sai Wanda naso na ba kuma wannan da zaki aura karkashi na yake kuma na koreshi sai inga yanda zaki aure shi ba dai ni ki Kaye ma wulakanci ba banda kudi ko to bari kijiya daman k'arya nayi maki nace maki banda aiki kuma bana son Dad ya bido man aiki ba don kome ba don dai naga shin niki ke so ko kuwa kudi kike so kuma kinga na gane bani kike so ba yanzu sai ki Bidi Wanda zai aure ki ni kinga Tafiya ta "
"Haneef Dan Allah Kayi hakuri ka yafe man ".
" baibi ta kan ta ba ya wuce war Sa
Zazzabin kuwa ya dawo masa duk da ya San abunda yayi mata ba kyau ta ba kuma ba'ason ranshi ba amma in ba haka yayi mata ba ko auren wancan tayi zata iya rabuwa da shi idan ta samu Wanda yafi shi kudi wasa wasa zazzabin nan ya rike Haneef har kwana daya bai fito ba Mom ta kulla da hakan koda tazo taji jikin shi yayi zafi ta dauke shi takai Asbt
*muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀
*Lipton and Pure*✍🏻


🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia

*page 47*





"Dr.lafiya meke damun Haneef ne "
Dogon nunfashi yaja a binciken da mukayi Haneef ya kamu da ciwon Zuciya"
"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un Ciwon zuciya Dr."
"Eh akwai abunda ke damun shi idan har bai dai na yawan Sa ma kansa tunani ba to zai iya jawo masa babbar matsala yanzu ga wannan zaku saya masa wanan maganin ya rinka sha Insha Allah zai samu sauki"
"Nagode sosai Dr. Insha Allah zai relinka sha"
"I hope so"
Tashi tayi ta fita jiki ba kwari ta isa dakin da aka kwantar da shi tana kallon sa Dad ne ya shigo ta sanar da shi abunda ke faruwa yayi mamaki sosai "shi kuwa Haneef mezai yi tunani at this age????
Sannu sannu Haneef ya fara jin sauki an sallameshi a Asbt ya koma gida Mom tana bashi kulawa sosai yanzu ma ya fara fita aiki zaune yake kan kujeran Sa yana duba files knocking akayi ya bada izinin ya shigo wuri ya samu ya zauna yallabai" Dan Allah Kayi man rai ka taimaka ma rayuwata ka maidani a bakin aiki na"
"Kada ka damu yanzu nan ma zaka iya cigaba da aikin ka ban koreka ba don kana son wadda nake so Aa ina son na fahimtar da kai ne cewa Balkisu bata da mutunci ko aure kukayi zata iya kyaleka"
"Nagode sosai Alhj. Ka CeCi rayuwata nagode sosai"
"Zaka iya Tafiya "
Ya tashi ya tafiyan Sa........

Dogon Nunfashi Haneefa taja ta share Hawayen da ke zubo mata Allah sarki Haneef dina ciwon Zuciya cigaba da karantawa tayi
"Balkisu kyakkyawace son kowa k'in Wanda ya rasa ina sonta amma ba zan iya zama da ita ba
Bude sabon page tayi kallon shi tayi an rubuta da babban rubutu
*HANEEFA*•••••••••

Duk abunda ya faru tsakanin su ya rubuta kuma yana Dana sanen abunda ya aika ta mata a kullum yana gani kamar ya cuce Balkisu ne ya hana ta auren Wanda take so shiyasa Allah ke nuna masa abunsa yana son Haneefa tsakani da Allah har yafi son da yake yi ma Balkisu amma ina tunanin this is my destiny bazan taba samun wadda naki so ba don haka yanzu na hakura zanyi bak'in kokari na naga na kare Haneefa a duk wane matsala data tunkare ta kuma zan samo mata Wanda ke son ta ba irin son da nakeyi mata ba ni nasan ban cancanci yafiya a gurin ta ba but I am really sorry for what I have done to you I am saying this from the botton of my Hearth I am really sorry if possible pls forgive me My Hot and I love you so much ina ma wanan maganar Dana ke fadi wata ranan ya zama da gaskiya ki fada min da bakin ki kina sona kamar yanda nake son ki da sai nafi kowa farin ciki kuma bazan taba manta wa da wanan maganar ba Ina sonki My Hot ya Allah ka cika man burina ko a cikin mafarki naji Haneefa na tace tana sona "
Rufe Diary in tayi wani Irin kuka takeyi mai shiga rai "I am really sorry Haneef nima nayi maka laifi a lokacin da ka ke bukatar soyaya ta lokacin na bejire maka idan har zaka iya bada rayuwar ka don na rayu nima idan zan rasa rai na sai na zama matar ka ta har a bada ko da kuwa ka Debe sona a ranka "
Share hawayen ta tayi ta mai da Diary inda ta dauko shi da sauri ta fita dakin Dakin da yake ta shiga kamar wadda aka turo

*muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀

*Lipton and pure*✍🏻
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia

page *48*


Kamar wadda aka turo ta fada dakin da Haneef yake Tafiya ta kai sannu sannu
"I love you my Hot" shi ke ta dawo mata a kai sai kuka takeyi ta k'arasa gurin Sa zaunawa tayi ta jawo Hannunsa
"Baby nasan kana jin Abunda nake fada maka Dan Allah ka tashi haka nan nagaji da ganin ka haka pls and pls kayi hakuri da abunda ya faru tsakanin mu Kaji"
Dogon nunfashi Taja "Ina sonka Haneef bazan iya rayuwa ba sai da kai ka caci Rayuwata ka tashi mu fara sabuwar soyayya "
Yatsan shi ne ta fara motsi kokarin daga ta ya kai da kyar yake daga ta
"Babby "
Babyn da take cemasa shi yake ji cikin zuciyan Sa tana cemasa Baby "

Kiss tayi mai ga Hannun da ta rike"ina bukatan ka yanzu pls "
Kallon fuskan shi tayi daga bisani ta tashi tayi masa kiss a goshi wurin kunne Sa tayi masa magana "ina sonka Haneef ka tashi ni ta kace har a bada insha Allah bazaka yi Dana sanin soyayya ta ba "
Ta dawo ta zauna tayi tagumi tana kallonsa ga hawayen dake zuba a idonta wayan ta ne tayi ringing duba wa tayi taga Dr.share hawayen ta tayi daga bissani ta dauka sallama Tayi ya amsa mata "Har yanzu ba wani change a jikin Haneef"?????
Kallon Haneef tayi " Babu Doctor"
Shiru yayi daga bisani yace "a cikin sati nan idan bai far fadu ba sorry to said zai iya shekaru yana kwance a inda yake"
"Subhanallahi Dr.ba wani Abu da za'ayi??

" ke matar Sa ce k zaki rinka gaya masa kallamai masu dadi ko kiyi masa abunda zai bashi tsoro to a lokacin guda zai iya tashi "
"Ohk Dr.nagode sosai ta tsinke waya"
Kallonsa ta kamayi "Baby nagaya maka ina sonka ko kuma ka ki ka tashe final tunda Baka sona kafi son Balkisu ne zan Tafiya ta zanje wurin Sadiq in yaso ya kashe ni tunda kai Baka sona k'ara na tafi wurin Sadiq shi da zai iya kullum ya debi fata ta ina jin zafi kuma na zauna da shi to ya na iya tunda ina sonka ka zauna ina tayi maka magana ka shareni ni zan wuce don zama na anan ba zai amfana min kome ba don haka k'ara na wuce "
Ta tashi ta bude drower "pls Haneef ka tashe wanan shine na k'arshe da zanyi nasan kana Jina amma Dan Allah ka tashi haka nan".

"Kaga nasa Hijab ko Tafiya na zanyi fa"
Bata ga alamar motsi a ta tare da shi ba ta k'arasa wurin Sa ta rike hannunsa "Haneef ni zan wuce zan koma wurin Sadiq " ta tashi jin tayi an rike Hanunta gam -gam da sauri ta juyo ta kalle yanda ya rike Hanunta wani Irin sanyi ta jiya a zuciyan ta "welcome back my Haneef " ta ma rasa me zatayi akan dadi shi kuwa ya rike hanunta wayan ta ta dauko ta kira Dr.ta yi masa bayani abunda ya faru ya gaya mata gashi nan zuwa bada jimawa ba ya iso
"Congrat " "thanks Dr. Har yanzu yana rike da Hanunta hanusa ya Sa ya jaye masa Hanu " ki jirane a waje zan duba Sa"
"Ohk Dr. " tana murna ta fita dakin ta tsaya bakin kofa sai yawo taki wani Irin dadi take ji kiran Mom tayi ta sanar da ita abunda ya faru ba k'aramin dadi Tajiya ba tace gata nan zuwa ta kira mama tagaya mata itama ba karamin farin ciki ta shiga ba
Dr.ya fito daga dakin "Wow gaskiya I am impressed yanzu Haneef ya fito daga Coma he is normal Now nan da zuwa gobe insha Allah "

"Thank you so much Dr. Allah ya biyaka "
"It's my pleasure"

Ya wuce war Sa su Mom suka iso suka shiga daki kwance yaki yana ta sharan barcin Sa ba k'aramen dadi suka ji ba har dai da Haneefa ta gaya masu abunda Dr. Ya gaya mata

*muje zuwa*
🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀
*Lipton and pure*✍🏻
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
AྂUྂRྂEྂNྂ BྂAྂZྂAྂTྂAྂ
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

LྂAྂBྂAྂRྂEྂNྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂAྂ DྂAྂ HྂAྂNྂEྂEྂFྂ🙆🏻‍♀

W̥ͦR̥ͦI̥ͦT̥ͦI̥ͦNͦG̥̥ͦͦ B̥ͦY̥ͦ K̥ͦH̥ͦḀͦD̥ͦI̥ͦJ̥ͦḀͦ S̥ͦ D̥ͦO̥ͦG̥ͦḀͦR̥ͦḀͦI̥ͦ(L̥ͦI̥ͦP̥ͦT̥ͦO̥ͦͦN̥ͦ)✍🏻

S̥ͦT̥ͦO̥ͦR̥ͦY̥ͦ B̥ͦY̥ͦ H̥ͦḀͦF̥ͦS̥ͦḀͦT̥ͦ M̥ͦU̥ͦH̥ͦḀͦM̥ͦM̥ͦḀͦD̥ͦ (P̥ͦU̥ͦR̥ͦE̥ͦ)✍🏻


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________
Email: eloquencewriter@gmail.com
Facebook: https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dia


~Dedication~
```Welcome Back Action baby```💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

page *49*


~Washe gari~

Gida ya kacame da kamshi Haneefa ce k ta girke girke fuskan ta dauke da murmushi cikin kwamciya Hankalin ta take aikin ta jin tayi ance
"Yau k da kan ki kike girki"????
Ko ba'a gaya mata ba tasan ko muryar waye da karfi ta juyo
" Haneef da gaske kai ne ka tashi???
"Eh baga ni kingani a tsaye ba"
"Alhmdl Allah kai ne abun godiya naji dadi sosai Dana gan ka ka tashi kuma kana Tafiya da k'afafun ka"
"Wannan ya faru ne K wai a dalilin ki"
Murmushi tayi " Tare da bani kwarin gwiwan ka"
"Yau me ake girka mana ne "
"Sai a lokacin tajiyo kwaurin abincin ta yana konewa da sauri ta k'arasa ta kashe Gas
" Sam na manta na Dora girki"
K'arabowa yayi dab da ita "meki ki tunani ne???
" wazan yi tunani in ba kai ba " sai kuma ta nokee kanta alamun kunya
Hannunsa ya Sa ya dago da Fuskan ta "yau kuma ni ake jin kunya"
Rufe fuskan ta tayi
"To bari naga inda kunyar zata tsaya " jintayi an dauketa cak
"Haneef pls ka sauke ni mana duk yaushe kaji sauki yau ne fa Dan Allah ka sauke ni "
Bai bi ta kanta ba ya shiga daki ya kwantar da ita .
"To sai meyi don yau naji sauki ina bukatar mata ta yau "
Shiru tayi sa'anan tace "kaman ta babu aure tsakanin mu"

Tashi yayi shi Sam ya manta da ya sake ta k'okarin fita dakin ya kai tayi sauri ta rike shi rungumeshi tayi

"I am so sorry abunda naye maka nasan Baka ji dadin Sa ba tunda har ya kai ga ka sake ni kuma yanzu kana buka ta ta na bata maka rai kayi hakuri" duk maganar nan da takeyi rungume take da shi ta baya zame jikin Sa yayi ya kalleta dago da fuskan ta
"Did you love me"????????

" Yes I love you I love you so much Bazan iya rayuwa sai da kai ba you are my Soul I love you more than I love my self"..............
Ba karamin dadi yajiya ba "wai dagaski kk kuwa"
"Eh mana Baka yarda ba"....??

" Gaskiya ban yarda ba kinsan Ku mata ba'a yarda daku zakuce kuna son mutum amma da zaran Ku kaga Wanda ya fishi to fa zaku rabu da shi"
Murmushi tayi
"Ni ba irin Balkisu bace idan ina son mutum to ina son shi"
"Mekikace Balkisu???

" eh kamar yanda kajiya"
"A ina ki ka San ta "
K'arabowa tayi kusa da shi a cikin littafin da ka rubuta"
Matse ta yayi sai da tace "ouch"
"Waya ce ki ta ba min kaya"
"Ni matar ka ce don haka zan iya taba kome Naka "
"Tunda kika taba men kaya sai kin biyane"
"Sai na biya ka kamar ya"
"Kamar haka" Yayi mata Hot kiss bata San meyasa ta kasa ture shi ba itama ta taya shi .......
"Hot".
" Can k'asan murya tace Na'am Baby"
" Zan fita"
Zame jikin ta tayi "zaka fita kaje ina yau fa kajeli sauki"
"Banje sauki ba da saura".
" Kamar ya ?????
"Kinsan yanzu ki ba mata ta bace don haka na mai dake dakin ki yanzu fita zanye idan na dawo zanye maki bayani "
"Amma idan mom tazo Baka nan fa"
"Ki gaya mata naje na idar da abunda banyi ba"
Murmushi taye ta masa kiss a kunce "sai ka dawo"
"Fita yayi daga gidan ita kuwa ta shiga Bathroom ta watsa ruwa ta saka doguwar Riga wada ta bare a gaba ta na xaune kan mirrow tana gyaran gashin ta jin tayi an ban kado kofa da saura tajiyo don taga waye
" Au baby har ka dawo,"
,"Eh Hot na dawo"
Bude drower yayi ya dauko Turole ya saka kayan su a ciki
"Baby lafiya kaki hada kayan mu"
Rufi Zip yayi "lpy qlw "
Ya jawo jakan ya ajeyi Comb inda k hanunta ya amsa ya gyara mata kai tashi tayi "Baby Ashe ka iya"
Murmushi yayi "sosai kuwa"
Kallon ta yayi daga saman ta har k'asan ta "Wanan wanka haka na waye"
"Nakane manah "
"Wanan duk neka dai".
Yasa hanunsa yana shafa mata k'afa " Gaskiya Hot kinyi kyau sosai
"Nagode"
Da saure ya dago "Baby muje"
"Ina kinan???
" Ki dai muje tunda Ba yanka ki zanye ba"
"Dariya taye sa'anan ya ja jika suka fita daga gidan Tafiya sukai cikin mota yana rungume da ita wayan shi ya dauko ya kira Mom video call
" Haneef Masha Allah kaji sauki knan ????
"Naje sauki sosai Mom"
"Yau Hanef ne kk ce ma mom"
"Eh yanzu aeki ce Mom tunda na samu Baby".
" Wakenan???
Dariya ya aza mata sa'anan ya juyo taga Haneefa
"Oh nazata wata ka sake samu Amma naga kamar

Please Login or Register in order to submit comment