Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi yawa tace sai anjima zan yi wani abu ne Ohk byee ta kashe wayan


Haneef bai samu shigowa da dare bah saboda aiki yayi masa yawa a office dayake yah kwanan biyu bai je gurin aikin bah yah kira mama suka gaisa yah sanar da ita ba zai samu damar zuwa bah ta nuna mashi bah kome

*Washe gari*


*************************************

*15 jully 2018*


Haneefa ce tunda safe gaban ta ke faduwa ta rasa gane miyassa ga banta ke ta fadu wa basar da abun kawai tayi ta ciga bah da aikin ta


Haneef yah shirya tsab ya fito daga dakin sa ya na saukowa daga bene Baby mom insa ta kira sa Good morning my Baby morning baby ina zaka je haka kake ta sauri zanje wurin aiki ne baby


Wurin Aiki baby eh baby ko da matsala ne ka manta Dad inka zai dawo yau oh god na manta fah baby kenan yanzu ka manta da Dad inka ko tsawon 3 month baya gida yau zai dawo kuma kace ka manta baby sorry baby ba wai na manta bane gaba daya abubuwane sukayi man yawwa tau naji yau dai baka fita


Zaro ido yayi why baby is an order babu inda zaka je yau kullum sai ka fita yau ka bamu lokacin kan ka muzauna muyi fira ga badai Family mom a saka wani lokaci bah yau bah bana son jin komi maza ka koma daki kamin dad inka yah kara so ba don ranshi ya so bah haka yah bar gurin mom kuwa sai girki girki akiye mah dad
Khadeeja ta kama mom wurin girki duk da akwai masu aiki ama yau ita da kanta ta shiga don ta girki mah mai gidan ta girki dayake yana son girkin ta sosai



Maryam ce ta saka yaran ta da su dauko mata Haneefa kuma kada su bari a gane su tau Hajiya kada ki damu angama mama na bacci Haneefa ta fita kamar barauniya baba mai gadi bayanan yah shiga bayi ta samu ta fito yau insha Allah sai nasamu aiki na gaji da zama wannan gidan mallam ko dadi babu layin su ta bari ta shiga wani gida tana rokon da su bata aiki amma bata samu bah duk inda Haneefa ta shiga anna nan biye da ita unguwa da ta fada tsib take kamar bah mutane wani katton gida ta gani ta tsaya nasan bazan rasa samu a gidan nan bah bara na shiga bude kofa tayi da sauri mai gadi ya fito hajiya lafiya lpy qlw aiki nakile nema ni Hajiya ta san da zuwan ki Aa tau kiyi hakuri bazaki shiga wannan gidan bah bai jira yah je amsar ta bah yah rufe gida tsoki tayi yana juyowa yaga wata macce



Mom ce zaune a cikin faloo ta re da Khadeeejart suna jiran dawo war Dad Horn suka ji ko bah a gaya masu bah sun san Dad ne dayake yace baya son ana tar boshi sai dai drivers suje su dau ko shi Haneef najen Horn yah sauko kasa bakin kofa suka tsaya suna jiran fitowan shi budw masa mota akayu fitowa yayi da ka ganshi kasan kudi sun zauna duk daya fara tsufa amma yana gyaran jikin shi sosai kamar yaro da gudu Khadeejart ta rungome shi welcome back Dad Thanks sweetheart daya ke shikuma yafi son ta da Haneef Ita kuwa Mom tafi son Haneef da busan Khadeejart i miss you dad miss you too my dear mom tazo ta rungume shi tana yi masa sannu da zuwa


Ina miskilin dan ki ne ba zai zo yayi man sannu da zuwa bah my dear wai ba zaka daina takura wa baby nah bah ko lokacin Haneef yah kara so Welcome back Dad ya rungumeshi Thanks ya ce masa daga bisani yah shigo cikin gida wanka yayi sa'a nan ya fito yah tarar da su suna jiran shi abinci aka sa masa kala kala haka yah zauna yah ci sai da yah koshi da ga bisani yayi gyaran murya



Gaskiya gida yana da dadi sosai tunda naji bana samun abinci mai dadi irin wanan bah gaskiya yayi dadi sosai Allah yah.biyaki Ameen tace swetheart zonan ta taso ta zauna kusa da shi bakiyi missing ina bah ko Aa dad na mah isa ae idan kana gidan nan ni kai na nafi jin dadin sa amma idan baka nan kamar wadda a gidan yari dariya suka soma su duka banda haneef dake dannar wayan sa kin gan ki yar dad baki da dama



Haneef dad yah kira sunan shi yes dad wai kai yaushe zaka yi aure ne Aure lokacine ae Dad eh hakani amma ae har da niya nifa na fara gajiya da ganin ka anan gidan maza ka fitar da mata in bah haka bah ni na samo maka mata verry soon dad verry soon ko idan kaje. Na hada ka da wata zaka gani verry soon Aa dear baza kayi mah dear ina auren dole bah Ae bah nah dole ne bah daman diyar abokina ce zan bidar masa in bai tashi fida mata bah wace kenan Maryam manah da karfi yah yace Maryam eh ko baka son ta ne


Dad ina da wadda nakeso Tau masha Allah wacece dad i need some time don ban ida bincike akan ta bane tau ka dai yi sauri 3 month na baka in bah haka bah zan hada ka da maryan cikin zuciyan shi yace Allah yah kiyaye na auri maryam ko. Banda mata dole sai na samo ta amma 3month yayi sauri ki kawo man ruwa na sha yace mah khadeejart



Tashi tayi ta shiga kitchen ta dauko masa Cikin ranta tace ke sai kace bah ka san suna nan bah mika masa tayi


Jiyowan Da Haneefa tayi taga wata mace aiki kike nema ne eh tace tana murmushi tau kizo gida na zan.baki sai dai bansan gidan naki bah ba nisaa ae kizo muje bata sa kome a ranta bah ta shiga mota sai murna ta kai zata bar gidan Haneef shigan ta mota keda wuya aka shaka mata Hanki nan da nan tayi barci

Cup inda Khadeejart ta bawa Haneef ne yah fadi tassss gaban shi yayi wani irin mugun faduwa tunda yake rayuwan shi bai taba faduwan gaba bah irin haka da sauri su mom suka juyo wannan mata murmushin mugun ta ta kamayi


Da sauri wasu maza suka kira waya Hello munga ta shiga wata mota tau yanzunan da sauri suka shiga mota suka bk bayan wannan mota da Haneefa take








```Ko waya sace Haneefa oho ku dai beliyo mu kujeli yanda zata kasan ce```


*Lipton and pure*โœ๐Ÿป
[7/19, 10:43 AM] Lipton๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*AUREN BAZATA*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

```Dedication```
๐Ÿ‘ฉ๐Ÿปโ€๐Ÿ’ผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿปโ€๐Ÿ’ผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿปโ€๐Ÿ’ผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿปโ€๐Ÿ’ผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿปโ€๐Ÿ’ผ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿปโ€๐Ÿ’ผ
*RUYUWAR KHADIJAT*๐Ÿ˜ญ
๐Ÿง๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿง๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿง๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿง๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿง๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿง๐Ÿปโ€โ™€


_TRUE LIFE STORY_


*Writing by: ZUWAIRAT IBRAHIM*๐Ÿ˜˜

_(Zuzu)โค_

๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป *Ina yin ki sosai my Hot kiss*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป

.```Ina jin dad'in yanda kike rubuta labarina ke ta daban ce a cikin Hearth dina i can not live without you```๐Ÿ˜

*muje zuwa my Hot kina kamshi ina binki da Humra Allah yah kara basira*๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Up
Up
Up

```My Hot kiss```๐Ÿ’‹


Page *17*


Cup d'inda ke hanunsa yah fad'i kasa da saure Khadeejat taja baya "sorry bross na zata ka rik'a" is ok kwai ya ce mata yah duk'a yah dauki glass inda ya fashe,'..

mamaki k'arara a idon mom yau shine zai dauki glass, yana cikin dauka by mistake hannun shi yah yanke ouch,,,......

Da saure mom ta k'araso wurin sa "Baby miyasa zaka wahalar da kanka bayan kasan bah aikin ka bane miye amfanin yan aiki gidan nan ji yanzu yanda ka yanke hanun ka" abun ka da mai lafiya jini sai fita yakeyi,,.....


Khadeejart maza kije ki d'auko man firs aid da saure taje ta d'auko, dresing tayi masa tana yi masa sannu shikuwa ko a jikin shi hankalinsa kwance kan Haneefa gashi yau duk bai je yah dibo lafiyan su bah,'...


Baby jeka kwanta kaji, Dad kallon ta yakeyi yah ga duk ta tada hankalin ta kallon khadeejart yayi ita ma ta kallesa tai maka masa tayi ta kai shi daki ta kwantardashi kamar wani yaro, tana fita yayi sauri yah lallabo wayan shi yad'auko ya kira Haneefa amma bata shiga ba hankalin sa yah tashi sosai,'...




Sanu sanu tafara bud'e idon ta kallon jikin ta tayi ta gan ta a d'aure fara tunanin abunda yah faru tayi menayiwa wanan mata zata kawo ni nan harda k'afar ta d'aure take bata mah iya dogon motsi, kofah aka bud'e wani irin haske ta gani dayake d'akin yana da duhu jiran take taga wanda zai kara so,,,.....



Karasowa tayi gab da ita ta na kallon ta daga saman tah har k'asan ta zagayen ta takama yi kece Haneefa ko???...

Eh !!!...menayi maki da zaki kawo ni anan....

"Mekikedashine yarinya dahar Haneef zai wulak'antani akanki" ta riko mata baki sai na tar watsa rayuwar ki, baki isa bah don ke bakowa bace Haneef nawa ne ni kad'ai,,,....



Sadiq ne keyimah yaran sa bala'i yah ankayi aka saceta kukuna me ??, "Boss munga inda aka aje ta ina ga sai ka zo da kanka" ohk i will be there,'...



Fuuuu yah shiga mota bai tsaya ko ina bah sai inda yaran sa sukayi masa kwatance k'aramin gida ne don daga ganin sa gidan haya ne ko k'aren shiga,shiga yajeyi da sauri aka tare shi "ina zaka je??... bai tsaya bah beyi takansu bah yayi masa mugun bugu sai da yah fad'i daman sadiq d'in d'an charge ne, d'akin da kecikin gidan yah shiga yana bud'ewa yah ga Maryam tare da Haneefa,,,....



Kai waye kuma wa yah baka izinin shigowa nan.......

Wawan mare yamata sai da ta fad'i k'asa uban wa yace ki sace man Mata ??,....


Gaban Haneefa ne yabuga nashiga uku ni Haneefa!!!............


*Yawan comment yawan typing*



*yours*
*lipton and pure*โœ๐Ÿป






[7/22, 9:52 PM] My Pure: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*AUREN BAZATA*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________

Page *18*



Gaban Haneefa ne yah buga nashiga Ukku ni Haneefa yah zanyi da rayuwata ne

Tashi tayi kai dan uban waye da zaka mareni da karfi yah jiyo yah sha'kota idan kika sake zagina zaki dai na nunfashi a duniyar nan I told you


Yi hakuri dan Allah kada ka kasheni sa'anan yah saketa


Kai waye tace masa

Gyaran murya yayi sunana Sadie ni masoyin Haneefa ne kuma bah wanda zai Aure ta in bani bah duk wanda yah aureta wlh sai na kashe ashi


Murmushi Maryam tayi zan iya magana da kai 2mnt pls Ohk yace mata



Waje suka fita Maryam ce ta fara magana

Kai Haneefa kake so nikuma Haneef kaga zaka iya Auren Haneefa nikuma na Aure Haneef saboda Haneef yah na son Haneefa ni kuma ina son shi kai kuma kana son Haneefa ina ga kamar matsalar mu ta zo karshe


Kallon mamaki yah kama yi mata


Zan taimaka mah ka wurin auren Haneefa Idan ka yarda.


Haneef kuma ni zan aure shi bah waccan shigiya bah


Sadiq yah harareta sorry tace


Yanzu yah za'aye kenan kada ka damu ka barmin komai hanuna yaushe kake son Auren koh yau ne i am ready


Then ohk Gobe zan daura muko aure


Bah karamin dadi sadiq yah ji bah yah rungumeta Thanks yah cemata sukayi exchanje in numbers yayi tafiyan shi


Shiga tayi cikin dakin ta kama kallon Haneefa Amarya tace mata da mamaki take kallon ta amarya kuma


Eh manager bah Haneef kike so bah to bazaki aure shi bah gobe zan daura maki aure da sadiq

Zaro ido tayi tace sadiq.................




Mama taji shiru har yanzu bata ga Haneefa ba tashi tayi ta shiga dakin ta da mamaki bata ganta bah Haneefa ta kama kiran ta bude toilet tayi bata ga kowa bah ta ji kitchen nan mah shiru baya taje nan mah bata gan ta bah mai aikin gidan ta tambaya ko taga Haneefa tace mata yau duk bata ganta bah hankalinta yah tashi sosai taje ta dauko wayan ta ta kirata amma bata shiga hankalin mama yah tashi sosai




Haneef mah kiranta yah kai bai samu bah hankalinsa yah tashi sosai



Mama ta kira Haneef bugu guda yah dauka Sallama yayi bata ko amsa bah tace Haneefa cikin murya mai kuka da karfi yah tashi me yah sameta????


Nan tagaya masa bata ganta bah ganinan tafe yace mata da sauri yah dauko key car insa sai sauri yah kai yah na saukowa da ga steps by mistek yah fadi sai mulmulowa yah ke a steps kansa yah bugu



Su mom dake falo da karfi suka tashi suka yo kan san baby bana ce ka kwnta bah me yah fidaka ji yanda ka jima kan ka ciwo jini sai fita yah kai kokarin tashi yah kai da sauri mom tace wai lafiyan ka ko baby


Baby bani da time in explain na dawo zan gaya maki yah tashi da sauri yah bar wurin yah bar mom cikin damuwa dad dai bace ko me bah shi da khadeejart hankalin mom bah karamen tashi yayi ba



Dad ne ke bata hakuri kana ganin fah kansa jini yah keyj sosai



*Muje zuwa*


๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€

*kuyi hakuri wanan bah yawa*
[7/25, 4:25 PM] My Pure: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labarin Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


*Dedication*
```To you my sweet sis Sumayya s dogarai i love u over```๐Ÿ˜


Page *19*





Da sauri yah karasa wurin parking space jikin shi har rawa yakai da kyar yah samu yah bude mortar da karfi yah tazgeta bai tsaya ko ina bah sai in da mama tunda ga can yah fara horn da gudu mai gadi yah wangale masa get fitowa yayi da sauri yah bar mortar a bude Baba mai gadi sai mamakin wanan saurin yakai



Da zuwansa ko sallama babu yah fada cikin daki


Sai da mama ta razana don yan da yah ban kado kofan yah sa taji tsoroh da sauri ta tashi Haneef tana karaso wa wurin sa



Mama ina Haneefa taje yah ankayi ta fita gidan nan baki sani bah kuma da izinin wah ta fita ko ta sanar maki cewa zata fita?????


Haka yah jiro mata wa'inan tambayoyi


Bata amsa masa tambayo yin sa bah tayi tsaye tana kallon sa Haneef miya sameka naga jini yana fita a jikin ka lafiya kuwa



Mama bah wanan bah sanin inda Haneefa take shine kwanciyar hankali nah



A iya kan sani na idan haneefa zata fita ta kan sanar dani amma abunda yah dauren man kai shine yah ankayi wannan karon ta fita bata gaya man bah



Shiru Haneef yayi kamar mai son yah tuna wani abu




Kuka mama ta fashe babu abunda nake tsoroh in bah sace man Haneefa akayi bah



Babu Wanda zai sace ta mama ki kwantar da hankalin ki duk Inda Haneefa ta shiga zan ne mota In Sha Allah kiyi hakuri.Mama yanzu zan fita zuwa neman ta





Bari na dauko mayafi na muje tare da sauri ta tashi zuwa dauko Maya finta




Aa mama Bah sai kin zo bah ni zan nemo maki yar ki kuma zan kawo ta har gida India Allah kawai kiyk manah adu'a



Ama.......



Sai na dawo Mama



Tau Allah yah tsare yah sa a ganta tana magana tana zubar da Hawaye





Amen yah ce Yayali Sauri yah Shiga mota da karfi yah tazgeta yah bar haraban gidan



Tunanin Yaya Indai Haneefa Bah wani guri taje Bah tau sace ta akayi ammah wazai sace ta bata da makiyi Tau Kuma





Da saurk yah samu ya yi parking Dah yah bugi wata mota yah na can yah na tunani





Rufi idon shi yayi yah daura kansa a setare yana tunani




Da sauri yah dago yace Sadiq.....




Tana iya yuwa sadiq ne yah sace Haneefa


Aa Sadiq bazai sace ta bah don bai San gidan da suke zama bah to waye zai sace ta



Lumshe Idon shi Yayi yana tunani


Duk duniyar nan babu wadda zaka aura sai ni Idan kaga ka aurk wata tau sai in bayan rai na magan ganun maryam suka fado masa a rai





Oh god meyasa tun farko banyi tunanin Maryam zata iya sace Haneefa bah oh no da sauri yah tada Motan shi bai tsaya ko ina bah sai nissa da gidan su Maryam yayi parking


Fitowa yayi yana tafiya a kasa gurin Baba mai gadi yah tsaya sallama yayi masa amsa wah yayi suka gaisa



Baba. Maryam kuwa na ciki


Aa bata nan ta fita tun da safe har yanzu bata dawo bah dayakei naga yau da gudu ta bar gidan nan har ina ta mamaki lafiya kuwa




Soon nishi yah ja tau nagode baba





Ama dan Allah kada ka gaya mata kada na rasa aiki na



Kada ka damu In sha Allah yah saka Hanusa a Aljehu yah bashi kudi godiya yayi masa sosai




Yah tashi yah shiga motan shi yana hangen duk wanda zai shiga gidan yah fito

Maryam Idan na ganokm. kika sace man Haneefa zaki gani kuren ki


*muje zuwa*๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€

*Lipton and Pure*โœ๐Ÿป
[7/26, 8:21 PM] My Pure: ๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labarin Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


*Dedication*
```HAUWER SARKI(HABIBTIE)```


Page *20*




Idon sa yah kafawa gidan dawo wan Maryam kawai yah ke Jira ba'a dau wani lokaci bah sai gata ta dawo da sauri Haneef yah kura mata ido duk da nissa yah ke yah hango fuskanta dauke da murmushi. Kallon ta yah kamayu har ta shiga gida


Wurin parking space tayi parking sai murmushi ta kai gobe zata daura wa Sadiq Haneefa don idan tayi aure dole Haneef yah Aureta murmushi kawai ta kai ta haura dakin ta tana mai jin dadi



Haneef kuwa yana nan yana jira nan Maryam ta fito amma shiru wayan shi ne ta fara rura dubawa yayi yah ga Baby silent yah saka wayan don baya son yah daga maryam ta fito bai kula bah



Hankalin mom yah tashi sosai yah zanyi gashi yah fita kansa yana Jini kuma gashi dare yayi yaki daukan waya na




Tunda bah yaro bane ki kwantar da hankalin ki zai dawo gida dad ne kw wanan zance ki kwanta kiyi barci


Blanket ta jawo ta lulube amma duk Hankalin ta yah tashi



Haneef kuwa baiyi barci bah da yah rufe ido sai yah ga Haneefa tana kuka da sauri yah zabura yanda yah ga dare haka yah ga safiya jiran fitowar Maryam kawai ya kai




Tashi tayi ta watsa runs tayi break ta debi abinci ta saka a food flask ta dauki Car key ta fita daga dakin babu Wanda yah ganta da yake suna barcin safe wurin parking space taje ta aje food flask ta shiga motar Horn tayi Baba mai gadi yah bude mata get



Tana fitowa Haneef yah ya zumbur yah tashi a iya sanina Maryam bata fitowa tunda safe tada mota yayi yah bita a baya can nissa da ita yanda bazata gansa bah dai dai gidan da ta Aje Haneefa ta shiga cikin gidan babu kowa a kofan gidan bugun da Sadiq yayi mah wancan bai samu damar zuwa bah kai tsaye tah shiga


Haneef yah fito daga Car insa ya fara ta fiya yana dube dube don kada a gansa cikin gidan yah shiga yah Na shiga yah ji muryar Haneefa tana cewa ki Mai dani gida dan Allah


Da sauri yah karasa dakin yana leko Maryam ka dai yake gani baya ganin Haneefa


Ki kwantar da Hankalin ki bana son kina tada Hankalin ki kinga ke Amarya ce



Amarya kuma Haneefa tah furta



Ni babu wanda zan Aura idan kina mai Dani gida ki Mai dani

Wanka mata mari tayi

Wani irin zafi Haneef yah ji bai san lokacin da yah ban kado kofar yayi da karfi duk sai da suka razana


Haneef Maryam ta ce


Yana kara sowa yah wanka mata mari How dare you slap her yah kara mata wani sai da ta kai zaune dago ta yayi yah hada ta da bango you have cross all the limit I will not spare You yah kara mata wani mari




I am sorry Haneef Pls leave me buga ta yayi a bango yah yi sauri yah karasa wurin Haneefa yah kwance ta daga daurin da akayi mata da sauri ta rungume shi nagode Dan Allah kayi sauri mu bar wurin nan Kamin sadiq yah zo


Me zai kawo sadiq nan Kuma......


Muje zanyi maka bayani a hanya


Da sauri suka bar gurin suka bar Maryam kwance wurin da yah aje. Motar shi nan suka je yah bude mah Haneefa ta shiga yah zagaya yah shiga da sauri yah tada mota


Suna barin wurin Sadiq na karasowa sai murmushi yah kai zai Auri Haneefa yau cikin gidan yah shiga maryam yah gani kwance da sauri yah karasa wurin ta lafiya ina Haneefa ta Haneef yah fita da ita yanzu muyi sauri Mu tare masu hanya kada suyi manah nisa kama mata yayi ta tashi suka shiga Mota sauri sukai da gudu suka tazge Mota suka bar hara ban gurin




Haneefa jikin ta sai Rawa yah kai kada Sadiq yah cumma su

Ki kwantar da hankalin ki bah bu abunda zai faru kinji


Kallonsa tayi yah akayi kah ji ciwo shi sam yah manta da yah ji ciwo bah wannan bah yah an kayi maryam ta sace ki


Shiru tayi bata ce kala bah

Jin sunkayi an buge motar su Da saure suka juya Hanefa yah ga Maryam Haneefa taga sadiq


Tare suka furta maryam Sadiq kallon ta yayi wanna shine sadiq eh tace masa jikin ta na rawa muyi sauri Mu wuce in Bah haka bah zai kashe Mu



Slow down Haneef yayi yana kallon Sadiq shima yana kallon sa bindiga yah fida yah saรญ ta taga Haneef zaro ido Haneefa tayi wlh kashe ka zaiyi baya da Hankali



Are you Mad idan ka kashe shi wlh sai Na kashe Haneefa halba bindigar yayi da sauri Haneef yah taka break Allah yah tsare da bai taka burki bah da yah halbeshi




*muje zuwa*๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿšด๐Ÿปโ€โ™€


*Lipton and pure*โœ๐Ÿป


๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿงš๐Ÿปโ€โ™€
*Aฬ†Uฬ†Rฬ†Eฬ†Nฬ† Bฬ†Aฬ†Zฬ†Aฬ†Tฬ†Aฬ†*
๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Labaren Haneefa Da Hanef*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


โ€‹โ€‹ยฎ๐Ÿ”ฅEอŽLอŽOอŽQอŽUอŽEอŽNอŽCอŽEอŽ WอŽRอŽIอŽTอŽEอŽRอŽSอŽ AอŽSอŽSอŽOอŽ๐Ÿ”ฅโ€‹โ€‹
________________________________________
*Email:* eloquencewriter@gmail.com
*Facebook:* https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-Association-272714726630585/?5ref_component=mbasic_bookmark&ref_page=XMenuController&ref=opera_speed_dial


*Dedication*
```Husainah (maso)```


Page *21*


Liman yayi sanar wa idan angama sallah kada mutane su wuce da sauri Haneef yah shiga mota bah da jimawa bah yah dawo yana isowa ana gama sallah bai samu sallah bah yah isa wurin liman yah bashi ledah


Liman yayi gyaran murya ya fara magana kamar haka

*An daura Auren Haneef Sulaiman da Haneefa Ahmad anyan ka sadaki naira dubu dari*


Gaban Haneefa ne yah fadi Subuhalilah tah furta Mama kinji abunda najiya kuwa hawaye ne suka fara fita a idanun ta

Naji Haneefa amma miyasa Haneef zai aure ki bayan bai san ki bah bai san meyi Asalin ki bah kuma zai aure ki??


Mutane sai murna suna taya shi sai mamaki sukai jini a jikin shi bayan yah gama sallama da mutane yayi mah liman godiya yah wuce gida yah shiga yah tara dasu inda yah bar su


Haneefa ta karaso kusa da shi da gaske ne abunda kunne na yaj jiya man bai be ta kanta bah yah karasa wurin Mama

Mama kada kiyi saurin fushi ki tsaya ki saurari ni zanyi maki bayani muje cikin gida zanyi bayani pls

Jiki bah kwari mama ta shiga cikin gida

Haneefa kuwa sannu sannu take tafiya kamar wadda akace anyi mata rasuwa


Falo suka tsaya yah zaunar da mama kan kujera yah zauna kasa


Ina mai baki hakuri mama na aika ta abu ba tare da izinin ki bah nasan ban kyaut bah amma ki saurare ni dan Allah

Inajin ka tace masa lokacin Haneefa ta karaso cikin falo


Nan yah larabar ta mata abunda yah faru bai boye mata komi bah

Da karfi mama ta tashi ran ta a bace


Kiyi man afuwa mama idan bah auren Haneefa nayi bah sadiq zai aureta yah rabaki da ita kuma yah cuceta shiyasa na aureta bah

Please Login or Register in order to submit comment