Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karaya daran kodan saukin abubuwa.



Bai Musa Mataba ya koma domin jiyake inyayi maganar kamar zuciyarsa zata Faso kirginsa tafuto,


Tana tsaye harya futo daga yin alwalar ta kara gyara masa sallayar sai da yatayar da sallar sannan itama ta tayar ,



Tin tana jiran ya idar har sai da tafara gyangyadi ganin bashida niyar gamawane yasa tayi masa magana sannan yadakata,


Hannu yadaga zayyi addu,a amma kuma yarasa mezaice data fuskanci haka sai tafara yin addu,ar afili Aiko cikin ikon Allah shima ya karba tin Yana cewa Amin ,amin har sai da shima yafara rokon Allah bukatunsa,


Duk abinda akace Allah angama domin damuwar dayake da ita tafara raguwa har sai da yadingaji ma gwara yadan kwanta ya huta anan Dan in ma Yaje gun sadiyar aibayyi daidaiba domin kwana bakwai musulunci yabashi anan dai Kan daddumar bacci ya kwasheshi ,


Ya Allah, ya Allah,
Kalmar datake ta Mai Mai tawa kenan domin komai yadaga mata hankali inhar Haka sadiya take to dole tasake mata zama kodan farfado da soyayyar dake tsakaninsa da mahai fiyarsa gatata rayuwar wadda inhar bata bawa mardiyya hadin kaiba to kuwa har da ita za,a kwan ciki balle inta tuna alherin umma garesu lallai yaci ace tasaka Mata da alheri,




Zainab kitaho Yana kiranki ,


To ganinan akwai abinda nakeyi ,


Itafa tafara kaiwa makura da basusan mahimman cintaba sai yanzu da lalura tasamesu ,

Futowa tayi tashiga dakin baban Wanda har yanzu Yana dakin,

tana tausaya Masa amma inta Tina yarda suka rabu akwanakin baya sai taji dik sun futa aranta,



Sannu tace Masa ,

Ido yadago ya kalleta sannan yace medorine yace nadinga dan gwada mikewa ga sanduna nan ankawo min,

Toni meye nawa aciki sai dai inkara yimaka addu ar samun waraka,

Hakane amma inabukatar temako kogurin Mikewa gashi inason kihadamin kayana zankoma daki saikicigaba da kulawa dani sai ita baban ta huta,

Ai shikenan amma dakayi zamanka ai Ina temaka mata,



Kuyi hakuri da wannan banajin dadi ga diyata ma ba lafiya wannan ma daurewa nayi nayi muku.


*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*


🀝 *DAGA* *ALKALAMIN* *YAR* *MUTANAN JINGAU* πŸ™‹





πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€


😨😨😨😨😨😨



πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™


*LABARI DA RUBUTAWA*

*BY*

🀝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹



*πŸ…Ώ(A )FOR* *ANDROID*




🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝



yace itace tabukaci hakan amma inkina ganin da matsala komawar tawa sai ince mata abarshi kawai,

Kallonsa nayi yakuma bani tausayi domin kalarsa takomamin yanayin damuke dashi ada before baba tahargitsa Mana zaman,

Nace shikenan tare da fara tarkata Masa kayansa dasuke gun Ina cikin hada kayanne baba tashigo tace inkin gama kikamashi kukoma dakinku ainayi na Allah,

tinda kenaga haryanzu hakurin da akebaki baimikiba inzaki yi hakuri kiyi inkuma bazakiyiba kujecan kukarata amma dai akiyaye Zama dani domin dab Dan lele Yake da Karo auran wata,

wannan karayar ce tadakar da komai amma datini komaima ya wuce ato inzaki sauya hali kisake barganin ana lallabaki,

Dagowa nayi nakalleta harna bude bakina zanyi magana Kuma wata zuciyar tace min inyi shiru,

Shiko gogannaku ko kallon gefen danake bayyiba yadda yanuna baiji abinda taceba Haka nima nashare bankuma bi takansa ba ,

Haka nagama tattara komai nakai daki sannan nadawo nakamashi mukashiga dakin katifata nafuto Masa da ita falo domin shigarsa bed room bazayyiwu ba ,

Cigaba nayi da kula dashi cikin amincin Allah hakan Kuma baisa baba tarage yimin wani abinba koya taga Ina neman yin wani abun domin tallafa Masa gurin jiyya taringa maganganu kenan kar inkara karya Mata da domin alamu sun nuna bazansan zafin haihuwa ba tinda gashi ana niyyar shekara biyu dayin aure amma har yanzu shuru bawani labari.


Cikin ikon Allah bana Jin wani bacin rai kamar nada kodan naciresu daga Yan kayana basa gabana daga ita har dannata ne oho .


Wata rana Ina tsakar gida inayin Yan Kaye kaye kauda wannan dauke wannan domin nakwan biyu banyi irin aikinba ,

Wadansu Yan Mata ne sukayi sallama su biyu dago kaina nayi tare da amsa musu sai Kuma sukayi cirko cirko ganin Haka Nima sai natsaya da abinda nake Ina tambayar su wasuke nema?

Ba wacce tabani amsa ganin Shirin yadan ja Basu ce komai ba sai na leka dakin baba inayimata bayanin bakin da mukayi dasaurin ta tafuto tanayi musu maraba tabasu umarnin su Shiga daga ciki,

Nidai bansan suwayeba ban Kuma San mesuka tattauna ba sai ganinsu nayi sun futo tare da baba tayi musu jagora zuwa nawa dakin ban kawo komai ba nacigaba da aikina amma wucewar baba da minti biyar Yan matannan Basu futoba Dan inganewa idona komene Yake faruwa natafi dakin ,


Batare da nayi sallama ba nadaga labulen ,

Turus nayi Ina binsu da kallo daya bayan daya,

Lallai ana neman yimin wani rainin hankali wato Yar farar ce zaune take yimar karairaya buta
ce ahannunta tana zuba Masa ruwa yana alwala dake yanzu yafara amfani da ruwa ada saidai nayimar taimama yanzun ko alwala nake mar da ruwa shine wato kannazo nayimsa shine nasami magajiya lallai sin taro kwandon Bala,i.




Yau da rigima natashi agidan domin komai ya kureni baga sabgar cikin gida ba bakuma a biyan bukatar aureba bantaba jin irin wannan bacin ranba sama da najiya da daddare dama dai a haka nake nakanyi hakuri ne sabida nadanganta hakan amatsayin wahalace takeyimar yawa shiyasa Yake kasa biyamun bukatata ta aure,

nasan ada akwai wahala sosai atare dashi kotafiya da kafar dayake izuwa kasuwa Yakuma dawo da kafa ya Isa haddasa Masa gajiya,

sai nakanyi hakuri domin Kona matsanta ba lallai yagamsheni yadda yakamata ba ,

Dan nakance kadinga neman maganin basir Dana sanyi ba gajiya ce kadai takesa ka kasa biyan bukatarka ta aureba nidin me bukata ce hakuri nake kawai Dan bayarda zanyi,

To kuwa yanzu ai nasan wahalar ba irin tada bace akwai sauki acikinta ko gurin walwalar aljihu ai komai ya warware sai godiya ,

Haka naje nagaida hajiya rannan nawa ba dadi sai karfin hali ahaka nadinga Yan aikace aikace na Dan yau ko saurarassa banyi ba wajan tayani yin wani aikace aikacen cikin gida Koda najuye ruwan wankan yara zanyi musu cewa yayi inje shi yayi musu kar aikin yayimin yawa ,ko kallo Bai isheniba danaga zai dameni kawai sai nakira nana dake cikin kitchen nace tabar abinda take tazo ta karbamin wankan yaran Nina hada musu abin Karin ,

Ina kokarin dibo kayan shayine natina ban siyoba ,afusace nafuto raina abace shikuma Yana inda nabarshi yakurawa gu daya ido,



Nace asiyo Mana kayan shayi , sannan asiyo Mana shinkafa itama bani da ita ahado da kayan Hadi insun futo yanzu inkuma Basu fito ba akwai gidan da ake siyarwa in angama shirya yara sai kabasu su siyo ,
Bina yayi da kallo yaga inda nakumbure ba alamar sauki tare dani baicemin komaiba yajuya yafuta ,

Cikin mintoci yadawo,

yasiyo har shinkafar karba nayi na dagata Ina auna yawanta, nace wannan shinkafar gwangwani nawace baicemin komaiba direta nayi agun nayi gaba batare da nasake cewa komaiba domin dabi,arsace yin shiru Musamman inzancen danake Masa yadanganci aljihu,



Haka na hada wa kowa abin karinsa nadau na hajiya na Kai mata nata,

Bayan yagama shiryawa ne ya dakko naira dari uku yabani ko kallansa banyiba nace ai dake Kai zaka karasa kayanka nace wannan shinkafar dai ko ba,a fadaba nasan bazata Gaza Rabin kwano ba to ita nake dafawa da rana kaga kenan sai kanemo ta dare tare kayan hadinsu,

Turus yayi Yana kallona ,

Sannan yace wai karimatu meya Shiga kankine kike neman hargitsa Mana zaman lafiyar da muke ciki tinda safe kike ta fushi bansan abunda nayi Miki ba ,

Kuma kinzo kin billo da wani zance Wanda baki taba yiminshi ba me kike nufi duk kokarin da nakeyi akanku bakya gani ko so kike innadawo daga kasuwar nadinga juye Miki abinda nasamo ya hakane kina nema kidagamin hankali tinda nasami sauyin gurin sana,a Kika sake hali ko kina bakin cikin sauyin Dana samune?

Tinda kike nemanki nataba samiki ido ne kwanda larki baki taba dauka kinbani ba balle kice ita kike kokarin hada kudinsu to Dan Haka kiyi amfani da abinda nake dashi in Kuma kin raina to aikema kina nema sai kicika, cikin bacin Rai da fushi ya,ajiyemin kudin yayi gaba,


Bazan iya kwatanta yanayin danashiga ba nidai kawai na jini dabar akasa gawani tukullimin amai da yake taso min ,

Ahankali idona Yake rufewa nikuma Ina kokarin budeshi amma tsabar bacin rai bancimma gaciba sai wata uwar shakuwa datake shakeni ,nana najiyo sama sama tana tambayata manshafawa,

Alama nayi Mata da hannu tabani ruwa insha da sauri ta debo tabani cikin amincewar Allah nafara dawowa dai dai sannu take yimin Ina daga Mata hannu ,.

Kudin daya ajiye nadauka nabata naira dari da hamsin nace su siyo a kofar gida harta juya zata tafi tace sai ansiyo makilinma ya kare,

nace da akwai ragowa kije kiduba,

Ai dazu abba yayi amfani dashi ragowar kudin namika Mata nace tasiyo,


Da taimakon Allah namike naje nayo alwala domin lokacin sallar walaha yayi ,

Nadade Ina mikawa Allah kukana bantaba sa damuwa araiba ba Kan lamarin cikin gidannan ba sai yanzu sanda nakeyi nasan Allah yasakamin juriya da tawakkalin bashida shi, yanzu ko bazan jureba daga taimako ,

anan natina wata kawata mlm ramla muna Hira a office Sai mlm rukayya take zancen gyaran gidanta datakeyi inata karfafa mata gwiwa Akan tayi nace Nima inason nayi gyaran gidannan amma abubuwa sun tokareni keko tinda kinsami dama kidaure kiyi kodan jin dadinki Dana yayanki,



Mlm ramla ce tayi dariya tace Niko bani taimakawa namiji kokadan Zan nemi abuna inkuma bautawa kaina badai inbautawa da namijiba,


Binta nayi da kallo Dan kalmar ta taso tabani mamaki, nace keko ramla because of what kalmar nan tafuta abakinki?

Inayimiki kallon jarumar mace da zata iya komai akan iyalinta .

Tayi dariya wacce hawaye yabiyo baya tace *ABINDA KE FARUWA*
yanzu shiyake Hana Mata wasu abubuwa da dama,


Ki saurareni ko ince kusaurare ,



Waya ce keta ringing agefe na ,sai nakai Mata dauki sallama nafarayi before nace komai amma sai naji ba bahaushiya ce online ba,

Tambaya nayi nace who is calling?

Batare da anbani amsaba sai tambaya da akasake jefomin ,
Who I am speaking with ?

Danaga kamar da rainin hankali a abun Kuma inda na fuskanta ma ba muryar yare bace balle a ce Bata Jin hausa wani abune yadarsu azuciyata Ina cikin tinanin wayar da mukayi ne me wayar yafuto ,

dosoni yayi yanamin kirarin dayasaba Musamman inyaganni cikin damuwa Yake nayi namika Masa wayar yayi daidai da sake kiransa da akayi wuri wuri yayi yanason kashewa,

Nace kadaga yanzu muka gama magana da wannan number din amma naji ko hausa Bata iya ba inaga wrong number ne amma kadaga kaji ,


Cikin tsoro yadaga wayar,
Bansan abinda waccen tace ba sai shi dayahau daga kai yana cewa yes sir ,yes sir can kuma yace can you speak more slowly, please I don't understand?

Nidai daya ishenima tashi nayi nabar gun domin basabgata bace nakuma fahimci kamar ogar sace tagurin aiki,


Ke intakaice Miki bansan *ABINDA KE FARUWA* ba sai labarin auransa naji Ashe budurwace take bugomasa in Allah yasa wayar nagurina takance inbashi maganar aikice harma nasaba da hakan bantashi kullar bakin cikiba sai da yacemin agidan dana Gama kashe dukkanin wani samuna anan zai kawomin ita muzauna tare ,aikinsan yadda da gidana Yake Kin Kuma San irin yadda nakashe kudi akansa,


*INA* *BUKATAR COMMENT DINKU* *NA* *ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*


🀝 *DAGA ALKALAMIN* *YAR* *MUTANAN JINGAU* πŸ™‹





πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€



😨😨😨😨😨😨


πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™


*LABARI DA RUBUTAWA*

*BY*




🀝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN* *BABA JINGAU* πŸ™‹



*πŸ…Ώ28(B FOR BEE* *BALM* )



🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝



YAU GODIYA ZAN FARA MIKAWA BEFORE MUDORA INDA MUKA TSAYA ,

GAREKU MASOYA BANIDA BAKIN GODIYA AGARE COMMENT DINKU YANASANI NISHADI TARE DA KARA BANI KARFIN GWIWA MUSAMMAN YAN GROUP DIN ABINDA KEFARUWA , SANNAN NOVEL CITY INAJIN DADIN COMMENT DINKU DAN NAKANYI DARIYA WANI LOKACIN NAGODE MUKU SOSAI ,

FARIN DARE GROUP,
YAN UWAN TAKA GROUP
MASOYA DOMIN ALLAH GROUP,
KAI BAZAYYIWU NAKIRGOKU A DAN SHAFINNAN DANA BAKUBA KOWAMA INA GODIYA,

(ALFARMA)BAN RAINA BA DAN ALLAH MASU THANKS DA HEART DINNAN SUDAURE SUNA COMMENT KODA LAYI BIYU NE ALLAH YABAR KAUNA ,DUK DAI CIKIN ALFARMAR NA ROKEKU KO A INA NE INWATA TANEMA ADAURE ANA TURAMATA DAN IN AKACE SAI NATURA DAKAINA AKWAI YAR TAKURA DOMIN ARANA MUTUNE DA DA SUNA NEMAN NATURA MUSU ADAURE ATAIMAKA NAGODE ALLAH YA BAR KAUNA,






πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€



😨😨😨😨😨😨



πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™


*LABARI DA RUBUTAWA*

*BY*


🀝 *FAUZIYYA* *AUWALU ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹




*πŸ…Ώ29* *(C FOR CHANGE* )



🌈 *KAINUWA WRITERS✍🏾 ASSOCIATION* 🀝





sadiya ce tafuto da masifa tace karki kuskura ki tabamin da!

Yar shishshigi kome yahada biri da gada dahar kikasami damar shigomin daki koko damar da jiya yabaki ita tasa raini Yake neman Shiga tsakani,

Tokiji daga kar ki kuskura kikara shigowa falonnan balle kazamin hannunki yayi kasadar tabamin da.


Hannu tasa tadaukeshi tana jijjigashi,

Itako wani tsinannen kallo tabita dashi tare da mikewa tsaye kugu tarike tace kindade bakimin warning ba Ni agidannan har akwai gun daza,ayimin shamaki dashi inkin manta natina Miki inkuma baki sani ba nagaya miki yarkaroro inwata takamace dake toki sauketa Dan wannan gidan dakike gani banakibane bakuma na Yaya sabo bane ,gida gidan ummane gidan ummako Babu me iko dashi saimu koshi dakike gani bashida iko dashi inma zakisa yagina Miki wani to gara Dan muna dab da turaki gaba Yar iya Kinga Kuma ba lallai yayi Miki kyauba Dan karshe akare a haya Dan Haka inzaki saita halshenki kinutsu kanta kwale miki inkuma kinki to nidai dai nake dake,

Shiko gorin da kindade bakiyiba dan Yaya sabo bawanda zaimin shamaki dashi dannafiki iko dashi nibangare biyu gareni keko sai dai kiyi iko dashi na uwa kadai Niko Dan wanna Dan mijina Dan kishiyata Kinga tudu uku kenan ,Kuma kifara lissafi daga yau kiga meyarage akwanakin danima Zan kawo wani to wata Diya Nan gidan domin nidin outo ce inkika tsaya Wasa sai incika gidan da Yaya nabarki,

Hanyar futa tayi zata bar falon ,

Shiko yanagun atsugune tinda yazube sanda zai Bata hakuri jiran umarninta yake soyake tace ta hakura danshi wannan zantukan bagane abinda suke cewa yakeba hankalinsa bayatare dashi makomarsa yake tinawa Dan yasan makomarsa gun sadiya bami kyau bace yasan anbata Mata yarasa wannan kiyayya ta umma da matarsa shikawai tabakin sadiyar gara umman tatashi daga gidan koshima yasami sa,ida Dan zamannasu tare ba abinda ya amfana Masa shikansa basan kallonta yakeba toma nameye zai mayance Zama da ita shifa cutuwa ma Yake gwarama tatashi tabar musu gidan....tsawar da sadiya tabuga ita tadawo dashi daga tinanin dayake ,

Yau Naga masifa kamar bame jegoba ajiye Dan jinjirin dake hannunta tayi tayo Kan ameera tacakumeta da kokawa ,

Ni,sa,arkice dazaki sani gaba kina min maganar da Kika ga dama yauzanci ubanki Yar iska gadon tsiya da talauci,

Ashe dai ameeara da karfinta saiga mejego ana neman murkusheta hannu tasa ta naushi sadiya abaki Aiko taji naushi batasan sanda ta girgije sadiyarba sai gata akasa ,tace aibanice gadon talauci ba kece inbanda igiyar talauci mezaisa siriki yakamawa iyayan matarsa gidan haya ko kinsan bamu saniba toki kwana dasaninki alkadarinki yakusa shegiya matsafiya kokinzata bamusan asiri kikayiwa Yaya saboba Kika rabashi da umma to ta Allah batakiba,

Tana masifa tana Kuma dukanta shikuma kamar ankafeshi agun sai binsu Yake da kallo

wani Mari sadiya tasamu takaiwa ameera Aiko itama ta falla Mata Wanda yafi nata hakan yayi daidai dashigowar rahane Niki Niki da kayan cefanen miyar suna bayanta Kuma mardiyya ce dayaranta Wanda sukataho domin cin sunan jinjirin Yaya sabo masifarsu tasa tayonan domin ummace tace tashiga taga mekefaruwa,

Rahane ce tayi watsi da kayan miyar Tayo kansu riko ameeran tayi zata shigarwa Yar,uwarta hakan Kuma yaba sadiya damar Kara dukanta itama kafa tasa tadaki bakinta saiga hakorin gaba ya wado,


Kukan kura tayi zata maka Mata wani kofin silba dake gefe a ajiye Aiko tsautsayi sai a,goshin alhaji sabo kamar bada umarni ya Mike aguje yayi kanta yace meya sameki kekuma ameera lafiya ke cikata mardiya meyafaru suke fada,


Takaici ne ya hanata kallonsa Saida ta juya baya tace ai dake ba mune agunba sanda abin yafaru,

Takama hannun ameera zasu fita sadiya ta kulle kofa itada rahane wadda taci damara za,a dambata da ita tace yau wallahi koni ko ke agidannan ke har wadda tadaure Miki gindin yimin iskancin,

ta nuna shi da danyatsa cikin tsawa tace SABO kazaba Dani dasu wacece zata bar gidannan nikosu kazaba yanzunnan kokuma Rai yasake baci,

Tabashi tsoro ta Kara yimasa kwarjini harshensa Yake ta juyawa yakasa cewa komai ,

Tace kayi magana mana babban munafiki ai agabanka akayi komai sabida angama dakai ka kasa daukarmin fansa ace daga haihuwata danginka naneman halakani,


Yace kiyi hakuri Zan sake musu gida kwanannan yanzu insun tafi basuda inda zasu ko....takatseshi take to aini sai inbar gidan tanufi hanyar waje amuliyan yabita yanajanta amma sadiya ta juye tace yau bazata Kara kwana dasuba ,


Itako mardiyya komai kallonsa take days bayan daya tamarasa mezatace daga karshe yayanta taka gefe daya itama tasami gu tazauna domin kallon karshen tijarar sadiya tare da ganin karshen hukuncin da yayannata zai Yanke,


Dayaga bazata dawobane yace kiyi hakuri zasu bar gidan yau dinnan inkika tafi Kika barni Zan mutuwa
iya mutuwakece rayuwa ,sai yajuyo yakalli ameera Dan yama manta dawata mardiyya yace ameerakije ku had a kayanki dake da umma kutafi zannemeku in sadiya ta huce kinji kibawa umma hakuri zansamo muku gida kinji kuyi hakuri,


Kallone tare da rasa abincewa take binsa dashi itako mardiyya dama gundatake jira azo kenan mikewa tayi tare da tafa hannu tace tha game is over aikinki yayi kyau sadiya kije ki Kara biyan bokanki aikinsa nakyau Tamika hannu takamo ameerawadda ta mutu atsaye baki bude,

Tace muje ameera ai angama wasan sai dai Kuma yanzu za,a saka sabon da kowa sai yayi hakuri Musamman wanda yace ayishi,

Itako tana tsaye kikam domin abin yawuce mamaki,


Kuyi manage,

*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO* *NACIGABA*

🀝 *DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN JINGAU*πŸ™‹








πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€




😨😨😨😨😨😨



πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™

*BY*


🀝 *FAUZIYYA* *AUWALU* *ALIN* *BABA* *JINGAU* πŸ™‹




*πŸ…Ώ 30(D* *FOR* *DRONEPIPE)*



🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝



Janta takuyi amma ko motsi takasa, sai da ta jijjigata tukunna sannan tasaki ajiyar zuciya,

Tace banni mardiyya zanga karshen asiri agidannan wallahi ko sakina tasa yayi bazan bar gidannan ba balle har ace umma ma ta bini zanga karyarki sadiya zakiyi nadama Mara amfani tsakanin mudake za,aga Wanda zaibar gidannan walau ki hakura kizauna damu yarage naki,


kice sai munbar gidan wallahi narantse sai dai mukone gidan nidake za,aga me,asara acikinmu Mara hankali tijararriya,


Toke wayace Miki zaku bar gida tsakanin ita da yayan wanene Mai ikon tashin umma agidannan yadda basuda iko to kuwa badamar barin cikin gidannan Kennan ,


Juyi tasakeyi tana Kuma tafa hannunta tace sadiya kinshigo gonar dabatakiba naso ace bada makami zamuyi wannan fadanba dakin gane shayi ruwane Amma duk da haka kirike naki makamin muma zamu rike namu domin namu yafi naki ,

naki zancan banzane muda muke da Muhammadurrasulullah a hannu to kigayan wanene keda riba,


Zagayeta takumayi tace sadiya,as from today zakifara Wasa da dangin mijinki anacewa dangin Miji ko toda kinbimu a inda kika samemu toko dakin more yanzun kuwa zakiyi Wasa da abinda zaifi karfinki narantse Babu abinda zai hanani Kai kararki gurin ubangiji wallahi sai kin dandani zafin dayafi Wanda mahaifiyarmu tadandana akanki ,cikin tsawa tayi kanta harsaida ta firgita,

Jaririn dake hannunta tafuzga da sauri tasakar matashi domin tafurgita dayanayinta,



Sama tadagashi ta nunawa Allah shi,

Cikin karaji nawanda akazalinta take neman dauki gurin Allah tace Allah nakawo karar azzalimar baiwarka,

taraba abinda kasaka soyayya mafi inganci atsakani yadda taraba mahaifiyata da danta itama Allah karabata danata Dan Allah ka saka Mata bukatuwa da soyayyar danta ka Kuma haneshi daya kyautata Mata fiye da abinda tayi tsakanin sabo da ummansa,


Direshi tayi akasa taja hannun ameera afusace suka bar dakin turus sukayi ganin umma adurkushe a bakin kofarta tana kuka wiwi kamar zata hadiyi zuciya,


Rungumeta sukayi suna rarrashinta ameera tace kiyi hakuri umma kaddarar muce a Haka kidena kuka zata ga karshenta,

Mardiyya ce tace kikara hakuri umma komai zai wuce muje mutattauna matsaya zubawa Yaya Ido yayi tazama a haka ba inda zai kaimu sai gadar bacin rai muna neman shawara bazamu iya mukadai ba,


share hawayen fuskarta tayi tace Ni nasare da wannan Al,amarin yaushe nayi saken da har mace zata rabani da dana yaushe duniyar tazama haka dole Mata mutashi tsaye bakuma wai tashi tsaye na gallazawa sirikaba ,

Yakamata tin daga Randa akace kin haihu tokuwa wani hutu da jindadi yakare Miki meye agaba mikawa Allah lamuran kar muzama cikin mutanannan masu cewa sun haifawa mace da kar Kuma muzama cikin masu kalamai nabatanci gadan wani domin duk kalmar dazaki fada ga Dan wani to kuwa tamkar danki Kika gayawa inkika nemowa Dan wani Bala,I kitabbatar sai yadawo Kan danki duk dadewar daza,ayi kuwa sannan kitsabtace halshenki duk tsananin bacinrai karki bi danki kodan wani da kalmar da bazatayi dadiba gareki ko gawata,


Inkinyi sallah kitabbatar kinyiwa yaronki addu,a ki nema Masa Allah yabashi mace tagari kice Allah ya dorashi akanta kema Allah yadoraki akanta ,in macece Nemo Mata miji nagari kice Allah yadorata akansa kema Allah ya doraki akansa karki Raina wannan addu,r dazakiyi Masa muna cikin yanayi yayanmu suna bidar addu,a Kuma karki Raina shekarun danki duk kankantarsa bishi da wannan tare da tsarewar rayuwa ,

Bayan wannan abu nagaba dazamu sa acikin zuciyarmu Yaya muke rayuwa danamu mazajen kitabbatar duk abinda kikayiwa naki mijin tofa kema za,ayiwa danki ,inkin rabashi da Yan uwansa to kema akwai lokaci yananan zuwa to Wannan ma rayuwar bakayiba anmaka ballanta kayi,

Inkina takama mijinki ne ba kekadai kike da iko dashiba akwai mabukatan dasuka fiki bukata Dan yanzu *ABINDA KE FARUWA*
Dazarar mace ta Sami mjij Nan duniya bashida damar kyautatawa danginsa nufinta sai it's kadai to kuwa Yar ,uwa rikeshi kirabashi da danginsa tokuwa kinanan wata rana Zaki kwashi kashinki a hannu kafin kije walakiri ya fara yimiki maraba da sandunansa ,karshe kije azabar da Allah yatanada tanacan tana zumudin ki Isa gunta tarungumeki runguma nafi Muni domin hukuncin Wanda yaraba soyayya mezafine balle ace ta dangi haba Yan,uwa inazamu da hakki me muke nema komai muka samu anan zamu barshi alherinmu shine guzurinmu ,

Tace na rokeku karkuzama daya daga cikin matayennan ,

abin akwai ciwo karkuso Allah yajarabceku da kwatankwacin wannan Bala,in,


Dukkaninsu kukan suke me gadine yayi sallama yace kuyi hakuri hajiya komai yayi zafi maganinsa Allah insha Allah komai yazo karshe zantaimaka muku amma yanzu kuje kusami nutsuwa zandawo sai mutattauna,


Itako tana ciki duk abin duniya ya isheta lallai sai tasa malaminta yayi Mata aiki akansu dan sun shige Mata hanci da kudundune Musamman ameera ko Kuma ta hadasu gaba daya taci ubansu inba hakaba bazasu barta tawataya ba,
Matsowa gurinta yayi yace kiyi hakuri duk zanyi maganinsu har mardiyyan ....dalla mezaka iya kansu bayan kana ganin komai Yana faruwa agabanka Ni wallahi bakada amfani dakai da Babu duk daya ka kasa komai amma akuka da ranar da Zan hantsilo da Bala,oina zata shafi kowa har Kai din dakake daure musu gindin suyimin Rashin kunyar da sukeyimin fuuuuuu tashige daki tabarshi tsaye da rahane agun yace dauki Dan kimika matashi,


Sanda rahane takai matashi kin karbarsa tayi data matsa Mata takarbeshi hadawa tayi da rahanen da jaririn tazage tasss har tana cewa wannan Dan iskan jinjirin dashi da ubansa Basu da amfani agareni tinda yazo duniya Raina Yake baci inba Kuma sokikeyi zuciyata tabuga ba kifuta dashi nadena ganinsa zuciyatace take neman bugawa kurabu Dani ,

Wardrobe tayi tadakko hijabinta tasaka tace kirikeshi yanzu zandawo bakuma zanshigo gidannan ba sai nayi maganin wadancan Yan iskan,

Rukota tayi tace Ina zaki ?

Kibarni innadawo zangaya Miki,

Tace dazakibi shawarata da kin hakura kisami nutsuwa bayan anyi suna anwatse sai kiyi duk abinda kikeso Amma yanzu duk kinfuta daga hayyacinki kamar bakeba,


Suna cikin hakane aka

Please Login or Register in order to submit comment