Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce ta motsa ta inda yake jin a lokacin zai iya yin komai da yarinyar shiyasa yake kokarin shigar da ita shagon mobson d'in.

Ihu! Hanifa ta kurma! Yayi saurin rufe bakinta da hannunshi nan ya samu nasarar shida da ita dakin Mobson din Had'e ta yayi da bango ya matse da kirjinshi Hanifa ta shiga rud'u da tsantsar tashin hankali da nadama gami da da nasani domin kallon 'kwayar idonsa da tayi a lokacin nan ta fahimci bashi da imani zai iya yi mata komai a lokacin a aikuwa kafin ta ankara taji fuskarsa daf da tata lumshe idonta tayi Zara zaran gashin idonta suka tafi da imanin shi, k'irjinsa yasa a nata ya matse sosai! Tallafo fuskarta yayi da sauri ya wawuri le'bunanta ya fara tsotsa kamar wanda yasha tsumin 'yan bori haka jikinshi ya dinga kyarma!


Hanifa ta tsorata mutuka abunda 'bata ta'ba sanin yana faruwa ba a duniyar nan shi Khalid yake mata tsotsar bakinta yake yana ya mutsa mata jikinta son ransa, jin yana zura hannunsa cikin hijab din yasa ta ingije shi daga jikinta, abunka da Wanda jikinsa ya saki taga taga yayi zai fad'i kamar wani d'am maye ya tsira mata idonsa,

Ranta a 'bace ta tattaro duka miyaunsa da ya zuba mata a baki ta tofa masa a fuskar sa kamar yanda yayi mata d'azu tace"Allah zai saka min abunda kayi min mugu kawai kuma daga yau na daina sonka ban sani ba Ashe kai ma kana d'aya daga cikin mutane fajirai masu aikata sa'bon Allah."!!

Takalmi dake 'kafarta tasa ta take masa 'kafa da gudu ta futa daga d'akin!

Khalid ya bita da wani irin kallo na tsantsar tsana yana jin masifar haushin kansa da har ya yarda ya had'a bakinsa da ita lallai ya 'kara tabbatar da cewar yarinyar shaik shadainiya ce sam baiyi niyar yin kiss dinta ba itace ta rinjaye shi shi a ganinshi lumshe idonsa yayi yana jawo nuffashi da kyar! Zubewa yayi 'kasan gurin Joystick d'inshi na 'kara mi'kewa tsananin sha'awar da take damunsa a lokacin Allah ne kad'ai yasan ta.


Hanifa tafiya take kamar zata kifa hawaye take sharewa na bakin ciki abunda yayi mata har yanzu harshenta zafi yake mata da le'bunanta sai zugi suke ita ko da wasa bata taba ganin yanda za'ace wai mutum ya dinga shan bakin mutum ba Wannan duk aikin 'kazanta ne a ganinta.

_Ni kam nace"Hanifa ta INA zaki san wannan al'amarin kin futo daga gidan nagartaccan mutum irin Abbu."!_


Sosai take kuka sai da tazo daf da gidansu gabanta ya tsananta fad'uwa can ta hango su Nasir suna 'kokarin shiga cikin gidan Hafiz ne a gaba sai Nasiru da sauri ta 'karasa gurin don har ta kusa fad'uwa ma hannun Nasir ta rike ya juyo da sauri! Hanifa ya gani cike da mamaki! Yake kallonta! Yace.'' Hanifa daga ina Kik...... Rufe masa baki tayi da hannunta domin tana tsoron kar Hafiz yaji. A hankali tace"Ya Nasir don girman Allah kayi min rai ka rufa min asiri wallahi tsautsayi ne ya futar dani gobe zan fad'a maka komai amma don Allah kar ka fad'awa Abbu da Ammi kaji."!

Jin yanda hannunta yake karkarwa ne yasa ya cire daga bakinsa yana kallonta cike da zargi yace." Shikkenan muje ciki Allah ya kaimu gobe zaki fada min komai."

Gyada kanta tayi tace"Ka shiga tukkuna sai na shigo ko."! Hannunta ya rik'e suka fara 'kokarin shiga cikin gidan kusan cin su da juna yasa Nasir yaji wani irin lafiyyan 'kamshin turare na tashi a jikinta gabansa ya dunga wata irin fad'uwa yana tunanin dalilin da ya sanya Hanifa futa cikin wannan daran lallai dole ya sanya ido a kanta sosai jikinsa yayi sanyi.

Suna shiga gidan sautin karatun al'kurani na tashi inda Abbu yake karanta surutaul ba'kara cikin 'karar shi me dad'i. Ammi na kokarin futowa daga bansaki Hanifa tayi wuf ta fad'a daki ta cire hijab dinta da sauri! Ta kwanta kan gado ta jawo zanin lilibarta gabanta banda fad'uwa babu abunda yake yi.

Ammi ta futo daga band'aki bayan ta aje butar hannunta ta kalli Nasir dake kokarin juyawa tace" Nasir yanzu kuka dawo."?

Nasir da bai San da Ammi a gurun ba ya juyo ya kallonta da fuskar sa wacce take d'auke da damuwa yace"E Ammi wallahi mun tsaya anyi Walima ne shiyasa kuma mun had'u da tsoffafin abokan mu shiyasa muka yi dare."

Ammi na 'kokarin shiga d'akinta tace"Allah dai ya sanya alkairi ya basu zaman lafiya, ga abunci can cikin kicin." Nasir yace."Ammi abincin nan a barshi wallahi bana jin ko Hafiz ma zai ci domin mun ciki cikin mu." Murmushi tayi tace"Allah ya kaimu gobe dama towo ne sai ayi muku d'umame." Cikin danne damuwar da take damuna sa yace." To Ammi Mungode ubangji Allah ya bar mana ke."

Shuru Ammi tayi kawai ta shiga d'akinta shi kuma ya nufi soro insa shagon da suke kwana yake.


Hanifa najin motsin shigowar Ammi d'akin ta 'kara yin lif! Ta rufe idonta sosai! Ammi ta 'karo hasken torchlight din tana haske Hanifa dama 'Ka'ida ne Kafin ta kwanta sai ta duba Hanifa to yau kuma sai bacci ya dauke ta d'akin Abbu sai yanzu ta farka ajiyar zuciya ta sauke ganin Hanifar na bacci cikin koshin lafiya sai ta rage hasken ta futa daga d'akin.


Hanifa najin futar ta ta saki ajiyar zuciya, Allah kawai take godewa da yasa Ammi bata gane komai ba.


'Kamshin turaran da hijab dinta yake ne yasa ta mi'ke zumbur ta cire shi da sauri ta bud'e gurin kayanta ta cusa shi gobe da safe zata wanke shi kar aAmmi ta fuskanci wani abun domin tasan ta da kula kan komai.


Yafi Rabin a wa a zube a 'kasan d'akin Mobson yana fama da Joystick dinshi da take ta faman harbawa ji yake kamar ya kurma ihu! Ko yaji sanyi Cikin zuciyarsa shi kansa da yace zai nemawa kansa mafuta ya kasa tunano wace mafuta ce ta dace dashi a halin yanzu, zuciyarsa tace masa kawai kaje ka nemi mace ka biyawa kanka buk'ata tunda kasan inda suke kuma ko wace irin mace zaka nema ba tare da ja'inja ba zata amunce... ''No"!! Ya fad'a da 'k'arfi! Wanda yayi dai-dai da shigowa Abbakar cikin d'akin.

Abbakar ya 'karaso cikin dakin sosai yana bin Khalid da kallo ganin yayi wani rashe-rashe a 'kasa yana cizar lips dinshi.... Abbakar yace." Guy wani Abu ya farune ina Han.... Khalid ya d'aga masa hannu kafin ya 'karasa maganar tasa yace."Wai ni yarinyar shaik ta tofawa miyau ta take min 'kafafu da takalminta Ni Khalid wannan 'yar 'Kauyan ta samu dama akaina. "


Abbakar yace." Hanifa ce ta aikata haka to meye dalili ."? Cike da masifa da zafin zuciya Khalid yace."Ni kake tambaya dalili."! Ya fad'a yana nuna 'k'irjinsa? Abbakar ya fahimci komai yanzu yace." Colm down Handsome na fahimci komai yan.... Tsaki! Kahldi din yaja yana 'kokarin mi'kewa yaji mararsa ta wani irin daurewa da sauri ya koma ya zauna yana ya mutsa fuskarsa!

Abbakar ya matso kusa dashi da sauri yana fad'in"Sorry guy amma yarinyar tayi wutaaa da yawa wallahi. "! Cikin cije baki yace." Ka samo min lemon tsami cikin gidan Ku."

Abbakar ya futa da sauri! Kai tsaye kicin dinsu ya nufa ya farayin bunkice yasan Babarsu na barin lemon tsami saboda wanke kifi ko matsawa a shayi.

Cikin wata farar Leda yaga guda uku manya-manya gaba daya ledar ya dauka ya fuce daga kicin din da sauri.







*28/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/27, 10:44 PM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*




*FREE PAGE*



*30*


Tsananin azabar dake damunsa yasa yana kar'bar lemon tsamin daga hannun Abbakar ya tura guda cikin bakin sa ya hau taunawa yana rintse idonsa! Tsami duk ya gauraye masa baki, hakan bai dame shi ba burinshi kawai yaji ya samu sassaucin abunda yake tsunkulinshi a mara.


Abbakar yace." Guy ko zamu je chamis ne."!? Hararshi yayi yace."Yarinyar shaik bata isa ta sani naje chamis ba kan sha'awar ta Dole in dauki mataki akanta tunda na kalli pictures dinta nake cikin wannan yanayin Wanda da idan inajin sha'awa bana shiga damuwa kamar haka sai ta dalilin ta lallai Mamy tayi Gaskiya da ta kira ta shaid'aniya."


Abbakar ya 'kunshe dariyar sa ganin yanda Khalid din duk yayi wani muzu-muzu dashi yace." Kawai ka futa daga harkar ta kuma gobe idan Allah ya kaimu dole zata fuskanci b'acin raina."

Tsaki yaja ya mi'ke zaune inda ya fara samun sassauci yace." Ni kam na futa daga harkar ta wallahi ka gargad'eta kar ta kara cewa tana sona idan ba haka ba sai na dauki mummunan mataki akanta."!

Abbakar yac" ai ta kori gaba tunda bata da d'a'a kamar ka ta take maka 'kafafu lallai Hany to wai abun tambaya anan shin me kakeyi har ta aikata maka haka ba kayi 'kuli-'kulin kubura da ita ba."


Share shi yayi ya mi'ke tsaye da niyar tafiya Abbakar din ya biyo bayansa bayan ya rufe dakin har gurin da yayi parking din motar sa ya raka shi sannan sukayi sallama Khalid yaja motar kamar zai tashi sama.


Yana zuwa gida wanka yayi Wanda har yanzu joystick dinshi ba ta dawo normal ba duk da haka dai shi a gurin shi yaji dad'i ya kuma samu sassauci haka ya sanya pyjamas d'insa ya kwanta kan bed yana rintse ido kamanin yarinyar na tayi masa gizo a idonsa,


Zabura yayi tsigar jikinsa ta mi'ke! Lokacin da ya tuno yanayin test din bakinta ya rintse idonsa da k'arfi jikinsa na kyarma. Tunda yake a rayuwa sau biyu kacal ya ta'ba had'a bakinsa da mace, buduwar shi ta farko Hamdiyya wacce suka had'u a BUK Lokacin Hamdiyya ita ta nace masa sosai har ta fara shiga ranshi yarinyar irin masu bud'addan idon nan ce itace ta jara ra'ayin sa yayi kiss dinta sau d'aya bai 'karaba saboda Sam baiyi masa dad'i ba sai gashi kuma yau da yayi kiss din yarinyar shaik yaji wani irin Sugar a bakinta Wanda yake jinsa har yanzu cikin bakinsa.

Lumshe idonsa yayi jikinsa na rawar d'ari yana tunanin ko ya dauko wayarsa ya kunna ne ya kalli pictures d'insa ko zai samu sassauci wata zuciyar tace masa"Babu wani sassauci da zaka samu sai ma dai ka 'kara tayarwa da kanka hankali kawai ka goge pictures din sune kwanciyar hankalin ka.


Take ya yarda da shawarar da zuciyarsa ta bashi ya bari zuwa gobe da safe zai goge pictures din Hanifa tunda ya lura sune suka sanya ya shiga cikin wannan mawuyacin halin duk tarin pictures din da suke wayar sa idan yana kallonsu baya shiga cikin matsanancin hali irin na yau Sha'awar shi ta yau tafi ta kowa ne lokaci.


Haka dai yayi ta addu'a cikin ransa har ya samu bacci yw dauke shi baccin wahala bacci me cike da mafarkin Hanifa wacce ta tsaya masa a 'kahon zuciya.



Kamar yanda Khalid ya kwana yana mafarkainta to itama haka ta kwana tana mafarkin sa haka ta tashi suku-suku da ita fargaba duk ta fyad'ar da ita, gashi har yanzu le'bunanta zafi suke mata duk ta rasa ya zata yi.


Zama tayi kusa da Ammi a sanyaye ta gaishe ta Ammi ta amsa tana kallonta Cikin nazari tace"Yau duk kin tashi babu kuzari a jikin ki ko baki da lafiya ne."!? Girgiza kanta tayi kawai gabanta na fad'uwa jin muryar Nasir suna gaisawa da Abbu.

Tare duk suka shigo rufar suka zauna kan k'atuwar tabarmar da Ammi ta shimfid'a a gurin.


A hankali tace"Abbu barka da asubah." Cike da kulawa yace."Barka kadai Hanifa kin tashi lafiya. "? Ammi tace" gata nan dai Yanzu nake tambayar ta naga ta fad'a tsakanin jiya da yau nace ko zazzab'in dare take yi."

Cike da kulawa yace." Hanifa ko baki da lafiya ne domin na sanki da tsoron Allah kar ki cuci kanki kinji ko."

Ji tayi idonta na nema ya kawo ruwa tausayin iyayen NATA ya kamata Abbu yana sonta yana kula da ita ita kuwa me zatace da su.

A hankali tace"Abbu lafiya Lou wallahi kawai yanayin jiki da jini ne." Yace." To Alhmdullahi haka ake so." Ammi ya kalla tare da fad'in "Ki had'a mana abun kalaci."


Ammi tace "Yanzu zan hada insha Allah." Shitu gurin yayi Nasir nata satar kallon Hanifar yana so su ke'be da Ita domin ya samu damar jin abunda ya futar da ita Cikin daren jiya.


Had'a ido sukayi dashi tayi saurin sunkuyar da kanta cike da rashin Gaskiya Nasir ya share kamar be ga abunda tayi ba yace." Gimbiya babu gaisuwa ko."?

Cikin ya'ke tace"Ya Nasir ina kwana."! Yace." Lafiya lau fatan Kin tashi lafiya."? A hankali tace'lafiya lau wallahi." Hafiz ta gaisar ta mike daga gurin daki ta shiga ta kudinduno hijab dinta na jiya ta futa waje dashi bata yi wata-wata ba ta zuba masa ruwa da klin ta koma Cikin rumfar ita duk dubarar ta idan hijab din ya jiko cikin ruwan klin k'amshin turaran Khalid dai baje bata san shi wannan turare na MASHAHURI ko sa za 'a wanke kaya sau Dari k'amshin yana nan tunda ya Riga ya kama jiki.


Kurbar kunun take yi. Tana had'awa da soyayyan d'ankwalin Hausa a bakinta ci kurrum take ba don dad'i ba tunanin Khalid duk yafi yawa cikin zuciyata.

*****

Khalid kuwa ko da ya tashi da asubah yayi sallah kwanciya yayi kan abun sallahr wani baccin ya 'kara daukar shi misalin takwasa da rabi karar wayar shi ya farkan dashi.

Mik'ewa yayi zaune da alamun bacci a donshi ya dauki wayar yana duba me kiran gefe guda kuma yana tunanin Ashe jiya ya manta bai kashe ta ba, numbar ce babu suna kamar kar ya daga saboda wani irin haushi yaji lokacin da ringing din ya tashe shi daga daddad'an baccin da yake a kasalance ya d'aga wayar gami da karata a kunne yace." Helo."

Daga d'aya 'bangaran yaji muryar hamshakin mutum mun yana fad'in"Ranka shi dad'e mahadi me dogon zamani."!!

Khalid yaji wani banbarakwai domin muryar mutumin ta nuna ta babban mutum ce. Yace." Tare da naka ranka ya Dade."!


Alhaji Salisu yayi dariya irin ta manya yace." Aikine ya samu yanzu nake so ka shiga studio ka tsaya ka baje basirar ka da Allah ya baka ina so ka wa'ke min shugaban 'kasar nan wato General *'Dalhatu Zarewa* Idan wa'kar tayi dad'i kuma ta zaga lungu da sa'ko na ko wace nahiya ni zanyi maka kyauta ta ban mamaki.!"


Khalid ya d'an bata fuskarsa jin abunda mutumin yake cewa ko wa ya fad'a masa don kudi yake wa'ka oho!!! Yace." Ina so in san kai d'in wanene? Kafin in shiga studio a kanka."!


Alhaji Salisu yayi dariya irin ta manya yace. "Nine senotar Alhassan Khamis." Khalid yace."Na gane Yallab'ai Hak'ika kai din ba 'boyayye bane kowa ya sanka saboda yanda kake bawa 'kasarka gudumawa amma ina in Sanar da kai cewar ni Khalid Alhaji Tijjani Canji bana wa'ka don kudi ko wani mulki har kullum ina fad'a cewar wa'ka ra'ayina ce kuma ban mai da ita Sana'a ba."


Alhaji Salis yace." Da kyau jarumin namiji haka ake son maza! Ka burge ni da wannan a kidar taka ina sauraron ka insga Allah."

Khalid yace."Kar ka damu insha Allah zan wa'ke mai girima shugaban kasa kamar yanda ka bukata kuma bana bukatar ko kwabo." Alhaji Salis yayi godiya sannan suka yi sallama.


Khalid kuwa kashe wayar yayi har yayi nufin mik'ewa sai ya koma ya zauna cikin zuciyarsa yana fadin"Bari kawai ya goge pictures din Yarinyar nan tunda ya samu sassaucin abunda yake damunsa


Ma'adanar hotonan ya shiga ya dara kokarin gogewa hannunsa ya cire da sauri ya tsurawa jikinta kallo a take jikinsa ya fara kyarma ya dinga duba pictures din yana sakin zazzafar a jiyar zuciya Abunda yayi ta ya'ki dashi jiya shine ya dawo sabo fill kwanciya yayi 'kasan d'akin kamar wani maraya yayi lamo! Yana kallon pictures din Hanifa da siffoffin jikinta suke so su haukatashi."!!



*_Yanzu a ka fara!!!!."_*





*_Shin wai yaya take ne? Khalid din ne ko kuma Hanifar ce? Waye zaiyi winning din d'an uwansa shine wace irin bada'kala ce zata faru anan gaba? Shin Abbu zai amunce ya bawa Khalid auran yarinyar Hanifa kuwa? Shin Mamy zata amunce da Hanifa a matsayin yarinyar arzikice ko kuwa Nasir zai samu nasarar auran Hanifa ko kuwa shin Hanifa zata cikawa iyayen ta alk'awarin da ta daukar musu ko kuma zata bujere!? Wai!!!!!!! Akwai chakwakiya anan gaba, littafin MASHAHURI yanzu aka fara domin wannan sharar fage Ku maza Ku garzayo Ku biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan accont din 0542382124........ BINTA UMAR GT BANK...... ko kuma Ku same ni ta wannan numbars _08089965176_07084653262 insha Allah zan fad'a muku yanda zaku biya kud'in karatu, taku ce a ko da yaushe BINTA UMAR ABBALE๐Ÿ˜Š_*








*28/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/28, 9:11 AM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*





*_Attentionโš _*





*_Kada ka/ki biya wani ko wata kud'in wannan novels d'in da sunan zasu tura muku complete daga baya idan aka samu akasi basu tura muku complete din ba kuzo kuyi min wata magana wacce hankali da tunani bazai dauke ta ba, har kullum ina fad'a cewa duk novels dina mallaka ta ne babu Wanda na mallakawa shiyasa sam! bana maraba da wad'anda zasu zo da fuska biyu Idan har ka/ki san da cin amana zaka zo gurina to don Allah kayi hakuri kar kazo duk da haka nagode da 'kauna, akwai mutanan da suke zuwa suna biyan kud'in novels dina a wasu gruops daga baya idan basu samu complete ba sai su dawo gurina suce wai sun tura wani kud'in don Allah inyi hakuri in basu littafin ni sai nake ganin hakan kamar rainin hankali ne to don Allah masu yi min haka kuyi hakuri Ku daina duk wacce take sha'awar karanta novels dina ni ya kamata tazo ta biya hakkina ta biya kud'in karatu ni kuma in turo mata haka shine kwanciyar hankalina daku gabad'aya, don haka duk Wanda yake bukatar cigaba da karantar wad'annan novles d'in..............._*


*_1 NANA KHADIJA_*
*_2 YARO DA KUDI_*
*_3GIMBIYA BALARABA_*
*_4 BABBAN YARO_*
*_5 TSANTSAR BUTULCI_*
*_6 MASHAHURI_*

*_08089965176_*
*_07084653262_*

*_Zaku same ni da wannan numbars nawa insha Allah zaku biya ku karanta Wanda kuke so ba tare da kun ci haramun ba_*


*_Gare ku masu sai da min da novels babu abunda zance daku sai dai na barku da fad'uwar rana da hudowar ta na barku da mai sama da 'kasa shine zai saka min_*
*_Ka/ki siyar min da novels dina ba tare da sanina ba Allah sai ya saka min!!_*



_*Kuyi hakuri readars Ku daina tambaya ta novels din mutane don Allah duk wacce take son wani novels taje ta tambaya a gruops zata samu*_



*_BINTA UMAR ABBALE Tana mutukar 'kaunar masoyan ta duk inda suke!๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹_*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On MASHAHURI
avatar
oumara-wassai

1 year ago

Reply

39901

Please Login or Register in order to submit comment