Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karanta na biyota, wasu suna ganin Ai ba komai tou ku sani bana cin hakkin Mutum but if you eat mine na barki da Allah ranar gobe kin biya. Duk wacce ta karanta novels Dina na kudi bata biya ba na barta da Allah. In da hakkina zai bimu in kuma nakune Kaina Allah ya bi maku. Masu biya kuma ku sani ba novel dina kuka saya ba kudin karatu ka biya, so in har kina son wata ta karanta itama ki biya mata simple amma ban yarda kiyimin sharing ba. Naji wasu na cewa AI na siya so it's mine tou ki sani nawa ba saye kikayi ba kudin karatu kika biya, Saye daban kudin karatu daban, kuma bisa amanar you won't share.
Pls duk Wanda ke son biya ba sai Kinyi min long story ba, just send your mtn card na dari uku ko ki turo screenshot na payment dinki ni kuma inyi adding dinki, don't contact me sai in kin shirya, wasu basu ma da kudin zasu zo su isheka da surutu kuma ka jinkirta yi masu reply suce kana masu wulakanci.


thanks
Taji abinda yace amma sai ta wayance tace
"What did you say?.." Tafada Tana latsa system din amma not because tasan Abunda take latsawa, shima dai kawai kaman ya danne bakinshi saboda yanda maganar ta fito, ko kadan baiyi planing ba, it just came out, dariya yayi yace
"What did I say?.." Yafada yana murmushin karfin Hali, daure face tayi bata Kara cewa komai ba ta cigaba da latsa system din but actually she don't even know what she's doing, kawai dai Tana latsawa ne kawai, ahankali ya matsa yana kallon system din yace
"Wai anty me kike yi né" ya fada looking for a way to start another conversation,
"Don't really know...kawai dai am looking for things to order né..." Ta amsa mashi, hannunta dake kan system ya Kama yace
"If you're looking for something to order go straight here." Yafada yana using finger dinta to operate system din while wearing a smile, itama murmushi tayi amma kawai bai Kai koina ba,  ahankali ta zare hannunta dake cikin nashi tare dacewa
"Kun Kara magana da humaira?.." Ta tambayeshi saboda kauda shurun
"Hmm anty nifa am serious..banason humaira kuma...kawai my heart is going new direction...anty guise what?."
"what?.."
"Gaskiya anty I think am falling in love..." Yafada cikin sanyinmurya, da sauri ya zaro idanuwa ta kalleshi tare dacewa
"Again?... " Ta fada cike da mamaki sabida she don't know someone can easily fallout and in love at almost the same time, idanuwa ya lumshe tare dacewa
"Yes anty.." Kallon mamaki kawai take mashi
"Wai so soon?.. Ko dai daman you were not in love with humaira?.." Ta tambayeshi, shuru yayi for a moment Sannan yace
"Gaskiya I don't really know now..kawai I thought inason ta..amma Yanzu ni Kaina am surprised...Wata na neman dauke min zuciya anty...Wallahi the feeling is so strong.." Ya fada yana kwantawa kasa, tare da yin pillow da hannunshi, mami gyara zama tayi Tana kallon yanda yake lumshe idanuwa
"Cutest you look serious.."
"Yes anty am so serious...ban taba Jin Abunda nake ji ba...inasonta sosai..saboda the feeling is so different..." Yafada cikin whisper, dariya tayi sabida yanda yake magana,
"Wacece wannan is she in the family?.." Ta tambayeshi sounding so serious about it, idanuwa ya bude ya zuba cikin nata Sannan ya daga mata Kai ahankali,
"Wow cutest..at least am happy humaira zata San ba ita kadai de Mai sonka ba...da akwai masu sonka da yawa..."
"Hmmm anty Ai har Yanzu gani nake bazan iya bude wannan bakin nawa ince mata I love you ba....ni Wallahi am scared Don gani nake zan sha wahala sosai..." Yafada idanuwanshi lumshe, dariya tayi sosai har da dukan chest dinshi,
"Wayyo..." Ya fada cikin shagwaba
"Wai duk rashin kunyarka kana Jin kunyar yiwa babe magana?.." Ta tambayeshi Tana dariya, ahankali ya daga mata Kai alaman eh
"That's so surprising,..Lallai it's a new thing...do you know what?.." Ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata Kai
"I will help you woe her...kawai bani number ta..tell me her name tunda nasan duk yaran," Ta fada mashi, ahankali ya girgiza mata Kai yace
"Antyna kawai barshi..." Yafada yana tale baki kaman zaiyi mata kuka,
"Why zan barshi..."
"Because am so scared of her...Nidai kar barshi kilan am destined to suffer..." Yafada yana rufe face disnhi sabida yanda he's eyes are turning red,
"Hmm cutest a bar maganar kawai naga raina min hankali kake..." Ta fada Tana juyawa ha system dinta, ahankali ya Mike zaune ya taba shoulder dinta ta juyo yaga eyes disnhi kaman garwashi
"Oh..,this is serious..." Ta fada Tana kallon yanda idanuwanshi suka sauya kaman zaiyi kuka,
"Anty tell me why saki Saudi..." Ya tambayeta, ajiyan zuciya ta saki tare sa lumshe idanuwa Sannan tace
"Am going just to pray..I want the best..." Ta fada cikin sanyinmurya,
"ok...Nima anty includes me in your prayers.?.in Abunda nakeji zai wahalal dani Allah ya iyakance min...in kuma alkhairi né Allah ya bani ikon fada mata...pls don't forget this...while praying for the best for you always pray for the best for me too.?.kinji antyna..." Yanda yayi magana yasa taji jikinta yayi sanyi, idanuwa ta lumshe while he's looking at each and every beautiful thing on her face that he has never noticed before, the unique thing about her when ever he stares at her for a very long time dole zaiga Abunda ya Kara burgeshi dangane daita, she's so beautiful and alluring, from he full lips to her full chest is something he never took a second to admire before sai Yanzu,
"My cutest in Allah ya yarda zanyi maka adua..I will pray for the best for you...Insha Allah you will stand boldly before her and tell her how much you love her...ka kwantar da hankalinka..." Tafada mashi,
"It's you that i love...am carving to have you my anty...am dying to tell you how much I feel for you...bansan haka zuciya ke tafiya ga Abu lokaci guda ba sai a kanki...anty I love you so much.?" Yafada cikin ranshi while staring at her like mirror, itama she looks at him for about a second Sannan ta dauke kanta sabida kallonshi is some how,
"Anty ki yi min aduar Allah ya zabamin wacce bazan sha wuya ba..." Yafada ahankali, Dan dariya mami tayi tace
"What's love without battle..ai so da yaki is sweet..according to professionals..."  Dan dariya yayi Sannan yace
"Wai anty in tambayeki pls...but kar kice na rainaki..." Ya fad cikin manner,
"Hmmm indai ba rashin kunya zakayi ba..."
"Hmmm anty Wai ni Ina rashin kunya né?.. Nifa ban rashin kunya..." Yafada yana turo mata baki., ajiyan zuciya mami ta saki Tana tunanin ranar da baiga girmanta ko darajnta ba ya Kai bakinshi saitin nata,
"Bakayi alaji..now tell me..." Tafada Tana gyara zamanta,
"Wai anty Kin taba soyayya.." Ya tambayeta kaman yana wani Jin kunyar tambayan dariya tayi Sannan tace
"Maganar gaskiya nifa ban taba ba?..kawai nasan I do  like people...amma har yau am not so crazy about anyone..." Ta amsa mashi sounding so truthful,
"Tou anty Yanzu Wanda zaki aura ma is just likeness?.." Ya tambayeta, shuru tayi with out saying a word
"Nidai Allah na gani Wallahi I don't think marriage will work out base on like..ai da so ake aure...ya fi dadi Wallahi..." Yafada cikin sanyinmurya, ajiyan zuciya mami ya saki Sannan tace
"Yanzu at my age sai in tsaya jiran love kafin inyi aure?.. Baka ganin age Dina?.. Am 32 for crying out loud Sannan ni macece ba namiji ba..bazan iya rayuwar sa ku zakuyi ba...kawai dai Yanzu am praying Allah yasa wannan auran should work out." Tafada atakaice, goshi ya dafa dayaji tayi maganar age,
"Anty pls nunamin age dinki..Wai Abu kadan sai kice age,,,Wai anty nifa ban ganin age dinki..Wallahi assuming ba family daga muke ba I will think you're 24 haka..in short Ina iya ganinki  a hanya in tsaida ki Wallahi...kawai ki bar daukar age dinki as a big deal.?.age is just a number fa...you shouldn't concentrate on your age...," Yafada kaman zaiyi kuka, Kai mami ta girgiza mashi Sannan tace
"My dear you're just a child...,"wannan maganar ya Dan batawa suhail rai, Wai he's just a child, yanda tayi maganar irin ta rajnashi sosai ko kuma ita ta haifeshi,
"Yanzu my age should be my number one concentration...nifa macece...did you know that if am not lucky Yanzu at age 40 to 45 zan isa monopause?.. I might not have one child of my own..kasan dole in damu...dole inso inyi aure ko I will be lucky...I need to feel like a woman...and ga kaka gefe daya..She will just make life a living hell for me indai ban fiddo miji ba...so alhamdulillah Allah ya rufamin asiri...."
"Yanzu dai anty kedai babu maganar so..,kawai you're getting married...hmmm nikam Wallahi I can't come close to the person o don't love har in kwanta kan gado daya daita har ince I will be itimate with her...." Yafada kanshi kasa, mami juyawa tayi Sannan tace
"Wai Kai Baka komawa office?.." Ta tambayeshi forgetting about the discussion,
"Aa kawai zan jira in kaiki airport sai in tafi gida kawai..Wallahi ban Jin dadin jikina..." Yafada yana kara kwantawa nan kasa, tare da kallon bayanta,
"nidai babu ruwana if. Kaka ta gano... So you better go back to work..." Tafada mashi,
"Nidai ban zuwa koina....kawai if da akwai abinci ki bani..." Yafada idanuwanshi kan bayanta, rufe system dinta tayi Tana cewa
"Bari in Baka abinci sai inje inyi wanka in shirya..." Tafada Tana mikewa, yanda tayi bending makes something in him rise, kawai he's imagining what will happen if suna tare alone in same house as couple, ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe
"What is happening to me....!" Ya fada under he's breath, juyowa mami tayi tace
"Kayimin magana?.." Ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata Kai with he's two eyes closed, kitchen ta shiga ta jero mashi abinci ta kawo ta ajiye kan dining sai binta yake da kallo har ta gama tace
"Zo kaci...zanje inyi wanka in shiryo..." Ta fada mashi, ahankali ya Mike ya koma kan dining while ita kuma ta hau sama, abincin bai wani ci sosai ba, wasa ya dingayi da abincinshi kaman yanda yakeyi this days, ita kuma mami bathroom ta shiga tayi wanka ta shirya, kafin ta gama shiryawa it was kusan 12:45 her flight is two amma dole taje kafin lokacin saboda hold up, Dan bag dinta ta dauko dressing in jallabiya Mai tsada sai kamshi take looking so breathtaking, dakin mom dinta ta shiga tayi mata bankwana, rakota hajiya tayi downstairs taga suhail, nan suhail ya gaidata cikin girmamawa Sannan ya amshi bag din hannunta suka fita looking so good together, hajiya na biye dasu suka isa waje, part din alhaji mami taje suka fito tare nan sukayi mata adawo lafiya   Suhail ya bude mata mota ta shiga shima ya shiga suka bar gidan, yana tuki yana Dan janta da hira har suka isa airport, hannunshi rike da bag dinta har suka shiga ciki, atakaice dai suhail na tsaye har jirginsu ya tashi, he feels so sad and lonely, shi already yasan he's In love with her, amma how zai bude baki yace yana sonta, if he says that the whole family will explode sabida abubuwan da zai biyo baya,
"She's getting married..." Yafada ahankali yana tuki ya koma gida.
Bayan kwana uku
Mami ce a Saudi Tana adua, daman point of prayer dinta is Allah ya bata miji na gari, inda zata zauna lafiya,
"Ya rabbi..if alhaji Ahmed mijine a gareni Allah ka bamu zaman lafiya...ka samin sonshi cikin Raina,..,Allah indai  bazan zauna dashi lafiya dashi ba Allah ka watse wannan maganar...ya rabbi indai hankalina bazai kwanta a tare dashi ba Allah ka zabamin wani..ya rabbi indai driver kaka alkairi né gareni I won't argue,,,ya rabbi indai alhaji Ahmed ba alkairi bane gareni rabbi ka kawomin wani...ko kuturu né bazanyi gardama ba...ya rabbi ka tausaya min...ya rabbi ka Rufamin asiri Kaman yanda kake rufawa sauran bayinka...ya rabbi indai aure alkairi né gareni let my time be now...in kuma ba alkairi bane gare Allah ka zaba min abinda yafi alkhairi..." Wannan shine prayer point din mami tunda ya shiga the pure and holy land, tunda tazo batayi magana da yan gida ba, kawai adua take babu dare babu rana, she's always in the mosque praying to Allah, wannan Karin tayi adua sosai ba kasan ba, at time sai tayi Dana suhail, shima Tana roka mashi Abunda yafi alkairi gareshi. Ahaka ta Kai 5 days a kasan Saudi, haka nan she feels so happy because Tana Ji a jikinta  her prayers have been answered,

Suhail kam tunda yake bai taba shiga damuwa irin wannan ba, the more mami na adua a Saudi the more Ana hura mashi wutan sonta cikin zuciyar shi, he can't believe wannan is him, babu maganar da yake sai mami, in yana office sai ya tambayi Yazid I'd sunyi magana da mami.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment