Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

WACE CE NI?

2


HAFSAT C. SODANGI


1

Hakkin Mallaka (M): Hafsat C. Sodangi

Shekarar Bugu a: 2009

GODIYA
Godiya kullum gare ta tare ya Ubangiji kai ne
masanin. yau da gobe, abin da yake bayyanc da wanda
yake 6oye, kai ne gwani mai hikima bisa dukkan
abubuwa, garcka muke bauta ya Allah kuma a garcka
muke neman taimako.
Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban
dukkan halitta Annabi Muhammad (S.A.W) da Alayansa
da
da Shabbansa da wadanda suka bima tafarkinsu na
gaskiya har zuwa ranar tashin alkiyama amin.
Godiya mai dinbin yawa garcku aminnaina
makaranta littattafaina na kusa dana nesa wadanda
kullum nake saduwa da shawarwarinku na gode kwara
da kaunarku.

SADAUKARWA
Sadaukarwa gare ku makaranta littattafaina na
gode da kaunarku Allah ya bar zaminci a tsakaninmu.

TUKWAICI
Tukwaici littafin na Rabi'atu ne

Rabi'atu Barau Pataskum Ubangiji ya baki
zaman lafiya tare da angonki.
2




WACE CE NI?
Shirun da Umman ta ce in yi shi din an yi
na ja bakina na tsuke na zuba ido ina
kallo tare da sauraron abin mamakin
dake afkuwa.
Gaba daya yanda na yi zaton baba zai yi hadin
aurcn nashi ba haka yayi ba. Na jinjina al'amarin
amma cikin zuciyata tun da ban isa in furta komai ba
Umma ta cc inja bakina inyi gum sai dai hakan ba
yana nufin har zuciyata ma za'a tilasta mata yin gum
din ba ne don haka ita kam tana ta faman kai kawonta.
Aure zai a hada ki ke da wanki uba daya. Abin
da na ji ta tana fadi kenan kafin in samu sararn yin
nazarin da zan iya tayata jimamin lamarin sai na
uwota fana cewa wannan zumincin da Baba yakc
shirin yi da yawa yake. Na yi maza na dakile tunanin
nata ta hanyar kara mai da hankalina wajen sauraron
abin da ke faruwa a falon don kartayi şhareshirgi
wajen gayawa Baba magana don kawai ta ji ina
sauraron abin da ke fitowa daga cikinta.
Na daga ido na kalli Baba a inda yake zaune
sai dai maimakon in jiwo abin da yake fadi a lokacin
tun da ina ganin laibansa yana motsi alamar magana
yake yi wai sai na sake jin kalmar daya furta ta hadani
aure da yaya Alamun tana ta faman kai kawo cikin
kunmuwan nawa to da wani dubah ne a tsakanina da
yaya Alamu? tambaya mai ma'ana kenan da ná ji ta
5

fito daga cikin zuciyarta wanda ya ji dalilih sanyami
na share mai da natsuwata zuwa gareta don inji abin
da zata sake yagan mu amma baki bace Baba baitamna
tasan bazan saurarita ba zan har wanan in dai har aure
zai hadata tsakaninna da yaya Almu tokuwa ba ko
shakka ni dashi din da anne ina nufin ba dukkan mune
yayan Baba ba gabana ya yanke yayi mummunan
faduwa a lokacin da nayi kokarin yin tunanin to cikin
mu wanan wanda ba nashin bane nice ko shine? Na
maida kallona wurin yayi almu don ganin shi a wani
hali yake ne jin wannan rikirkitacen bayani da Baba
yayi kanshi a sunkuye yake babu wata àlamata
damuwa a tare da shi to ko jisan komai ne? Tun bayar
dana kina yiwa kaina kenan kai da muyi in yi tabai
saninwani abu matalula danya taba gaya mun
musamman da yake nasha gwabin mushi uwar yin
abanci yake musaman kai to ummana da ta taba gaya
min don tamafi yaya Almu jin takaicin wanan kalmar
da ake gaya mishi sai dai komai ta kalleni cikin bacin
rai take ta ce mun wake kinyi a wurin ni Baban gidan
ne mai nuna miki 'yan ubancin? In ce ch mana in ba
shi ba mene ne? Na sake dawo da tunanin cikin dakin
nace wata kila dai shima yaya Almu jina yake yi a
gama yin magana.
Ya yi tambaye kamar yanda nima nake shirin
yi don haka sai nima nayi maza na sunkuyar da kaina
kasa kamar yanda naga kowa yayi na kwaikwayi irin
ladabin su don kar ni kadai a ganni ina zazzare ido a
6

tsakanin Jama'a
Kamar yanda na fadi shi Junaidu Rahma zan
bashi Kubra in hadata da Zubairu Kabiru da Rashida
Aina'u da Mujibu shi ma dana ne nan gidan babu
wanda bai san mahaifinshi aminena ne ba zan yi
hakan ne don kara karfin zumunci sai kuma Basira da
na ce zan bai wa Rabi'u, shi ma dan'uwanku ne ba
sani na tsaya yi muku bayani a kan shi ba." Na kara
karkade kunnuwana na bude su sosai don in ji da
kyau shi yaya Almu da wa baba zai ce zai hadi shi.
Ban j1 ya ambaci Lamido ba sai kawai na j1 yana
fadin Ko da mai magana a cikin ku?
Na yi maza na daga yatsa don neman a bani1
izinin yin magana cikin zafin nama amma ta cije dan
yatsan nawa tamkar zata balle shi daga jikin
yan' uwan nashi ta dan zuwansa da hannunsa nawa a
cikin na dago ido cikin razana da ganin abin da tayin
na kallcta mu zurai take yi mun don haka na hakura na
sunkuyar da kaina na yi shiru.
Na ce ko akwai mai wata magana?" Baba ya
sake yin wata tambayar, shiru babu wanda ya tanka.
Sai ya sake cewa, "Ina Jinaidu yake ko ba kwa jin
maganar da nake yi ne da ku?" Yaya Junaidu ya gyara
zama cikin karin nutsuwa ya ce, 'Baba maganar ta mu
ba ta wuce ta godiya ba bisa dinbin alherinka da
tausayawarka a gare mu gaba dayanmu da mu da
kannenmu mata da ka yi wannan hukunci akan mu
mun karbe shi da hannu bibbiyu, mun kuma yarda
7

mun amince cewar wannan zabi da ka yi mana shi ne
abin da yafi dacewa da mu, don haka muna nmaka
fatan Ubangiji ya kara maka lafiya da yawan rai mai
albarka ya baka ikon aiwatar da wannan kuduri na ka.
Mun gode Allah ya kara maka imani."
Gaba daya aka masa amin, amin.
Dadi ya kama baba sai wani murmushi ya ke
yi ya kalli 'yan'uwanshi da abokanshi da ke zaunc ya
cc, To kun ji jawabin Junaidu tun da gaba daya kowa
ya gamsu, to in kun yarda ku ba ni izinin sallamar
yaran, don su tafi."
Kan wani ya yi magana sai Umma Karama ta
yi maza ta ce, Bafa an gamsu ba an dai yi shiru ba ga
wasu nan suna kuka ba?"
Lokacin ne na san ba ni kadai ce nake jiwo
kukan da ake yi kasa-kasa ba, cikin raina na ce, wato
dai dama kowa yana jin kukan biris kawai aka yi da
mai yin shi. Umma Karama tana fadin haka sai wurin
ya yi tsit aka yi shiru aka daina kukan da aka jima ana
yi.
Cikin nutsuwa baba ya sake yin magana ya ce,
"Ina Kubra take?
Ta yi maza ta ce, 'Gani Baba."
"Wace ce mai kuka a cikin ku? Wace ce ba ta
gamsu da hukuncin da na yi a kanta ba? Ta yi magana
zan ba ta 'yancis in ba ta wanda take so."
Gaba daya aka yi shiru ya ce mata, "Duba mini
ki gani wace ce take da hawaye a idanuwanta?" Anti
8

Kubra ta yi 'yan dube-dubenta ta kalle shi cikin
nutsuwa ta ce,
"Babu kowa Baba."
Ya ce, "To na gode."
Zai soma sanya mana albarka, Umma Karama
ta ce,Tun da an rasa mai cewa komai ni ina da
maganar da zan yi."
Ya ce, "To dan saurare ni kadan."
Ya kalli Umma Amarya.ya ce mata, "Maryam
kin ji duk bayanin da na yi."
Ta ce mishi, "Eh na ji."
"To kina da wata magana ne?"
"Babu babu, sai ta fatan Allah ya baka ikon
aiwatarwa da kan ka."
Ya ce, 'To na gode, tashi ki taf."
Umma ta yunkura ta kama hanyar fita ta yi
waje abinta. Ya waiwaya wajen Ummana ya ce, "Ke
fa kina da abin da kike son fadi ne?"
Ta ce mishi, "Babu."
"To ke ma na sallame ki, gaba daya wanda ya
san ba shi da wata magana na sallame shi ya tashi ya
tafi, in kuwa yana da ita to ya zauna zan saurare shi
zan kuma share mishi hawyenshi."
Gaba daya aka tashi aka yi ta fita, sai ni da
Umma Karama ne muka gyara zama za mu yi
tambaya. Ban san yanda aka yi ba ina waige-waige
masu wuce ni suna fita, sai kawai na ji an figo ni ta
baya ana jana da karfi a kan dole ba akan na yarda da
9

jan da ake mini ba na bi, saboda irin wawan shakar da
aka yi mini. Har muka shiga falon Umma bi kawai
nake y ba tare da na gane wanda ya yi mini irin
wannan rikon ba, sai da muka shiga aka sake ni, na
waiwaya na ga ashe ita ce da kanta.
Na tsaya ina kallonta cikin måmaki na ce,
"Umma ke da kan ki ne kika yi mini irin wannan
shakar kamar za ki kashe ni?"
Ba ta tanka mini ba, ta wuce na bi bayan ta ina
yi mata magana.
"Umma saboda na ce zan tambayi Baba
maganar da na ji ya fada na zai hada ni auren da ban
san dalili ba ne ya sa kike mini muzurai har..
Ban samu karasawa ba saboda kidimamman marin da
Umma ta kifa mini a fuskata. Bin Umma da kallo na
yi cikin kaduwa da mamaki ban taba jin ta zagen ba,
balle a kai ga zunguri, balle a kai ga irin wannan
kidmaman mari da ta kifa mini, ban taba jin ta yi mini
mai karfi ba. Na sa hannu na kara shafa barin fuskata
da ta mara tuni yatsunta sun riga sun kwanta a wurin.
A hankali na juya na fito na bar mata wurin na sake
dawowa tsakar gidanmu mai yawan kai kawon jama'a,
saboda yawan mutanen da ke cikin gidan. A yau babu
kowa na, biyo ta sashin mu wato sashin yan mata,
saboda yawan cushewar da ake yi a cikin shi wuni ake
yi ana saka sauti a cikin shi 'yanmata suna taka rawa.
Kai wani lokacin ma har cikin dare za ka jiwo sautin
yana tashi, har sai yaya Junaidu ya aiko ya ce yana

10

rokon arzikin abar su haka nan su huta. Amma yau tsit
wurin yake babu wani motsi alamar dai bulalar Baba
babu yau ta fyadi kowa da kowa.
Na gama kwana-kwanar kaucewa idon mutane
da nake yi, na yi sa'a babu maigadi baya da bakin get,
don haka na yi maza na tura kofar na yi waje. Sai
kawai ga Yaya Junaidu da Yaya Kabiru suna tsaye suu
biyu sun jingina da jikin bangon gidan. Wata kila
wani abin suke tattaunawa, wata kila kuma suma
bulalar ta baba ce ta fito da su waje.
"Ina za ki yanzu da daddaren nan Adawiya?"
Fuskarshi cike da mamaki, ya yi mini tambayar.
Na ce mishi, "Ba ko ina."
"Ba ko ina? Ni kike cewa ba ko' ina? Dama
kina fitar dare ne ba a sani ba? Za ki gaya mini inda za
ki ko sai na kai ki gaban Baba?"
Nan da nan na tsorata na soma yi mishi kuka
na ce, "Ka yi hakuri yaya Junaidu."
In yi hakuri? In yi hakuri fa kika ce
Adawiyah? wuce mu shiga cikin gida. Wuce mu shiga
kar mutancn da ke wucewa su ganmu tare da ke a
nan.
A gaba suka tasoni zuwa dakinsu. Muna shiga
na durkusa a kasa ina kuka tare da basu hakurin kar
su hadani da Baba.
"Ina za ki yanzu da kika fita?"
Tsoratar da na yi ya sa ban iya boyewa ba na
ce, "Za ni gidan wata kawata ce in kwana." Ya zuba
11

mini ido cikin nutsuwa ga alama dai ya yi mamakin
maganar tawa, amma dai sai ya shanyc ya ce, 'Me ya
sa za ki yi haka Adawiyya?"
Ina kuka na bashi labarin duk abin da ya faru
tsakanina da Umma, har da marin da ta yi mini, ya
haska wurin da kyau ya' duba ya ce, "Ki yi hakuri kin
kure hakurin ta ne Adawiyya ban ga dalilin da zai sa
ki yi ta kokarin sai kin yi mata magana da kika san ba
ta son ji ba:"
Na sake daga ido na kalle shi na ce mishi,
"Yaya Junaidu me ka ji Baba ya fada a kaina?"
Ya ce, "A kan ki kuwa? An ya bab ya ambaci
sunan Adawiyya a wurin nan? Kai Kabiru ka ji abin.
da Baba ya fadi a kan ta?"
Yaya Kabiru ya dan ja tsaki dan kadan, ya ce,
Ai ni ba na zaton na saurari wata magana, ambaton
Rashida da na ji an yi ko kai ma abin da ya sa na ji na
ka da na Zubairu don an fade ku ne kafin nawan ban
da haka kuwa da ban ji komai ba. Yanzu dai ke
Adawiyya shiga gida ki kwanta in ba haka ba kuma
zan gayawa Baba abin da kika shirya yi."
Na yi maza na mike na nufi cikin gida zan
koma wurin Umma sai kawai muka yi kacibis da
Yaya Almu a hanya, har na gota na wuce shi ban
tanka mishi ba, saboda na yi kwanaki bana magana da
shi. Sai na ji ya ce mini,
"Ji mana 'yanmata, zo mana."
Ban kula shi ba na ci gaba da tafiyata sai na ji
12

ya ce, "Au ko da yake ma bai kamata in tsaida ke haka
kawai ba tun da na ji baba ya fadi wanda zai ba da ke
gare shi ko?"
Da sauri na juyo na zo gare shi na kalle shi
cikin kosawa na ce mishi, "Kai ma ka tayani jin Baba
ya ambaci sunana a wurin nan ko?"
Bai motsa daga yanayin tsayuwarshi ba,
hannayenshi zube cikin aljihunshi yana kuma kallona
cikin nutsuwa babu kuma alamar wasa a tare da shi ya
ce, "In dai ba jin kunne na yi ba kamar na ji hakan."
Na yi maza na ce mishi, "To wa ka ji za a bai
wa ni?"
Ya ce, "Aa to nan kuma daya yaushe tsaya ina
sauraron sunan wani kato? Ai ana cewa uwa za a bai
wa Lamido sai na yi maza na ntoshe kunnena an sake
jin wani zance ba, cikin zuciyata dai ina tayin godiya,
don kuwa ni dama ita na yi ta roko ina ta fatan a ba ni
ita."
Na daga ido na kalle shi, babu alamar wani
abu a tare da shi, don haka ban yi tunanin komai ba na
ce, "Wace ce ita uwa din Yaya Almu?
Ya ce, "Wata ce gidan su yana can baya haka
ko da kina zato ke uwar yake nufi?" Na yi maza na ce
mishi, Eh yaya ąlmus ai na dauka. ni ce."
'A'a to ki yi zaton ke ce Rabi, ke kina sona ne?" Na yi
maza na dago ido na kalle shi na ce, "So kuma yaya
Almu? Wane irin so?
Ya ce, 'A'a to ai shi na gani, in ba haka ba ya
13

ya za ki yi tunanin za a hada irin wannan
kwamacalar? Ai ba zai yiwu ba, ai ba a yin haka. A
ina kika taba ganin wa ya auri kanwarshi?"
Na ce, "To bayanin kawai da na so ji kenan
daga wurin Umma shi ne ta je tana marina." Wani
sabutaccen murmushi ya saki, sai kuma ya yi maza ya
tsuke fuska, wata kila saboda ganin irin kallon da na
yi wa murmushin na shi.
"Kar ki yi wa Umma karya ita ba ta maris. sai
dai nasiha da rarrashi."
Na ce mishi, "Yau ta maren kalli ma yanda
wurin ya tashi." Na juya mishi gefen fuskar tawa yaa
ce, "Ni ba zan gani ba sai dai ko in shafa da hannuna."
To shafa ka ji."
Har ya miko hannun zai shafa, ban san tunanin
me ya yi ba sai kuma na ga ya maida hannun nashi ya
kalleni ya saki wani lalausan mnurmushi ya daga tafin
hannun nasa yana kallo ya ce,Wannan hannun ba zai
sake taba wani jiki ba sai na uwa, don haka ba zan iya
shafa gefen fuskarki don jin marin da kike cewa
Umma ta yi miki ba, saI gobe in na je wurinta na nemi
izinin yin hakan tukunna, kin san ni fa zan zamo mai
gaskiya wajen matata, in yi ta sonta in manne mataa
ko'ina ta sa kafa in.a biye da ita yanzu ni in ban da na
ga Umma tana zarewa masu son yin magana ido ai ni
da na nemi izini na fadi abin da ke cikina."
Na juya kawai na kama hanya zan shiga sashin
Umma, don dama kusan da wurin muke saboda na
14

tsani jin kalaman Yaya Almu a kan matar shi. A
Zuciyata na ce, an tashi daga Aina'u an koma kan
Uwa. Yana biye da ni yana cewa,
To ni in da don tani ne ai da na tattara na
koma dakin uwa na yi zamana in ya so in an daura sai
kawai a je can a dauko mu tare."
Na ce, 'A'a haba abar musu kai dai kawai.
"A to su Ummna ne ba za su yarda ba, amma
don tani ai a bar musu ni din kawai shi ne daidai in
muka komam can inda za mu koma babu mai zuwa
mana zirga-zirga a gida in muka 'shige dakinmu muka
maido, kofa muka rufe babu mai damun mu sai kawai
mu yi ta kwasar amarci muna morewa in yi ta manne
mata babu mai sa ido, balle ya ce don me? Kin kuma
san duk g:dan nan babu wanda zai kai ki sa ido shi ya
sa ma na yi nurna da na ji har da ke cikin auren he z
a barki a gida ba, balle ki samu damar yi mini zirga-
zirga kina sa mana ido, kina ganin abin da nake yi
kina zuwa kina bada labarin na zama ta ce."
Na ce, 'Uhun! Don tani yaya Almu sa ranka a
inuwa........... "
Kan in gama fidda abin da na gutsa sai ga
Baba maigadi da gudu yana cewa yaya Almu,
"Yalla6ai ku nake nema ga fa Hajiya Karama can tana
zuba akwatina a mota, kuma direba ya ce mini wai
Alhaji ne ya taso shi ya cc mishi wai ya zo ya kai ta
Katagun.
Da sauri Yaya Almu ya juya ya nufi waje yana

15
cewa, Katagun da tsohon daren nan?
Nima na karasa falon Umma cikin faduwar
gaba, don in gaya mata abin da ke faruwa. Ita ma ta je
ta bai wa Baba hakuri. Ita da Umma Amarya na samu
kuka take yi, Umma Amaryar tana ba ta hakuri.
"To ki tafi akan me?"
Umma ta ce "Zan tafi ai ya san duk abin da
yake yi me ya yi tsanani a tsakaninsu yau da har zai ce
ya saki Hajiyą Karama a kan shi?,. In ban da kawai
yana nema ya jawo mini wani sabon al'amarin in ta ce
ba ta yarda da auran Adawiyya ba, sai ya sake ta?"
Kuka mai tsanani Umma take yi ga ta cikin
hijabi rike da jakarta a hannu, abin da na tabbatar shi
ne in ban da Umma Amarya ta tare ta da ban same ta a dakin ba.
Waje na yi da gudu nima kukan nake yi mai
tsanani, Umna tana shirin barin gidan Baba. Abin da
bai taba faruwa ba, ban taba gani ba, ban taba ganin
6acin ranta ba in dai na dangane da baba ne sai yau.
Na nufi wurin baba don in roke shi, yaya Junaidu na
samu a durkushe a gabanshi yana cewe,
Ni da.Umma mu muka fi kowa kusa da
Adawiyya a gidan nan baba mun roke ka ka janye
wannan hukunci da ka zartar akan Umma Karama."
Baba ya ce, To Junaidu ai abin da ta nemi a yi mata
ne aka yi mata."
Yaya Junaidu ya sake sunkuyar da kan shi
kasa ya ce, "Baba ai kuwa kai ne ka ke yawan gaya
16

mana cewar ita macc ba biyce mata ake yi ba. Sannan
kullum a ce ita Umma Karama kowannc lokaci a kan
Adawiyya nc ake zartar da irin wannan hukuncin a
kan ta ina ganin kamar hakan bai yi dadi ba, don haka
nake rokonka a madadina ni da Umma daga yanzu
duk abin da ta ýi na laifi in dai akan Adawiyya ne to
muna rokon arzikin a yafe mata, kar a sake yi ma ta
wani hukunci."
Kan Baba ya yi wata magana sai ga Yaya
Zubairu ya shigo da saurin shi bai wani tsaya gaisuwa
ba ya ce, "Baba Umma fa ta fito."
Da sauri Baba ya tambayc shi, 'Wacce?"
"Umman gidan nan.
Baba ya yi maza ya mike tsayc ban san me ya
tuna ba sai kuma na ji ya ce, To ta fito mana, ta fito
ita ma ta tafi ta tafi kar wanda ya hana ta tafiya." Yana
fadin hakan ya yi waje da saurin shi gaba daya mu ma
muka biyo bayanshi. Tuni Umma har ta kusa isa bakin
gct ita kam da kafa za ta bar gidan ba ta kuma dauki
komai ba. Da gudu na bi bayan ta zan bita mu tafi
tare.
Baba ya daga murya kadan ya kirani, "Ke
uwata zo nan." Na yi maza na juyo zuwa gare shi ya
kalleni cikin nutsuwa ya ce, "In za ta tafi sai ki bi ta?
Ke ta ta ce, ko ta wace?" Ban yi magana ba kuak
kawai nake yi.
Shiga gida ban son ganinki a nan." Na yi
maza na bar wurin ina tafiya ina jin Baba yana cewa
17


"Kar wanda ya ce zai hanata tafiya ta je kawai ku bar
ta ta tafi."
Falon Ummana na dawo na zauna ni kadai ina
ta kuka na rasa inda zan sa kaina in ji dadi. Me ya faru
haka? Me ya yi tsanani da har zai zo ya tayar mana da
hankalin gidanmu, mài dadi lokaci daya? Na dai ji
Yaya Junaidu yana fadin shi da Umma su ne suka fi
kusa da ni, to sun yafcwa Umma Karama komai ta yi
mini, kar a sake cewa za a yi mata wani hukunci ban
gane komai ba, ban gane abin da wannan bayanin
nashi yake nufi ba, ko ba komai dai ba a gaya mini ba,
dama na sani ni da Umma bab wani dasawa muke yi
ba a bayyanc yake Umma ba ta iya kallona ta yi
murmushi, in tana yi kuma ta ganni za ta tsuke fuska,
kuma za ta yi shari'a tsakanina da wani to lallai ne ni
ce mara gaskiya. To amma hakan ba yana nufin na san
komai a game da tsakanin namu ba ne, in ban da
yanzu da nake jin yaya Junaidu yana cewa ita Umma
Karama kullum aurenta kan samu matsała ne a kaina.
Na daga ido na kalli hotona da Ummana wasu
hawayen masu tsanani suka ci gaba da zubowa shar!
Shar!! Shar!!! Ina cikin haka ne kawai na ji an tura
kofa in daga kai sai na ga Ummana, Yaya Almu da
Yaya Junaidu suna iye da ita, tana shigowa ta nemi
wuri ta zauna. Yaya Junaidu ya matsa kusa da ita ya
zauna a kasa yana mata magana cikin nutsuwa, Uma
tana sauraron shi. Sai da ta j1- ya yi shiru sal ta ce
mishi,
18

"Kafa san komai Junaidu ka san irin
gwagwarmayar da na yi zan so Adawiyya ta yi irin
wannan rayuwar ne? Ba ni fa da kowa sai ita, ita
kadai ke gareni." Muryarta ta ci gaba da rawa alamar
a kowanne lokaci za ta iya sake fashewa da wani
sabon kukan.
"Ko ba a yi wannan abin ba Rabi'atu ba farin
jini za ta yi ba, tun ba laifinta ne kawai zai zamo
matsala a gare a ba, za ta yi ta fuskantar matsaloli ne
kawai ta ko'ina wadanda ba ta san dalilin

Please Login or Register in order to submit comment