Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

naso yace "Fateema, tunda kikabar school I've been looking day and night for a way dazan hadu dake, from the first time dana taba shigowa ajinku a SS1 dan daukan ku further Maths Allah ya jarabceni da sonki Fateema, na yaba da natsuwanki ainun, kinada baiwa daba kowane zai iya sanin hakan ba, burin kowani kamilin namiji shine yasamu mace irinki a matsayin mata ya killaceta a gida a binshi babu mai ganin mai ita, tundaga SS1 nake rainon sonki har zuwa yau saisa kikaga nafi tsananta miki a aji kan kowa, in duka ne kece tafarko kuma alhamdulillah ina alfahari dan kin kasance daya daga cikin dalibai na dasuka fi kowa iya further maths a makarantan nan" tunda yafara ambato kalaman son nan ta saukar da kanta kasa dan wani kunya ma taji yabata aranta tace kagamin mugu yagama cin uban nawa a makaranta ne yanzu kuma yake sona. "Fateema" da sauri tadago kanta ta kallai tareda dan kakalo mai murmushi yace "bakice komiba" rasa mezata ce tayi sotake ta kalli inda Aliyu yake kuma har wani shakkun kallan wajen take zatai magana yadanyi dariya yace "don't worry nagane nagane, bani wayanki kiga nasa number na" rasa yanda zatayi tayi hakan yasa tazamo jakanta daga kafada ahankali ta zage zip din jakar tana kokarin ciro wayar kokadan batason ta bashi number kuma tarasa yanda zatayi, wayar taciro tadago kai ta kallai yanda yasakin mata murmushi yasa tadanyi mai murmushin yake tamikamai wayan ahankali.






Tunda yake baitaba undergoing wat he's going through a tsayen nanba ganin yanda Aneesa takema wani kato murmushi yasa yaji zuciyar shi tamai wani irin masifar daci, internally jikinshi ke rawa ganin tadauko waya ta mikamai yasa taji wani zuciyan dabaita bajin irinshi ba yataso azuciye ya shigo cikin premises din cafe ya dumfaro su.


_*duk wacce ta karanta batare data biyaba ban yafeba, in kinason book dinan ki tuntubeni ta WhatsApp number na kaman haka 07012181461*__*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_





_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤




_✍🏿M Shakur_



1️⃣8️⃣ & 1️⃣9️⃣


_how to pay your access fee to IN BETWEEN THE LOVE_

_*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting. Zaku iya turo katin 300 MTN for those dabasu da account*_






Yana tafiya kaman wani bijimin zaki tsabagen yanda zuciya yazomai wuya. Wani mutumi ne yafito daga cikin cafe da dan gudunshi rike da adaptor a hanunshi yazo wajen Mazimaziz yace "Malam Auwal you have to come with me akwai matsala babba, systems din row 2 are crashing wlh" da sauri yace "wat?!" mikama Aneesa wayan yayi yace "sorry Fateema, sai gobe zamuyi magana kinji, make sure you come early" yay maganan yanabin bayan mutumin da sauri suka shiga cikin cafe daidai lokacin Aliyu yawani iso gabanta yana wani irin kallonta tacikin black glasses din kan idanunshi, dudda bata iya ganin fuskarshi sosai amma saida gabanta yay wani mummunan faduwa, rawa lips dinta suka shiga yi tana kallon fuskarshi ganin yanda yake kallonta kaman zai wani watsa mata kyawawan mari yasa tafara komawa baya ahankali tana kallonshi kafin tajuya da sauri zata koma cikin cafe hanunta ya fizgo chak yarike gam, da sauri tajuyo tana zaro ido ta kallai, hanunshi sanyin bala'i ga taushin tsiya kaman baya aikin wahala, kokarin fizge hanunta tashiga yi tana kallon fuskarshi amma ko gezau baiyiba saima wani irin fizganta dayayi takusa faduwa yay wajen premises din da ita jama'a na kallon su, wani irin bugata yay da jikin mota saida tai kara yasa kafanshi ya daki gefen datake tsaye ajikin motan, jiyake kaman zai mutu da bakin ciki kafin yasa hannu yay punching motan da karfi with all his heart saida wurin yadan lotsa aciki yace "damn it!" sake daukan motan yayi da karfi dahar saida ta tsorata idanunta sukai ja, cikin ihu yace "who was that Man Aneesa? Who is he?" ya daka mata mugun tsawan da saida yasa duka idanun mutanen dake cikin cafe din yadawo kansu, ganin yanda mutane ke kallonsu yasa ta daure sosai tahana kanta kukan dayake shirin zuwan mata, ganin yanda kirjinshi ke tafarfasa hartana hango bugawan heart dinshi tagaban riga yasa tace "c...calm d...dow..." sake buga motan yayi dayasa ta runtse ido da sauri tsabagen tsoro dan har kwakwalwanta takejin karan buga motan, yace "don't tell me to f**king calm down, uban waye wanan katon dakike ta yima murmushi eh?" yasake dukan motan kaman da motan yake fada, shigewa jikin motan tayi jikinta ko ina rawa yake kaman zata tsaga motan ta shige gabaki daya ta kame kamar wata yar sanda, ahankali tadan bude ido ta kallai numfashinta nafita da sauri da sauri, ahankali bakinta na rawa sosai tace "kaga ana kallonmu please kadena dukan motan nan, am so scared, kadena ana kallon mu" punching motan yayi da hannu kaman wanda ya zare yadaki motan da kafa cikin tsananin zuciya dashi kanshi baisan daga ina zuciyan takeba yace "who d f*ck is dat Man?! I said who is he? Talk!" yadaka mata wani mahaukacin tsawan da saida tasake firgita ta runtse ido da sauri jikinta ko ina narawa takasa magana, buga motar ya shigayi ganin takimai magana yace "damn it, damn it, dammmmnnnn it" hanunshi dasukai jajir tsabagen yanda yake punching motar suka shiga rawa kaman wanda ke farfadiya yana kallonta. "I've been calling you, so you are here with this stupid man eh Aneesa" yay ihu kaman zai shige jikinta, buga mota yayi ganin tama maidashi mahaukaci taki cemai komi yace "who is he? Who is he Aneesa kifadamin karkija ma mutumin nan dan he talking to you could cost him alot, tell me who the fuck is he" yasake buga motan, at this point kuka sosai yazoma Aneesa makogoro, bude ido tayi ahankali ganin yanda dalibai duk suka fito wajen Gate din cafe ana kallonsu kaman sun dawo film yasa ta kalli Aliyun dake kallonta bakinta narawa sosai tana kokarin hana kanta kukan dake zuwan mata tace "please please Ya Aliyu stop this you are embarrassing me, ana kallon mu, dan Allah kadena you are embarrassing me" glass din dake kan idanunshi yazare saida taji tsoro dataga idanunshi sunyi masifaffen ja, cikin fushi yanuna cafe da yatsa yace "because saurayin ki na nan shine nake baki kunya eh? Are you telling me this Aneesa, how dare you talk to that man? How dare you?" yanda yake mata ihu yana tozarta ta yasa taji she can not take it anymore, danne faduwan da gabanta yakeyi tayi, ta dake iya dakewa ta kallai tace "to wai meruwanka eh? Meruwan ka dani? Koma dawa nai magana ina ruwanka? Ka sanni ne? Mena hada dakai? Sai bala'i kakemin kaman wata yarka, anyi magana dashi din do you wor....." "Aneesah!" ya daga hannu zai kai mata wani irin wawan mari da sauri ta kawad dakai tareda rufe fuskarta da hijabi gabanta na faduwa gabaki dayan jikinta yadau bari, tsayar da hannun daya daga zai mareta dashi yayi yana kallon yanda tarufe fuskan jikinta narawa sosai kaman an jonata da transformer, ahankali yace "just thank God I love you dasaikin yi nadaman fadamin kalaman nan dakikayi" yamaida hanunshi kasa tareda wucewa azuciye ya shige mota yaja motar d masifar gudu yay reverse da sauri daliban dake gaban gate suka koma ciki danyi yayi kaman zai kadesu yaja motar yabar wajen da masifan gudu zuciyarshi har ciwo takemai tsabagen fushi, ruwan dayaji akan fuskarshi yasa yakai hannu yataba fuskar hawaye ne masu mugun dumi suka gangaro daga idanunshi, da sauri ya share fuskar da bayan hannu yakarama motar gudu.






Ikon Allah ne yamayar dashi gida Gate aka budemai ya shiga Dady na tsaye a tsakar gida sanye da suit yana daura necktie dake hanunshi yanama gardeners dinsu magana, ganin motan Aliyu ya shigo yasa yabi motar da kallo, parking motar Aliyu yayi yafito daga motar a mugun zuciye ko tsayawa rufe motar baiyiba yay hanyar part dinshi batare daya kalli inda Dady ma yakeba yawuce part dinshi, bedroom dinshi yayi ya shiga yarufo kofar da key dan yasan sai Dady yabiyoshi yafada kan gado ya chusa kanshi a pillow, he's boiling internally kaman zai mutu haka yakeji. Knocking kofar da akayi yasa yace "go away Dad, I wanna be alone" cikeda damuwa Dady yace "Gadangana open the door kaji yaron kirki, meya sameka? Bakada lafiya ne?" chusa kanshi yayi acikin filo da kyar muryan shi ya iya yafito yace "am fine Dad, I wanna be alone" da sauri Dady ya girgiza kai cikin tsananin damuwa yace "a'a son karmuyi haka dakai, remember am your best friend, open the door let's talk kaji, tell me what's d matter Aliyu na, I don't want you to be alone, please open the door" dukan gadon yashiga yi da hannu yana tura fuskarshi a filo da sauri Dady yace "kai Aliyu kabude min kofa dan Allah karkasa hawan jini na yatashi, Gadanga open this door" daga murya yayi yace "go away Dadd, I said g...go aw....ay" yanda Dady yaji muryan Aliyu na breaking sosai yasa hankalinshi yatashi ainun, cikin tsatsauran murya yace "open this door Aliyu inba hakaba zanyi mummunan saba maka, katashi kabude kofan nan nace" jin shiru baice komiba yasa yace "wlh kaja na kira aka budemin kofan nan saina mugun sabama, open the door Aliyu, one! Two! Thre...." bude kofan da akayi yasa Dady yay shiru yana kallon kofan, idanun Aliyu yaga sunyi jajir sunyi ruwa-ruwa, da sauri Aliyun yajuya hakan yasa Dady yabishi ciki yace "Aliyu, Aliyu are you crying?" kifa kanshi a filo Aliyu yayi da sauri for the first time in his life baiso Dady yasan yay kuka dan yariga yacema Dady he's not a baby kuma baiso Dady yafara maidashi kaman baby, kifa kanshi yayi akan pilo yana share fuskarshi da filo, da sauri Dady yazauna abakin gadon yadago shi cikin tsantsan tashin hankali yace "innalillahi wa innailaihi raji'un Aliyu, Gadanga na, boy menene? Menene eh why are you crying?" Dady yay maganan yana cupping fuskarshi cikeda tsananin son tsakanin uba da d'a da affection yace "menene boy?" girgiza kai Aliyu yayi yana trying his best ya danne zuciyar shi yace "bakomi Dad" da sauri Dady yace "is a lie Aliyu, tell me the truth meke damunka? Wani abun aka maka? Maiya faru daka fita bakacemin Suleja zakaba gidan su Abdul bakaje gidan bane? Wani abu yasameka ahanya ne? Aliyu bakaji, bakaji, kabari bodyguard su dinga rakaka duk inda zaka kaki Nigeria is not safe boy when will you understand that? Now tell me what happened to you? Wani abun kakeso ne? So kake kakoma California? Are you tired of here?" girgiza ma Dady kai ahankali yayi yama kasa magana, shafa kwantaccen sajenshi Dady yayi yace "to menene eh Aliyu? Am your father bakada kamanni aduk duniyan nan tell me menene, Aliyu" Dady takira shi cikin kwantacciyar muryan lallashi, daga kai yayi ya kalli Dady ahankali, Murya chan kasa Dady yace "tell me menene, meke damunka?" hawaye ne ya gangaro daga idanunshi sharrr da sauri Dady yakai yatsa yataba hawayen yace "subhanallah tears, Aliyu you are crying" lumshe ido yayi da sauri tareda cije lips dinshi in so much pain wasu hawayen na fitowa baimasan kuka yakeba, rungumshi Dady yayi yace "come here Son" Dady ya rungumshi tsamtsam yana bubbuga bayanshi yace "don't cry, stop crying Aliyu komi maganin shi Allah, calm down, just calm down, relax your heart dan is beating way too much, calm down Gadanga na, Gadangan baban shi" rungume Dady yayi tight yana sauke ajiyan zuciya, shafa kanshi Dady yakeyi ahankali trying to calm him down dan yadade rabon dayaga Aliyu yay wanan fushi tun yana yaro, ahankali yace "katuna wakan danake maka dakana karami? Bari namaka kaji" Dady yay murmushi ahankali looking sad, ahankali yace " _Baba Ali-li mangyada baya bacci, ranan haihuwarshi ba wahala kodaya, yafado turus kaman namijin tarwada, tashi inganka tun makiya na bacci"_ murmushi yayi ahankali, duk in Dady yamai wakan nan saiya sashi murmushi, Dady is such a funny and sweet father, murmushi yasakeyi tareda kankame Dady tsamtsam murya chan kasa yace "I love you Daddddd" peck Dady yamai a forehead dinshi yace "I love you too Gadanga na, Ali Gadanga gusar yaki" kwanciya yayi ahankali yadaura kanshi kan cinyar Dady yay shiru, ganin yanda yayi yasa Dady bai karamai wani tambayan ba bari yabarshi, Aliyu is now a Man is not everything he have to tell him, maybe he feels he can solve it on his own, bari yabishi ahankali, amma dai koma menene ke damunshi haka Allah ya yaye mai, jin yana saukar da numfashi ahankali yasa ya kallai yaga yay bacci, daga kai Dady yayi yaja tattausan bargon kan gadon yakawo zai lullubeshi dashi idanunshi suka sauka kan hanun Aliyun dayay jajir some part ma na fitar da jini kadan kadan kaman wanda ya kurkurje, salati Dady yayi. "innalillahi, Aliyu!" saikuma yay shiru yana tunani Maiya sami danshi dambe yayine? Inaaa!! Bazata yuwa duk fadan da zasuyi shida Aliyun saidai suyi amma yagama fita daga gida batare da bodyguards dinshi ba, filo yajawo yadaga kanshi yadaura kan filon, yatashi yabude clean bathroom dinshi ya shiga yadebo warm water awani small bowl da karamin towel yazo ya tsugunna anan bakin gadon yakamo hanun yasa towel din yana gogewa, yatsine fuska Aliyu yayi cikin bacci alamun yanajin zafi ba karamin tausayi yabama Dady ba hakan yasa ya shiga huramai iska akan hannun ahankali yasake relaxing cikin baccin yacigaba da baccin tareda sauke ajiyan zuciya, tashi Dady yayi yakoma bathroom din ya ijiye komi yafito yadau wani pain relief balm daya ijiye a dakin nashi yazo yakamo hanun ya shafamai sanan yaja bargo yarufamai yarage karfin AC yajuya yafita daga dakin yana tunanin Maiya sameshi kafin yawuce yaje falon shi yadauko briefcase dinshi yafito bodyguards dinshi suka budemai mota ya shiga yamayi latti wlh yau zai shiga Chambers dama dayanda zaiyi dabaije ba Aliyu is his number in this life, haka yadinga tunani har yakai House of Representative, Federal Republic of Nigeria.


_*duk wacce takaranta book dinan batare data biyaba ban yafeba wlh, pay your access fee is just 300, wtsapp 07012181461*_


Takai kusan 2min atsaye chak awurin takasa matsawa sai rawa da jikinta keyi, kafin ahankali ta janye hijabinta tana kallon wajen, mai keken dayazo wucewa ta tare da sauri dan kunya takeji bana wasaba yanda kowa ke kallonta a wurin, shigewa tayi tace "express road zani" tada keken yayi yaja sukai gaba har express road yasauketa tafito dari biyu ta dauko tamikamai tajuya da gudu Yusuf zai tsaya yimata magana tabude kofa ta shiga abinta, Fatima sai kallonta take kaman yau tafara ganinta, backyard tawuce straight ta bude staff toilet ta shiga da gudu tarufe kofan tabude tap ruwa na zuba tafashe da kuka sosai tana taushe bakinta she's so angry, Aliyu ya mugun bata mata rai, ita wata irin mutum ne da ta tsani dizgi a bainar jama'a tun tana yar yarinya, ko dukanta Ammi zatayi inhar tamata agaban mutane saitai kusan kwana biyu bata fitaba taita kuka agida dan tanada kunya, kuma inhar Ammi tadaketa agaban jama'a kozata kasheta bazatai kuka ba saita daure sai jama'a sun tafi saitafara kuka, batason amata fada agaban mutane she's just naturally like that abin gets to her ne emotionally, shine Aliyun nan da bamata sanshi ba yakama yana mata tsawa kaman wata yarshi harzai mareta, sosai tafashe da kuka, cikin kuka sosai tabude jakanta taciro wayarta hanunta har rawa yake ta shiga contact dinshi ta danna ma number shi delete ta ijiye wayan takara kifa kanta awurin tana kuka sosai, jin ana shirin bude kofa yasa da sauri ta deba ruwan ta shiga wanke fuskarta, Fatima ce tashigo bayin tana hararanta tazo gefenta gaban wash hand basin din tana dan rera waka. "angwada nawa yace bayayi, da akaje gidan namiji saiya kadomu yace bazai bayarba shine muka gudo bayi muna kuka ahayye nanaye" Aneesa najin ta amma ba tace mata komiba, gama wanke wanke hannun tsokana Fatiman tayi tazo zata wuce tana waken ta ta bangaje Aneesa zata wuce, cikin tsananin fushi Aneesa ta fizgota batai wata wataba ta daga hannu ta daura mata clean mari, ihu Fatima tayi zata rama Aneesa tasa kafa ta kwashe ta sai kasa, tabita kasa ta kara daura mata wani marin tace "nasha gayamiki kifita daga harkana kinki, mene miki kika bangaje ni, ba fada kikeso ba zan koya miki hankali yau" takara zuba mata wani mari ta hade hannayen Fatiman ta murde su da karfi, ihu Fatima tayi, gwabe bakinta Aneesa tayi ta tashi daga kan cikinta tace "ki kara tonana" taja hijabinta da wayanta da jakan tafita daga bayin cikeda fushi, Fatima kasa tashi daga kasan tayi ta daga murya tace "wlh sainaga bayanki aduniyan nan Aneesa, sainaci mamanki dan ubanki, wayyo Allah na reshen bayana" dafa bango tayi tamike tsaye da kyar da sauri ta kakkabe jikinta dan batason Yusuf yagane Aneesa ta kayar da ita akasa ta wanwanke hanunta daya baci da kasa tawuce tafita daga bayin ta shiga store kitchen tabiyo Aneesa ta tsaya abakin kofa tarike kugu tace "ni kika mara Aneesa? Wlh sainaga bayanki aduniyan nan zaki ga" cikin masifa sosai dan ranta abace itama Aneesa yake tawani buga bowl din dake hanunta akan table ta kalli Fatima tace "ga fili gamai doki ubanki kafasa, kin zaci ke kadai kika iya hauka ko, sainaci ubanki" tafinciki bowl din tai kofan da gudu inda Fatiman take tsaye da gudu Fatima tafice ganin Aneesa ta haukace mata tana haki Ashe Aneesa ta iya fada haka, tsayawa Aneesa tayi abakin kofa tarufe kofan da karfi tana masifa. "dakin tsaya kiga inban kakkarya kasusuwan jikin ki da kwanon nan ba, da wlh saina kwaba cake dinan da namomin jikin ki" taja tsaki ta tsugunna jikin kofan Aliyu nafado mata arai sosai sama da dama, takai kusan 1min a tsugunne kafin tamike tashare hawayen daya zubo mata ta mike tawuce ta debo flour, kana ganin yanda take aikin kasan ranta abace yake.







Wuraren five na yamma yatashi daga baccin da tsananin ciwon kai, ahankali yabude ido ya yaye bargon da Dady yarufe shi dashi hanunshi dayaji yamai tsami ya kalla yaga an shafamai mai, dan murmushi yayi dan yasan aikin Dady ne ahankali yatashi ya zauna yana kallon wayarshi dake kusada side lamp ijiye, kafe wayar yayi da ido yanaji kaman yadauka yakira Aneesa, kawad da kanshi yayi da sauri daga kallon wayan yamike tsaye ahankali yana yatsine fuska yana tafiya ahankali, bathroom ya shiga yadauro alwala yafito, dadduma ya shimfida yay salla yadade kan dadduma yay shiru yana kallon wayar ahankali yamike tsaye ya linke dadduman yawuce yafita, abinci ya ganni kan dining ko kadan baijin cin komi, kitchen dinshi yawuce yabude fridge sliced fruits dinshi dasukai sanyi sosai ya kalla su yakeso yaci but baida karfin ci baida apatite, cup yadauka yadauko yogurt ya zuba farm fresh strawberry flavour yacika cup yamaida sauran fridge yafito yazauna kan dogon kujera yana kallon tashan kwallon dake aiki yakai cup din baki yana kurban yogurt din sanyin yogurt din na sanyaya mai wuya hakan yasa yasake relaxing tareda lumshe ido, fuskar Aneesa yagani tanamai murmushi._*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_





_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤




_✍🏿M Shakur_



2️⃣0️⃣ & 2️⃣1️⃣


_How to subscribe_
_*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting. Zaki iya turo katin MTN na 300 for those dabasu da bank*_




_Today is the DAY!!! I must give you my sincere, warm and outstanding shout out to my VIP group, you people are not just Very Important people you guys are my BLOOD_

_The amount of love, patient and understanding danake samu daga wurinku is beyond tunanina, ina karatun exam ina exam I don't get much time to type you guys supported me, oh my God, I mean o-h m-y G-o-d, am blown away da iskan kaunar ku, I Love my VIPs_

_Oh Hello, wanna join my VIPs and be having frequent updates? VIPs na are matured folks yo, manyan mata, issassu masu ji da kansu 😎 marasa son jira, masu rike alkawari, chat me up a pc if you want to join too_




Sosai tunanin Aneesa ya addabi zuciyar shi, ahankali yabude ido ya kalli yogurt din dake hanunshi ahankali yace "she's a Nubian princess" knocking kofar da akayi tareda shigowa yasa yadaga kai ya kalli kofa, Rauda ce ta shigo tanamai murmushi, rabonshi da ita tun ranan daya kwatota daga hannun Khamis, tsareta da ido yayi ganin ta ramemai duktai wani iri, shiru yayi baice mata komiba dan haushinta yakeji danta mai karya ranan, karasawa cikin dakin tayi ta zauna gefenshi ahankali tana wasa da yatsunta ahankali tace "good afternoon Ya Aliyu" gyadamata kai yayi batare dayace komiba ya cigaba da kurban yogurt yana kallon TV, shiru tayi tana wasa da yatsunta saikuma takara dago kai ta kallai ganin yaki kallonta yasa duk taji wani iri, ahankali tadaura hanunta kan nashi takama hannun shi tarike, dago kai yayi ya kalleta, lankwashe kai tayi murya chan kasa tace "am sorry Ya Aliyu bazan karama karyaba wlh, kunyan fadama da Khamis zamu fita nake saisa ban fadama gaskiya ba, am sorry kaji please" ganin yanda duktai wani iri tana shirin mai kuka yasa ya gyadamata kai dan ko kadan baijin surutu yau baijin dadin kanshi shima, bedroom dinshi yanuna mata yace "daukomin wayana" tashi tayi da gudunta tai bedroom dinshi, bata wani jimaba tafito rikeda wayanshi karban wayan yayi yaduba yaga ba miss calls ba message, baida any notification, dan lumshe ido yayi zuciyarshi namai badadi ya ijiye wayan ahankali kan kirjinshi, Rauda dake kallon fuskanshi ne tace "menene Ya Aliyu? Are you expecting something ne awayan?" batare daya bude ido ba murya chan kasa yace "nevermind" ji yayi ma yogurt din ya isheshi hakan yasa yamikama Rauda kofin, karba tayi tawuce kitchen tana shan ragowan daya rage, ta ijiye ta fito tadawo kusada shi ta zauna, yanda taga duk yay wani iri yasa takama hanunshi tace "Ya Aliyu wai menene? Bakada lafiya ne? Kai wani iri sosai wlh yau, are you okay Ya Aliyu kona kira Dr?" girgiza mata kai yayi yana mikewa tsaye yace "go and pray ana kiran salla" daya daga cikin sweet din dake cikin wani flower bowl dake kan center table dinshi ne tadauka tana folding legs dinta akan kujeran shi tace "ni am off salat" yatsine fuska yayi ya dungure mata kai batare dayace komiba, dariya tayi tana jefa sweet din abaki ya harareta yawuce ya shiga bayin falo ya dauro alwala yafito yabude kofa yawuce mosque yana tafiya ahankali.






Karfe biyar daidai ta tattara komi tawuce backyard ta wanke kafa da hannayenta tadawo ta zare riga da hijabin tadau dogon hijabin ta tasaka tadau jakanta ta rataya tafito, ko kallon inda su Fatima suke batayiba tawuce bude mata kofa da sauri Yusuf yayi tafito yana binta da kallo yana murmushi kaman wani wawa yace "sai gobe Fatima" ko kallonshi batayiba tawuce ta shiga keke napep har zuwa anguwan su, yau gabaki daya ranta ajagule yake tarasa meke mata dadi sauka tayi daga kan keken tana dafa kanta dataji yafara mata ciwo taciro kudi tabashi batare datai magana ba tajuya ta shiga gidansu da sallama, a kitchen ta hango Ammi na tuka tuwo bamata ji sallaman taba sai aiki take abinta, jingina tayi da bango tana kallon Ammin, tana mugun son Ammin ta

Please Login or Register in order to submit comment