Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jarifa kikace!! ?" Amsawa HAFSAT tayi da cewar kwarai Kuna ai Idan naso a tuno mijici daga raminshi sai an mishi turamin magani, toh suma maza macizai ne sai da hayaki dole sai an baki wani sarrin d'aki wanda Zaki fara dashi Kamin ki fada fagen dagar yana da kyau kisan wani abu dangane da karuwancin gida" maganar gaskiya dole Idan kina son shiga wannna harkar sai kin koyi rike sirrin Kanki da na abokin harkarki abu na farko Kenan, sai maganar iya furta kalamin, hadi da iya hila da yiwa maza dadin baki, (domin kuwa hausawa sunce magana iya wace)sai uwa uba shine gyaran jiki da iya kwanciya"kasa kunne ZAINAB tayi tana jin HAFSAT domin kuwa duk abinda ta lissafa bata iya ko wannne daga ciki ba" Kamar HAFSAT ta shiga zuciyar ZAINAB ta katse mata tunina da cewar da wuya ko?"amsawa ZAINAB tayi da cewar a'a kawai dai ina tunanin ta Ina duk zan zama hakan?"dariya HAFSAT ta sake sakarwa ZAINAB da cewar ke k'awata duk fa macen da kika gani tana da irin baiwar da Allah ya hore mata sai dai ita ta kasa gane hakan, amman yana da kyau ki lura ki gano taki sai ki k'ara da ta wani ma ki mori duniyar ki tun lkc bai Kure miki ba" maganar gaskiya ZAINAB kedin mace ce rashin samun kulawa ce tasa kike ganin Kanki Kamar bakai mace ba amman zaki gane hakan da zarar time yayi" dariya ZAINAB ta saki da cewar Allah k'awata?"amsa mata HAFSAT tayi da cewar da gaske" yanxu dai mu fara da maganar abubuwan da zakiyi amfani da su domin jininki ya sauko"toh ZAINAB tace hadi da cewar Ina jinki"abu na farko shine ki sami waken suyar ki mai kyau da tsafta ki ajjeshi kullum ki dinga dibar dan kad'an kina markad'awa kina yin madararshi kina Sha zakisha maman, Sanna ki dinga yawan yin shayin zogale da yawan cikin kwakwamba da kuli_kuli tana cikowa da mace gabanta, Sanna ki ringa markad'a kwakwambar da kankana kina Sha da madara Koda yaushe Zaki Sha mamaki, dalilin da yasa na baki wannna kudin Kenan nace ki rik'esu a hannuki,sai abu na gama shine ki zama ma'abociyar amfani da kannufari wajan tafashi da yin tsarki dashi haka da zubawashi a bakinki koda yaushe yana kawar da cuttutukan baki hadi da bayar da kanshi ga bakin MA, sannan ki yawaita yin lalle a kafarki hadi da wanka da ruwan shi ki dan dinga zuba madarar turare a ciki, yana k'arawa mace danshin jiki da bata Kariya mara iyaka sai magana ta haba shine ki yawaita amfani da turaruka masu kyau wajan shafawa jikin ki."amsawa ZAINAB tayi da cewar nagode da shawararki gareni kuma duk zanyi insha Allah sai maganar da kikayi ta iya kwanciya itace ta dan sani a duhu"murmushi HAFSAT tayi da cewar kar ki damu ai ba gudu akeyi ba yanzu dai tashi muje wani guri mu dawo"toh ZAINAB tace hadi da mik'awa"itama HAFSAT mik'ewar tayi ta kuma shiga bedroom dinta ta sake wasu kayan hadi da daukar mukullin Mozart, sannan ta kalli ZAINAB da cewar muje ko."............


~AMENAT KABER KIRU~






*KARUWAR GIDA*

*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*


*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*


*15*


Amsawa ZAINAB tayi da toh" suka fita HAFSAT ta wuce gab ta bude get sannan ta dawo ta bude wa ZAINAB gaban motar ta shiga, itama ta koma nata 6angaren ta bude ta shiga" ita tuka su zuwa wajen get din sanannta fitar da motar ta dawo ta rufe get din ta suka tafi."Da wani katafaren gurin shoping suka fara zuwa HAFSAT tayi parking a harabar gurin suka fito daga motar a tare, HAFSAT na gaba ZAINAB na biye da ita a baya haka suka shiga ciki" bayan shigarsu ne suka wuce guri da aka jera turarukan jiki da na wanka hakaHAFSAT ta ringa za6a tana zubawa a kwando, bayan da ta gama za6a tazo Kan kanatar kantin ta mik'awa Wanda yake kuwa da baggage aka lissafa mata kudinsu take tabiya su kudadensu aka zuba matasu a leda wacce take dauke da tamabarin kanti" ta Karba suka fito ta k'ara jan motarta sai sabon gari market, shagon wani mashahurin masanin fatar dan Adam tanufa" zuwa tayi ta sake yin parking da motar ta a gaban Shagon ta fito hadi da yiwa ZAINAB Jago Ranch tana tafe ZAINAB din na biye da ita Kamar rakumi da Ayala suka shiga."Suna shiga cikin Shagon Kai tsaye HAFSAT ta nufi gurin shugaban shagon baki daya watau NATO ta sami kujerar da take gefeshi suka zauna suna jiran ya sallami wacce suka tarar yana yiwa bayani yadda zatayi da Maya-mayan da ya hada mata" bayan ya sallemata ya dawo da hankalinshi Kan su ZAINAB da cewar HAJIYA HAFSAT barka da zuwa Ina fatan dai lfy da na ganki a wannna lkc? Domin nasan ba a irin wanna time din kike saba zuwa"amsawa tayi da cewar lfy lau OGA NATO" amsawa yayi da OK" HAFSAT ta k'ara da cewar na kawo k'awata ne ka hadamin ita"kallon ZAINAB ya k'arayi da cewar barkan ki da zuwa HAJIYA" amsawa tayi da cewar barka ka dai" tamabayar ta yayi da cewar Kamar me kike buk'ata dan gane da gyaran jiki?" rasa amsar da zata bashi ZAINAB tayi domin bata masaniyar abinda yake nufi" shine dalilin da yasa ta kalli HAFSAT da cewar kinaji fa k'awata!!"dariya HAFSAT tayi da cewar lamarine irin na OGA NATO banda haka ai ni yakamata ya tambaya yaji yadda za'ayi domin kuwa ni na rakoki"dariya yayi da cewar oh HAJIYA HAFSAT kenan dad'ina dake gajan hakuri ai naga itace za'ayiwa aikin nan ba keba" ya k'ara da cewar idan tana jin yunwa kece kike jiyemata? ko ita take ji acikinta?"dariya HAFSAT tayi da cewar a'a amman ai al'amarin bana jin yunwa bane, OGA NATO amman kaji hausa da yawafa zama cika tararka"dariya yayi da cewar kaina bisa wuyana yanxu dai muyi maganar abinda za'ayi mata ko?domin mutane na jinana" amsawa HAFSAT tayi da cewar ba wani abu mai wahala nake son ayi mata ba face gyaran fata shine dalilin zuwan mu nan" amsawa yayi da OK babu damuwa Ina zuwa" ya tashi yayi ya dauko wata roba karama wacce take dauke da wani irin sinadari ruwa a ciki mai kama da man gyad'a hadi da yago audugar ta take Kan tebir dinshi ya dangwalo sinadari da ita sannan ya kalli ZAINAB da cewar mik'ashi hannuta ya gani" toh tace masa hadi mika masa hannu nata"ya goga mata sinadari a hannu sannan yace ta bar hannu a haka kar ta ta6a"ya koma ya zauna hadi da zolayar HAFSAT da cewar HAJIYA kunyi kudi kun huta"dariya tayi da cewar ai kune silar samun kudin name OGA NATO domin kune silar komai " dariya yayi da cewar kefa bakya rabo da sharri" amsawa tayi da cewar gurinka na koya domin yanzu ka gama yiminshi"dariya yayi hadi da tasowa ya sake dawowa inda ZAINAB take zaune ya ce tabashi hannun ya duba" mika masa hannuntayi tana kallon abinda zanyi, gumin da ya tsatso a jikin hannu nata ya sake goga a jikin wata adugar ya ajje a gefen tebir Dinah hadi da sake komawa mazaunin shi ya zauna, sannan ya dauko wata yar karamar na'ura ya saka audugar da ya gogi gumin hannun ZAINAB a ciki " yakai tsawan miti biyar yana dube2 a cikin na'ura bayan ya gama ya dago ido ya kalli su ZAINAB da cewar HAJIYA HAFSAT ai Kawarta ki batada wata matsala komai" basai anyi mata wankan inji ba abinda take buk'ata bai wuce a hada mata man da zai k'arawa fatarta sheki da santsi ba " amsawa HAFSAT tayi da cewar babu damuwa kayi duk abinda ya dace shi yasa ai na kawo ta gareka domin masan duk fadi kasuwar nan banida kamar ka" dariya yayi da cewar nasan da hakan Hajajo" dariya HAFSAT tayi da cewar sai magana ta gaba za'a yashe mata kaushin fuska da na kafa hadi da wankin hakora" ok NATO yacewa HAFSAT."Sannan ya tashi hadowa ZAINAB man da zata ringa amfani da shi wajan shafawa kulu Idan wanka" bayan ya gama ya kawo musu ya mikawa HAFSAT da cewar gashi HAJIYA tunda kece kibayar da 15k Kwai" "Karba tayi hadi da yi masa godiya ta bude jakar hannuta ta mik'a masa kudin" yasa hannu ya kar6a"asarari ZAINAB ta nuna mamakinta ganin yadda HAFSAT ta biya kudin man da bai wuce kalbar k'aramin verselin din da bai wuce girman 250mg ba amman shine ta bayar da 15k ashe abin bana wasa bane!!" Yankewa ZAINAB tunanin HAFSAT tayi da cewar muje can 6angaren za'ayi miki wanki hakora dana yashe kaushi"toh kawai ZAINAB tace ta mike ta sake binsu HAFSAT a baya tana kalle2 yadda gurin yake ashe Kato ne babu abinda ba'ayi na gyaran jiki hatta yankan farce kafa da gyaran shi da take ganin shi karamin abu akwai 6anrenshi a gurin." Gurin zama NATO ya sake basu sannan ya Kara tafiya gurin wata katuwar kanta ya debo kayan aiki sannan ya bude wani dogon glas mai kama da akwaku ya cewar ZAINAB ta shiga da yashe kaushi ya fara tunda daga na fuskanceni har na k'afafuwanta bayan ya gama ya wanke mata hakora"ya bude murfin glas din ya fito ya juya da sauri ya debo wasu samfulan maya_mayai ya mik'awa HAFSAT da cedar sune wanda ZAINAB zata ringa amfani dasu a kafa da fuska da daddare kamin ta kwanta, hadi da bata wani turare na daban wanda yake hadi da man wanki baki yace shima ta ringa wanke bakinta dashi, turaren shima ta ringa fesawa abakinta" kar6a HAFSAT ta sakeyi hadi da yabawa da aikin da yayiwa k'awata ta cikin karamin lkc" tamabayar shi kudin aikin HAFSAT tasakeyi da cewar wannna aikin fa nawa zan biya? "amsawa NATO ya sakeyi da cewar kibayar da 10k duk da Kaya sun tashi amman ki bayar hakan" sake zuge jaka HAFSAT tayi ta debo kudinsa ta mika mishi hadi da yi masa godiya" ya amsa da babu komai ai ana tare"ya juya ya shiga wani k'araminfi d'akin da yake gefenshi su."ita kuwa ZAINAB da take zaune cikin glass din mamakin 6arin kudins da HAFSAT takeyi akanta ne ya k'ara kamata!!"Bayan Kamar miti bayar NATO ya fito daga d'akin da yashiga hannushi dauke da wasu tab da syrup da wata injection ya kalli ZAINAB yace ta fito daga cikin glass din da take ciki" amsawa ZAINAB tayi da toh" sannan ta bude murfin glass din ta fito tazo dinga yake tsaye tace gani"duwawunta yace ta bude zai mata allura" waigawa tayi ta kalli HAFSAT Kamar wata mara wayau"nuni HAFSAT tayi mata da hannu Kamar wata kurma alamar babu matsala"bude masa tayi hadi da kawar da kanta gefe alamar jin Kunya " Shi kuwa NATO allura yayi mata hadi da cewar kar ta likiya gurin domin idan ta liliyawa b aikin da akeso allurar tayi baza tayi mai kyau sosai ba" toh ZAINAB tace hadi da tahowa inda HAFSAT take itama ta zauna a gefenta"ko mawa cikin yayi d'akin da ya dauko allurar da yayiwa ZAINAB.

Ita kuwa HAFSAT Kallon ZAINAB kawai takeyi domin daga k'aramin gyaran har ZAINAB ta koma kyakyawar gaske "dariya tayi da cewar lallai hausawa sunyi gaskiya da suka duk mace_mace ce sai dai Idan bata samu yadda takeso ba kin ganin kuwa!! ? Hmm abin ba'a magana wallahi ashe dai k'awartawa wutar kyauce" dariya ZAINAB tayi da cewar bana son zolaya fa kawata"gyra zama HAFSAT tayi da cewar Sam ba zolaya bace amman bari ki gani Ina zuwa"tashi tayi taje gaba kantar da NATO kayan aikinshi ta dauko k'aramin kudubi ta kawowa ZAINAB da cewar duba kiga!!"Karbar mudubin ZAINAB tayi da cewar mugani!!"tabbas maganar HAFSAT gaskiya ce babu karya domin kuwa gani tayi Kamar an sauya hallitar fusakarta, mamaki ta dinga yi da cewar Kai k'awata banida bakin gode miki a gaskiya kin fito dani dariya HAFSAT tayi da cewar ban fito da ke ba sai ranar da kikaji shigar bura a jikin ki shine zaki fito sosai"murmushi ZAINAB tayi da cewar kai k'awata bakya gudun fadan sunan wanna abar"dariya HAFSAT tayi cikin zolaya tacewa ZAINAB wacce abuce haka Kamar sunan surukar kike buyewa!?"fitowar NATO ce ta katse hirar tasu"ya kalli HAFSAT da cewar HAJIYA na gama aikina yanzu sai maganar wandannan syrup din hade da tabs dinnan yadda zatayi amfani dasu shine kullum ta ringa shan syrup din cikin murfin kwalabar sau uku haka shima tabs din sau uku zata ringa Sha a yini amman mafi ingancin shawar Idan tana son yayi amfani a jikine sosai sai ta ringa shan kunun gero komai na wani abu mai maik'o Kamar alkama da Aya, wannna maganin suna da ingancin sosai domin ban tana shigo da irinsu ba sai wannna Karon yana da kyau matuk'a tabi dokar shi, Idan tayi haka cikin kwanaki kadan duwawumta da nunukanta zasu baki mamaki sai kunzo kunyi min godiya har ku kawo wani ma duk da naga tana jin Kunya ta amman bayani ya zama dole"godiya HAFSAT tayi masa hadi da tamabayrshi kudin wannna aikin shima ta k'ara da cewar itama zata dawo ya sake yi mata irinsu"amsawa yayi da cewar karki damu shima kibayar da 15k din"ko kadan HAFSAT bataji shakkar sake mika masa wannna kudin ba" NATO shima ya Karba yayi godiya hadi da mika mata magungunan da suka a hannushi" karbar maganin tayi ta saka a jaka sukayi masa sallama suka fito.......


~AMENAT KABER KIRU~





*KARUWAR GIDA*

*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*


*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*



*BAN MANTA DA KUBA*

*_ZAHRA ASEEM AK'IL,UMMU UNAISA,SIFFINUR AISHA JAFAR, AISHA MAGAJI KD, KARUWAR GIDA FANS, TARE DA YAN HAUSA NOVEL GROUP,UBAIDA MRK, FAUZAH ABBA MA'AJI, UMMU AFRA, UMMU SADEEQ DUK NA GAISHEKU KYAUTA, INA YINKU OVE💃🕺_*



*16*



Bayan fitowarsu daga kasuwa basu zame ko Ina ba sai gidan ZAINAB sabida lkc ya Kure musu ba tare da sun gama siyayar da zasuyi ba, gashi ta bar ANAS a gida babu lfy ga yamma ta kwace musu wannna hujjar ce tasa dole HAFSAT tadawo da ZAINAB gida" bayan faka motarta ta da tayi ta a kofar gidan ZAINAB fitowa tayi duk siyayar da tayiwa ZAINAB din daga ciki motar,ta mik'a mata wasu ita kuma ta rik'e mata wasu, suka shiga gidan a tare suna k'ara tattaunawa akan yadda zasu kamo bakin zaren a haka suka Karasa shiga ciki"ZAINAB ta bude d'ai suka shigar da kayan sannan ta HAFSAT ta sami gefen gadon ZAINAB ta ta zauna da cewar ai k'awata kwanan na zakiyi mamakin yadda jikin ki zai koma, yana da kyau ki mayar da hankaliki akan duk abinda Zaki koya daga gareni"amsawa ZAINAB da tayi da cewar ai k'awata bakida matsala dani domin kuwa ai babu guda babu ja da baya tunda har mun shigo fagen dagar"dariya HAFSAT tayi da cewar bana jinki domin kuwa tun daga yau kin nuna min zaki iya komai domin kuwa kin bawa mara d'a Kunya"dariya itama ZAINAB tayi da cewar ba'a yabon dan kuturu dai!! har sai ya shekara arba'in da yatsu"dariya HAFSAT ta karayi da cewar ai wanna dan kuturun tun daga haihuwarsa ya nuna zai zauna lfy, kedai a juri zuwa da tulu rafi, kin kusa hadewa da i'waje"dariya ZAINAB tayi da cewar wacca kalmace haka ta k'arshen da kika fada?"kashe ido HAFSAT tayi da cewar yarenmu ne na yan bariki Idan kinji wannna kalmar dana fada toh wani abune Wanda ya shafi sirri shine muke buyewa musamman ta batsa Idan Bama son fade kowa ya gane shine muke karantata da i'waje ko muce masa ja'e ta k'arasa maganarta da kwarkwasa"dariya ZAINAB tayi da cewar toh ai naga bakinki baya haila ya akayi kika sututurta maganarki yanzu" "dariya tayi da cewar ai akwai abinda basai an fadi sunashi ba amman Kai daga jin kalmar da zata wakilce shi ka gane, ba gashi daga fad'ar hakan kema kin gane ba yanzu?"dariya ZAINAB ta karayi da cewar zan dai gane hadi da cewar toh ki Kara yimin bayanin akan kayancan da muka shigo dasu" oh HAFSAT tace sannan tace gara da kika tunanin, miko ledojin mu gani" mikowa mata ledojin ZAINAB tayi Kamar yadda ta buk'ata"budesu HAFSAT tayi daya bayan daya ta fara da magagugunan da NATO ya basu ta kalli ZAINAB wacce tayi zaman dirshen tana sauraronta tace kinga wannna kwayoyin magannin shine zai so na nononki su cure Kamar dutse cikin yan kwanaki, wannna syrup din kuma da kika gani shine mahadin allura da NATO yayi miki domin ita amfaninta yana da ga jiki itace zata bawa k'wank'wansoki damar budewa yayi 6akeke cikin yan kwanakin shima, haka ya karawa duwawunki tudu da girma hadi da laushi Kamar kitsen da aka zuba a ruwa, abinda yasa nace haka domin ni ganauce akan hakan ba ciyau ba kuma kema kisan da ba haka nake ba " amsawa ZAINAB tayi da cewar tabbas k'awata" nisawa HAFSAT ta sake cewar toh ki kula domin kuwa duka maganin nan da kika gani basa sakawar mace k'ibar irin mai ciki da ruwa ko kod'an basu da wata matsalama dan haka sai ki daure dan Allah ki riga amfani da ko wanne kamar yadda kaka ji NATO yayi miki bayani"insha Allah ZAINAB tace hadi da sake cewar nagode" amsawa HAFSAT tayi da cewar babu komai"sai wannan turarukan na wankane da na shafawa Idan kin fito daga wankan da kuma na fesawa fatana dai kinsan ga6an da ya dace mace ta shafawa turare ko?"amsawa ZAINAB tayi da cewar a'a sai kin fada"murmushi HAFSAT tayi da cewar muhimman guraren da akafi amfani dasu wajan sex sune mafi mahimmanci mace tafi kulawa dasu wajan sama musu k'arnshi, kamar bayan kunne sabida namiji yana kai hancinsa da bakinsa nan wadan, haka k'warmin cibiya shima namiji yana Kai hancinsa da bakinsa nan wajan, haka ga6ar yuwa da k'asa nonowa da tsakankanin cinyoyi uwa uba hammata da k'warmin duwawu domin zakiga mata da yawa basu san wajan yana tara dauda da annakiya ba, yana da kyau mace koda bazatayi amfani da turare ruwaba wajan safawa matsematsinta ba, toh ta dimanci saka turare wuta a agarwashi tana tsugunawa akanshi kullum domin kanshi ya kama mata jiki,haka yana k'ara matse farjinta, dalilin dasa na tambayekuwa yana da nasaba da sakacin da matan sukeyi da gurarincan dana lissafa miki,a gaskiya na kyau ki basu kulawa gaske kawata"nisawa ZAINAB tayi da cewar lalle duniya makaranta ce ai ni bansan da wannna gurare bama wallahi nidai nayi wanka na sawa hammata ta turare kawai na sani amman duk bansan da wasu kofofin sex ba ma sai yanzu dana ji daga bakin ki, amma fa k'awata kin hadu"dariya HAFSAT tayi da cewar bazaki gane haduwata ba sai ranar da na had'aki da namijin da zai lashe miki duri"kai dan Allah k'awata ZAINAB tace da gaske ana lasar gaban mace daman?"dariya HAFSAT ta kyakyace da ita tace hmmm zaki sanine sai nan gaba" Nisawa ZAINAB tayi da hmmm Allah ya kaimu dai" HAFSAT ta amsa da amen" sannan tace sai maganar karin ni'ima domin bazai yuwu mace tasan wadancan abubauwan ba amman bata san yadda zata inganta ni'ima jikinta ba, yana da kyau mace ta dimanci shan tsumin Wanda akayishi dabino duba da yadda dabino yake da magance tutukakkan jiki da Adam, yadda ake yin tsumin dabino kuwa shine ki nemi dabino mai kyau ki 6are cikinshi ki cire kallon ciki sai ki wake ki zuba a tukunya mai kyau sai ki sami garin sanemon ki zuba ki sami kanunfari da citta da zuma ko mazarkwaila sai ki zuba Idan kika gama had'awa sai ki hada wuta kiyi ta dafawa har sai ya narke ya zama Kamar Kuna wanna shine tsumin dabino yana da kyau da inganci dalilin da yasa nace asaka sanemon kuwa yana magance cutttukan sanyi kuma yana hanshi tasiri a jiki ga bawa jijiyon sex Kuzari,abinda yasa naba ki, kudi masu yawa Kenan nasan zaki kashe kudi inda kinaso gyarasu mai kyau"nisawa ZAINAB ta sakeyi da cewar k'awata nagode,Ashe a zaune nake da tarin rashin sanin kaina tun tuni" amsawa HAFSAT tayi da cewar kin cika abun dariya wallahi" sai magana tagaba ki sami waken soya da alkama da aya da gayada ki gyarasu a nika miki su ki ringa damawa Kamar koko da sauri zakiga yadda ni'imarki zata ringa fita, sai kuma ki sami "ya"yan hulbaki tafasa da kanunfari ki zuba madara da bourvita da zuma kiringa Sha Kamin kici komai zakiyi mamaki k'awata" dariya murmushi ZAINAB tayi da cewar k'awata nagode da hadimtamin da kayi uwa uba ga tarin ilimin da nasamu daga gareki"dariya tayi da cewar ba da wannna muryar nake son ki godemin ba"zaro ido ZAINAB tayi da cewar toh da wacece kalar muryar zan miki godiya!!?" "amsawa tayi da cewar irin ta mata masu class nake son ki gode min" hamm!!! ZAINAB tace lalle lamarin babbane toh ya suke mata masu class din? "dariya tayi da cewar nifa nafison naga kin hadu ta ko ina shine dalilin da yasa nake son ki kware Kamin ki shigo daga ciki!! Domin bazan so ki zama yar buyajin karuwar gida ba, nafi son naganki da manyan al'hazai 'yan birni domin sunfi bayar da fefe" dariya ZAINAB tayi da cewar bak'uwar kalma ta uku meye fefe kuma?"amsawa HAFSAT tayi da cewar kudi mana masu gidan rana wancan yarenmu ne na karuwan gida kawai " oh!! ZAINAB tace hadi da sake cewar nagane" kallonta HAFSAT tayi da cewar gaskiya k'awata sai kin chaza sosai Kamin hakan su samu domin mace mai class bata yawan dariya ga namiji Ko da abin dariyar ne yazo dan muskutawa take gefe sai tayi gajeren murmurshi ta fuske"toh ZAINAB tace kawai"ta cigaba da sauraron jawabi da HAFSAT take sake yi mata da cewar mace mai class bata kurawa namiji ido komai kyanshi da haduwarshi Idan ba haka ba sai ya raina ta, sai dai ki kallah shi kadan ki marzaye, Idan ya masa da kallonki sai ki dage girarki daya hadi da kashe idonki ta gefe da zarar yaga haka yasan kedin ta musamnace dan haka ki kula da wannna abubauwan su kansu suna bawa mace damar kiran namiji gareta musamman karuwar gida,irin wannna kallo shine alamtawa namiji ke yar hannuce ba sai yaji daga bakinki ba, Dalili kuwa macen da zatayi karuwancin gida bai kamata ta mayar da kanta Kamar rijiyar Kan hanya ba kowa yayi mata tofin Ala tsine aka ita take zama tayi tsarin yadda zata tafiyar da harkarta cikin sauki tun daga Kan haduwarta da na mijin da taga zata iya bawa fusaka wajan mu'amalata, sabida ita tana da aure kuma bazata so kowa yasan tana karuwancin gida ba, wannna hujarce tasa zan baki sahawara kar ki taba yadda wani ko wata da kika sani ya ganki da mijin da ba naki ba, ko da kuwa a gurine, ko kuma kayi kokarin gayawa abokin harka uguwar da kike ta Sali, Idan ta kama dai zaki iya gaya masa gari Idan bak'one, amman ba kowa ake bawa fusakr hakan ba."Jinanawa ZAINAB tayi da cewar duk nagane kuma nagode" "amsawa HAFSAT tayi da cewar Kai haba dan Allah godiya bata k'arewa?ta Kara da cewar Idan kina neman shawara akan abinda baki gane ba ki tamabayeni a shirye nake na sanar miki da duk abinda kike bukata" toh ZAINAB tace insha Allah babu abinda zai shiga min duhu"amsawa HAFSAT tayi da cewar Allah ya nufa ni zan tashi haka sai gobe da yamma zan sake dawowa gareki yanxu muje naga yadda jikin ANAS yake sai na wuce daga can " toh ZAINAB tace hadi da tashi ta dauko takin asibitin ANAS tace muje nima sai ki saukeni a bakin titi na sayo masa sauran magungunan shi tunda kudi sun samu ai bana zauna ba kedai an gode miki kawata" murmurshi tayi da cewar babu damuwa muje kawai " fita sukeyi a tare suka shiga gidan SAMIRA makwafciyar ZAINAB din a daki suka tara da ita tana kallon TV ita da yaranta da su ANAS da yake kwance a daya daga cikin kujerun falonta" gaisuwa HAFSAT tayi da SAMIRA hadi da yi mata godiya bisa namiji kokarin da takeyi akan ZAINAB da yaranta " SAMIRA ta amsa da cewar babu komai amfani Zaman Kenan ai" karasawa inda

Please Login or Register in order to submit comment