Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

so zaka yi man shi tau meyasa bazaka yo man yanzu bah da nake so pls help me this is the last time bazan sake rokon ka bah kuma idan kayi man haka ka gama man kome a rayuwa" kuka yah kamayi mai shiga jiki

Dad dake gefe sai mamaki ya kiyi you Haneef dina ne ke kuka.......


Alhj.Abubakar bah karamin mamaki yayi bah na ganin Haneef yana kuka tunda yake da shi bai taba ganin yayi kuka bah lallai tunda har yayee kuka wanann babban abu ne


Mama ce zaune tare da Haneefa suna fira gaban ta ne yah fadi wan da ita kan ta bata san dalilin faduwar sa bah tunda safe gaban ta ke ta bugawa Haneefa ta kula da hakan "Mama lafiya naga kamar kin canza yana yi????

Bah komae Haneefa tayi murmushin karfin hali bari naje na daura abinci "Bah inna tana nan bah ba sai kin wahalar da kan ki bah "


"Kada ki damu yau ina jin yin aiki ne "tashi tayi ta shiga kitchen ta dura abinci



Alhj.Abubakar yah tada Haneef tare da goge masa hawayen sa akan wannan ne kake kuka Haneef Daga masa kai yayi ina ne fatima ke zama bah karamin dadi Haneef yah ji bah Yayi masa bayani in da suke godiya Haneef yayi masa tare da rungume shi nagode sosai


Hjy.sumayya bah karamin dadi taji bah shirya wa sukayi da Haneef da dad da Alhj.Da Hjy.suka dunguma sai gidan da su mama suke wurin parking space sukayi parking tare da fitowa su duka Haneef yayi masu i so cikin gida

Mama ce ta fito rike da tree in abince ga ban ta sai duka yaki Ukku ukku. Haneef ne yah fara shigowa suku ma suka tsaya daga waje mama ce taga Haneef tsaye sai murmushi yah ke

"Haneef lafiya naga sai murmushi kake yi" Haneefa ce ta daga kanta don bata ma ji shigowan sa bah

"Mama na kawo maki wani abu ne kuma nasan zaki ji dadin ganin sa Bissimillah "


Hjy ce ta shigo Alhj.yah mara mata baya Mama na ganin Aban ta ta saki Tree din abinci jin ki kayi Tasss Tass Da saure Haneefa ta tashi tsaye ta yo kan ta mama lafiya miyasa dakika ga wadanan mutane ki ka yarda tree ammma inah mama ko magana bata iya yi

Alhj. Ne yah fara takowa yah tsaya gab da ita kuka mama ta fara yi Sai da Alhj. Yah kalleta yah wanka mah mama mari


Ga ba dai mutanen dake falon sai da suka yi shock har dai Haneef da yah kawo shi gidan Haneefa tah kalle shi tunda take arayuwar ta bata taba ganin an mari mahaifiya ta bah da karfi ta ture Alhj. Da kadan yah fade dah Haneef bai yi sauri yah riko shi bah da sai kasa

"Kai malam haka kawai zaka shigo cikin gidan mu kazo ka maran man Mahai fiya kai waye ne kuma waya baka damar shigo wa gidan nan eh "tana magana kamar mai fada

Mama tayi saurin rufe mata baki Haneefa kina da Hankalin Kakan kine fah


Kallon mama tayi me kike nufi? mama Kakana fah 'eh Haneefa mahaifi na ne jah dabaya Haneefa tayi tayi da nasanin dun guje shi

Amma kuma Mama shine yah mareki

Daki kaga yah maran me nace Mahaifina ne nasan Halinsa a duk lokacin da muka bata masa rai idan har yah mare mu tau yah yafe mana ne

Bude mata Hanu yayi ta fada jikin shi "I am so sorry Dad for what i have done to you"


Mamaki karara a i don Haneefa daman Mama ta iya turanci???

Dago ta yayi "i am so sorry too dear da ban fahimce ki bah tun farko "

Hjy. Ce ta kara so ni ba'a ma yi missing ina bah kenan

Da saure Mama ta fada jikin ta "i miss you so much Umaa "

Nan suka kama kuka bah mai lalashen su Alj.ne yah kalle Haneefa "bazaki zo ki rungume kakan ki bah"

Da saure ta fada jikin su tana kuka "Daman A garin nan kuke baku taba niman mu bah irun wahalar damu ka sha "


"Kiye hakuri my dear. Laifin mu ne dafa tan za'a karfe tuban mu my princess "

"Murmushi tayi" daga bisani ta zame jikin ta daga gare su

Bazan karbe tuban ku bah kallon juna sukaye why princess suka fada tare.............


*muje zuwa*
๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€
*lipton and pure*โœ๐Ÿป
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*facebook https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


*Dedication*
*To your my sweet Mom i love you so much*๐Ÿ˜˜

Page *29*

"Bazan karbi tuban ku bah kallon juna sukayi why princess "suka fada tare

Shagwabah fuskan ta tayj saboda naga baku mayi murnan gani na ba tunda ko rungumeni baku yi bah tashi sukayi tare suka yo kanta tare da rungumeta i am sorry my princess ya sumbace ta ga goshi


Mama ce ta goge Hawayen ta ta karaso wurin Haneef "Haneef bansan irin godiya da zanyi maka bah yau a dalilin ka ne na samu mahaifina ya yafeman abunda kullum dashi nake kwana kuma da shi nake tashi Allah yah biyaka Haneef yau ka gama min komai nagode wa Allah daya bani ya mace wadda na danka maka amanan ta na san bazaka cuta mata bah ko kadan saboda bah Halinka bane ina alfahari da ka auri haneefa saboda kai kadai zaka bata kulawa kuma ka bata soyaya ka karike min ita amana ita ka dai ce jinin ta" Tana magana tana kuka


"Mama ki dai na kukan nan manah kuma bana son kina gode man dan allah kada ki damu insha Allah zan rike maki Haneefa tsakani da Allah nayi maki wanan Alkawarin "Rungumeta yayi


Fatima Alhj.yah kirata da sauri ta dago ta karasa gurin sa na'am Abbah nace baza'ace mu zauna bah


Yi hakuri Abbah kuzo ku zauna zaunawa sukayi Haneefa ta kawo masu ruwa suka sha Alj.ne yayi gyaran murya "Abunda yah faru dai sai hakuri Allah yah yafe mana gaba ki daya"suka Amsa da Ameen

"Fatima baki gaya man inda mijin ki yake bah ko duk fushin ne yakeyi dani bah zai zo mu gaisa bah????Hawaye ne suka zubo a fuskanta "Naso ace abunda ka fada da gaske ne kallon ta yayi Alamar tambaya "Allah yayi masa rasuwa tun Haneefa tana yarinya"

Inalilahe wa'inah ilaihe raje'un Allah sarki "Allah yah jikan shi da rahama Allah kasa bai mutu da mu a cikin ransa ba"

"Ko kadan Abba bai rikeka a zuciyan sa ba babu abunda yake jira irin yah ga ka kar beni Hanu biyu wanda Allah bai nufa yah gani ba har Allah yah dauki ransa"


Allah yah jikan shi sukace gaba ki daya Ameeb tace wanan gida damu ke ciki bah gidan mu ne bah gidan Haneef ne dad yah kalleshi daman yana da gida amma bai taba gaya mana ba nan ta basu labaren dalilin zuwan su gidan nan
Alhj. Har da guntun hawaye yayi dana sanin koran diyasa ace suna gari daya amma yah kasa tai makon ta hakuri yah bata itama ta bashi Hakuri


*Muje zuwa*
๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€

*lipton and pure*
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*facebook https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial



*Dedication*

*Mummyn Haneef*



Page *30*




Tunda safe mama ta tashi ta aza abinci ta shiga dakin Haneefa tana barci ta tada ta daga barci ta bata abinci..

"Mama miyasa kika ta da ni tunda safe kika bani abinci bayan kin san sai na tashi daga barci nake cin abinci"


"Wai kin manta ne yau sauran kwana daya ki tare gidan Haneef "


Bata fuska tayu don bata son zuwa gidan sa wanan ae duk iskan ci ne ba wani tai mako da zai yi mata cuta mata dai ne yaki son yi

"Meki kace"????


"Aa bance kome ba tare da yin murmushin karya "

Mama ta tashi ta shiga toilet ta hada mata ruwan zafi

"Hanefa gah ruwa can na hada maki ki yi wanka ki tabatar da kin gasa jikin ki "tana magana tana kokarin bude drower ta fitar mata da kaya da turare kala kala idan ki ka fito wanka ki zuba wa'inan turare a jikin ki"


"Kallon mama tayi baki wangale mama ki duba fah kiga wa'inan turare ae sunyi yawa jifa tana nuna mata"


"Duka ki shafa su kuma kada ki saka da yawa don ina son dakin wulga aji kamshi "

"Ama ae ko guda nasa zai isa ba sai nasa kala kalan na ba"

"Kiyi man shiru kiyi abunda nace maki yanzu nan dawo wa zanyi kuma ki ta batar dakin yi wanka kamin na dawo"tana kai wa nan tafita daga dakin


Tabe baki tayi ta shiga Toilet ta watsa ruwa fitowa tayi da towel a hanunta tana goge jikin ta cream ta shafa sa'anan ta saka kaya turarukan da mama ta aje mata ta kama kalla daukan guda tayi ta fesa sau ukku tah aje mama ce ta banko kofar dauki da kaya a hanunta

"Haneefa banji kamshi na tashi bah kin kuwa saka tura rukan nan "


"Eh mama na saka bakiji kamshi bah"???

Dogon tsoki tah ja tajawo ta tana fesa mata turare a ko ina na jikin ta "yanzu kam.ki ka fara kamshi

"Mama wanan turaren yayi yawa har yana saka ni ciwon kai "


"Daurewa zakiyi don ke Amarya ce Tunda safe Mama ta tashi ta aza abinci ta shiga dakin Haneefa tana barci ta tada ta daga barci ta bata abince..

"Mama miyasa kika ta da ne tunda safe kika bane abince bayan kin san sai na tashi daga barci naki cen abince"


"Wai kin manta ne yau sauran kwana daya ki tare gidan Haneef "


Bata fuska taye don bata son zuwa gidan sa wanan ae duk iskan ce ne ba wane tai mako da zai ye mata cuta mata dai ne yaki son ye

"Meki kace"????


"Aa bance kome ba tare da yen murmushin karya "

Mama ta tashi ta shiga toilet ta hada mata ruwan zafi

"Hanefa gah ruwa can na hada maki ki ye wanka ki tabatar da kin gasa jikin ki "tana magana tana kokarin bude drower ta fitar mata da kaya da turare kalla kalla idan ki ka fito wanka ki zuba wa'inan turare a jikin ki"


"Kallon mama tayi baki wangale Mama ki duba fah kiga wa'inan turare ae sunye yawa jifa tana nuna mata"


"Duka ki shaka su kuma kada ki saka da yawa don ina son dakin wulga aje kamshe "

"Ama ae ko guda nasa zai isa ba sai naka kalla kallan na ba"

"Kiye man shiru kiye abunda nace maki yanzu nan dawo zanyi kuma ki ta batar dakin ye wanka kamen na dawo"tana kai wa nan tafita daga dakin


Tabe baki taye ta shiga Toilet ta watsa ruwa fitowa taye da towel a hanunta tana goge jikin ta cream ta shafa sa'anan ta saka kaya turarukan da mama ta aje mata ta kama kalla daukan guda taye ta fisa sau ukku tah aje mama ce ta banko kofar dauki da kaya a hanunta

"Haneefa banje kamshe na tashi bah kin kuwa saka tura rukan nan "


"Eh mama na saka bakije kamshe bah"???

Dogon tsoki tah ja tajawo ta tana fisa mata turare a ko ina na jikin ta "yanzu kam.ki ka fara kamshe

"Mama wanan turaren yaye yawa har yana saka ne ciwon kai "


"Daurewa zakiye don ke Amarya ce"

Wayan Mamace tayi ringing dauka wa tayi tare da yin sallama "eh kasa a kawo ka dakin Haneefa "

Haneefa kuwa tunani take waye ne ne ya zo wanda bai san dakin ta ba bata gama tunanin ta ba taji anbude kofa tare dayin sallama amasawa sukayi Haneefa ta bata fuska "sarkin nace shine har da nan in ma sai ya biyo mu"


Durkusa wa yayi har k'asa ya gaida Mama amsawa tayi fuskan ta dauke da murmushi Yah gida ,lpy qlw Mama tau Maddalla "anzo gurin Amarya ne "

sosa kansa yayi alamar jin kunya Haneefa kuwa a ranta tace wai ko Amarya

Daman "kaya ne na kawo ma Haneefa wanda zata saka gobe "


"miyasa zaka wahalar da kan ka Haneef ae ba sai ka kawo ba"

Ba kome Mama "inason ta saka su gobe ne don nasan zasuye mata kyau sosai kuma gobe akwai press compress saboda za'a gwadawa duniya munyi aure nasan labari zai kai ga sadiq kinga kuwa dole ya hakura"



"Hakane to ALLAH yasa "ta tashi ta fita daga dakin

Tashi Haneef yayi ya karaso kusa gareta wane kamshi ne ya doki hancin sa shiru yayi daga bisane ya ja dogon numfashi shiru ba wanda yayi magana Haneef ne yace "gobe idan press compress suka zo zaki nuna musu kina son aure zaki rinka murmushi idan kuma ki k'akiye Sadiq ya gano ba nawa a ciki " tashi yayi ya bar ta zaune

Bude leadern taye Doguwar riga ce Weading Gown Fara rigan tayi mata kyau sosai kasa hakuri taye ta tashe ta saka ta kallon mirrow taye ita kan ta ta san taye kyau ba k'aramen dadi taje bah nice Choice Haneef tana magana tana murmushi

*Muje zuwa*
๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€
*Lipton and pure*โœ๐Ÿป
[8/12, 12:07 AM] Liptonโ˜•: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

facebook https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


*Dedication*

*AUREN BAZATA FANS GROUP INA JiN DADIN COMMENT IN KU*๐Ÿ˜˜

page *32*

"Lafiya Haneef meyasa ka t'sya"????


"Taya zan kai ki gidan mu kina wannan kukan kina son ace nayi maki wani abu ne shiyasa kike kuka"

Girgiza mashi kai tayi Aa
"Tau ki sharen hawayen ki tunda ba wani abu zanyi maki ba"share hawayen ta tayi ya tada mota basu tsaya ko ina ba sai gidan su Haneef Horn yayi mai gadi ya wangale masu get wurin parking space sukayi parking Mom najin t'sayan wa mota tayi saurk ta sauko k'asa Haka ma Khadeeja da Dad fitowa yayi ya bude mata kofa hanunsa ya tara alama ta dora hanunta ba musu ta aza hanun ta tafiya sukai tare kamar basu son tafiya bakin Kofa suka tsaya da sauri Mom ta karaso kusa da su rungume Haneef tayi sa'anan ta mai da kallon ta ga Haneefa daure fuska tayi kamar ba ita bace ke dariya gaban Haneefa ne ya fadi don ko ba'a gaya mata ba tasan mom in Haneef ce don ga Kama nan ta gani

Murmushi HANEEF Yayi "Yah ne baby"

Bah wani shine "zaka auro wadda tafini kyau ko"
[8/13, 12:08 AM] Liptonโ˜•: Murmushi yayi tare da runqumeta "Dad kazo ka dauki matar ka don ni ma yanzu nayi mata"


Mom sakin baki tayi tana kallon shi Dad da khadeejart kuwa sai dariya sukiyj wa Mom "Kinga ki kyaleshi kawai don yanzu shima ya samu tashi mata don haka Babyn dakike kiran sa ma ki dai na kizo nine babyn ki "Dad ne ke wanan zance

Baby kana ji ko girgiza mata kai yaye "ga babyn ki can a zaune"

Dad ne ya taso yace mata baby murguda masa baki tayi ta jawo Haneefa ta zaunar da ita kayan motsa baki khadeeja ta kawo mata ama Haneefa bata sha ba Khadeejat ce ta kalleta

"Aunty Haneefa meyasa bazaki ci ba ko baki son irin shi ne ????

Murmushi tayi "Aa ina so halan meki ka gani ne "

"Naga tunda na kawo maki ko daya baki taba ba"

Daukan Apple tayi ta ce Kadan Happy

Murmushi taye tace Eh

Haneef ya kalle Haneefa "Mom mufa zamu wuce"

Kallonsa Mom tayi ina zaka je????


"wai daman baki san babyn ki ya girma ba yanzu gidaje garai da yawa wanda mu kan mu san a daden su ba"


"Hakane fa ae na manta To bare kajj babu inda zakuje yau anan zaku kwana ka bari zuwa gobe in k'asar nan zaku bari sai ku bari"


"Baby ki bari next time zamu zo sai mu kwana kinga yanzu ta gaji sosai kuma gashi Amarya ce"

"Ye man shiru babu inda zaku je"

Ba don ransa ya so bah yace "ohk"

Ba karamen Dadi Khadeeja taji ba da saure ta rungume Haneefa

"Ki baki da hankali ne ko Zaki karya ta ne eh"

"Sorry bro i will not repeat it again"
"Better"

Juyawa tayi don ta wuce dakin ta jin tayi an riko Hanunta juyowa taye da jajayen idanunta Haneefa ta gani hanu tasa ta share mata Hawaye

"Cute ladies basa kuka kuma ko anye masu fada basa sauren fushi"

Kallon Haneef taye jawo Khadeejart "bazaki gwada man dakin ki nagani ba"

"Sorry Aunty "muje ko wuce wa sukayi Mom kuwa sai kallon Haneefa take har ta wuce"Baby gaskiya ka iya zabe na taba ta wanan zata kulla da kai da kuma familyn mu ALLAH ya baku zaman lafiya " "Ameen yace ne zan shiga ciki " ohk

Bai tsaya ko ina ba sai dakin sa Khadeejat kuwa ta kai Haneefa dakin ta sai surutu take jan ta dauko riga tayi cikin drower Aunty kinga ga wanan kayan ina son su sosai they are my besty colour"


Hmmmm "nice choice sister "

"kinsan colourn da bro yafi so REd ita ce yafi so"
[8/13, 9:20 PM] Liptonโ˜•: "Na san kuwa dole ya rinka saya maki"

Murmushi tayi mata tare da noce kan ta mom ce ta shigo "Haneefa kije ki watsa ruwa ko Khadeeja ina rigar da na seyo maki kwana ki"

"Tana nan mom na dauko ne"

"eh ki ba Haneefa ta saka "

"ohk" tace mata ta re da doko mata riga muje na kai ki dakin Bro sai ki watsa ruwa ko

"Ga Dakin ki ae zan iya yen wanka"

"Aa Aunty ki dai je dakin bro kiye"

Ba don ranta yaso ba ta bita daga baya dai dai kofar dakin shi suka tsaya"Aunty nan ne dakin Bro "

Ohk wuce wa tayi ta bar Haneefa bakin kofa knowking tayi ama shiru ba magana sake yi tayi nan ma shiru Hanu tasa ta bude Kofar babu kowa a falon kallo ta kama yi dakin shi yayi mata kyau sosai domin sai kamshi yake yi kuma gashe tas ba kazan ta ko kadan kusa wa taye cikin dakin kwance ta gansa sai sharan barcin sa ya ke duba wa taye taga kofa bude wa taye ta shiga Bathroom cire kayan ta taye ta daura Towel wanka ta kiye hankalin ta kwance sam ta manta da toilet in Haneef ne

Haneef ne ya tashi daga barcin sa tashi yayi tsaye ya bude drower ya dauko jalabiya ya nuface hanyar Toilet Haneefa kuwa ta gama wanka Towel ta dauko ta daura Towel Haneef ne ya bude kofa cak sukaye ido Hudu.................



*Muje Zuwa*
๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€

*lipton and pure*โœ๐Ÿป
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
facebook https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


*Page 31*

*Sadaukar wa ga fresh Khady ina yen ki over*


```Washe gari```

Tunda safe mama ta tada Haneefa da kyar ta tashi daga barci ita ala dole a barta tayi barcin ta sai da mama tayi mata fada sa'anan ta tashi ta shiga Toilet ta watsa ruwa RIgar da Haneef ya kawo mata ita ce mama ta aje mata a kan gado kara sawa tayi tana Kallon gown in tayi mata bala'in kyau har ta k'aku ta saka ta mama ce ta bankado kofa da kafi ta tashi

"Haneefa mekiki jira baki shirya bane haryanzu kinsan ko wani lokaci Haneef zai zo "tana magana tana kara sowa dauke da kaya a hanun ta ajewa tayi kan gado Maza kiyi sauri ki shirya ga break in ki nan kice kamen mai MAKE UP tazo"

"MAma meyasa aka kira mai make up nema fa zan iya i da kai na"

"dalla yi man shiru kiyi abunda nace yanzu kan den yan uwan ki su kara so "

"TAU tace mata " ta karasa wurin mirrow ta shapa cream "Kamin na fito ki tabata kin shirya kinji ko "

"Angama MAMA"

Abinci ta fara ci sa'anan ta dauko wata riga ta saka pink knowking akayi shigo tace


Doguwar mata ce fara dauki da Kit in kwalliya ko ba'a gaya mata ba tasan ita ce mai kwalliya gai da ta taye ta amsa ta umurcita da ta zauna akan kujira Bude kit in taye ta fara ye mata kwalliya ita kuwa duk ta t'srgu don ba'a saba ye mata kwalleya ba suna cikin ye sai ga Mama ta fado

"SAMIRA har yanzu ba'a gama make up diin ne ba?????

"Almost done ma'am"

"YWWW verry good my child"

Ita Haneefa har yanzu mamaki take daman MAMA ta iya turance ama bata taba jen taye ba ko da wasa tana cikin wanan tunanin ne MAMA ta k'atse ta "HANEEFA kin dai koshe ko don daga kin fita dakin nan sai gidan AUREN KI "

Gaban Haneefa ne ya fade ko yaya zata zauna da Haneef xIdan kin gama shiren ki same mu a k'asa HANEEF da YAN UWAKI ki kadai suki jira "

OK kwai tace mata Kaya ta saka rigar taye mata bala'in kyau gashi tana ja har k'asa murmushi taye wanda ya fitar mata da dimple inta kara shiryata taye ba karamen kyau taye BA "NAGODE tace mata don tunda taki a rayuwa bata tana kyau iren na yau bah wayar ta tadauko ta bawa SAMIRA ta dauki ta photo style kalla kalla taye



SAMIRA Nagama wa tafita ta bar Haneefa tana kallon mirrow sam ta manta da ana jiran ta jen shirun yayi yawa gashi har samira ta fito ama Haneefa bata fito ba kiran ta mama taye tana ganin kiran mama taye saure ta dauka "ye hakuri MAMA gani nan zuwa " ta t'sinki wayar
Ta kalme ta saka masu tsine tafiya ta kai sanu sanu don kada ta fadi don bata saba tafiya da iren wa'inan takalme ba dai dai step ta t'sya tana kallon su Mama da yan uwanta sai Haneef da ke gefe sai kallon ta ya kai sai yan media daki zaune kan kujera suna ganin ta fito suka tashi suka fara daukan ta photo sanu sanu taki tafiya gashi kowa kallln duk ta tsargo musa man kallon da Haneef kiye mata ga yan media duk sun bata haushi

guda guda taki ben step den by mistk k'afar ta ta bangwale Ahhh tace ta rufe ido gam jiran kwai taki taje ta a k'asa bude idon ta ye sanu sanu don taga wani dan Albarka ne ya riki ta Haneef ta gani yakuwa rekita gam kamar wanda aka ce ma gobe zata mutu "Kallon kallon suka kamaye na dan wani lokaci "

Yan media ne suka ye gyaran murya da saure Haneef ya saki ta daga rikon da yayi mata Hanu ya nika mata ta bashi Hanu ta tana murmushi saukowa sukaye Kowa ya zauna har da yan media wane ne ya fara tambaya

"Mrs.HANEEF Ko zaka gaya mana dalilin taruwa mu anan wurin muna son musan dalile"

Gyaran murya yayi ya kalle Haneef murmshi ta sak masa shima yayi mata wanda bai san lokacin da ya saka mata ba

"Dalilin da yasa na tara ku anan wurin ina son naga ya maku wata mahimiyar magana shiyasa na tara ku anan wurin ina son duniya ta sane da cewa "............

A bangaren Sadiq kuwa ya ji sauki sosai yanzu Alhmdl maryam na kulla shi tam kar mata sa har sukanye wasa da dariya

"Wai ne kam nace ba yaushi likitan nan zai salame mu ne na fara gajiya da zaman Asbt nan"cewar Sadiq

"Mekaki wa saure ne ae nayi magana da shi yace man zuwa anjima za'a sallame mu saboda yanzu baka da wata matsala " murmushi yayi "na gode da kullawar ki maryam "

Reki Hanunsa taye "kada ka damu tsakani na da kai ba godeya "

Ba karamen dadin magana ta ya je ba Ki kunan man T V ina son naga breaking news ne kinsan na kwana biyu ban ye kallo ba"

"HAkani kada ka damu yanzu nan kaza ye kallo Remort ta dauko ta kuna Tv"


"Ina son na sanar daku cewa Nayi aure"

Kallon juna suka kama ye Aure kuma wata ta tashi tsaye mr.HANEEF ta ya kaye aure mutu ni da yawa basu je ba kuma wanan wace ce wanan lucky woman"

Sadiq ya kalle maryam "yaushi Haneef yayi aure ne bansane ba to ina Haneefa na "

Kallon sa taye da jajayen idanunta "nima ban san lokacin da yayi aure ba kuma banje labare ba "

Mai da

Please Login or Register in order to submit comment