Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lillahi wa'ina ilaihi rajiun...suhail Don Baka da kunya Yanzu maganar aure kaje fadawa kaka da kanka?.."  Alhaji ya tambayeshi cike da mamaki, shuru. Suhail yayi yana mazurai
"Yanzu Don Baka da kunya sai kaje gidan kaka the same day you come back into the country just to tell her Kai ka girma?.."
"Dad Wai meye laifina?.. Ita fa ta Haba auren mu kafin in tafi..."
"Kai dalla rufemin baki...Mara kunya kawai...ai Allah ya taimakeka Baka fada mata abinda yasa kazo ba...da Kai da auren sai bayan shekara goma....sai muga ta zumudi..in Banda abinda duk family din nan kaf da akwai Wanda ya taba zuwa wajen kaka yi mata such issues da kansu?.." Alhaji ya fada mashi sounding so angry, suhail sadda Kai yayi yaja sauraron shi maganar da shiga ta left ya fita ta right, ko gobe yana da niyyar komawa gidan kaka kan same issue,
"Nidai dad yaushe zakayi mata magana tou...nidai gaskiya I can't wait anymore in ba sai so kake in lalace ba..." Yafada Kai tsaye, hajiya ji tayi ta rasa inda zata saka kanta saboda kunya, ahankali ta kauda kanta gefe guda,
"Tashi ka bani waje..."Alhaji ya fada mashi,
"Nidai dad in bazaka ba..I ..."
"Kai ka bani waje nace..." Alhaji ya daka mashi tsawa mikewa yayi ya fice daga dakin yana dariya , yana fita shima Alhaji ya fashe da dariya yana cewa
"Wannan yaron bai da kunya ko kadan...  Ajiyan zuciya hajiya ta saki Sannan tace
"Ai gado yayi ..like father like son..." Tafada wearing a smile, shima dariya yayi yana cin Abincin shi. Suhail na fitowa ya shiga part din mom dinshi, inda take ajiye bag dinta yaje yana dubawa one by one har ya tarda abinda yake nema wato the car keys,
"Mom will never change.." YafadA yana daukan keys din,  fita yayi ya nufi gidan su humaira, yana isa Ana kiran sallah magrub,  sallah yayi Sannan ya shiga gidan, falo ya tarda mom dinta da sauran families dinta amma Banda ita, gaisawa sukayi yace
"Mommy maira na nan kuwa her number is not going..." Ya tambayeta
"Oh bata fada maka ba?.."
"No...any problems?.."
"Aa ba matsala..kawai dai ta tafi kaduna for wedding din wata cousin dinta..from my side...Ashe bata fada maka ba?.." Mom dinta ta fada mashi, shuru yayi ya kasa magana, he can't believe humaira su traveling yau amma jiya bata fada mashi ba, he was so angry, Yanzu he's feeling he's loosing her,
"Yaushe zata dawo?.." Ya tambayeta
"Zuwa ranar Sunday da yana because Tana da lectures ranar Monday da safe..." Ta amsa mashi, ahankali ya Mike yana cewa
"Tou shikenan...amma her line is not going...hope she's alright..." Ya fada sounding so broken,
"Eh dazun ma munyi wAya da second line dinta..." Kallonta yayi yace
"Pls bani line din...Wanda nake dashi is not going..." Ya fada cikin sanyinmurya,
"Ok..." Tafada Tana daukan phone dinta dake gefenta ta bude mashi number ya rubuta Sannan ya juya ya fice, cikin mota ya koma thinking about what is happening, Kai ya hada da staring yana Jin he can't even drive, wannan number da aka bashi yayi dailing yaji it's ringing, sai da ta kusa tsinkewa ta daga
"Maira.." Ya kirata cikin sanyinmurya,
"Naam yaya is that you?.." Ta tambayeshi, Sannan tambayan ya bata mashi rai amma he's a man with control,
"Yes..maira nayi laifi né?.."
"Aa yaya...me ka gani?.."
"Naga yesterday we make called amma baki fadamin zakiyi tafiya ba...I was at home waiting for you to come to family home Sannan nazo gidanku ance kina kd...pls maira if anyi abinda ya bata maki rai kiyi hakuri kar..." Bai karasa ba tace
"Haba yaya me yayi zafi haka?... Wallahi babu abinda kayi min...kawai dai muna hiran kaka sai na mance in fada maka am traveling today...pls kayi hakuri kaji yayana..." Tafada mashi calmly,
"Hmmm Maira...I have a bad feeling someone is taking you away from me..." Ya fada kaman zaiyi kuka,(hmmm rayuwa kenan..while wasu suna chan suna yiwa mazan yanda sukeso wasu suna chan suna néman mazan, when you have someone that kpcares for you so much pls pay attention to the person) nobody will know hot guy like suhail zai mutu kan yarinya amma unfortunately nor matter how hot a guy is da akwai wacce ya mutu kanta sai indai ita tayi wasa da damanta,  Jin tayi shuru batayi reply ba yasa ya sake cewa
"Maira pls tell me wani ya katse ni?.. Wani ya dauke zuciyarki daga gareni?." Ya tambayeta voice dinta na rawa,
"Pls yaya ka bar wannan maganar mana..Don naje biki sai ace wani ya dauke ni daga gareka?.. Haba Dan Allah..." Tafada kaman she's angry
"Maira dole in yi wannan tunanin...your attitude is scaring me..."
"Nidai yaya sai anjuma tunda abinda zaka ce mun kenan..." Ta fada Tana kokarin katse wAyarta,
"No maira...pls wait don't go off...pls kindai San I love you..Ina kaunar ki sosai...Wallahi duk abinda kike so zanyi maki...just don't leave me...ni tunda na dawo ko I love you you baki fadamin ba..." Yafada cikin sanyinmurya,
"Yaya I love you...shikenan?.." Ta fada irin bai dameta ba, idanuwa ya lumshe yana imagining da class dinshi yar yarinya take yi mashi hakan,  yanda ta furta I love you din sound so annoying
"Am not forcing you to say it...kawai basai kin fada in a forceful way ba...sai anjuma..." Ya fada cikin sanyinmurya, Sannan ya katse wayar, yafi minti goma nan wajen not knowing what to do with himself, he feels so bad, gani yake in har yayi kokarin driving he will get into trouble Don yana ya buge wani ko wata, number Yazid yayi dailing ya fada mashi yana gidan su humaira yazo ya dauke shi, bai tsaya ya ji abinda Yazid zaice ba ya katse wayar tare da da hada Kai da staring.

Maryam ma har 12 na dare she was thinking about Alhaji Ahmed proposal, kawai she wished batasan matarshi ba da zata amince, ko ba komai  zata samu kwanciya hankali a  wannan meeting da zaayi Don zata fada ma kaka tayi miji amma bazata iya yiwa matarshi haka ba, she will not find happiness at the expense of another's sadness.

Yau weekend so daga sallah asuba bata sauko falo ba, komawa tayi bacci saboda daman batayi bacci sosai ba, all family din are present amma Banda dad dinsu da yayi tafiya, suhail na dakin Yazid just from Daren jiya zuwa safiyar yau ya rame sosai, he's just imagining life without humaira,
"Wallahi in har na rasa humaira sai na kashe wannan tsohuwar..." Yafada out of anger, Dan dariya Yazid yayi yace
"Haba why would you say that.,,bakasan duk abinda Allah ya hana mutum ba alkhairi bane a gareshi ba?.. In har ka rasa humaira Wallahi it's destined to be...Allah zai Baka wacce tafi humaira da komai.." Yazid ya fada mashi,
"Kai daman Baka soyayya..so you won't understand how am feeling..wacce zata fimin humaira?..ni Wallahi ka bar wannan maganar da kake..,bazai taba yuwa na rasa humaira ba..."
"Yes you won't loose her,..just have a positive mind..everything will be alright..." Inji Yazid dake mikewa zaune,
"Hmm Nidai am having a bad feeling...na dawo humaira bata damu ba..kuma Wai she went to kd without informing me..ai am not stupid..something is wrong...kawai dai if anything happens to my relationship da humaira kaka is in deep trouble Wallahi..,I mean it..." Yafada atakaice,
"Naji .,ka tashi muyi breakfast..." Yazid ya fada mashi, suhail kwanciya yayi ya rufe kanshi da blanket yana cewa
"Ba'a ci.." Yafada mashi atakaice, kwace blanket din Yazid yayi yace
"It almost 11 ..ka tashi muci abinci pls..Haka nan sai ka damu kanka unnecessarily..." Sake maida blanket din yayi yana Jan tsoki,
"Suit yourself..." Yazid ya fada yana ficewa daga dakin ,falo ya fita ya tarda mom da Aisha, gaidasu yayi ya umarci Aisha ta dauko mashi breakfast dinshi,
"Mom kinga suhail na daki yaki cin abinci..."
"Oh nan ya kwana né?.." Hajiya Ta tambayeshi
"Eh jiya na dauko shi .." Ya amsa mashi yana hada tea, kallon Aisha tayi tace
"Je ki kirawoshi..." Da sauri Aisha ta Mike ta nufi dakin Yazid, daidai lokacin ita kuma mami ta sauko cikn Jean da riga kanta babu dankwali sai gashinta dake salki, face dinta babu makeup but she looks so breathtaking, kusa da mom dinta tazo ta zauna hajiya tace
"Jewel yau ansha bacci..." Ta fada mata,
"Wallahi mom I slept like a baby..." Tafada Tana relaxing Sannan tace
"Mommy Ina Aisha zata?.." Ta fada Sannan Yazid ya gaisheta tare da fada mata suhail né yaki cin abinci.
"Tou meke damunshi?." Ta tambayi Yazid,
"Oho mashi..." Ya amsa mata, Aisha na shiga dakin da sallama suhail ya daga Kai ya amsa mata, gaisheshi tayi ya amsa Sannan tace mom na kiranshi, baiyi musu ba ya fito, ahankali ya taka ya gaida mom tare da mami, tsaye yayi yana kalle kalle kaman he's looking for a place to sit kawai sai ya zauna kusa da mami har da Dora kafa kan legs dinta, da sauri ta tureshi Tana cewa
"Mommy kiyiwa wannan yaron magana kar ranshi Ya baci Wallahi..." Ta fada Tana sake ture kafarshi daya Dora for the second time, dariya mom tayi shima yayi yana cewa
," anty pet me ..am in a bad mood.." Yafada yana Kara dora leg dinshi kan kafarta,
"What's wrong with you?.." Mommy Ta tambayeshi tamkar she's asking Yazid saboda kulawa,
"Nothing..." Ya amsa mata kanshi kasa, da karfi mami ta ture legs dinshi Tana cewa
,"Tunda nothing remove your legs..." Tafada mashi, sake maida leg din yayi yace
"Wallahi anty zan fada...humaira ce..." Yafada yana kallon faces dinsu, dariya mom tayi tace
"Me humaira tayi..."
"Kawai she's about dumbing me..., " ya fada mata, dariya mami da Yazid sukayi mami tace
,"me kayi mata tou?.." Ta tambayeshi Tana kallon gefen kunnenshi dake kwance da dark thick hair,
"Nifa anty ban sani ba...kawai am feeling she's leaving me... " ya fada idanuwanshi cikin nata,, itama Dan kura mashi Ido tayi for a second or two Sannan tace
," kadai have hope..what will be will always be..." Ta fada mashi calmly
"Kaji abinda antynka tace...ka kwantar da hankalinka.." Mommy Ta fada mashi, Sannan ta juya ga Aisha tace
,"give your yaya abinci..." Ta fada mata, zata Mike itama mami tace
"Nima Bari in nemi abinda zanci..yau I want something international..." Tafada Tana ture kafar suhail dake kan leg dinta don ta Mike,
"Anty Nima naki zanci...I don't want to eat but if you're cooking am eating..." Yafada yana relaxing, Aisha dawowa tayi ta zauna while mami ta shige kitchen, Yazid kam maida hankali yayi ya ci ya koshi ya maida plate kitchen da kanshi Sannan dawo falo, hira suka dinga taba har wayar mami dake kusa da inda ta tashi ya fara ringing suhail ya Mike cikin kasala ya nufi kitchen, daga screen din yayi yaga alhaji Ahmed, mami na Jin karar phone dinta tayi saurin tahowa har suna cin karo dashi, da sauri ta amshi wayar saboda amatsayinta na Doctor she don't ignore calls, suhail karasawa cikin kitchen din yayi yana duba pot dake kan gas, ita kuma Tana ganin alhaji Ahmed ta Dan bata face Sannan tayi piçking, cikin respect ta gaisheshi while shi kuma suhail yana karanbanin juya tomatoes dake soyuwa kan wuta, kawai San Mai ya fallasa a hannunshi ya saki Kara, da sauri Maryam dake waya ta bashi baya tayi saurin juyowa, mancewa tayi da Tana waya ganin suhail na ihu kaman wani serious Abu ya same shi tayi saurin ajiye wayar ta kama hannunshi ta Kai sink sai wayyo yake cikin shagwaba, ruwa ta bude ma hannu daidai lokacin da Yazid ya shiga kitchen din, shi kam alhaji Ahmed sai hello yake, Yazid tsayawa yayi yana kallon mami dake rike da hannun suhail under running water, suhail sai tale  baki yake kaman zaiyi kuka,
"Wai me ya faru?.." Yazid ya tambayesu yana karasawa inda suke tsaye,
"Rabu dashi..oil spill yake wa wannan ihun haka..." Mami ta fadawa Yazid,
"Pls ka rike mashi hannu I was on call.." Ta fada Tana sakinshi, sai turo baki yake yana cewa
"Anty dawo ki bani first aid treatment..my hand hurt like hell..." Yafada kaman zaiyi uku, banza mami tayi dashi ta dawo ta dauki wayar sannan tacigaba dayiwa Ahmed magana, suhail kallonta yayi ya sake cewa
"Dan Allah anty ki ajiye wannan wayar ki zo ki bani first aid treatment, Wallahi da zafi sosai.." Yafada mata kaman zaiy kuka, idanuwa mami tayi rolling ta bawa Ahmed hakuri kan she will call him later, kallon Yazid tayi tace
"Daukomin first aid box..." Ta fada mashi, harara Yazid ya watsawa ma suhail yana cewa
"Kai dai kaji haushi Wallahi..." Yafada yana barin kitchen din don dauko kit din, mami sake Kama mashi hannu tayi Tana kallon hannun, sai kallon bayan kanta yake not knowing what he's thinking about, Kai ta daga ta kalleshi tace
"Gaskiya raki kawai kake...ni banga wani ciwo ba..." Tafada mashi still looking at the hand,
"Aa Wallahi anty zafi ke da akwai...nidai duba sosai..." Yafada cikin. Shagwaba, haka dai ya dinga  yi mata shagwaba kaman yanda yakeyi a gidansu, he's so close to her that if he's with her he don't think of anything but how to get closer to her, box Yazid ya dauko ta bashi magani tare da shafa mashi jb Sannan ya fita daga kitchen din ita kuma ta cigaba da aikinta.

Yau Monday da yamma suhail ya tafi gidansu humaira, yana shiga street dinsu ya hangi wata makeken jeep tsaye with tinted glasses,  motar na tsaye Kofar gidansu humaira, ko kadan baiyi tunanin humaira ce cikin motar da wani ba, yana zuwa yayi horn aka bude mashi gate ya shiga, bayan yayi parking ya shiga ciki suka gaisa da mahaifiyar humaira, wata yarinya da bazata wuce 10 years ba ya kalla yace
"Zainab anty ta dawo?.." Ya tambayeta, gani yayi mahaifiyar humaira Tana kame kame,
"Eh...Yanzu ta fita..da alhaji Ismail..." Yarinyar Ta amsa mashi hankali kwance, San murmushin karfin Hali ya saki yana Jin zuciyar shi na beating da karfi kaman heart dinshi zai fito,
"Unguwa suka je?.." Ya tambayeta pretending to be calm,
"Aa...rakashi tayi..." Yarinya Ta sake amsa mashi, gani yayi mahaifiyar humaira ta Mike ta bar wajen, sai lokacin ya tuna da jeep din daya gani   A waje, ahankali ya Mike ya Kama hanyar waje, yana bude gate yayi daidai da lokacin da humaira ta fito daga cikin motar alhaji Ismail wearing wasu sexy and expensive clothes.ji yayi numfashinshi na néman daukewa Don har sai da ya rike gate Don kar ya fadi kasa, Ahankali ya daga Idanuwa suka hada Ido da humaira da tahowa kaman munafuka.
7💙💚💜💛❤️
Lokacine
💙💜💚💛❤️

® zuwairat (ummumaryam)


7️⃣


Free page

Dedicated to my anty..


Suhail ji yayi he's finding it difficult to breathe, humaira kasa karasowa tayi saboda tasan suhail is loving and caring but he can be something else when he's angry, alhaji Ismail tafiya yayi ko kallon suhail dake rike da kofa baiyi ba,
"Yaya..." Humaira Ta fada Tana wayancewa then she's keeping her distance,ahankali ya daga red eyes dinshi yace
"Humaira why zakiyi min haka?.." Yafada kaman zaiyi kuka,
"Yaya it's not what you think..wani dan uwan mama né....Kayi hakuri..." Tafada sounding so truthful, ahankali ya girgiza Kai yana cewa
"Humaira you have changed so much...before baki karya but Yanzu ya zama habit dinki...daman I know da akwai wani amma you make a fool out of me...why humaira..." Yafada mata sounding so angry
"Haba yaya..why zaka fadi haka?.. Ba wani Abu bane tsakanin mu..kawai ya rage man hanya né daga school..." Tafada mashi kaman da gaske, Kai ya girgiza mata yana cewa
"Enough pls...enough...humaira ki fadamin you're no more interested in me...zaifi min sauki da wannan karyan da kike min...you know I hate dishonesty...pls enough..." Yafada hawaye na taruwa idonshi,
"Aa yaya..babu komai tsakanin mu..." Bata karasa ya
,"ke shut up..." Ya fada da karfi, Sannan ya kara cewa
"Kawai now tell me...did you love him more than me?.." Ya tambayeta kanshi a jikin gate sai idanuwanshi lumshe, both hands dinshi dunkule kaman he's about to box,
"Yaya Kayi hakuri...its not what you think..."
"Humaira you don't know what am thinking...am a guy loved by all...but for the whole four years Dana bar garin nan ban taba amincewa da soyayya wata ya mace ba...just because it feels kaman kina kallo na....I gave you my total loyalty...I loved you humaira ...Amma now,,,you're sharing me with another man...Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Yafada yana coughing sosai,
"Yaya Kayi hakuri..." Tafada Tana karasawa bakin gate din, he was still coughing out aloud and hannunshi daya kan chest dinshi,
"Pls yaya Kayi hakuri it's not what you think...ai you left me...Baka kirana always..." Tafada looking for something to defend herself with, still tarin bai daga mashi ba har sai da ya Kai kaman zaiyi amai Sannan ya samu sukuni, lokacin idanuwanshi sun sauya kaman ba nashi ba, he look so heartbroken, abunka da gentle person nan take yanayinshi ya sauya, he's feeling kaman ya Dora hannu bisa Kai ya dinga kuka ya dinga kuka sosai har yaji ya samu sauki, idanuwa ya daga yana kallon ta, itama kura mashi Ido tayi kaman zatayi kuka, she wish she never listens to alhaji Ismail, tun Tana guje mashi ya cusa sonshi cikin zuciyarta, yana da mata da yara biyu but yanda ya iya kalaman so ko suhail bai iya ba, kullum ce mata yake kilan suhail na chan yana holewa ita kuma Tana nan keeping loyal to him that she should give him chance, in har suhail ya dawo without falling for another woman shi kuma zai rabu daita ta koma wajen tsohon zumanta, but before a year ya shiga ranta sosai da ko da bakinta bata iya ce mashi suhail is back ya rabu daita balle shi yace zai cika alkawari, duk inda zata ko out of town né da kanshi yake kaita he have so much time for her, ahankali ta Kama hannun suhail da hawaye ke fita sai kallon ta kawai yake, matsowa yayi kusa daita yana iya Jin numfashinshin ta, Maigadi gyara zama yayi yana kallon su,
"Yayana sorry...." Tafada cikin whispers, rikota yayi da karfi yana cewa
"Tell me,,,did you love him more than me?" Ya tambayeta hawaye na fita, fadawa tayi jikinshi ya tureta yana cewa
"Just tell me..." Ya sake fada mata, shuru tayi without saying a word, kanta kasa sai wasa da yatsunta kawai take, Jin Tayi shuru yasa ya Dan ja baya tare dacewa
'"I will take that as a yes..." Yafada Sannan ya juya, sai sauri yake but he's feeling ba kasa yake takawa ba, ji yake iska na kada shi, ahankali ya isa wajen motar ya bude ya shiga, sai ya fashe da kuka sosai, he never knew how heart breaks feel sai yau, ji yake kaman an Dora mashi mountain kan zuciyar shi and it hurts so much, kuka yaci yaci yaci ya koshi, ita kam humaira Tana shiga ciki, mom dinta ta kirata, ahankali ta taka ta dawo wajen mom dinta
"Kina jina?.. Tou Yanzu kome ke tsakanin ki da alhaji Ismail should come to an end.."da sauri humaira ta kalli mom dinta zata bude baki tayi magana mahaifiyar ta daga mata hannu Tana cewa
"Wallahi baki Bari mutuncina ya zube idon hajiya Hassana, bazai taba yuwa ba...so ki fada mashi kar ya Kara zuwa.." Kuka humaira ta farayi da karfi, Tana cewa
"Mommy ai inason shi.,ni gaskiya ban iya rabuwa dashi...shima suhail Allah ya bashi nashi..." Bata karasa ba taji saukan Mari,
"Kin yi kadan kiyi magana inayi...daman da amincewa na kika fara and now it must end period..." Tafada atakaice Tana barin wajen , humaira kwantawa tayi kasa ta dinga kuka Wai ita she love alhaji Ismail, suhail kam yafi hour nan zaune yana hawaye, before then ya fara developing fever ji yayi duk jikinshi na nauyi, ko tukin bazai iya ba, he wants to call  Yazid ya maidashi gida amma yanda zai dauki phone din ma is a gigantic work, bayan kaman minti goma phone dinshi ya fara ringing ahankali ya daga hannu yayi pick tare da s akawa loud speaker, Yazid né yace
'"Cute how far kana Ina?.." Ya tambayeshi, shuru suhail yayi new tears na rolling idanuwanshi,
"Hello..." Yazid ya fada dayaji shuru
"Besty...." Suhail ya amsa mashi cikin muryar kuka,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun what's wrong with you?.." Yazid ya fada cikin tashi. Hankali,
"Besty...humaira.." Suhail ya fada kaman asthmatic patient,
'"Kana Ina?.." Yazid ya tambayeshi cikin tsananin tashin hankali,
"Gidan su....humaira..." Suhail ya amsa mashi yana counting words,  Yazid bai Kara cewa komai ba ya kashe wayrshi,  suhail na nan zaune har Yazid yazo yazo, ko cikin gidan bai shiga ba balle ya gaisa da yan gida, yana zuwa ya Kama suhail zuwa cikin nashi motar suka bar gidan,
"take me to kaka...ka kaini wajen ta so that she will see how she have ruined my life... " yafada cikin hawaye,
"Wai me ya faru haka?.."
"Kawai take me to kaka,.,pls..." Banza Yazid yayi dashi ya Kama hanyar gidansu, sai magrub suka iso gidan, suhail was so angry Wai Yazid ya ki ya kaishi gidan kaka, ko fitowa yaki yi daga cikin mota,
"Drive yourself then .." Yazid ya amsa mashi yana barinshi nan cikin motar, falo ya shiga ya tarda mommy da mami sai Aisha,
"Anty kinga suhail chan cikin mota Wai dole in Kai shi gidan kaka because itace Sanadiyar raba shi da humaira, "
"Wai sun rabu da humaira né?.." Mommy ta tambayi Yazid,
"I don't know for him...ya fiya raki..." Yazid Yafada yana zama, mikewa mami dake sanye da doguwar Riga tayi ta fita Tana cewa
"Nidai let me check on him,..." Tafada Tana barin falon, Kofar motar  ta bude ya shiga by the other side, ahankali suhail ya daga Ido yaga itace dukda yaji kamshin perfumes dinta, kuka ya farayi tare da Dora kanshi kan kafarta, she was surprised Don Yazid bai dauki abun da muhimmaci ba but he looks so serious, ahankali ta Dora hannu kanshi Tana shafawa zuwa bayan wuya shi sai taji jikinshi da zafi,
"You are sick..Wai me ya faru haka né?..ni Wallahi inda Aisha batayi miji ba da Kai zata aura Wallahi...haka nan Don taga you cared take yi maka haka.." Tafada cikin bacin rai Tana Shafa kanshi ahankali,
,"anty ki kaini wajen kaka pls....! Yafada cikin kuka,
,"hmmm am the last person kaka wants to see right now...kawai Kayi hakuri...muje ciki in Baka magani..." Ta fada mashi, babu musu ya daga Kai daga kan kafarta ya koma ya zauna ya bude mota amma bai fita ba, mami fita tayi ta zagaya zuwa wajenshi ta mika mashi hannu, ahankali ya Dora hannunshi cikin nata ya fito, yana fitowa ya fada jikinta tare da Dora Kai a shoulder dinta dukda yafita tsawo sosai, hannu ya zagaya waist dinta kawai sai taji she's uncomfortable saboda ya rike waist dinta sosai like he's laying on her, kaman tace ya dauke hannunshi abut  halin da yake ciki ya hanata cewa komai amma the hand on the waist make her feel some how, haka suka iso falo face dinshi jike da hawaye, mom na ganinsu tayi saurin mikewa Tana cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....Ashe its this serious shine ka barshi nan cikin motar" Ta fada sounding angry with Yazid, Yazid dai shuru yayi yana kallon yanda suhail ya sakarwa mami Jikinshi da kuma Hannuahi dake kan waist dinta, in ba Don yasan suhail naira dirty mind ba da yayi wata tunani that he's making a pass at anty mami, hanyar dakin Yazid suka nufa ahaka suhail yace
"Nidai anty take me to your room..." Yafada cikin shagwaba,
"Then get a grip of yourself...ni kayimin nauyi Wallahi..." Tafada Tana dariya, sauran  duk dariya sukayi har da Yazid,
"Zo ka rikeshi...he's weak..." Mami ta fadawa Yazid,
" anty Wallahi har da saboda ke yake wannan abun.." Yazid ya fada yana mikewa, yana zuwa ya kamashi amma sai Suhail ya tureshi, hannun mami ya Kama suka hau upstairs tare, yana shiga dakin ya kwanta kan gadon ta while ita kuma  ta dauko first aid kit ta dauko mashi aspirin da ruwa, kin karba yayi Wai bai sha, sai da tayi da gaske ya bude baki ta juye mashi  tare da bashi ruwa yasha, kwantawa yayi ita kuma ta zauna bakin gadon Tana cewa
"Now tell me..Wai cewa tayi Yanzu bata sonka?.." Ta tambyeshi, kafarshi ya daga ya Dora kan laps dinta ita kuma ta Dora hannunta kan

Please Login or Register in order to submit comment