Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inda maganar tashi ta dosa ba shidai kawai yana 'kokarin nusar dashi cewar abunda yayi bai dace ba.


Khalid mota ya shige cikin zafin zuciya yayi ribas ya dawo da baya da gudu ya shiga cikin kwantaccan ruwan nan Yayi wani irin fallatsi a jikin Abbu wannan karon hadda fuskarshi da daddumar dake hannun shi duk sun b'aci da ruwan dauda Wanda ya fara sanja launi, babu inda bai 'baci ba a jikin Abbu.

Khalid ya zuge glass din motar shi cikin isa da ginshera yace." Tunda nace kazo ka rama ka'ki to na kara wani duk sanda kayi niyyar rama abunda nayi maka ina jiran ka, ya kalato miyau a bakinsa ya tofar a 'kasa cikin izgili yaja motar sa ya tafi.

Abbu yayi tsaye da dadduma a hannu yana tu'ajibun wannan al'amari dai-dai da agogon da yake daure a hannunsa ya jike da ruwa ko da zai duba lokaci sai da ya goge sannan ya duba Lokacin da sauri ya juya da niyyar komawa gida yana me cire hular kansa ya goge ruwan fuskar sa, da sauri yake tafiya domin isa gida ganin lokacin sallahr ya kusa domin har an fara kiran farko.


Yaran cikin unguwar suka fara binshi da kallo suna dariya suna nuna shi wani mai kaud'in tsiya a cikinsu ya fara ihu yana buga jarkar dake hannunsa wacce aka aike shi ya siyo kalanzir ihu yake yana fad'in Ya Shaik ya kamo kifi! Ya kamo kifi ni da sid'in kwano!!! Ya Shaik ni da sid'in kwano yeeeee!! Kafin kace kwabo ya sun taru a gurin suna ihu! Had'e da fad'in "Ya Shaik ya kamo kifi ko taro shi ni da sid'in kwano."!! Abbu ya dinga tafiya da sauri shi Sam wannan ihun da yara suke masa bai dame shi ba burun shi kawai ya isa gida yayi wanka ya sauya kaya kar ya rasa sallah.


Yuya guda yara suka yi har kofar gidan sai da suka ga ya shiga gida sannan suka juya da gudu suna dariya cike da nishadi, Babban abunda zai baka mamaki gami da d'aure Kai shine wasu daga cikin manya unguwa da iyayen yaran suna ganin abunda yake faruwa amma babu Wanda yayi yun'kurin hana yaran abunda suke yi wasu ma dariya suke yi domin suna mutukar adawa da zaman Abbu a unguwar a cewar su zaman shi cikin unguwar ne yasa albarka da rahama bata shigowa saboda ya kasance d'an Izalah.


Ko da Ammi taga Abbu cikin wannan yanayi jikinta yayi sanyi sosai sai suka had'u da ita da Hanifa suka fara kuka domin sun san 'yayan unguwa ne suka yi masa wannan shegantakar Ammi tayi saurin shiga kicin ta juyo ruwan zafi da sauri ta hada ta kai masa cikin band'aki ya shiga cikin sauri, sai da ya shirya tsaf kana ya futo daga d'akin sa wannan Karon ma Ammi dadduma wankakkiya ta mik'o masa ta fesa masa turare Abbu yana sa mata albarka ya futa daga gidan a gurguje.


*Wannan shine abunda ya faru tsakanin Abbu da Khalid shekara hudu da suka wuce*




*17/12/2019*



_BintuUm@rAbb@le_
[12/17, 10:12 PM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*




*FREE PEGE*




*8*


Hanifa ce ta wanke 'batattun kayan da Abbu ya cire tas ta shanye su kan igiya tanayi tana sharar hawayen tausayin mahaifin ta, tasan yaran unguwa ne suka yi masa wannan abun sosai take jin takaicin abun Dan dai kawai bata da hayaniya ne yasa take yin shiru ko kuma idan ba'kin ciki da damuwa sun ishe ta tasa kuka sai tayi me isarar ta sannan take yin shiru.


Hanifa kyakyawar yarinya son kowa kin Wanda ya rasa fara ce tas duguwa tana da fad'in 'kugu da yalwar gashin kai Hanifa tana macace mai manyan ga'bai inda Allah ya albarkace ta da manya manyan nonowa Wanda sune suka fara futowa ma kafin ta fara jinin al'ada, lokacin hankalin Abbu ya tashi nan ya mike tsaye a kanta ko da wasa baya bari ta futa da mayafi dole sai hijab mai kauri baya ta'ba bari ta sanya hijab mai roba-roba saboda yanda Allah ya tsara mata hallitan jikinta, tana da wasu irin idanu nasu mutukar daukar hankalin mai kallonta idanunta basu fiye girma ba sosai dai-dai misali ni sun yi wani irin sarf ga gashin ido gazar-gazar hade da gashin girarta fuskarta tana da fad'i amma ba sosai ba hakanan hancin ta yana da tsayi dai-dai misali, babban abunda yake kara mata kyau a fuskarta shine 'karamin bakinta mai dauke da sirarar le'buna masu taushi Duk inda ake neman cikkakiyar mace mai kyau Hanifa ta kai domin ita kanta tasan tana da kyau shiyasa itama take kokarin 'boye wa cikin hijab da ni'kabi Hanifa kenan yarinya mai ladabi da hankali Hanifa saukakkiyar al'kurani ce a halin yanzu suna yin hadda ne shiyasa suke zuwa makaranta kullum da k'arfe hudu na yamma. Hanifa yanzu tana cikin shekara ta goma sha bakwai da haihuwa, Abbu jira yake kawai ta kammala karatun ta na secondary school sai yayi mata aure da mijin da ya za'ba mata.


*Wanene Khalid?*


Alhaji Tijjani Adam shine mahaifin Khalid MASHAHURI, Alhaji Tijjani hamshakin mai kudi ne mai fada aji cikin unguwa Alhaji Tijjani yana harkar canji kudi na ko wace 'kasa yana da mata d'aya da yaya uku biyu mata guda namiji shine Khalid Wanda ya dauki son duniya ya d'ora a kanshi
Khalid baya ta'ba yin laifi gurin shi gashi dai shine 'karami cikin yayan shi amma kamar shine babbansu saboda yanda yake basu doka da oda komai suka yi ba su iyaba tun yana yaro yake iko dasu Idan sunyi magana Dadyn nasu yace." Ai shi namiji ne a cikinsu dole ya zama wakilinsu wataran kuma duk 'kankatar namiji a ko'ina ne to sai yayi jagoran ci, haka zasu hak'ura su kyaleshi yayi tai musu masifa da iko ko kudi suke so gurin mahaifinsh to sai sun bi ta kan Khalid sannan zasu samu, da suka gane haka sai suke lalla'bashi tun da sun lura shi mai son girma da son a dinga kwantar masa da kai.


Khalid yana da mutukar izzah da ta'kama idan ba'a fada maka ba sai kace ya had'a dangataka da jinin sarauta ko kad'an basu da ala'ka da sarauta kawai abun a jinin sa yake, duk da wannan halin nasa na jin kai baya da wulakanci kuma bashi da rowa komai nashi na abokai ne haka suke cika d'akin shi sosai suci su sha su tafi dana tafiya, Khalid tunda ya taso yake da ra'ayin ya zama mawa'ki sosai yake da su a rubuce kusan guda bakwai a halin yanzu ya futar da guda biyu Wanda sukayi mugun dad'i da ma'ana gashi sun karbo a gurun jama'ar gari mussaman wak'ar shi ta biyu mai taken *Kwalelen Ku* sosai wa'kar tayi matasa da 'yan mata suna jin dadinta saboda yanda yake zuba kalaman soyayya cikin wa'kar ko wace budurwa sai taji kamar da ita yake.


Duk Abunda Khalid ya nuna yana so iyayan shi da 'yan uwanshi suna so suna Goya masa baya shiyasa yake alfahari dasu a duk inda ya shiga. Mahaifiyar sa dama ba macace mai zafi ba ita dai tsakanin ta dashi nasiha ce kullum da Jan kunne ya kula da duniya


Khalid Diploma kawai yayi ya watsar da karatun hankalinsa ya dauke kan harkar wa'ke-wa'ken sa Lokacin Alhaji Tijjani yaji babu dad'i domin yana da burin yaga Khalid din yayi karatu sosai to gudun ya 'bata masa rai ya 'kyaleshi kawai yake sakar masa kudi don kasuwa ma sai yaga dama yake zuwa idan yaje ma banda kallon 'yan mata babu abunda yake yi cikin wayar shi hotonan yan mata ne kala-kala gasunan Wanda Allah yayi masa baiwar su kwailaye da cikkakun mata zawarawa da matan aure kowa Khalid mussaman da ya fara wa'ke-wa'ke zamana har so ake a ganshi.


Khalid dogone amma ba sosai ba yana da fad'in k'irji had'e da murdadan jiki gab'obinsa duk a bude suke bashi da haske sosai amma yanayin Hutu da kwanciyar hankalin da yake ciki yasa ya zama fari hade kuma da had'addun Maya Mayan da yake shafawa a jikinshi Khalid yana da kyau da shiga zuciyar mutum yanayin yanda yake magana sanyi-sanyi zai yi mutukar burge ka Ammafa Khalid mugun futinanne ne a 'bangaran mata yana da muguwar sha'awa sosai gashi Mayan nono manya ne a kirjin mace ya tsani yaga mace mai 'kananon nono ko cikin'yan matan shi yafi kula cikkayar mace duk kwailayen nan baya sauraran su sai da yaga pictures dinsu ya wuce su yana dariya tare da fad'in"Kayan takaici."!

Khalid kenan d'a d'aya tamkar da dubu gurin Alhaji Tijjani d'an canji, yanzu Khalid yana da shekaru ashirin da bakwai a duniya ya kai munzakin yayi aure amma Sam bashi ne a gaban shi duk da yanayin hallitar da Allah yayi masa ta tsananin sha'awa, kusan kullum ya kwanta sai yayi mafarkin mace haka yake tashi da gabanshi a mike dai da yan dabaru sannan yake samun sauki, duk da wannan halin da yake ciki bai matsantawa kansa lallai sai yayi aure ba, harkokinsa ne a gabanshi duk randa sha'awar shi ta dame shi kawai dai bude wayar sa Yayi ta kalle-kallen pictures d'in 'yan mata iri_iri.....To tanan yake samun sau'ki sha'awar da ta ta taso masa.
Yanzu Khalid shi kad'ai gaban iyayen sa. Yayunsa mata anyi musu aure Hafiza ta haifi 'yaya biyu Kalisat ce me haihuwa d'aya.


Gidan Alhaji Tijjani d'an canji yana gab da futa Babban titin da zai sadaka da cikin gari 'katon gidane na gaske Wanda yake dauke da masu gadi har guda hud'u saboda yanayin tsaro da kuma yanda Alhaji yake shige da fuce da kudi cikin gidan...... Motocin da suke harabar gidan sun fi biyar duk masu tsada ne Alhaji Tijjani yana da amintaccan dravar sa shine Kuma yake masa bunkice a cikin ugunwar duk wani abu da ya faru shine zai zo ya fada masa. Hamza dravar shine ya kawo wa Alhaji gulmar Abunda ya faru tsakanin Khalid din da Abbu.


Lokacin Alhaji Tijjani fad'a ya dinga yi sosai yake cewa Abbu bai isa yayi wa d'an sa baki ba lalacewa sai da ya gani cikin zuri'ar shi amma badai tashi zuri'ar ba, Hamza dravar yace." Wallahi kuwa Alhaji kasan mutumin mugun d'an Izalah ne irin masu mugun bakin ciki da kyashi game KUDI Kai kanka da zai samu fuska a gurin ka sai yazo ya kawo maka 'kauli da ba'adi Allah yace Annabi yace."


ALHAJI Tijjani yace." Haba shiyasa mana ya sanyawa yaro na ido har yana kokarin yi masa baki to Allah yasa yace zai zo min gida wallahi sai na sanya anyi masa tsirara dama irin su basu da amfani cikin Al'umma.


Hamza dravar ya dinga dariya cike da nishadi yace." Alhaji ai ba sai ka sanya ba mu da kanmu zamuyi masa tsirara mu sa yara su raka shi da dutse."


To tun daga wannan abunda ya faru Alhaji Tijjani ya kara bawa Khalid Lasisi gami da d'aurin gidi cewar duk wanda ya ta'bashi cikin unguwa kar ya saurara masa A wannan lokacin ne kuma su Khalid din suka je gurin Abbu da nufin ya koya musu ilimin jima'a don tsabar tantiranci kuma duk Khalid din ya shirya plan din domin ya 'batawa Abbu rai.


*Wannan shine abunda ya faru, Yanzu za mu koma ainihin labari*







*18/12/2019*


_BintuUm@rAbb@le_
[12/18, 9:22 AM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*




*FREE PEGE*



*9*



Rai a'bace Nasir ya shiga dakin da Abbu yake ya same shi a zaune kan dadduma hannunsa rike da wani k'aramin littafi irin na addini.
Abbu ya aje littafin hannunsa ya kalli Nasir din a nutse yace." Haba Nasir kayi aiki da hankali mana ka dinga sassauta wa zuciyarka kan abunda bai kai ya kawo ba, idan kace zaka biye masa to kai ma kazama Mara d'a'a da tarbiyya kenan? Kar ka kuskura ka tanka musu ka kyalesu idan duniya ce duk zata koya musu hankali ni dai duk cikinsu babu Wanda zan yiwa baki a cikinsu amma fad'ar Annabi Muhammad (Slw) gaskiya ne cewar duk abunda ka shuka shi zaka girba idan sharri ne ka girbi sharri idan alkairi ne ka girbi alkairi, ni dai nasan tarbiyya da na baku saboda haka duk wani Abu na cin mutumci da jama'ar ugunwa suke min cikin Ku babu wanda na amunce yace zai dauki fansa."

Nasiru jikinsa yayi sanyi jin nasihar Abbu kullum hakace take kasance wa a tsakaninsu dashi Sam baya bari ayi rigima dasu a cikin unguwa tun suna yara idan suna fada da yara suka cuce su Abbu baya bari su rama, Nasiru yana bala'in tausayin Abbu ta inda yake addu'a gurin Allah da ya huwace masa yayi arzikin da zai dauke Abbu daga cikin unguwar ya huta da ganin wannan 'kaskanci.

******
Hanifa ne da Asalamiyya can tsallaken titi suna so su tsallaka titi su isa gida hadari ya had'o sosai gashi ana wata irin iska mai 'k'arfi mai tada 'kura ledoji sai yawo suke a sama.
Hanifa duk jin ta take a takure dalili iskar da akeyi duk tabi tasa hijab din jikinta ya manne a jikinta shatin jikinta duk sun bayyana shi kanshin ni'kab din sama yake yi yana kwancewa tana sake d'aure wa, titi ta kalla manya motoci da 'kananu mashina da a dai-dai sahu suna ta wuce wa a lokacin kowa ko 'kari yake ya isa gida kar ruwa ya jinbgeshi.

Jin an fara yayyafi ne yasa Hanifa kallon Asalamiyya tace" Kinga ni ko an fara yayyafi dama nace miki mu bari tukkuna ruwan ya dauke sai mu futo wallahi ina jin tsoron dukan ruwa a jikina domin yana sani zazzab'i kawai kizo mu koma cikin makaranta."


Asalamiyya tace"Ai tunda muka futo wallahi sai mun isa gida humm wai mu koma makaranta to kika San sanda ruwan zai dauke idan muka Kom....... Kafin Asalamiyya ta rufe bakinta ruwa ya kece da k'arfin gaske! Hanifa ta waiwaye ko ina babu gurin mafaka sai shagunan mutane Wanda a lokacin duk maza sun shiga sun fake gudun dukan ruwa! Ita kanta Asalamiyya ta tsorata da yanda ruwan yake zuba da k'arfi tuni Hanifa ta fara matsar hawaye ta tsani dukan ruwan sama gashi saboda rashin imani masu ababen hawa sunki su bari su wuce

Wata lafiyayyar mota ce tazo ta gifta su da gudu. Abbakar yayi saurin Kallon Khalid da yake driving yace" ,Khalid please koma da baya don Allah 'kanwata Asalamiyya gasu can tsaye ruwa na dukan su.

Ya mutsa fuskar sa yayi a hankali yace." Kace ruwa na dukan su ita da waye ne ni fa kasan ba kowa ne tarkace na dauka a cikin mota na ba."

Abbakar yace." Ita da 'kawarta ne please Handsome muje don Allah taimako zaka yi kasan tana da Asma Kuma idan ta tashi muna shan wahala wallahi."


Khalid ya fara dawowa da baya-baya har ya isa inda suke tsaye, Abbakar ya zuge glass din motar Wanda ya kasance me duhu sosai, Asalamiyya na ganin yayanta ta saki a ajiyar zuciya hannun Hanifa ta rike tace Ya Abbak bude mana don Allah mu shiga ruwa sanyi nake ji."!! Da sauri ya bude masu gidan baya, Asalamiyya tayi saurin shigewa, Hanifa na kokarin shiga suka ji muryar shi yana fad'in "Wannan yarinyar kar ta sake ta shigar mota da wannan 'bakin abun na fuskarta."


Abbakar yasan halin Abokinshi idan ya fad'i magana baya karya ta, da sauri ya kalli Hanifa dake tsaye ruwa na dukanta sai makyarkyata takeyi yace/"Hanny cire wannan abun ki shigo muje gida dama kuma ya ji'ke da ruwa."


Girgiza kanta tayi tana jin wani irin fad'uwar gaba ganin mutumin da take ba'in so duk duniya wato Khalid ita dai Allah ya d'ora mata sonshi, a hankali tace"Ya Abbakar kuje kawai Abbu ya hanani cerewa." Cike da mamaki! Ya d'ago kansa yana kallonta dama tunda yaji Abbakar ya ambaci sunan Hanny ya fahimci yarinyar ce, wato za'a taimake ta saboda tsabar taurin kai irin nata ta gwammace ruwan yayi ta dukanta a kan ta bude fuskata.


Motar yq bude ya futo ruwa ya fara dukan jikinshi bai damu ba ya zagayo inda take tsaye, tun kafin ya 'karaso ya 'kurawa kirjin ta ido kurr! Ruwa ya jika mata jiki sosai hjib din duk ya manne mata a jikinta shatin nonowan ta duk sun futo hattada da nipple dinta sai da suka mike ga Kansu nan yana gani wata irin ajiyar zuciya ya sauke muguwar futinar shi ta motsa lips dinshi yasa a bakinsa ya 'karasa da sauri ya fuzge ni'kab din yana watsa mata kallon dame kika fi sauran mata.

Hanifa ta takure jikinta tana kauda fuskarta tsoro duk ya shigeta kallonta yake daga sama har 'kasa She is beautiful girl!! Zuciyarsa yake ayyana abubuwa da dama a kanta sosai yanayin yarinyar yayi masa babu abunda yafi daukar hankalinsa a jikinta irin Girman nonowan ta gasu masu fad'i da tsini ji yake kamar ya ta'basu Yanzu ya fahimci Abunda yasa Ya Shaik din yake kaffa kaffa da ita Saboda tsarin jikinta. Tsaki yaja ya bar gurin.

Mota ya bude ya zauna mazaunin sa, wayarsa ya dauka ya bude camera sosai ya saita inda take tsaye ya dauke ta a hoto kusan guda uku Abbakar din da Asalamiyya da ita kanta Hanifa basu komai ba, a guje yaja motar sa suka bar gurin kamar walkiya......... Hanifa ta bi motar da kallo wasu irin hawaye masu d'umi suna ziraro mata a fuska.







*8/12/2019*

_BintuUm@rAbb@le_
[12/18, 8:57 PM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*





*FREE PEGE*




*10*





Hawaye ne kawai yake zubo mata saboda tsabar bakin ciki da takaici! Babban abunda ya d'aga mata hankali a yanzu shine ni'kab din ta da yake hannu shi gashi ya tafi dashi, batasan abunda zata ce a gida ba, hawayen fuskarta ta share tana jin shigar wani irin sanyi a jikinta sosai take kyarma ruwa sama na zuba a jikinta. Hijab dinta ta tattare da hannunta guda ta kalli titin taga babu goslow kamar d'azu da sauri ta matsaya kusa wata mota na wuce wa tayi saurin tsallake wa tana hamdala cikin zuciyar ta, kai tsaye layin su ta shiga cikin sauri sauri take tafiya Lokacin ruwan ya fara yin sauki mutane sun fara futowa mussaman masu Sana'a cikin unguwar.


Motar d'azu ta gani a fake a 'kofar gidan su Asalamiyya tayi saurin kauda kanta tana jin matsanancin fad'uwar gaba.

Khalid ya futo daga shagon Mobson da key a hannunsa ya ga gilmawar ta wani irin mayen kallo yabi bom-bom dinta dashi yanda suke wani irin motsi duk shatin su sun futo dalilin ruwan da ya ji'ka mata hijab, ita kanta tana jin yanda suke motsi don na yanda zatayi ne taci sa'a ma babu mutane sosai a unguwar saboda ruwan da akayi da tasan sai sunyi mata ihu!


Mota ya bud'e ya shiga jikinsa duk yayi sanyi masifaffiyar sha'awar yarinyar yake ji a jiki da jininsa.

Wayar sa ya bude hannunsa na kyarma ya fara duba pictures din da ya dauketa d'azu, lafiyayyar ajiyar zuciya ya sauke lokacin da idanunsa suka yi masa tozali da had'adadu cikakkau lafiyayyyn Brest dinta. Ya dinga sakin wata irin ajiyar zuciya yana cije lips d'insa gawurtaciyyar sha'awar ta na kara nunkuwa a cikin zuciyar sa.



Gefen fuskar ta ya tsurawa ido inda wani lafiyayayan gashi ya kwanta sai yaji yana sha'awar ganin fuskarta domin d'azu Sam bai tsaya ya kalle ta ba, wannan hoton kuma ta juya fuskar ta can ya d'auke ta.


Gefan Le'bunanta ya tsurawa ido yana makyarkyata! Da sauri ya d'ora fuskar shi kan scerrn din wayar inda saitin nonowan ta suke ya hau goga fuskarsa yana sakin nishi.



Tunda yake kalle-kallen pictures din 'yan mata iri-iri bai ta'ba hauka cewa irin na yau ba Hanifa ta gama rikita shi da tsarin hallitunta a halin yanzu babu wata 'ya mace da yake sha'awa sama da ita, da kam baya sha'awar zina ko kad'an amma yanzu ji yake yi zai iya yin sex da yarinyar mutukar zata bashi had'in kai shi kuma zai sakar mata kudi sosai zai tsaya mata a komai na rayuwa burin shi kawai yaji shi a jikinta hannunsa na lallaya 'kawatattun nonowan ta masu rikita masa lissafi

*Ni kam nace wai Khalid ka mance Yarinyar 'yar babban ma'kiyin ka ce kamar yanda ka fad'a Ya Shaik*

*****

Cikin siriryar muryar ta tayi sallama cikin gidan Ammi ta amsa da sauri hade da le'ko da kanta ta window tana mamakin Hanifa ta tawo cikin ruwa, nan bakin kofa ta tsuguna tana cire safar da take 'kafarta wacce ta jike jagab da ruwa ta cire hijab dinta da yake d'igar da ruwa kan igiya ta rataye.


Ammi tace"Yanzu Hanifa don rashin hankali cikin ruwa kika tawo mai makon ki bari ya tsagaita tukkuna."

Turo baki gaba tayi cikin shawaga'ba tace"Ammi to a ina zan fake ko wane guri cike da maza ai tare muka tawo da Asalamiyya ma."

Ammi tace"Lallai kun cika sakarkaru masu wasa da lafiyar Ku, idan banda rashin dubara irin taku ai sai Ku koma cikin makarantar ku bari ruwan ya tsagaita sai ku tawo gida.


Hanifa shiru tayi tana tutturo bakinta! Ammi tace"Wuce maza ki cire kayan ni nayi mamaki ma da baku had'u da Abbu ba domin yanzu yayi alwala ya futa."

Tace"Ammi kin san hanyar ba d'aya bace tunda massalacin yana bayan layi." Ammi tsakar gida ta futa tana ta faman fad'a kan Abunda su Hanifa suka yi na tawowa cikin ruwa .


Riga da zani ta sanya a jikinta ta futo da ji'kakkun uniporm din ta zuba su a bokitin da suke yin wanki ta dauki buta ta fara d'aura alwala I dan ta gabatar da sallahr sai ta wanke su domin dasu zata je gobe idan Allah ya kaimu.


Cikin Uwar d'aki ta shiga tw shimfid'a dadduma a nutse ta sanya dogon hijab dinta ta tada sallah bayan ta idar tayi azkar kamar yanda ta saba tayi addu'oin da Abbu ya koyar da ita ta shafe fuskarta, abun mamaki sai ta gaza tashi daga gurin ta fad'a tunanin abincin zuciyar ta wato Khalid lumshe idonta tayi tana kara tunano suffarsa da yanayin sa da yanda yake magana sanyi-sanyi wani irin shauki ya kama ta lumshe idonta tayi hade da kifa fuskarta jikin gadon Ammi tana sauke wata irin ajiyar zuciya ta tsantsar kaunar Wanda bai san tana yi ba ikon Allah kenan.

Ammi ce take'kwala mata kira tana daga kicin take fad'in"Hanifa kizo ki dauki abunci ko." Inaaa! Hanifa batasan tana yi ba tana can tunanin Khalid *MASHAHURI*

Ammi ta kira Hanifa ya kai sau biyar shiru Ammi tace"Kadai yarinyar har tayi bacci? Abunci ta fara d'auka tana shiga dashi cikin. Ta d'aga labulan d'akinta tana fad'in"Hanifa ke Hanifa."!

1 Comments On MASHAHURI
avatar
oumara-wassai

1 year ago

Reply

39901

Please Login or Register in order to submit comment