Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ™‹
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€

😨😨😨😨😨😨

*πŸ™ABINDA* *KE* *FARUWA*πŸ™

*LABARI* *DA* *RUBUTAWA*
*BY*

🀝 *FAUZIYYA* *AUWALU* *ALIN* *BABA* *JINGAU* πŸ™‹

πŸ…Ώ1(A)

🌈 *KAINUWA* *WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝


*LABARIN* *YAZO* *MUKU* *DA* *SABON* *SALO* *KUDAI* *KUBIYONI* *KUJI* *ABINDA* *KEFARUWA* *MAYBE* *KI* *GYARA* *KO* *NAGYARA* *KOTA* *GYARA* *KO* *SU* *GYARA* *ALLAH* *YASA* *MUDACE*



Yarone me kimanin shekaru goma zaune yayi tagumi hawayene ke taruwa Yana gogewa jikinsa kayan makaranta ne Wanda kana gani kasan ba government uniform bane private uniform ne jikinsa Kuma ba wahala sai dai kana gani kasan akwai damuwa atare dashi,

Gefe daya mamansa ce tayi shiru takasa cewa komai sai faman ajiyar zuciya takeyi ,

Umma Dan Allah kice abbana yabiya mana school fees Kinga yanzun ansake koroni ance inbandawo nakawoba Suma su aminullahi za,a korosu.


Gumi tashare tace saddiku kayi hakuri za,a biya tindsurukai







ankawo yanzun ba,a biyaba to ba,a samu bane amma kaje kace suyi hakuri insha Allah za,a biya karshen watannan Ina samun salary na kudin Zan fara biya kaji kayi hakuri.

To kice abbana ya biya mana,

Murmushi tayi ta girgiza kai,tace kadai je kace za,a kawo abbanka da da akwai da tini ya biya yafimu son mubiya kudin dandai kasuwarce yanzu tazama abinda tazama gamu mukuma da mukayiwa hidimar aljihunnasa yawa , amma da ikon Allah this month shine last inkaje kace in anjima ma zanzo makarantar kaji Dan albarka yi sauri Allah yatsare, Allah ya kaika lafiya kakula da titi Banda kalle kalle.

Haka yatashi yatafi batare da ya karbi school fees dinba ,fuskarsa ta kalla tagano Jin haushin rashin samun abinda yazo nema ,

fuskarta tasaka tadafa kansa tace ko inbaka Bobo katafi dashi kaida Yan uwanka?

amma fa da sai gobe zanbaku kutafi school dashi sai insoya muku sambose kutafi ku hada kaga gobe Friday zabi daya yaron kirki d'an da yazo duniya tsiya na bacci dan babassa da babansa .


Aiko yasaki dariya yace nidai sai gobe zantafi da nawa sai dai ko intafarwa da su aminullahi.

To shikenan Allah ya kaimu kaga tinda basu jiba kalesu sai goben Suma yisauri anacan ana karata,

Toke mama haryanzkg baki tafi school dinki ba ?

zanje hospital ne ayiwa nana allura kaga jiya kwana tayi da zazzabi Haka yatafi batare da dama.



Gidan alhaji sabo gidane me cike da arziki da wadata sai dai Allah ya jarrabeshe da mace wadda bata ganin mutuncinsa dana iyayansa bataki yarabu da kowa ba akanta duk ranar datasan ya Mora wa wani Dan uwansa Koda ko uwarsa ce haka zata kwana kunci da harare harare.

Yanzunma zaune take tinsafe tana juyi ga yunwa dake kwakularta amma Dan mugun abu ta Mike tadafa tana ganda dukkuma Dan daukar magana atsakanin time dinne wata kyakkyawar datti juwa tafuto tare da yiwa annabi salati kitchen din dake daura da gefenta takaiwa hari bude bude take tare da rufe bakinta Wanda alamu sunnuna hamma takeyi yunwa itama takeji, batasamu abinda takesoba haka tafuto tana kwalawa matar gidan Kira ,

Sadiya,sadiya ,sadiya,
haka tayi takwala Mata Kira batare da ta amsaba ,ganin shirun yayi yawane yasa tadaga labulen daya suturta dakin .

Aiko datashin hankali tare da rashin kunya ta dago wai menene wani abun aka bani ajiya ne za,a dameni nasan dai karshenta uwar hanjinki ce tayi Kira nima yunwa nakeji bankuma yiba in ma nayi to Babu rabonki dan ba baiwa aka auroba dan kina takama dankine Toni mijinane sai adinga takuramin Toni bayar aiki bace,tare da murguda baki.

Kallonta take Kuma da alamu tasaba da hantarar surukar tata Dan bayaune farko ba tinda Allah yasa tayi satin farko tare da sirikar tata tagama mutuntata tamayarta kamar abokiyar gabatta.

Yau naga ta kaina sadiya nice abar wulakantawa agareki ni nii niii uwar sabo narayu da d'ana cikin salama da tarbiyya amma lokaci daya kina neman lalatamar rayuwar albarkar da yayi kina neman fushina ya sauka akansa to kishiga hankalinki domin dab kike da barin gidannan.


*INA* *BUKATAR* *COMMENT* *DINKU* *NA* *ROKEKU* *INHAR* *KUNASO* *NACIGABA*
🀝 *DAGA* *ALKALAMIN* *YAR* *MUTANAN* *JINGAU* πŸ™‹




πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€

😨😨😨😨😨😨

πŸ™ *ABINDA* *KE* *FARUWA* πŸ™

*LABARI* *DA* *RUBUTAWA*
*BY*

🀝 *FAUZIYYA* *AUWALU* *ALIN* *BABA* *JINGAU* πŸ€¦β€β™€

πŸ…Ώ2(B)

🌈 *KAINUWA* *WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝



*GASKIYA* *NAGODE* *MUKU* *FANS* *DA* *ALAMU* *KUNAJI* *DA* *WANNNA* *NOVEL*
*BAKOMAI* *YA* *NUNAMIN* *HAKABA* *SAI* *RUWAN* *COMMENT* *BAZAN* *IYA KIRGA* *ADADIN YAWAN COMMENT DINKUBA AJIYA NAGODE ANATARE FANS ALLAH* *YA* *BAR* *KAUNA* .🀝

Yo saime nidai nice bayarda za,ayi dani inbanda sa ido abar mutum yasake da mijnsa anki ansamu agaba komai akan ido irin hutunnan ma na amarci naga hanani akayi karfe bakwai aka tasoni inzo ingirki,

wai tashi amarya ummata karmubarta da yunwa yo inba mutum aka aurowa niba aisai arabu dani.

Tafada tare da murguda baki.


Murmushi tsohuwar tayi bakomai ne yasata yinsa ba sai zallar kuruciya datake hangowa atare da sadiya,


Tace dazaki saurareni da kinci ribar zama bakuma dani kawaiba ki mori kuruciyarki tare da tsufanki ,batare da tabata damar maganaba taci gaba da cewa ,ita duniyar guda nawa take nidin badan Ina duban Allah ba sadiya dabaki Kai yanzu agidannanba shidana kowane inkarikeshi domin Allah sai Allah yarikeka haka ita uwa ko ba takabace kamata yayi kariketa hannu biyu ita mace intaje gidan aure to tasami Karin iyaye a lokacin tazama me iyaye hudu uwar miji itama uwarta ce haka uban Miji shima ubane dan haka anan tarbiyyar da Kika samu zatayi aiki Wala Allah kiyi rayuwa mekyau dasu ko akasinta to anan gaba karkiyi kuka da kowa ayyukanki nabaya ne zasu maimaitu gareki banayimiki fatan sakamako Mara kyau kofa abude take Zaki iya gyara kuskurenki nidin uwace agareki sadiya bamuyi rayuwa makamanciyar wannan ba amma gashi muntadda tsahirar zamani tahaumu kiyiwa kanki alfarma narokeki kodan zamanki da mijinki da salama.



Ahaka dai kamar jikinta ya mutu domin ko wanne side into her brain yatafi research kalmomin take aunawa kozasu fitar Mata da abinda take tinani amma dake akan ganiyarta take haka ta maida duwawunta tazauna take girgiza kamar matar saraki.




Yawwa ya aikin ?

Mungode Allah.

Nice mahaifiyar su saddiku shu,aib,

Ok nagane akwai matsala ne ?

E to akan zancen school fees dinsu ne tare da text book.

Ina saurara .

Anmai dashi gida,

wannan shine Karo na uku Yana komawa ,

mezai hana ayimin alfarma zuwa Last moth dinnan Ina da tabbacin kawowa banason ana korasu domin ana dasamusu wani abu a zuciyarsu na gazawarmu,

yayin da yaro yafara ganin gazawar mahaifansa kaga dakwai matsala kenan alfarma ce wannan nake nema amatsayina na uwa ,

in Kuma bansamu haka ba Ina neman alfarma amatsayina na civil servant domin dani da kaidin duk abu daya muke narokeka.

Kai yashiga girgizawa tare da zuba Mata Ido ,

Yace kedin uwace tagari Zan Miki harda wadda baki nemaba nayarda da kalamun bakinki inhar zancenki yarda na yarda har zuci kike fada Toko da wuya kikarya min alkawari Zan basu har text book din shin Zaki iya biyana dukka a karshen watannan ?

A,a zandai baka school fees din shi Kuma kudin text book din offer month Zan iya bayarwa nayi alkawari insha Allah.

Nikuma nayi Miki bayani wannan bakya bukatar wata alfarmar domin kalamanki sun tunzurani Kan kowacce alfarma Zan iya yimiki.

Murmushi tayi tace alfarmar kenan sai dai kawai korosune da banson anayi domin suna gano gazawarmu sai Kuma tambaya akan movement dinsu ya suke gudanar da al,a muransu.

Indan wannan ne karki damu yaranki sunada nutsuwa Kuma suna kula sosai sai dai matsalar rashin kayan aiki to Kuma munkawo karshen abin tinda za,a basu.


To nagode atashi lafiya .

Bayan nakoma gida Yan aikace aikaccna nashiga karasawa sannan nayi kokarin Dora musu girki abin takaicin gas Zan kunna amma yace Kya kunna ya Kare bansani ba ,tsaki nayi nace,

iname haka har yazo gangara bansaniba,

kurfoti na dakko nahau kunna gawayi tini ya Kama wainar fulawa nasoya musu sannan na hada musu lemo yadda insun dawo zasuji dadinci sannan nahau kaiwa da kawowa dan kawar da abubuwan danayi amfani dasu duk da gidan Kal Yake domin megidan Kan yafuta Saida yagyara duk inda bangyara ba shikansa tsakar gidan Saida yawankeshi tas falonma danashiga zangyara murmushi nayi domin kamshine yake tashi ko ta ina Kai kace macece tayi aikin lumshe Ido nayi wani sanyin dadi ya kwaranyomin nace Allah yabarmu tare ya karamin kaunarka kaima Allah yasake tsumaminkai da tausayina Allah kakara lamince Mana junanmu.

Wai shin wane gidane wannan muje next page .

Inhar nasami wadataccen comment Wanda yafi najiya nikuma zanyi burgima na subur budo muku wani da yamma ko da daddare


*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*

🀝 *DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN JINGAUπŸ™‹*



πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€

😨😨😨😨😨😨

πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™

*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*

🀝 *FAUZIYYA AUWALU ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹



**INA KARA JADDADA GODIYA TA GAREKU NIKAINA BASAI ANMIN TINIBA NASAN WANNAN NOVEL YA KARBU SAI DAI IN GODEWA ALLAH ,FANS KUDIN DAI KUNE MASOYA SHIKUMA MASOYI KULLUM* *ADDU,A AKE MASA ALLAH YABAR KAUNA*



Wannan gida metare da abin mamaki bakowa bace matar gidan sai karimatu sarkin karamci mace metarin albarka da karama.

sunyi aure da mijinta me suna shu,aib aure nena soyayyar Kuma soyayyar ta kuruciya sanda ya aureta shekararta goma Sha shida yayinda Yake da shekara talatin da biyu tattali soyayya duk ya gwada Mata,


Bawani abune da Shiba sai rufin asiri da Kuma taimakon Allah Dan kasuwane bakuma kayansabane kayan yayansane Wanda suke uba daya dashi yakan kular Masa da Kaya daga karfe Tara nasafe zuwa karfe bakwai namagariba dukkanin wata wahala shiyake Masa sai dai in lokacin tashi yayi yakan bashi naira dubu daya itace kudin sallama da ita Kuma muke sabgoginmu cikin amincewar Allah inzai futa yakan bani kudin cefane nayi Kuma harnasami dan abinda Zan adana hakan bayana nufin yin abinci Mara dadiba domin anyimin tirenin sosai kangirki.

Kayan abincima bamu da damar ajiyewa sai awo mukeyi yakan siyo kwano biyu da taliya kamar biyar da dan abinda ba,arasaba lokacin ana amfani da kananzir yakan siyo galan daya sai indade Ina amfani dashi lokacin duk rayuwar Bata tsawwalaba shikansa kananzir din lokacin dari biyu da ishirinne galan shinkafa tanayin dari biyu da hamsin shiyasa mukan wadata ga shi bakowa agaban kumafa karkuce agidan kanmu muke a,a hayace mu biyu ne agidan babu kalubalen da ban fuskanta a narayuwar gidan haya dukkanin kalubale naci Karo dashi sai da yazama ni nakewa abokiyar zamana komai yi wannan yi wannanyayanta girki wanke wanke shara Kai hatta jajjage ninake Mata Wanda zatayi Miya dashi hakan baisa na kubutaba.

Sai da aka wayi gari bama Shiri gashi nadoshi shekara ko ciki bani dashi itako yanzu ma tsohon cikine da ita.

Hatta me gidan sai da yazama bama Shiri dashi balle dake su gidan sune kodan zaman tsakar gida danake domin Shan iska sai da ya gagareni hakan Kuma baisa nataba gayawa shu,aibu ba sai dai Wanda akayi yananan yakan bani hakuri tare da cewa me hakuri Yana tare da Allah .

Asalin dena zamana atsakar gida shine ,nidin ma abociyar karatun littafice lokaci akwai fitilar kwai Ina zaune natasata gaba Ina karatu shikuma megidan damuke haya zai kunna inji yaduba yaga bamai hala ya futa yanemo nikuma bansan illar dake tare da man fetur ba shi ko ita damuke zaune da ita agun basuyimin maganar nadauke futular lwannan Haka ya bude yahau durawa Aiko futular karfin Wannan man fetur yasa takama da wuta nikaina sai da jikina yakama da wuta nayi ta tsalle Ina ihu domin radadin shiigar wutar hannuna da kafa fuwana .

Hakan danayi sai yabasu dariya nikuma Allah ya temakeni ina burgima wutar ta mutu amma nakone haka namike nakoma daki tindaga sannan bankuma zaman tsakar gidanba komai zafi inda Allah ya temakenima dakin falle dayane.


Ashe so suke sutashemu
Wata rana naje gidanmu biki wajan misalin karfe bakwai kowa ya watse nace da mamana nidai bazan komaba nagaji .

Tace wani Abu Yake mik nace a,a tace to meyasa Kikace bazaki koma ba nan nake gaya Mata yadda nake zaune damasu gidan Aiko ta Kira babana ta Gaya masa mukasha fadan barina da tayi nayi dare yace saiki jirashi dannasan inyaje yaha bakyanam zai biyoki intazo kibishi zamu tattauna dashi daga baya kinji kiigaba da hakuri.


Baizoba sai misalin karfe goma domin inyadawo daga kasuwa yakanje makaranta Hala muka shige muka tafi Yana Kuma bani hakuri kiyi hakuri komai Yana da lokaci hajiyata kullum takanyi min addu,ar allah ya ginamin nawa duk da bani da hanyar dazan Gina amma uwace Kuma nasan Allah zai amsa komai dadewa ki Kara hakuri muna tafe muna hira bamu muka Sami motaba sai kusan goma da rabi hakanne Kuma yahanamu zuwa gidan da wuri ,


Sanda mukaje sun rufe gidan akalla munkai awa biyu nidashi muna bugu amma ba alamar budewa sai kusan shabiyun dare sannan me gidan ya bude Yakuma ce bazamu shigar Masa gidaba yasallamemu haka muka ringa bashi hakuri har Makota sai da suka fito mutumin nan yaki adaran muka koma abin hawa kuwa Babu sai wani Medan acaba muka gani shi kwal a titi haka muka hau nida shu,aibu ya kawomu gida.

Wannan kenan nidin dake babana akwai wani gini da Yake domin yanaso ya koma Jin haushin hakan sai yace mana mu koma gidan tinda akwai inda zamu iya Zama,

dake Yana da tinani Mai zurfi sai yayi min bayanin Dana fahimta , wani gidan aka sake samo Mana Ni kadaice sai dai shima Yana tare da kalubalensa irin tsohon gidannan ne kofofinsa ma said ka during kusa.


Mahade gobe yanzunma dannayi alkawarine masoya shiyasa nacika nagode da bani goyon baya.

*INA BUKATAR COMMENT DINKU IN HAR KUNASON INCI GABA*

🀝 *DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN JINGAUπŸ™‹*



πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€


😨😨😨😨😨😨

πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™

*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*

🀝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹


*πŸ…Ώ5(E)*


🌈 *KAINUWA WRITRS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝


Yan kudin danake Tarawa suna fito dasu nasamu makarantar matan aure nakoma ta asabar da lahadi bansha wata wuyaba suka karbeni naci gaba da karatu .


daga baya kayan dakina naringa yiwa dauki daidai harnagama karatuna ko ficikarsa Babu har nagama, har kullum salamar zuciya meyake su akasuwa sabida nasan inma nadaga hankali inba jiknsa zai dinga yanka Yana baniba tofa sai dai in rigima nake nema,


Ga Kuma mahaifiyarsa da kullum acikin abinda Yake samu Yake kikarin kyautata Mata danma matar mekarace takance kaji da iyalinka nidin Allah bazai hananiba.


Cikin shekara uku na kammala tare da zana jarrabawar GRED II Kuma har time din ban haihuba ana tafe a lokacin sai siyasa ta kunno Kai dake Yana dan buga bugarsa ya nemamin aiki tare da cewar sai incigaba da karatuna bansami koyarwar da mukeso ba sai aikin nanny nasamu haka nafara inayi Ina temakawa kaina hakan Kuma bairageni da komaiba sai dai kokarin kyautatawa nima Kuma nakan kyautatamar daidai iyawata Ina kula da aikina sosai duk da rainon yara akwai wuya todai haka nake Kuma inajin dadi ,


Watan da akafara biyana albashi kamar nazuba ruwa a kasa nasha naira dubu shida da dari takwas akabani nayi Munna sosai tare da kokarin cigaba da karatuna shima cikin shekara uku nagama sanda nakarbi takardun haka yayita fadi tashi gurinne momin APPROVAL FOR CHANGE OF CADRE cikin amincewar Allah nasamu asannan Kuma sai albashina yakoma matsayin na malaman makaranta merike da aikin government school aka maida ni GL 7 naji dadi nayi murna banyi shekara da fara koyarwar ba nasami ciki nayi laulayi sosai har Allah yasaukeni lafiya nasami kyakkyawar yata sunan kishiyar babassu yasamata nana Khadija amma nana muke cemata shikansa kayan haihuwar inzanje awo yakan bani dari biyar ko abinda yasawwaka ahaka muka Tara kayanmu daga baya da yakasa karasa soyayyar haihuwar nice da mukayi albashi nakoma na Karo duk abinda babu har dinkunan futar suna ninayiwa kaina haka ya tattarasu yakai gidansu suka gani sukuma suka Kai gidanmu amatsayin kayan haihuwa bawanda yasan nice karfin hada kayan haihuwar haka mukagama hidimarmu hatta abincin suna haka muka hada kudinidashi akayi batare da sanin kowaba .


Bayan nagama maternity leave dinane nacigaba da zuwa aikina asannan Kuma akayimana promotion zokuga murna guna kafin asakar Mana salary sai da aka fara bamu notification of appointment banyi zaton kudin zasu shigo Mana da wuriba amma cikin ikon Allah muka samu a watan da akayi.


Duk Kuma abinnan baitaba samin Ido akudina ba Kuma bantaba daukar naira biyar nabashiba domin nidin Allah yazubamin hangen nesa duk abinda zanyi inhar nasan zai damuni bana tinkararsa nasan inhar nafara daukar kudi nabashi tofa akwai matsala agaba nasan dai dukkanin wasu abubuwa daya gaza nakan yi batare da damuwaba ko akaina ko acikin sabgar cikin gida Kuma har yanzu bai ragemin komaiba a kudin cefanen dayake bani sai dadima danake tintibarsa yayi domin jiya bayauba komai yafara tsawwala kudin dayake bani basa Isa yin komai balle yanzu daya koma bani har kudin awo sai nakoma in akayi albashi sai nashiga kasuwa nayo Yan tsince tsince harsu doya dankali komai na abinci nakan siya in ajiye inya bani kudina sai incigaba da sabgata daga baya nafuskanci karancin kudin dayake bani.


Kuma har time din muna wannan gidan Kuma duk shekara muna fuskantar matsalar damuna ga aljanun dasuke firgitani damma inada karfin addu,a tareda rashin tsoro wani lokacin Haka zasuyita firgitani har nakan futa aguje ko Kuma suringa yimin gizo danaga Ina cutuwa shine nama tsanta sai muntashi toshikuma yakancemin bashida kudin dazai kama wani sai dai in Zaki cika sai akama wani ,yo nidinma dake wani lokacin basauki amma Kuma Ni tinkafin matsala tafaru nakanyi kokarin maganceta ,sai nace Masa gaskiya bazan iyaba yayi kokari dai yasamu mutashi .

Haka muka cigaba da rayuwa har Allah ya horemasa muka koma wani gida shikuma mugoma Sha biyu ne a gidan amma fa ba,afiya tashin hankali ba sai kaso bare ma ni dabana Shiga shirginsu Kuma Allah sai yazubamin kwarjini suna girmamani ko gulmarsu suka tashiyi basa sani ciki inko anyima inanan baruwana bana Shiga balle ace dani asannan nana tana da shekara hudu asannan nakuma samun cikin saddiku sai abin yazo da goshi Musamman dake da addu ,ar uwa atare dashi ankuma wadawa hatsaniyar Zabe sai wani kanin babana yayi kokarin sama Masa delegate aiko ya samu haka suka kwana kusan uku suna kaiwa suna kawowa domin su zabi Wanda yacancanta dake kowa yakan futo da abinda zayyi kamfen dashi akalla ko wani delegate sai dayatashi da rabonsa shikansa dayaringa bani ajiyar kudin Saida na kirga naira dubu dari hudu da arba,in anan yafara kasafin siyayyar dazaiyi min Musamman dayasan yagazamin a wasu abubuwa Aiko natubure nace bansan zanceba saidai yayi Mana gini ko ba,a gamaba nizan koma ko falle dayane Aiko yayi Munna,

yace da Kuma inaso inyiwa su hajiya alheri nace ban hanakaba nidin danaga ruwan kudin nayafe maka balle Wanda baigansuba kasan Kuma hajiya Inka Bata kudi rabarwa zatayi kasamu kasai mata wani abinda zata amfana sukuma kannanka ko dubu bibbiyu kabisu da ita yawadatar tinda kaidin mabukaci ne haka muka zauna aka tsara yadda za,ayi daya je yayi wa hajiya bayanin yadda mukayi murmushi tayi tace aini nasan addu,ata na tare dakai balle da Allah yacika min burina kasami macen arziki hakan yayi daidai Allah ya gina maka.


Dazancen ba,adau wata guda ba aka kammala gini na daidai talaka dan kuwa bako Ina aka gamaba mundai koma Kuma cikin farin ciki lokacin cikina wata tara dana tashi nasantalo dana namiji Kuma akawayi gari ko kudin zuwa asibiti bashida shi gini yacinye dukka kudin Kuma shidin bame planning bane danma Ina kokarin saitashi memakon yayi kokarin rage wani abun kodan hidima dole nice nayi komai hatta kayan haihuwa dake nasan halinda muke ciki dama nagama siya dinki ko dama nasan ba lallai nasamiba tinda nidai rabonada saka sittirar da yayimin tin lefe haka mukasha shagali dake Kuma akwai halin dan adam dake tare dashi sai da yayimin abinda raina yayi mutukar baci yasami gudun mawar haihuwa memakon yayimin kokari wani abun wallahi sai yashamuke .

ku intakaita mukuma hatta ragon da,akayanka aguna yaranci dubu ashirin yasiyo amma dayasami nasa sai yayimin shiru nayi kokarin karba yayi min fuskar shanu.



*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*

🀝 *DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN* *JINGAU* πŸ™‹



πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€

😨😨😨😨😨😨

πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™

*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*

🀝 *FAUZIYYA AUWALU ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹


*πŸ…Ώ6(F*)

🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝



Wanda asanda zai karbi kudin karkuga yadda yaringa lallabani dukkanin wata kulawarsa ya tattarata kaina .

Gashi dai inada akidar kin bashi kudina domin yayimana sabgar cikin gida , amma haka ganin kar ya tozarta nadauka nabashi .

Haka nacigaba da jegona Kuma alokacin sai Allah ya jarabceshi da babu haka nasa duk wasu kudi dake hannuna agaba nacinye gashi nikuma Yan kayan abincin danake siya sun yanke ban tambayeshi meyake faruwaba shima Kuma baice min komaiba

inzaifuta yakancemin kiyi hakuri innadawo Zan baki ko Kuma Zan dawo da yamma sai intaho da ko shinkafa ce wannan lokacin nasha wuni ba

Please Login or Register in order to submit comment