Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hau dukan uku2!!da kyar ta k'ara domin tasan yara basu isa dawowa daga Makaranta ba,asanyaye ta shiga tayi gidan tayi sallama"RABI'U ta tarar a tsakar gidan amman yana jinta bai amsa mata sallama ta ta ba, yana tsakar gidan a zaune ya kafa kujera yana jiran yaga ta ina zata bullo"kallo d'aya tayi masa a sace tayi k'asa da kanta domim tasan babu mutunci a yanayin da ta ganshi" kamin ZAINAB ta k'ara daga k'afarta daga inda tayi sallamar sai ji tayi ya daka mata wata uwar tsawa hadi da tambayarta daga ina take!!? Yi ZAINAB tayi kamar ta nutse a inda take don tsoro! Da kyar tayi karfin halin amsawa da cewar daga asibiti nake!! kaga ma katin da suka rubuto na magani"ta nuna masa duk dan gudun kar yaci mata mutunci"amsawa yayi da toh uban wa kika tambaya kika fita?" Ashe bata tsira ba" "Amsawa ZAINAB tayi da cewar babu kowa amman kayi hakuri ji nayi ciwon yana niyar cin k'arfi na shine dalili da yasa ban jira sai ka dawoba amman baza'a k'ara ba" sake daka mata tsawa yayi da cewar dama haka kike fita gantali da zarar bana nan kenan?" Girgiza kai ZAINBA tayida da lamar cewa a'a" toh bari kiji daga yau duk lkc da na dawo na tarar bakya gida wallahi sai jikinki ya gaya miki" shiru ZAINAB tayi ba tare da ta k'ara cewa komai ba" ta godewa Allah a zuciyarta tunda a iya masifa ya tsaya ba tare da ya ta6a lfy jikinta ba ta wuce ta barshi a inda yake zaune ta shiga daki domin zage kayan jikinta,batafi muti biyu da shiga ba ta fito da kayan da ta cire tazo ta wuceshi a inda ta barshi zaune tun dazu ta zubu ruwa ta wanke kayan tas duk yana zaune yana kallonta ba tare da ya k'ara ce mata komai ba har ta gama ta koma d'aki ta kwanta da tunanin ta ina zata bullowa RABI'U." Tana kwance tana wannan tunanin sai ji tayi RABI'U yana k'ara kwad'a mata kira" a gigice ta amsa ta fito da sauri ta k'arasa inda yake ta ce gani" wani banzan kallo ya sakar mata da cewar ashe ke har yanzu bakisan ciwan kanki ba?ai tunda kika ganni na dawo yanzu da rana ai ina da dalilin dawowa ta ko?kin dawo kin sameni a gida amman ko ruwa baki baniba bare abinci sai kika cigaba abinda yake gabanki kawai" amsawa ZAINAB tayi da cewar kayi hakuri na shafa'a ne ban baka ruwan ba, abinci kuwa babu domin komai ya k'are na dangane da kayan abinci bangirka ba" kwafa yayi da cewar ubanwa kika gayawa bakida kayan abinci?"shiru ZAINAB tayi dashi domin tasan duk hanyar da zai jifgeta yake nema,kuma ina ta ganshi a gidan bare ta gaya masa wata matsala? mutumin da kwanan shi biyu baya gida sai yau ya, dawo shine zaiyi masifar ba'a bashi komai ba a can k'asan zuciyarta take wannan maganar" shiru tayi tana jinshi yana ta faman masifa amman tayi masa banza" tashi yayi ya fita daga gidan" sai a lkc ta mike da daga inda ta tsuguna"baifi miti uku da fita ba ya dawo hannu rik'e da leda ya shiga yana kiranta cikin isa da tak'ama" amsawa tayi ta fito da cewar gani" miko mata ledar yayi da cewar gashi nan Saura ki wulak'anta min kayan abinci" karba kawai ZAINAB tayi ta shige d'aki da ledar da ta karba a hannun shi ba tare da tace komai ba"sai da ta shiga ta bude ledar ta duba ta ga abida yake ciki,ba wani abu bane illa tsurar shinkafa ko magi babu bare k'arin wani abu akai amman har yake zafga takarar kar ta lalata masa"ko da yake ta godewa Allah domin ya dade bai ma zayo mata shinkafar ba ko a chokali bare har yayi takarar sai yau. Fasa kwanciyar da tayi niyya tayi ta fito ta shiga kitchen ta hada wuta duba da yadda lkc dawowar yara daga Makaranta yana k'aratowa,shine dalilin da yasa ta tsiri aiki cikin sauri babu k'auk'autawa kamin wani lkc ta gama dafa farar shinkafa da RABI'U kawo duk da rikewar da mararta ta takeyi amman haka ta dage ta dafa abincin" inda ZAINAB ta godewa Allah shine tana da soyayyen manja da dakkaken yaji shine dalilin da yasa tana gamawa ta zubawa RABI'U nashi abinci takai masa"ta ajje masa ta debu ruwa ta ajje masa sanna ta koma ta cigaba da aikin da ya rage mata a tsayar gida tanayi tana cijewa" duk RABIU yana kallonta yana dariyar k'eta a zuciyarshi yana cewar kadan ma nayi miki yarinya keki ga zaki iya shanye duk wani wuk'anci na." Sallama su MARIYA ta jiyo ta amsa" yaran suka shigo sukayi mata sannu da gida" ta amsa ta saki aikin da takeyi ta mek'e daga inda take aikin ta shiga kitchen ta zuba musu abinci ta ajje gefe sannan ta fito t umarce su da su shege k'aramin dakinsu, su cire kayan makarantarsu" toh sukace mata a tar suka wuce"sannan suzo su wanke hannu ga abincisu ta zuba musu su dauka" toh yaran su k'ara cewa"cikin hanzari suka gudanar da komai kamar yadda ta zaiyana musu,haka sukayi komai a tsanake bayan sun gama ta zubawa kowa ruwa yayi wanka, sannan tace su wuce suyi sallah su zo su wuce islamiyya lkc ta yayi, amsawa sukayi da toh" sukabi umarninta kamar dai yadda suka sabi kullum, dalilin kuwa gabaki d'aya tsakalinin dawowarsu daga makarantar boko zuwa lkc tafiyar su islamiyya baya wuce miti talatin" suna gama shiryawa suka sake yi mata sallama suka tafi" domin basu babansu yana gidan ba bare su saurari inda yake,ko da sun sani ma ba Sabin tatashi kamar yadda ya nuna bayason su ra6eshi suma basa zuwa inda yake". Ita kuwa ZAINAB tunaninta RABI'U ko bacci yake yi shine dalilin da yasa bata barsu su shiga dakinta ba bare ma susan yana gidan,bayan fitarsu ne yasa ZAINAB ta shigo d'aki da nufin ta dan kwanta ta huta sai ta tarar ashe RABI'U ba bacci yake ba tunda ya gama cin abinci ya kashingid'e yana ta chat da wayarshi ganin ta shigo ta tarar yana murmushi shine dalilin da yasa ZAINAB ta fasa kwanciyar dayi niyya"zuwa tayi ta zauna da gefenshi nesa kadan tace masa au ashe ba bacci kakeyi ba na dauka bacci ne ya kwasheka tun dazu" shiru yayi kamar bazai amsa ba sannan yace mata eh banyi ba cin ba,akwai damuwa ne?" Jin RABI'U ya fadi hakane yasa ZAINAB gyara zama ta amsa da cewar eh a'a ah daman da naje asibiti d'azu ne likita yace na nemeka mu zauna muyi shawara akan wata matsala da take shirin tunkaroni shije dai maganar tawa!!" d'ago ido yayi ya d'an kalleta da cewar cigaba ina jinki kamar wacce?koda yake ai ke ta shafa ma tunda ke kikace matsala na shirin tunkara har nake ma k'ara tambayarki" ZAINAB bata damu da yanayin amsarshi ba da kuma tambayar da yayi mata a hade ba, ta cigaba da rattaba mishi bayanin yanayin da take ciki da kuma bayani likita da kuma shawarar da yace tabi, wani wawan mari ya watsa mata a fuska da cewar ni kika mayar dan iska kenan?" Wanne likitan kikaje yayi miki wannan gwajin da har kika bude mashi gindinki ya gani?"amsawa tayi da cewar ba budewa nayi ba fa" tareta yayi da cewar toh yaya akayi ya sani?" shiru ZAINAB tayi kamar kurma ta dafe kuncinta tayi ba tare da tace komai ba" huci ya kama yi kamar mahaukaci da cewar anki a kusanceki din dan uwarki, ni zaki kawowa wulak'anci?da iskanci? Bari kiji ba yanxu nayi niyya kwanciyar da ke ba har sai na cika sharadi da wa'adin da na d'ibarwa zuciyata zanyi, har sai kin cika mace mai aji da yanchin da zata sami wannan damar, akin baza kwai,ba irin wanna gindin nake buk'ata wanda da ancishi sai haihu kamar kanya ,ki bari sai ya zama kalar yayi irin na matan da sukan Kansu sai ki kawo naci kinaji na ko?" Tunda ZAINAB ta dafe kuncita bata tayi k'asa da kanta bata k'ara d'agowa ba, duk maganganun da yake yi tanajinshi amman babu damar mayar mishi da martani domin kuwa bakasan me zatace masa wani kukan baki ciki ZAINAB ta saki rushewavdashi hadi rike k'afafun RABI'U gwaiwarta a durkushe tana kuka tana yi masa magiya dan Allah ya fashinci halin da take ciki" san RABI'U bai tauya magana ya tureta gefe ya cigaba da latsa wayarshi, jin ta isheshi da kuka ne yasa ya fara kiran wata lamba yayi hansfree da cewar hello!!" daga can akan d'aga da cewar ina jinka" magana yayi da cewar yawwa JAMCY kinga irin abinda nake gudu ko?" Ta amsa da cewar kamar yaya?"eh sai da na gaya miki cewar ba yau na shirya dawowa gidana ba kika takura min sai na dawo gashi daga dawowata har an fara 6ata min rai da zuciya!"amsawa tayi da cewar ayya sorry dear ai naga kamar kar mu shiga hakkin madama ne shi dalilin da yasa nace kaje ta ganka, tsawan two days fa ai babu dad'i ko?" Tsaki yayi da cewar kina wani maganar madam da ma madam din da tasan kanta ce irinki" murmushi tayi wanda har ya fito da yar siririyar dariyarta ta cikin waya tashi"ta amsa da ko?" Yace eh mana" duk maganganu da sukeyi ZAINAB najinsu tana gefe tuni ta daskare a durkushe sabida takaicin abinda kunneta yake jiye mata" shi kuwa RABI'U ko a jikinshi ya cigaba da wayarshi "da cewar Allah kuwa da ga gaske nake mai sanyi na wallahi idan bana tare da ke sai naga duniyar duk tayi min duhu" karba zancan tayi da sauri da cewar da gaske?" Yace wallahi kuwa" amsawa tayi da cewar nima bana gajiya da kai wallahi kan dole nake hakura nabarka domin babu yadda na iya tunda nasan bani kad'e ce da kai ba" tareta yayi da cewar injiwa!kamar wani zai rigashi yace ina sam ai babu wata mace a gaba wallahi sai ke" dariya tayi da cewar nagode toh" bata rai yayi kamar tana kallonshi yace toh yanxu ya za'ayi in dawo kin lamincemin ko yaya?" Amsawa tayi da cewar zaka iya tahowa mana ai ni I'm free"godiya yayi kamar wanda akayiwa albashir da aljanna yace toh gani nan zuwa yanxu"OK kawai tace" shi kuma ya yanke wayar ya dawo kan ZAINAB da cewar kinji irin matan ga suka isa nan masu gidin da sirkin ruwan zinare amman ba irinki banza ballagaza mara class, kauce ya sa k'afa ya ham6are duwawunta tayi gefe ya fita............



~AMENAT KABARE KIRU~





*KARUWAR GIDA*



*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*

*SADAUKARWA GA:*
*HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMAD)*


*TSOKACI*
*wannan labarin bai shafi wata ko wani ba,na rubuta shine domin ganin yadda rayuwar mata ta sauya a wannan zamani duba da yadda kwadayi da son zuciya yayi yawa a zukatan ku,ba nayi ne dan son yad'a bad'ala ba zanyi ne saboda na zak'ulo wasu halaye da suka shiga gidan aure.*



*ban manta da kuba yan karuwar gidan fans ina yinku over hakika ina jin dadin comment dinku gareni ku cigaba da gashi suya sai ma ranar bani na fad'i wannan kalmar ba Rabe ne yasen😆?🤪⛹,shalele maman (mama many)raggon namiji, kema ban manta da ke ba kina kasheni da irin naki salon😍*


*1⃣🅾*


Wani irin kuka mai ban tausayi da daskarar da zuciya ZAINAB ta k'ara yi wanda har sai da ya haifar mata da ciwan kai mai tsakani" fashe da kuka tayi hadi da zake tunano maganganu RABI'U babu kalmar da tafi tsaya mata iyllah ta kiranta da yayi da ballagaza, da cewar matan waje ne masu gidin mai dauke da surki da ruwan zinare!!! Abin da ya k'ara yafasa zuciyar ZAINAB kenan wanda ya hanata sukuni a duk harbarwa zuciyarta."A wannan ranar ZAINAB ta k'ara tabbatarwa kanta da waye RABI'U" domin kuwa ta k'ara fadawa kogin nadamar saninshi da tayi a rayuwarta",shi kuwa yana fita bai tsaya ko ina ba sai ibedi wani dandalin yan hamsin ne da yake a cikin sabon garin ta KANO domin kuwa duk wata karuwa mai lasisi a nan take karuwanci ta,shima anan ya sami daya daga cikin irin su watau JAMILA (JAMCY) karuwa ce wadda ta shahara a fannin karuwancinta da duniyanci ko kadan batada mutunci domin kuwa duk wannan rawar k'afar da RABI'U yake akanta,ita sam baya burgeta tana biye masa ne kawai dan kudin da take samu daga gareshi" amman haka baya hana idan rashin mutuncinta ya motsa ta rufe ido taci mutuncinshi a idon duniya,"a hakan RABI'U yake binta kamar yayi mata sujada sabida tsakanin bukatarta da yakeyi" amman ita hakan sam baya burgeta"yana isa d'ankin nata ya sameta da wani k'aton namiji a kwance suna ta harkokinsu na nishad'i" haka RABI'U ya zauna daga waje har sai da wancan ya gama duk abinda zaiyi shida JAMCY ya fito sannan shi kuma ya shiga ya zauna na jiran abinda zata ce masa"yaso yayi mata magana, amman sai ya tuna rashin mutuncita hakan yasa ya share domin yasan ba kyaleshi zatayi ba da zarar yace zaiyi masifar ma" a zaune take a gefen katifarta ta d'ago idanu hadi da yi masa far dasu ta kashe ido guda d'aya hadi da d'age girta ta gefe tace yadai nawan?" Murmushin yayi da cewar na k'araso" amsawa tayi da OK" sai kuma kazo ka tarar nayi bak'o wani tsohun costomer na ne,ya cika naci wallahi, shine dalili babu yadda na iya dashi tunda dasu na fara, kaga kuwa tuna baya shine rok'o inji yan Hausa" mirmushin k'arfin hali RABI'U ya k'ak'alo domin yasan da ya nuna mata yaji haushi zasu 6ata, ya k'ara da cewar ai daman son samun mutum ace a sashi da wanda suka dade tare amman fa kinyi kyan kai,takunki yana yana burgeni kullum, kina kashe zuciyata da sakonki" amsawa tayi da ko" d'aga mata gire yayi da cewar yeah" tasowa tayi daga inda yake ta zo inda yake a zaune ta kwanta akan cinyarshi cikin shwagwa6a ta fara shafa wuyanshi" wani gauron numfashi RABI'U ya fara saki kamar tsohun amale"haka dai JAMCY ta ringa bin jikinshi da jagwalgwalo lugu da sak'o "shi kuma yayi sundundun a zaune kamar gunki"haka tai ta bin jikinshi da lasa kamar mayayya tana k'are shfeshi har n tsawan lkc ba tare da ya kwanta da ita ba, daga k'arshe ta shagalar dashi ya kasa tabuka komai da ita dole ya kwanta suka kama bacci a tare domin itama ta gaji, daman duk lkc da ta gaji bata gaya masa ta dauka maza da yawa sai dai ta nuna masa hakan a aikace"...
Ita kuwa ZAINAB yadda taga rana haka data dare domin Allah_Allah take gari ya karasa wayewa taga shogowar RUKAIYYA k'awarta tazo gidan domin sanar mata da yadda suka kwashe da RABI'U" tunda ta gama shirya yara suka wuce Makaranta ta tashi ta yi duk wani cikinta na gida duk da zuciyata babu dad'i haka ta zauna tana kallon hanyar shigowa domin jiran RUKIYYA amman shiru haka har yara suka dawo daga makarantar boko babu RUKAIYYA babu dalili haka har suka sake shiryawa suka koma islamiyya bata zo ba,kai har magariba ZAINAB tana zuba ido shiru,haka taita sak'e2 a zuciyata amman dai bata sami amsa ba,tunani ta ringa yi ko ta shirya taje ta duba RUKAIYYA ta gani ko lfy? Taso hakan amman sai ta tuna idan ta fita komai zai iya faruwa domin kuwa RABI'U zai iya dawowa ba tare da ta zataba tunda bashida tabbas wannan hujarce tasa ZAINAB ta fasa zuwa gidan RUKAIYYA taji dalilin rashin zuwana gidan nata da tace zatazo." Haka dai ZAINAB ta zauna tana jiran tsammani,ganin dare yayi sosai yasa ta sawa zuciyata cewar RUKAIYYA bazata zo ba,haka ZAINAB tayi kwanan zaune tunanuka kala2 ta shiga yi babu abinda zuciyata bata gaya mata ba akan yadda zatayi da RABI'U, amman ta share domin ita batada wani za6in da zatabi a yanzu sai abinda K'awarta ta yanke mata gashi bata zo ba." Shi kanshi wanda take tsoro idan ta fita ya dawo yayi mata masifar bai dawo ba, da amala yau ma ba'a gidan zai kwana ba ya koma inda ya fito a zai kwana ya raba musu kwana da matan waje kenan"k'ara fadawa ZAINAB tayi kogin tunanin yadda zata dauki mataki akan abibda yake mata amamn ta kasa samo hanya, domin kuwa duk wata hanyar da ta sak'awa zuciyata sai taga ba hanyace mai 6ullewa ba, sabida RABI'U ya wuce tunaninta,haka dai ta sake wayar wani garin babu amsar yi." A haka har wata ranar ta k'ara takewa ga yamma na k'aratowa amman babu RUKAIYYA babu dalilnta, a ranar ZAINAB tayi Allah wadaran da rashin wayar hannu wacce ta rasa ta a dalilin mijinta na cewar bazara rike waya ba" ganin babu sarki sai Allah yasa ZAINAB ta yake shawarar fita ko ta halin k'ak'a domin dubo RUKAIYYA a wanne hali take"wannan dalilin ne yasa ta shirya bayan yara sun dawo daga islamiyya ta tafi gidan RUKAIYYA domin ganin halin da take ciki, duk da rashin kuzarin da takeji a jikina ga rashin kwanciyar hankali uwa uba ma bata iya cin abinci kwata2 haka dai ta daure ta dauki hanya sai gidan RUKAIYYA, tana zuwa ta yi sa'ar RUKAIYYA na gida"tayi sallama"RUKAIYYA wacce tuni ta runca6e cikin aikin kwalima ta fito da kaya ta amsa" hadi da a ajje kayan da ta debo kayan da suke hannunta,tace k'awata sannu da zuwa" ZAINAB ta amsa da cewar yawwa" hadi da samin gurin zama ta zauna tana yiwa RUKAIYYA kallon rashin fashintar hada kayan da taga tanayi" kamar RUKAIYYA tasan tunanin da ZAINAB takeyi ta katseta da cewar kinga ina had'a kaya ko?"ZAINAB ta amsa da eh mana ko lfy?" Murmushi RUKAIYYA tayi da cewar eh lfy" wallahi jiya bayan rabuwar mu dake mai gidan yayi min waya da cewar anyi transfer din shi zuwa jihar IMO shine ya sanar min da cewar na shirya komai nawa yana hanya zaizo mutafi nan da gobe babu yadda banyi da shi ba ya barni zuwa wani watan ma tafi gabaki d'aya ya nunamin bai yadda da ba,,dole haka naje na shigar da duk wani bayani a gurin aikina nima duk da pravet clinic nake aiki,amman banso barin aikina ba sai dai muhimmancin aurena yafi aikina na,wallahi k'awata dolece zata da ayi hakan,shine dalilin jina shiru da kikayi daman jira nake na kammala wanna aikin da nakeyi yau komai dare sai nazo gareki sai kuma gaki wallahi duk aikin ana da nakeyi zuciyata bata tare da ni dominni kaina bana son barin garin nan ko dan ke kaide" sai da tazo nan sannan ZAINAB ta d'ago idona wadda tuni ya cika da hawaye tace k'awara ya zamuyi hakan Allah yaso A haka har wata ranar ta k'ara takewa ga yamma na k'aratowa amman babu RUKAIYYA babu dalilnta, a ranar ZAINAB tayi Allah wadaran da rashin wayar hannu wacce ta rasa ta a dalilin mijinta na cewar bazara rike waya ba" ganin babu sarki sai Allah yasa ZAINAB ta yake shawarar fita ko ta halin k'ak'a domin dubo RUKAIYYA a wanne hali take"wannan dalilin ne yasa ta shirya bayan yara sun dawo daga islamiyya ta tafi gidan RUKAIYYA domin ganin halin da take ciki, duk da rashin kuzarin da takeji a jikina ga rashin kwanciyar hankali uwa uba ma bata iya cin abinci kwata2 haka dai ta daure ta dauki hanya sai gidan RUKAIYYA, tana zuwa ta yi sa'ar RUKAIYYA na gida"tayi sallama"RUKAIYYA wacce tuni ta runca6e cikin aikin kwalima ta fito da kaya ta amsa" hadi da a ajje kayan da ta debo kayan da suke hannunta,tace k'awata sannu da zuwa" ZAINAB ta amsa da cewar yawwa" hadi da samin gurin zama ta zauna tana yiwa RUKAIYYA kallon rashin fashintar hada kayan da taga tanayi" kamar RUKAIYYA tasan tunanin da ZAINAB takeyi ta katseta da cewar kinga ina had'a kaya ko?"ZAINAB ta amsa da eh mana ko lfy?" Murmushi RUKAIYYA tayi da cewar eh lfy" wallahi jiya bayan rabuwar mu dake mai gidan yayi min waya da cewar anyi transfer din shi zuwa jihar IMO shine ya sanar min da cewar na shirya komai nawa yana hanya zaizo mutafi nan da gobe babu yadda banyi da shi ba ya barni zuwa wani watan ma tafi gabaki d'aya ya nunamin bai yadda da ba,,dole haka naje na shigar da duk wani bayani a gurin aikina nima duk da pravet clinic nake aiki,amman banso barin aikina ba sai dai muhimmancin aurena yafi aikina na,wallahi k'awata dolece zata da ayi hakan,shine dalilin jina shiru da kikayi daman jira nake na kammala wanna aikin da nakeyi yau komai dare sai nazo gareki sai kuma gaki wallahi duk aikin ana da nakeyi zuciyata bata tare da ni dominni kaina bana son barin garin nan ko dan ke kaide" sai da tazo nan sannan ZAINAB ta d'ago idona wadda tuni ya cika da hawaye tace k'awara ya zamuyi hakan Allah Karki damu" hmmm kawai RUKAIYYA tace" sanna tace ai damuwa ta zama dole domin kuwa sabo akewa kuka"itama ZAINAB ta dangane ne domin a sarari taga damuwar RUKAIYYA tunda tasan duk wani abu da take ji bai wuce akanta ba, amman ai mijinta shine mafi mahimmanci a gareta, banda abin yazo haka da tasan babu wani abun da zai rabasu sai mutuwa" wanna dalilin ne yasa ta danne nata tashin hankalin domim ta bata damar shiryawa tabi mijinta cikin kwanciyar hankali domin hakan shine zaisa taga ta yi mata sakaiyya ta kwarai" ba" ba ZAINAB ce kade ta fashinshin RUKAIYYA ba ita kanta tasan karfin hali ZAINAB din take, dan taga ta faranta mata rai amman tasan cikin zuciyar ZAINAB d'anfare take da tashin hankali kala2 sai dai babu yadda zasuyi da kaddara ubangiji, shine ya tsaro hakan"duk wata magana da ZAINAB taje da ita domin gayawa RUKAIYYA haka ta barta a zuciyarta ta hakura da gaya mata komai, tunda ma abin yazo da haka a cewarta idan ta fadama babu wata mafita tunda duk wata gamana daga yau ne, domin gobe zasu rabu" wanna ce ta k'ara SA ZAINAB a cikin matsananci tashin hankali domin kuwa ko tantama babu tunda har zata rasa RUKAIYYA akusa da ita tata tazo k'ashe tabbas bakin cikin RABI'U ne zai kasheta nan zancan zucin da takeyi ashe har ya fito sarari"da sauri RUKAIYYA ta k'ara dago da ZAINAB da cewar wanne subatu kikeyi haka yar uwata?" Shiru ZAINAB tayi ta cigaba da yin kukan da takeyi" nan RUKAIYYA ta tattara duk wani hankalinta da nutsuwarta ta fara yiwa ZAINAB nasiha ankan yadda da k'addar da hakuri a kar6weta yadda tazo, hakan shine cikar mumuni na gari" karki manta da duk wani baki da Allah ya hallita shine yake hore masa yadda zaiyi ya rayu ba tare da dabararshi ba ko wayonshi dan haka ki yadda da Allah ki rikeshi sau da k'afa sai ya iyamaki domin hausawa sunce dogaro ga Allah jari ne" haka dai RUKAIYYA tsira bin ZAINAB da nasihohi masu ratsa jiki da zuciya,har sai da taga ZAINAB din ta dan saki jiki sannn ta tashi ta tayata hada kayyayakin da takeyi." RUKAIYYA da kanta ta ware kaya masu yawa na sawa da na mafanin gida da ku dade masu yawa ta bawa ZAINAB tace ta rik'e ta bar mata kamin taje garin da aka turasu taga yanayin zama da zarar taga hanya zata ringa zuwa tana ganin ZAINAB tana komawa" ZAINAB ta karba tayi mata godiya, sunsha kuka kamar basu daina ba,lkc da RUKAIYYA ta rako ZAINAB gida motarta ta da duk kayan da tabata sannan ta rubuta number wayar ta ta bawa ZAINAB da cewar gashinan duk lkc da take da buk'atr wani abu ta buga mata ta sanar mata, insha Allah zata sami hanyar da zata ringa yi mata sako" godiya ZAINAB tayi hadi da k'ara fashewa da kuka"da kyar RUKAIYYA ta rarrasheta tayi shiru" sannna suka damu damar da sukayi sallama da cewar gobe da sassafe RUKAIYYA zata zo su k'arayin sallama." Toh ZAINAB tace mata suka k'arayin sallama sannan ta tafi. Ita

Please Login or Register in order to submit comment