Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

��ࡱ�>�� a�������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������^����

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�Root Entry�������� �FbWordDocument�����0Table���������Data
�������������������� P��% KSKS����������ppM
M
M
M

1
�t�$M
�||||||||~$�
��
*pM
M
||M
M
M
M
|�
�1

|1
|�
1
||M
1
 
AURAN USTAZ

NA UMMY AYSHA



""" A guje tabi'yoshi tace Ustaz haba dan Allah a'bunda kabani yaushe zai isa inje unguwa ga gidaje ukku kace inbiya kuma kaban ��ari biyar?

Ustaz yace ai kaji!!wlh Allah da kanshi yace laa in shakhartum la'athidan nakum, duk Wanda ya godeman wlh Sai na )�aramai" kinji fa��ar ma'aiki wlh Aisha kizama Mai godiya ke kullum haka zaki za�arma ranki rainuwa inama amfani, inayi bakin gwal'gwadona amma bakya gani mtsss ya fice tare da hawan jib'gegiyar motarshi yayi gaba...

A'isha idonta yacika da kwallah tace ka'hanani sana'a kana bazaka iya bani ku��in da zasu wadaceniba" da ayi magana kajawoman a'yah wlh nima sai Allah yasa kaman ai bakai )�a��ai keda hakki A'kaina ba tashige ��akinta zuciyarta a_tunkushe....

Tana shiga ��aki taga karamar wayarta na kawo haske tai saurin ��aukar tsinken a'shana dake kusa da ita ta latsa ok tare da saka speaker tayi salla mah tare dayinn shiru Dan batasanin mai kira sai anyi magana, kasancewar wayar ba lafiyayya bace" daga cen �an garan Ustaz yayi gyaran murya tare da cewa Assalamu Alaikum warah'Hamatullah wabara katuhu. .

Cikin �aci rai A'isha dan tason wata bukatar zai kawo tinda ya kira da kanshi ta ��auka tace Wa"Alaikumus Salam.

Ustaz yace wai ke miyasa baki cika Salla mane" ni bakiji a'bunda nacemaki bane?

A'isha tace warah'Hamatullah wa barakatuhu ya Ustaz..

Yace masha Allah ya yan yarori koda yake basu dawo gida ba ko?

A'isha tace eh .

Ustaz yace masha Allah dama nazo kasuwane Abokina mai Shari'a yakeceman an sauka gidanshi to da Allah inzaka fita kiha��a da gidan nashi saikije Barka eh.....

A'isha tazaro ido kamar yana ganinta tace kai dan Allah Abban Sauban duk a....
Afusace yakatseta yace ke dakata in nakarajin kinceman wani Abban Sauban sai ranki ya �aci, a'a Abban zobe ba Sauban ba nafa��a miki ban son kalkalan kilbibi Dan yaro na da sunan mahaifi ki bazaki iya kiranshi Usman ��in shiba sai kin kawoman iyayi ki kiyaye Tom ina jinki..

Tace kayi hkr nace )�u��in bazai isaba gashi nafa��ama gidan aunty umma an haihu Amma har yau bakaceman injeba, gaya daga haihuwa gidan abokinka har kakira waya bayan kason banta�a haihuwa suka zoman barka ba sai ranar suna suke zuwa shima da daddare...

Ustaz yace ai kaji duk abinda zakiyi kiyi dan Allah,wannan bikin da kike cewa sai an zo zakije hara'munne yawwa, kuma kinji abinda nagayamaki inkuma zakiyi ja yayyar da umarnina zan gani ��ari biyar kuma ai naga gida ukku zaki sai yanzu na)�aramaki gida na hu��u ina mai tabbatar maki da cewa inkika tsarkake niyyarki kikasa Iklasi zakiga Allah yasama abun Albarka kinje kindawo harma da canji yakashe wayarshi.....

A'isha tafashe da kuka tace shikenan shikenan wannan mutumin Allah kana gani har kullum yana ganin ban godewa, Allah kafin sanin waye Abdallah Allah kaganar dashi gaskiya, tashi tashiga kicin taima yaranta sanwa tai saurin yin wanka tasanya kayanta da safa da li)�ab, kamar yanda yasamata doka ta ��auki kular yaron ta gangara sch ��in su dayake basu da nisa tashi ga har get ��in da gudu Usman da sadeeq suka rugo suka rungumeta Dan sunsan mahaifiyar auce Usman ya ya��aga li)�af ��in ta yace Ummy kuka kikayi ko hala Abbah ne?
Kiyi hakuri Inna girma zan ajemaki ku��i mai yawa insai maki jirgi ya'dunga kaiki duk inda kike'so kinji ko UMMY nah?
A'isha ta��aga kai tace Allah ya Amin ce Allah yamaku albarka ya'ya' nah taha��asu ta rungume sadeeq da baida magana sosai yace unguwa zaki UMMY Amma kamin mu dawo zaki dawo ko?

Tace eh mana kamin ku dawo na dawo insha Allah, Allah yayi maku albarka. Tashi ta'tafi suka bita suna daga mata hannu..

Usman dayake a' kwai zuciya yace sadeeq kullum sai Abbah yasanya UMMY kuka yiyi mata fa��a kuma batacemai komi..

Sadeeq yace to basai UMMY tafa��a ma. Uncle Auwal yazane Abban ba tinda shi wanda keda fada yake duka..

Usman yazaro kyawawan idanuwanshi irin na mahaifiyarsu yace kai ai bazamu fa��ima kowa ba ,kowa sai ya sani muje kawae "suka kama junansu cike da burgewa suka koma gefe suka fasa ruwa suka wanke hannu wansu suka fara cin abinci su, suna ganawa sukayi salla suka shiga class.

Aisha Tana tafiya tana tunanin �ba�banta duk ranar da aka wayi gari bata tare dasu ko ta mutu ko kuma ta rabu da Ustaz.. .

Wayarta tafara ring ta "��aga tare da sallama.

Ustaz yace yawwa kin dai ajeman abincina palo ko?.
Dan nakusa dawowa

A'isha tace na manta kular ban kawo Palo ba Amma duk nazuba naha��a komi suna kicin..

Cikin �acin rai ustaz yace Anya kinaso kigama da duniyar nan lfy kuwa, mijin byaki zaki a'jema abinci sai ya��akko da kanshi bazaki ajeman komiba sai nasha wahala, nazo in nemam maku abunda zakuci Kuma ace in nadawo Sai nazuba. Da kaina to wlh ki juyo ki zuban kana ki koma dan ba hakki na bane in zuba hakkin'kine mtsss...
1/13/22, 09:07 - Buhainat: ��c��c��c��c��c��c��c��c
AURAN USTAZ
��c��c��c��c��c��c��c��c
NA UMMY AYSHA
2��_/Q

"A'isha ta fashe da kuka' tacema mai napep ��in ya mayar da ita shagari" low-cos, haka yajuya yamayar da ita ta zaro kudinshi dari biyu tabashi ya buga napep dinshi yatafi"..
Tana isa wajen get dinsu a'nan taga "USTAZ" tsaye yana safa da marwa'. "tayi sallama ya Amsa cikin fara'a, yace A'ish sannu da zuwa matar Aljanna mai neman yardar Allah da bin umarnin mijinta, naji d'a��in wannan biyayya dakikai man kika bi umarnina kika dawo gida, to masha Allah wato dama ainafin A'ish nabiya ta shagon Mujaheedeen anan na iske yana ha��a wato ainafin shayi", shine na kur�a to alal hakika shayin yaman dadi kuma da alama hadin yayi man sosai shine nace bara inzo gida wajen iyali nah' dama ban'bancin wato gwauro da mai mata kenan ,"muje ciki malama A'ish...

Cikin bakin cikin abunda yace!! dan tason dama tinda yafara kiranta da A'ish tason Akwai abunda yake nema"" ta kalleshi sama da kasa tace ka fason unguwa zani shiyasanya dama kace in dawo, wlh nayi nisa sosai nakusa kofar gidan mai shari'a da kace inje gashi kajaman yin a'sarar kudi da lokaci..
"USTAZ yabuga mata tsawa tare da fa��in karkikawoman iya shege mana! ya'ni da hakki na ina maki magana kina wani cin magani, dallah wuce ciki innagama abunda xanyi ko tashi sama zakiyi sai kiyi wannan wace irin rayuwace,? toke yanzu kin gwammace kitafi mala'iku na tsinemaki ko kinson iftila'in dake tattare da macen dake haramtama mijinta kanta,wlh cewa akai ko suyar waina kuke muka ne muku kubamu ha��in kai, saboda tamkar gwonaki kuke a'wajenmi duk sadda mukaso muzo maku, "A'isha karfi kiga dan kina ke ka��ai ce kikawoman shashan ci," bazan ��aukaba muje da Allah..

Haka aisha ta sanya kanta cikin ��aki gwanin tausayi tana zuwa ta iske harma yaci a'bincin," ana ya nuna mata hanyar dakinshi batada zabi daya wuce tashiga bayan kusan awa daya USTAZ yafito a'hanzarce yana fa��in lokacin sallah yakusa.

A'isha tabiyoshi tana fadin dan Allah kabari hijjob kawai zansanya ka saukeni saika wuce..
Yamata kallon ukku saura kwata yace hakika bakison illar barin lokacin sallah ya wuce ba, to wlh ko iyayena suka kirani bazan jeba sainagama ibadar Allah balle ke..

"Aisha tace to bani kudin abun hawan sai in hau inkoma.

USTAZ yasaki salati tare da fa��in waike A'isha nike auranki ko ke-"ke aurena,
Taya zaki dingaba mijinki umarni gatsal babu ladabi babu biyayya, toni kinma �ataman rai koma ciki bazaki fitaba yawwa'". yatura get dinshi tare da kwasar motarshi yafita Yana fadin Allah yakaramana hakuri da mata.

A'isha takoma cikin gida ranta a'�ace tai sallah tai zaune, gasu da wuta amma USTAZ yahanasu kallo duk ya lalata tashoshin gidan ya barmasu sunna tv itakuma tanaso ta ��an kalli yan abubuwan zamani." Tana wannan tinanin taji sallamar makwab'ciyata tatashi da sauri gabanta na faduwa dan har zullumi take tayi baki gidan nata dan USTAZ bayaso." ita kuma Allah yayota dason mutane da rashin son wulakantasu." Aisha tace sannu dazuwa tare da daga labule tace oyoyo aunty mrym ashe kece sannu shigo.

Wadda aka kira da aunty mrym ta leko da kanta tare dafa��in ina fatan dai mutumin bayanan kar injamaki?
A'isha tai dariya dan batason wannan shedar da a'kema mijinta cikin unguwa na rashin son al'umma, tace baya nan ni kadaice shihgo.

Aunty maryam yashig tare dacewa maman ussy ina wuni." A'isha ta amsa suka gaisa tare da fadawa firar duniya, inda aunty mrym tace A'isha wai yanzu kina ganin wannan rayuwar da kikeyi a'takure yakamata? ke ba kallo ba ke ba wayaba, bakya fita ko ina kullum a'takure miyasanya bazakiyiwa tokar hanciba? azahirin gaskiya wannan tsaurin na USTAZ yayi yawa yo inma hakane ina amfanin AURAN USTAZ din a'kana-na��eka a'hanka sukuni .

Aisha tai dariya tace aunty Maryam kenan kowace mace da tata jarabawar agidan miji, nikuma tawa jarabawar kenan ina fata Allah yakawoman masalaha, saidai babban abunda nikeso yanzu sama da komi infara sana'a, wlh innafara inaganin al'amurra zasuman sauki sosai...

Aunty mrym ta karkace ta fiddo wata infinix smart 4 bata wani ji jikiba tace maman ussy inaso inga kin rike waya wlh kodan kihuta da zaman kadaici, sai dai ina maseefar tsoron mijinki wlh banson yaza ayiba yau Abban haneef yakawoman sabuwa iPhone kinganta nan, shine yace in bayar da wannan, to wlh ke kika fadoman arai inkina ganin zai barki ki rike sai inbaki wannan tamikamata Infinix din .

Jikin aistha har rawa take ta amsa tana yashe baki tace kai amma ngd Allah yasaka da alkhairi yanzu wannan nikika bama ita .

Aunty mrym tace eh amma yaza ayi kiyi amfani da ita?

Aisha tace ba matsala in yazo zancemai y'ay'ana yazo yace sunata kirana basu samuba, nace wayata keda matsala yaban wannan, nason insha Allah zai barni inrike

Aunty mrym tayi dariya tace toshikenan abu na biyu kidinga karatun littafan addini da addu'a inkinji kuma kinason na hausa akwaisu anan sunkai dubu, ta karbi wayar ta ganomata WPS office tabata tace dakinshiga zaki gansu nan gaba in Allah yataimaka yabarki saiki fara chart ko

Aisha da murna duk tacikata tace nagane ni yanzu banda matsala wlh ko bazai barniba kinson ina masifar son littafin hausa na addini kuma dama ina gidan USTAZ ace banyi ai danasha duka, kawai kinson abun taba k'ida taba karatu.
Ahem ahem ahem sukaji gyaran murya bayansu" azabure suka juya suduka Aisha tazaro idonta waje yayin da jikin aunty mrym yadauki wata mahaukaciyar rawa.... A��]
{
1/13/22, 09:07 - Buhainat: ��c��c��c��c��c��c��c��c
AURAN USTAZ
��c��c��c��c��c��c��c��c
NA UMMY AYSHA
3��_/Q&4��_/Q

"""""USTAZ ne ya shigo ya kalle su yakara kallon Maryam' baice komi ba yasanya kanshi zai shige ciki, Aunty Maryam ta sai ta kanta tace yallabai ina wuni.

USTAZ" ya juyo yace yallabai yana station, ni sunana Ustazu Abdullahi.

Aunty Maryam tace to USTAZ ina wuni.

USTAZ ya sunkuyar da kanshi yace lafiya lau malama maryama, ina fata mai gidan naki yason kin shigo ba satar hanya ki k'ayi kika shigo ba, kuma tin karfe nawa ki kazo dan ina so in tambayeshi, banason mace mai satar fita kinsan mafi yawan mata a'bunda ke halakar da rayuwarsu kenan.

Aunty marym ta fiddo idon ta waje tace daga tsayen nan daka ganni ko zama ban ba, natam'bayeshi nace zan leko makwabciya ta dan muyi zumunci, ina zuwa zanshigo na ganta da yayan ta suna gar'dama.

"Dasauri Ustaz ya zaro manyan idanuwanshi farare sol masu yalwar gashi, ya kalli Aisha yace gar'dama kuma Aisha akan mi?

"Aisha tace yaya'ne yakawo'man ziyara, wai suna kiran waya ta basa sumu, nacemai ta samu matsala sai yaban tashi kama ganta nan, nikuma nace bazan karba ba sai na tambaye ka kana, shine tashigo ta iske muna maganar dashi tace dam Allah in amsa tinda d'an uwa nane wake maida hannun kyauta inba shed'anba.....


"USTAZ ya kalleta ya kalli Maryam yasaki murmushi, yace to Masha A'llah wane y'ayan ki aciki yabaki wayar?

"Cikin rawar murya Aisha tace yah abdul ne."

"USTAZ" ya'bata fuska yace ya bazaki cikamai sunanshi mai Al'barka ba, kice Abdur-rahman mana, amma saikin yanke suna mai dad'i wannan bai dace ba, bari in kirashi inji ba'asi kana in'fad'amai hakkin ki akaina yake ba a'kansu ba, ba kasawa ta sanya naki sai maki ba aa banaso ki shagalane da duniya ki k'iyin abunda ya dace, yafa��a yana lalubo wayarshi ya lallatsa yakai kunne.

Zo kaga kyarma wajen Aisha da Aunty marym kota ina jikinsu kyarma yake, har suka kusan had'ewa da juna basu an'karaba.

USTAZ yakanga wayarshi akunne yafi a'kirga amma bata shiga wayar, yace sub'hanallahi hakika munada matsalar wato ai'nafin network, amma ba mishkila anjima zan iya kiranshi insha Allahu.

Aunty mrym da Aisha suka sauke ajiyar zuciya!!! wani tinanine yafadoma Aunty maryam t akarasa kusa da USTAZ," yana dago kanshi yaga tana kusanto:shi yadaka tsalle tare da hayewa saman steff din dinning room dinsu yace lfy malama Maryam kike ta kusantoni haka?

Aunty marym dariya ma yab ata ta duka kasa tace dan Allah USTAZ so nike kabar'ni inyi kawance da Aisha matarka, kason ni ba yar nan bace aikine yakawo mijina garin nan, to banda kowa banson kowa ba shine nace mata ina'so muyi'kawance taceman saita nemi shawara ka, to dan Allah tinda Allah yasanya kashigo ina neman wannan Alfarmai.

Ustaz yayi shuru yace Masha Allah duk da a'tsarin musulunci bai kamata ina magana dake hakaba ba tare da wato ai'nafin mijinki yasani ba, kuma kina kusantoni kai tsaye ni ba maharraminki ba, bazan iya tsayawa baki amsa ba saboda hakan yasa'bama shari'a, amma zance kije kima mijinki magana inya so sai ya fadaman abunda nace kyaji, bai jira amsar'taba yashige d'aki yana As'tagfurullahul lazi la ilaha illahuwal hayyul kayyumu wa a'tubu ilaik....


Maryam ta juyo ta kwashe da dariya tace kutt wai dama haka kike fama lallai AURAN USTAZ sai ustaziya, kijifa wai sai dai yafadama mijina, lallai bin ka'idojin ustaz sai shi.

Aisha tayi murmushi har lokacin jikinta bai dawo dai-dai ba, tacema aunty maryam wlh tsoro nikeji yakira y'aya Abdul, banson amsar da zai bashi ba,

Maryam ta ce sauri kiban number shi kota wani dan gidan ku in'yaso in nakoma zankira in yatafi sallah zanzo in'fadamaki, da sauri Aisha tabata number , Maryam ta fita daga gidan Aisha ta dauki ruwa takoma dakin USTAS ta iskeshi zaune a'bakin gado, yadago idonshi yace malama Aish sai yanzu zaki shigo hala bakuwar ta tafi..

Aisha ta d'aure fuska tace eh ta tafi cikina ke ciwo na son abunne zaizo wlh tin dazu yake murdaman..

Ustaz yamike tsaye yana fadin subhanallahi kuma kinsan da haka tinda ki kaga nashigo baki iso ba sala yazo kiman bukulu, kai mijin mace daya aminin gwauro, ina ma amfani muna USTAZAI munkasa cika sunna. Yafara jawo Aisha jikinshi da sauri ta durkushe tace wash USTAZ wlh cikina ciwo yake.

Ustaz yasakarma ta tsawa yace ke bana son sakarci ya kike abu kamar wadda bata haihuba, kinsani sarai ba hakanan nadawo gidan nan ba ga yara sun kusa dawowa dan Allah kitashi A'ish muyi mugama...

Aisha tai banza dashi dan mugun haushi yake bata, baya tsayawa ya lallasheta baya tsayawa yabiyamata ta'ta bukatar sai dai kawai in'yaso abun burinshi yayi agada'rance zayyi yatashi yace yagama, wannan wace irin rayuwace,
Tace nifa USTAZ azahirin gaskiya nafara gajiya, kai komi naka gutsun-gutsun bazakayi abu d'aya awuce wajenba sai kaita yan-yanashi, dan kadaukan akuya ai magana kace mu gonakinkune aa tekun kune ba gonaki ba...

"La haula wala k'uwata" Aishatu ni kike fadama haka, mikike nufi kina nufin bana gamsar dake komi, in badai ke jarabab ba bace taya nida ke zomaki akalla so ukku arana zaki rai nama iyawa ta, ko kinson mace nawa ke neman wannan damar bata samuba, saike marar godiyar Allah ko?

Aisha tace baka gane bane USTAZ, bawai baka gamsar dani ba, aa ina nufin kai irin d'an wasannan na ma'aurata bakayi, adade ana romancing din juna ko kuma lallashi yayin farawa, aa kai dakazo kawai ayi shape-shape katashi ka koma kasuwa, yau kuma kaje kayo shaye-shayen ka zaka zo ka ceman wai saika...

"Ke kullllllll!!!! yaka tse Aisha cikin tsawa yace karki kara dangantani da mashayi,kice dai naje nasha abunda zan raya sunna, sannan da kike cewa danazo shape shape baku nike fita in nemar wa abunda zakuciba, kokin taba rasa abunda zakici na kwana daya a'gidan nan? haba dan Allah Wallahi abunda ke had'ani dake kenan ,baki da godiyar Allah ko ka��an kuma ke kinsan niba jahili bane balle kice af'kamaki nike ko ina zuwa ban yamutsaki ba?

Aisha tazaro ido tace bangane yamutsawaba, ba da��in ji saikace wata tsumma.
Nifa ina nufin baka d'an kiss da dai sauransu duk baka iyaba Wallahi...

USTAZ yasaki salati tare da rugawa palo aguje ,Aisha ma ta biyo shi dan batason ko miyafaru ba, tana zuwa ta ganshi tsugunne gaban kayan kallo yana kallon tashoshin tv tindaga sama har kasa, saida yakai karshe yasauke ajiyar zuciya ya d'ago ya kalleta yace barkanki na d'auka kallo kika fara da har k ikason wannan abubuwan dan banmaki ba shine zaki damu ko?

Ke kinson iya soyayya na nuna maki saboda Babu wanda yakai jinsin USTA ZAI iya soyayya, dan kiss haka kawai ina a'bukace dake saina tsaya wani ja-inja ga halaliya ta ina gani ga rijiya kusa alhali akwai guga hannuna sai inyi watsi da dama ta har igiyata ta tsinke akan mi, kema kinsan bazan iyaba dan nason ta wanan fannin kinfi kowa sanin waye Abdullahi...

Aisha tai shuru ta kyaleshi azahirin gaskiya tanason USTAZ, amma kal
-kalan kilbibinshi da gadara shi da rashin iya tarairaya kesanyawa takejin tsanarshi wani lokacin.
Ya jawo hannunta suka shiga daki batacemai komiba yafara ko'karin rabata da rigarta tai mai tsaye kamar bishiya, USTAZ sai ka k'aniya yake yana nishi yace haba A'ish taya zaki ainafin kankame kanki kamar wadda tafada teku a'tsakiyar hunturu, kinman k'am kidan taimakaman mana Wallahi mala'iku na fushi dake sosai..

A'isha ta kyaleshi tai tsaye saima juya fuska datai ..

USTAZ na cire rigar'ta yafarajin wani mahaukacin bugun gida da duwatsu, ko ba a'fadamai ba yason su sadeeq ne ,afusace ya jefamata rigarta yace tirrrr inama amfani kije dan kanki, amma kisani awannan halin ina tausayamaki Wallahi in mutuwarki ta riskeki ,mijinki zaki hana hakkinshi harkiman tsaye kyam kamar gini, kika ki taimakaman Aisha, kuma kizo kiyi bacci lfy inah inahhh.... bakida kirki Wallahi baki da mutunci kuma Wallahi ina mai tabbatar maki dacewa aure zanyi ke kuma kitai kijika abunki kisha.....

Ko kallonshi aisyha batai ba saima rigarta data zira tafito, tana jujjuya mai manyan halittu ta, tai wajen kofa ta bude su usman suka shigo ta durkusa ta rungumesu tana masu sannu da zuwa....

Suka mike tsaye sukace UMMY munga motar Abba yana ina? da hannu tanunamasu kofar dakinshi suka tashi da gudu suka shiga suna Abbaaa..

Afusace USTAZ yace kai miye hakane daga da wowarku zaku faraman hayaniya ...

Usman ya daure fuska yace Abba ina wuni, Abba baka hanamu wannan kwanciyarba kai miyasanya kayi ne??


USTAZ da cikinshi ya dauremai sosai harta kaishi ga kwanciyar ruf da ciki yacemasu, dan Allah ku kyaleni banason hayaniya kuje wajen ummy ku.

Usman yajuya y atafi sadeeq ma yabishi!" Usman yacema sadeeq karmu kara zuwa wajenshi daga yanzu, kullum.mukazo sai yace mufita kaji ko?
Sadeeq yace to yaya....

Suna zuwa suka iske ai6sha zaune palo ta ciremasu kayansu ta shiga dasu d'akinta ta masu wanka, tace suyi Alwallah bayan sungama suka fito tasamasu kaya marar nawi suka dawo palo, taji ana kiran Sallah tasasu sukayi sallah tabasu abinci bayan sungama taz auna sukayi fira da yaranta, ana isha'i takamasu sukayi fitsari ta kaisu dakinta ta kwantar dasu itama ta fada wanka, tayi wankanta sosai ta sanya rigarta marar nawi ta fesama jikinta tirare tai ��akin USTAS tana zuwa ta iskeshi kwance yana bacci ta dan sunkuya tare da huramai iskan bakinta tace ustaz kamar bakai salla ba ko?
Agigice yatashi yana salati ya kalli a'gwogwo yace Aisha har takwas da rabi banyi salla ba, Aisha alhaki nakanki wallahi bantaba kai wannan lokacin ace ban gaisa da ubangijina ba, yatashi yana layi illahirin kayan da yasanya sunbaci yafa��a toilet ya yayi wanka tsarki yayo alwallah yafito, yafara ramuwar sallah bayan yagama yajingina da gado yana tino wani mafalkin da yayi yanzu daga kwanciyarshi, afiki yace ikon Allah!! Allah ka aminceman. Kodan in nunama yarin yar nan kuranta ....


Asalinsu.

Littafin USTAZ na kudine akan naira dari ukku kacal ga mai bukata saiya tuntubeni ta wannan layin kamar haka 070-3842-3451
1/13/22, 09:07 - Buhainat: ��c��c��c��c��c��c��c��c
AURAN USTAZ
��c��c��c��c��c��c��c��c
NA UMMY AYSHA
5��_/Q &6��_/Q
""" USTAZ" yakasance ��a ga Alhaji Abba mai Jama'a, Mahaifin USTAZ Shaharar'ran D'an Kasuwane Yayi fice a'Harka saida Filaye da Gina Gidaje ya siyar. Matarshi D'aya Hajiya Asiya, Sun haifi yara Bakwai Maza ukku Mata Hud'u ,daga nan haihuwar ta tsaya 'mata, Babban d'ansu Abdullahi, Umar, sai Aliyu, Haka ta jero su ras, bayan Aliyu sai ta haifi Maryam da Ni'imatu Habiba sai au'tarta Bilkisu.
"Rayuwa suke mai cike da wada ta da farin ciki, yayin da Yaran Alhaji Abba suka samu Ilimin Boko da Arabic mai Zurfi, Allah kuma ya sanya suna anfani da Abun da suka samu, suna kammala karatun su Alhaji Abba ya bud'ema su manyan shagu na a'cikin kata fariyar Kasuwar Central Market Katsina, haka ya jarema su shagunan su gwanin kyau, ya lafta masu Dukiya. Ya ta rasu ya basu key din shagu nan" ya cema su ga shinan ya basu Halak Malak", Ya na so su zama masu zafin nema, k'arsu zama masu rauni a'hanyar neman halak d'in ku, kar kuga nawada ta rayuwar ku hakan ya zama sanadin da zakuyi ta shar holiya, Kwara ku nemu naku dan in ganta rayuwar ku data lyalinku nan gaba, Ya'kara dayi masu nasiha a'kan suji tsoron Allah karsu yarda suyi al'mubazzaranci dan sunga suna da dukiya. Sosai maganarshi tashi gesu, Musamman Abdullahi dake da ra'ayin rikau, tinda yagama karatunshi yazama USTAZ d'in karfi da yaji ko magana ba Yayi sosai, Kullum ka ganshi da cas'baha a'hannu, "Abun harya fara damun Mahaifiyar shi....
"Wani hali ya tsiro dashi! ba damar a'zauna ana fira sai ya fara fad'a dan ya tsani yaga ka zauna da wani kuna fira yanzu ya fara cewa kaji tsoron Allah, ka daina maganar wani, ko Hajiyar shi tai ba'kuwa yaji sun fara magana Aminnata yanzu ya dakko Radio shi ya k'ure Volume na Wa'azin dake nuni da illolin yi da mutane," a tak'aice dai USTAZ haka zai kashe masu firar nan ,sai dai ai mata Sallama a tashi... Tin tana k'yale shi harta fara mai magana, sai ya jawoma ta aya dake nuni da haram cin hakan dole zatai shuru ta kyale, ko kallo ba damar yazo gida ya iske a'nayi da gudu zakaga ya k'araso yana rike jallabiyar shi data zama kayanshi na yau da kullum yanace masu laa Al-haram, yamaida Sunna TV ko Africa, dole zasu Hakura ko su zauna ko su tashi wani lokacin "kan'nanshi mata kam babu wadda ke anfani da waya ya hana, ko k'awayen su
Bilkisu yaga sunzo gidan yanzu yadawo palon ya zauna da Radio shi dake cike da Wa'azi ya kunna masu ya 'kure volume dole su fece,cikin... Kan'kanan lokaci rayuwar su ta dawo ta takura, Mafarin Hajiya ta bada shawarar a bude masu shago kenan dan ta samu ta sarara, ita kanta yaron nata na masifar ta kurata.

Bayan sun karb'a sunyi godiya suka koma gida, Washe gari ko wannan su ya fito ya bud'e shagonshi.

Cikin ikon Allah zuwa shekara d'aya shagunan su Allah yasama su Albarka suka habba ka, yayin da Abdullahi ya fisu samun customer's danshi harya sake bude wani shagon kusa dashi, ya samu wani Yaron k'anan Abokin shi Mai Shari'a ya sanya shi ciki..." Cikin lokaci a'kason shagon Abdullahi USTAZ dan in Mace zata shigo sayayya

Please Login or Register in order to submit comment