Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din bayan Farid ya biya bills din. Yana parking acikin compound yace "babe bari na gaida baba" tace "okay baby sai ka shigo" daga hakan ta nufi side dinsu.

Ammi ce a bangaren Alhaji Nagoda suna dan hiran su a haddaden parlon shi. Sa'adatu ce ta shigo tare da sallama tana rike da tray din fruits da ruwa, tazo har gaban su ta ajiye tray din. Ammi tace "Sannu Sa'a, kin samu kin dauko kayan Ummin"? Sa'adatu tace "Ae ammi tun dazu na dauko na kai side dinki" Ammi tace "okay toh, ina Ummin take, ta ci abinci"? Sa'adatu tace "Ai Ammi a side dinsu na bar ta da na je kwaso kayan, da kuma na gama dafa abinci naje daki in sanar mata amman ban ganta ba kaman sun fita da yaya Farid" Ammi tace "okay toh, wuce abin ki" Sa'adatu ta fita. Ammi cike da tsokana ta kalle Alhaji Nagoda tace "Alhaji kaga yaran zamani ko, daga suje su dauka akwatin ta, shikenan ta makalle ma mijin ta. Shima Farid din ko motsin shi bamu ji ba yau" Alhaji yace "Toh in banda abinki Saratu mata ta dade bata gan mijin ta ba dan yayi tafiya, yanzu da ya dawo da za ta samu daman jin dumin mijin ta, kin ce taje ta dauko akwati ta dawo bangaren ki" Ammi tace "Haba Alhaji ai na fada hakan da in dinga duba ta ne ai, kasan Farid ba wani taimakon ta zai iya yi ba yanda ya kamata" Alhaji yace "Toh ba shi ya bata ciki ba, shi ne zai cigaba da kula da kayan shi, ki bar yaran nan su ji dadin su mu ma haka" Ammi tayi murmishi tace "toh shikenan Alhaji, mu sha fruits" daga hakan ta dauka fruits din suka fara sha tare.

โœ๐Ÿ“–

Kasancewa yau ranan sati, Ummi ce a kitchen tana hada coffee. Cikin Ummi ya sa tayi haske kuma ta rame amman ba Sosai ba. Skin dinta yayi kyau Sosai. Tana sanye da katon pink T-shirt da kuma jeans bum short amman bata yi zipping dinshi ba saboda cikin ta duk da bai fito ba, sannan kuma ta daura vintage scarf pink a kanta, tayi kyau sosai. Shigowa Farid yayi yana kallon ta yace " baby meye kike yi"? tace "I'm craving coffee, shine na hada wanda mummy ta bani jiya, it's really nice zo ka sha kaji" ta fada tana mika mai cup din. A shagwabe Farid yace "ni na bakin ki nake so" coffee din ta kai bakin ta, sanan ta janyo shi ta saka bakin ta a nashi ya shanye coffee din tasss, ya fara kissing dinta yana mata wasu abubuwa( Hegu Ummi da Farid yan bariki). Rayyana ce ta shigo side dinsu Ummi, tana ta sallama amman ba'a amsa ba ganin haka yasa ta nufi kofan kitchen din ta bude. Ganin su tayi a halin da suke ciki, da sauri ta rufe kofan ta koma parlon tana ajiyan zuciya. Farid kuwa bai sake Ummi ba duk da ya dakata da suka ji an bude Kofa( hege Farid๐Ÿ˜น๐Ÿ’”) murya kasa kasa kamar wata munafuka tace "babe ka shigo baka rufe kofa ba" yace "mantawa nayi, besides naga dai nan side dinmu ne, duk wanda yazo yaga abin da yafi karfin shi, shi ya kawo kansa" Ummi tayi murmishi kadan. Daga hakan ya sake ta suka dan gyara kansu suka fita. Ganin cewa Rayyana bata parlon yasa suka hau sama tare.

Ammi ce zaune a parlon ta da wata mata da bata wuce 33 years ba tana kama da Ammi Sosai, tare da Rayyana. Ammi tace "Rayyana kin samu fada musu cewa yayar ku ta zo"? tace "Ammi da naje fah ina ta sallama ba'a amsa ba, kila sun fita" Ammi tace "fita kuma, bayan yanzu su chuchu suka ce motan su na nan, bari dai in kira Farid din a waya" ta dauka wayarta ta shiga dialing number Farid. Yana dauka tace "Farid ina kuke"? yace "Ammi muna gida" tace "toh Kuzo side dina kai da" ya amsa daga haka ya katse wayar. Ammi tace "gashi nan na same shi a waya yanzu zasu zo". Aikuwa ba da dadewa ba sai ga Farid da Ummi wace ta saka purple Abaya da yayi mata kyau Sosai suka shigo kuma suka karasa wurin Ammi suka gaishe ta cikin ladabi. Basu Lura da bakuwan dake zaune ba har Sannan bakuwan tace "lalai Lil bro, baka gan ni ba kenan" jin muryar Laila yasa ya daga kanshi da sauri, tini ya mike cikin farin ciki ya nufe ta suka gaisa, Ummi ma ta gaishe ta Sosai Sannan suka zauna a parlon Ammi duk suna hira. Bayan sunyi hirar su, mikewa yayi yace "Ammi zamu fita ni da Ummi yanzu, zan kaita gida ne" Ammi tace "okay, Inji dai ba damuwa ko" Ummi ce ta amsa "A'a fah Ammi ni ce kawai nake kewan gida" Ammi tayi murmishi tace "toh daughter, ki gaida yan gidan" sai ta kalla Farid tace "kai kuma kayi tuki a hankali, karka firgita min yarinya ehe" murmishi Farid yayi Sosai, ya kalla Laila yace "hope zamu same ki idan muka dawo, ai zaki kai magrib ko"? Hararan wasa Laila tayi mai tace " Ae, tunda kai nake aure ba da zan kai magrib" dariya duk suka yi, Ummi tayi mata sallama daga nan suka fita.

Cikin compound dinsu Ummi yayi parking sannan suka sauka daga cmotan. Baba mai gadi ne ya karasa wurin motan yayi musu Sannu da zuwa, daga nan suka shiga ciki. Ganin ba kowa a parlon kasa yasa ummi ta fara kiran mummy "mummy" Samirah wace take kitchen taji muryar Ummi ta fito da wuri "laaa aunty, sannu da zuwa, ina yini" Ummi tace "samirah ya kike, ya kwana biyu" "alhamdullilah aunty, ku hau sama su mummy suna nan, bari in kawo muku ruwa" Ummi ta amsa mata tana hawan staircase, Samirah ta gaida Farid dake zaune a parlon. Karo taci dasu aunty Shatu da Nana a parlon "Aunty shatu ina yini" aunty Shatu dake kallon Ummi tayi mulmul, ta danyi haske duk da cikinta ya sa ta dan rame amman ba Sosai ba. Aunty shatu tace "ah ah su amarya ne a gidan yau, kwana dayawa" Ummi ta amsa mata, har suka gaisa da Nana Sannan ta nufi dakin mummy. Nana wace ta bi Ummi ta kallo, muryar ta kasa kasa tace "kai Umma kinga wani kyau da Ummi ta kara, ni kaman ma tana da ciki, baki gan kaman cikin ya fito ba" aunty Shatu tace "Uhmm, Nana ki bar wannan maganan, na ma rasa mai zance. Lalai in dai cikin gare ta toh bilahilazi sai mun zubar da tsiyan da take dauke dashi" Nana ta zaro ido tace "Haba Umma, hakan bai yi yawa ba kuwa, banda hakan wane hanya zaki bi kiyi hakan bada an samu wani problem ba" A fusace aunty Shatu tace" tace Wlh ke ba kida hankali, wawiya shashasha kawai, ke nan har wani damuwa ki kayi da ita. Ita Ummin an gaya miki ta damu dake ne" Nana ta turo baki tace "Kaiiiii Umma ni dadi na dake kin cika concluding abu da sauri, ni ban damu da Ita ba...kawai ina tunanin hanyar da zamu bi mu zubar da cikin ne cikin sauki". Aunty shatu ta washe baki "tace, Yauwa yar albarka, yanzu kike maganan arziki. Toh bari kiji yanda abin zai kasance, zaki...." Nana tace "Umma nice plan amman Umma kina ganin zata yarda, bamu wani shaku ba" Aunty shatu tace "wannan kuma ki bar shi, na san abin yi" ( kai duniya abin tsoro, Allah dai ya kare mu๐Ÿ™)

Ummi ce zaune akan gadon mummy suna hira da shewa, mummy tace "ina Farid yake, ba tare kuka zo ba"? Ummi tace "laaa mummy Wlh ni na manta ma tare muka zo, duk farin cikin ganin ki ya dauke min hankali" mummy ta harare ta tace "amman ke banza ce, mijin naki kike sakaici dashi" Ummi ta turo baki, mummy tace "dallah ni matsa min in fita" Ummi a shagwabe tace "toh mummy kwata kwata minti na nawa da shigowa" mummy bata kula ta ba, ta fita daga dakin ta sauka kasa. Farid na ganin mummy ya duka har kasa ya gaishe ta cikin ladabi, mummy ta sa mai albarka tare da tambayan shi ya yan gidan, ya amsa mata cikin ladabi kafin ya duba agogon shi yace zai je masallaci domin an fara kiran sallahn la'sar. Daga nan ya fita mummy kuma tasa aka jera abinci akan dining sanan ta hau domin yin sallah. Nana ce ta gani tare da Ummi a dakin, hakan ya bata mamaki, a ranta tace "toh, yaushe Ummi da Nana suka fara shiri" a zahiri kuma ta kalle su tace "toh a dai tashi aje a bauta ma Allah" Nana ta kalle Ummi tana murmishi tace "sis tashi muje dakin ki muyi sallan muma" Ummi ta amsa mata da fara'a domin ba wai bata son Nana bane, kawai rainin ta ne bata so kuma daman basu shaku ba, shiyasa bata shigan sabgar ta amman har ga Allah yanzu tana jin dadin yanda Nana take yi mata. Fita suka yi daga dakin mummy suka ci karo da aunty shatu, cikin munafurci tace "toh yan mata, zumunci haka" murmishi suka yi mata suka shiga dakin ummi. A nan suka yi sallah Sannan kowa ya sauka zuwa dining. Ummi ce tayi serving kowa kafin ta sa nata abincin dan kadan, kowa yayi bismillah suka fara ci. Bayan duk sun gama cin abinci, su Ummi suka shirya tafiya. Sosai suka gaisa da kowa tun ba mummy da Ummi takeji kamar Kar ta bar ta. Daga gidan su Ummi suka nufi gidan Inna.

โ„นKuna ganin Shatu zata yi nasara wurin hada Nana da Farid su yi aure yarda ta rantse zata yi? And lastly jama'a dan Allah, daukan wankan Ummi bata birge ku?๐Ÿ˜Sooo many questions, but you can only get your answers in the next chapters. Kafin mu karasa, ya kuke ganin novel din zata kasance? Send your comments and reviews via this number: 07046861910

๐ŸšซNo CALLS please just comments.

โœ๐Ÿ“–

Ummi ce da Nana a parlon ta. Nana tana bata labarin Yusuf saurayin ta, harda nuna mata hoton shi. Ummi ta yamutsa fuska tace" kai amman sis bakiyi kokari ba Wlh" Nana tace "kaman ya kuma sis" Ummi tace "toh ai da wanan, ai gara babu, ni wlh da kike bani labari, na dauka wani abin azo a gani ne fah" Nana tace "uhm baza a dai ce banda saurayi ba" Ummi tace "Dallah malama rufe min baki, har wani takama kike da wannan dan daban, ni nama rasa Uban meye ya fada miki da kika like mishi, mtcheeew" mikewa Nana tayi cikin basarwa tare da cewa "ni dai yanzu, inyi miki salad din ko kin pasa ci" Ummi ta yamutsa tace "kiyi min kiyi shredding chicken aciki pls" dariya Nana tayi tace "toh, acici iyayen tauna" dariya dukan su suka yi, Nana ta wuce kitchen, Ummi kuma ta dauka wayar ta, ta nufi upstairs.

Dakin su ta nufa, ta shiga ciki. Hango Farid tayi cikin closet, yana waya yana cewa "toh daddy, zan bi flight din 8:00 pm " daga bangaren daddy yace "okay, nayi informing maman ka, sannan are you coming with your wife?" Kallon Ummi da ta zauna a gefen shi yayi, Sannan yace "no daddy, ai kasan tana zuwa school, kuma sun kusan fara exams" daddy yace "okay, ba damuwa, Allah ya bada sa'a" daga hakan suka yi sallama, Farid ya katse wayar. Ummi tuni jikin ta yayi sanyi tana kallon Farid tace "baby, are you traveling"? yanda tayi maganan, ya bashi tausayi, ya matsa kusa da ita, ya jawo ta jikin shi yana shafa mata hips dinta yace "yes baby, yanzu daddy yake fada min akwai business trip din da zamuje. Amman ba zamu dade ba, sati daya za muyi mu dawo, so karki damu kinji" gyada kanta kawai tayi. Chan sai tace "toh bari in hada maka kayan ka, ko" mikewa zatayi, Farid ya rike ta gam, ya marairace yace "sai kin bani abinci tukunan" Ummi kuwa bata kawo komai a ranta ba tace "ai Nana, bata gama dafa abinci ba, amman akwai couscous a fridge, let me warm it for you kaci kafin ta gama dafa abinci" Farid kara marairacewa yayi yace "I want to feed on you, not couscous" Ummi kuwa kallon shi kawai takeyi, ya daga mata gira daya, yace "baby kin yarda?" "Uhmm" kawai tace tana mikewa, idon Farid nakan nipple dinta da yayi pointing ta cikin wani material red and white, anyi mata dinkin flay gown mai spaghetti hand length din ya wuce knee dinta kadan, ta daura vintage scarf red a kanta. Ummi tayi kyau Sosai, Idan ka ganta baza ka san tanada ciki ba sai ta fada ma. Farid ya sauke wata ajiyar zuciya daya daga kanshi daga kallon ta yace " baby, ina zaki" tace "I'm coming, zan dan je in duba Nana a kitchen" daga haka ta fita ta sauka kasa ta shiga kitchen. Kamshin abinci ne ke ta tashi a kitchen din, Ummi ta gan Nana a wurin sink tana wanke wanke, tace "ah ah sis, irin wannan kamshin abinci, ni har na fara jin yunwa" murmishi nana tayi tace "Haba sis ai kema expert ce, a harkan abinci" Ummi tace "ai toh wanda ya iya ya huta" daga haka, ta nufi inda abincin suke a cikin tukunya, ta deba wanda Za'a kai side dinsu Ammi, sanan ta deba wanda Ita da Farid zasu ci, ta zuba a food flask mai shegen kyau, ta saka akan tray, sannan ta fito da jug din juice ta sa akan tray din. Na su ammi kuma, ta hada acikin food basket, ta saka musu fruit juice tace "Nana dan Allah idan kin gama, ga nasu Ammi nan" Nana tace "okay, daman ni dasu Rayyana zamu fita, so idan zanje zan tafi dashi" Ummi taji dadi Sosai da Nana tace zasu fita, tace "okay toh, ni dai na hau sama zanyi bacci" ta nufi fridge, ta fito da ice cubes, ta zuba su acikin bowl ta saka akan tray din ta dauka zata fita, Nana tace "ke kuwa sis mai zakiyi da kankara, bayan juice din nada sanyi Sosai" Ummi tace "sha zanyi" Nana tace "ki dai kula fah" Ummi ta amsa mata, ta fita daga kitchen din, ta hau sama. Tana shiga dakin ta ajiye tray din akan table, ta ji alaman Farid a bathroom yana wanka, zama tayi akan ottoman tana dana wayarta. Ba da dadewa ba, Farid ya fito daure da towel a waist dinshi ya marairace yace "baby kin dade" Ummi tayi murmishi tana mikewa tace "baby naje inyi mana serving abincin mu ne" karasawa yayi wurin tray din ya bude flask din ya rufe, yana yamutsa fuska yace "Baby ba zan ci abincin nan ba" tace "why, baby yayi dadi fah" yace "because you're not the one that cooked it" dariya Sosai tayi sanan tace "okay kayi hakuri muci wanan kaji baby" kallon tray din ya kara yi yace "babe mai zamuyi da ice"? tace "bari ka gani" ice cube guda daya ta dauka ta saka a bakin ta, rabi na cikin bakin, rabi na waje. Karasawa tayi wajen Farid ta janyo shi jikin ta, ta fara kissing dinshi a wuya, a fuska kirji, kunne,ciki har chan kasan shi ma. Tuni Farid ya manta da kanshi, daya ji tana mai wasu irin wasa. Chak ya dauke ta, yayi wrapping legs dinta around his waist, hanayen ta ma tayi wrapping dinsu around his neck, har lokacin, Ummi bata daina kissing dinshi ba. Direct kan gado suka dire, (ni dana gan abin nasu ya fara wuce gona da iri, gashi basu ko kunyan cewa ina wurin, ga soft moaning din da Ummi takeyi, niko na dauka yam legs dina, na fita na bar musu dakin)

Karfe 4:30 na rana Farid ya tashi daga bacci Sabida ringing din da wayanshi ke yi. Ganin Ammi ke kiran shi, yasa ya dauka da sauri. "Assalamu Alaikum, Ammi" tace "Wa Alaikum salam, son ya kuke" yace "Alhamdullilah Ammi" tace "Daman na kira ka, in fada maka cewa zamu fita tare dasu Rayyana harda Nana, za muje gidan Turai, kasan Nabeelah ta kusan aure, so zamuje muyi planning, girls dinma sunce zasuyi nasu maganan akan ankon su. Dazu da na tambaya Nana ko Ummi zata, tace min ai tana bacci, nace toh ta barta ta huta kar ayi stressing dinta" Murmishi Farid yayi, yace "Ae Ammi she's sleeping, sai kun dawo" Ammi tace "Abban ka yace zaka yi tafiya yau ko"? "ae Ammi dazu ya kira ya fada min, wai kin sani" Ammi tace "ae hakane, toh son Allah ya tsare, yayi maka albarka" daga haka suka yi sallama, ya katse wayar. Kallon Ummi yakeyi kaman ya hadiye ta, kuyi da Ita yayi, ya fara kissing dinta, a hankali ta bude idanuwan ta, ganin cewa ta tashi yace "baby let's take our bath and pray" Ummi tace "Wlh I'm very weak, I can't get up" mikewa yayi, ya dauke ta chak, suka shiga bathroom, chan ma sanda suka dade kafin suka fito, ya shimpida musu daduma, suka yi sallah. Bayan sun idar, Ummi ta shiga closet ta fara hada kayan Farid acikin wani mini akwati mai kyau Sosai, bayan ta gama suka ci abinci tare, sannan suka shiga closet dan taya Farid shiri.

โœ๐Ÿ“–

Su Rayyana, Chuchu, Ihsaan da Nana ne a dakin Nabeelah(yar Turai). Hira suke tayi, yan matan suna jin dadin hiran su. Nabeelah tace "Nana ya kuke da Ummi ne wai"? Nana tace "I'm her second cousin" Nabeelah tace "oh wow that's nice, na hadu da ita, lokacin bikin ta, wlh she's really nice, mai yasa baku zo tare ba?" Chuchu tace "Ta bimu tazo tayi miki meye ke kuwa. Da muka fito daga gidan ma bacci take yi, Kinga kuwa ai baza mu dame ta ba" Nabeelah tace "okay, wlh naso ace tazo, Ina so mu zaba ankon da zamu saka ne, kun san Ita din na lura akwai daukan wanka, ai ina following dinta a Instagram" Ihsaan tace "toh mu kuma da muka zo bamu da amfani kenan ko"๐Ÿ˜ Nabeelah tace "Noo, haba ke kuwa, ai ba haka nake nufi ba" Ihsaan tace "sai ki tayi, ahir dinki" Su Rayyana kuwa dariya suke musu. Chan dai chuchu tace "kai na kosa ayi dinner dinan, har na hango irin kyau da zanyi" dariya Rayyana tayi tace "toh gwama, in banda yar wahala, kowa fah nan da saurayin shi zai tafi, ke kuwa waya san dawa zaki" chuchu tace "Uhmm, saurayin nan ina dashi" "uhm kya ji dashi" cewar Rayyana, daga haka duk suka ci gaba da hiran su.

Karfe 6:00 na yamma daidai Ummi da Farid suka fito daga side dinsu. Wani dan matashi dake aiki a gidan ya karasa bakin kofar ya dauka akwatin Farid ya kai mota. Ummi ta saka atampa embellish, a dinka mata fitted gown, sanan ta yafa Chantilly gyalen ta mai dan girma, ta saka flat shoe mai kyau Sosai. Wayan ta ne a left hand dinta, dayan kuma hanun Farid ne aciki. A hankali suke nufan wurin motan, sabida Ummi bata iya tafiya da kyau. Daidan saitin kunen ta yace "babe nace miki, ki bari in tafi Kin nace sai kin raka ni, gashi yanzu ba kya iya tafiya da kyau, so kike ki tona min asiri" tace "uhm ai naga dai da miji na nake tare ba da kowa ba" dariya sosai yayi yace "toh madam rigima" daga haka suka shiga mota, driver na gaba yana tuki, su biyu suna baya, sai kus kus kake ji. 40 minutes suka yi kafin suka isa airport, ba yanda Farid baiyi da Ummi ba akan ta koma gida tace sam sai taga zai yi boarding plane zata tafi. Haka suka samu wuri suka zauna suna hira har aka fara announcement, kallon Farid ummi tayi tace "baby Allah ya tsare, please don't skip prayers okay"? Yace " insha Allah Habibty, sai munyi waya" yayi kissing forehead dinta, Ummi ta juya ta koma parking lot Sannan driver ya maidata gida .

Ummi na zaune kan sallaya ta saka jilbab white color mai kyau sosai tana video call da Farid, sai faman tsokonan ta ya keyi suna zuba hira. "Uhm baby Meye wani maman baby kuma sai kace wata tsohuwa" dariya Sosai Farid yayi ganin yanda ta tsuke fuska "ke ba tsohuwa bace tunda ga baby a tummy dinki" tace "whatever, I'm still a baby baby and your baby at that" suna cikin hirar su, Nana ta shigo dakin da sallama ta zauna akan ottoman. "Uhm iyayen Soyyaya, tun a kasa fa nake jin ki, kin cika mana gida da dariyan ki" Ummi tace "Atoh Kema kiyi ki kawo miji, koh baby" ta fada tana kallon Farid a screen din, murmishi Farid yayi yace "baby bari in barku, Ina so inyi working on some documents, we'll talk later, please take care of yourself and I love you" ta amsa mai daga nan ta katse wayar tana kallon Nana tace "Ya akayi ne"? "Mai aikin Ammi ce tazo wai Ammi na kiran mu" Ummi tace "okay muje" daga haka suka fita suka wuce bangaren Ammi.

Inna ce zaune a parlon Ammi, Ammi na gaishe ta cike da ladabi "Mama ya rabuwan bayan biki"? Inna tace "Atoh Alhamdullilah, amman ita Aminan ai bata zo ta gaishe ni ba, daman chan tun kafin ma tayi aure ba zuwan take yi ba. Toh ni dai bazan bi ta danyen halin ta ba, shine na tasa keyan wani jika na ya tuko ni har nan,da yake yasan gidan lokacin da akayi biki, Atoh ai komin bakin halin ta dai na biyo ta tunda ni na haifa ubanta amman ban da hakan meye hadi na da ita" Ammi dai sai murmishi takeyi tace "ai sai hakuri mama" daga haka ta nufi kitchen dan kawo ma Inna kayan marmari, bata dade ba ta fito tare da Sa'adatu dake rike da tray din snacks kala kala sai drink da ruwa. Ajiye tray din Sa'adatu tayi a gaban Inna ta gaishe ta sanan ta koma kitchen, Inna ta gyara zama ta dauka samosa daya ta saka a baki tana cewa "ai da kin bar shi yar nan, toh Allah yayi maki albarka. Wlh yanda kike yi din nan haka uwar Aminan take yimin, mata dai ba ruwan ta, ga ladabi da biyyaya sanan kamun kai" Ammi tayi murmishi tace "Allah sarki mama, bari in aika a kira maki Ummi, daman tana chan bangaren su" Inna ta tsuke fuska tana ciye ciyen ta tace "ni da kin Barta kawai, ai ba zuwan ta nayi ba" Ammi tayi murmishi ta kira Sa'adatu ta aike ta wurin Ummi. Ba da dadewa ba Ummi ta shigo bangaren Ammi da sallama, ta gan Inna, zaro ido Ummi tayi ta nufi Inna tace "laaa Inna kece, waya kawo ki"? a kufule Inna tace "uwar ki Hadiza ta kawo ni" Ummi ta hada rai tace "Inna daga tambaya" "A'a rike tambayar ki, ai da kin damu dani ai da kinzo kin gaishe ni" Ummi tace "Inna ke fah kinsan daga safe har yamma ina makaranta toh taya zan samu lokacin zuwa wurin ki" Inna tace "kya ji dashi dai" Ummi ta tabe baki tana yamutsa fuska sabida stew din da ake yi a kitchen na tayar mata da zuciya. Ammi data lura da hakan tace "daughter, ki kai Mama side dinki mana" Ummi ta amsa mata ta dau mayafin Inna da jakan ta, sannan suka fice daga bangaren ammi. Sake baki Inna tayi tana kallon Nana da ta gaishe ta "wannan kuma waye Amina" Ummi tace "laaa kar dai kice baki gane ta ba, yar aunty shatu ce fah" inna ta tace "toh ai na sani, Uban meye take maki anan din" Ummi ta tabe baki bata amsa Inna ba ta kalla Nana tace "don't mind her, you can go upstairs if you're uncomfortable here" Nana ta amsa ta, Sanan ta wuce sama. Inna na ganin haka ta matso kusa da Ummi tayi kasa da murya tace "kinsan fah haka Kande kishiya ta tayi ta kwace

Please Login or Register in order to submit comment