Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

nifa a yanzu babu wani maganar aure a tare dani don bana sha'awar shi sai nan gaba kawai ku kwantar da hankalin Ku ni zan nemawa kaina mafuta Insha Allah. "

Cikin damuwa Mamy tace"Wace irin mafuta zaka nema wa kanka myson idan na fahimci maganar ka kana so kace zaka fara Neman mata kom......... Katse ta Alhji Tijjani yayi a hasale yace." Idan Neman matan zaiyi kud'in ki ne."!?

Hawayen bakin ciki suka fara zubo mata ta kalleshi da kyau! Tace"Alhaji da kanka kake daure masa gindi ya nemi mata a duniyar nan kana ganin yanda bakin mutane yayi yawa a kanshi wa'ka kawai yakeyi amma kowa da ya tashi budar bakinsa sai ya kira shi dan iska wannan hanyar da kake kokarin tura shi ba me bullewa bace."

Jikinsa a Dan sanyaye yace." Ni bance ya nemi mata ba, kece kika kasa fahimta ta to tunda yace akwai mu futar da ya samarwa kansa sai mu kyaleshi ni banaso a dame shi."

Shiru tayi tana goge hawayen ta, Khalid din ya Dan bata fuskarsa yace."Mamy wai meye abun kuka ne nifa ba Abunda kike tunani zan aikata ba saboda da ina sha'awar aikata zina da tuni na wuce gurin Allah ya kare ni da kuma tasirin addu'ar ki don Allah ki daina yi min kuka kinji."!

Mamy ta mike ta bar musu parlor ranta duk babu dad'i.

Shi kuwa Alhaji Tijjani cigaba da kwantar masa da hankali yayi yana fad'in ka rabu da ita zata yi ta gama burina har kullum shine kayi farin ciki a rayuwar ka, kuma duk sanda ka shirya yin auran ka sanar dani mace ko 'yar gidan uban waye zan shiga in futa in tsaya maka sai ka aure ta."

Khalid yace." Nagode dad ." tare suka nufi daining suna tattaunar maganar yau Mamy tayi fushi kowa da kanshi ya hada abincin sa.

*****

Khalid sha'awar da ya yanke shine kawai zai sanya Abbakr Dole ya kawo masa Hanifa d'akinsa ya kalle ta babu kaya a jikinta a watar sa yana ganin Idan ya samu wannan nasarar sha'awar ta da take sasakar sa zata rabu dashi amma baya jin ko da wasa zai iya kusantar ta ko ya ta'ba jikinta domin yana ganin yarinyar Sam ba tsaransa bace

9:00 na dare ya shiga unguwar kai tsaye shagon Mobson ya nufa guy na ciki yana shirin futa club domin shi yafi ma Khalid din budewar ido tunda yana ta'ba shaye-shaye gami da neme-nemen mata Duk yanayi kawai dai bayayi cikin unguwa ne sai ya futa can wajan gari yake barikinsa.

Yana ganin Khalid din ya bashi hannu suka tafa Mobson yace." Yanzu nake shirin futa wallahi."

Khalid ya mutsa fuskar sa yake yana bin dakin da kallo kafin ya samu gefen kujera ya zauna yace."Kwananan zan daina shigowa dakin ka tunda baza ka futar da Wannan lalattun kujerun ba kaje ka sanja wasu u kullum kai kud'in ka na bariki ne da yan iskan mata."

Mobson yace." Haba Handsome kai nake jira ka sanja min wasu fa." Hararasa yayi yace. " idan nine zan sanja maka to sai dai kayi ta barin dakin naka a haka dube ka gayu an sanku ba'ason makwancin ku ba."
Mobson na dariya ya bashi hannu suka tafa kafin yace." Wai meye labari ne."? Lumshe idonsa yayi yace." Naga unguwar nan taku ina da masoya sosai ko wane bango na duba hotona ne nagode sosai nasan duk kokarin Ku ne."

Mobson yace." Haba Guy ai duka an zama d'aya wallahi kai din ne Dole a soka saboda yanda Allah yayi maka baiwa sosai babu shakka kana da masoya kuma kana da makiya ko a d'azu sai da akayi fada duk akan ka yaran unguwa sun burge ni da suka wulkanta mutumin Ya shaik ya fara wuce gona da iri."

Khalid ya gyara zamansa yana kallon Mobson din yace."Wai meye ya haddasa rigimar to."!?

Mobson ya kwashe duk abunda ya faru ya fad'a masa. Siririn sajan shi ya shafa yana sakin wani killer smile yace." Narasa abunda na tsarewa Ya shaik a gari, ko ni kadai ne mawaki a duniya ko kuma wa'ka haramunce kawai don yana ganina Cikin unguwar ne shiyasa ya raina ni amma ko da wasa akace ya shiga hurumin wani abokin aikina zai kwashi kashin sa a hannu wallahi ni ma naji dadin abunda suka yi masa."!! Ya k'arashe maganar yana tab'e bakinsa.

Mobson yace." Wallahi nake fada maka yarinyar shi da yake tattali itace ta futo aikuwa yara suka yi mata wanka da ruwan kwata." Hahahahaha ya 'karashe maganar yana dariya hade da dukan k'afafun Khalid din.

Murmushi ne a fuskar shi Wanda ya "kara futo masa da gangariyar Kawun shi ya kalli Mobson d'in cikin yanayin maganar shi yace." Ka kyalesu daga shi har yarinyar tashi yanzu a tafin hannuna suke tunda suka sake suka shigo hurimi na idan baiyi wasa ba sai na zubar masa da ragowar mutumcin sa da wasu daga cikin mutanan unguwa suke gani............

*26/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/27, 9:25 AM] .: *MASHAHURI!*

*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*FREE PEGE*

*27*

Mobson ya kalleshi cike da mamaki yace." Kana nufin akwai wata ala'kane a tsakanin ka da yarinyar shaik da kake maganarta."!?

Gyad'a kansa yayi yana lumshe idonsa yace." Wai sona rake yi." Mobson yayi saurin zama kusa dashi yana kallonsa tare da fad'in "Da gaske kake guy." Khalid ya bude lumsassun idonsa ya zuba su kan Mobson din yace." Ka ta'ba jin nayi maka 'karya ne."!? Mobson yace." No! Ba haka nake nufi abun ne ya bani mamaki but kayi mugun sa'a wallahi yanzu zaka rama abunda ya shaik yake maka a kan yarshi da yake tattali."

Khalid ya gyara zaman sa tare da fad'in "Kar kayi tunanin zan aikata abunda ka keyi ko alama kawai dai Ina so in 'kara koya mata yanda zata soni tunda ta rai nani wato duk cika da fadin unguwar nan da kuma samari masu tashe irin Ku ta rasa wa zata ce tana so sai ni don tsabar tsaurin ido! Lallai sai na koya mata hankali."

Mobson yayi wata irin kwanciya yana lumshe idonsa yace." Kar ka kwafsa mana guy wallahi nake fad'a maka yarinyar nan mace ce sosai domin ni tun bata kai haka ba nake hango abubuwa da dama akanta gaskiya ina mutukar sha'awar ta wallahi idan nine tace tana so na samu hanyar da zan kashe ishirwata a kanta."

Khalid ya sha kunu tare da fad'in "Maganar ta isa haka malam." Mobson ya mike yana gyara d'aurin bandanar da yake kanshi yace." Nifa maganar yarinyar nan da kayi har ka kwadaitamin son kasancewa da mace dama futa zanyi." Khalid yace." Ina Abbakar yake." Mobson yace." Yanzu ya shiga gida."

Mik'ewa yayi ya biyo bayan sa suka futo tare. Unguwar duhu dumd'um babu NEPA tsayuwa yayi yana bin hanyar gidansu Hanifa da kallo yana shawarwari da zuciyarsa har Mobson ya yaye maching d'insa kirar zamani yayi masa sallama ya tafi abun shi.

Minti biyar yana tsaye a kofar shagon mobson hannunsa zube a cikin aljihun wandon jins din dake jikinsa Abbakar ya 'karaso gurin ya basu hannu suka tafa.

Khalid yace." Yanzu nake shirin kiran ka a waya Mobson yace min ka shiga gida." Abbakar yace." Eh na shiga cin abunci ne." Khalid ya shafa siririn sajan sa tare da fad'in "kasan abunda ya kawo ni da daddaran nan."!?

Abbakar yace." Sai ka fada amma idan banyi karan bani ba sai ince Hany ce ta jany....... Khalid ya katse shi tare da fadin"Ya za'ayi in ga yarinyar yanzu."!?

Abbakar ya duba a gogon wayar shi yana fad'in"Gaskiya dare yayi yanzu domin tara da rabi da minti biyar."

Kafad'a ya d'aga alamun babu abunda ya dame shi yace." Kayi wani Abu akai mana idan naka bukatar wasu 'kudi ko nawa ne ka fada zan baka su."

Abbakar yasa dariya tare da fad'in"Ni nake bukatar kudi kuwa guy amma wallahi duk tunanin ya kulle domin nasan babu yanda za'ayi kaga yarinyar nan a irin wannan lokacin idan akace maka bakwai tayi baka sake ganin ta a waje sai garin Allah ya waye, shi kuma Ya shaik din a waje yake zama har k'arfe goma na dare kafin ya shiga gida."

'Bata fuska yayi yace." Yanzu ya za'ayi kenan."? Abbakar yace." Bari mu gani." Gidansu ya shiga ya bar Khalid din a tsaye a gurin yana sake-sake.

Kai tsaye dakin Ummansu ya nufa lokacin tayi bacci motsi yaji a bandakin cikin dakin nan ya nuna masa Babansu ne a ciki, da sauri ya futo rumfa inda Asalamiyya take kudindine cikin bargo tana bacci.

Bargon ya yaye a hankali yace." Dallah tashi shashasha kawai me saurin bacci goma na dare har kinyi bacci. "

Asalamiyya ta mike zaune tana mutsike idonta tana kallon Abbakar din tace"Ya Abbakar meye."!? Hannu ya dora a bakinsa alamun tayi shiru. A hankali yace." Tashi kizo d'akinsa yanzu zan aike ki ne."!?

Bude baki tayi zata yi magana ya watsa mata harara babu shiri ta mi'ke da sauri ta zari hijab dinta dake rataye jikin kyauran kofar dakin tabi bayansa.

Gani tayi ya futa waje sai ta bishi ko cikin duhu idan ta ga MASHAHURI sai ta gane shi mamaki take yi me ya kawo shi kuma."

Abbakar ya kalleta tare da fad'in"Yaya za'ayi ki kira mana Asalamiya yanzu." Ido ta zare! Tace"Ya Abbakar dare ne fa yanzu nasan sun kulle kofar su."

Yace." Kije dai ki gani don Allah kiyi dubara ku futo tare." Asalimiyya tayi shuru tana tunanin yanda zata yi ta futo da Hanifa daga gidansu a yanzu.

Abbakar yace." Kawai kice mata nine nake neman ta Khalid ya bani sako gurinta tazo yanzu zan fad'a mata."

Asalamiyya ta saci kallon Khalid din dake tsaye yana ya mutsa fuskarsa.

Simi-simi ta wuce su domin wani irin kwarjini Khalid din yayi mata a ido Kai tsaye gidansu Hanifa ta nufa.

*27/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/27, 9:26 AM] .: *MASHAHURI!*

*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*FREE PEGE*

*27*

Mobson ya kalleshi cike da mamaki yace." Kana nufin akwai wata ala'kane a tsakanin ka da yarinyar shaik da kake maganarta."!?

Gyad'a kansa yayi yana lumshe idonsa yace." Wai sona take yi." Mobson yayi saurin zama kusa dashi yana kallonsa tare da fad'in "Da gaske kake guy." Khalid ya bude lumsassun idonsa ya zuba su kan Mobson din yace." Ka ta'ba jin nayi maka 'karya ne."!? Mobson yace." No! Ba haka nake nufi abun ne ya bani mamaki but kayi mugun sa'a wallahi yanzu zaka rama abunda ya shaik yake maka a kan yarshi da yake tattali."

Khalid ya gyara zaman sa tare da fad'in "Kar kayi tunanin zan aikata abunda ka keyi ko alama kawai dai Ina so in 'kara koya mata yanda zata soni tunda ta rai nani wato duk cika da fadin unguwar nan da kuma samari masu tashe irin Ku ta rasa wa zata ce tana so sai ni don tsabar tsaurin ido! Lallai sai na koya mata hankali."

Mobson yayi wata irin kwanciya yana lumshe idonsa yace." Kar ka kwafsa mana guy wallahi nake fad'a maka yarinyar nan mace ce sosai domin ni tun bata kai haka ba nake hango abubuwa da dama akanta gaskiya ina mutukar sha'awar ta wallahi idan nine tace tana so na samu hanyar da zan kashe ishirwata a kanta."

Khalid ya sha kunu tare da fad'in "Maganar ta isa haka malam." Mobson ya mike yana gyara d'aurin bandanar da yake kanshi yace." Nifa maganar yarinyar nan da kayi har ka kwadaitamin son kasancewa da mace dama futa zanyi." Khalid yace." Ina Abbakar yake." Mobson yace." Yanzu ya shiga gida."

Mik'ewa yayi ya biyo bayan sa suka futo tare. Unguwar duhu dumd'um babu NEPA tsayuwa yayi yana bin hanyar gidansu Hanifa da kallo yana shawarwari da zuciyarsa har Mobson ya yaye maching d'insa kirar zamani yayi masa sallama ya tafi abun shi.

Minti biyar yana tsaye a kofar shagon mobson hannunsa zube a cikin aljihun wandon jins din dake jikinsa Abbakar ya 'karaso gurin ya basu hannu suka tafa.

Khalid yace." Yanzu nake shirin kiran ka a waya Mobson yace min ka shiga gida." Abbakar yace." Eh na shiga cin abunci ne." Khalid ya shafa siririn sajan sa tare da fad'in "kasan abunda ya kawo ni da daddaran nan."!?

Abbakar yace." Sai ka fada amma idan banyi karan bani ba sai ince Hany ce ta jany....... Khalid ya katse shi tare da fadin"Ya za'ayi in ga yarinyar yanzu."!?

Abbakar ya duba a gogon wayar shi yana fad'in"Gaskiya dare yayi yanzu domin tara da rabi da minti biyar."

Kafad'a ya d'aga alamun babu abunda ya dame shi yace." Kayi wani Abu akai mana idan naka bukatar wasu 'kudi ko nawa ne ka fada zan baka su."

Abbakar yasa dariya tare da fad'in"Ni nake bukatar kudi kuwa guy amma wallahi duk tunanin ya kulle domin nasan babu yanda za'ayi kaga yarinyar nan a irin wannan lokacin idan akace maka bakwai tayi baka sake ganin ta a waje sai garin Allah ya waye, shi kuma Ya shaik din a waje yake zama har k'arfe goma na dare kafin ya shiga gida."

'Bata fuska yayi yace." Yanzu ya za'ayi kenan."? Abbakar yace." Bari mu gani." Gidansu ya shiga ya bar Khalid din a tsaye a gurin yana sake-sake.

Kai tsaye dakin Ummansu ya nufa lokacin tayi bacci motsi yaji a bandakin cikin dakin nan ya nuna masa Babansu ne a ciki, da sauri ya futo rumfa inda Asalamiyya take kudindine cikin bargo tana bacci.

Bargon ya yaye a hankali yace." Dallah tashi shashasha kawai me saurin bacci goma na dare har kinyi bacci. "

Asalamiyya ta mike zaune tana mutsike idonta tana kallon Abbakar din tace"Ya Abbakar meye."!? Hannu ya dora a bakinsa alamun tayi shiru. A hankali yace." Tashi kizo d'akinsa yanzu zan aike ki ne."!?

Bude baki tayi zata yi magana ya watsa mata harara babu shiri ta mi'ke da sauri ta zari hijab dinta dake rataye jikin kyauran kofar dakin tabi bayansa.

Gani tayi ya futa waje sai ta bishi ko cikin duhu idan ta ga MASHAHURI sai ta gane shi mamaki take yi me ya kawo shi kuma."

Abbakar ya kalleta tare da fad'in"Yaya za'ayi ki kira mana Asalamiya yanzu." Ido ta zare! Tace"Ya Abbakar dare ne fa yanzu nasan sun kulle kofar su."

Yace." Kije dai ki gani don Allah kiyi dubara ku futo tare." Asalimiyya tayi shuru tana tunanin yanda zata yi ta futo da Hanifa daga gidansu a yanzu.

Abbakar yace." Kawai kice mata nine nake neman ta Khalid ya bani sako gurinta tazo yanzu zan fad'a mata."

Asalamiyya ta saci kallon Khalid din dake tsaye yana ya mutsa fuskarsa.

Simi-simi ta wuce su domin wani irin kwarjini Khalid din yayi mata a ido Kai tsaye gidansu Hanifa ta nufa.

*27/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/27, 10:38 AM] .: *MASHAHURI!*

*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*

*FREE PAGE*

*28*

Abbu ta hango tun daga nesa yana kokarin shiga gida. Jikinta ne yayi sanyi tun kafin ta karasa take tunanin idan ya shiga kulle kofar zaiyi sai taga sa'banin haka bai rufe kofar ba ya sakaye ta kad'an ya shiga ciki.

Tsayuwa tayi kofar gidan wajan minti goma kafin ta shiga, shiru tsakar gidan sai hasken Fitilar da take hangowa a dakin Abbu da motsi kadan.

Kai tsaye d'akin Ammi ta wuce sad'af-d'af! Kuryan dakin ta shiga inda ta tadda Hanifa na bacci kan gado kasancewar da akwai hasken torchlight da Hanifa ta manta bata kashe ba yasa ta ga abunda ke rungume a kirjin Hanifa.

Hannu tasa zata janye Hanifa ta bude idonta da sauri domin duk a tunanin ta ko Ammi ce firgigit ta mike zaune tana kokarin b'oye pastor Khalid dake hannunta wace tana tsaka da kallonta bacci ya kwashe ta.

Asalamiyya ta zauna kusa da ita a hankali tace"Dallah nice." Jin muryar Asalamiyya yasa Hanifa sauke ajiyar zuciya tana kallonta cike da mamaki!

Asalamiyya ta kai bakinta dai-dai kunnen Hanifa tace"Kizo inji Ya Abbakar Yanzu zaki koma wai Khalid ne ya bashi sa'ko yace lallai a baki yanzu."

Bude idonta tayi sosai gabanta ya fara dukan uku-uku! A halin yanzu mafarkin sa take Asalamiyya ta tashe ta.

Asalamiyya tace"Don Allah ki tashi muje dare nayi kawai kin zuba min ido."

Cikin rad'a Hanifar tace"Dare yayi kawai kice masa sai gobe da safe zan zo gidan naku."!

'Bata fuska tayi tace"yana fa tsaye a waje le'kawa kawai zakiyi kiji."

Shiru Hanifa tayi tana tunani Asalamiyya tace"Abbu ya shigo yanzu kuma ya bar 'kofar a bud'e."

Nan Hanifa ta tuna su Ya Nasur suna cikin gari tun da safe suka tafi d'aurin auran wani abokinsu kenan basu dawo ba shine dalilin da yasa Abbu ya bar 'kofar a bud'e.

Mik'ewa tayi a hankali tq dauki hijab dinta ta zura Asalamiyya ta mik'e suka futa daga dakin. Takalman su a hannu suka fuce daga gidan cikin sand'a.

Khalid duk ya gaji da tsayuwa sai zabga tsaki yake yi yana mamakin kansa kan me zai takura wa kansa kan wannan kucakar yarinyar d'iyar talakawa. Wata zuciyar tace masa "Kana so ka hukunta ta ne saboda tsaurin idonta, take ya amunce da haka.

Lokacin masu provision dake unguwar duk sun fara rufe shagunan su masu Chaji ne kawai suke nan babu mutane sosai a layin shiyasa suke tafiya a tsorace har suka 'karaso gurin da suke tsaye.

Hanifa gabanta ya shiga dukan uku-uku ganin Khalid MASHAHURI ya zuba mata idonsa tun kafin su' 'karaso gurin taka tunga ta tsaya hade da rike hannun Asalamiyya murya na rawa tace" Asalamiyya wancan waye kamar MASHAHURI. "!

Asalamiyya tace" Shine mana ke dai kizo Ku gaisa tunda kin samu ya zo yana sonki."

Girgiza kanta tayi tana fad'in"Tsoro nake ji wallahi." Hararata Asalamiyya tayi ta wuce tana fad'in "Ni kinga tafiya tw bacci nake aka taso ni idan kin ga dama kije idan kin ki zuwa kanki."

Tana isa gurin su tace." Ya Abbakar gata can a tsaye taki zuwa ni dai bacci nake ji."" Gida ta shige abunta.

Hanifa juyawa tayi da sauri da nufin koma wa gida Abbakar ya tari gabanta da sauri yace." Hany meye haka kike yi sai kace wata 'yar 'kauye kefa kika ce In shigar dake gurin MASHAHURI kuma kin samu yazo da kanshi kina wani Abu."

Muryar ta na rawa tace." Abbakar tsoro nake ji wallahi Abbu be son na futo ba kaga kuma Yanzu dare ne." Abbakar yace." E duk da haka dai ai kya bari Ku gaisa ko? Ki zo muje gurin shi kar yayi fushi ya tafi kin san fa yana da 'yan mata buhu-buhu."!

Hanifa taji gabanta ya fad'i! Da sauri ta d'an waiwaya inda yake tsaye tayi saurin kauda kanta tace"Abbakar muje gaisawa kurum zamu yi in tafi." Yace." Dama mana ke dai ki saki jikin ki kar ki nuna masa 'k'auyanci kin san wayayyan mutum ne."

Shuru tayi suka fara tafiya har suka isa inda yake tsaye. Abbakar yace." Handsome ga Hany baby na kawo maka kamar yanda ka bu'kata!.''

Hannu ya d'agawa Abbakar din, shi kuma ya gane kome yake nufi gurin ya bari da sauri. Hanifa taji gabanta na wani irin bugawa ji tayi gwiwar ta duk ta sage bala'een k'amshin turaransa ya cika mata hanci Wanda tunda take bata ta'ba jin kamshin turaran da yayi mata ba irin nashi.

Muryar shi da take bala'in so ita ya kwanatar ta kara taushi da dad'i yace." Hanifaaaaa."! Taji wani yarrrrrrr! A jikinta a hankali tace." Na'am."

Cikin mayaudariyar murya yace." Ni kike so wai."!? Taji wani rugugugu!!! a kirjin ta shuru tayi kanta a 'kasa tana jin wani irin shauki na sonshi.

A shagwa'be yace." Ki bani amsa mana Hany."!! Shuru babu amsa.
Matsowa yayi daf da ita taji tsoro ta matsa da sauri jikinta na wani irin kyarma!

Hannunta guda ya ri'ko da sauri! Ya tsira mata idonsa Wanda suka kashe mata jikinta lokaci guda, fuskarsa tayi satar kallo ta ganta a murtuke tayi saurin kauda kanta tana addu'a cikin zuciyar ta yanzu ta fara da tasan in futowa tsoro take ji kar ta koma gida ta Tarar an rufe 'kofa.

A hankali yace." Saboda ki nuna min son da kike min ne yasa nazo da 'kafafuna na pictures dinki sun bala'in tun kyau sosai suka sanya ni mutukar sha'awar ki da kasamcewar tare dake amma kuma abunda ya bani mamaki shine yarinyar Malami Wanda kullum yake fad'in"Allah yace Annabi yace itace ta aikata wannan aikin babu shakka Ya Shaik cikkaken Muzuru ne tunda ya kasa baki tarbiya me kyau."!

Hanifa taji kamar ya watsa mata barko ne a ido ta bude idonta da sauri tana kallonsa shi kuma yayi saurin kauda kansa daga gare ta domin idanunta suna d'aya daga cikin abunda ya ke daukar hankalinsa a kanta sosai suke burge shi.

Cikin d'an d'aga murya tace" Kar ka ci mutumcin mahaifina domin banga abunda yayi muku a cikin unguwar nan ba kuka dame shi.

Miyau! Na bakinshi ya tattaro ya tofa mata a fuska yana ya mutsa fuska yace." Idan anci mutumcin sa me zaki yi ? Shi me yasa yake shiga abunda be shafe shi ba.............

*27/12/2019*
_BintuUm@rAbb@le_
[12/27, 7:32 PM] .: *MASHAHURI!*

*Ga masu ba'katar cigaba da karanta wannan book d'in zasu biya kud'in karatu #300 kacal ta wannan account d'in.....0542382124 BINTA UMAR GT bank...... Ko kuma Ku same ni ta wannan numbars 08089965176_07084653262 Insha Allah sai in fad'a muku yanda za'ayi Ku biya*

*Mutanan Nijar kuma idan suna bu'kata suma zasu tura katin waya orange ko Airtal ta wannan numbars 90899076_88137740 dala d'ari itace a madadin 'Dari uku na Najeria, MASHAHURI MAWA'KI ko da 'kud'in ka sai da rabon ka.!!!!!*

*FREE PEGE*

*29*

Hannu tasa ta goge miyau din da ya tofa mata a fuskar ta tana jin zuciyar ta nayi mata wani irin zafi! Ita fa duk son da take masa baza ta bari yaci mutumcin Mahaifin ta ba, taga yana 'kokarin zaginsa.

Tace"Shikkenan idan mutum zai fad'i Allah yace Annabi yace kamar yanda ka fad'a yanzu sai a dinga zaginsa saboda gudun gaskiya duk abunda Abbu yake yi a cikin unguwar akan Gaskiya."

Sha'ko wuyanta yayi ya tattare hijab din sosai ya matse shi a hannunsa hannunsa yana kan k'irjinta inda yake jin taushin nonowan ta ya sauke ajiyar zuciya yana danne abunda yake taso masa a game da ita, Cikin kasalalliyar murya yace." Ke kin san kuwa ko ni wanene kike nema ki zageni a gabana."!

Hanifa ta fara 'kifta ido tana 'kokarin 'boye hawayen da yake 'kokarin zubo mata da gashin idonta. Tace. " Sake ni in tafi gida."

Zare mata idonsa yayi Wanda suka fara sauyawa yace." Ai baza ki tafi gida ba yanzu tunda kika shiga gona ta sai na wula'kanta ki."

A sha'ke tace"Kawai don nace ina sonka kake 'kokarin cin mutumcin na."

'Kokarin janta yake yi tana turjewa yace." Dan ubanki nayi kama da Wanda zaki ce kina so."!? A fad'i maganar a hassle!

Hanifa taji ciwon zagin da yayi mata daurewa kawai take yi tana 'kokarin k'watar kanta daga hannunsa zuciyar ta kuwa tur take yi da d'abiun sa tana Addu'ar Allah ya cire mata sonshi.

Shagon Mobson yake 'kokarin shigar da ita ta ri'ke 'kofar dakin GAM!ta marairaice fuskarta tace"Don Allah kayi hakuri ka sake ni kar ka CuCe ni."!!!!

Ba tare da ya kalleta ba yace." Ni me yasa kika cuce ni kika ce kina sona har da turo min pictures kika sa na yini ina ciwon mara."

Kuka ta fara yi tana kokarin fuzge hijab dinta da ya cikyokwiye a hannunta da wayo da wayo sai ta'ba mata Brest yake yi duk tana jin shi ita dai burinta ya sake ta.

Shi kuwa Khalid muguwar sha'awar shi

1 Comments On MASHAHURI
avatar
oumara-wassai

1 year ago

Reply

39901

Please Login or Register in order to submit comment