Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da typing saboda 'yar matsalar da wayana ya samu koda aka gyara sai naji duk ta canjamin typing d'inma baya sauri*





Love u all my fan's 💃🏻 shoki 👄🍭
[1/26, 3:05 PM] Zee Elkaseem: 👭 *AUREN TAGWAYE* 👭
🕸🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸
🕸🕸
🕸
*Written & Story by*
*Zee Elkaseem*
*{Mmn khady}*



*Dedicated to All member's group of Ciwon "ya mace* 👩🏻



Page......................31




®TALANTED WRITER'S GROUP (T.W.G) 📝



Saurin tureshi tayi daga jikinta tare da mi'kewa tsaye cikin 6acin rai take magana "haba Hafiz wannan wace irin rayuwace, kabar ganin nakawo kaina gareka hakan ba yana nufin zan mallaka maka duk abinda kake bu'kataba daga gareni, akwai dalilin dayasa na amince da zuwa gidanka harna baro gidan aurena, duk wannan maganganun Hussaina tanayinsune cikin tsananin fushi da matsananancin 6acin rai.

Ran hafiz ya 6aci da jin maganganun Hussaina yayi niyyar gayamata magana kamar yanda gayamar amma sai wata zuciyar tace "fushi ba naka bane kabita a hankali har kasamu ha'karka ta cimma ruwa.

Cikin sanyin jiki hafiz ya dur'kusa gabanta shikenan babyna na ha'kura amma kitaso muje mu kwanta yafad'a tare da kama hannunta.

Fizge hannunta tayi daga rikon dayayimata tare da komawa kan kujera ta zauna tace "kaje kawai ni anan zan kwanta, tashi hafiz yayi yanufi bedroom jikinsa a sanyaye a zuciyarsa ba haka yasoba yaso ace ya kwashi gara ta hanyar kusantar Hussaina dan dama ya dad'e rabon dayayi mu'amula da wata mace tunda suka samu sa6ani da zuby kusan sati batazo gidanshiba wanda ada yasaba baya kwana biyu basu had'u suka she'ke ayarsuba.

Da haka ya haye gadonsa zuciyarsa fall da tunani "to miye amfanin zuwan wannan yarinyar guna tunda bazanji dad'i da itaba, amma bari inbarta inga iya gudun ruwanta zuwa gobe kuwa idan ta'ki amincewa zan danneta kota 'karfi, dan nariga na kwad'aitu da ni'imar jikinta da wannan tunanin bacci 6arawo yayi awon gaba dashi, yayinda Hussaina batayi wani baccin kirkiba sakamakon wani mummunan mafarki datayi da Hassana Hakan yasa ta yanke hukuncin komawa gida gobe dan ganin halin da 'yar'uwarta take ciki.

** ** **

Kiraye-kirayen sallarY asubah yatashi jabeer daga bacci yakai hannunsa inda yake tunanin jin matarsa amma sai yaji wayam tunaninsa yakai ga tana toilet yadad'e yana jiran firowarta amma har ana niyyar kabbara sallah masallaci batafitoba ahankali ya tura 'kauren toilet d'in ganin bata ciki yabashi mamaki shiga yayi ya d'auro Alwala yafito falo ga mamakinsa ganinta yayi kwance kan kujera ta tada kanta da pilon kujerar tanata sharar bacci.


Cike da mamaki jabeer ya'karema Hassana kallo wacce shi atunaninsa Hussainace a zuciyarsa yace "me hakan ke nufi Hussaina ta canja hali ta ko'ina tana kyautatamin amma kuma yanzu tana 'kauracema shimfid'ata sa6anin da da bata kyautata min amma kuma tana bani Ha'kkina na aure dan koban kirataba zata kawo kanta to kodai tana cikin lalurane, amma kotana lalurar fashin sallah tasan duk hanyar sazatabi ta biyamin bu'kata kuma bata ta6a 'kin kwana tare daniba, amma koma miye zan tambayeta inji dalili.

Da wannan tunanin yatasheta sannan ya umarceta dataje tayi sallah, ba musu tatashi cikinagagin bacci tanufi toilet ta d'auro Alwala ta kabbara sallah, shikuma ya wuce massallaci dan gabatar da tashi sallar.

Bayan an idar da sallah jabeer yadawo gida tundaga falo yake jiyo sautin karatun al'qur'anin da Hassana ke rerawa abin ya matu'kar bashi mamaki dan yasan tunda yake da Hussaina bata ta6a yin karatun Qur'anic irin wannan lokacinba, cike da mamaki ya wuce bedroom yahaye gado ya kwanta yana sauraren yanda karatun ke ratsa kwalwarsa cikin zazza'kar muryarta.

Saida tayi da yawa sannan ta tsaya tayi addu'a tashafa inda jabeer yake kwance taje ta zauna nesa dashi cikin ladabi tace "barka da kwana
"Barka dai jabeer yafad'a batare daya d'ago daga kwancen dayakeba.
"Antashi lafiya? Takuma tambayarsa "lafiya lao, ya amsa tare da gyara kwanciyarsa.

Daga nan bata 'kara maganaba tafito tanufi kitchen domin sama masu abin karyawa.







Love u all my fan's 💃🏻 shoki 👄🍬
[1/28, 8:12 AM] Zee Elkaseem: 👭 *AUREN TAGWAYE* 👭
🕸🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸
🕸🕸
🕸
*Written & Story by*
*Zee Elkaseem*
*{Mmn khady}*



*Dedicated to All member's group of Ciwon "ya mace* 👩🏻



Page...................... 32



®TALENTED WRITER'S GROUP (TWG) 📝


Gidansu Hassana kuwa Hankalinsu yayi matu'kar tashi ganin ankwana d'aya ba Hassana ba labarinta, Momy tayi kuka harta godema Allah yayinda dady yarasa sukuni ankai report police station sannan daddy da kanasa yaje duk wani babban asibiti dake garin ko Allah zesa yaga Hassana koda kuwa gawartane hankalinsu ya kwanta anma kome kama da ita be ganiba.

Dole ya hakura ya dawo gida ya zauna hankali a tashe yasaka cigiya gidajen redio da television,

Maganar 6atan Hassana ta bud'e ko'ina 'yan'uwa da abokan arzi'ki sai zuwa suke jaje, Momy Kuwa kuka kawai take idanunta sun kumbura abinci kuwa sai dai tad'an tuttura abinda ya sauwa'ka dan abincinma d'acinsa takeji ga matsanancin ciwon kai dake addabarta.

** ** **


Da misalin 'karfe takwas ta kammala had'a masu breakfast ta jera kome a dining Sannan ta hau gyaran d'akin duk da bawani datti yayiba ta 'kara gyarashi ta share sannan ta kunna turaren wuta, a hankali ta tura 'kofar bedroom d'in wani dad'i taji ganin jabeer baya d'akin saboda haka da sauri tashige tare da maida 'kofar ra rufe hada sa key. A gaggauce ta gyara d'akin ta goge ko'ina sannan ta feshe da freshener, kayan jikinta ta cire ta d'aura wani 'karamin towel tafad'a toilet ta she'ka wanka bayan tafito gaban dressing mirror ta tsaya simple makeup' tayi sannan tanufi wadrope wasu riga da siket na less tasaka, kayan sun masifar fito da ainafin kyawunta dukda ba wata kwalliya tayiba.

Lokacin kuma jabeer yafito cikin shirinsa sanye yake cikin 'kananun kaya milk d'in riga da ba'kin wando 'kafarsa sanye da ba'kin takalmi yan kamfanin masaraci, hannunsa ri'ke da jakarsa ta Zuwa office, ajiye jakar yayi kan kujera sannan yanufi d'akin da Hassana take tura 'kyauren d'akin yayi da mamakinsa sai yajishi gar'kame da key, saboda haka nocking yayi sannan yanufi dining ya zauna yana jiran fitowarta dan bayaso ya makara office dan yanzu ayyuka duk sun dawo hannunsa saboda daddy baya fita office saboda 6atan Hassana


Saida gabanta yayi 'yar'karamar fad'uwa lokacin da jabeer yata6a kyauren d'akin.

Jiki a sanyaye ta bud'e tafito kan dining ta hangeshi saboda haka can tanufa tana takunta cikin nutsuwa, idanuwa jabeer ya 'kuramata ko 'kiftawa beyi wata matsananciyar sha'awarta ke fizgarshi dan jabeer irin mutanannane masu 'karfin sha'awa dan baze iya kwana biyu batare daya kusanci matarshiba kuma itama ta sabamai da hakan dan kobe nemetaba take kai kanta gareshi shikuma bewuce tayi. _lol_

Jitayi dukta tsargu da kallon dayake mata, ba 'karamar dauriya tayiba lokacin data iso taja kujera d'aya ta zauna sannan ta fara zubamar kalacin duk illahirin jikinta kyarma yake.

Haka suka fara breakfast d'in bayan sun kammala ne jabeer ya kalli Hassana yace "waini Hussaina kwana biyu naga kin canjamin kinayimin duk wani Abu dakikasan ze faranta raina sa6anin da davaki damu da damuwataba.

Murmushi tayi "kada ka damu mijina kasan Allah ba yanda baya sauya Al'amarinsa jiya ina zaune ina kallon TV aka sanyo wani malami yana wa'azi, to wa'azin dana tsaya na saurara sainaji kamar hallayatace kaf yake zayyanawa sannan kuma tafad'i irin azabar da Allah yatanada ga mata masu irin halayyarmu shine nikuma abin yad'agamin hankali.

Cike dajin dad'i jabeer yace "kai amma Allah yayima wannan malamin Al'barka
Hassana ta amsa da "Ameen.

Shiru yad'an ratsa nayan mintittika kafin jabeer ya'kara magana karo na biyu "to amma malamin beyi magana kan matar dake "kauracewa shimfid'ar mijintaba dakuma irin azabobin da Allah ya tanadar mata.






Love u all my fan's 💃🏻 shoki 👄🍦
[1/30, 9:01 AM] Zee Elkaseem: 👭 *AUREN TAGWAYE* 👭
🕸🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸
🕸🕸
🕸
*Written & Story by*
*Zee Elkaseem*
*{Mmn khady}*



*Dedicated to All member's group of Ciwon "ya mace* 👩🏻



Page......................33




® _TALENTED WRITER'S GROUP_ _(TWG)_ 📝



Shiru Hussaina tayi dan batada cikakkiyar Amsar dazatabashi akan wannan tambayar da yayimata, ganin batada niyyar magana yasashi mi'kewa tare da d'aukar jakarsa "ni zan wuce wurin aiki "Allah kiyaye hanya kawai tacemasa batare data motsa daga inda takeba.

Yana fita ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya da sauri tanufi bedroom waya ta d'auko ta shiga laluben sunan Hussaina sannan ta danna kira cikin sa'a kuwa tasamu wayar na ringing amma harta tsinke ba'a d'agaba, batayi 'kasa a gwiwaba ta'kara kira karo na biyu nanma tanata ringing sai gab da zata tsinke sannan aka d'aga
"Hussainace tafara magana Hellow sister ai ganinan ina shiri inshaAllah yau zandawo yanzuma bada dad'ewaba.

Wata ajiyar zuciya Hassana tayi "nidai dan Allah ki dawo kinga muna shiga hakkin mijinki saboda na kula irin mutanennane mabu'kata nikuma kinga ba yanda za'ayi inbiyamasa dan Allah ki dawo saboda gudunmatsala.

Kada ki damu sister inshaAllah yau zandawo "To shikenan tafad'a tare da ajiye wayar kan mirror datake kwalliya gabanshi,
gefe kuma ga jakar kayanta da sauri tagama kwalliya sannan ta jawo jakar taciro wani riga da zani na atamfa ta sanya sannan ta d'aura d'ankwalin kayan wata madaidaiciyar hijab tasaka sannan takoma bakin gado tazauna tana jiran dawowar Hafiz, tund'azu yafita be dawoba shi kawai take jira gashi har 'karfe sha d'aya da mintittika, 'kara duba agogon wayarta tayi lokaci naja wani d'an guntun tsaki tayi tare da ajiye wayar gefenta ta sadda kanta 'kasa tunanin yanda zasuyi Hassana takoma gida batare da wata matsalaba takeyi dan tafi kowa sanin halin daddy.

Wata zuciyar tace ki kira zuby tunda itace tabaki wannan shawara itakad'ai kuma zata baki shawarar yanda za'ayi Hassana takoma gida batare da ansamu wata matsalaba.

Murmushi tayi tare da mi'kewa dan d'auko wayarta, gabantane yayi wani mummunan fad'uwa lokacin dasukayi ido hud'u da ita, sanye take cikin wani matsatstsen wando da wata figigiyar riga wacce da kad'an tawuce 'kugunta sai wani yabud'ad'd'en gyale datayi rolling dashi fuskarta ba Alamar fara'a ko kad'an.

Cike da mamaki Huasaina ta kalleta tare da fad'uwar gaba, dakewa tayi ta tanufo inda take tsaye ta maida hannuwanta baya tanayima Hussaina wani shu'umin kallo.

"Naji dad'in zuwanki 'kawata kamar kinsan dama yanzu nake 'ko'karin kiranki, Hussaina tafad'a tana fad'ad'a murmushin dake fuskarta.


'Kara d'addaurewa Zuby tayi ba Alamar wasa tattare da ita, duk da haka Hussaina daurewa tayi tacigaba da kusanto inda zuby take, batayi auneba sai jitayi zuby ta hankad'ata iya 'karfinta tayi taga-taga zata fad'i da kyar tasamu ta daddafe ta kalli zuby wacce ke 'kara tinkarota har yanzu dai hannunta d'aya na bayanata, 'kara Hankad'a Hussaina tayi iya 'karfinta wannan karon saida tayi nasarar kayar da ita.

Wata irin fad'uwa Husaainar tayi kanta ya bugu da gefen gado take gurin yafashe yafara zubar jini, Hannu Hussaina tasa ta dafe gurin tana kallon zuby dake tunkarota Hannunta ri'ke da wani 'katon icce.

Cike da tsoro da fargba Hussaina ke 'ko'karin mi'kewa dan samun matsera dan taga Alamar ba wasa ko kad'an a idon zuby kuma ba Alamar d'igon imani tare da ita.

Ganin Hussaina na 'ko'karin mi'kewa yasa Zuby d'aga iccen dake hannunta ta kwantarama Hussaina akai, nan take ta zube jini yagama wankemata fuska, ta kalli Zuby cikin 'karfin hali da kyar ta iya d'aga bakinta tayimata magana.

"Zuby me nayimaki kike neman kasheni, mena tsaremaki a rayuwa?

Wata mahaukaciyar dariya zuby ta gagga6e da ita sannan ta d'addaure kamar bata ta6a dariyaba, sannan ta du'ko dai-dai inda Hussaina take kwance male-male cikin jini tana maida numfashi da kyar tace "Kin taremin kome a duniya Hussaina na dad'e ina ba'kincikin kasancewarki d'iyar masu kud'i nikuma d'iyar talakawa wad'anda talauci yayima kanta.

Sannan na dad'e ina mutuwar son Hafiz beta6a nunamin soyayyaba dai-dai da rana d'aya sai dai yana biyan bu'katarshi dani aduk lokacin daya bu'kaci hakan.
Amma lokaci guda ya nuna ba wacce yakeso sai ke, tafad'a tana nunata da yatsa.

Sannan tami'ke tsaye tayi taku biyu zuwa ukku "ban 'kara shiga tashin hankaliba sai ranar danaje gidanki mijinki yayimin kyautar kudad'e masu yawa tundaga lokacin naji ba wanda nakeso samada mijinki jabeer kuma naci Al'washin sai yazama mallakina.

Na zauna nayi tunani nayi nazari naga ba yanda za'ayi insamu biyan bu'kata saita hanyar kawar dake daga doron duniya.

Hussaina najin haka wani irin kuka da nadama sukazomata lokaci guda.

Zuby kuwa ba tausayi ba imani tacigaba da bugun Hussaina aka da wannan 'katon iccen saida ta tabbatar da babu sauran numfashi tattare da ita sannan tayi saurin barin gidan.







Love u all my Fan's 👄
[1/31, 9:13 AM] Zee Elkaseem: 👭 *AUREN TAGWAYE* 👭
🕸🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸
🕸🕸
🕸
*Written & Story by*
*Zee Elkaseem*
*{Mmn khady}*



*Dedicated to All member's group of Ciwon "ya mace* 👩🏻



Page......................34




® _TALENTED WRITER'S GROUP_ _(TWG)_ 📝


*Gaisuwa gareku masoyan wannan littafi wannan shafin nakune Mummy Ramadan da Bilkisu Mu'azu (Bilma) Allah bar 'kauna yakuma raya maku yaranku bisa tafarki na Addinin musulunci*


Da musalin 'karfe biyar na yamma Hassanace Zaune itada jabeer sai janta yake da fira amma ita kwata-kwata hankalinta baya gurinsa itadai fatanta d'aya Hussaina tadawo itakuma ta koma gida dan yau ya kasance weekend jabeer be fita ko'inaba tun safe yake gida sai wani shu'umin kallo dayakebinta dashi.

Wayarta ta jawo tacigaba da try number Hussaina wacce tun misalin sha d'aya na safe daaukayi waya ta gayamata tana hanya, tundaga lokacin kota kira sai tayi ringing tagama ba'a d'agaba, yanzu kuwa data kira cemata akayi (switch off) kashe take baki d'aya hankalinta ya'kara tashi ga jabeer yatasata gaba da Alama yanada bu'kata.


"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ta furta tana 'ko'karin 'kara try number Hussaina lokacin jabeer ya'karaso inda take zaune shima zama yayi kusa da ita har jikinsu na gugar na juna, Hannu yasa ya kar6e wayar tare da jawota yahad'ata da jikinsa "wai tund'azu wa kike faman kira haka kinbarni ni kad'ai sai fira nakemaki amma Sam hankalinki baya gurina yafad'a tare da ajiye wayar kan centre table, itakuwa Hassana yana Had'a jikinta da nashi jikinta yahau 6ari, kyarma take kamar mazari, shikuwa jabeer shiga yayi cikin wani irin yanayi me wuyar fassarawa, wata matsananciyar sha'awa ta'kara saukarmai lokacin yakai 'kololuwa gurin bu'katar mace.

Tureshi tafarayi tana 'ko'karin raba jikinta danashi,
Lokacin ya fahimci halin datake ciki sakinta yayi tare da 'kuramata ido sannan ya kira sunanta cikin wata mabu'kaciyar murya "Hussaina
"Na'am ta amsa batare data d'ago ta kalleshiba.
'Kara kiran sunanta yayi karo na biyu "Hussaina, d'agowa tayi ta kalleshi batare datakuma yin maganaba, gabanta yayi wani mummunan fad'uwa ganin irin cikin halinda jabeer yake ciki idanunsa sun kad'a sunyi ja, magana yafara muryarshi na sar'kewa kamar zeyi kuka "dan Allah ki taimakeni kibani ha'kkina sanin kankine ban iya neman matan banzaba kece halalina bekamata ki gujeniba, banida wanda ze d'aukemin wannan sai ke, kuma tun acan baya kinsabin da bani ha'kkina duk lokacin dana bu'kaci hakan amma cikin kwanaki biyu kingujeni, meyasa ? miye dalili? namaki wani laifine? ya'karashe maganar yana kallonta.


Wani irin tausayinshi yakamata, batasan lokacin da wasu zafafan hawaye suka zubo daga idanuntaba a zuciyarta tace "Hussaina kin cuci mijinki kinbarshi cikin wani hali wanda ni ban isa in fiddashiba,
Nikuma kinsani tsaka me yuwa, ya Allah ka kawomin d'auki.

Ganin hawaye a fuskarta yasa hankalin jabeer tashi yafara tambayarta "maganar danayimakice ta 6atamaki rai, indan wannanne kiyi ha'kuri nima na ha'kura, yana gama fad'in haka yatashi yanufi bedroom,

Minti sha biyar da shigarsa saigashi yafito sanye da wasu kayan ba Wanda yashiga dasuba ko kallon inda take beyiba yafice daga gidan, tanajin lokacin dame gadi yabud'emasa get yafice da motarsa, fad'awa tayi kan kujera tafashe da wani sabon kuka

Wayarta tajawo tasake kiran number Hussaina amsar dai d'ayace wayar na rufe baki d'aya.

Haka tacigaba da kukanta ita d'aya cikin gida bame rarrashinta,

Da misalin 'karfe takwas na dare jabeer yadawo gidan hannunsa d'auke da leda da sallama yashigo falon, zaune take jikinta sanye da wata 'karamar hijab, sannu da zuwa tayimai tare da kar6ar ledar dake hannunsa fresh milk ce sai gasashshin kaji, zama sukayi tsakiyar kafet d'inda ke malale falon suka fara ci, jabeer ciyake sosai yayinda Hassana take d'an tutturawa dan batada wani sukunin cin abinci.

Duk abinda take yana kula da ita amma be tankamataba, saida yaci ya 'koshi sannan yabi da fresh milk itama madarar ta zuba ta kwankwad'a saitaji tamata dad'i saboda haka duka ta shanye tata, shikuwa jabeer daya gama dama d'aukar sauran nashi milk d'in yayi yanufi bedroom dinshi.







Love u all my Fan's 🍺
[1/31, 9:20 AM] Zee Elkaseem: 👭 *AUREN TAGWAYE* 👭
🕸🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸
🕸🕸
🕸
*Written & Story by*
*Zee Elkaseem*
*{Mmn khady}*



*Dedicated to All member's group of Ciwon "ya mace* 👩🏻



Page......................35




® _TALENTED WRITER'S GROUP_ _(TWG)_ 📝


*Wannna shafin na masoyanane dake jihar River cikin birnin Fatakwal 'kar'kashin jagoranci Fadeelah Ammin yusrah nake mi'ka sa'kon gaisuwata gareku nagode daso da 'kaunar da kuka nunamin Allah 'kara dan'kon Zumunci*




Tana gama shan milk d'in taji kanta yamata nauyi duk illahirin jikinta yayi sanyi wani irin bacci ya rin'ka fizgarta duk abinda ke falon takoma ganinsa bibbiyu, da kyar tasamu ta isa bedroom tare dayin nasarar sa key ta kulle 'kofar sannan tafad'a gado ko sauya kayan jikinta batayiba zuwa na bacci.

Kusan minti goma da shigarta d'aki jabeer yafito daga gudan d'akin tura d'akin nata yayi amma sai yajishi gar'kame da key wani irin haushi ya 'kuleshi da sauri yakoma d'akinshi sai gashi yadawo da wani key d'in a hannunsa, sakashi yayi gurin key d'in 'kofar sannan ya murd'a 'Kofa kuwa ta bud'e shiga yayi d'akin haske fayau dan Hassana ko damar kashe fitilar d'akin bata samuba bacci me nauyi yayi awon gaba da ita.


Tsayawa yayi yakaremata kallo wata irin kwanciya datayi, wani Shu'min murmushi yayi sannan ya rage hasken d'akin ya maida 'kofar yarufe hayewa yayi kan gadon yajawota zuwa jikinsa yafara wasa da jikinta cikin 'kan-'kanin lokaci yabiya bu'katarsa da ita batare datasan inda kanta yakeba.

Saida ya gama abinda yake yafad'a tunani a Zuciyarsa yake cewa "yanaji Hussaina kamar budurwa wacce bata ta6a sanin namijiba abin da mamaki.

Wata zuciyar tacemai ba wani abu yasa kajita hakaba sai dan bada amimcewarta ka kusancetaba.
Nan take yayi na'am da abinda zuciyarsa ta raya masa sannan kuma ya tsinci kansa cikin tsananin farin ciki.

Ahaka bacci yayi awon gaba dashi yana rungume da hassana jiyake wani sabuwar 'kaunarta na'kara shigarsa

Kiran sallar asubar farko Hassana ta farka daga nannauyan baccin datayi, jinta jikin mutum yasata saurin ida bud'e idanunta dan tabbatarma kanta shin abinda taji da gaskene ko mafarki takeyi ganin jabeer kwance yana sharar bacci ga ya had'e jikinshi da nata ya wani rungumeta, ga jikinta ba kaya ko d'aya tana ganin haka tasan aikin gama ya gama, jabeer yagama biyan bu'katarsa da ita, wani 'kululun ba'kin ciki yazo ya tokareta batasan lokacin data fashe da wani irin kukaba.


Kukanta yatashi jabeer daga nannauyan baccin dayakeyi me cike da Farin ciki, tambayarta yashigayi "lafiya Hussaina meyasaki kuka, a zuciyarta tace jabeer tsakanin kaida sister bansan wanda ya cuceniba sanadiyyar haka gashi narasa abinda kowace d'iya mace take ta'kama da tin'kaho dashi.

"Wayyo Allah nashiga ukku tafad'a hawaye nabin kumatunta wasu bayan wasu.
Jabeer kuwa 'kara jawota yayi jikinsa ya 'kara 'kan'kameta yana rarrashinta "please and please tell me, shiru tayimai dan batada amsar dazata bashi.
"Haba Hussaina ki gayamin abinda ke damunki duniya idan baki gayamin damuwarkiba amatsayina na mijinki waye zaki fad'amawa.

Hassana kuwa jitayi kamar tadad'amai tace "bafa matarka bace Hussaina ni 'yar'uwartace, saurin sa Hannu tayi ta toshe bakinta tana cigaba da kuka gani take kamar tunanunta zefito fili har jabeer yaji.

Ahankali ta zame daga jikinshi tana tafiya da kyar tanufi toilet tahad'a ruwan gumi tagasa jikinta sannan tayi wankan tsarki ta d'auro alwala tazo ta tada sallah lokacin shima jabeer yana d'akinsa wankan yayi tare da kabbara sallar a zuciyarshi yana tunanin dalilin kukan matar tashi danya kusanceta Wanda ba yau suka faraba.

Bayan ta idar da sallah tana zaune kan abin sallar hawaye nacigaba da zuba daga idanunta jabeer yashigo d'akin zama yayi bakin gado yana fuskantarta ya kula da har yanzu kuka take ajiyar zuciya yayi sannan yace "Hussaina yau inaso ki gayamin dalilin 'kauracemin dakikayi kuma dan na kusanceki kike kuka kamar na kasheki.

A zuciyarta tace "kara kisa da abin kunyar dana aikata, nayi matu'kar danasani da amincewa da "kudirin 'yar'uwata.

Maganar jabeer ce tadawo da ita daga tunanin datake "zaki fad'amin kokuwa saina kira daddy 'kila shi ki fad'amasa.

Saurin d'agowa tayi da jajjayen idanunta ta kalli jabeer ba Alamar wasa tattare dashi, gabanta yayi mummunan fad'uwa kawai saita tsinci kanta da gayamashi "dama Hussaina ce...........






Love u all my Fan's 👄🤔
[2/1, 11:19 AM] Zee Elkaseem: 👭 *AUREN TAGWAYE* 👭
🕸🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸🕸
🕸🕸🕸
🕸🕸
🕸
*Written & Story by*
*Zee Elkaseem*
*{Mmn khady}*



*Dedicated to All member's group of Ciwon "ya mace* 👩🏻



Page......................36



® _TALENTED WRITER'S GROUP_ _(TWG)_ 📝


"Yanzu kamar ni ina matsayin mijinki ace ban isa ki gayamin damuwarkiba, to shikenan zan fad'ama Daddy 'kila shi kin gayamashi idan ya tambayeki amma kinsan bazan saka maki ido kina matsayin matataba inje waje innemi matan banza.

Bayan Hannu Hassana tasa

Please Login or Register in order to submit comment