Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kore mu naga muna biyan ka a kai a kai wani abu mukayi"

"Bana son Sa'in sa ki fitar man daga gida yanzu wlh ko nasa a fitar daki"

"Mallam miyayi zafi haka ka bamu yan kwananki insha Allah zamu tashi"

"Yi man shiru ko 5mnt bazaki kara gidan nan bah kai ku fitar masu da kaya maza ne masu ji da kan su su ukku suka shiga cikin gida kayan su sunka kama jifar wa a waje Haneefa kuwa tana daki tana barci"

"Da sauri mama tashiga daki tana kuka Haneefa tashi "

"Lafiya mama miyasa kike kuka "

"Mai gida ni yace mu bar masa gida yanzu nan "

"Toh mama bamu na biyasan kudin haya bah"

"Muna biyanshi gwargwado bansan me yasa yace mu bar masa gida bah basu ida maganar su bah sai ga mazan Sun shigo akwatin Haneefa suka dauka da sauri ta tashi kai baka da hankali ne idan kayar da min da kaya fah "

"ke ya daka mata tsawa "

"Sai da taji tsoroh "

"Mama ta jawota suka fita waje suna kallo ana yi masu jiffa da kaya sai kuka sukeyi "



*keep flowing*

```Yawan comment yawan page```๐Ÿคจ


*Yours*
*Lipton*โœ๐Ÿป
[7/9, 11:25 PM] Lipton ๐Ÿต: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

```Dedication```
```Halissa Adamu(Bestynah) ina yinki over Allah ya bar mu tare.```๐Ÿค


Page *10*


Mutane ko suka fito sai kallon su akai ana ta korafi

nan mai gidan ya zube masu kayan su kasa ya saka makulli ya rufe sai da ya kallesu yah dallah masu harara ya wuce War sa
"Abun bah Karsmin bata mah Haneefa rai yayi bah yah fida su cikin gida gashi duhu ya kusan sauka kuma yah dalla masu harara wlh ba zai yuwu bah da sauri ta tashi mama na kiran ta bata mah tsaya sauraren ta bah tabi mai gidan da baya

"Alhj. Kamar yanda kaci haka na aikata yanzu haka na kore su daga gidan kuma na fitar musu da kaya dai dai lokacin da Haneefa ta karaso kokarin take taga da wa yake magana"

"Mota ya bude ya dauko Bonch in 1k guda goma ya bashi"

"Har kasa ya duka yana zuba godiya Hannu aka daga masa da alamar ya tafiyar sa wucewa yayi"

"Sai da gaban Haneefa ya buga da taga wanda yah bahshi kudi Haneef ta furta daman kai kasa a ka kore mu "

"Da sauri ta kara wurin sa yana kokarin shiga mota ta kama kwalla masa kira kai marar mutunci"

"Da sauri yah jiyo ko bah a gaya masa bah yasan Haneefa ce Hade Hanun wanshi yayi ya sha toka"

"Kai miyasa kake son takura mah rayuwa tace eh miyasa zaka sa a fitar damu a gidan mu eh ko bah kaji nane"


"Aw tambaya ma ki kai yah jawo ta da karfi yah hadata da mota har suna jin saukan nunfashin juna kina tunanin abunda kikayi man zan manta ne ni zaki mara a bai nar jama'a "

"An mareka din mizaka yi"
"mizanyi mah kike tambaya koh ya wanka mata marj" sai da ta ga wasu taurari kai kai ni zaka mara lallai ko har yanzu baka san Haeefa bah tana magana tana nunin shi da yatsa"

"Ni zance maki baki san wayi Haneef bah anan garin sai na tabbatarda na rama dai dai yanda ki kayi man yanzu sai kije ki bidi inda zaki kwana yau ya tunkude ta ta fadi kasa .Haka ya tada motan shi yah zuba mata kura yayi tafiyan shi hawayeni suka fara zubuwa a fuskanta Allah ya isa daka sa aka fidamu a gidan mu haka ta kakkabe jikin ta ta wuce "

"Da sauri ta karasa wurin mama mama lafiya miya sameki taba jikin ta tayi taje shi da zafi mama miyasa zaki sa damuwa a rayuwar ki kinsan kina da hawan jini kuma kina tunanin da baya da amfani kada ki damu in dai gida ne zamu samu in da zamu kwana kinji "

"Haneefa dole na tayar da hankali nah duba kiga fah kayan mu fah watse ina zamu da kaya haka da ma ace bamu da kaya da da sauki to waza mu bar ma kaya anan "


"Tun da ya karyo kwanan unguwan su ya kama danna horn mai gadi naji horn insa yayi sauri ya budi get tun bai kara so bah don ya san in ranshi na abace haka yake yi kamar wanda zai Barin gari da gudu ya shigo hara ban gidan yayi parking ya shiga side insa wayan shi ya cilla kan gado ya fada a kan gado yana mai da nunfashi rufe idon shi yayi da sauri yah bude sake rufewa yayi amma mama yake gani kamar tana kuka da sauri ya bude idon shi tunani ya kamayi mi mama tayi masa da zai hada har da ita Haneefa tace masa mutunci bah ba mama bah wata zuciyan tace masa to ae diyar ta ce duk abunda Haneefa tayi maka tamkar mama tayi maka da karfi yah tashi bazan iya barin mama ta kwana a tie tie bah da karfi ya dauki key in motar shi yana sauri har da faduwa ya tashi yi"


"Baby inazaka haka cikin darin nan koh baka ga alaman hadari bah " "Sai a lokacin ya kula da akwai hadari mom is verry importan dole sai na fita" But baby wanan hadarin ko 2mnt baza yi bah ba'a fara ruwa bah " Baby ba fa a mashin zanji bah a motor " i know baby but it too risk kaja mota "

"Dont worry baby i will be back soon"Ohk pls kada ka dade kaji"ohk byee yafita da saureli" yana kai wa bakin mota ana fara ruwa da karfi da sauri ya bude mota ya fizge motar da karfe yah bar haraban gidan"

"Mama yanzu ina zamu samu matsugun ni gashi an fara ruwa babu inda zamu shiga gabadaya duk sun jike da ruwa mama ta kama gir-gizata mama lafiya ta kara taba jikin ta yayi zafi sosai nashiga ukku mama dan Allah kar ki mutu kamar yanda baba ya mutu ya bar ni kuka ta kai mai shiga jiki"

"Haneef kuwa gudu yakeyi kamar wanda zai tashi sama bai wani dade wa bah yah faka dai dai inda su Haneefa suke"

"Da sauri Haneefa ta yo kan motar dan Allah ka taimaka man mama ta bah lafiya "Da sauri Haneef ya bude mota What"Haneefa nah ganin sa taja da baya da sauri ta koma wurin Mama "Haneef ya fito daga mota yah karasa wurin mama sannu mama muje na kai ki asibiti(hospital) Haneefa kama mama mu sakata a mota" Bugi masa hanu tayi kar ka kus kura kace zaka taba min mama kana jina ko"

"Haneefa Mama takira sunan ta miyayi maki da zaki cimasa haka har Allah ya samo manah wanda zai taimaka manah kuma kice baki so kuma Kinsan Haneef yana da kirki don haka ki bari yah taimaka manah" ba don ranta ya so bah ta bari aka dauki mama aka sakata a mota Haneefa ta fara dauko kayansu zata saka a mota "kallon ta yayi what are you doing "Bata bk takanshi bah ta dauko ta budi mota zata saka "Da sauri yah jawota yayi jifa da kayan ya saka ta cikin mota yah rufe suka bar wurin.........



Keep floowing๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€


*lipton and pure*
[7/9, 11:25 PM] Lipton ๐Ÿต: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


๏ปฟ```Dedication```
```Halissa Adamu(Bestynah) ina yinki over Allah ya bar mu tare.```??


Page *11*



Tunda suka fara tafiya babu wanda yace ma wani kala kowa sai maganan zuci yakai koh inazai kai mu oho dai dai wani gida ya tsaya mai part ukku yayi horn mai gadi ya wangali masu get wurin parking space yayi parking da gudu wani yazo dauke da umbrella Haneef na fitowa yayi sauri yah tara masa zagaya wa yayi ya bude wa mama ya riko hanunta yana taimaka mata tana ta kawa har suka shiga haraban gidan busan kujera yah zaunar da ita wa'danda ke cikin falon Haneefa kuwa tunda suka shigo gidan ta kama kalle kalle tunda taki rayuwar ta bata taba ganin gida irin wanan bah ko wanda take gani a Tv bai kai wannan bah "Haneef ya kula da kallon da ta kai a ransa yace zaki gane kuren ki"

Wayan shi yah dauka yah kira likinta sa ya turo masa Adrees din gidan da yake bah wanda ya san da gidan hata da babynsa bata sani bah duk lokacin da aka bata masa rai nan yake zuwa

"Kada ki tada hankalin ki mama babu abunda zai sameki nakira likita yanzu zai kara so"

"Toh Nagode sosai Haneef Allah ya biyaka Allah ya saka da alkaire"
"Ameen mama bah komi nima ae kamar danki ne"
"Bah a dau wani lokaci bah sai ga likita ya zo yayi gwaje gwajen sa ya ga ma kada ku damu zataji sauki zuwa anjima ga wanan sai ku samu mata wannan maganin ta sha in sha Allah zata ji sauki"

"Thanks alot Doctor sai kaji Alert"

"Nan ya washe baki tau nagode sosai yayi tafiyan shi Haneef ya rike hanun mama yah tai maka mata har zuwa wani daki yah kwantar da ita kan gado ki kwanta mama kiyeli bacci insha allah babu abunda zai sameki "

"Tau Haneef nagode sosai Allah ya biyaka yah baka matar kwarai wadda zata kula da kai"

"Yah dan sosa kai Ameen mama tau sai da Safe mama "

Allah yah tashe mu lafiyah ina .Haneefa ne

"Kada ki damu zan kai ta dakin ta"

"Tau sai da safe"

Yafita yah jawo mata kofa yah bi hanyar da zata sada shi a fallo yanda ya bar Haneefa haka yah iske ta ko kallon ta bai yi bah yah jawo remort yah kuna Tv yana kallo ita kuma ta gaji da tsayen da ta kai gashi ko kallon ta bai yi bah dogon nishi yajah yakashe Tv yah tashi yana kashe glourps inda ke cikin gidan


"Haneefa ta ga alamar bah cewa zai yi taje daki ta koma. Bah shiyasa tayi saurin magana to ni ina zan kwanan"

"Yi yayi kamar ma baiji ta bah yayi tafiyan sa"

"Cikin ranta tace nasan duk kajini kawai da gangan ne kakile sharewa da sauri ta bishi da ga baya "

Yah kula datana biyan shi amma yayi kamar bai san tana bayan shi bah dakin sa ya bude ya shiga ita ma ciki ta shiga tana shiga kofar na rufilewa da sauri ta juya tana kokarin budewa amma taki budewa"


"Wurin drower ya isa ya dauko Towel ya shiga toilet yah jima ciki don tun Haneefa na buga kofar taki budilewa har ta gaji ta zauna kasa tana jiran yah fito"

"Bude kofan toilet yayi daga shi sai Towel a jikin sa da sauri Haneefa ta rufe idon ta wurin mirrow yaje idan ya shafa wanan yah shafa wanan wayan shi nile ta fara ruri baby yah gani ya dauka "


"Baby kana ina ni wai har yanzu baka dawo gida bah lafiya kuwa" lafiya qlw babynah kada ki damu babu abunda ya sameni i am sorry yau bazan dawo gida bah friend dina yayi accident so baya da yan uwa a gari nan ne zan kwana da shi but i promise gobe tunda safe zan zo kinji baby nah"

"Tau baby Allah yah kai mu shi kuma Allah yah bashi lafiya "

"Ameen baby yayi mata kiss muah yah kashe wayan shi duk wayan da yake Haneefa na kallon shi daman dan iska ne ban sani bah har da cewa baby tashi tayi tayo kan shi wacece baby"
"kallon ta ya kama yi ke kuma miya kawo ki a daki na"

"Wacece Baby ta sake tambayar shi a karo na biyu "

"Miyasa kike son ki san wacece baby "??

"wacece baby a karo na ukku ta tambaye shi"

"Baby nace duk duniyan nan babu wadda nake so kamar ta zan iya yin komi a kanta kuma ki fitar man daki kamin rai na ya bace don baki da tarbiya zaki shigo dakin namiji ki boye kina kallon sa eh idan baki fita man da Saki bah zaki gane kurenki bai ga alamun tana tafiya bah yah jawo hanunta ya bude kofa ya turata yah ja kofa ya rufe ita kuwa tarasa mikeyi mata dadi wace ce wannan baby wata zuciya tace miyasa zan damu da wacece babyn sa miye hadina da shi ta ja dogon tsoki ta zauna bakin kofar don bata san inda zata kwana bah"

"Shikuwa kaya ya saka ya jawo wayanshi ya duba daga bisani yah aje barci mai dadi yayi awon gaba da shi"

**************************

*Washe gari*??

"Haneef yah tashi daga barci ya shiga toilet yayi wanka yayi brush ya saka kayan shi yana bude kofa sai ga Haneefa kwance tana sharan barci murmushin mugunta yayi ya shiga toilet ya debo ruwa sai da yah kalleta yah yah watsa mata ruwa da karfi ta falka firget...........



*keep floowing*๐Ÿ‘‰


*lipton and Pure*โœ??
[7/9, 11:25 PM] Lipton ๐Ÿต: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


๏ปฟ```Dedication```
*Mummys Friend hakika ke ta daban ce Allah ya bar kauna*๐Ÿค


Page *12*

Firgit........ta farka wayyooo dan Allah kada ka kasheni menayi maka ne dan Allah ka rabu dani ni duk wannan maganar da ta kai idon ta a rufe yake Haneef ya duka yana kallon ta gallon mamaki ya kama yi mata wa zai kashe ki sai a lokacin ta bude idon ta Haneef ta gani duba jikin ta tayi ta ganshi da ruwa tashi tayi mallam menayi maka da zaka jika man jiki


Base na tambaye ki bah wa ke son kashe ki ina mama take ina son ganin ta bai Ce mata kala bah ya cigabah da kallon ta magana nakiye maka ina mama ganin tayi baya da alamar gaya mata taka ma kiran mama da karfi mama kina ina ne cikin barci mama taji ana kiran ta da kyat ta iya tashi ta bude kofa lokacin Haneefa ta karaso wurin dakin ta rungumeta tana kuka
Lafiya wai kike kuka Bah komai mama kawai na farka bangan ki bah kinsan ban saba kwana nika dai bah shiyasa tau miya samu jikin ki naga duk yah jike daman na shiga toilet ne ban iya kunna wurin ruwa bah sai jiki nan ya jike tau kije ki cire kayan manah to ae mama bamu da kaya anan
lokacin da Haneef yah kara so kada ku damu yanzu kuyi wanka sai muje ku zabi kayan da kuke so Aa danan ka dai kai mu mu dauko kayan mu yafi kana ta dawainiya damu sosai mungode amma wanan karon ka barshi kawai mudauko kayan mu

Mama baki daukeni matsayin danki bah kenan Aa bah haka bane kada mutane suce munyi maka wani abu mama ban damu da mutane bah kawai dai kiyi wanka ki koma Haneefa kije dakin ki kiyi wanka kallon sa tayi ta harare shi sai kace daki na kwana jiya ki biyo ni haka kawai ya ce mata mama ta shiga daki domin ta watsa ruwa Haeefa kuwa ta bi bayan Haneef dakin ta ya kai ta maza ki shiga kiyi wanka kuma idan kika bata man lokaci zaki jiya a jikin ki hararan shi tayi ke ni kike harara an hara reka din kai waye

Nikike cema haka ancemaka din mizaka yi toh yayi kicigabah wata rana zaki gani tana kokarin shiga toilet da karfi yah jawota ta fada a kirjinsa waya ke son kashe ki haka taji maganar kamar saukar aradu...



*Yawan comment yawan page*.๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€


*lipton and pure*โœ๐Ÿป






[7/10, 6:17 PM] Pure: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


๏ปฟ```Dedication```
```Halissa BASIRAH SABO NA DABo ina yinki over Allah ya bar mu tare.```??


Page *13*
Koh baki ji abunda na tambaye ki bah ni ka kyalene ae bah dole sai ka shiga rayuwata bah ta tureshi da karfi har sai da ya kusan faduwa da sauri ta shiga toilet shikuwa ya fita daga dakin wanka tayi ta mayar da kayan dake jikin ta haka mah mama sun shirya sai jiran H aneef sukai cikin yan mintuna sai gashi ya shigo dakin mama ya tarar da Haneef suna magana mama ki fito muje kick abinci ko yah kamata ace kin sha magani yanzu yana magana yana kokarin ta da ta rike mata hannu yayi ya kai ta diinner table Haneef na biye da su kujera yah jamata ta zauna shima ya ja kujeran dake kusa da ita spoon yah dauka ya debi abincj ungoo mama bude ki ci Aa Haneef ka barshi manah ni zan ci da kai na kada ka damu nasamu sauki sosai yanzu aje spoon in yayi da alaman ransa ya bace tunda tace zata ci da kan ta mama ce tace masa dana dagowa yayi yah kalleta murmushi tayi masa ko ba'a gaya mai bah yasan me taki nufi ya dauki spoon yah bata sai da ta koshe


Duk abunda ya kai Haneefa na kallon sa cikin ranta tace kamar na kwarai na san duk wannan abun da ka kai bah dan Allah ne bah tunda har zaka iya cuta man kazo kuma nida mahaifiya ta kana yi man yanda ka ga dama kallon ta Haneef yayi ke bazaki ce abinci ne bah Hmmm zanci ko kima sai nazo na baki da sauri ta zaro ido Allah yah tsaran mama tace mata yayanki ne fah kada kijeli komae nasan Haneef ba zai cuta maki bah Allah yayi maka albarka yah baka mata ta gari wadda zata kula da kai kamar yanda ka kula dani kallon Haneefa yah kamayi ta dalla masa Harara


Ameen mama na gode bari na dauko car key sai muje bai jira me zata ce bah yah bar wurin tashi mama tayi ta debi abinci maza ki kai masa yaci abinci mama ki barshi manah idan yana jin yunwa ae da yaci kiyi man shiru bana son shirme in har zai iya kula da mahaifiyar ki kema zaki iya kula da shi tashi ki kai masa abinci tana tunzuri ta dauki abinci ta tafi tana zuwa tayi sa'an kofar bude take tana shiga kofar ta rufe da sauri ta juya wai wannan makira kofa duk na shigo sai ta rufe key yah gani wurin drower ya dauko yana jiyowa yayi karo da Haneefa da saure yah rike plate kallon kallon suka kama yi na tsawon wani lokaci lafiya meya kawo ki dakina Ae ina ga kai bah makaho ne bah kana ganin abunda ke hannu na ta aje masa kan gado ta juya da niyar ta fita da karfi ya jawota ki miyasa baki jin magana ni ne zaki cewa makaho eh ance din mizaka yeli dogon nishi yah jah yah manata a bango har sunajin bugun zuciyar juna


This is the last chance da zan tambaye ki wake son kashe ki idan baki gaya man bah yanzu duk yanda zanyeli sai nayeli kin fada min cikin zuciyan ta tace nacin tsiyah to bazaka ji bah kina jina ko eh naji bazan gaya bah ina ruwanka dani ko kashe ni akayi miye naka a ciki da karfi yah rike mata hanu ouchhh ka sakeni fah da zafi bazaki gaya man bah tau ni zan bi hanyar da zaki gaya man and i will make sure sai na gano mike damun ki yayi jifa da ita ta fadi kasa idanun shi har sun kada sun dawo jaaa saboda baya son ya tambayi abu aki gaya masa da kyar yah samu yah saita kan sa yah bude kofa ya fita da sauri tah tashi ta fita don kada kofan ta rufe wurin Diner yaje muje mama tau bari na dauko maya fina ta shiga daki ta dauko mota suka shiga mai gadi yah wangale masu get suka bar hara ban gidan basu tsaya ko ina bah sai wurin wani Baban shago taimaka ma mama yayi ta fito wurin ta kama gani Haneef ta kira sunan shi miza muyi a nan kuma


Nan ne wurin sayen kayan ae Aa Haneef wannan wurin kaga kayan su zai yi tsada da ya wa kazo muje kasuwa yafi mama kada ki damu da kudi kawai ki zabi wanda kike so Aa Haneef nan suka yi ta rigima da kyar mama ta yarda suka shiga kaya yah saye masu mai dumbin yawa mama ki zauna nan bari muje wancan bangaren a siyo mah Haneefa tau ta ci masu Haneefa ta bi bayan shi kayah ya zaba mata kallon shi tayi miye haka baki da idon gani ne ko ki makauniya ce Hararan shi taye Eh zama da kai ne na samu makaftar bai bi ta kanta bah yah dauko wata doguwar riga red wadda a bari a kasa jawo Haneefa yayi jeki gwada wannan kallon shi tayi baka gani ne baka ga yanda rigar take ne bah


Dan Allah kije ki saka kada ki bata man lokaci wa zai sai miki wannan rigar kanwata zan saye mah don tsawon ku daya Ohh yah dauko takal mi ungu ki hada da wanan ohk ta shiga wurin saka kaya ta shiga bana jima wa bah sai gata ta fito sautin ta kalmen ta kawai ka keji sannu sannu Haneef yah jiyo Wow yah furta cikin ransa ashe yarinyar nan kyau ne da ita ji yanda kayan nan suka yi mata kyau kamar akan ta akayi su tana tafiya sannu sannu don kada ta fadi da yake bata iya tafiya da su bah kafeta yayi da ido ga rigan gaba daya yan baya nar da kafan ta tunda barara ce har ta iso kusa da shi bai san ta kara so bah duba ka ga yayi don. N fah na tsargu gogan bai ko jinta yah wullah duniyar tunani girgiza shi tayi baka jine ehhh Aa yayi kyau yace mata ta koma ta cire kayan ta fito gashi ta nika masa kayan yah kuwa rike su a hannun shi har suka saye kaya suna a hanun shi cewa yayi a saka masa shi daban



Sauran kayan kuwa aka saka su a leader card in shi ya badah aka cire kudin leadoji manya manya a ka saka a mota budewa Mlmama yayi ta shiga ita kuwa Haneefa ta na saka kaya a mota shikuma yah rufe kofa yah zaga yo zai shiga Keys insa ne suka fadi kasa Haneefa ta duka ta dauko masa karin ka rike su da kyau dan nagani na dauko maka gobe bani zan baka bah kallon ta yah kama yi me take nufi da hakan bude mota tayi ta shiga shima haka yah bar hara ban wurin duk abun nan da su kai Maryam na kallon su in ranta yayi dubu to yah bace wanan yarinya fah me takiye tare da Haneef dinah



Biyawa yayi yah so kayan abinci kamar wanda zai ishe su shekara daya ama tayi tayi kar yah so su da yawa ama bai ji bah sai da yah siyoh Horn yayi mai gadi yah wangale masu get kaya suka dauka suna shiga da shi cikin gida Baba mai gadi yah tai maka masu suka shiga da su kowa ya shiga dakin sa domen yah huta wanka Haneef yayi yah canza kaya ya dauki wayan shi Hello banji me yaki cewa bah ama naji yace yau nake son shi is verry importan daga bissani yah kashe wayan nan yah barta daki yayi gurin mama dauke da leaders yah aje ma mama sannu da kokari Haneef Allah yah biyaka Ameen Mama


"Haneef nace bazaka je gida bah na san zasu tada hankalin su na rashin ganin ka tun jiya nayi waya da mom nagaya mata bazan dawo bah ama yanzu zanje tace tau a gaida gida yah sa kafa yah fita dakin shi yah shiga yan gah miss call wurin 10 dubawa yayi yah ga number ko ba'a gaya mai bah ya san Maryam ce don bai ma yi saving inta bah bai bi ta kanta bah ya dauki bag dinda kayan da yace mah Haneefa na kanwar shi ne yah saka a drower haraban gidan yah bark Haneefa naji fitan mota

Please Login or Register in order to submit comment