Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dai ki bani..." Ya fada mata,
"Eat with fork..." Ta umarceshi,
"Nidai anty just give me..." Ya fada cikin shagwaba, harara ta watsa mashi tace
"Kaci Wallahi ko mu bata da kai..."
"Ki bani..." Ya sake fada mata, bata Kara cewa komai ba ta dauki guda daya ta Kai bakinshi, bude bakin yayi ya amsa tare da lumshe idanuwa, ko kunya bai ji, ya saba da sangarta, kaman wasa tayi feeding dinshi ya cinye tas har dacewa
"Anty a Karo min..." Yafada yana licking bakinshi, harara ta watsa mashi ta Mike
"Tou anty ki bani ruwa..." Yafada kaman zaiyi kuka,
"Wai Kai har Yanzu gani kake you're a child kou?...." Baki ya Turo yana cewa
"Wajen wasu nii babban né...amma wajen ki ni yaro né.." Yafada cikin shagwaba,
"Lallai ma..." Tafada Tana daukan plate din
"Ka fito falo..." Tafada Tana fita daga daki, zama yayi yana dariya tare da biting lips dinshi, he's concentrating on her sosai and she's concentrating on him and it's making him feel somehow, ahankali ya Mike ya shiga bathroom ya kuskura bakinshi ya fito, gaban mirror ya tsaya yana kallon kanshi from head to toe, murmushi ya saki yana Shafa gashin kanshi Sannan ha dauki perfume din Yazid ya fesa kan jallabiya dake jikinshi Sannan ya fita falo looking so hot as usual.
12💙💛💜❤️💜
Lokacine
💛💚💜❤️💙



® zuwairat (ummumaryam)



1️⃣2️⃣





Free page



Mami na fita falo hajiya ta kalleta da empty plate ta saki dariya tare dacewa
"Suhail rigima...ya cinye kenan...da haka zai bar kanshi da yunwa..." Tafada cikin dariya, itama mami murmushi tayi Tana cewa
"Mummy suhail rigima né fa...Wai saida nayi feeding dinshi...kaman wani yaro..." Tafada Tana mikawa Aisha plates din,  baki hajiya ta bude Tana dariya sosai,
"Kai suhail Allah ya sauwake...ko yaushe zai girma Oho..." Tafada, zama mami tayi  tare da relaxing sai lumshe idanuwa take,
"Baby am happy wannan month din baki kwanta  hospital ba...you're becoming strong my sweetheart..." Mahaifiyar ta tafada mata cikin so da kauna, idanuwa mami ta lumshe Tana cewa
"Mom it's not my happiness inyi stressing dinku..,I don't want to stress anyone of you..." Tafada hawaye na taruwa Idonta,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...mami you will never be a burden to me...kinsan bazai taba yuwa ki zamemin wahala ba...kawai am happy wannan Karin you're strong..." Tafada cikin rarrashi,
"Mommy what will happen if ban fiddo miji ba..,har wata ukun da kaka ta babu yayi?.." Tafada tashin hankali na kwance kan face dinta,
"Insha Allah Allah zai share maki kukanki...Allah zai share mana kukanmu...your husband will come..." Mom dinta fada mata, raurau mami tayi da idanuwa tare dacewa
"In bai zo ba fa?.. What will happen to me?.." Ta tambayeta voice dinta na rawa, suhail daya fito daga daki tsayawa yayi yana sauraron abinda suke cewa, kasa shiga falon yayi ya tsaya nan yana Jinsu, mikewa hajiya tayi ta koma kusa daita tare dacewa
"Baby be positive mana..." Bata Bari ta karasa ba tace
"Mommy for how long...for how long mommy..." Tafada Tana fashewa da kuka, suhail dake ringine Jikin bango ji yayi he's legs are weak,
"Baby ki Bari mana..remember Aisha is around..suhail ma is around..Dan Allah ki daina kuka..." Mom dinta ta fada hannunta biyu kan shoulder din mami Tana rirrigata,
"No mommy..let me cry...they all know what am going through...bazan iya boyewa ba anymore..." Tafada ciin matsanacin kuka,
"Pls baby ki Bari..." Hajiya tafada kaman zatayi kuka,
"Mommy my heart feels so heavy..mummy na gaji...am so tired..why am I different..."
"Because you're special..." Mom dinta ta amsa mata Tana kokarin maida tears dinta,
"Special people don't suffer the way am suffering...mommy am not special..mommy let me die before next three months..." Tafada cikin kuka sosai,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...mami why are you saying this..." Hajiya ta fada Tana fashewa da kuka, ahankali suhail ya zame ya zauna nan wajen babu Wanda yasan he's there, ji yayi hawaye na fito mashi, he wish there's something he can do for her, he wish zai iya sayo mata miji
"I wish I can marry..." Sai kuma ya dakatar da heart disnhi daga karasa maganar,
"Mommy na gaji..the husband issue bai hurting zuciya na kaman humiliation din kaka.,,, mom one more of it will kill me,..na gaji..." Tafada cikin matsanacin kuka, Aisha ce ta fito saga kitchen taga both mom da mami na kuka, bata nemi Jin komai ba itama ta fara kuka,  hannu mami ta mika mata ta taka ahankali ta zo wajensu ta fada jikin mami ta cigaba da kuka, duk Wanda Bai sani ba sai yayi tunanin mutuwa akayi masu sabida yanda su uku suka hada Kai waje waya suna kuka, shima suhail yana chan gefe daya yana tayasu hawaye, he's heart is so broken,
"Anty Dan Allah ki daina kuka..." Aisha ta fada mata,
"Aa baby..let me cry maybe Allah will answer my prayers..." Tafada crying loud, Kai  baby ta girgiza mata Tana cewa
"Dan Allah aa,,,kar kiyi kuka pls..." Aisha ta sake fada mata, amma bata daina kuka ba, sai kuka kawai take, Kofar falo aka bude alhaji ya shigo, ganin abinda ke faruwa yasa yayi saurin shigowa yana cewa
"Lafiya?." Ya tambayesu cikin tashin hankali, goge face hajiya da baby sukayi while mami ya cigaba da kuka, ahankali Aisha ta Mike ya bar su wajen ta hau upstairs, kallon su alhaji ya tsaya yayi for a moment Sannan ya gane it's because of  mami
"Amma rukkaya kin bani mamaki..ke da zaki rareaheta sai ki tisata gaba kuna kuka?.. Kin taimaka kenan..." Ya fada  sounding so angry, shuru hajiya tayi while mami was still crying loud,
"Taso kiji my sweetheart..." Alhaji ya fada mata mika mata hannu kaman wata karamar yarinya, ahankali ta Mike ta  mika mashi hannu tare da bin bayanshi har part dinshi, nan ya dinga bata advice kan komai yayi farko zaiyi karshe Sannan nothing good comes easy, Don haka kar maganar Kaka ya tada mata hankali
"Dad am afraid...she can do what she said..." Mami ta sake fada mashi
"Don't worry..bazan Bari ba...Ai shuru  hauka bane...kawai nothing will happen..." Ya fada mata, ahankali ta lumshe idanuwa Sannan tace
"Daddy...inason zuwa Saudia for the last time...kawai I want to go again..I feel this time my prayers will be answered..., ." Tafada still weeping,
"Ok babu matsala...amma after bikin Aisha kou?.."
"Daddy bikin Aisha yayi min nisa...dad if possible I want to follow next flight..." Ta fada mashi.
"Ok shikenan,,zan Kira musa...let's see when next flight zai tashi, sai kibi..." Yafada mata, dadi taji ta lumshe idanuwa tare da goge face dinta,
"Amma daughter ya maganar Wanda mom dinki Ta fada min...I think in dai bai da wani bad habit you should accept him...saboda ke da matarshi are friends shouldn't stop anything..." Shima ya fada just like the way mom dinta take fada, ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"Dad...am scared.,banason sunan traitor...I have seen enough and want peace now..." Tafada mashi
" yes dear...zaki samu peace of mind...accept him in kinje Saudi sai ki Kara adua kanshi...in ba blessing bane Allah zai sake maki da Wanda yafishi..but please baby don't let him go..." Dad dinta ya fada yana Kama hannunta,
"Dad Ina tsoro pls..."
"There's nothing to be afraid of,,,always am proud to have you as a child..mata da dama dake cikin situation dinki bazasuyi tunanin halin da ta gida zAta shiga ba..but ke you're compassionate and insha Allah bazaki taba Dana sani ba...Don haka accept him..."   Ya fada mata atakaice
"Ok dad..." Tafada out of respect, murmushin Jin dadi dad dinta yayi Sannan yace
"Allah ya albarkaci rayuwarki..."
"Ameen dad,.," Ta amsa mashi. Ahankali ta Mike Tana cewa Bari in kwanta,
"Hope kinci abinci..." Ahankali ta daga mashi Kai,  ficewa tayi daga cikin part dinshi, suhail kam tunda suka fita da dad ya koma ciki yayi ruf da ciki tare da rungume pillow, ji yayi ya rasa abinda ke damunshi, he's feeling so weird and crippy. Koda tazo straight ta wuce upstairs ta shiga dakinta, phone dinta ta dauko Sannan ya kwanta kan gado, number din alhaji Ahmed ta nemo Tana son dialing amma ta kasa, har yau bata bashi amsa ba and he's patiently waiting for her response. Mikewa tayi ta fita daga dakin ta shiga dakin mom dinta, zama tayi bakin gadon da take kwance tace
"Mom dad yace I should accept Ahmed..." Tafada sounding a little bit angry, ahankali mom dinta ta Mike tace
"Alhamdulillah..thank Allah ..am so happy..." Dan bata face mami tayi Sannan tace
"Wallahi mommy any slightest talks from he's wife na fasa..." Tafada  cikin bacin rai, dariya mom dinta tayi tace
"Let's be positive jewel..," Tafada mata,
"Nidai i said my mind..at 32 I should look for peace..." Dariya hajiya ta karayi da karfi Sannan tace
,"you and this your age...kina son age dinki da yawa...wasu at your age suke ganin kansu yara..."
"Tab mommy..Lallai ma..." Ta fada Tana dariya,
"baby it's because kina yawan fadin age dinki but you look 25.." Mom dinta tayi complementing dinta, kallon kanta tayi tace
"Mom baki ganin wannan weight din?.. Shine zakice I look 25?.. Kawai you're saying it to make me happy.." Ta fada,
"Darling kenan...you give yourself too much worries..ina weight din?.. You look perfect sweetheart..." Hajiya ta fada mata,
"Hmmm mom Bari in shiga dakina before my head bursts because of your hot compliments..." Tafada Tana barin dakin, hajiya binta tayi da kallo har ta fita daga dakin, in
"Alhamdulillah..." Hajiya ta fada Tana mikewa, har Dan rawa ta taka saboda farin ciki, daman her wish has always been tayi accepting Ahmed, tasan babu regret insha  Allah, Maryam na komawa dakinta ta dauki wayar still trying to call Ahmed, kaman hadin baki sai gashi ya kirata, sai da ya kusa tsinkewa tayi piçking da sallama, 
"hajiya mami ya kike what's wrong with you?.. Naje office dinki dazun akace bakiZo ba...are you alright?.." Ya fada Cikin damuwa, San ajiyan zuciya ta saki tare dacewa
"Bana Jin dadi né sosai..but Yanzu da sauki..." Ta amsa mashi cikin sweet voice,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..what's wrong with you?.." Ya tambayeta cikin tashin hankali
"Pls am ok...na samu sauki sosai..."
"Kina Ina Yanzu?." Ya tambayeta
"At home..."
"Ok zanzo bayan sallah asr..." Yafada mata,
"Ok then..daman I want to discuss something with you..." Tafada cikin sanyinmurya,
"Really..then zan zo Yanzu...I have nothing doing in the office..." Yafada mata
"Aa..pls ka Bari sai lokacin dakace..."
"Ai Yanzu I can't wait né...kiyi hakuri for me being anxious..but I have to come now,..." Yafada bai Kara barin tayi magana ba ya katse wayar. Idanuwa mami tayi rolling ta ajiye wayar ta Mike ta shiga bathroom ruwa ta watsa ta fito daure da towel, it's not that she have any serious feeling for Ahmed amma she have to look good, shi kanshi. Ahmed is a neat and clean guy with class, bashi da muni kodaya Sannan tasan in yayi gudun tsiya ya Kai 40, matarshi bata da muni ko guda haka yaransu, Sannan tasan he's wife loves him so much, itama matar bata wuce 30 Don haka aka rubuta a file dinta, that means she's older than he's wife, gaban mirror ta tsaya Tana kallon kanta trying to see if what her mommy says about her it's true, tasan always mom dinta na cewa her age is just in number, it's not written on her face kaman yanda take gani, tsayawa tayi Tana kallon kanta, he full face, chest da sauransu, kallon face dinta tayi tasan she have innocent face
"And innocent heart too.." Ta fadawa kanta, expensive cream ta dauko ya shafawa jikinta sannan tabi da wani cream perfume, sai da ta gama ta dauko long Arabian gown Mara stones dayawa da nauyi ta saka, daman mami irin matan nan né da basu damu da kwalliya ba, at time sai ya zama dole take saka kwalli da expensive powder dinta, duk Kayan kwalliya babu Wanda bata saya amma bata amfani dasu iyaka if she travels taga abinda take so ta saya, yana gama shiryawa ta koma ta kwanta Tana jiran yazo suyi magana.
Karfe sha biyu da yan mintuna alhaji Ahmed yazo gidan, suhail dake kwance ya daga Kai yana kallon compound din ta cikin window, yana kallon motar da ya shigo sai yaga bai gane ko waye ba, tsoki yaja ya koma ya kwanta still thinking about he's anty, he's so disturbed, tunda aka haifeshi bai taba Jin matsalar wani ya dames hi kaman na mami ba, shi damuwa har yawa take mashi, Sam ya mance he broke up with he's first love kawai tunanin mami yake. Itama mami daga sama taga shigowanshi, ji tayi gabanta na faduwa kaman wata yarinya, Tana kallo ya shiga falo da wasu manyan ledoji guda uku, hajiya ya tarda falo suka gaisa sanna ya zauna, bayan kaman minti biyar da zamashi mami ya sauko looking naturally beautiful, kallonta yake cikin kwanciya hankali, mikewa hajiya tayi ya barsu nan zaune, gaisawa sukayi mami Ta tambayeshi family da aminiyarta, nan ya amsa mata da kowa lafiya sai kallonta kawai yake kaman mirro, mikewa tayi ta dauko mashi ruwa sai sata kunya yake sabida yanda ya tsareta da idanuwa, ruwa ta kawo mashi amma bai sha ba duk he's eager to hear what she's about to say,
"Hajiyata am waiting..." Yafada cikin Sanyinmurya, ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"I don't really know where to start from..." Tafada Tana wasa da yatsunta,
"Pls ki fara from anywhere, but in bad news  né don't tell me pls...i have waited patiently for good news ..." Yafada cikin natsuwa, ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"Allah na ganin bawai bakayi min ba...sai dai..." Bai Bari ya karasa ba yace
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...mami sai dai me ?.." Ya tambayeta sounding so tensed,
"Saidai matarka...she trusted me so much...zan ji babu dadi I married her hubby..."
"No..no...ai she knows...ta amince...sai da na fada mata ta yarda Sannan nazo gareki...if you think am lying call her..." Yafada cikin rawar jiki, Dan ajiyan zuciya ta saki without letting him noticed,
"Are you sure.." Ta tambayeshi,
"Eh Wallahi...ai nasan yanda kuke..bazai taba yuwu inzo gareki ba da izininta ba...she even said she loves you so much that it's better in auri nice person kaman ki da in auro wacce bata sani ba...if you doubt me call her and see..." Yafada har jikinshi na rawa,
"Ba sai na kirata ba...na amince... " Ta fada kanta kasa, idanuwa ya zaro yana cewa
,"Doctor kin amince zaki aureni?.." Yafada cikin farin ciki, ahankali ta daga mashi Kai, da sauri ya sauka dagakan kujera ya fara sujud yana godewa Allah. Ana kiran sallah farko suhail ya shiga bathroom ya dauro alwallah zai tafi masjid, yana bude kofa yaji mami na dariya, ahankali ya taka ya leka falo yaga Mutumin sake sujud ita kuma dariya alaman admiring, gira daya ya daga feeling angry which he don't really know why, ahankali ya taka ya fito face disnhi babu walwala sosai, he try's to look normal amma kaman face dinshi ke daurewa da kanshi, kaman baiga kowa wajen ba ya wuce abun shi har lokacin Ahmed bai dago daga sujud ba, sai godewa Allah yake ,mami tayi accepting dinshi,
"Pls ka tashi haka nan..." Ta fada mashi wearing a beautiful smile,
"Aa barni in Kara godewa Allah...am a happy man..." Ya fada still going back to sujud, shuru mami tayi Tana kallon shi, yafi minti biyar Sannan ya daga Kai yana godewa Allah,
"Thank you so much my doctor..Allah ya barmu tare...I promise you won't regret your decision...zan kula dake kaman yanda zan kula da Kaina..." Ahankali mami ya daga mashi hannu Sannan tace
"Zaka dai kula damu..." Ta fada cikin smile,
"Wannan Ai ajiye yake...dole in kula daku..." Yafada sounding so excited, hira suka dingayi inda ya nuna mata true colors dinshi na magana, sai Yanzu ya gane he's a big talkative,
"Dan Allah ki amince ayi komai da wuri..." Ya fada sounding so exaggerated, shuru tayi cikin ranta Tana tunanin dole ayi bincike Ai, tunda not all that glitters is gold,
"Give me some time pls..." Tafada cikin natsuwa,
"Na baki Doctor..just take your time..." Ya fada mata cikin so da kulawa. Suhail tafiya kawai yake, hankalinshi na chan wani waje,
"Ko waye wannan banza..." Yafada sounding so out of word, tsoki yaja Sannan yace
"Who is he..." Ya sake fadawa kanshi,
"well I hope it's not what I think..." Yafada atakaice yana shiga cikin masjid, sallah yayi ya Kama hanyar gida,  yana tafiya ahankali, yana shiga compound ya sake ganin wannan motar,
"Hmmm it's time to pray...mister..." Yafada yana shiga falo, har lokacin suna zaune sai zuba yake, mami ce ta daga Kai ta kalleshi wearing a smile
"Cutest let me introduce you to someone..." Tafada Tana kallon face dinshi, Dan murmushi ya saki yazo inda suke idanuwanshi cikin na mami,  ganin yanda ya tsareta da idanuwa yasa ta dauke nata tare dacewa
"Cutest meet Ahmed..my future,,,husband..." Ta fadi word din one by one, she was expecting suhail will jump up and say finally amma sai ya basu sani irin blank look, look da bai da maana, hannu Ahmed ya mika mashi, ahankali ya daga tender hand dinshi ya Dora na Cikin Ahmed trying to say something but nothing comes out.
13💚💜💙💛❤️
Lokacine
💚💛❤️💜💙


® zuwairat (ummumaryam)



1️⃣3️⃣



Free page


Anty o can't thank you enough, only Allah will reward you.




"Oh..." Yafada trying to form a smile, shi kanshi ya rasa what came over him at the moment, ya rasa abun cewa Sannan he's mouth is so dry kaman bai sha ruwa ba through out the whole day,
"Nice meeting you..." Ya sake fada cikin sanyinmurya, he's suppose to be happy for her amma ko kadan happiness is not close to what he's feeling, mami rasa abinda zata ce tayi sabida yanda suhail yayi behaving, she was thinking he will jump up and say congratulations, finally you're getting married, ahankali suhail ya zare hannunshi daga cikin na Ahmed Sannan ya zurawa mami Ido tare dacewa
"Congratulations anty..." Yafada kaman Ana jawo maganar daga cikin bakin shi, ahankali mami ta saki murmushi Jin abinda she was expecting to hear,
"Thanks cutest..." Tafada wearing a smile, abun mamaki tunda yace congratulations bai Kara dauke idanuwanshi daga cikin nata ba har sai da ta amsa mashi Sannan ya lumshe idanuwa  tare da juyawa, Ahmed bude baki yayi yana kallon bayan suhail ta hat is walking so fast zuwa daki,
"Waye wannan?.." Ya tambayeta
"He's my brother..." Ta amsa mashi,
"Elder ko younger ..." Ya tambayeta, dariya tayi tace
"Why zaka ce wancan elder,,.sai dai younger brother..." Ta amsa mashi Tana dariya,
"Ai har gabana ya fadi Don wancan da elder brother dinki né da kyar ya amince muyi aure...naga kaman he don't like me,,." Ahmed ya fada yana dariya, dariya mami tayi sosai still thinking about the way he reacted
"Ai babu ruwanshi..haka attitude dinshi yake..." Tayi mashi karya, tasan suhail ya iya son mutane Sannan yana da faraa sosai, she don't just know what happened to him today, kawai sai ta tuna da maganar humaira,
"Nidai nasan Abunda nake fada..,am a man...mun San halin junan mu..." Ahmed ya nace kan maganar, ita dai mami bata ce komai ba, hira suka Dan taba Sannan ya Mike ya tafi looking so happy, mami bata bi ta kan suhail ba ta hau upstairs, dakin mahaifiyar ta shiga ta bata labari yanda sukayi da Ahmed, sai magana take kaman yar yarinya saboda excitement, ba komai ke sata farin ciki ba sai da yace matarshi ta amince da komai that da izininta yazo, it makes her feel so happy and at rest, at least ba zatayi wannan danasanin batawa wata rai, duk farin cikin da take ciki na mahaifiyar ta ya linka nata, it's written on her face and every where, sai da mami ta gama mata bayani Sannan ta dauki wayar ta ta Kira mijinta ta sanar mashi, mami rufe face dinta tayi cikin farin ciki da kuma kunya, sai da suka gama waya Sannan tace
"Mommy.,Wai Ahmed har cewa yayi kawai in bada izini ayi komai very fast...he's so eager...! Tafada cikin shyness, dariya hajiya rukkaya tayi tace
"Alhamdulillah..daman I know naki bazai  dauki time ba when it comes...now kin gani...kawai Yanzu ayi magana da kaka sai ayi bincike Sannan ayi fixing time da zai turo, ..." Mahaifiyar ta ta fada mata,
"Mommy ko ma meye zaa jira in dawo saga Saudi...I still need to pray...mummy I have waited so long for This and won't want any mistakes..." Tafada sounding calm, idanuwa mahaifiyar ta tayi rolling Sannan tace
"Sweetheart pls be positive...nasan insha Allah babu wani mistake.,"
"Eh naji mommy.,but still zanje Saudi ..dad yace zaiyiwa uncle magana..so nasan zuwa next week Ana iya samun available flight,...zanje ko sati né inyi....." Tafadawa mom dinta,
"Shikenan..Allah yasa hakan shi yafi alkhairi..."
"Amen mommy..." Hajiya bata Kara bin ta kanta ba ta fara dailing number sisters dinta Tana fada masu mami ta fiddo miji, Ai duk Wanda ta Kira sai yayi salati tare da godewa Allah da lokacinta yazo, mami fita tayi ta koma dakinta, suhail kam kwanciya yayi ya rasa abinda ke damunshi, he's so sad, wani Abu nayi mashi yawo cikin zuciyar shi, humaira ce ta fado mashi sai yaja tsoki, juya kwanciyar  shi yayi yana cewa
"Wai meet my future husband...mtwsss..so annoying..." Yafada cikin Jin haushi, mikewa yayi zaune yana mamakin why he's angry
"Am suppose to be happy for her..." Yafada yana kalle kalle,
"Mtwss..he's not even handsome...ita kuma kaman tanason shi...Yanzu ni kadai né abun magana a family meeting..." Yafada sounding out of words, legs dinshi ya maida kasa tare da hada Kai da gwiwa yana Shafa silky hair dinshi ahankali,
"Oh god...meye haka kuma?.." Ya fada yana scattering kanshi, sai Shafa kanshi yake da karfi yana hargitse well dressed Hair dinshi,
"Ohhhhhh...." Yafada yana tunawa da yanda yake ji if he touched her,
"Devil get out of my head..." Yafada kaman zai haukace, relaxing yayi kan gado tare da Dora kafa saya kan daya sai karkada su kawai yake babu control, mikewa yayi ya fita falo ya dauki ruwa yasha Sannan ya dawo dakin ya kwanta not knowing exactly what he's problem is,

Mami bata Kara sauka ba sai da tayi sallah asr ta sake wanka ta fito, kitchen ta shiga ta samowa kanta abinci taci kadan Sannan ta dauki pad dinta Tana searching wedding dresses da kuma duk abubuwan daya danganci na weeding Mai kyau da tsada, suhail né ya fito da ablution zaije masjid, kallonta yayi zaiyi magana Sai kuma yayi shuru, bata ganshi ba sai da ya bude Kofar falo taga ya fice,
"Wai what's wrong with him né?.." Ta fada cike da mamaki,
"This is unlike him..."

Bayan ya idar da sallah ya dawo gida har lokacin mami Tana falo, yana dawowa ya wulla kanshi kan kujera next to her tare da Dora kanshi kan shoulder dinta, ahankali ta daga Kai ta kalleshi, gani tayi he's eyes are closed,
"Cutest what's wrong with you?.." Ta tambayeshi cikin whisper that walk straight to he's spine, ahankali ya bude idanuwanshi yaga sunyi wani irin ja, ahankali ta daga kanshi daga kan shoulder dinta Tana kallon eyes dinshi while he's also starring at her, nan take hankalin mami ya tashi Tana tunanin something serious is happening to him, sabida yanda idanuwanshi suka sauya,
"Wayyo Allah cutest...I thought you said you're over her...why ka koma haka Yanzu?.."tafada sounding so disturbed, San wetting lips dinshi yayi tare da maida kanshi kan shoulder dinta, zama ta gyara ta fuskanceshi Sannan tace
"Pls cutest zan rakaka in bata hakuri..."  Tafada Tana kallon idanuwanshi, ahankali ya girgiza mata Kai idanuwanshi cikin nata,
"Then tell me meye matsalar ka...are you hungry?.." Ta fada cikin tashin hankali saboda ya sakar mata jiki, Dan Kara matsawa yayi kusa daita ya zagaya hannunshi a waist dinta, ji tayi kaman anyi pinching dinta tayi saurin ja baya,
"Wai meye haka?.." Ta fada sounding angry,
"Sorry antyna...kawai basan abinda ke damuna ba...am so angry..." Yafada face disnhi babu walwala, idanuwa ta lumshe Sannan tace
"Sorry..I know you have been through a lot...you're tying sosai..kawai just be happy for me now..,am getting married..." Tafada mashi, ahankali ya Kama hannunta cikin nashi yana shafaw ahankali Sannan yace
"Anty Yanzu wannan Mutumin zaki aura?.." Ya tambayeta
"Yes insha Allah..." Ta amsa mashi, Dan turo baki yayi kaman yaro yace
"Anty bai da swag...anty you need someone with swag..ai yanda kikayi waiting haka ba kowanne karabiti ya Kama

Please Login or Register in order to submit comment