Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sakamakon da aka samu daga hoton cikin nashi da akayi." Bayan ya fitar ne ya Bawa daya daga cikin k'ananan likitocin da suke gefenshi yace ta Kai masa office gashinan zuwa"toh tace ta fita a hanzarce"shi Kuma Kuma ya k'ara komawa inda ANAS yake kwance yasa a aka dagoshi daga kwanciyar inada ya k'ara tamabayarshi ya yake jin yanayin nauyi cikin nashi da Kuma yanayin murdawar da yake masa?"amsawa ANAS yayi da cewar baya jin wani ciwo a halin yanzu dai dai Yana jin cikin Kamar ansaka masa dutse a ciki " sorry Dr ya k'ara cewa ANAS Sanna ya ce wa sauran litocin su dauko shi su kawo masa shi office" amsawa sukayi da toh sanna ya fita " Yana fita kuwa sunayin arba da ZAINAB wacce ta taho a sukwane gaba Dr" da sauri tace Dr Yaya jikin Nasha dai?"amsawa ya sakeyi cike da kulawa yace haba ai ya ji sarki " wata ajiyar zuciya ta saki da fad'in masha Allah" kallonta yayi cikin tausayawa Dr ya k'ara da cewar ki biyoni office yanxu"toh ZAINAB tace sanna ta bashi. "
Yana shiga office din nashi itama ta shiga hadi da yin Sallama" amsawa yayi hadi da nuna mata gurin zama",, ZAINAB ta zauna tana sauraron abinda zai ce mata"Kamin ya fara bata bayanin dalilin cutar ANAS sai gashi sauran likitoci sun shigo dashi tare da yin sallama"a tare suka amsa"musu sallamar tasu"suka k'araso inda ZAINAB take zaune suka mik'o Mata ANAS din"tasa hannu ta karbeshi ta daurashi akan cinyartahadi da rumgumeshi tayi musu godiya"suka amsawa suka fita."Bayan fitar su ne Dr Shima ya dawo da hankalinshi zuwa ga ZAINAB wacce ta k'ago taji abinda Dr zaice mata akan cutar ANAS din"farawa yayi da cewar bisa bincikin da mukayi akan ciwan cikin da yaronki yakeyi, ba wani abu bane ila(Ascites) na taruwar wani ruwa a cikin shi hakan Yana faruwa ne Idan mutum ya kamu da wasu irin cuttutuka Kamar haka cutar k'ada da Saifa, da hanta,a jimalance muna Kiransu da shine(Abdominal da cavity)shine yake tara ruwa a wani 6angare na cikin mutum, Shine dalilin da yasa yaronki ya kamu daya daga cikin cuttutukan da na lisafa Miki a Fargo watau(chronic liver disease) a turance"toh wanna ita ce karshen nan bi ma'ana ciwon hanta, itace take haifar masa da wanna cowan cikin mai tsakanina Wanda ya hada har da taruwar ruwa a cikin cikin shi, toh Kinga yana da kyau a bashi jinya ta musamma mai domin tarar ciwon da wuri sabida Kar yazo yana samun damuwar da tafi wacce yake ciki a halin yanzu"ya daga Kanshi yana kallon ZAINAB wacce tuni ta gama kid'imewa da bayanin da yayi mata"wata irin ajiyar zuciya ZAINAB ta saki sannan tacewa Dr duk na gane bayabinka sai dai na karshen ne bangane da kace jinya ta musamma"eh Dr yace abinda nake nufi shine zaku zauna anan dashi domin bashi kulawar da tace"murmushin karfin hali ZAINAB tayi da cewar Dr Kamar yaya? " Amsawa Dr yayi da cewar eh Ina nufi Idan kina da sarari sai mu baku gado anan domin yayi jinyarshi Koda kuwa ta kwana biyu ce, Idan Kuma babu sai na rubuta miki ganin da duk ya dace yasha tare da dokinkin da za'a kikaye"amsawa ZAINAB tayi da cewar gskiya Dr banida sararin da zan biya kudin d'akin da za'akatar damu domin bashi jinyar ta musamam sai da a rubutamin maganin da kuma gayamin dokokin da zanbi domin bashi Kariya " Dr ya fuskanci iyar gaskiyar ZAINAB Kenan wanna dalilin ne yasa ya janyo katin ANAS ya rubuta mata magani yace taje pharmacy ta sayo su ta dawo" kar6ar katin tayi hadi da godiya ta dauki ANAS din ta fita." ko dar ZAINAB bataji ba wajan tunkarar pharmacy da yake cikin asibiti tana zuwa ta mik'a musu Kamin " suka karba tun Kamin su hado mata magungunan suka gaya mata kudin da batayi tsamani ba, domin kuwa ce mata sukayi kudin ya kama 15k Ina magani da allurori da aka rubutu" wani irin Jeri ZAINAB taji yana shirin damk'arshi, da kyar ta samu ta iya bude baki tayi musu bayanin cewar ita fa iya 6k ne a jikinta sai d'ari biyu da ta rage mata zata hau adaidaita sahu ya mayar da ita gida, dan haka ta roki alfarmar su Bata Wanda zaifi muhammanci subar sauran ta Saya daga baya " nuna mata sukayi da cewar ko wanne mai amafani ne, dan haka ta ciko kudi su Bata magani kawar shine yafi sauki" magiya ZAINAB ta shiga yi musu da cewar su fuskanci halin da take ciki ita da yaron duk duniya iya abin da take dashi Kenan " ganin magiyar tata tayi yawa yasa dole suka bata iya na kudin ta suka rabu da ita" karba tayi taimusu godiya ta juya ta koma office din likita sagale da ANAS a kafad'arta. "tana shiga tayi sallama" Dr ya amsa hadi da dakatar da rubuce2 da yakeyi ya kalleta da cewar kin dawn? "ZAINAB ta amsa da cewar eh nadawo ga magungunan ta mik'a masa" yasa hannu ya kar6a hadi da cewa ta zauna bayan ta zauna ya cirosu daya bayan daya, sanna ya d'ari ido ya Kalleta da cewar ai basu cikaba"sosa k'aya ZAINAB tayi da cewar eh Dr wallahi duk kudin hannuna sun k'arene shine nace su bamu iya wadan nan daga baya Idan na samu sai da sayi wadan da ban Saya ba " kallonta yayi da cewar haba madam ya kike saka wasa a cikin al'amuran ciwon yaron nan naki ai nagaya miki ba cuta ce Kamar saurancuttutuka ba yana da kyau Idan anyi muku bayani ciwo toh ku tsaya ku hankanta ku kuma yak'i cutar ta hanyar shawarrarin likita da sayan maganin da aka rubuta muku, ganin halin da kike cikine yasa ban bari an rubuta miki duk wani kudin gwaje2 ba amman yanzu kuma ga magani yana neman gagara ki Saya gabaki daya"murumushi karfin hali ZAINAB ta k'akaro da cewar Dr nima nasal kayi naka kokarin kuma nagode!! Amman yana da kyau ka fuskanceni wallahi banida sararin Sayan maganin duk kansun wannna shine dalili"amsawa Dr Yaya da cewar Ok amman yana da kyau kayi kokarin samun kudin da zaki sayi sauran kamin nan da kwanan uku ace suma sauran ya fara amfani dasu, Kamin lkc da zaki dawo mana dashi muga yadda jinkin nashi Yaya idan har ruwan da ya taru a cikin nashi bai tsiyaye ba ta hanayar shan maganin da aka rubuta muku toh sai ta kai ga matakin zuke Masashi da na'ura ta hanyar yi masa aiki na mustafa, Shima kuma ba abune mai sauki ba, shi yasa nake mai baki shawarar da ki gaggauta sayan sauran magaungunan kamin lkc dawowarmu Yayi nan da sati uku masu zuwa"jinjina Kai kawai ZAINAB ta shiga da tayi bayanin da Dr yayi mata tace toh insha Allah za'a Saya ta amsahi maganin hadi da yi masa godiya ta fita.......

~AMENTA KABER KIRU~





*KARUWAR GIDA*

*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*


*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA_*
*_YOLA(MMN AHMED)_*

*_KUNA BAWA ZUCIYATA SHAUKI A KODA YAUSHE_*
*_AMENA SALES, UMMU USANAISA_*


*13*

Tana fitowa ta tare dan mashin din adaidaita sahun da zai mayar da ita gida."


Shi kuwa RABI'U yana ta bacci a d'akin JAMCY sai ji yayi tana zungurar kafarshi" a gigice ya tashi duk ya shar6a da gumi ya kalli JAMCY da jajayen idanunshi da cewar wai dan Allah bazaki barni nayi bacci ba Kenan!!"kalloshi tayi a wulak'ance da cewar ai kuwa bazakayi bacci cikin jin dadi ba a yau Kam, domin ai nasanar kama cewar Ina son zanyi gyaran d'akin nan tun wanccan watan amman kayi shiru dani matuk'ar baza bani kudin da na buk'aci kabani ba,toh wallahi zan dauki mumaman mataki na hanaka shigomin daki gaskiya"jin hakan daRABI'U yayi yasa ya k'arayin ya zaro kudi a aljihunshi na gefe da cewar wallahi banida abinda ya wuce 35k din kud duk duniya nace ki kar6i wannna din da zarar na samu zan cika miki sauran a sati nan"murguda baki tayi Wanda ta cikashi da cingum tace haba Kai kuwa ta Yaya zan yadda na kar6i 35k bayan hidimar da zanyi ta zarta Hakan ka duba ko(AC) kad'e a nawa zan Sayota? Inason sayan kayan kallo ma ga sauran gyare2 da zanyi, kudin da nake son kashewa d'akin nan nawa ai ya tasamma 120k amman sai ka bani 35k me zan Saya dasu?"kallonta tayi da cewar ai nace kiyi hakuri zuwa k'arshen sati duk matsalar da ta kawo min rashin kudi a tsakanin nan bata wuce ta k'arancin aiki da muke fama dashi a garejin muba amman kiyi hakuri nayi al'k'awarin baki duk kudin da kike so da zarar aiki mai tsoka ya samu" murgud'a masa baki tayi" hadi da yin far da idanunta sannan ta sunkuya ta kwashi kudin da ya ajje akan katifarta ta ta"tawuce ta dauko kwadan rufe d'akin ta Zane mukullen ta wurga masa hadin da ce masa Idan ya gama baccin nashi ya rufe mata d'akin ita zata fita " dole tana Shima ya tashi ya saka kayanshi ya shirya ya fita ya rufe mata dakinta gudun Kar ya k'arayin wani bacci da yawa ta dawo ta k'ala mishi Sharri tace bata GA wani abu nata ba, allura ta tono garma, hakance ta yasa ya bar gidan da sauri.

Yana fitowa ya tare mai mashin din adaidaita sahun bai zame ko Ina ba sai gidan Shi." yana sauka ya ciwo kudi ya biya me adaidaita kudin shi ya fada gida ko sallama babu, ganin ya shiga a fusace yasa ZAINAB tayi banza dashi Kamar bata ganshi ba, wucewa yayi d'akin ta kanshi tsaya " ZAINAB tafi mutuna biyar a waje Kamin ta shiga d'akin, tana shiga d'akin abinci RABI'U ya fara tamabayrta"amswa masa tayi da cewar banyi ba nima yanzu na dawo gidan"kallon yayi hadi da cewar Ina taje?"ko kadan ZAINAB bata ji shakkar gaya masa cewar daga asibiti take ba"mikewa yayi ya fara masifar uban me tajeyi asibiti? "masha ZAINAB tayi da cewar ai naga dad'i baya Kai mutum asibiti ANAS ne bashida lfy sosai Ina na ganka bare na nemi izininka?ko kuwa sai zafin ciwo ya kasheshi nemanka kazo gurin binne ga warshi ko"? Wani mamakine yaymamashi ji yake Kamar ba daga bakin ZAINAB wannna maganganun suke fita ba"daga mata tsawa yayi hadi da daga mata hannun tayi masa shiru"ko kadan ZAINAB bata razana da tsawar tashi ba bare ta fasa gaya masa duk abinda yake bakinta " Shi kanshi yasha mamakin ZAINAB din daga a wannna ranar domin jar barazanar dukanta yaso yayi amman yaga ta dake taki ko motsi daga inda take tsaya wanna ne yasav ya kama borin Kunya yayi hadi da cewar duk abinda zata fada bazai saiwa ANAS magani ba sai dai taje gurin Wanda ya bata shawarrar zuwa asibiti yabata"amsaa tayi cikin sarkewar murya da cewar Ina addu'ar Allah ya ganar da Kai, ya nisanta 'yarana da fadawa cikin jarabawar ubangiji a dalilin ka!!"kwafa yayi da cewar ke dan uwarki ni kike was fatan jarabawar ubangiji ta sameku! !? kanta ya Karayi da niyyar zai daketa amman yaga tayi sauri ta fito ta nufi keching ta dauko tabarya itama"ganin haka yasa RABI'U ya kyale ZAINAB ba tare da ya daketa ba ya fice ya bar mata gidan."


Ganin ya fita ne yasa ZAINAB ta koma keching ta mayar da tabaryar hannuta ta koma d'akin ta ta tasa ANAS gaba tana ta faman Kuka" Shi kuwa ya samu yin bacci abinshi"fadawa duniya tunanin Ina zata Sami kudin da zatayiwa ANAS magani!! domin kuwa babu wani gurin da take ganin zata of samu tallafi a yanzu, haka ta zauna tana ta faman Kuka domin a ranar ta k'ara ganin muhimmnaci marigayiya RUKAIYYA a ranar ZAINAB tayi Kuka Kamar ranta zai fita domin kuwa tasan da Allah yasa tana raye babu wani abu da zai gagara akan ANAS sai inda k'arfinta ya k'are"goge hawayenta ZAINAB tayi ta mike ta saka hijab dinta ta shiga gidan makwafciyar ta watau SAMIRA tayi sallama" SAMIRA ta amsa"k'ara rok'ata tayi da ta bata aron wayarta"komawa SAMIRA tayi falonta ta dauko wayar ta mik'awa ZAINAB " ta kar6a tayi da cewar dan Allah ko Zaki ganemin lambar da nakira kwanakin baya?" kar6a wayar SAMIRA tayi ta lalubo mata lambar Sanna ta sake Mika mata" ZAINAB ta Karba ta tura kira wayar HAFSAT bugu daya tayi HAFSAT ta daga kiran ZAINAB tayi sallama" HAFSAT ta amsa da cewar waye? "ZAINAB ta amsa da cewar k'awata nice ZAINAB ABDUL ce" dariya HAFSAT tayi da cewar oh ZAINAB gabaka zakicemin!!"dariya ZAINAB ta sakeyi da cewar toh naji ba wanna ba Ina son zuwa gidanki gobe ko zan sameki? "amsawa HAFSAT tayi da cewar eh da dai Ina son fita amman tunda kince zaki zo sai na fasa bakida damuwa kizo kanki tsaye kawata Ina farin cikin sauraronki" murmushi ZAINAB tayi da cewar nagode da bani lkc da zakiyi nima" amsawa tayi da karki damu ai kayan mu a hade suke""dariya ZAINAB ta k'arayi da cewar toh sai nazo din"amsawa HAFSAT tayi da cewar OK " daga karshe dai ZAINAB ta yanke wayar itama" ta mik'awa SAMIRA wayarta tayi mata godiya ta juya ta koma gida. "

Shi kuwa RABI'U tunda ya baro gida Bai zame ko Ina ba sai garejin su duk da yammar da tayi haka ya tafi ya zauna yana jiran tsammanin ta Ina aiki zai bullo ya Sami na kalaci tunda ya dandak'awa kare ciyawa da wancan kudin na hannu shi." Kashe garin ranar ZAINAB ta shirya da wuri haka ta shirya MARIYA da ANAS tai basu abin Kari, bayan sun gama ta tattare magungunan ANAS ta zuba a leda ta shiga gidan SAMIRA makwafciyar ta ta sanar mata da hali da take ciki amman dan Allah kar ta gaji ta da ajiyar yaran da take kawo mata zataje neman rance kudin da zata sayawa ANAS sauran magungunashi"amsawa SAMIRA tayi da cewar babu komai ai d'a na kowa ne"asarari ta baiyana tausayinta ga ZAINAB, Sanna ta sake amsawa da cewar toh ki kawosu mana ai babu inda zanje"toh ZAINAB tace Sanna ta juya ta koma gida ta rungumo ANAS ta fito dashi MARIYA na biye da ita a baya suka sake shiga gidan SAMIRA ta nuna mata yards zata bawa ANAS magani Idan lkc bashi yayi",amsawa SAMIRA tayi da toh Allah yasa adace sai kin dawo" ZAINAB amsa da amen ta fita." Tana fita ta tare mai adaidaita sahu tahau sai unguwar hotoro watau gidan HAFSAT"tunda mai mashin ya sauketa dai2 inda HAFSAT din tayi mata kwanan ta gane gidan HAFSAT ba tare da ta tambayi kowa ba. Tana k'arasawa jikin get din gida ta Kwan kwankwasa bata fi mutu uku da tsaiwa HAFSAT ta tazo ta bude mata gidan " tana ganin sanye da kananun Kaya tiri kwatan Wanda ne a jikin HAFSAT da yar k'aramar riga ta daure gashin kanta da ribars kalar kayan jikin nata" da sauri ta k'akaro ta rungume ZAINAB ta saki ihu da cewar kisan Allah ban zata Zaki zo tun yanzu ba" kallota ZAINAB tayi da cewar ko? " eh HAFSAT tace da cewar ai na dauko sai yamma" murumshi ZAINAB tayi da cewar Idan na bari sai yamma kika gaji da jirana kika fita fa? Ai Kinga nayiwa kaina domin nazo da magana mai kauri a bakina"kallonta HAFSAT tayi da cewar toh mu shiga cikin gidan mana, ai samu tattuna maganar taki" jerawa sukayi suna hira irin tasu ta k'awaye har suka isa falon HAFSAT"dan matsaikaci ne ba mai girma ba Wanda ta cikashi da kayan alarm hadi da baibayeshi turaruka masu tashi kanshi mai kwantar da hankali"zama ZAINAB tayi a daya daga cikin kujerun da suke falon"bayan ta zauna ne HAFSAT ta gabatar mata da lemuka kala2 hadi da kayan lashe2 dana tande2,duk dai bayan ta gama taba ko wanna, daga ciki HAFSAT tazo ta dauke faranti da ta kawo wa ZAINAB kayan lemukan ta mayar ta dawo ta zauna kusa da ZAINAB ta mayar da hankalinta tace kawata Idan kin natsa Ina sauraronki naji maganar da kikazo da ita Allah yasa alkairi" Kashe garin ranar ZAINAB ta shirya da wuri haka ta shirya MARIYA da ANAS tai basu abin Kari, bayan sun gama ta tattare magungunan ANAS ta zuba a leda ta shiga gidan SAMIRA makwafciyar ta ta sanar mata da hali da take ciki amman dan Allah kar ta gaji ta da ajiyar yaran da take kawo mata zataje neman rance kudin da zata sayawa ANAS sauran magungunashi"amsawa SAMIRA tayi da cewar babu komai ai d'a na kowa ne"asarari ta baiyana tausayinta ga ZAINAB, Sanna ta sake amsawa da cewar toh ki kawosu mana ai babu inda zanje"toh ZAINAB tace Sanna ta juya ta koma gida ta rungumo ANAS ta fito dashi MARIYA na biye da ita a baya suka sake shiga gidan SAMIRA ta nuna mata yards zata bawa ANAS magani Idan lkc bashi yayi",amsawa SAMIRA tayi da toh Allah yasa adace sai kin dawo" ZAINAB amsa da amen ta fita." Tana fita ta tare mai adaidaita sahu tahau sai unguwar hotoro watau gidan HAFSAT"tunda mai mashin ya sauketa dai2 inda HAFSAT din tayi mata kwanan ta gane gidan HAFSAT ba tare da ta tambayi kowa ba. Tana k'arasawa jikin get din gida ta Kwan kwankwasa bata fi mutu uku da tsaiwa HAFSAT ta tazo ta bude mata gidan " tana ganin sanye da kananun Kaya tiri kwatan Wanda ne a jikin HAFSAT da yar k'aramar riga ta daure gashin kanta da ribars kalar kayan jikin nata" da sauri ta k'akaro ta rungume ZAINAB ta saki ihu da cewar kisan Allah ban zata Zaki zo tun yanzu ba" kallota ZAINAB tayi da cewar ko? " eh HAFSAT tace da cewar ai na dauko sai yamma" murumshi ZAINAB tayi da cewar Idan na bari sai yamma kika gaji da jirana kika fita fa? Ai Kinga nayiwa kaina domin nazo da magana mai kauri a bakina"kallonta HAFSAT tayi da cewar toh mu shiga cikin gidan mana, ai samu tattuna maganar taki" jerawa sukayi suna hira irin tasu ta k'awaye har suka isa falon HAFSAT"dan matsaikaci ne ba mai girma ba Wanda ta cikashi da kayan alarm hadi da baibayeshi turaruka masu tashi kanshi mai kwantar da hankali"zama ZAINAB tayi a daya daga cikin kujerun da suke falon"bayan ta zauna ne HAFSAT ta gabatar mata da lemuka kala2 hadi da kayan lashe2 dana tande2,duk dai bayan ta gama taba ko wanna, daga ciki HAFSAT tazo ta dauke faranti da ta kawo wa ZAINAB kayan lemukan ta mayar ta dawo ta zauna kusa da ZAINAB ta mayar da hankalinta tace kawata Idan kin natsa Ina sauraronki naji maganar da kikazo da ita Allah yasa alkairi" amsawa ZAINAB tayi da cewar alkairine kawata"kallonta HAFSAT yayi da cewar Ina jinki"gyara zama ZAINAB tayi ta fara bawa HAFSAT lbr abinda ya faru da ita bayan barowarta gidanta ta numa mata kuma a shirye take da dauki shawarar da ta bata a baya domin tana ganin babu Wata mafitar da ta wuce hakan"..............


~AMENAT KABER KIRU~






*KARUWAR GIDA*

*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*


*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA (MMN AHMED_*


*_yar tuna tarwa kadan, akan masu sharshin yadda akayi ZAINAB zata zama karuwar gida, toh mu koma ga adding, fadi (manzon tsira, s. a. w) ne da cewar mu nisanci zinah, domin ita mugun aiki ce kuma musiface ga al'umma, domin duk Wanda yayi da yar wani shima za'ayi da tashi haka uwar wani ko matar wani,koda da kantargar gidan wani kaje ka fake ka aikata hakan toh sai anyi da taka!! yana da kyau muyi kallon tsanaki ga ZAINAB ba laifinta bane, jaza mata akayi, ba kowa bane face RABI'U_*

~*KWARZANTA GWARZUWATA MARYAM OBAM*~
*up*
*Up*
_*my daughter MARYAM OBAM Allah ya kara hasken kwakwalwa da hange hadi da basira da hazak'a a ke har da zalak'a, na tayaki murna kammala book dinki da kikayi mai suna bariki na fito, fatan mu Allah ya kara daukakaki yasa abinda kika rubuta duniya ta amfana dashi. Sai mun sake jin ki a book dinki na gaba💃🕺*_
*UP*
*UP*
_*AMANAR JIDDA USMAN DA ASIHA BAGUDU🚴‍♀*_

*14*

Da sauri HAFSAT ta rugumo ZAINAB da cewar yaushe kikayi tunanin zama karuwar gidan kuma!!? Ai daman nasan zakizo gareni Koda ba yanzu ba kawata dalili kuwa nasan yau da gobe taki wasa haka zalika babu wayaiye a mutane sai wanda ya fuskantar matsalarshi da sauri kuma ya maganceta ba tare da shiga tashi hankali ba, tun farko kikayi sake domin kuwa a yanzu babu wani wanda zai jure taimakonka, sai wanda yake da rabon samun lada gurin Allah"duba da yadda zuminci ya lalace ai ni matsalar da na shiga bata Kai taki ba amman gani kowa ya juyamin baya yasa na dauki matakin magance matsalata da kaina abinda nake ta faman nuna miki Kenan kika k'i fuskanta ta sai yanzu da kikaga uwar bari!""wani dogon nufashi ZAINAB taja hadi da tambayar HAFSAT yadda za'ayi ta shigo gari itama?" murmushi HAFSAT tayi da cewar ai shigowarki gari nauyi hakan a wuyana yake domin kuwa ni zan nuna miki yadda ake shiga gari, haba ZAINAB ai ko badan matsalar kudi kya shiga gari, dan kisan dadi d'a namiji wanda zai ciki lungu da sak'o, ko gan rage kaifin shawa'a ai kya nemi namiji, duk da yanxu mata ne suke cin maza dalili kuwa su kansu maza suna suka tara " domin kuwa majority su sun sami damuwa a dalilin yawan shiga gwagwarmayar rayuwa ga uwa uba cin kayan maik'o ko likitoci sunyi binciken Kan hakan shine ma suka fitar da cewar abinda yake bawa maza damuwa bai wuce(hire amount of protein)" Kinga yanzu mune da sama watau kici namiji kuma yabaki kudi"murmushi ZAINAB tayi da cewar ai duk na fashinta nidai yanzu ki sani a hanya domin wallahi ina da damuwoyi masu yawa a tare dani" kirki damu HAFSAT ta cewa ZAINAB ta kara da cewar ai ni zan dauki nauyi komai ko dan gurzawa RABI'U takaici" amsawa ZAINAB tayi da cewar ta yaya? "murmushi HAFSAT ta karayi da cewar Idan mashayi giya yaje gurin sayarwa randa bai da kudi ya ake masa?" hmmmm ZAINAB tace da farko sannan ta k'ara da cewar karo2 ake masa har sai yasha ta isheshi"toh ashe kin gane Kenan kawata kema yanzu abinda zan miki Kenan har sai kinci bura kin gaji da ita"bude ido ZAINAB tayi da cewar toh fa!! ta ina zan samu?" dariyar mugunta HAFSAT tayi da cewar ai kinzo inda cutarki zata wake, yanxu dai nawa kike so kudin maganin ANAS?"amsawa ZAINAB tayi da cewar saura 14k sune nake buk'ata Kade " tashi HAFSAT tayi ta shiga bedroom dinta ta dauko damin kudi ta zube a gaban ZAINAB ta wari wasu daga ta mik'a mata da cewar kudin maganin ANAS kenan" ta k'ara waro wasu ta sake mik'awa ZAINAB tace ki rikesu a hannu su kuma"karba kudin ZAINAB tayi baki na ruwa hadi da magyagya6a na ganin irin mahaukatan kudin da HAFSAT ta bata ne yasata rudewa har ta rasa ta ina zata fara gode mata!! "rawar baki ZAINAB ta shiga you tana godewa HAFSAT din" amsawa tayi da Kai haba tsakanina mu babu godiya ai"ta cigaba da lissafa kudaden da suke a hannuta tana ware wasu daga ciki gefenta" fuskantar rudewar da ZAINAB tayi ne yasa HAFSAT ta aje kudin hannuta ta fara tafi da cewar yaro nemi kudi tun abin saye bai zo ba, hadi da sakarwa ZAINAB dariyar mugunta tace ai nayi makinki a ranar da nayi miki tayin harkar nan kika k'i Kar6a" dariyar ZAINAB din itam tayi da cewar ai yanzu gani gurfane a gabanki na kawo kaina" kalloshi tayi da cewar shakka babu na shaida hakan dan haka yanzu abinda yarage miki shine kibayar da Kai bori ya hau"amswa ZAINAB tayi da cewar ai tun dazu na bayar, yanzu wuka da nama duk naki ne" dariya HAFSAT tayi da cewar ai ba'a bori da sanyi jiki, kinga wanna kudin da na baki na daga baya ai dasu ne zama zuba jarin mu"mamakine ya kama ZAINAB da cewar

Please Login or Register in order to submit comment