Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi suna d'aukar shi a hoto da wayoyin su. Yana sanye da 'k'ananun kaya wando jins Dan gasken da wata irin d'amammiyar shart wacce ta futo masa da ainihin zatin sa da sufar jikinsa ta mazanta ka kanshi sanye da fecing cap me tambarin tutar 'kasar amuruca kafarshi sanye da booth me mugun kyau da tsada sosai yayi kyau ba 'karami ba kafad'ar shi rataye da wata irin jaka, da Alama yayi shirin barin garin ne.


Ji tayi tana hard'ewa ta diririce matu'ka zuciyar ta na d'as!d'as!d'as! ta 'kura masa fitunannun idanunta da suke sakaye cikin ni'kab.

Yana dariya ya d'ago kanshi karaf! Suka had'a ido da ita, take ya gimtse da dariyar da yake ya bita da wani mayen kallo kurrr! Ya ke kallon duk wani motsin ta har ta 'karaso gurin.

Wuf! Ta fad'a cikin gidan su Asalamiyya tana sakin wata irin shegiyar ajiyar zuciya.

Lumshe idonsa yayi bayan yaga shige warta take ya nemi nutsuwar sa ya rasa sosai Yarinyar Shaik take so ta dagula masa lissafi masifaffaiyar sha'awar shi ta motsa masa mussaman yanzu da ya 'kara tozali da abubuwan da yake mutukar so a jikinta.

Hannuwan sa ya d'aga musu yace." Please ku rabu dani haka don Allah in wuce insha Allah kai Mubson idan na isa komai ya dai-dai ta zan turo maka komai ta loptop dinka sai ka sake min a gari."


Ihu! Suka saka suna fad'in"Sai kayi mahadi mai dogon ZAMANI! Allah ya Kai ka Lafiya ya dawo mana da Kai lafiya *MASHAHURIN MAWA'KI!* tuni Mobson ya saki wa'kar shi ta *'Kwalelen ku!"* Unguwar ta d'auka! Da ihun su gami da 'karan manya-manyan sifi'kun shagon Mobson.

Abbakar ne ya bud'e masa 'kofar mota ya shiga ya mayar da murfin ya rufe suka bi motar suka yanyame ta suna masa banbad'anci shi kam hannu kawai yake d'aga musu Sam! Baya cikin hayyacin sa yaja motar ya bar gurin..... Cikin zuciyar sa yake fad'in Hak'ika Idan daukaka da shahara a duniya tazowa mutum to babu mahalukin da ya isa ya hana ta, a halin yanzu shi kam bai San iya a dadin mutanan da suke so da kaunar shi ba wayoyinsa kullum cikin kira gami da messengers Dan wasu ma baya dubawa yake goge wa kuma ba kowa yake daga wa waya ba, Shafinshi na Instagram kuwa Abun ba'a cewa komai mata da maza kowa kokari yake ya duba sa'konshi shi kam duk Abun ya soma damunshi draving yake yana lumshe idonsa da suka fara sauyawa wani abu sai tsunkulinshi yake a mararsa Yarinyar Ya Shaik ta dagula masa komai ji yayi ba zai iya draving din ba kawai ya kashe motar gefen titi yayi parking ya kifa kanshi kan motar yana sakin nishi da ajiyar zuciya lips d'insa ya sanya a bakinsa ya dan ciza da 'k'arfi! Ya saki wata 'kara! Hade da matse cinyoyinsa jin joystick dinshi tayi wani han'koro kamar zata huda wandon sa, Lokacin ne kuma yaji mararasa na wani irin daurewa. Kyarmar jiki ya fara ya dauki wayarsa da sauri ya bude glary ma'adanan hotuna pictures dinta kawai yake so ya nemo cikin dubbanin hotonan 'yan matan da suke cikin wayarsa.

Fuskan shi ya d'ora kan 'kirjinta dake jikin fuskar wayar ya fara wani irin nishi lumsassun idonsa ya bude ya 'kura wa jikinta kallo, kamar mahaukaci ya fara lasar screen din wayar inda saitin nonowan ta suke a kid'ime yake lashewa yana lumshe idonsa tare da sakin ajiyar zuciya mai zafin gaske! Abunda ya dinga yi kenan tsawon minti ashirin kafin ya fara dawowa dai-dai ya bude idanunsa Wanda suka kad'a suka yi jazur..... Kamar zai yi kuka ya kunna motar da gudu ya figeta kai tsaye gida ya koma zuciyarsa sai zagin Hanifa yake a ganinshi duk itace taja masa wannan masifar.

Ko da ya isa gida part d'insa kawai ya bude ya shiga a jigace ya had'a ruwa mai zafi yayi wanka sosai ya futo sai sannan ya samu sassauci joystick din ta rage kuzari wasu kayan ya sanja tsaf ya feshe jikinsa da tsaddaan turaran shi ya futo yana ya mutsa fuska. mota ya canza ya futa daga gidan, kai tsaye airport ya nufa.








*21/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/21, 9:49 AM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*




*FREE PEGE*




*15*


Hanifa kuwa tsaye tayi soron gidan su Asalamiyya tana sauke ajiyar zuciya hannunta duk biyun ta dafe 'kirjinta dasu sai da ta dai-dai ta kanta tukkuna sannan ta shiga cikin gidan Asalamiyya na zaune tsakar gida gabanta da plate din abunci sauri-sauri take ci saboda tasan Hanifa na kan hanya aikuwa sallamar ta taji

Tace"Yanzu fa nake zancan ki cikin zuciyata."

Hanifa ta 'karaso kusa da ita ta zauna gefan ta jikinta duk a sanyaye.

Asalamiyya tace"Wai ya naga jikin duk babu kuzari ne."? Lumshe idonta tayi a hankali tace"Asalamiyya ina masifar son wa'kar nan wallahi."

Dariya Asalamiyya tayi tana sauraron tashin wa'kar 'Kwalelen ku kamar a cikin gidan a kunna.

Tace"MASHAHURI kenan Khalid yayi a rayuwa wallahi nima idan ina sauraron wa'kar nan ji nake kamar dani yake."

Hanifa ta zame ta kwanta gefan tabamar tana lumshe idonta. Cikin mamaki Asalamiyya tace"Meye haka kuma kika kwanta yau fa ma inajin a makare zamu shiga makaranta domin time ya wuce sosai."

Idonta a lumshe tace"Asalamiyya jikina duk a mace yake ni kam yau bazan je ba muyi zaman mu a nan har a tashi dama kuma kinga mun makara."


Cike da d'umbin mamaki Asalamiyya take kallonta Hanifa da bata ta'ba fashin makaranta ba yau ita da bakinta take cewa bazata je ba Wanda ko rashin lafiya take bata FASA zuwa makaranta gaskiya abun ya bata mamaki!

'Kura mata ido tayi tace"Ko dai ruwan jiya ne ya saki zazzab'i naga dai ko ni da nake da Asma ban lanjare ba sai ke."!

Idonta a lumshe tace"Um!um! Asalamiyya sonshi ne kawai yake nema ya tarwatsa min zuciyata."

Asalamiyya ta 'kara shiga cikin mamaki! Yau Hanifa ta fad'a cikin kogin so lallai abun babba ne wannan guy da yayi nasarar sace zuciyarta yayi wuta sosai!


Bude lumsassun idonta tayi ta kalli Asalamiyya da ta zuba mata ido. Tace"Wai meye kike kallona ne."!?


Asalamiyya tace"Ba dole in kalle ki ba naji wani Abu banbarakwai don Allah tashi ki fad'a min wane guy ne ya sace miki zuciya lokaci guda."


Hanifa ta mike zaune kamar wata 'yar maye sai lumshe idonta take yi ni'kab din fuskarta ta cire ta jefar ta cire hijab din shima ta aje, a hankali tace"Umman ku fa." ? Asalamiyya tace"Ta tafi gidan suna."

Gyara zama tayi sosai tace"Asalamiyya ke 'kawata ce wacce na amunce da ita zan iya fada miki duk sirrina wallahi ina bala'in sonsa har ina jin zuciyata tana yi min wani irin nauyi idan na tuno shi bansan ya zanyi ba."

Asalamiyya tasa dariya hade da tafa hannu yace"Wai waye wannan mutumin ne." A hankali tace"Shine na jiya Wanda yace bazan shigar masa mota ba shine ya cire min ni'kab dina guy nan da nake ganinshi na zuwa gurin Ya Abbakar yanzu ma da zan shigo na gansh....... Asalamiyya ta katse ta ta hanyar d'aga mata hannu bakinta na kyarma tace"Wai kina nufin Khalid MASHAHURI ko me."!?

Girgiza kanta tayi cikin rashin sanin abince cewa ita sam bata san sunan sa ba.


Asalamiyya ta cigaba da cewa "Lallai Hanifa kin d'aukowa kanki dala ba gammo tabdijam wallahi ina me baki shawarar tun wuri ki aje wannan mafarkin naki a gefe domin ko shakka babu Khalid bazai taba sauraron ki ba ballatana ya aure ki, saboda yayi miki nisa sosai kudi ne da uban shi kamar hauka had'addan 'yan mata ma Wanda suka fiki aji da kudi da waye wa suna kai masa Kansu baya kulasu sai ke! Tabdijam wallahi ki cire shi daga zuciyar ki tun wuri bayan nan kuma ke kanki kinsan Abbu yanda yake da tsantsane kin San ba zai ta'ba yarda ki auri mawa'ki ba."


Hanifa ta bude idonta sosai tana kallon Asalamiyya yanzu duk ta fahimci inda magar take tace"Asalamiyya kina nufin kice min shine yayi wannan wa'kar da muke saurare yanzu."?

Asalamiyya tace"Au! Ke da baki sani ba shine yayi ta ko sati guda bata yi ba gashinan ta baza duniya."!

Zazzafar ajiyar zuciya ta sauke tace"Kinsan Allah Asalamiyya idan ban auri guy nan ba zan iya kashe kaina saboda yanda nake jin sonshi a jinin jikina ji nake yi kamar shine mahadin nuffashina wallahi Abbu yayi ganganci aura min Ya Nasir kashe shi zanyi. "!! Ta 'karasa maganar ta wani irin huci!


Asalamiyya tace" Hanifa kin San kuwa abunda kike fad'a."! ? Kamar wata Mara hankali tace "Oh ni dai na fad'i Abunda yake zuciyata ko da Khalid bazai aure ni ba kamar yanda kika fad'a tom ni na gwammaci inyi ta zama babu miji kan in auri wani daban."


Gyada kai kurrum Asalamiyya take yi cike da mamakin maganganun Hanifa tabbas so bashi da hankali dubi yanda yake kokarin tubarar da kintsatstsiyar yarinya 'yar gidan malamai ga ba da baya. Tace"Ni kam ina baki shawara da ki bi komai a hankali kar ki tsawwala kan Wanda bai San kina yi ba, kinga nima na fad'a miki abunda na sani ne a game dashi Khalid din kuma zakice na fada miki gwara kawai kiyi wa iyayen ki biyayya."

Kwanciya tayi tana ta'be baki Asalamiyya tace"Yanzu 'karfe nawa."? A gogon dake da daure s hannunta ta duba tace"uku shaura." Asalamiyya tace"Kinga akwai sauran lokaci ki tashi mu tafi."

Asalamiyya nifa bazan je wallahi sai na daina jin abunda nake ji a jikina domin ko naje makarantar ba iya zama zanyi ba, idan kuma ke zaki je kije ki dawo ni inan ina jiran ki dama banaso in daina jin wa'kar nan." Tsakinta da Allah take fad'in maganar.


Asalamiyya tace"Hanifa kiyi wa Allah da mazonsa ki tashi mu tafi."

Baya ta juya mata alamun baza ta tashi ba, Asalamiyya ta mike da sauri had'e da daukar Jakarta ta rataya a kafad'a ta zura takalimta tace"Ni na tafi ke kuma Allah ya shirye ki."


Murmushi kawai tayi mata ba tare da ta juyo ba tace"Idan Malam Ahamad ya shigo kice bani da lafiya ina zazzab'i."

Asalamiyya tana tafiya take fad'in"Wallahi baza ki sakani inyi 'karya ba."

Asalamiyya na futa ta lumshe idonta tana cigaba da sauraron wa'kar *'Kwalelen ku!* da take tashi daga waje wani irin tsumuwa jikinta yake yi tana tunano suffofin Khalid din had'e da yanayin muryar shi kai dadin sauraro.


*****

Khalid na jirgi yana faman danne-danne a waya duk ya rasa abunda yake damunshi, wata kyakyawar Yarinyar ce ta taso daga inda take a zaune ta dawo kusa dashi tana le'ken wayar hannunsa.

Pictures din 'yan mata ta gani had'addu. Cikin zazzakar muryar ta tace"Baby ya kake ya jin dadin ka."


D'ago kanshi yayi yana watsa mata wani kallo fuskarsa babu walwala ko kad'an, 'k'irjinta ta k'urawa ido Wanda suka bullotso sosai sakamakon irin rigar da take jikinta ajiyar zuciya ya sauke yace." Lafiya Lou ya kike kema ya jin dadin ki."?


Fari tayi da idonta tace"Baby ai kune jin dadin namu Wallahi tun da ka shigo naji wata irin kasala ta lullub'e ni wata irin sha'awar ka ta kamani."

Lumshe idonsa yayi ya bude su kan nonowanta sune kawai suka fi daukar hankalin sa a jikinta

Ganin Yana kallon k'irjinta yasa ta fara gantse-gantse tana kusanto wa jikinsa. Hannu ya d'aga mata tare da fad'in"Ba sai kin matso ba idan kika tsaya nan gurin ma ya isa."!

Taji wata irin kunya ta kamata lallai guy bashi da kyau! Amma da yake a bu'kace take sai tace"Haba dai baby ka bari mana gani da ido bazai gamsar da Kai ba ka ta'ba kaji laushin su."
Ta karasa maganar tana marmar da ido cikin sigar Jan hankali.

Khalid da yake a mutukar bukace yace." No ki bar abunki ba sai na ta'ba hakan ma is ok."! baki a ta'be yayi maganar.

Taji babu dad'i sosai da irin dizgin da yayi mata amma saboda rashin zuciya tace." Ok tom ko zan samu phone d'in ka."?

Kafad'a ya d'aga yana ya mutse fuskar sa yace." Is okey." Hannu ya mi'ka mata ita kuma ta mi'ka masa tafkekiyar wayar ta ya fara sa mata numbars dinshi.






*21/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/22, 6:49 AM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*




*FREE PEGE*




*16*



Wayar ta ya mik'a mata bayan ya sanya mata numbars dinshi ya kauda kansa da kanta, ido ta tsura masa kamar wata sabuwar mayya ta sauke wata zazzafar ajiyar zuciya yanda take lumshe idonta nan zaka tabbatar da cewar a mutukar bu'kace take yanayin ta duk ya sauya sai wani irin kallo take masa.

A hankali ya d'an juyo kanshi saboda jikin shi na bashi tana kallonsa sauri tayi ta dauke kanta, ya kauda kansa a karo na biyu tare da Jan 'karamin tsaki!

Duk inda ta kai da ta jawo hankalin shi ta kasa jiki a sanyaye ta bar gurin.

Tana zama a gurin zamanta ta fara duba numbar shi a whatsp aikuwa ta ganshi a guda d'aya take ta tuttura masa pictures dinta Wanda tayi tsirara da Wanda tayi su da wasu matsiyatan kaya Wanda dasu gwara babu. Tana ganin mutukar yayi tozali da 'kyataccan jikinta zai nema ta duk inda take ita kam ta Riga ta gama kwadaita dashi ganin idonshi a bude sai tayi tunanin ko d'an hannu ne sosai lamarin shi ya bata mamaki amma tayi alk'awarin zata bibiye shi duk inda yake.


*****
Hanifa kam haka ta zauna ita kad'ai cikin gidansu Asalamiyya har babarsu ta dawo ta tadda ita tayi mamaki sosai take Hanifa ta shirya mata 'karyar cewa kanta ne yake ciwo shine Abbu yace dole sai taje makaranta.


Ummansu Asalamiyya tace"Ikon Allah banda abun Abbu ya za'ayi ki iya karatu baki da lafiya Allah ya sawake sai ki bari idan rana tayi sanyi sai ki wuce gida."

Hanifa dai shiru tayi kawai tana sa'ke-sa'ke cikin zuciyar ta duk wasu zantuka da Asalamiyya tayi mata a d'azu taji sune kawai ta bayan fage, ita fa ko Khalid yak'i auranta to baza ta auri Nasiru ba shine abunda ta kudurce cikin zuciyar ta.


Sai k'arfe shida da kwata sannan Asalamiyya ta shigo gidan lokacin ma wani irin bakin hadari ne ya gangamo daga gabas hadarin dab yake da zubar da ruwa


Hanifa ta mik'e da sauri hade da rataye Jakarta Ummansu Asalamiyya tana fad'in "Ki Bari tukkuna ruwan ya sauka domin ga tafiyar sa nan kar ki Bari ya jika ki."

Hanifa tayi gaba da sauri tana fad'in "Insha Allah Umma har naje gida ruwan bazai doke ni ba."
"To Allah ya kiyaye." Abunda Ummansu Asalamiyya ta fada kenan ta cigaba da dauke kayayyakin ta da suke tsakar gidan gudun dukan ruwan sama.


Sauri-sauri take tafiya daf da ta isa gida ruwa ya kece mai mugun k'arfi Kafin kace kwabo ta jike jagab kokarin tsallaka kwata take yi ta zame ta fad'i a gurin Wanda yayi dai-dai da isowar su Nasir da Hafiz gurin. A gigice! Nasiru ya 'karaso gurin ya d'agata cak ta kike tsaye ruwa na dukan su don har jikinshi ya b'aci da ruwan kwata gurin d'agata. Cikin gidan ta shige tana zumb'ura bakinta domin wani irin haushin Nasir din take ji cikin zuciyar ta.

Jiki a sanyaye Nasir din ya bita da kallo domin ya lura da wani irin kallo da take masa Wanda bai ta'ba ganin irinshi ba a idonta.

Cikin gidan suka shiga da sauri suka bude d'akinsa suka shiga ruwa ake yi sosai.

Ammi tace"Hanifa kwana biyu wai meke damunki ne? Jiya fa Abbu yayi miki magana kan cewar idan ana ruwa ki daina gangamcin tawowa cikinsa."

"Ammi nifa ba acikin ruwa na tawo ba ruwan ma sai da nazo daf da gida sannan ya sauka garin sauri ne fa na fada k'watar kofar gida."

Ammi tace"Nayi miki 'karya kenan. "? Gyda kanta take yi tana matse hijab din jikinta Ammi tace" Ba matse hijab zakiyi ba tube kayan zaki yi gaba d'aya ki aje su can a waje dole sai kin wanke saboda ga kwata nan jikin wandon ki."

Hanifa ta fara tube kayan jikinta Ammi da sauri ta shiga daki ta dauko mata Riga da zani na atamfa da k'atuwar rigar sanyi ta mik'a mata.

***

Ana kiran sallahr magariba ruwan ya tsagaita sannan ne Abbu ya futo daga d'akinsa domin d'aura alwala.


Uniporm din Hanifa ya gani zube a bakin kofa hakan ya tabbatar masa da cewar yau ma ta bari ruwan sama ya doke ta, Abbu a rayuwar sa kwata-kwata baya son abunda zai ta'ba lafiyar Hanifa yana mutukar kaunarta da tausayin ta a matsayin ta na 'ya mace.

Alwala ya d'aura su Nasir suka futo suma suka d'aura alwala kana suka tafi massalaci duk su ukun.

Bayan sun dawo daga masalacin tare duk suka shiga d'akin Ammi dake zaune kan dadduma tana Jan carbi Abbu ya zauna a shimfid'ar shi kamar yanda ya saba, Ammi ta shafa addu'ar ta ta mike a nutse ta shiga kicin domin kawo musu abunci.


Hanifa na cikin Uwar daki ta futo jikinta sanye da dogon hijab da alama itama sallahr ta idar tsugunawa tayi gefan hanya tace"Abbu ina wuni."? Dama 'ka ida ne kullum suka idar da sallah sai sun gaisa da juna.

A nutse yace." Lafiya lau ya rashin jin ki." Sunkuyar da kanta tayi gabanta na fad'uwa addu'a take yi Allah yasa wani bai kawo musu tsegumin rashin zuwa makarantar ta ba.

Ya cigaba da cewa"Jiya kin aikata Abu anyi miki fada amma saboda taurin kanki shine yau ki shigo gida cikin ruwa Ashe bakya kishin lafiyar ki ko."?

Kuka ta fara yi tana sunkuyar da kanta kasa da dane da tuni ta fara bashi hakuri amma yanzu in banda kuka babu abunda take yi domin ita yanzu gani take yi kamar ma Abbu din ya takura mata.


Yayanta Hafiz yace." Baza ki bashi hakuri ba shine kike yin kuka." Shiru tayi tana shar'be hawayen ta.


Nasir ya kalli Abbu cikin tausayin ta yace." Abbu ayi hakuri don Allah baza kara ba."

Abbu yace. " Kai dama Nasiru sam baka son laifin ta idan tayi laifi sai kayi ta bada hakuri."

Nasir ya sunkuyar da kanshi yana murmushi.

Abbu ya cigaba da yi mata fada sosai ita kuma tana kuka Ammi na juyo su a kicin tace ai gwara haka in yaso ta fara shiga hankalinta ammafa sa'i da lokaci idan ta tuno zancan saurayin ta sai taji fad'uwar gaba.


Nasir kuwa da yaji bazai iya jurarar ganin ta tana kuka ba sai ya futa kawai ya d'ibi kayan makarantar nata ya zuba cikin bokiti ruwa ya fara ja a rijiya zai wanke.


Ammi tace" Haba Nasir ka barshi mana kazo ka ci abunci tukkuna ita da ta 'bata kayan NATA sai ta wanke abunta .


Murmushi yayi baice komai ba ya dauki jakar klin dake aje kan window ya zazzaga ciki ya fara wankinsa

Ammi gyada kanta kurrum tayi ta fara daukar kayan abincin tana shiga ciki dasu.


Abbu na zaune duk yana jin babu dad'i domin shima ba'ason ransa yake mata fada ba, kawai dai shi mutum ne da baya son yayi ta maimata magana kuma yana mutukar tausaya mata shiyasa baya son ruwa ya dake ta amma ya lura idan ba Jan ido yayi mata ba zata cigaba da aikata abunda take yi.


Ammi ta hada musu abunci tsaf! Hanifa na gefe guda na shashshekar kuka babu Wanda ya kulata nan ta 'kara yardawa zuciyarta cewar ba'asonta a gidan.

Abbu yace." Ina Nasiru ne yazo muci abunci." Hafiz ne ya leka tsakar gida ya ganshi ya zage Yana wanki yace." Wanki yake yi ."

Abbu yace." Wanki cikin sanyin ruwa ga iska tana kadawa ya aje kayan sai gobe Idan Allah ya kaimu sai ya wanke mana.

Nasir duk yana jin abunda suke cewa a nutse ya shigo dakin ya tsuguna daga bakin kofa yace." Abbu ayi min afuwa yanzu zan dauraye kayan makarantar Hanifa ne nake wanke wa saboda gobe."

Abbu ya kalleshi cike da mamaki yace." Ita da ta'bata ita zata wanke abunta maza zo ka zauna kaci abunci ka, ke kuma Hanifa tashi maza kije ki wanke kayan ki."
Ya fada yana kallonta

Hanifa ta mik'e da sauri ta futa daga dakin sai faman shashshekar kuka take yi.






*22/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/22, 8:01 AM] .: *MASHAHURI!*




*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*





*FREE PEGE*



*17*



*Khalid* na isa garin Lego's wasu abokan shi suka tare shi a babban filin jirgin na garin, kana ganinsu zaka san ba cikakkun hausawa bane saboda yanayin girman su da yanayin sutturan dake jikinsu da yanayin askin akansu haka dai wai suna amsa sunan musulmai rungume shi kawai suke yi suna murnar ganinshi tun a filin jirgin suka fara daukar shi a hoto Khalid duk ya rasa yanda zaiyi ganin irin dumbin jama'ar da suka zo tarar sa kawai sai ya fara d'aga musu hannu a haka suka isa inda wata shirgegiyar Mota take yi daya daga cikinsu ya bude masa ya shiga yayi saurin kullewa saboda ganin yanda jama'a suka yanyame motar kamar zasu cinye ta.

Nasir na ciki yana mamakin abu sosai yake mamaki yanda jama'a suke sonshi a duniya gashi akwai tsofaffin mawa'ka da suka Dade suna wa'ka basu yi suna a duniya ba sai shi da haifi shekara guda da fara wa ba, gashi duka-duka wa'kokin nasa uku ne amma yayi mamakin jama'ar da sonshi. Allah ya godewa cikin zuciyarsa yana jin wani irin dad'i cikin ranshi.


Tajo dake zaune kusa dashi yace." Wallahi banyi tsammanin zaka zo ba sosai nayi mamakin da kace min gaka nan cikin jirgi shine muka sanya ihu! Muka bazamo domin taron ka."



Cikin yanayin maganar sa sanyi-sanyi yace." Idan nace zanyi Abu zanyi ne kawai idan nace bazan yi ba bazan yi wato kai har yanzu baka gane halina ba."

Tajo yayi murmushi tare da fad'in "Halinka kuwa na gane wani bangane wasu ba."
Khalid yasa dariya hade da fashi hannu suka tafa.


Wani irin had'addan hotel suka kai Khalid wanda ya zama duk kwanan duniya naira dubu Dari ne haka suka biya na kwana ki uku domin Khalid yace." Iya adadin kwanakin da zaiyi kenan. Babu abunda babu na more rayuwa har da mace idan mutum yana so ta d'ebe masa kewa za'a turo masa Khalid kuwa yace baya buk'ata, domin shi a rayuwar shi ya tsani zina da me aikata shi

_Ni kam nace Khalid ka tsani zina da masu aikata ta amma ai kana aikata zina ta ido Wanda itama tana cikin abunda Allah ya haramta laifi tudu ne ka take naka ka hango na wani Allah dai yasa mu dace_

***
Daran ranar aka fara gudanar da shagalin buki Tajo da wasu abokansu biyu suka zo suka dauke shi cikin mota har gurin da ake gudanar da dinnar d'in.

Tunda Mc ya bada Sanar cewar ga *Khalid MASHAHURI* nan ya ido gurin ya hautsine sosai da hanayi wasu har sun fara mi'kewa da wayoyinsa mc yace." Kowa ya zauna don Allah akwai gurin da muka tanadar masa Wanda kowa dake gurin nan zai ganshi kuma ya dauke shi a wayar shi kamar yanda kuke buk'ata."

To wasu sun koma sun zauna wasu kuwa sun kasa zama maza da mata sai bangazar juna sune


Khalid na

1 Comments On MASHAHURI
avatar
oumara-wassai

1 year ago

Reply

39901

Please Login or Register in order to submit comment