You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
ina tae ciki dan Alhaji hamisu Yagaya mun jiya wlh raena ya6aci
Hmm bari kawae kakah hajjah ai wannan yarinyar taxubar mana da mutunci da kimar gidanmu
Amman meye xaki damu ai bafarin shiga bace wannan shine cikinta na nawa muna rufa mata asiti muna xubarwa yanxun ma gani nae kawae gwara baban ta yasani dan baxan iyaba wlh sbd nagaji da rufa mata asiri gwara Alhaji yasan da hakan
Inna lillahi wa inna ilaehi raji'un kice wannan bana farko bane toh Allah ya kyauta yashirya kuma
Toh yanxu shawara tarage gareki karki yadda ki bari tarinka hada inuwa da fauxiyya koda kuwa gaesuwane dan ma dae nasan ki da tarbiyya sosae dakuma dagewa wajen vawa yaranki tarbiyya
Hmm nagode da shaedar kwarae kakah hajjah mushiga mana kici abunci tunda an gama tun daxu
Aa varshi kawae gida xan wuce ga dare yayi sosae kuma naci abunci awajen matar hamisu ma wlh
Toh shikenan gawannan turaren, fauxiyya dauko min kwalba in xubawa kakah hajjah turaren wuta tadansa adakunanta taji kanshi
Kawo mata kwalbar tae da ledar taxuba mata sannan tasa aledar tabata
Toh Allah yasaka da alkhairi kedae kam yar arxiki ce wlh
Toh in yadawo kigaedamun shi kyace masa naxo
Uhunn in sha Allah xaeji kakah hajjah agaeda gida
Toh sae anjima har makin motar ta suka rakata ta tafi suka dawo
Itako hapsatu tunda taga sun fara magana takoma taci gaba da aikinta gaciwon kae yana damunta sosae da kuma xaxxa6in dayaci karfin jikinta amman haka take daurewa harta gama aikinta sannan tayi wanka shima Nauphal wankan tamasa ta shiryasa abunci sukaci sannan tasha maganin data siyo a chemist kana suka kwanta
Vaccine yadauketa cikin vaccin takejin kukan Nauphal yana tashi vude idonta tae wanda suka cika da vacci da ciwo tadan shafa gefenta amman saetaga wayam bayanan tashi tae dasauri tace Nauphal kana ina kendir din dakin tadauka tana haska dakin koxata ganshi kukan daya kara yankawane yasata gane baya dakin yana waje dasaurin tafuta daga dakin tana leke leken ina yake
Can wajen dakin su Balaraba tajiyo kukansa dasauri tar gurin tana kwankwasawa tace dan Allah kubude meyake faruwa ne Nauphal
Kuka yake sosae yana Ummerh.... Ummerh..... Ummerh..... Ummerhhhhh Ummerh tah cixo cixoooo mana Ummerh ta wutane sawa Ummerh naaaa wutane sawa
Hankalin hapsatu inyayi duba yatashi kuka take sosae tana musu magiya akan dan Allah subude amman sunki budewa gashi saekiran wuta yake tama rasa yadda xatae
Dukan kofar take da iya karfi ta tana kwan kwasa wa amman shiru dagewa tae tasa duka karfintadashi aki kofar da karfi amman Ina kofar ko gexau batae ba
Sulalewa tae kasa tasaki kuka mae ban tausayi da ratsa xuciyar mae sauraronta tace kutae makamun bani da kowa sae Allah sae shi kurifamun asiri dan Allah ko ma menene kuyimun amman ku kyalemun kanina vaesan komae ba shekarar sa biyu gaba daya kutae maka mun
Naupal taji ya yanka wani mugun ihu yana cewa UUUUmmmmmerhhhhhh naaaaaaa saekuma taji dup bae kara kukan ba
Tashitae da sauri ta dauko turmi tasa abakin window dakin takama tahau sannan tadira dae dae lokacin kuma suma sun bude dakin sun jefosa waje komawa tae dasauri tafuta ta window again sannan tadauki nauphal wanda babu alamar numfashi atare dashi
Daki tae dasauri tacire masa riga tadauko ruwan randa ta kwara masa amman shiru kara xuba masa tae nan ma shiru dauko shi tae tafuta daga cikin dakin hijab ne kawae ajikinta ko takalmi bata dauka ba tae bakin kofa tana budewa tae waje sauri take kamar xata tashi sama, dan tamanta daciwon dayake dakinta ma sam, kawae ta kaninta takeyi
Har taje bakin titi bataga kowaba babu masu mashina ko adae dae ta tafiya taci gaba dayi kawae dan tama rasa yadda xatae da rayuwarta itakam
Babu yadda ta iya haka ta taka da kafa har asibiti tana takuka tarasa yadda xatae koda tashiga Allah yatae maketa tasaba dawasu likitocin sbd kwanciyar datae na kwana uku a asibitin
Allah yarufa mata asiri tana xuwa suka amsheshi akae emergency dashi suka fara dubashi dakar aka samu numfashinsa yadawo saeda suka saka masa oxygen aka fara dudduba shi hannunsa sukaga duk an xubawa ruwan kendir ajiki gaba da bayansa sannan kuma wani gurin duk ya kone sosae da sosae ga kuma kukan dayasha har yasike kan kare masa sukae sannan aka fara basa taemakon gaggawa dan yakone sosae ahannun sa
Hapsatu kuwa tayi kuka yafi sau akirga dan gani take kamar xamanta agidan nan yakare saboda baxata iya cigaba da xama ba anan cutar mata da kani dama ita kaday ce da abun dasauki amman har kaninta
Bayan kamar wajen 1h 30m wata likita ce tafuto dauke da wasu kayan aiki ahannunta tace mata kece me karamun yaron nan tace ey
Ok kije wancan office din doctor yana nemanki
Ok ngd
Tashi tae taje da sallama ta shiga dakin sannan tagaeda likitan amsawa yay sannan yace mata HAVE A SIT MADAM
OK SIR
xama tae yafara tambayar ta ya akae yaron nan yakone kuma da alama kamar narka masa aka rinkayi ahannun sa sannan yayi kuka dayawa wanda hakan yasa dabaki kawosa asibiti da wuriba tabbas daxae iya haduwa da ciwon xuciya dan kukan yayi yawa sosae
Sannan raxanar dayay tayi yawa dan takusa ta6a masa kwakwalwa dan haka daga yau akiyaye inba hakaba abun xae iya ta6ashi matukar yakara raxana
Sannan abu nagaba inasan kifadamun yaya akae wadannan abubuwan dana lissafa suka sameshi dan in baki fadamun Gaskiya ba toh tabbas xansa yan sanda yanxu sukamaki daganan akaeki kotu dan baxan iya kyalekiba kichi banxa akan yaro karami
Wasu hawayene masu dumi suka xubo mata takalli doctor ganin yahade rae babu alamar wasa akan fuslarsa cikin in ina.... Tace wlh ban saniba doctor
Baki da hankali ne ni kike raenawa wayau kina nufun bakisan komae ba waya yadauka dasauri yana latsawa
Hello hello ka.......
Dan Allah katsaya xan gaya maka gaskiya
Shiru tae dan tunani take yanxu yaya xatayi tafada masa ko kuma tae shiru
Ita tsoronta karta gaya masa yace xaeje yakama mamah balaraba kuma nan ma wani tashin hankali ne xae afku
Sannan yanxu shima idan taki gaya masa wani tashin hankali ne
Yanxu yaxanyi Allah ka kawon mafuta
Mafuta dayace kigayamun kawae inba hakaba xandauki mataki dakaena yanxu kinga idan mukaje can kyayiwa yan sanda magana
Aa aa aa dan Allah karkayi haka wlh xan gaya maka komae
Amman dan Allah ina neman alfarmarka akan dan Allah inna gaya maka nima kamun alkawari guda daya
Wani alkawari ne
Dan Allah tana hada hannayenta ga hawaye suna xuba a idonta wanda yadade da canja kala xuwa jahhh tace inna gaya maka inasan karka dauki matakin komae akae
Saboda meyasa xakice haka
Rashin daukar kowani mataki akam abunda xan gaya maka to shine rufun asirina sbd daukar matakinka dae dae yake da rushewar rayuwata data kanina
Kaninki kuma
Ey kaninane
Au dama baki da aure
Ey banida shi
Toh inajinki fadamun
Toh ina cikin daki.....
Saeda tagaya masa komae daya faru har xuwa yanxu dasukaxo asibiti
Yayi mamaki sosae
Yace toh ina Ummerh ki take
Tashi tae vata vasa amsaba xata fita yace tambayarki nake in mamanku take
Juyowa tae tana kallonsa kawae saeyaga tayi luuuuuu xata fadi..........
Hallmerhtπππ
ππππππ
πDASHENπ ALLAHπ
WRITINGβπ» ASSOCIATION
DAN HAKINπ DAKA RAENAH ππ€
πNahπ
πUmmuh fateemaπ
Page 2β£5β£&2β£6β£
Cikin hanxari doctor yakaraso yatareta yana kiran nurses da hanxari wanda sukaxo wucewa dakuma ta bakin kofar suka shigo cikin office dinsa
Tae maka masa sukae yadaurata akan bed sannan yafara dubata cikin sauri
Yana umartarsu dasu kawo masa duk sauran kayan aiki saeda yagama duba ta sannan yadauki wata takaddah yayi rubuce rubuce yamikawa wata daga cikin su da kudi yace maxa ki amso minsu a pharmacy
Ok Sir puta tae dasauri ta tafi inda yace
Cigaba yay da dubata sannan yasamu guri yaxauna
Bata jimaba tadawo ya amsa ruwa yadaura mata sannna yahada allura yasa acikin ruwan
Samun guri yay yaxauna yanata tunanin wannan lamarin dan abun daure masa kae yake
Tashiyay yaje wajen Nauphal yaga shima baccin yake yana bude kofa xae futa yatashi
Ummerh nah Ummerh nah kina ina bude idonsa yake dakar yana san yaga ina Ummerh sa take doctor faruq ne yadawo yaxauna akusa da shi
Yace yarona Katashi ne
Ummerh Ummerh kuka yasaka daukarsa doctor yay yaxaunar dashi akusa dashi yace Ummerh ka kakeson gani
Ummmm
Toh muje inkaeka
Daukarsa yay suka tafi har office dinsa inda hapsatu take ya ajiyesa akusa da ita yace Ummerh tana vacci koh
Ummmmππ
Yawwa yaron kirki muje in siya maka abunci ko nasan xakaci koh
ummmm
Daukarsa yay suka futa sun dade kafun suka dawo
Lokacin kuwa hapsatu ta tashi har ammata allura taci abunci duk da bamae yawa taciba
Sallamar dayayi ne yasata tashi daga kishin gidar datayi tace sannu
Yawwa
Ummerh Ummerh Ummerh yafada yafi akirga mika hannu tae tadaukesa tana murmushi itama hannun sa tafara kallo tana cewa sannu yarona ya hannun
Wiwo koh mamah she Ummerh
Cikin gwarancinsa yake fadin ciwo ko mamah ce Ummerh
Murmushi tae tace sannu toh
Kallon doctor tae wanda yake kallonsu gwanin sha'awa yadda yaga sun burgesa sosae
Tace doctor dama wlh inasan in fada maka amman kuma vansan yadda akae hakan yafaruba nima
Babu komae inasan dae kirage damuwa dan xata iya haifar miki da matsala kinji
Toh ngd
Kudin maganin kuma xan bar Nauphal anan inje insiyar da wani abun gobe da safe sae in kawo kudin dan yanxu dare yayi sosae
No no noh kibarshi nabiya karki damu kinji koh kidage da addu'a kinurses
Toh ngd sosae
Tashi doctor yay yafuta sannan yakira wata nurse yace taxo ta kamata sukoma wannan empty dakin ta kwanta saboda kar akawo wani paten din
Ok sir
Tae maka mata tae suka koma dakin sannan ta kwanta
da gari yawaye sassafe ta shirya komae nasu da magunguna da tar kacen su wanda faruq yasiyo musu ta daure guri daya tadauki nauphal ta goyashi sannan tadauki kayan ko takalmi babu akafarta sauri kawae take ta futa dan kar faruq yaxo yakara mata wata tambayar ko kuma sukara daura masa wani nauyin
Tana fitowa sukayi kicimus dawata nurse tace madam ina xaki kuma bayan yaron nan yana bukatar kulawa sosae kamar nakwana uku
Aa mun gode tafiya xanyi
Madam babu inda xaki dan ogah yace karkije ko ina
Aa inasan xuwa gida ana nemana
Wani security ne yaxo wucewa yace mata shiga ciki maxa karna kara ganinki awaje in ba'a sallame kiba
Ganin gun(bindiga) ahannunsa yasa hapsatu komawa babu wani musu ko jayayya
Nurse dince tadariya dan abun yabata mamaki sosae daga magana saeta koma
Murmushi tae tashiga da kayan hannunta ajiye mata ledojin tae tace gashi inji ogah yace akawo miki
Sannan yace dukkanku kusha magani kamar yadda yake arubuce
Okay
Futa tae hapsatu ta tashi tafara dudduba kayan
Wanka tafarayi kana tayiwa Nauphal taxauna tana bashi abunci itama tana ci har suka gama suka xauna tana kallon TV dake manne abangon asibitin babu wanda yashigo
Hamma Nauphal yafarayi dan bacci yakeji kwantar dashi tayi tana masa karatun alkur'ani ahankali tana shafa gashin kansa har yay baccin itama baccin tayi akusa dashi
Wasa wasa saeda hapsatu sukae sati a asibitin nan kuma komae da suke bukata faruq yana musu
Kuma koda wasa vae kara tambayar taba dan gane da lavarinta ko wani abu daya shafesu
Hasalima idan yaganta hade rae yake kamar bae ta6a dariyaba
Intaga dariyarsa toko tabbas Nauphal yadauka ko kuma yana masa wasa toh shine xataga dariyarsa
Jikin Nauphal yayi sauki sosae dan har kiba yaron yay sosae
Yau aka sallamesu daga asibiti faruq yace xae kaesu gida hapsatu take kashe ido tace aa harda kukanta dayaga bataso yahakura ya kyalesu
Adae-daeta sahu yatarar musu sannan yabata 20k yace tayi jari
Lokacin dasuka isa gida kida sukaji anataji sosae yana tashi acikin gidan nasu da mamaki hapsatu take kallon gidan dan tunanin ta ko biki akeyi amman taga babu kowa harta tura kofar nanma taga babu kowa atsakar gidan saedae manyan sifiku dake tashi acikin gidan karasa shiga tae taje har bakin phalon su ta tura kofar taga babu komae aphalon cikin hanxari tashiga taduba uwar dakan nan taga akulle kamar yadda ta barta mukullin ta laluba a saman labule tadauko sannan tabude nan taga komae yana yadda yake gado da sip din Ummerh ta duk suna nan
Ajiyar xuciyah tasauke sannan tafara aiki saeda ta shash share komae tagoge ko ina kana tafuto daga dakin dakinta tashiga nanma wayam babu komae nata har yar karamar durowarta amman anyi masa fenti ansaka wasu kayan futowa tayi tashiga kicin nanma haka duk kayan Balaraba ne aciki
Danko wuyanta taji anyi dakarfi juyowa tayi taga mamah Balaraba ce
Munafuka kindawo kenan mekikaxo yi nace aina xata kinyi gaba ne
Toh bari kiji ingaya miki baki da matsugunni anan kinjini ko saboda muncireki daga dangin gidannan maxa hada kayanki kibar gidan nan
Alhaji ne yashigo yace wa nake gani haka
π€ Hmmm wlh wannan tambadaddiyar ce tadawo daga yawon barbadar tata shine fa ingaya maka ta taho gidan nan taxauna
Aaaaaaaaπππ abunda baxae yuyuba kenan maxa tattara kibar gidan nan maxa
Xubewa hapsatu tae akasa takama kafarsa tana kuka tace kayi hakuri dan Allah Abba wlh baxan karaba
Kuma bayo natafiva Nauphal nakae a.......
Tunkan takarasa Balaraba ta doke bakinta rufe mana baki da shegiyar maganar ki
Kullum xakin bakinki shine yake hana afutar dake daga gidan nan toh kisani xan baki dama takarshe wadda daga ita babu kari
Aa karki soma yaxaki aje mana ja6a acikin gida haka kawae wlh baxae yuyuba
Aa fauxiyya karkice mata ja6a ki kyaleta daga wannan Lokacin baxata kara samun sassauci ba daga gurina ba
π€ Hmmm toh ala saπ
Ameen tashi kibar gurinnan munafuka kawae
Tashi hapsatu tae ta nufi dakinsu tana sharar hawaye ππ dan takasa gane kan wannan rayuwar itadae fatan ta Allah yakawo mata dauki arayuwarsu
Haka rayuwa taci gaba andauki lokaci mae tsawo amman rayuwar dae haka take
Doctor faruq yakanxo har unguwarsu yay dakonta tana futowa xae tura yaro yakae mata sako ya koma amman vae ta6a bari sun hadu ba koda wasa
Haka aka dauki tsawon shekara 9 amman kullum jiya iyau Nauphal harya saba da wahala tun yana karaminsa dan shike xuwa aike wankin kayansu
Dukda hapsatu natayashi amman duk randa tabari Balaraba taganta to ranar tashiga uku dan axabar ranar daban take
Itakam tasaba da wahalar rayuwa yanxu kullum dae addu'a take tana rokon Allah yakawo mata mafuta arayuwarta
Yau da dare doctor faruq yaxo gurin Abba akan maganar hapsatu
Danshi harga Allah yana santa sosae
Aikam bakaramin tashin hankali Balaraba da fauxiyya suka shiga ba dan sun rasa inda xasu saka kansu
Bayan tafiyarsa cikin daren nan suka dauki hanyar nakan tsauni dan baxasu bari abunnan ya yuyuba
Suna xuwa yasanar dasu auren nan abu daya ne xae iya hanasa shine ayi (fyade) raping dinta sannan asamu damar yi mata bakin asirin dabaxae kara tunanin taba bare aurenta
Maganin yabasu wanda xasu hada dashi sannan yamusu gargadi akan tabbas su aikata abunda yace musu karsu wuce yau
Tun ahanya suke kuncewa da sakawa akan yadda xasuyi
Fauxiyya ce tace mamah muje shagon su Anas anan xamu samu wanda xae mana aikin damuke bukata
Hakane kuwa wannan shawarar tayi wlh sosae yar kirki muje maxa muyi sauri kinga yanxu dare yayi shine dae dae lokacin cika aiki kuma kinga Alhaji yau bayanan yatafi gidan kakah hajjah
Hhhhhhhππππππππ yau asa'amuke wlh
Tafawa sukae sannan suka kama hanya
Suna xuwa kuwa suka tarar da jaxuli yana shan sigari abakin kofa
Kara sawa sukae sannan suka masa bayani dalla dallah
Balaraba tace xata bashi dubu biyar
Haba haba haba hjy sae kace wani dan akuya kiban dubu biyar faπππππ wlh saedae sha biyar inva hakaba kawae kufece
Aa karka damu xan baka
Ok toh inji dumus kafun nafara aiki
Aa kabari inka gama saena baka
Haba saekace wani kenan inyi miki aiki ki 'ki kiban ko sisi wlh baki isaba angaya miki cewa ni nusarine kiban cittar kawae kiga aiki da cikawa
Muje sae in baka π‘π‘ haba
Aaatohhh nafi fuskantar hakan
Yafiya sukae atare tabashi saeda ya kirga sannan yace bari in dawo dashirina yanxun ba'a shirye nakeba
Tare da fauxiyya suka koma saeda yashirya sanna suka dawo
Damisalin karfe 10:00pm nadare hapsatu ce ta tashi tana hada kayanta dan gabanta faduwa yake sosae tarasa dalili sam
Kwan kwasa kofar akae tace waye
Uwar kice amsar da fauxiyya tavata kenan
Cikan sauri ta bude tana fadin laaaah wlh bansan ke bace kiyi hkr dan Allah ki....
Tun bata karasaba taga namiji yashigo yamaeda kofa yarufe harda saka sakata
Ihuuuuu takwala tana salati
Mamah kufuto dan Allah kutae makeni wani yashigo min daki....
Hhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh yau vanxa tafadi abunda jaxuli yace kenan
Kwashewa da dariya su Balaraba Sukae itada fauxiyya
Suka juya suka koma daki dan gaba daya farin ciki yarufesu dan so suke sutar watsa mata rayuwa gaba daya
Ihuu takarayi tana fadin dan.......
DAN ALLAH AMUN AFWA NARASHIN POSTING WLH BANI DA LPY NE SHIYASA BANYI POSTING BA
AMMAN AMUN AFWAπππππ
Hallmerht ceπππ
ππππππππ
DASHENπ ALLAH
WRITINGβπ» ASSOCIATION
DAN HAKINπ DAKA RAENAHππ€β¨
Nah
πUmmuh fateemahπ
Page 2β£7β£&2β£8β£
Dan Allah katae makamu karifamun asiri
Allah shine gatana katae maka min karufamun asiri kamar yadda Allah yarufa maka
Hhhhhhh da ana 6oyewa ahijab yau gashi avanxa mun samu hhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh
Dariya yakara kwashewa da ita yana tunkaro ta dakarfi
Daki tashiga tarufoshi dasauri tana saka sakata kayanta data hada ababbar jakar bakko ta tattara sannan takara dauko dayan ta tuttura kayanta sannan tadauko kudin data saida sah da shaniyar Nauphal tasuna ta xuba ajaka sannan ta dauki Nauphal tagoyashi daureshima tayi sanan tadauki jakun kunan ta hadasu aguri
Hijab dinta tasaka sannan tadauki wata sanda tabude kofar dakin
Aikuwa tana budewa saega jaxuli yashigo da saurin tsiya
Wannna sandar tadauka ta rafka masa adae dae keyarsa kara yasa dan yadaku sosae
Rike keyar tasa yay yadauko wani karfe daya gani akusa dashi xae daketa
Aikam xabura tae tavar gurin tasa6i sandar nan takara narka masa abayansa Xubewa yay akasa yana kwala ihuu
Cikin hanxari ya yunkura xae tashi aikam takara kwala masa akafa fuwansa
Faduwa yay yagwaru da bango aikuwa jini ya yanke agoshinsa
Xamayay da6ar dafe da kansa dan yadaku sosae da sosae
Janyo shitae phalo tasa mukulli tarufe dakin
Kallonta yake bibbiyu yana kokarin tashi cikin hanxari tadauki kayan ta data hada tadaura bakko daya akae daya kuma ahannu
Ko silifas dinta bata tsaya daukaba taleko tsakar gida taga babu kowa sun ma kure volume din TV suna kallo suna shewa
Dansu atunaninsu duk ihun da hapsatu xatae babu mae junta saedae tayi tahakura
Dankar wani yaji asirinsu yatonu shiyasa suka saka kallo
Ita kuwa Hapsatu tana ganin haka wata ajiyar xuciya tasauke sannan tafuto cikin sauri ta tunkari bakin kofar futa sauri take harda gudu dan tasamu tatsira tavar gidan nan kawae
Tana Futa waje babu kowa shiruuu sae wanda suka dawo daga kallon ball samari sae kuma masu Adae-daeta kawae dasuke dan kae da kawo
Futowa tae duk Adae-daetar data tsare inyaganta ahaka saeyaki daukarta haka taeta sauri harta fara barin cikin mutane wasa wasa hapsatu tayi tafiya mae yawan tsiya tafara shiga jejin cikin garin rano
Sauri take sosae tana tafiya bata duva inda tasaka kafarta
Jiyowa tae abayanta daga can nesa ana fadin nan naga tayi kuduba maxa dawata bakko akanta da goyo abayanta dakuma wata bakkon ahannunta
Gaban tane ya yanke yafadi tana kwallah tana addu'ar Allah katae makamun ka kareni daga sharrin wadannan mugayen mutanen
Tafiya take tafara shiga gonaki tana sauri sosae take sauri amman tarasa yadda xatae dan batasan ina take dosaba
Tafiyar kawae take dan duk inda tasamu jefa kafarta take kawae tana addu'ar Allah yakawo mata dauki
Gudu suka farayi suna fadin murarravu inba hakaba xata gudu
Tana jin haka itama takara sauri gudun take sosae
Nauphal ne yace Ummerh kisaukeni nima sae inyi gudun kinji
Aa Nauphal kayi hakuri ka kwanta maxa kaji koh
Kuma karka kara magana kanaji na Koh inva hakaba xasu kamamu su yanka mu
Toh Ummerh nayi shiru
Yawwa yaron kirki
Sauri take sosae tana cikin tafiya kamar ance takalli gabanta taga wani ramine wawakeke aikuwa tayo baya dan bata lurava takusa fadawa ciki
Juyawa tae takowa dayan hannun nata tacigaba da tafita har ta tarar da wani ruwa da yake kusa da ramun la6ewa tae agurin dan anan ne xata tsira inba hakaba tana kara tafiya xasu ganta akan tudun dutsen
Dasuri suka karaso gurin muryar Balaraba taji tana fadin ku nemota duk inda take nagaya muku dan baxata bar wannan kauyenva
Sosae suka shiga nemanta ko ina da ina suka hah haskawa suna dubata
Amman shiru babu wanda yaganta wasune suka shiga cikin kogon suka fara dubata
Wasu kuma sukae wajen ruwan suna dubawa amman shiru
Wanda yay gurin ruwane ya karasa gurin wani dan rami
Yana xuwa yahaska yaganta agurin tarike bakinta idonta yana xubar da kwallah sosae
Hada hannuwanta tae alamar roko tace dan Allah katae makamun karka fada musu ina nan kaji
Katae maka min tana jujjuya kanta hawaye ππ suna xuba
Tausayi tabashi sosai dan yadda yaganta koh takalmi babu duk taji ciwo akafafunta sosae
Kada kansa yay yajuya yafuto daga gurin yana fadin babah muwuce kawai dan babu kowa acikin gurin nan naduba ciki da waje
Daya daga cikin sune yace mujuya kawae tunda batanan
wani yace ina baridae mukara dubawa dan kasan dubawar dan gara badubawa vace
Haba babah ince maka basannan kace suna nan toh maxa jeka wlh ruwa yacinyeke
Haba akwae ruwa agurin ne
Aaaaπππππ kaji rainin hankali jeka gani mana
Aa muje kawae
Atoh muna nan ma wata kila ta yanka tawani gurin ma musata kawae kaji babah
Hakane dan gara musata maxa kar murasata
Balaraba ce tace yanxu karfe 2:00pm tun 1100pm muke neman ta
Toh bari in gaya muku indae kunasan kudinku to kutatbata kunyi Raping dinta kuduka Kunga takasa tashi sannan kubarta ni na wuce na
Karki damu xamucika aikinmu kuwa kodan maekon yarinyarma dole ne mudage mucika burin mu da kuma aikin ki ranki ya dade
Tafiya tae sukuma suka kara gaba suna neman ta gajiya sukae dan awani gurin ma an fara kiran assalatu sosae
Komawa gida sukae shikuma dan gara yaxame jikinsa yadawo gurin tarar wa yay tana ko karin futowa
Har xata koma
Yace mata ke dallah dan garane kawo kayan naki in rakaki kibar kauyen nan dan in ba hakaba wlh dasafe kara baxa wasu xatae akan sunemoki
Toh mika masa tae yadauki jakun kuna yacire takalmin shi
Yace mata ungo saka maxa kitaho mutafi
Amsa tae tasaka sannan suka Futa atare yana nausar dajin tafiya sukae sosae sannan suka je bakin titi lokacin ma an fara sallar asuba
Wani mai napep ne yaxo wucewa yatsayar dashi yace masa tasha
Ok kushigo
Shiga sukae suka tafi
Basu dade ba suka isa tashar
Nawa abokina
Kawo dari kawae
Toh ngd sosae mika masa yay sannan yadauki kayanta yakaeta ciki yace yanxu kiyi sallah kafun afara Lodi nima bari inyi sallar
Toh
Ruwa yakawo mata sannan yajuya shima dan tayi alwalar
Saeda sukayi sallah sannan yadauki dubu biyar yabata yace mota tana fara Lodi kisamu kihau maxa kinjini koh
Dan nasan har tashar nan saetasa anxo anduba nasan halin Balaraba batun yau ba muke mata aiki
Amshi wannan wayar idan kun rasa gurin xama kisaeda ita kisama muku koda daki dayane agidan haya kinji koh
Toh kavarshi akwae kudi agurina
Amshi da allah can maxa kuje can kutsaya keda Nauphal kafin afara doli
Toh ngd Allah yasaka da alkhairi