Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

Part 1to5

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI



A wani zamani chan baya mai tsaho daya shude acikin daular larabawa kafin zaminin sarki fir'auna anyi wani azzalumin sarki a birnin kisra mai suna dizlan ibn kailur

Sarki dizlan ya shahara a fagen zalunchi gashi jarumi na gaban kwatance mai dakawa maza gumba a hannu kuma yana karfin sihirin da masana tsafi a wannan lkacin suna tabbatar da baida sa a indai a fagen tsubbu ne sabida haka ma yakeji da kansa kuma ko wacce kasa dake makwabtaka dashi ke tsoronsa suke bashi duk abinda ya bukata sabida sun San ba kyau dan shi kadai yake fita yaki ya yaki kasa guda ya kashe sarkin su matansa kuma yayi musu fyade y kashesu ya Dora magajin Sa akai



Sarki dizlan yana da wata al ada daya indai ya kyalla idanu yaga kyakykyawar mace to fah koh ta halin kaka sai ya mata fyade ya kashe ta wannan dabi'ar Sa ce ta yiwa mata fyade


Sarki dizlan yana da matar aure guda daya mai suma sima wadda sukayi auren soyayya tunda aka daura aura aurensu sau uku sarki dizlan ya taba kusantarta sabida shi a ka idarsa indai ya gama da gu to baya mai maitawa sai akanta ne ma ya mai mai ta takai t kawo har ta fara Neman bayinta batare da saninsa ba take cin amanarsa ita a ganinta hakan shine zai fiye mata



Acikin bayin sarki dizlan akwai wani bawa daya aminta dashi sosae ya bashi dukkan yaddar sa ana kiransa da suna rakib


Rakib shine mai kula da bangaren gimbiya sima wat rana yaje yana gyara mata gado ta sai da ta fuskan ci ba kowa a a cikin turakarta ta sai ta bishi dakin ba tare da ya sani ba saijin karan rufe kofah yayi yana juyowa ya ganta tsaye ajikin kofar ta kowa tayi kamar wata wahainiya tazo ibda yake ta zauna a gefen gadon tare da kallonsa taga yadda jikin sa ke tsuma tayi murmushi tare da fadin

Kwantar da hankalinka ya kai rakib kasani ba abinda nazo dan nama sai dai wani taimako danake nema agunka cikin matukar mamaki rakib ya kalli gimbiya sima tare da fadin

Keko gimbiya wani irin taikoma kike so haka a guna da kike tunanin baxan iya biya miki shima to idan banyi ba ma meye amfanina kenan



Murmushi tayi sannan tace "rakib kasan dai duk  abinda ke faruwa a tsanina da mijina baya kula da shimfidata ba ruwansa da bukatata kai in takai ta maka ma yau shekara daya kenan da auren mu amma sau uku ya taba kusanta ta ni kuma gashi INA da karfin sha awa haka xan zauna nayi ta kukan bakin ciki dan BA yadda xan nasan indai nayiwa sarki mgn karshenta ya Sa akasheni kataimaka min rakib nasan yanxun kasan irin taimakon Dana ke bukata agunka


Cikin matukar tsoro ya kalli ta yace haba yake gimbiya kinko San abinda ki ke cewa nayi kuwa idan wannan abun ya fito fili bama ni ba tattaba kunnena ma ya shafesu dan a zuri'ar mu koh kuda bazai saura ba Ni dai INA mai rokon ki da kimin afuwan wannan abun da kike cewa na aikata



Kuka tasa masa tare sa nuna masa cewa idan baiyi abinda tasashiba zata iya rasa ranta a banza shikuma ya nuna mata bazai iya cin amanar sarki ba da taga dai dgsk yakeyi saita chanxa salo tare da share hawayen ta kuma saita tintsire da dariya kawai ta kalleshi tace



Tunda nabika ta lallami kaki yarda to bari kaji akwai barorin da suka ga shiga ta dakin nan kuma sun San kana ciki idan bakayi abinda nasaka ba narantse da gunki da muke bautawa saina maka Sharrin da koh tattaba kunnenka ma bazasu so suxo duniya ba



Cikin kaduwa ya tsaya yin tunanin mafita yasan duk abinda gimbiya sima ta fada sai ta aikata tunda ya zauna da ita a zuciyar sa yace da amin sharrin da banji ban gani ba kwara na aika laifin da hujja idan an kama ni ma shikenan



Aiko anan ya afka mata ya biya mata bukatar ta duka ta kawo makudan kudi ta bashi yayi gdy to fah tundaga nan suke sheke ayarsu ba tare da wani ya sani ba dan a yanxun ma sunyi wata biyar suna cin amanar sarki dizlan ba tare da sanin sa ba har yanxun


Daya daga cikin abinda Sarki dizlan bayaso a rayuwansa shine magaji dan yayi bincike ya gano cewa dan sa ne nan xai kashe shi ya hate karagar mulkin sa shiyisa gaba daya ya daina shiga sabgar gimbiya sima ma kwata kwata



Wata rana sarki dizlan ya taso daga fada zai tafi turakarsa kawai sai ya hango turakan gimbiya a bude koh INA haske ya baibaye gurin kawai sai ya nufi turakar tata kai tsaye ya shiga bata cikin turakan sai ya nufi dakin baccin ta a kwance shame shame ya ganta bacci tayi dai dai ji yayi wata sha awarta ta kama shi ya nufi inda take kai tsaye tana baccin taji kamar ana taba ta bude idanunta tayi a hankali ta saukesu akan mijin nata dayayi nisa ma kawai saita gyaleshi yayi duk abinda yakeso ya fita a dakin wannan shine babban kuskuren da sarki dizlan yayi a rayuwansa dan da San abinda zai faru da bazai kusanci gimbiya sima ba Ashe ita tasan  dauke da cikin bawa rakib a jikin ta kuma gashi sarki baya kula ta shiyisa tasa akayiwa sarki kiranye kuma yaxo ya kusanceta kinga kenan tunda cikin sati biyu ne to kawai yazama dan sarki dizlan kuma magajin sa wani shu umin murmushi tayi tare da cije lebe kawai said ta tuntsire da dariyan farin ciki..................


TAP DI JAM LALLEKUWA A WATA MASARAUTA ANAN AKE YINTA KUDAI MUJE ZUWA COMMENTS KAWAI NAKE BUKATA A GURIN KU READERS


by fast class
🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARSTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
page 5to10


Achan yamma da birnin kisra akwai wani karamin kauye mai suna hairil salad a wannan zamanin sarki uklan ne ke mulkin wannan birni 

Sarki uklan ya kasance adalin sarki sabanin sarki dizlan kuma shi baya takurawa talakawansa a fagen jarumta kuwa shima ba kanwar lasa bane dan akab wannan nahiyar sarki dizlan shi kadai yake tsoron gwabza fada dashi dan sun gwabza yafi a kirga saidai sarki dizlan ya kwaci Kansa da kyar kuma akab nahiyar sarki uklan ne kadai yake yin duk abinda yakeso ya kwana lpy dan koh haraji sai ya ga dama yake biya kuma ba abinda aka isa ama sa sarki dizlan yayi binchiken yadda zai yi ya samu nasara akan sa amma sai ya rika ganin ba mafita dan idan baiyi da gsk ba mana acikin birnin Wanda zai kasheshi zai rayu sarki uklan yana da matar aure guda daya mai suna nasmin

Gimbiya nasmin ta kasance kyakykyawa ta gaban kwatance wadda akab nahiyar da akayi bincike aka tabbar da duk nahiyar ba mai kyanta face gimbiya sima sabida wannan dalili gimbiya taji ta tsane ta a rayuwa burin ta taga randa zata mutu nasmin nada da guda daya Wanda shekarunsa bazasu wuce bakwai ba ya kasance kyakykyawa na gaban kwatan ce kuma gashi jarumin maxa dan tun yana dan yaro yake iya gwabza yaki da karti majiya karfi Biyar kuma ya kaisu kasa sarki uklan yasaka duk wani buri akan wannan da NASA mai suna Aryan dan wani lokacin idan yana bawa Aryan boron yaki sai ya suma kusan sau bakwai amma yna farfadowa za a dora haka al amarin ya rika kasancewa


             BIRNIN KISRA

Bayan wasu watanni achan birnin kisra kuwa ba abinda ya ragu saima Wanda ya dadu cin amana kuwa kullum sai anyita tsakanin bawa rakib da gimbiya sima bayan wasu watanni gimbiya ta kwanta wata yar karama rashin lpy inda litanta ta gwada ta tabbatar da shigar ciki na wata daya ajikin ta murna a gurin gimbiya ba a mgn shikuma sarki dizlan bakin ciki kamar ya kashe shi amma ba yadda zai yi dan bazai iya kashe ta va jama a zasuyi masa wani kallo amma yayi alkawarin cikin bazai zo duniya ba ko ta halin kaka sai ya lalata shi da karfin tsafi



Ita kuwa sima ganin wannan cikin ya bayyana yasa ta fara bin bokaye kala kala dan Neman tsari daga mijin ta a yawan NATA ne ta hadu da wani kasurgumin boka daya fito daga birnin sin yawan duniya ne ya kawo shi birnin kisra aiko kai tsaye ya nuna shima indai ta aminche dashi to koh me za ai sai cikin jikin ta yazo duniya ko da jin hakan sima ba tayi wata wata ba gurin amin cewa dashi yayi lalata da ita sannan ya bata wani garin magani yace indai har ta yi turaren maganin turakarta to da kuma jikin ta to ba wani aljani dazai rave ta haka bawani tsafi daya isa ya shiga jikin ta da kwarin guwarta ta karbi maganin t koma gida tayi yadda yace din


Aiko da dare sarki dizlan ya shiga cikin dakin tsafin s dan ya lalata cikin jikin matar tasa amma duk abinda zai yi hoton ta yaki bayyana akan mudubin tsafinsa yayi yayi har ya gaji yace bari dai na gwada na karshe aiko yana yi mudubin tsafin NASA ya tarwatse haka ya tashi da bakin ciki dan ya kuma tabbatar wa wannan cikin sai yazo duniya haka yayi fuska kamar ba abinda ya faru dashi ya ci gaba da harkokinsa yana kula da cikin yadda ya kamata a gefe daya kuma ga rakib da duk hankalinsa ya tashi dan yasan ba cikin sarki ne ajikin gimbiya ba na shine kuma uban gijin su ya Sa masa San wannan cikin amma yasan wutsiyar rakumi ta yi nesa da kasa haka yasa idanu  dan BA yadda zai yi amma yayi alkawarin kome zai faru saiya dauke abinda zata haifah babban kuakuren da sarki dizlan yayi shine bai zauna yayi binchiken yadda akai cikin yayi cikin da ace yayi wannan binchiken daya gano cin amanar da aka masa wannan kenan




Achan birnin hairil salad kuwa lokacin da sarki uklan ya samu lbrn cikin jikin gimbiya sima sai shiga dakin tsafin sa yayi binchike sosae akan cikin dan yasan dai sarki dizlan ya tsani haihuwa anan yaga abin da ya girgiza shi wato gimbiya sima zata haihu amma abinda zata haifah yana cikin ukubar sarki a gefe kuma ga bawa rakib da San cikin sa ya mamaye zukatansa gaba daya da sarki uklan ya tsanan ta bincike sai ya gano cewa alhakin kula da abinda matar sarki uklan zata haifah ya rataya ne akan dansa yarima Aryan nan da shekara goma sha takwas abinda gimbiya zata haifah y girma kuma a wannan lokacin Aryan yana kan mulkin birnin hairil salad shine kadai zai iya shiga birnin kisra ya dauko gimbiya sima da bawa rakib d abinda suka haifah bayan gama wannan binciken ne y gano akwai babbar rigima a cikin wanan nahiya tasu dan ya gano cewa duk abinda aka haifah zai taso da sarki dizlan kuma shine zai zama ajalinsa  kuma yasan sarki dizlan yasan da sannan batun tunda shima matsafine.......................


To fah ana wata ga wata kudai kubiyoni a cikin wannan book nawa mai suna TARTSATSIN WUTA

By fast class


🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
page 10to15

Dedicated to
ANTI HAUWA
UMMU INTEESAR
UMMU AFFAN
LAURAT M BELLO
DR MARYAM
SHAM'LAD
HALIMATU
MAMAN KHALEL
ZEEY
JANNAT
ZAINAB L SALIS
NANA KHADEE and all member in arewa writer's association

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI

Haka sarki uklan ya karaci binciken Sa ya gama sannan tace"na rantse da gunkin da nake bautawa saina raini dana da dukkan karfina ta yadda zaije har birnin kisra ya dauko jaririn da gimbiya sima zata haifa tare da uban jaririn na dawo dasu birnina haka kuma ni da kaina zan ba abin da ta haifa horon yaki ta yadda zaije har cikin birnin ya kashe min sarki dizlan ka shirya yakai azzalumi indai ni ne saina ga bayan ka akan ya rika yiwa kansa kirari daga bisani ya tashi ya fito a dakin tsafin nasa kai tsaye turakar dansa yarima Aryan ya nufah bacci ya sameshi yana yi cikin kwanciyar hankali ba abin da ya sha masa kai murmushi sarki uklan yayi tare da fadin yaro kenan da kasan aikin dake gaban ka dabaka kwanta bacci ba yanxun kallon dan NASA yake yi yna murmushi daga bisani kuma sai ya fara hawayen tausayin dan nasa a fili yace ya kai Dana kasani ina jiye maka ranar da zakayi gaba da gaba da sarki dizlan dan indai har kuka hadu dole sai daya ya mutu koh kai koshi nidai koh bayan raina abinnan zai faru ina maka fatan narasa ya fadi haka tare da shafa sunar yarima Aryan dake bacci cikin kwanciyar hankali



Abinda sarki uklan bai sani ba shine Ashe yarima yaji shugowarsa cikin turakar tasa da har zai tashi kuma daya ji uban yana mgn sai ya fasa bayan fitar sarki daga cikin turakar ne ya tashi ya shiga tunani a zuciyar Sa yake cewa to Wai waye shi wannan sarki dizlan din nan ne me yake takama dashi da har abbana yake shakkarsa to ni Aryan nayi alkawari koh waye shi wannan sarki dizlan din saina ga bayan sa indai ina numfashi a duniya yana gama fadin hakan ya tashi ya cire kayan jiknsa gaba daya kuyan gi suka masa wanka suka Shafa masa mai aduk jikin sa wai zo kaga jikin jarumta gadon sadaukantaka yarima Aryan tun yana dan shekara bakwai din amma jikin sa ya murde jijiyoyi sun tashi sabida karban horon yaki kayan yakin sa ya saka ya fita filin motsa jiki sabida ya shirya kansa tun kafin haduwar sa da sarki dizlan sabida shi a yanxun na Wanda ya tsana a duniya sama dashi din wannan kenan



                  Birnin kisra



Bayan wata takwas a yaune cikin gimhiya sima ya isa haihuwa tunda duku dukun safiya birnin kisra ya rikice yayi duhu hadari ya gangamo kamar za a tsuge da ruwa sai tsawa ake kwala wa aljanu sai shawagi sukeyi a saman garin a wannan loakcin gimbiya sima na daki rai a hannun Allah kamar ta mutu zuwa wasu yan mintina aka kwala wata Uwar tsawa said jin kukan jari rai akayi ya cika birnin gaba dayansa kuma adai dai wannan lokacin aka tsuge da ruwa kamar da bakin kwarya wata tsowuwa ce ta fito daga gidan sarautar rike da jariran mace da namiji  masu matukar kyau na gaban kwatance kamar su sukayi Kansu kamar su daya  kamar an tsaga kara kukan su sukeyi irin na jarirai duk ya cika birnin ma dukansa a wannan lokaci sarki dizlan na cikin turakar sa yayi tagumi yana tunani kawai sai ganin wani jan hayaki  yayi ya ratso bango ya shigo dakin yana kallon Jan hayakin ya tuntsure da Dariya tare da tashi ya bude hannuwa yana fadin lale marhabun da Babban boka Kuma babban aboki na na wasan kasa mai birnin sin wato boka kailur ibn sailur kafin ya karasa gurin hayakin ya rikide ya zama wani gabjejen mutum mai siffar mutanen farko ya bayyana fuskan sa dauke da murmushi yace barka da hutawa Babban abokina amma nayi mamakin da irin sakacin ka kana zaune a matsayin ka na Babban sarki mai cikakken iko anci ama barka batare da sanin ka ba gsky matarka ta ha inceka kuma duk kuskurenka ne ina tabbar maka da cewa wadannan yan biyu da matar ka ta haifa ba cikin ka bane ba cikin Babban bawan ka ne Wanda ka yarda da shi dari bisa dari to ne yaci amanarka kuma wadannan yara sune ajalinka idan bakayi da gsk ba sai sun mallaki karagarka ta mulki


Cikin kaduwa sarki dizlan yake kallon abokin nasa da rashin fahimta yace taya hakan ta faru ba tare da sani na ba



Boka kailur ya tuntsire da wata mahaukaciyar Dariya sannan yace sakacin ka dama nasan bazaka yarda ba idan na fadama amma kalli chan ka ganewa idanunka yai nuni da dan yatsan sa na hadu izuwa dirkan dakin nan take duk abinda ya faru tsakanin gimbiya sima da bawa rakib ya bayya na akan bangon daki sarki dizlan na gama ganin wannan abun yaji duk ya tsani sima a duniya baisan lokacin da ya dage iya karfinsa ya gavzawa dirkan ganin dakin naushi ba take dirkan ganin ta five fit kamar bata taba wanzuwa a gurin ba takobinsa ya yana shirin zuwa turakar sima dan yanke mata hukuncin laifin data masa amma sai boka kailur ya dakatar da shi yana cewa




Ya kai abokina kayi sani cewa yanxun koh da kaje turakar matarka ba abinda zaka iya mata ita da yayan ta sabida itama a shirye take an an ya nuna masa abinda ya faru tsanin ta da wannan bokan har ya kusanceta ya Bata mgn Ashe ta koma ta kasheshi gudun kada ya fauna mata asiri tana gama kasheshi duk wani sihirinsa na tsafi ya koma jikinta a yanxun hakan nan ta shirya kanta da yaranta ba abinda zaka iya musu har sai sanda yaran suka girma sukaxo kasheka kasani ita da yaranta bazasu rayu a cikin birnin ka ba bayan shekara goma a wannan lokacin yaran suncika shekara goma cib shikuma dan makiyinka yana da shekara sha takwas a duniya wato yarima Aryan na birnin hairil salad Wanda zai zama Babban jarume kasani shine zaizo har cikin fadar ka ya taci dasu garinsu kuma ba abinda zaka iya masa kasani idan kasake kace zakasa a kashe shi sai ya kara da duka dakarunka kai kadai ne zaka iya fada dashi kuma kaima bazaka taba samun nasara akan sa ba har sai kaje dajin MUTUWA dake chan yamma da birnin Istanbul ka debo tsimin dodo RAGAZALU kasha sannan zaka iya kashe shi kasani cewa shima zai tafi Neman wannan shimi shida yayan gimbiya sima wadanda a yanxun hakan nan tasamusu suna AISAR DA JUMAIMAH kasani wadannan yara sima zasu zama gawurtattun jarumai haka kuma suma bazaka iya kashesu ba sai kasha tsimin dodo ragazalu kasani su wadannan tagwaye akwai hanyan kashesu guda daya hangar kuwa itace indai har suka yakeka tare to bazaka iya kashesu ba amma indai daya baya tare sa da daya to zaka sani nasara akan su sai ka shirya dan rabasu ma Babban aikine haka kuma Zuwa dajin mutuwa dan debo wannan tsumi dai dai yake da fita Neman jaki mai kaho dan har gobe ba Wanda yasan inda dajin yake abinrnin Istanbul an dai San da tsumin kuma ansan da dodon amma sabida tsabar karfin sihirin sa ya boye dajin koh kaje inda yakema bazakasan kazo ba dan fili kawai zaka gani da wannan nake maka bankwana sai gani na biyu inda rabon zamu sake saduwa yana kaiwa nan ya bace bat kamar bai taba wanxuwa ba a cikin turakar...............



SHIN SARKI DIZLAN ZAI YI AMFANI DA SHAWARAR BOKA KAILUR KUWA?
INA LBRN TAGWAYEN DA AKA HAIFAH ?
WANI IRIN TANADI SARKI DIZLAN ZAI YIWA WADANNAN JARUMAI UKU WATO YARIMA ARYAN DA YAN TAGWAYE


MU HADU A TARTSATSIN WUTA page 15to20 DAN JIN AMSAR WADANNAN TAMBAYOYIN


Comments dinku shine zaisa na cigaba da typing readers


By fast class

🏤🏤🏤🏤🏤🏤
      🏤 🏤🏤🏤🏤
            🏤🏤🏤🏤

TARTSATSIN WUTA
(adventure story)
            🏤🏤🏤
     🏤🏤🏤🏤🏤
🏤🏤🏤🏤🏤🏤

Tsara labari da rubutawa

ALIYU ISHAQ
   (fast class )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

Page 16to20

Dedicated to
HASSAN ATK and
HUSSAIN 80K


Daga marubucin
KAUNAR UWA
UMAR FAROUQ and now
TARTSATSIN WUTA
(adventure story)








Lokacin da boka kailur ya bace daga cikin turakar sarki dizlan sai sarki dizlan ya kama tunanin dole yana cewa "anya kuwa nayi anfani da shawarar da aboki na ya bani kuwa bazan je na kashe wadannan maciya amanar tawa ba kuwa a zahiri yace kai gsky bazai yuyu ba zare takobinsa yayi ya nufi dakin gimbiya sima ransa a matukar bace burinsa kawai ya Ganshi acikin turakan nata duk badakaren daya hangoshi a wannan lokacin saidai ya fadi kasa tare da mika gaisuwa amma sai yayi kamar bai Ganshi ba kowa hankalinsa a tashe yake indai yaga yadda sarki dizlan ya zare wannan zabgegiyar takobin nasa yana isa turakan gimbiya sima ya banke kofar ya kunna kai akan akushi ya sameta sai baran tufah take yi hankalinta kwance ga yaran ta nan akusa da ita kyawawa dasu tsayawa yayi yana kare mata kallo kawai batare da yayi wani yunkuri ba kallonsa tayi sannan ta by she da wata mahaukaciyar dariya kamar nazata dai na ba daga bisani kuma saida bata fuska kamar bata taba Dariya ba tace" kayi  babban kuskure ya kai mijina kusjuren ku was shi tauyemin hakkina dakayi kasani wannan muguntar daka min lokacin sakayyarka ne ya xo dan ina tabbatar maka da cewa iyayena daka he har cikin birninmu ka kashe kuma ka aure dan dole to wadannan yaran sune zasu dauki fansa a kanka na kashe musu kakanni da kayi sannan ina mai baka shawara daka aje wata gaba a tsakaninka damu wato dani da kuma Babban bawan ka rakib sabida a yanxun wutsiyar rakumi tayi nesa da kasa dan zaki ya girma kayi sake da har kasa na fara bin bokaye a yanxun hakan

Please Login or Register in order to submit comment