Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idan na bawa ɗanka Aliyu auren 'yata Amal?.

"Inaga da ayi transfer ta dawo Nigeria gara kawai ta yi karatunta a chan wajensa. Maganar ɗanka kullum da shi nake kwana da shi nake tashi. Idan ba muyi wani abu akai ba inaga har ya shekara hamsin ba zai yi aure ba"

Da Abba da Baffa Abubakar suka yi shiru kowa da abinda yake tunani.

Abba dai ya sha boko ya koshi kuma yana ganin kamar bai dace ace Amal tayi aure at 18yrs ba duk ka kuwa ko a kasar waje 18yrs marriageable age ne.

To amma kuma ai bawai katse karatunta za ayi ba. Balle ma shima Faruk ɗin ba wawa bane ai. Da ace Mustafah ne da ba zai amince ba saboda Mustafah akwai gidadanci, kamar bai taka kofar aji ba.
Amma Faruk, Faruk is a good match wa Amal duk da ya girmeta da shekaru masu tarin yawa.

Baffa Abubakar yace " Yaya wannan ma abune mai kyau. Nima maganan Aliyu ya tsaya min a rai, ni har tunani nake ko bai da lafiya ne "

Abba yace "baida lafiya kuma. Zan iya rantsewa matan turawan nan ba su tsiraba a hannun Faruk. Kanaga a uban shekaru da yai a London, America da France kuma kace bashi da lafiya. Shi dai freedom da yake samu ne ya hana shi yin aure. Mun san komai ai"

Alhaji yai dariya tareda ɗaukan juice ya kurɓa.

Baffa Abubakar kam kalaman Abba basu kwanta masa ba, wani irin magana kenan. Kuma har ga Allah ya sani Alhajinma bai ji daɗin kalaman nan ba. Koba komai ɗanka ɗanka ne.
Sai dai kowa da irin tunaninsa.

Ya yi saurin kauda maganar Abba da cewa " inaga a fara tambayar Amal tukunna saboda kar a kwareta. Kun san yaran yanzu sai a hankali"

"Oh in dai wannan ne Amal bata da matsala. I trust my daughter"

Alhaji ya rufe zancen da cewa "bari Hajiya ta dawo sai mu yi maganan a fara shirye shirye".

Dan dan dan dan... Ana wata ga wata... Mi kuka hango?
Ku shigo tafiyar kada a barku a baya. Kada kuma a kawo muku shi sata ku karanta.

***

Sahla bata zo Paris da niyyar komawa Nigeria ba. Ta rantse sai ta samu lasisin zama a kasar har ta yi karatu ta samu aiki, ko F Kay na so ko baya so sai ta zauna a Paris. Shin hakan zai yiwu kuwa? Wani kalubale zata fiskanta? kunaga farar kafarta ya bita har Paris?.

Shin F Kay zai faɗawa su Alhaji abinda Sahla da Kaka suka shirya?. Zai biyawa Kaka kujerar Makkah ne ko kuma zai yanka musu ticket su koma Nigeria?

Akwai yiwuwar F Kay zai bayyana matsalarsa kuwa? Ko kuma dai zai cigaba da zama a haka ne ba tareda ya nemawa kansa mafita ba.
Waye Julius?. Mi ya faru da F Kay lokacin da yake shekara 7,8, har zuwa 9?

Shin Kaka zata samu cikar burinta na mutuwa a Makkah kuwa?.

Shin kuna ga Sahla zata samu damar ɗaukan fansa akan Affan ?

Ya kuke gani, shin Yaya Yusuf ya hakura da Sahla?

Wannan al'amari da Alhaji da Abba ke shirin kullawa tsakanin Amal da F Kay mai yiwuwa ne ko kuma dai daga an ɗebota sai kurunkus?.

Shin kwana nawa ma Sahla za ta yi a Paris da zai chanja lamarin rayuwarta gaba ɗaya?.

Shin Sahla za ta yi suna kuwa ko kuma dai babu wanda zai ji labarinta ma?

***

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On SAHLA A PARIS
avatar
mahamane-noura

1 year ago

Reply

Ya sanyi don ?aukar novel dan Allah

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to mahamane-noura

Domin downloading novel na mu dole fa sai kayi subs da mu

Please Login or Register in order to submit comment