Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kwanta lfy."

Ita kuwa ZAINAB jin RABI'U ya kwashe fin awa daya bai dawo ba ta tabbatarwa kanta ya koma Idan ya fito " wani irin bakin ciki ne ya kamata sosai ganin yadda RABI'U ya ragewa kanshi kima a idon yaran shi hakika taji abin babu dadi sosai wannan dalilin ne yasa ta shiga d'akin su ANAS bayan ta gama shiryawa a zaune ta samesu suna karatun littafansu na islmayya ta dade bata ce musu komai ba domin kuwa wani irin abune ya tore mata makoshi hadi da tausayin yaran domin tasan duk sun fara fashintar halin da take ciki" hakan nan ta danne damuwar da take ji tayiwa ANAS nasiha ta hanyar hikima da dabara a hankali har yaron ya gane laifin shi hadi da yi mata alkawarin bazai sake irin hakan ba "dadi ZAINAB taji hadi da sa musu albarka suka amsa da amen daga karshe ta basu umarnin suyi addu'a su kwanta, Sanna ta baro d'akin zuciyarta babu dadin amman tasan koma menene RABI'U shine ya jawa kanshi." Kofar gida taje ta rufe Sanna ta dawo ta wuce d'akin ta " tana shiga ta wuce inda take boye wayarta ta dauko ta bude ta" tana budewa taga kira ya shigo da bakuwar lamba" dayawa ZAINAB tayi hadi da yi sallama domin tana tsamanin ko HAFSAT ce domin tana yawan kirata da bakuwar lamba" ga mamakinta sai tayi muryar namiji ya amsa mata sallamar tata dacewar barka da dare" dakewa ZAINAB tayi da cewar yawwa amman dan lalai waye" amsawa yayi da cewar sunana ALHAJI ABDUL amman anfi kirana da mai NASARA"jinjina lamarin ZAINAB tayi da cewar gaskiya bansan ka ba domin banida wani mai irin sunanka banda mahifina da Allah ya karbi rayuwarshi da dadewa" ayya ya amsa mata dashi hadi da cewar Allah yaji kanshi da rahama" ta amsa da cewar amen amman kasani a cikin duhu" murmushi yayi da cewar yanzu zaki fito sarari ai toh baban ANAS ne Wanda kuka hadu dashi a asibiti wancan satin " ji ZAINAB tayi Kamar an dira mata mashi a kirjinta domin kuwa bata taba tsmamanin hakan ba" amman sai ta daure da cewar Allah sarki kace dady2 ne" taso ta tambayrshi ina ya sami number ta sai kuma ta fasa""suka gaisa dashi dai kawai da cewar daman ya kiratane dan ya tamabayi lfy yaron hadi da bukatar ta bawa ANAS wayar su gaisa" amsawa ZAINAB tayi da cewar Ah!! yaji sauki sosai hadi da sanar masa da cewar ANAS yayi bacci"ok yace Allah yabshi lfy" ta amsa da amen hadi da yi masa godiya bisa nuna kulawarshi a kansu" amsawa yayi da cewar babu damuwa ya yanke wayar ba tare da yasake cewa komai ba." ciri wayar tayi daga kunne ta hadi da makaki akan abinda ya gudana ta ajje wayar kenan tana gyara makwanta sai ta sake jin wayarta tayi Kara ta dauko da daga da sauri a zatonta k shine ya sake budewa tana dubawa sai taga AG ne ta daga da sallama da cewar my AG ykk amman fa nayi missing naka " amsawa yayi da cewar zazzafa ta Ina lfy nima nayi miss naki sosai" dariya tayi da cewar nawa miss din yafi naka""amsawa yayi da cewar karki kika sani Sanna ya Kara da cewar Ina kayana fa?"amsawa ZAINAB tayi da cewar wanna?domin kayan dadi naka suna da yawa wanne daga ciki? " dariya yayi da cewar duka nake nufi" itama ZAINAB dariyar takarayi masa da cedar duk lfy suke" jin tace masa haka ne yasa ALHAJI GARB zakewa ya dinga sakowa ZAINAB batsa iri2" itama biye masa tayi saukaita musayar kalaman hadi da sanarmta irin zakuwar da yayi ya nason kwanta da ita nuna masa tayi itama hakan take" asarari ya sanarmta irin yadda zai mata da zarar sun hade da juna. Dariya tayi da cewar nasan muna komai zaiyi dai2" dariya
Yayi da cewar ai ba kisan yadda nakeji bane domin kuwa na zaku naganki shi yasa ma kikaji nace hakan" biye masa ta dadayi saukaita hira har wani lkc daga karshe dai ya fito da zumdinshi gareta ya fara gaya mata yadda yake magarkita kullum da cewar duk asuba sai yayi wanka da zarar ya tuno yanayin ta" bude mata zuciyarshi yayi
ya sanar wa da ZAINAB cewar yana hanyar dawowa kano ka shegari abinda ya daga hankali ZAINAB kenan " tunda ya ya sanar mata da cewar yana hanyar shigowa KANO hadi da sanar mata da cewar ita yake son ya fara gani Kamin karasawa ga iyalanshi"danne damuwarta ZAINAB tayi da nuna mishi batada damuwa Allah ya kawoshi lfy" ya amsa da cewar amin hadi da sake janta da wata sabuwar hirar irin tasu ta dan duniya ZAINAB na biye masa har wani lkc sukai Kai a haka ba tare da ta nuna mishi bata son haduwa dashi ba daga karshe sukayi sallama kowa ya kashe wayar shi." Da tunanin yadda zasu kasancewa junan su kowa ya kwanta abinda ya hana ZAINAB bacci kenan tana tunanin yadda zata gashi domin duk hidimar da yake mata bata taba tunanin zai shigo mata da maganar haduwa da sauri haka ba" wani abin da yake damunta kuwa duk da gani vedio sex da take yi a koda yaushe amman tana tunanin yadda zai karbeta dalili kuwa ta kwashi shekaru sama da takwas ba tare da an ratsata ba, uwa uba kuwa tunda take dashi bata taba bukarta ganin pic dinshi ba ko da sau daya ne" taso ta gwada tamabyar shi a yau din sai kuma tayi tunanin zai zargi wani abu take nufi wanna ce hujjar ce ta hana ZAINAB ta nemi ganin pic din shi" wannna tunanin ta kwanta ba tare da ta rintsa ba.......


~AMENAT KABER KIRU~



*KARUWAR GIDA*

*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*


*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*

_*Hakika kun nuna fitar da k'ako daga dankali aikine mai kyau😆🥰⛹‍♀*_
_*Maryam Abdullahi, Sadiya I. Baso, mmn ihsan, karuwar gida fans, Abdul k. Mai yak'i,&my my besty dady Khalifa K. K, bacci mai danne mazaje, ina yinku sosai din nan😘*_

*24*

Haka dai ta sake wayar gari tana tunanin yadda zatayi da AG da zarar ya sauka, HAFSAT ce ta Fado mata a zuciya da sauri ta tashi ta dauko wayarta a inda ta boye ta fara lalubar number HAFSAT tana turawa taji tana shiga addu'a ta dinga yi a cikin ranta tare da fatan Allah yasa HAFSAT din ta daga Kiran nata, domin kuwa tunda ta tafi sau biyu sukayi waya da ita " tana jin Kiran na shiga amman ba'a daga ba har ya yanke ta sake turawa wani kiran amman shiru ba'a dauka ba, haka dai ta Kara tura wani na uku amman sam bataji an daga ba" mamamkine ya kamata domin ta lak'anci tunda HAFSAT ta tafi Abuja bata son yi mata magana da ita a waya ko kuma irin nata tsarin kenan? ta tambayi zuciyarta " yanke shawara ZAINAB tayi ta gwada turawa HAFSAT sako da ta inbox nata kawai taga ko zata bata amsa. " Tafiya tayi domin ajiyar wayar sai ji tayi kira ya shigo ciki da sauri ta kalli fuskar wayar da tsammanin ko HAFSAT ce ta kirata tana dubawa ji tayi kirjinta yace ras!!! Yana dukan uku2" Sai ji tayi yace hello zazzafa ta fatan kin tashi lfy" cikin karfin hali da danne zuciya ZAINAB ta amsa da cewar lfy klau my AG Ina fatan kaima kana lfy Kamar yadda nake!! ?" amsawa yayi da cewar ta Ina zanyi lfy bayan bana tare dake saukita ma dai da yau zan samu tunda gani na shigo kano domin karfe shida kirgin mu ya sauka shi yasa ma kikaga na kiraki yanxu" ZAINAB tayi kamar ta tsage da kuka Sabida da zullimin da take ciki hadi da duba agogo taga har ba kawai ta kusa ji tayi lkc yana saurin yi mata gudu domin kuwa har ga Allah babu abinda take tunani irin yadda yau din zata kasan ce mata!!" daure ZAINAB tayi hadi da dakewa tace eyye nah ashe yau Ina da babban bako kace na tashi na fara Shiri tun yanzu" murmushi yayi da cewar au da kin manta ne?" Da sauri ZAINAB ta karbe maganar shi da cewar wacece? Na isa nace na manta da Kai da zuwanka ashe zan manta suna" jin dadi kalamar da ZAINAB tayi masa ne yasa shi barkewa da wata uwar dariya wacce ta rasa kunnuwata"ita kuwa ji take Kamar ta barke da kuka a zuciyarta.
Haka dai ta sake wayar gari tana tunanin yadda zatayi da AG da zarar ya sauka, HAFSAT ce ta Fado mata a zuciya da sauri ta tashi ta dauko wayarta a inda ta boye ta fara lalubar number HAFSAT tana turawa taji tana shiga addu'a ta dinga yi a cikin ranta tare da fatan Allah yasa HAFSAT din ta daga Kiran nata, domin kuwa tunda ta tafi sau biyu sukayi waya da ita " tana jin Kiran na shiga amman ba'a daga ba har ya yanke ta sake turawa wani kiran amman shiru ba'a dauka ba, haka dai ta Kara tura wani na uku amman sam bataji an daga ba" mamamkine ya kamata domin ta lak'anci tunda HAFSAT ta tafi Abuja bata son yi mata magana da ita a waya ko kuma irin nata tsarin kenan? ta tambayi zuciyarta " yanke shawara ZAINAB tayi ta gwada turawa HAFSAT sako da ta inbox nata kawai taga ko zata bata amsa. " Tafiya tayi domin ajiyar wayar sai ji tayi kira ya shigo ciki da sauri ta kalli fuskar wayar da tsammanin ko HAFSAT ce ta kirata tana dubawa ji tayi kirjinta yace ras!!! Yana dukan uku2" Sai ji tayi yace hello zazzafa ta fatan kin tashi lfy" cikin karfin hali da danne zuciya ZAINAB ta amsa da cewar lfy klau my AG Ina fatan kaima kana lfy Kamar yadda nake!! ?" amsawa yayi da cewar ta Ina zanyi lfy bayan bana tare dake saukita ma dai da yau zan samu tunda gani na shigo kano domin karfe shida kirgin mu ya sauka shi yasa ma kikaga na kiraki yanxu" ZAINAB tayi kamar ta tsage da kuka Sabida da zullimin da take ciki hadi da duba agogo taga har ba kawai ta kusa ji tayi lkc yana saurin yi mata gudu domin kuwa har ga Allah babu abinda take tunani irin yadda yau din zata kasan ce mata!!" daure ZAINAB tayi hadi da dakewa tace eyye nah ashe yau Ina da babban bako kace na tashi na fara Shiri tun yanzu" murmushi yayi da cewar au da kin manta ne?" Da sauri ZAINAB ta karbe maganar shi da cewar wacece? Na isa nace na manta da Kai da zuwanka ashe zan manta suna" jin dadi kalmar da ZAINAB ta gaya masa ne yasa shi barkewa da wata uwar dariya wacce ta rasa kunnuwata"ita kuwa ji take Kamar ta barke da kuka a zuciyata karfin halin tayi ta kama dariya itama " sannan ta Kara da cewar Allah kuwa da gaske nakeyi domin jina nake Kamar na bude idona na ganin agababka yanzu" wani dadi ne ya Kara kamashi ya tare maganar ta cikin zumidi yace ba ki ganki a gabana ba dai zazzafa sai dai ki jini a gabanki domin kuwa na zaku naji munyi hade yau Kam jina nake Kamar na faso wayar na janyeki mu fara tunda daga yanzu ko ya kika gani? Domin nasan kema a matse kike kiji Kala ta " dariyar karfin hali ZAINAB tayi da cewar gaskiya na fita ta fada cikin shagawa da cewar ai ita fa har ta fara zuba tun yanzu domin tayi wani abu yana zubowa daga gabanta" jan wani irin nunfashi yayi hade huci wanda yake nuna tsantsar sha'awa yace mata da gaske?"amsawa tayi da wata kalar shagwabar tace eh mana"wuuuu yace sanna yace gaskiya ne zazzafa muryarki tasauya Kamar kiji shigar bura na yadda da maganarki dan haka bari na barki ki shirya ko?" amsawa ZAINAB tayi da OK babu damuwa sai na shirya din" OK yace mata shima hadi da cewar Idan ta gama shiryawar ta fito ta kirashi a waya ta sanar mishi inda take zai aiko a daukeki" amsawa tayi da OK babu damuwa inda na fito zan kira ka ta kare da my AG" dariya yayi da cewar na'amm zazzafa ta sai na jiki ko?bye bye"ta amsa da bye bye itama ta yanke wayar."

Tana kashe wayar ta fara furzar da wani irin nunfashi nan nai rage takaici tace tark'ashi yau naga takaina" ajjiye wayar tayi ta fito ta fara da aikin gyaran gida tana gamawa ta daura abin karya wasu,Kamin wani lkc ta kammala tana gamawa ta daura musu ruwan wanka duk ba tare da ta koma daki ba, itace ta fara shiga wanka cikin rashin kuzari domin ta rasa yadda zatayi ta kubuta da zuwa Kiran AG wannna ne damuwarta duk da dadin bakin da ta gamayi masa a waya Sam bata da burin haduwa dashi domin bakayi tsamanin hakan cikin karamin lkc ba, daure tayi tayiwa kanta duk wani abinda ya dace tayi a gurin wankan ba tare da bata lkc ba ta fito tana fitowa ta shiga d'akin su MARIYA ta tashe su da cewar su tashi safiya tayi tun da jimawa" tashi yaran sukayi duk suka fito sukayi wanka da alawala Sanna suka sallah da yin shirisu cikin karamin ya hadi da cin abinci sanna suka yi shirin fita makaranta" daman tun Kamin su gama shirin ZAINAB ta sanar musu zaje unguwa amman bazata dade ba zata dawo inda sun dawo suje gidan SAMIRA su jiranta abinda ta shiga gaya musu kenan." zama ZAINAB tayi ta shirya kanta da turaruka masu kamshi kala2 kama daga na jiki zuwa na fesa tun daga Wanda ake fesawa gashi har wanda ake fesawa a baki dana cinyoyi da wanda zata yi amfani da shi a matsematsi duk sai da ta fesa sannan ta dauko mayuka masu bawa fata Kariya da laushi tabi jikinta dashi hadi da zama ta tsara kwalliya mai jan hankali ta Kara da dauko rantsatstsiyar shdda mai tsaya ta saka kalar tayi mata kyau iya matuka domin ita kanta sai da ta yaba da irin kyan da tayi domin kuwa juayawa ta ringayi a gaban mudubi tana kallon kata bayan ta gama ta dauko bangus da a warwayare ta saka hadi da saka sarka da yan kunne sai da ta Kara dasu taga haduwa tata taso tayi yawa shiru tayi na dan wani lkc ta fara tunanin ita Kade a zuciyarta da cewar yanzu duk wannan kwalliyar da kike Sha haka zakije wani namijin da ba naki ba ya birkice ta? Wani sabon takaicine tayi ya ziyarci zuciyarta ji tayi Kamar ta fasa ta kirashi tayi masa karya batada lfy sai kuma ta sauya tunani da cewar Idan kince bakida lfy toh gobe kuma, ko kin dinga karya cutane kullum?" karara wayarta ce ta yanke mata tunanin da takeyi da sauri ta k'arasa inda ta ajje wayar tata, gani wacce take Kiran nata ne yasa ta daga wayar cikin sauri da zumudi da cewar hello k'awata nayi fushi dake!! Sabida Allah ace tunda kika tafi wayar mu batafi sau biyu ba sannan ko an kiraki bakya daga wa meye haka? " dariya HAFSAT dayi da cewar korafinki ba karbuwa zaiyi anan ba k'awata domin idan nabar gari nayi tafiya irin wannan bana sauraron kowa har sai naga abinda ya turewa buzu nad'i" amsawa ZAINAB tayi da cewar babu hmmmm naga alama ai ba sai kin min dogon bayani ba toh ya kike da fatan kina lfy? "amsawa HAFSAT tayi da cewar normal wallahi kefa?" amsawa HAFSAT tayi da cewar Nima haha k'awata ashe kinga sak'on!" dariya HAFSAT ta sake yi da cewar ganin na shine ma yasa nakiraki banda kaba ai da sai na dawo keda jin muryata ta Kara da tambayar ZAINAB cewa lfy kike son yin magana dani ta gwaugawa Kamar yadda naka kin barmin sako inbox nawa?" murmushin karfin hali ZAINAB tayi sannan ta amsa da cewar lfy kalau k'awata sai dai Ina cikin zullumi tun jiya da AG ya sanar min zai dawo kano wallahi banyi bacci ba a zaune na kawan Sabida tsabar tashi hankali domin a yanzu haka shirin fita nake zanje gurin shi tun jiya ya takura sai min da kira akan yana jirana a yau dinan kinga kuwa ai dole ne na damu"" hmmm HAFSAT tace sannan ta Kara da cewar toh wai meye abin tashin hankali a wannna maganar? Kaji abin haushe wallahi na dauka ma ko sabani kuka samu toh tunda ma kin shirya kije mana aiy bazai cinye duka a yau ba zai rage na gobe har da na jibi ma ta k'are tana dariya" " amsawa tayi da cewar bazaki gane bane k'awata Ina zullumin yadda zan kasance masa ba, ba kuma wannna be damuwar ba idan yayi min ciki fa!! ya kakeso nayi dashi? wanna ne babban tashi hankali na gaskiya" dariya HAFSAT ta sakeyiwa ZAINAB da cewar banza mara wayau ai wannan ba damuwa bace domin kuwa koda hakan ta faru ai akwai hanyar magancewa domin ko ni nan sai da na cire cikin kusan sau Sha daya kuma ba tare da wani yaji ba, kinga kuwa damar barin shi tana hannunki sai kin so za'a sani dan haka ki ware jiki kiyi harka ki, nifa bana Son sanya dalili kuwa ni a harkallolina da nakeyi komai bashi hakkinshi nake ya kamata ki dau hannu daga gareni duk da ba'a nunawa kuruciya baka" jin HAFSAT tace mata hakane yasaka kwsahe da dariya tace gaskiya k'awata Ina missing naki domin wallahi dan bayanin nan da kika yimin har yasa naji kwarin gwaiwar tafiya" amsawa HAFSAT tayi da cewar Yaww ko kefa ai nasan kina gane wannan yaren shi yasa na fito miki a haka" dariya ZAINAB tayi da cewar toh nagode da kuwalar ki gareni" amsawa HAFSAT tayi cikin zolaya tace amen yar gidan AG a da mana da tsarabar lbr" dariya ZAINAB tayi da cewar baki isa kiji sirrin mu ba koke kin gaya min naki ne? Waya ma tana neman ta gagara a tsakanin mu bare fadar sirri" dariya HAFSAT tayi da cewar shikenan kowa ya rike nashi hadi da cewar sai kin dawo ana jirana nikam" OK ZAINAB mata hadi da cewar nagode toh " amsawa HAFSAT din tayi da cewar babu komai keda sai kin dawo din bari ma na kirashi na ce masa ya wasa wukarshi da kyau domin yau zai kwashi babbar tsoka ta yanke wayar ba tare da tajira mai ZAINAB din zata ce ba ta gudu." Dariya kawai ZAINAB tabita da ita sanna ta ajje wayar a gefe ta Kara gyara fuskar sanna ta dauko mayafi da takalmai da jaka ta saka ta fito" tana fita ta gidan SAMIRA ta fara biyawa tayi mata karyar zataje bakin kanne HAFSAT Kawarta hadi da bata sallahon mukuliin gida koda bata dawo da wuri ba idan su MARIYA sun dawo suna da bukatar daukan wani abu ta basu su dauko su rufe mata gidan " amsawa SAMIRA tayi da cewar Allah ya sanya alkairi hadi da Karba dan mukulin tace mata a dawo lfy" amsawa ZAINAB tayi da cewar tagode sai ta dawo din ta fito" a hankali ta k'arasa bakin layin unguwarsu hadi da tare mai mashin din adaidaita sahu taho tace masa ya kaita Kanar( A. T. C)ya amsa mata da toh hau mutafi" ZAINAB ta shiga ta zauna" Shi kuma yaja suka kama tafiya "Basufi muna uku da fara tafiya ba wayar ZAINAB ta hau Kara da sauri ta bude jaka ta ciro hadi da daga Kiran tace hello" amsawa yayi ALHAJI GARBA yayi da cewar zazzafa ta kina Ina a daidai yanzu? " murmushin tayi ta kama magana Kamar rada da cewar gani a cikin a daidaita sahun da zai kawoni ATC Idan na karasa zan kiraka" amsawa yayi da OK -OK babu damuwa sai kin Karasa din"ok tace sannan ta yanke Kiran ta cigaba da nazarin yadda zata ga AG din ko yaya yake oho!!!"
Cigaba da hakitoshi a zuciyarta Jim kadan suka k'arasa gurin da tace ya kaita mai adaidaita yaci burki hadi da cewar Hajiya anzo fa" firgigit ZAINAB tayi da cewar toh!! Hadi da tambayar shi nawane kudin shi" ya amsawa mata da gaya masa abinda zata bashi" ciro kudi tayi a jakatta ta mika masa sannan ta sakko"karba yayi hadi da ciro mata chaji ya miko mata da cewar Hajiya ga chanji" mubarshi tayi Sannan ta amsa masa da cewar ya basu kawai" godiya yayi mata Sanna ya ja mashin din ya tafi." Waige_ waigen ta Ina Wanda zai zo daukarta ZAINAB ta fara yi" tana shirin cirowa wayarta ta kira AG ta sanar masa gata ta karaso sai ganin kira ta yi ya shigo wayarta da bakuwar lambar dayawa tayi cikin sauri hadi da yin sallama jin murya da bata sani bace tasa ta tambayar waye?" amsawa yayi da cewar nine driver da aka turo nazo na daukeki, gani nazo inda a kayimin kwatance zan sameki ki kina Ina?" fada masa tayi daidaita gurin da take tsaye hadi da sanar masa kalar kayan da da ta saka" Kamin ta gama rufe baki sai ganin wata zungureriyar mota tayi a gabanta ta tayi parking rufe motar take ruf da bakin gilashi ta ko Ina, fitowa driver yayi hadi da yawa ZAINAB sanu"ta amsa masa tambayar shi tayi da cewar Kaine aka turo ya daukeni" amsawa har yana rusunawa da da cewar haka ne Hajiya nine aka aiko" OK ZAINAB tace masa" Shi kuma ya juya da sauri ya bude mata gidan baya hadi da cewar Hajiya shigo" tabawa ZAINAB tayi a hankali ta k'arasa ta shiga cikin motar" ganin ta shiga ne ya driver ya zagaya da sauri ya bude mufin bangareahi ya shiga hadi da tayar da motar yaja suka tafi......


~AMENAT KABER KIRU~

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download

Please Login or Register in order to submit comment