Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hada ki da ita da har kika fida mata jini"! Cikin rawan jiki Nafisa tace "t..tt ta mare ni shine na rama". Wani matsiyacin kallo Ummi ta watsa mata, kafin tayi magana Inna tace "yo an ce maki Aminan mahaukaciya ce da zata mare ki babu dalili" ta karasa maganan ta watsa ma Nafisa harara. "Bari dai mu ji daga bakin Ummi Inna" cewar Ammi, sanan ta tambaye ta meye ya hada ta da Nafisa, kasa amsawa Ummi tayi kawai ta fashe da kuka dake nuna cewa she's deeply hurt, mamaki da tausayi ne a fuskan kowa banda Nafisa because Ummi was really crying her heart out. Sake baki Inna tayi tana kallon Ummi sanan tace "yau ina ganin gantalewa ni Yakwalo. Yo kodai baki da gaskiya ne, atoh idan ba rashin gaskiya ba taya daga tambaya ki hau kuka wiwi, maimakon ki fada mana laifin da tayi maki, a kai ta chaji ofis a garkame ta ko da na wata shida ne" duk da halin da ake ciki, sai da yan parlon suka yi murmishi amman banda Farid, Ummi da Nafisa da duk suke ji da abin daya dame su. Kallon su Nabeelah da sauran yan matan aunty Turai tayi tace "ku je ku kwanta, dare yayi and we'll handle it" daga nan suka yi musu sai da safe, ya rage Inna, Ammi, Aunty Turai, Farid, Ummi da Nafisa a parlon. Ammi ce ta dago Ummi daga zaman kasan da tayi, ta zaunar da ita kan kujera tana tapping bayan ta a hankali kafin tace "daughter, ko meye ke damun ki you know you can always come to me and tell me, I'm also your mother and bazan ji dadin ganin ki cikin rashin walwala ba considering your current condition, please ki dinga guje duk abin da zai bata miki rai, always remember that you're a married woman so you have to overlook some things. Ba komai bane idan aka miki kice za kiyi retaliating ba kinji, ki rike girman ki as a married woman, okay"? gyada mata kai Ummi tayi still crying. Aunty Turai ta daura nata fadan kafin Nafisa ta shiga daki bayan tayi musu sai da safe, lokacin Inna ma ta shiga daki. Ammi ta kalle Farid daya hada uban gumi tace "kai Ummi daki kazo ka same ni" da toh ya amsa mata yana kokarin rike hannun Ummi da already ta mike, watsa mai wani matsiyacin kallo tayi daya sa Farid shan jinin jikin shi. Bin bayanta kawai yayi dan kar su Ammi su fahimce komai har suka kai dakin, Farid yana cewa "baby I'm soo sorry, pls let's settle this amicably, na san nayi miki laifi amma...." Kafin ya karasa, Ummi cikin muryar ta daya fara dashewa tsaban kuka tace "how could you, meyasa zaka jefa mu cikin wannan masifar. What on earth were you thinking, a child outside marriage? And you hid it from me all these while tun kafin muyi aure har muka yi aure. Na dauka kowanne irin hali da zamu tsinta kanmu aciki, we'll share it with each other and find a solution to it. Baka yi tunanin zaka salwantar da family name ba? Wanne hali kake tunanin Ammi da Abba zasu shiga if they get to find out that their first and only son has a child outside marriage? Banda wannan ma kana tunanin hakkin yaron nan bazai bi ka ba? I'm so hurt and angry but zan fada maka gaskiya, kana tunanin kudin da kake aika musu is enough, do you think wannan matar zata bari muyi zaman auren mu in peace with kids bayan ita tana rainon dan ka that you don't want anyone to know of? How do you really think that feels huh? Bawai ina supporting abin da kuka yi bane, wannan tsakanin ku da ubangiji and I'm not on anyone's side but that little boy is innocent and how could you be so selfish? What if maman shi tasa mu a danger gaba dayan mu"? Ajiyar zuciya Farid ya sauke dan maganganun Ummi ya shige shi "Mimie (abinda yake kiran ta kenan idan suna serious talk) nasan nayi babban kuskure a wurin Allah sannan I know I hurt your feelings and I'm deeply sorry. Wlh Mimie I was afraid I would loose you idan na fada miki, kila ki ki yarda ki aure ni cause I know you don't like competition. But Mimie it's not my fault that all these is happening" wani irin kallon ka ma raina min hankali Ummi ta mai kafin ta dauke kai. "Mimie dan Allah say something, kar ki min wannan silent treatment din, it's killing me, bazan iya jurewa ba" a kufule tace "ba nida abin fada maka, just leave I need some rest" ta karasa maganan tana kashe switch din wuta dake gefen gado, sannan tayi addu'an kwanciya ta tofa kafin ta shige bargo. Farid kuwa mikewa yayi, ya karasa gefen da take kwance sannan yayi kissing goshin ta yace "I'm really sorry Mimie, I never meant to hurt you and nayi alkawari I'll fix this. Amma dan Allah kar ki guje ni, I really need you to stand by my side to fight this battle. It's going to be a tough battle, but Mimie I need you by my side, ki zama armour dina" ya karasa maganan yana hawaye, manna mai hauka Ummi tayi, daman Farid ya san halin kayan shi hakan yasa ya fita daga dakin bayan ya kara tofa mata addu'oi sannan ya fita. Yana fita Ummi ta mike tana hararan kofan dakin sannan ta wuce bathroom ta tsaya gaban mirror tana kallon hancin ta da jini ya dan fara bushewa. Tsaki taja tana cewa "mtcheew, karfiya kawai" ta karasa maganan tana wanke fuskar ta kafin ta koma dakin, ta shafa night face cream, ta kara addua'a sannan ta kwanta. Koda ya sauka kasa, bai gan su Ammi ba, fita yayi daga gidan gaba daya ba tare daya leka dakin su Ammi ba, dan baya jin zai iya wani dogon zance.

Washegari kuwa bayan Ummi ta idar da sallahn asuba ta koma bacci. Karfe 9:20am, Ammi ta shigo dakin ta gan Ummi tana bacci. Ahankali ta karasa gefen gadon ta zauna tana shafa fuskar Ummi.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment