Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story

By MHIZ INNOCENT 😻

~08105359153~
Number dina d take always welcoming naku a DM 😍 but pls message me amfani couz number nan an tanade ta ne especially sbd ku 🌚😻

Its a fictional story so duk wata ko wani d labarin yyi kama d nashi akasi ne aka samu ina fatan xaku kasance d alqalamina tun daga farko har qarshe dan jin wannan labarin me dauke d nishadi zallar cakwakiyar soyayya cin amana d sauransu

Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES 😍👌 Mhiz Innocent luv u owl 😻


Bismillahirrahmanir rahim

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki wanda y bani ikon fara rubuta wannan littafi yah Allah na roqeka dan tsarkin mulkinka kasa yanda na fara rubuta shi lpia na gama shi lpia ameen y rabbil alameen
Wannan littafi gaba dayansa sadaukarwa ne ga er uwata rabin jikina *Yaya* Allah y qaro muku xaman lpia keda mijinki d xuri'a dayyiba 😍

Godia ta musamman ga en uwna Sa'adatouh Yusuf d Fateema Aliyu ina matuqar qaunarku irin sosae dinn

Qawayena kuma aminaena fateema bashir ummulkhaer Yusuf and maemuna abubukar

Gaesuwa ga en amanata
Khaleesah
Hajara
Azeezah
Humaerah
Aesha
Jameelah
Heart u owl 😍


Page 1

SHIMFIDA

A firgice ta miqe tsaye da wayar a hannunta. Alh alqaseem dke gefenta shima miqewar yyi ganin irin xaburar da tayi, yanayinta gabadaya y chanja har qwalla ce ke shirin fitowa dg idanun ta. Cikin kulawa y qarasa kusa d ita yana fadin

"Rahama lpia kuwa?"

Kukan dke shirin taho mata y samu damar fara xuwa, tce

"Fateema! Fateema!!"

Cikin rashin fahimta yce

"Fateema me? Meya faru?"

Se da taja sheshsheqa kana tace

"Mijinta yyi hatsari Allah ya ms rasuwa. Ita kuma razana ce ta sanya ta fara naquda ynx haka ma tana asibiti" ta qarasa fada yanayin fuskarta yana sake komawa cikin tsananin damuwa

"Ya salaam ! Innalillahi wa inna ilaehi raji'un" Alh alqaseen yketa maemaetawa jin rasuwar mijin fatiman (qanwa a wajen matartasa).

Hularsa dke ajiye kan centre table y dauka, ganin hakan y sanya ta itama daukar hijabinta ta zura sukayi waje.

Shigowar wani kyakykyawan farin yaro dan kimanin 10 years d jakar goyo a bayansa y sanya Alh alqaseem dakatawa. Cikin kyakykyawar muryarsa yce

"Daddy ina xakuje xan bi ku!"

"Aah boy maza kaje gidan Abba k xauna kafin mu dawo"

cikin shagwa6a yce

"No plx dad xan bi ku" y fada yn jefar d jakar hannunsa d basket d'in. Ganin haka ne y sanya Alh alqaseem qyaleshi suka fito tare. Tun kafin su qaraso haj rahma ta shiga mota driver har ya qaraso, Alh alqaseem yce y barshi xeyi driving din d kansa.

Tafiyar kusan 20mins sukayi kafin suka isa asibitin. Se da sukayi tambaya kafin suka isa. Lokacin d suka isa Fatima n dakin haehuwa, sun shafe at least more than 30mins kafin dg bisani wata er farar midwife ta fito tana fadamusu ta sauka, haj rahma xata iya shiga me jinyar na nemanta. Har ckn xuciyarta taji wani irin dadi, dan haka d hanzari ta qarasa shiga ckn dakin.

A kishingide ta samu Fatiman d babyn a hannunta tana murmushi amma kana gani kasan qarfin hali take. Shigar haj rahma yyi daedae d dawowar midwife din ta shiga tana kallanta, kapin tce

"haj pls kar a cikata d surutu dan ma ta roqi d abarki tana son ganinki ne but she need more rest"

haj rahma bata iya bata amsa b illa gyada kae d tayi tana murmushi, ta qarasa shiga taja kujerar dke gefen gadon ta xasu na. Har ynx dae murmushin ne akan fuskar fateeman, batae qasa a gwuiwa b wajen sake gyara xamanta daga kishingiden d take snn ta kamo hannun haj rahma ta dora mata kyakykyawar babyn. Ganin magana take so tayi mata ya sanya ta miqewa d babyn a hannunta ta ajjiyeta ckn qaramin bed side ta dawo t xauna tana fadin

"Sannu fati!"

jinjina kae Fatiman tayi kana a hankali tce

"Yaya rahama haqiqa Allah me girma ne d daukaka bayan shekara 11 d mukae d auremmu yau gashi y azurtamu d samun qaruwa, abinda muke ta fata kenan. Se dae a ranar d yarinyar tazo shi kuma mahaefinta y koma ga Allah" ta fada wasu zafafan hawaye na zubo mata. Cikin son bata qarfin gwuiwa tce

"Kinga fati ki dena wannan kukan b abinda xe miki, addua kwae xaki bishi d ita shine gatan d xaki masa, Allah y gafarta masa"

Girgiza kae tayi tace

"Yaya rahama ga FATEEMAH nan nasan xaki kula d ita fiye d yadda xan kula d ita in ina raye, na san ba xata ta6a kukan maraeci b indae tana tare dake"

Haj rahma taso daurewa amma seda hawaye suka xubo mata, tce

"Kibar fadin haka mana fati, wa yace miki mutuwa xaki yi?ae cuta b mutuwa bace xaki tashi mu reni fateema tare don Allah ki bari"

Murmushi kwae fatiman tayi wanda ke dauke d ma'anoni d dama b tare d tace komae b dan ita kadae tasan abinda takeji, har ynxn hannunsu yana cikin na juna.

Daedae lokacin d Alh alqaseem d ARMAN suka shigo dakin. Alh alqaseem na tambyr jikin fatiman yayinda shi km ARMAN tunda y hango baby a ckn gado y qarasa wajenta yana leqata, sedae idanunta a rufe suke alamar bacci take. A hankali yakae hannunsa kan qaramin farin hannunta fuskarsa dauke d madaukakin murmushi. A hankali ta faara mutsumutsu alamar xata iya farkawa a kowanne lokaci, hakan ce kua ta kasance dan kua bude dara daran idanunta tayi wanda ke dauke d baqar qwayar ido se sheqi take yayinda ta kafe idanunnata waje guda saetin arman kamar tana ganinsa, shi kua farinciki kamar y taka rawa kamar jira yake ya daga mata hannu alamar hyy yana fadin

"BABY!!!" Fadar hakan yyi daedae d sakin kukanta tana wawurar hannayenta and at the same tym fateema ta koma ga mahalicinta!!!.


_TUSHEN LABARI_

Fateema d rahama yaya d qanwa ne wanda suke uwa daya uba d'aya. Sun taso tare kamar en biyu kasansewar basu d taxarar shekaru a tsakaninsu, komae tare suke yi, haka har bikinsu ma tare akayi shi. Ita rahama ta auri Alh alqaseem Arab wanda suke xaune anan cikin garin kano a family house dinsu. Yayin da ita kuma fateema ta auri wani shima sunanshi alqaseem amma shi ba dan kano bane aeki ne y dawo dasu xaman kanon amma har en uwansa en maeduguri ne. Yanxu haka shekara 10 kenan d aurensu dukkan su. Tun a shekara ta farko haj rahma ta haefi danta na farko Arman yayin da ita kuma fateema Allah be bata b se yanxu dt haehu kuma ranar d mijinta alqaseem y rasu itama kuma ta rasu. Wannan kenan.


.. Gidan y kasance qatan gida ne na gani na fada wanda y kasance mallakin tsohon babban soja brigadier general Yusuf Arab wanda kafatanin en gidan ke kiransa d Baffa. Tsohon bafillacen daya kasance haefaffen cikin garin Kano, wanda yake d 'ya'ya hudu, maza 3 se mace 1. Alqaseem Arab shine babba ( mahaefin Arman) wanda en gidan ke kira d daddy. Cikakken likita ne wanda yke d asibitin kansa me suna ARAB clinic. Matansa 2 ta farko itace Abida, tunda y aureta tana d da 1 ( khaleed ) wanda mahaefinsa y mutu sannan Alh alqaseem y aureta, amma bata ta6a haehuwa b bayan ta auri alh alqaseem, hakanne ys ta dauko d'an nata taxo dashi gidan. Shi kam dae Alh alqaseem yana son ganin jininsa hakanne y sanya shi aurar haj rahma. Cikin ikon Allah kuwa a shekara ta farko ta haefo ARMAN, se dae kuma tun dg nan haehuwar ta tsaya mata. Sam Alh alqaseem be damu b saboda ARMAN din kadae y ishe shi sannan kuma y godewa Allah da ya bashi shi be nuna butulci ba. Se ya hada Arman din da Khalid din y riqesu sam babu banbanci, baya nuna musu banbanci ko kad'an. Se dae kuma shi dan Adam ba'a iya masa, haj abida ( mahaefiyar khalid ) ba ta da son xaman lpia, tana so ta nemo wani abin da ze xama anyi masifa, amma haj rahama bata biye mata sbd ita tasan kanta.

Se Ahmad Arab wanda en gidan ke kiransa d Abba, yana d 'ya'ya 2 Souban d jinjirar d baa dade d haefarta b me suna Afrah.


Sannan se Abdullahi Arab wanda shi kuma en gidan ke kira d Baba, yana d 'ya 1 me suna Amrah.

Sannan se autarsu Khadijah Arab wadda take aure a Kaduna tana da d'a 1 itama me suna Imam.


ARAB family kenan wanda duk namijin dake cikin 'ya'yan Baffa, a cikin gida 1 suke xaune tare dashi, dan baya son kan 'ya'yanshi ya rabu shys yayi hakan. Kowa d nasa 6angaren, qaton part me bene d manya manyan dakuna.

Gaba d'aya aya mazan gidan ( iyayen kenan ) basu yadda d wata er aeki ba shys duk matansu basu d er aeki, kowacce ita ce take girkinta tunda dae ynx babu wadda take d babbar 'ya ballantana ta tayata wasu ayyukan. Wannan kenan



CIGABAN LABARI**************************

Seda hajiya rahma tayi kwana 7 a gidan qanwarta ta tana kar6ar gaesuwa kapin ta faara shirin tafiya. Bata samu tsaeko ko wani qalubale b wajen en uwan mijin fatiman ba da suka xo wajen tafiya da jinjirar da fatiman ta bari, se ma goyon baya data samu daga manyan cikinsu tare d addu'ar Allah y tayata riqo.

Ba qaramin dad'i taji ba duk da dae itama dama ba zata yadda en uwan baban nata su tafi da ita har maeduguri ba, se dae cikin sauqi ma gashi sun amince. Sannan kapin ta tafi seda aka je kotu aka raba dukiyar mijin fateeman a matsayinsa na wanda yake da 'ya 1 tilo, se en uwa. Ba qaramin dukiya Baby Fateema ta samu ba. Ganin haka ne y sanya haj Rahama ba da umarnin siyar da duk wata kadara da baby fateeman ta mallaka sannan aka bude account aka saka mata a ciki da niyyar idan ta girma ta mallaki hankalin kanta se a bata. Da haka suka rabu d en uwan mijin qanwarta ta cikin mutunci da girmama juna. Bayan an yiwa yarinyar yanka yanda akewa kowanne d'a sannan aka saka mata suna Fateeman kamar yadda mahaefiyarta taso. Inda ta daawo cikin gidan ARAB tare da sabuwar jaririya, ko kuma ince cikin wata sabuwar rayuwa cikin matuqar kewar er uwarta rabin jikinta. Haqiqa tayi rashi, rashi me girma ma kuwa, amma ta fawwala Allah kuma tana dad'a gode masa musamman daya bar mata Baby Fateema wadda za ta dinga kallah tana tunawa da er uwarta.


Mhiz Innocent ce ✍️

*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story

By MHIZ INNOCENT 😻

Page 2

~08105359153~
Number dina d take always welcoming naku a DM 😍 but pls message me amfani couz number nan an tanade ta ne especially sbd ku 🌚😻

Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES 😍👌 Mhiz Innocent luv u owl 😻

Wannan page din sadaukarwa ne a gare ki my luv feedorh 😻
Alkhaerin Allah yaje miki a duk inda kike 😍🫶


Tana xaune cikin parlourn nata hannunta dauke d baby fateema

sosae take kallanta tunani fal cikin ranta

haqiqa indae tace xata kirata da fateema kullum ne se er uwatta ta dawo mata

hakan y sanyata janyo wayarta ta shiga wajen xa6en suna

ta dade tana dubawa seda ta samo me ma'ana sannan ta ajjiye wayar

daedae lokacin d arman y shigo a guje kamar yadda ya saba

hango jinjira a hannun mahaefiyartasa y sanya shi qara sauri yana fadin

" mamama " ( haka yke kiranta dashi tun kapin y iya magana sbd haka yaji en uwanta na kiranta d yaya rahama shi kuma be iya fada b sedae yace mamama kuma a haka y dore har ynxn?)

" Mamama baby ce an barmana ita ? ya tambaya yana kallan babyn

murmushi haj rahma tayi tana dada godewa Allah da akan abinda take saqawa a ranta tace

" ehh arman an bar muku ita har abada "

cikin matuqar jin dadi yce

" yeehhh ! mamama xan dinga mata komae daga yau ! baby taho ! y fada yana qoqarn daukarta


" a'ah arman bari tukun kaje k chanja uniform se kazo ka dauketa "

dariya yyi sosae yce

" amma inna fito a hannuna xatay ta xama ko ? daga yau babyna ce " y fada yana sake fadada fuskarsa d murmushi

murmushi ta kuma masa tce

" ehh amma dg yau b sunanta baby ba an saka mata suna sunanta SANAH !!

yamutse fuska yyi kamar wani babba yce

" da dadi " sannan y wuce dakinsa d yke kusa dana mamaman

girgiza kae mamama tayi daedae lokacin d take amsa sallamar Alh alqaseem

shima fuskarsa dauke d murmushi y qaraso y xauna yana kallan babyn
yce

" rahma y qarin haquri ?

" Mungode Allah " ta fada tana gyara kwanciyar Sanah akan cinyarta wadda ke qoqarin tashi

kallanta yyi ckn nutsuwa yce

" rahma bani hankalinki nan "

jin haka y sanya ta bada dukka hankalinta

yce

" ina fatan dae babu wata Matsala koh ?

yanayinta kadae y nuna masa babu matsalar amma dukda haka seda yaji daga bakinta

" tace ehh daddyn arman babu " ta fada fuskar ta dauke d murmushin dake nuna yadda taji dadin tambayar daya mata wadda ke dauke d tarin kulawarsa a garesu baki 1

Jinjina kae yyi sosae yana fadin

" Masha Allah ! Allah y gafartawa fateema sannan y raya baby fateema "

" Ameen " tace kana ta dora d

" daddyn arman an xa6a mata suna pah "

yce

" ahh masha Allah wanne suna aka saka mata ?

murmushi tayi tana kallan babyn kapin tace

" SANAH !

tashi yyi ya kar6eta yana fadin

" toh Allah y raya mana Fateema Sanah "

daedae lokacin Arman y fito ckn qananan kaya y qaraso yn fadin

" daddy kaga mamama ta samomin baby koh ?

dariya y bawa daddyn nasa yce

" ehh mana boy ae mamanka tana qaunarka shys ta samomk baby "

qoqarin kar6arta ykeyi

mamama tce

" kaaga bakaci abinci b snn bakayi sallah b koh ?

yce

" aah mamama nayi sallah pah abinci ne banci b km ae itama baby bata ci b ! don Allah ki bani ita " y fada kamar me shirin sakin kuka

daddy yce

" toh jeka xauna "

b musu y xauna daddy y dorams ita kan cinyarsa daedae lokacin km data faara kuka

d sauri mamama ta tashi ta nupi kitchen ta hado mata madara t daawo
kapin ta daawo harya tashi yana tafiya d ita a kafadunsa kamar y saba d raenon

daddy kua binsa d kallo kwae yana murmushi

mamama ta qaraso xata kar6i Sanah yae saurin fadin

" pls mamama ki bani ni xan bata "

tce

" ohh ni ennan arman madarar ma kae xaka bata ?

yce " ehh "

aekuwa haka y sauko d ita kan cinyarsa

mamama ta tallapo kanta ya dinga bata madarar a hankali

mamama har mamaki take irin yadda arman din yke acting kamar y saba

tana gama sha mamama ta kar6eta ta dorata kapada seda tayi gyatsa sannan ta bashi ita

aekuwa y gane yanda akeyi din bayan an gama basu madarar

ranar wuni yayi yana hidima da Sanah din

islamiyya ma da qyar y tafi seda mamama ta masa Jan ido.


Tun daga ranar pah duk wata kulawar Sanah din Arman keyin ta

bata madara , sakata tayi bacci d sauran abubuwa

wanka d tsarki d saka Pampers ne kwae mamama ke mata amma komae shike mata

wata irin qaunar yarinyar yke kamar bashi d wasu en uwan wanda suke cousins kuma suke tare gida 1

bacci kwae ke rabasu se km in zeje makaranta.


Yana xaune gefen qaramin gadon Sanah din d irin abin wasan yarannan a hannunsa yana karkada mata shi
se kua 6al6ala dariya take

shi km hakan na qaramasa qaemi

daedae lokacin mamama ta shigo tana fadin

" arman "

" na'am mamama gani nan ! baby nakewa wasa "

murmushi tayi tace

" uhmm ae na gani arman toh seka dauketa k kaewa auntynka ( kishiyarta maman Khalid kenan yaron dt xo dashi gidan )

6ata rae yyi kapin yce

" mamama tana jin dadin wasan pah kar a sakata kuka "

" A'ah kaaga babu wanda xe sakata kuka auntyn ce pah kwae "

d hanzari y miqe yana fadin

" yawwah dama banaso Khalid dinnan y dauketa kullum y dauketa setayi kuka "

girgiza kae mamama tayi

" arman banda rigimarka ita Sanah ina tasan waye ma ya dauketa ballantana tayi masa qwuiwa "
bema jita ba dan harya dauki Sanah din y fice d ita

binsa tayi d kallo kana ta miqe itama ta fito


A gefe ta sameshi kusa d auntyn dke dauke d Sanah a hannu

d alama jira yke ta kalleta shi km y kar6a abarsa su koma

aekam ko minti 1 batae a hannun ta b ta miqa masa tana fadin

" gata "

d sauri y kar6a yana barin wajen

auntyn ta juyo d kallanta kan mamama tce

" ashe kuma abinda y faaru kenan ! toh Allah yji qan rae "

" Ameen " mamama ta fada tana mamakin qarfin hali irin na auntyn

lokacin d qanwarta ta ta rasu bata nan amma wata 1 d rasuwar ta daawo

sedae yau sanah ta kusa wata 3 se ynx xataxo mata gaesuwa hadda neman iri na ganin 'yar da marigayiyar ta bari

bayan gabadaya faccalolinta duk seda sukaje mata gaesuwa harcan gidan qanwarta ta

bata qara mintuna 5 ba ta tashi tana fadin

" toh Allah yaji qan rae y raya abinda aka bari nabar Khalid shi kadae bari in wuce "

mamama tace

" toh an gode.

Tana nan xaune taga fitowar arman dauke d Sanah wadda a ynxn y sako mata rigar sanyi

kallansa tayi kapin tace

" ina kuma xakaje ?

" Wajen baffa xanje yau basu gaesa d baby b "

binsa tayi d kallo tana cewa

" toh k gaeda baffan "

" toh " yce yana ficewa daga 6angarennasu xuwa 6angaren former brigadier general Arab tsoho me ran qarfe

y sameshi a kishingide kamar koda yaushe d jarida a hannunsa yana karantawa ( mazan jiya kenan har ynxn akwae idon )

ya qarasa y xauna yana fadin

" baffa ga baby yau bata xo kun gaesa b "

murmushi y wanxu akan kyakykyawar fuskar tsohon yana ajjiye jaridar hannunsa y kar6i Sanah yana fadin

" ahh lallae abokina hala dae yau kae k shirya amaryartawa dan naga tafi kullum kyau "

dariya arman yyi yana fadin

" ehh baffa nine ae daama nafi mamama iyawa "

haka suka cigaba d hirar dama sun saba

kapin suka koma 6angarensu

a hanya suka hadu d Abba ( qanin daddy ) yana shirin fitowa shida souban

Abba yce

" ahh arman sanah ce a hannunka ?
yce

" ehh Abba daga wajen baffa muke "

" toh ka dena fitowa d ita a cikin sanyin nan saboda kar sanyi y kamata kaaji koh ? yayi maganar yana kar6arta

arman yce

" toh Abba "

souban yce

" Abba nima k bani sanah din in dauketa "

" aah kaga mu wuce kaga sauri nake karka makarar dani ". Abba y fada kapin y juyo yana kallan arman

" maza jeka kae sanah gida kazo mu wuce masallaci "

kar6arta yyi yana fadin
" toh.



Tun daxu yke ta faman lallashinta taqi yin shiru

ya bata madara taqi kar6a y jijjiga ta amma duk a banza

mamama ta qaraso dakin d sauri dan idar d sallahrta kenan t jiyo kukan sanah din

d sauri ta qaraso tana kar6arta

" lpia kua arman meya sameta ?

cikin yanayin kamar yana shirin kuka yce

" Nima bansaniba tun daxu kwae naga tana kuka kuma taqi yin shiru

duddubata mamaman tayi ko wani abunne y cijeta amma bata ga komae b ko wata alama

sedae taga kamar yarinyar tana kae hannunta saetin kunnanta ta janye hannun

amma se taga ta sake mayar d hannun tana qara sautin kukannata..........

Alqalamin Innocent ne ✍️

*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story

By MHIZ INNOCENT 😻

Page 2

~08105359153~
Number dina d take always welcoming naku a DM 😍 but pls message me amfani couz number nan an tanade ta ne especially sbd ku 🌚😻

Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES 😍👌 Mhiz Innocent luv u owl 😻

Wannan page din sadaukarwa ne a gare ki my luv feedorh 😻
Alkhaerin Allah yaje miki a duk inda kike 😍🫶


Tana xaune cikin parlourn nata hannunta dauke d baby fateema

sosae take kallanta tunani fal cikin ranta

haqiqa indae tace xata kirata da fateema kullum ne se er uwatta ta dawo mata

hakan y sanyata janyo wayarta ta shiga wajen xa6en suna

ta dade tana dubawa seda ta samo me ma'ana sannan ta ajjiye wayar

daedae lokacin d arman y shigo a guje kamar yadda ya saba

hango jinjira a hannun mahaefiyartasa y sanya shi qara sauri yana fadin

" mamama " ( haka yke kiranta dashi tun kapin y iya magana sbd haka yaji en uwanta na kiranta d yaya rahama shi kuma be iya fada b sedae yace mamama kuma a haka y dore har ynxn?)

" Mamama baby ce an barmana ita ? ya tambaya yana kallan babyn

murmushi haj rahma tayi tana dada godewa Allah da akan abinda take saqawa a ranta tace

" ehh arman an bar muku ita har abada "

cikin matuqar jin dadi yce

" yeehhh ! mamama xan dinga mata komae daga yau ! baby taho ! y fada yana qoqarn

Please Login or Register in order to submit comment