Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya Mike ya taka zuwa inda take, kusa daita ya zauna har lokacin her eyes was closed,
"Anty Dan Allah ki daina kuka haka nan mana...pls stop it...your condition will never be permanent...Allah zai kawo maki naki mijin...pls ki bar kuka haka nan..." Yafada mata yana kallon yanda tears ke rolling daga closed eyes dinta, bata ce komai ba tacigaba da kuka, hannunta ya Kama yana cewa
"Antyna Dan Allah enough..." Yafada kaman he's angry, ahankali ta bude idanuwanta da bata gani dasu sosai tace
"Pls don't stand for me like that next time..,see what you went through today because of me alone..." Tafada voice dinta na rawa, hannu yasa ya goge face dinta yace
"Anty I will go through more for you...anty nasan it hurts ace an ajiyeki gaban yara Ana treating dinki kaman you're not matured enough..,Ai cin mutuncin yayi yawa...anty ko sau dubu zaa fada maki ba daidai ba dole sai nayi magana..." Yafada sounding strong and firm, hannunshi dake  kan hannunta ta Dora Dayan hannunta tace
"Pls...don't do that again.,,nasan you care so much about me..amma banason laifina ya shafeka..." Tafada Tana kallon yanda gefen face dinshi yayi ja sosai, idanuwa ya lumshe yace
"anty meye laifinki?.. Is it your fault da bakiyi aure ba?.. It's not your fault...lokacine bai zo ba...in lokacin ki yayi Wallahi anty zakiyi..but pls kiyi hakuri kinji antyna..." Yafada mata sounding so respective,  idanuwa ta lumshe new tears na fita tace
"Kaka ta bani three months...am scared..." Tafada mashi, dukda she don't know why she said that...Don bata cika sharing problem da su ba Don ita she's a person da take rike girmanta,
"Don't worry...anty before then Allah zai fiddo maki miji...nasan mijinki is there searching for you too just the way kema kike searching for him...kawai just be strong kaman yanda kike..." Yafada mata kaman shine babba, ajiyan zuciya ta saki sabida she loves abinda yace, it makes her feel so happy, he's confidence makes her happy,
"Anty you're special..so you deserve someone special..and special things don't come fast..kuma special abu bai saurin sayuwa saboda tsada gareta...Don haka nasan the special guy is there..preparing to me a special person like you..and bet me he better be handsome in ba haka ba zanyi boxing dinshi for keeping you waiting..." Ya karasa maganar ciki zolaya, dukda Maryam is sad sai da ta Dan saki murmushi because he's words are so sweet, goge face dinta tayi ta kalleshi tace
"Kaima Kayi hakuri da abinda humaira tayi maka...am sure Allah zai Baka wacce tafita in every way insha Allah.." Murmushi ya saki yace
"I know...nasan it's someone special that drives humaira away from me...babu komai Don I have decided that ko zaa barmu biyu kadai A duniya I won't marry her again, ...Allah ya bawa kowa rabonshi..,before Ina ganin bakin kaka for not allowing me to marry her before leaving but now I know better..nasan we're not destined to be together..." Yafada sounding strong amma deep inside kaman zai mutu, shi kadai yasan abinda yake ji, 
"Anty lets go and pray kafin a dawo..." Yafada yana kokarin mikewa, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"I don't think I can walk..my legs are so weak..." Tafada tears na sake cikowa a idonta, mikewa yayi ya dawo gabanta Sannan ya mika mata hannu yace
" give me your hands...." Yafada mata,
"No...kawai kaje Kayi sallah...Nima zanyi later...  " tafada cikin sanyinmurya, bai Kara cewa komai ba ya duka ya Kama hannunta ya jata har ta fada jikinshi, he felt something that any healthy man will feel when holding such a beautiful lady, itama da sauri ta janye Don tasan people can come in at anytime,  suhail sakin hannunta yayi ahankali tare da juyawa, bai juya ba yace
"Anty be fast before that witch comes in..." Yafada sounding normal, ahankali itama ta gyara vail dake kanta Tana taka kafarta datayi mata sanyi, ahankali ta fita daga hall din zuwa inda mata ke sallah, mom dinta na ganinta ta taso,
"Baby are you alright?.." Ta tambayeta cikin damuwa
"Yes mom..." Ta amsa mata kanta kasa, hajiya dake fitowa ta saki wani irin dariya Tana cewa
"Bad blood bad luck...wani miyan sai dai a gani a makota...." Tafada cikin habaici, daman an Saba da halin hajiya Hassana, she always mocked at Maryam's situations, bata da farin ciki daya wuce taga kaka Tana tsinewa Maryam, yau na abun yayi sauki sabida ranta a bace yake. Humaira na gefe daya sai hawaye take wasu mate dinta a family suna rarrahinta, bata ankaraba taji an damke mata hannu, hajiya Hassana ce ta fixgota Tana janta har saida suka bar inda mutane suke, wullata tayi gabanta tace
"Humaira ni zaki ciwa mutunci...ni zaki maida abun dariya a gaban mutane?.. Fadamin me suhail yayi maki da zakiyi mashi haka..." Tafada cikin tsananin bacin rai, humaira dake kuka cewa tayi
,"mom am sorry..."
"Don't call me mom...if am your mommy bazakayi min hakan ba....bazaki kunyatani cikin mutane ba..." Hajiya ta daka mata tsawa,
"Wallahi mom ba haka bane....wani nake so..." Bata karasa ba taji an dauketa da Mari, mom dinta ce tsaye, ihu zata yi tace
"Kika kuskura naji word daya daga gareki you're finished.." Mahaifiyar ta ta fada cikin bacin rai, wani run irin kallo hajiya Hassana ta watsa mata Tana cewa
"Ai wannan ya zama kame kame...hajiya habiba am so disappointed in you...koni da nake da namiji I controlled him balle ke Mai mace?... Gaskiya you betrayed my trust...you have made me a laughing stock in the family... Allah yaisa tsakanina dake..." Hajiya Hassana ta fada kaman zatayi kuka
"Kiyi hakuri?.ai bata da miji sai suhail..Wallahi sai dai ta mutu..." Hajiya habiba ta fada cikin bacin rai, baki hajiya Hassana ta tabe Sannan tace
"Kina Ina lokacin da ta fara dating wani?... Ai kina nan...Don haka kar kiyi tunanin zaki burgeni da wannan burga da kike..." Tafada mata cikin fushi, humaira dai sai kuka take hannunta inda aka mare ta,
"Naji nayi laifi...amma ki sani insha Allah everything will be alright again...dole humaira ta auri suhail..." Tafada Sannan ta juya ga humaira tace
"In har kika koma ciki baki cewa wannan mayyar suhail zaki aura ba ban yafe ba..." Mahaifiyar ta ta fada atakaice Sannan ta juya ta bar wajen, murmushi Jin dadi hajiya Hassana ta saki while humaira ta Kara volume din kukanta, hannunta hajiya ta rike Sannan tace
"Stop crying my sweetheart....Wallahi you won't regret getting married to suhail...ai duk aure Yanzu kafin kaji dadinta sai in uwar miji is behind you...ni kuma Ina tare dake a kowanne irin Hali kika shiga...duk yanda kike so zakiyi saboda Ina bayanki...Don haka ki ajiye son wani ki so Dan uwanki..." Ta fada mata cikin rarrashi, humaira sai kuka take, she don't know how life will be without alhaji Ismail, sonshi ya mugun rufe mata Ido since she can deny someone like suhail her love because of him, ita matarshi bata dameta ba, kawai she wants to be with him saboda ya kwadaita mata yanda rayuwar aurensu zai kasance,
"Stop crying kinji...", ahankali ta goge face dinta, sallah akayi aka koma cikin hall, Maryam was last to come in saboda yanda take Jin legs dinta, suhail relaxing yayi yana kallon ta, deep down he's feeling inama he can help her, inama he can take all her pains away, shima he's hurt amma nata matsalar yafi damunshi, zama tayi tare da jingina da kujera idanuwanta lumshe, he's just staring at her for no reason, Yazid né ya kalleshi yaga Maryam kawai yake kallo,
"Wannan kallon fa?.." Yazid ya tambayeshi,sai lokacin suhail ya sauke idanuwanshi yana cewa
"Kawai am feeling her pain...I wish there's something I can do..." Yafada in a low voice,
"Hmmm sai adua...everything will be alright..." Ya amsa mashi,
"I hope so..." Suhai ya amsa mashi, bayan kowa yayi settling kaka ta sake tambaya in da akwai Mai wata magana kafin aci abinci ayi donation,  idanuwa hajiya habiba ta zubawahumaira alaman ta tashi tayi magana, ahankali humaira ta daga hannu Sannan ta Mike, ko inda take suhail bai kalla ba,
"Kaka...zan auri...yaya...suhail..." Ai bai Bari ta karasa ba ya Mike a fusace yace
"Wallahi ban aurenki...kuma in...." Bai karasa ba hayaniya yayi yawa duk Ana mashi fadan why will he say that, hajiya Hassana mikewa tayi ta nufi inda suhail ke tsaye akayi saurin riketa, duk sai fada akewa suhail amma babu abinda yake cewa
"Sai Wallahi ban aurenta...just few minutes back ta nuna she hates me...Wallahi ban aurenta..." Yafada sounding so tensed, duk fada da ake mashi hai hanashi maimaita bai aurenta ba, humaira kallon shi tayi ta watsa mashi harara ta koma ya zauna, hajiya Hassana sai fada take ita a gyaleta ta isa wajen suhail taci ubanshi, kaka kam sai salati take Tana cewa yau shaidan ya shiga tsakanin su, da kyar Yazid ya ja suhail ya zauna sai huci kawai yake, sai da kowa ya lafa Sannan kaka tace
"Kudai so kuke ki kasheni kou?.. Tou Wallahi in wani Abu ya sameni Allah yaisa ban yafe ba..." Tafada kaman zatayi kuka,
"Kiyi hakuri kaka..." Wasu suka fada mata,
"Kar Dan burouban da ya bani hakuri...." Ta fada kaman zata haukace,
"Yanzu dai na yanke hukuncin suhail da humaira ba zasuyi aure ba...kowanne ya nemi nashi..." Tafada atakaice, yatsa hajiya Hassana ta sa a baki Tana cizawa, kawai sai ta fashe da kuka Tana cewa
"Suhail Wallahi inda Baka auri humaira ba ban yafe ba..." Tafada cikin matsanacin kuka
"Ikon Allah...." Kaka tafada cike da takaici.
"Ni kuma nace bazasuyi aure ba...sai muga hauka Dan ubanki..." Kaka tafada sounding like the boss.
11💛💚💜💙❤️
Lokacine
💛💚💜💙❤️



® zuwairat (ummumaryam)



1️⃣1️⃣



Free page



Kuka hajiya Hassana ta dingayi da karfi kaman zata zare, baki kaka da sauran mutane suka bude,
"Wai meye haka?.." Alhaji Muhammad ya tambayeta,
"Ka rabu da munafuka...da gani suna da shirin da Allah zai watsa..shiyasa takeson yin hauka..kuma Wallahi babu wance ta Isa tasa ayi..." Kaka ta fadawa hajiya Hassana dake kuka kaman yarinya, suhail sadda Kai kasa yayi saboda yanda mahaifiyar shi ta tada hankalinta, shi ya rasa why ta dauki abun so important,
"Dan Allah Dan annabi kaka kiyi hakuri su auri junansu...Dan Allah..." Hajiya habiba Bata karasa ba kaka ta Galla mata harara tare dacewa
"Dalla munafuka rufamin baki...ai zaku ci Mai garinku né dayan bayan daya....kar Wanda ya Kara magana kan wannan maganar..an wuce wajen kuma..." Kaka tafada atakaice Sannan tace
"Yanzu kowa ya fiddo kudinshi ya ajiye..." Ta fada masu, nan kowa ya fara fiddo kudi cikin aljihunshi, wannan senator din kudin hannunshi sun fi million, duk wani maaikaci ko maaikaciya fiddo kudi tayi manyan suka fara ajiyewa cikin asusun su, Maryam ma fiddo 100k tayi daga cikin bag dinta, ba Wai albashinta ya kai ta fidda hakan ba but kawai she's willing to give, suhail yana zaune ko mikewa baiyi ba saboda baya cikin masu aiki, ahankali mami ta Mike hannunta rike da kudin, Tana daf da ajiyewa kaka ta wani saka mata tsawa Tana cewa
"Dalla maida kudinki..ubanwa ke bukatar kudinki?.. Kar ki Kara saka sisi cikin asusun nan sai kin fiddo mijin aure...tsohuwar banza tsohuwar wofi..."  Ta hantareta, jiki na rawa ta taka kanta kasa Tana hawaye, suhail dafa goshinshi yayi saboda haushi, he's temper has never been this high, shi kawai haushi yakeji, sai kuma ko kadan bayason kukan mami, she's so nice to suffer this, Tana tafiya kudin hannunta ya fadi saboda yanda jikinta ke rawa, duk kallon ta kawai suke mahaifiyar ta tayi saurin mikewa hajiya ta watsa mata wani irin kallo tayi saurin komawa ta zauna, ahankali ta dukanta dauki kudin amma sai ta kasa tashi, she's so fragile, zama tayi nan kasa ta fashe da kuka sosai, Yazid né ya Mike ko kallon inda kaka take baiyi ba ya karasa inda take ya dagata tsaye amma Her legs are not holding her,
"Wannan yarinyar munafuka ce Wallahi...da anyi mata magana sai ta nemi jawa mutane sharrii...to ya koma kanki algunguma..." Kaka tafada Tana hararansu, Maryam rike shoulder din Yazid tayi gam trying to hold herself amma legs dinta kaman ba nata ba,
"Anty ki rike kanki mana..." Yazid ya rada mata, cikin kuka ta kalleshi tace
"I can't feel my legs..." Tafada cikin hawaye,  suhail na zaune yayi tagumi sai kallon ta yake idanuwanshi cike da hawaye, dankwali dake kanta ya fadi kasa silky hair dinta ya fito, salim kam face dinshi dauke da murmushi yayin da yake kallon how mami is suffering, shi kullum cewa yake alhakinshi ke binta sabida yanda ya kusa hauka kanta amma aka hanashi, ko mutuwa zatayi bai Jin zai tausaya mata, he loves to watch her suffer, saboda he suffers too amma akace karatu, Yazid dai na ganin she can't walk ya dauketa kaman baby ya maidata seat dinta, dad dinta kallonta kawai yake heart dinshi nayi mashi ciwo amma he's controlling, Yazid komawa yayi ya dauko dankwalinta ya bata sanna. Ya koma ya zauna, tsoki kaka taja tace
"Kun gama pilm dinku ko?.. Shashashai kawai..."
"Eh sun gama....kaka..." Salim ya amsa mata cikin dariya, juyawa akayi Ana kallon shi, suhail kallon shi yayi ya saki tsoki sanna ya sadda Kai kasa, daga bada kudi sai bawa yaran makaranta da marasa aiki kudin allowance Sannan sai cin abinci, daman suhail baiyi brush ba Don haka ko kallon Abincin baiyi ba, duk sanda zai daga Kai sai sunyi Ido hudu da mahaifiyar shi, wani irin kallon haushi da tsana kawai take mashi, she can't wait to get home with him, shima ya gane kawai jira take su koma gida, hakan yasa yayi deciding bazai koma gidan Yanzu ba, itama mami bata sha ko ruwa ba, ahaka dai aka rufe taro da adua. Suhail shine farkon mikewa yayi waje da sauri trying to avoid he's mother, daman bada mota yazo ba din haka hanyar waje ya Kama sai sauri yake, Ana tashi hajiya rukkaya ta dawo wajen mami sai rarrahinta kawai take Tana fada mata ta kokarta tamike su koma gida ita kuma mami na amsa mata da she can't feel her legs, Yazid fita yayi ya shiga daya daga cikin gidan uncles dinshi ya amso ruwan zafi da towel sai kuma rub ya dawo dasu, nan hajiya ta dinga matsa mata legs har taji sauki, but har lokacin bata daina kuka ba, wannan kalmar tsohuwa is hurting her like crazy, ita kuma hajiya Hassana na ganin suhail ya Mike itama ta bishi amma to her surprise kaman wani aljani Tana fita taga babu shi,
"Wallahi ka gama gudu..humaira ce sai ka aura...banga tsohuwar banzar data isa ta hanaka aurenta ba..." Tafada Tana Kama inda motar ta ke tsaye. Kowa dai watsewa yayi ya koma inda ya fito ya rage yan nesa. Suhail na fita yaci saa ya samu adiadaita ya hau ya Kama hanyar gidan su yazid,.

Karfe hudu suka iso gidan har lokacin mami bata bar kuka ba, Aisha sai tayata take ita kuma hajiya sai rarrashinsu take, ahaka suka shiga ciki mami ta shiga dakinta ta kwanta Tana hawaye, ji tayi kanta na ciwo sosai Sannan heart dinta nayi mata kaman an ajiye dutse a Kai, sai nishi take hannunta kan chest dinta, few minutes later hajiya ta shigo da cup of tea hannunta, begging dinta tayi ta amsa tasha Sannan Tasha magani ta koma ta kwanta. Yazid na shiga yaga suhail kwance rungume da pillow ya bawa kofa baya,
"Ashe nan ka yo..." Yazid ya fada mashi yana rage kayan jikinshi, shuru suhail yayi bai amsa mashi ba
"Cutest Kayi bacci né?.." Ya sake tambayan shi, still shuru yayi, Dan lekawa Yazid yayi yaga face disnhi cike da hawaye, ajiyan zuciya Yazid ya saki ya dawo gabanshi ya zauna, hannu ya Dora kanshi Sannan yace
,"nasan dukda wannan ihun da kake na bazaka aureta ba you will still get yourself hurt...now gashi...." Yafada cikin sanyinmurya, suhail baice komai ha sai hawaye kawai yake,
"Dan Allah stop crying..kawai abinda zaayi zamu koma wajen kaka..." Bai karasa ba suhail yace
"No..." Yafada yana mikewa zaune, face dinshi ya goge Sannan yace
"Kawai am shedding few tears for being disappointed...kasan yanda nake ji kuwa?.. It hurts ka sa rai ga abu and be fucked up at the end of the day...na Sa ran auren humaira...all I ever dreamed of is me and her in our holy matrimony...kawai just in a blink of an eye dream Dina has been chattered...dole inyi kuka...na sa raina...na kwallafa Raina...saboda humaira naki bawa wata yarinya chance...saboda ita ko kallon wasu banyi amma she publicly rejected me...me suhail was rejected publicly..." Yafada cikin matsanacin kuka, face dinshi yayi ja sosai, Yazid dafa goshinshi yayi trying not to cry amma yanda the whole suhail ke kuka is going to make him shed some tears,
"Wai ni ake cewa zaa hada aurena da maira take kukan bataso...my heart hurts...it hurts so much...bansan humaira zatayi min haka ba...bansan zaa samu ya mace da zata nunamin total rejection ba...kaico..." Yafada crying like a baby, shima Yazid hawaye ya farayi amma yana controlling kanshi, rungume juna sukayi da suhail har saida ya gaji da kuka Sannan ya kwanta, mikewa Yazid yayi ya shiga bathroom ya hada mashi ruwan wanka ya fito, suhail shiga yayi shi kuma ya fita ya shiga kitchen yasa Mai aiki ta zuba mashi abinci, dakinshi ya koma ya ajiye Abincin yana jiran fitowan suhail, sai bayan kaman minti goma ya fito daure da towel, da kyar Yazid ya shawo kanshi yaci Abincin Sannan ha kwanta, bai dade sa kwanciya ba bacci yayi gaba dashi. Sai da magrub Yazid ya tadashi sukayi sallah, falo suka dawo idanuwa suhail sun mugu kumbura sosai, babu kowa falo sai su biyu, mikewa suhail yayi yana cewa
"Let me check on anty..." Yafada bai jira abinda zaice ba ya bar wajen. Itama Mami bacci tayi har sai lokacin magrub ta watsa ruwa tayi sallah ta koma ya kwanta, knocking akayi bakin kofar tace
,"come in...." Kasancewan she's decent wearing long light gown, ahankali suhail ya bude Kofar ya shiga wearing Yazids jallabiya, Tana ganinshi ta Dan Mike zaune amma legs dinta na kan gadon, stool ya dauko ya zauna gabanta, yana kallon face dinta, itama kallon shi tayi taga he's eyes are so swollen tace
"Cutest kuka Kayi kou?.." Ta tambayeshi cikin damuwa, ahankali ya girgiza mata Kai tare dacewa
"Am just having headache..antyna sorry about today..." Yafada mata, ajiyan zuciya ta saki tare da komawa ta kwanta,
"Nagode cutest...you really make me feel better today..but pls ka auri humaira since tace ta amince..." Tafada mashi calmly.gani tayi ya daure face Sannan yace
"Anty pls mu bar wannan maganar...its. Pass tense...." Yafada atakaice, mikewa tayi ya zauna ta fuskanceshi Sannan tace
"If you do that Kai zaka wahala...kowa yasan you love her so much...pls don't do this to yourself..." Tafada mashi cikin whisper.
"I loved her before she rejected me publicly...anty ko humaira ce autar mata ban aurenta...nobody will make me..." Yafada mata atakaice, shuru tayi bata Kara cewa komai ba, ahankali ta koma ta kwanta hannunta kan cikinta, legs dinta ya Dan kurawa Ido yaga her feet is so shaped, he remembers lokacin a school sai ace mace Mai shape din kafa suna da juria da kuma dadin harka, kawai sai ya saki murmushi, kallonshi mami tayi  tare dacewa
"What..." Da sauri ya dauke idonshi yana murmushi yace
"Nothing anty..."
"Ko dai we should get you check up..." Tafada cikin zolaya,
"Aa nidai anty ki bani maganin ciwon Kai....my head hurts..." Ya fada mata, ahankali ta Mike ta taka zuwa inda box dinta yake, shi kam har juyawa yayi yana kallon bayan kafarta, this days ya lura he stairs at her a lot, he don't really know why but it's fun watching her, yana kallon ta tayi bending ta dauko box dinta, kawai sai yayi tunanin ace Yazid ya ganshi yana wa anty such look yasan ba karamar tashin Hankali zaa yi ba, zaice raini né, magani ta dauko ta hado mashi da ruwa ya amsa yasha. Relaxing yayi kan stools in yace
"Yanzu anty kin samu sauki kou?.."
"Yes..." Ta amsa mashi while lying down again,
"Anty ki Mike zaune mana...it's not good lying between magrub and ishai..." Yafada mata, babu musu ta Mike, shima mikewa yayi tare dacewa
"Let's go downstairs..."
"anya I can't walk long distance..har Yanzu my feets are cold..."  Gabanta ya dawo ya tsaya yana cewa
"Let me carry you..." Yafada yana Jan hannunta, for the second time today ya jawota jikinshi, ji yayi wani Abu na yawo from he's toes to he's head,
"Bari pls..." Tafada sounding angry, da sauri ya hadiye wani Abu ya ce
"Anty why...ni banso kina zama lonely..it will make you think worst..." Idanuwa tayi rolling tare dacewa
"I have been managing..." Ta fada mashi, har lokacin hannunta na cikin nashi, zarewa tazo yi taji ya riketa sosai, yana kallonta,
"Pls ka sake ni pls..." Tafada face dinta  babu wasa Sannan voice dinta na rawa, ahankali ya saki hannunta yana cewa
"Sorry..." Yafada mata ahankali, hannu ta daga mashi alaman its ok. Komawa tayi ta zauna kanta kasa,
"Tou muje falo tou?.." Ya fada mata cikin sanyinmurya kaman zaiyi kuka
"Kaje am coming..." Tafada kanta kasa, bai Kara cewa komai ba ya fice, yana ficewa ta koma ta kwanta. Suhail na gani ta Kai minti goma bata sauko ba ya Mike ya shige daki.

The following day mami bataje office ba kasancewan she's not still feeling good,  bayan sallah asuba ta koma ta kwanta sai bacci. Shikam suhail kwanciya yayi yana tunanin abinda yasa if he touches anty mami yake Jin wani iri, before ba haka yake ba, they play a lot amma Yanzu despite he's so sad he feels something, yasan yana da saurin Jin feeling but not like this, he don't feel anything if he's angry, amma jiya a wajen meeting dukda yana ji kaman ya kashe kanshi sai da yaji wannan abun then a dakinta, Kai ya girgiza trying to forget he's thought Don if anyone finds out zaayi tunanin he's trying to mock her because batayi aure da wuri ba.sai daf da asuba ya samu bacci. He's suppose ya fara zuwa office yau amma tunda kaka tace bai da salary babu inda zaije, karfe 8 Yazid ya gama shiri ya fita yayi breakfast ya hau upstairs ya gaida hajiya tare da fada mata Suhail na nan Dan Allah ta Lura dashi Don kar yaki cin abinci. Karfe goma hajiya ta sauko tasa Aisha ta kawai suhail abinci amma sai yace ta maida he's not hungry, Tana maidawa itama mami na saukowa,
"Ya akayi kika maido Abincin?.." Hajiya Ta tambayi Aisha,
"Mommy yace baici..Wai he's not hungry " Ta amsa mashi, mami dake kan last stairs tace
"Hala suhail né..." Ta tambayeta looking weak,
"Eh anty...baici komai ba..." Aisha ta amsa mata, ahankali mikawa Aisha hannu Aisha ta bata plate din Abincin, dakin ta nufa, hajiya zama tayi Tana kallon ta, bataji komai Don tasan mami loves and cares for duk Wanda ta sani, caring is in her nature, halinta yana burge mahaifiyar ta sosai, it makes her feel so happy to have a child that is selfless like Maryam, tasan ko bayan ranta halin Maryam zai ja mata rahama sosai, ahankali Maryam ta bude Kofar dakin suhail dake kwance cikin blanket ya bude kanshi, mami daya gani rike da plate yasa yayi saurin mikewa zaune yana cewa
"Anty good morning..." Ya fada trying not to look at her, not after what he keep imagining in he's brain,
"Morning..." Ta amsa mashi Tana ajiye Abincin agaban shi
"Wai why  kakeso wasa da cikin ka??.. Bakasan hakan na iya janyo maka wasu problems din ba...komai sai kace you won't eat...now seat up and eat..." Tayi commanding dinshi, kura mata Ido yayi yaga ta rame sosai yace
"Anty kema Ai ba abincin kika ci ba.. " Yafada yana Turo mata baki kaman wani karamin yaro,
"Nidai Yanzu eat..." Tafada atakaice,
"Let's eat together tou...after all we both are sad..." Yafada yana kallon reaction dinta, babu musu ta ture legs dinshi baya ta zauna ta dauko Abincin ta ajiye kan gadon ta bude ta dauki Arish daya ta saka a baki, zama yayi yana kallon yanda take taunawa kaman ba abinci ba, kawai ya gane  she's doing it Don shima yaci amma ba Don Tana son cin Abincin ba,
"Caring anty..." Yafada yana dariya, daure face tayi tace
"Kaci mana..."
"Anty my hands are dirty sai

Please Login or Register in order to submit comment