Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

baki mamaki duk abinda ba ayi a bikin nan ba saina yishi


Husnah tayi shiru can tace tokabani zoben yashare zancen


Yafito da kudi dubu Dari shida ya aje mata yace gasu nasan zaki bukaci kudi banason kitambayi ya shamsu ko Abba


Duk abinda kike bukata let me know OK

Ya cigaba da kallonta kawai kaman yasami TV

Husnah tace maganar zoben
Yace sakinyi abinda nace miki
Husnah tace nayarda amma saidai nakoma na dauko mayafina

Baice komaiba sai binta dayayi da kallo


Shigowar husnah Hakeem kusan suman zaune yayi Dan baitaba tunanin abinda idonshi zaiganiba kenan


Da sauri yace baby go and wear your hijab please


Husnah takoma da sauri
Tana shiga dakinta fashe da dariya
Dan bakaramin dariya yabata ba


Hakeem dafe kai yayi take hankalinsa ya tashi

Nan yafara tambayar kansa
Meyasa sai akan yarinyar nan yake jin feelings haka

Maiyasa komai nata is so special to me


Da kyar yaja kafarsa yafita zuwa gurinsu Ahmad da ya shamsu


Ahmad yace muwuce ko PROF yace

Hakeem yace muje muma su umma sallama


*******
Laila takira meenat tafada mata duk abinda kefaruwa


aikuwa meenat kaman tayi tsuntsuwa tazo Nigeria


Tace kiyi abinki mummy babu matar data isa kiyi kishi da ita wallahi

Idan mukazo koni ko 'yar iskar da tayi kasadar auran daddyna


Suna gama waya da Mummynta Laila

Tadubi Bashir tace kaji kuwa mekefaruwa agidanmu

Bash yace saikin fada

Takwashe komai tafada mishi

Tsaki bash yayi yatashi

Yabar gun



Next page

Your comments is needed fan's


Love u all


=ØÚÜ=ØÚÜ=ØÚÜ=ØÚÜ=ØÚÜ=ØÚÜ=ØÝÜ=ØÝÜ=ØÝÜ=ØÝÜ=ØÖÜ=ØÖÜ=ØÝÜ=ØÖÜ
[05/05, 8:53 PM] UMMU AFAN <Ø9ß: <Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Story & written
By
The special writer


UMMU AFAN

=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØÚÜ



<Ø9ßFIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION<Ø9ß


<Ø9ß<Ø9ß (F.C.T.W.A)<Ø9ß<Ø9ß



<Ø9ßHOME OF QUALITIES AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION<Ø9ß




<Ø—ßI DEDICATE THIS PAGE TO YOU Hauwa'u idris ( maman daddy )
Allah yabar zumunci inajin dadin comment din ki Allah yabar kauna keep it up=ØÞ=ØÞ=ØÞ=ØÞ=ØÞ<Ø—ß





<Ø—ßAKWAI lokaci<Ø—ß




<Ø—ßPAGE 101to105<Ø—ß






PROF yashigo direct dakin amaryar ya wuce sai yaji kofa gam

Kuma gashi bashida spire key
Duk guda hudun suna hade da juna


Ya koma dakinsa yayi wanka
Ya koma kan bed dinsa yadauki waya
Yasoma dialing din number husnah yayita ringing

Husnah bata daga wayar ba

Prof yayi mirmushi Wanda shikadai yasan abinda yasashi murmushi

Ya rufe ido Dan bacci amma bacci yace baisan zancenba


Yadauki wayarshi kawai yakira Ahmad

Saida yakira Ahmad sau biyu kafin ya dauka

Ahmad yace kai ango yadai kira da wannan lokacin

Hakeem yace kai dai bari wallahi man
Wallahi yarinyar nan ta kulle min kofa

aikafin yakai karshe Ahmed yafashe da dariya sosai yayi dariyarshi

Kafin yace amma wallahi husnah ta burgeni
Sosai

Hakeem yace Dan iska dariya zaka min ko

Ahmad yace aikaine abokina duk kabi ka tsorata masu yarinya aidole ta kulle kofarta
Dan batasan mezaifaruba idan akabarku Ku biyu

Hakeem yayi murmushi yace duk tagama buyanta badai ta shigo hanu ba

Zanbata mamaki zata shigo hanu ai

Ahmad yace wallahi dai kabi yarinyar mutane a hankali
Bafa babbar mace bace

Dan nasan kasaba da manyan mata

Yayi dariya yakashe wayar shi


Hakeem cikin murmushi yabi wayar da kallo

Yace zanrama ne

Kafin yakoma amma bacci fa yaki Sam
Daya rufe ido zaiga husnah alokacin da yake kissing dinta

Sai yayi murmushi ya rungume pillow kawai bacci yayi awun gaba dashi

Laila duk abinda kefaruwa tana lebe tana gani aikuwa ganin Hakeem ya burda kofa yaji akulle duk ta gani

Har wayan dasukayi da Ahmad taji aikuwa cikin farinciki ta koma part dinta ta sanar da su hajiyarta da kanwarta suby

Dan basu komaba ita suby auran nata ya mutu shiyasa zata zauna gurin Laila


aikuwa cikin farinciki hajiya rukayya tace aikin banza Ashe ma duk abinda suke yarinya bata so

Suby tace a a karku manta dama boka yace zai sa gaba a tsakaninsu

Watakila aikin ne boka ne yafara aikitakanta

Inbahakaba wazaiki yaya Hakeem a matsayin miji

Hajiyarsu tace tabbas maganarki hakatake

Kunga ganiba gwamma da muka sake mishi kudi gashi anfara aganin cigaba

Laila dai da farin ciki ta kwanta abinta zuciyarta fati kal



Karfe hudu dai dai na asuba Husnah tafarka cikin nannauyar baccin da ya dauketa

Tashi tayi tashiga bathroom alwala tayi kafin tayi nafilfilunta kamar yarda tasaba ana kiran sallar asuba tayi sallarta tayi adduointa da karatun alkur'ani

Kafin tacire kayan jikinta Dan jiya bata samu daman cire kayan ba saboda gajiya

Tashiga wanka kafin tafito
Spray kawai da shuwa tashafa sleeping dress tasaka duguwar riga abinta tafada gado abinta

Sosai taji dadin baccinta Hakeem bayan yadawo daga sallar asuba yasake tana dakin husnah shiru bata budeba

Direct dakinshi ya wuce dakinsa
Shima baccin yakoma


Karfe bakwai da rabi dai dai mai aikin mummy ta buga kofa

Suby kanwar Laila ita tabude kofar

Taga me aikin mummyn Hakeem ce

Tace sannu suby ta yatsina baki yadai ina zaki da basket din abinci haka

Tace hajiya ce ta aikeni nakawo ma amarya abin karyawa

Suby ta kebe baki tace to aikuma basu tashiba amma kawo saina na mika mata

Tabata abincin

Suby ta karba tashige dashi part dinsu gurin su Laila da hajiya rukayya

Laila cikin murna tace yauwa suby dauko maganin a side drawer kikawo

Aikuwa haka suka barbade komai da maganin nan

Farfesuf na kayan ciki sai kunun gyada da kosai

Kai kuma farfesun ganda Wanda yasha kayan hadi sosai

Haka suka bikomai suka badeshi tas

Hajiyq rukayya tace maza ke suby tashi kikaimata

Laila tace abarta ta kai Dan tanason ganin amaryar

Hajiya rukayya tace a a idan kika kai dakanki za azargi wani Abu

Zakiganta ai mudai burinmu kawai tabar gidan

Suby tace wallahi nimafa basanin amaryar nayi bama dan haushi


Husnah cikin bacci taji ana buga mata kofa ta tashi tayi hanyar falonta

Tayi kofa tabude sukayi ido hudu da suby
Suby sai tadauka kaman gezo idonta suke mata wannan irin zukekiyar yarinyar kuma daga ina

Husnah ta ce sannu suby tace ina antyntaki

Husnah ta yatsina fuska tace antyna kuma

Suby tace ina nufin amaya
Husnah tayi murmushi tace OK ai tashiga wanka

Tana ganin suby tasauke ajiyar zuciya

Husnah ta kibata hanya kuma
Suby tace ga shi inji hajiyar yaya Hakeem akawo mata

Husnah tace OK angode barin kaimata
Suby ta mika mata basket din husnah tarufe kofarta


Murmushi husnah tayi ta ajiye basket din ta ajiye kan dining kafin ta koma kan bed koma bacci

Sai karfe goma dai dai ta tashi
Ta gyara bedroom dinta da falonta ta badeshi da kamshi

Ko ina yadau kamshi kafin tashiga bathroom tayi wanka tafito ta shirya cikin wani tsadaddar super Holland dark blue sai adon pink ajikinsa

Yadda dinkin yazauna ajikinta shizaifi Baku sha'awa sosai das yamata dinkin ma kawai a in kallone
Matsalarta daya bata son dankwali ta tace gashinta takama da ribbon pink

Kafin ta murza daurin Dan kwalinta abin wuyanta ma pink ne

Gaskiya husnah tayi kyau matuka

Tadauki ta kalminta plate shoe tasaka

Har ta zauna zatafara break fast saikuma taga rashin dacewar hakan

Bata je tagaida mummy ba

Gyalenta tadauka maishegen kyau tayafa

Pink colour

Tafita tayi hanyar kofarta tasaka key ta kulle

Bayan ta fita

Dama dole saitabi ta main falonsu gabadaya tana fitowa kuwa taga mutan gidan gaba dayansu a falo

To itabasaninsu tayi ba
Ganin harda manya yasa husnah ta durkusa tana gaida su hajiya rukayya da kuma Laila

Laila ta watsa mata harara
Wai ita hakimar bata fitowa ne saike


Hajiya rukayya tace inazata fito ansamu duniya
An auri mekudi an asirceshi

Suby ta kalli husnah tace 'yar buzuwa kotafiya za ayi ne

Husnah ta kalleta tace inje ina ai munsamu gida nida antyna
Dan nadawo kenan gwamma muma muzauna muci arzikin Dan da alama bamu kadai bane 'yan cin arzikin


Husnah tana gama yada musu magana tayi waje abinta

Har suby zata bita hajiya rukayya tace a a kyaleta kar ajimu tun yanzu mana

Laila race lalle ma Dan talaka be iya samun wuriba
Wannan zakewa haka harda dauko 'yar riko
To wallahi wannan yarinyar kamar aljana bazata tazauna min agida wallahi

Kalli yadda take tafiya kamar wata 'yar sarki

Hajiya rukayya tace aibakisan halin talakabakenan idan yasami guri

Kuma ke Laila da kike cewa bazata zauna ba yayar tata ma ba zaman zatayi balle ita 'yar cin arziki


Nan dai suka muna funcinsu


Husnah tayi sallma a falon mumy shiru ba kowa

Ta nemi guri tazauna a tafkeken falon su mummy

Mummy ta sauko daga sama bata lura ba harzata shige kitchen
Husnah tayi saurin sauka kasa tace mummy ina kwana

Mummy hafsat tajuyo tayi tazali da surukar tata

Tace a a husnah ai ban lura bama meyasa kika zauna nan baki haura saman ba saikace bakuwa

Husnah tace bakomai mummy nan ma yayi

Mummy hafsat tace a a nan gidanku ne ko ina zakishiga
Kina da damar hakan kinjiko

Ya bakunta husnah tayi murmushi kawai batace komai ba

Mummy tace kinci abinci ko husnah tace yanzu zanje nayi

Kafin mummy tayi magana Abdul Hakeem yayi sallama yashigo wata tsadaddiyar shadda milk colour sai wata hadaddiyar hula da ya murza akansa Wanda yasake fito da kyakkawar fuskarshi mai kewaye da kwantacen saje dayakarawa fuskar tashi kyau

Gaskiya PROF Fa kyakkawar mutumne bankarya

Yashigo idonsa yakai kan Husnah dake zaune kan kafet

Wani farinciki yaji sosai
Ya kalli mummy
Yace mummy na antashi lafiya

Mummy tace lafiya kalau son maza kuwuce dining kawai kuyi break idan kungama kukirani zanje nayi salar walha

Hakeem yace angama dalibata
Mummynsa tayi murmushi tace a a tun yaushe daliba ta canja malami ai

Hakeem yace amma tunda yanzu nadawo gida
Sai kisake sayan form agurina Husna da mummy sukayi murmushi

Mummy tace kaga idan nabiye maka sai lokaci ya wuce banyi sallar ba

Ta kalli husnah tace 'yata tashi kije dining kinji kikarya abinki kinji

Ina zuwa yanzu

Mummy tayi sama tabarsu anan

Hakeem yakure wa husnah ido yace wana kama
Husnah ta saukar dakai kasa
Hakeem shima zamayayi shima tabayanta yakamota yasakalo Kansa tagefen wuyarta hanunshi yakai cikin rigarta ta yashafo cikinta

Yace bakice abinciba baby jicikinki fa kaman zai hade da baya

Itadai husnah wani iri takeji tabatan dayakeyi

Yace tashi muje nabaki abinci banason musu

Cikin shagwaba husnah tace ni anan zanci ba a dining ba

Prof yace angama baby dakanshi yatashi yakawo musu komai plate daya yazuba musu

Yace oya bude bakin bayan yadauko kofin kunun gyada tace dakaina zan sha kabari kawai

Yace bason musu fa
Badan tasoba tabude baki yabata
Nan yabata farfesun ma kosai da duk wani abin dake gun saida yashiga cikin husnah tace mishi ta koshi yaki

Yace daman ya shamsu yamishi bayanin bata cin abinci

Cikin shagwaba husnah tace wallahi inaci kuma nakoshi sai da yaga tana shirin dawo Dana cikin nata yabarta haka kafin shima yafara cin abincin

Bayan yagama ne yasa hanu zai dauke tiren abincin husnah targashi yace yadai yakureta da ido
Tace kabarshi kawai zankai

Bai hanataba husnah tadauka tayi hanyar datake tunanin nan ne kitchen din

Tana zuwa ta ajiye a sink din wanke wanke ta wanke tas duk wani abin da za a wanke saida ta wanke

Shikuma prof be biyo sa wuba saboda yana waya ne

Mummy tasauko daga sama tagashi shikadai ne a falon
Tace a a asmaun

Hakeem yayi sallama dawani abokinshi yace tashiga kitchen
Kai kwanuka

Mummy taleka kitchen dintaga ko ina tsaf an goge

Mummy tace kai haba husnah da kanki Aida kinbarima yanzu mai wankewar zatazo yau tayi ranar dawowa ma

Husnah tace bakomai mummy

Mummy tace maza jeki huta kafin nafito
Husnah tayi murmushi tace
a a mummy meza adaura Dan naga kaman abinci kikeson daurawa

Mummy tace a haba dai daga zuwa harkifara shiga kitchen a a jeki huta
Idan kunyi sati saikifara dafa abincinki


Husnah tace mummy kigafarceni amma banzan taba zama inga kina shiga kitchen

Yakamata kema kihuta Dan Allah

Tunda na taso agidan mu Nina ke abinci umma ta na hutar da ita saboda haka Dan Allah mummy kibari na ringa miki abinci kihuta kema kisan kinada yarinya a yanzu


Cike da mamakin kalaman husnah mummy tace lalle husnah kin haifu Allah ya wa iyayenki albarka dasuka miki tarbiya maikyau

Nagode da kika daukeni matsayin uwa
Allah yabaku zaman lafiya keda mijinki yazaunar daku lafiya kinjiko

Husnah kai akasa tayi shiru

Mummy tace na'amince zaki rinkawa mummy abinci amma fa mummy ma tayi alkawarin satayi sati kina cin abincin mummy kinjiko

Saboda haka kibar mummy tacika alkawarin ta

Husnah tayi murmushi kawai kafin tayi magana

Hakeem yayi gyaran murya mummy da husnah suka kalleshi

Mummy tace wato labe kake mana ko

Hakeem yayi murmushi yakaraso cikin kitchen din

Yakama hanun mummy yace haba mummy please kibar yarinki tasamu ladarki

Allah ne ya amsa adduarki yakawo mana husnah cikin rayuwar mu

Kinji mummyna

Mummy hafsat tayi murmushi tace shikenan tunda kunmin yawa Allah yayi albarka

amma bayanzu za adaura abinciba sai yamma idan anyi la'asar
Yanzu muje kawai muyi hirar mu

Mummy taja hanun husnah wacce tunda Hakeem yashigo takasa magana


Ranar dai a sashin mummy husnah ta wuni sai da ka kira isha tabar dakin mummy ganin Hakeem da daddy sunfita sallah

Mummy tace yau husnah Allah yatashemu ki huta gajiya ko


Ita mummy a tunaninta husnah zata je tashirya ne kafin mijinta yasameta

Husnah kuwa tashiga falon taga Laila da suby a zaune


Ta wuce abinta batareda ta kalli kowa ba

aikuwa suby tace ke zonan

Kojuyowa husnah batayi bare ma tasan da ita sukeyi


Ke 'yar talakwa bakiji menace bane husnah tayi banza dasu kafin suby ta karaso husnah tashige ta banko kofarta tasaka key


Direct wanka tafara kafin tayi sallah tayi karatun ta data saba


Suby tace anty anya kuwa ba wannan aljanar yarinyar bane kishiyarki kuwa

aikuwa jitayi Laila ta zabga mata mari

Suby tace mena miki anty Laila

Cikin tashin hankali Laila tace damme zaki min wannan mugun fatan

Taya za ayi yaje ya auro 'yar cikinsa

Bama hakaba idan yakasance wannan yarinyar ce ai yayi abinkuya
Nikuma nashiga uku taya zafara kishi da wannan yarinyar

Suby tace aiko dai koki kokiso itace
Dan agabanki tasa mukulli ta bude sashinta kuma dazu Dana kai mata abincin ma ita nagani kawai raina mana hankali take

Laila ta daura hanu akai tace nashiga uku ni Laila wannan ai inaganin ko meenat ma ai tagir meta
Lalle Hakeem yacuceni

Yanzu sakayya da zaimin kenan ya auro 'yar cikina inyi kishi da aita ina Sam bazaiyuba wallahi


Suby tace wallahi idan kika bari aljanar yarinyar tazauna agidan nan

Zikidawo jaka wallahi Dan abinda kike samu bazaki samu ba

Yarinya kaman ita tayi kanta Dan kyau tahada komai da d'anamiji yake bukata

Laila tace ya isa haka suby zakisa zuciyata tafashe kibarni naji da Abu daya Dan Allah



Hakeem yashigo falon da sallama Laila ta taso sannu da zuwa baban meenat

Hakeem yace yauwa yashige bedroom dinshi Dan karya taba kofar husnah yaji akulle agabasu su fahimci wani Abu


Laila tabishi har yafito Daga wanka yana yashirya ya kwanta

Laila taga bashida niyar kulata yasata ce baban meenat har yanzu fa bansan kanwartawaba

Sai kanwarta muke ta gani tana shige da fice

Hakeem yayi murmushi Dan ta tabo inda yake mishi kaikayi

Yace kanwa kuma ai bata da kanwa itadai wacce kikagani din itace amaryata

aikuwa Laila ta tashi tace amma wallahi kaji kunya Hakeem yanzu da girman ka da darajarka zaka auro 'yar cikinka wannan ma ai zubda mutuncin Kaine da zubar wa 'yarka da mutunci


Prof baki kawai yasake kallon ta
Yayi murmushi yace kinyi sake maman meenat da kika auri mijin asmau saboda yanzu nasan nima namijine kuma na auri dai dai Dani kije aduba miki nidake bamu taba dacewa ba kuma bazamu daceba

Meenat da Allah yabani na karba kuma inason 'yata
Idan tazo ruwantane taso matata ruwantane takita

amma zanfada miki wannan Kalmar mummy da daddyne kawai bazan iya rabuwa dasu ba saboda husnah

Amma bayansu zan sabama kowa akan matata so get out of my room

Cikin tashin hankali Laila tafito Daga bedroom din Hakeem

Kuka sosai taci suby nabata hankuri


****

Bayan sati uku Hakeem ya Dade da komawa aikinsa gashi aikin yamishi yawa ga kullum tunanin husnah ne da sha'warta acikin ranshi

Ba inda yake samun ganinta sai a part din umma Dan Anna take wuninta

Tana fita sallar isha zata gudu


Hakeem zaune kan kujerar office dinsa Ahmad kuma yana cike wani file's

Ahmad yace yauwa kagani ko yana nuna wa Hakeem abinda yacike
amma hankalinsa baya taredashi

Ahmad yace wai meke faruwane Prof
Hakeem yayi murmushi wallahi baby ce take bani ciwonkai

Taki bari na rabeta Sam wallahi
Bana ganinta idan ba a gurin mummy ba

Ahmad yace zanbaka shawara idankabi yau din nan kadaina damuwa

Hakeem yabada hankalinsa sosai

Ahmad yace bakace agurin mummy take wuniba prof yace a

Ahmad yace sallar ishar dazakaje yau kabari kawai kamuku jam'i

Kana shiga kacewa mummya da daddy da ciwon kai kadawo

Idan kaga zata tashi saikace jirani mutafi tare agaban mummy nasan bazatayi musu ba

Hakeem yace kuma wallahi sai dai kuma yau laila ce da kwana

Ahmad yace saikayi hakuri yau da gobe ai duk dayane yayi dariya

Hakeem yace a a baduk dayabane wallahi kai bakasan halin danake cikibane shiyasa


Ahmad yace kai haba mai mata biyu fa amma kana fadin haka ai saika kabani tsoro nakasa kara tabiyu

Hakeem ya harareshi



Husnah falonta suna waya da ummanta da ya shamsu da anty kubra

Bayan sunagama wayarne ta dauko mayafinta zata koma banngaren mummy

Sai taji Laila tana waya amma bata San dawa take ba

Laila tace dadin abinma fa yarinyar baso shi take kullum a dakinta take kwana
amma wannan aikin bokane yace bazai taba bari harya kusanceta ba

Yanzu fa kusan sati uku kenan amma suna wasan buya bata ma bari yaganta

Shikuma na mamajo kina gani shi kisan yana cikin damuwa

Can ta matse mishi kinga haka malam zaicire mishi sonta aranshi kwatata

Dan nima yace karnabari ya kusanceni har sai yarinyar tabar gidan

Kinga kuwa ai yana cikin matsala dannima bana zuwa bedroom dinsa harsai ranar da wannan aljanar yarinyar tabar gidan

Nan dai sukayi sallama da kawartata

Ta kalli suby tace insha Allah saura kiris yarinyar nan tabar gidan nan

Daga nan kuma sai mufara shirin yadda zamuyi mukasheshi idanba haka ba wallahi wata zaisake hangowa


Suby tace wallahi da dai yafikam
Dan wallahi nima inason naga munfara fantamawa fa anty

Laila tace kidai yishirunki kawai saura kiris


Husnah toshe baki tayi sai kuma wani jiri data ji yana dibanta dakyar tasamu takai kanta kan kujerarta

Tace innalillahi qainnairraihirraju'un nashiga uku meya musu suke son kasheshi


Gaskiya bazantabari kuyi nasara da yardar Allah

Kuma mijina zaisamu abinda yakeso insha Allah

Allah yakaimu gobe nashiga ukuna ni husnah wani irin zunubi na daukarwa kaina

Tabbas yaya Hakeem bai can canci wannan sakaiyar daga garaniba kayafemin Dan Allah duk da banasonka nayi alkawarin faranta maka kamar yadda kake faranta mana nida iyayena

Duk wannan maganar da husnah take yi tanayinsane itakadai

Hmmmmmmmm


Next page

Your comment is needed fan's. Love u all

Duk wacce bantaba bata page ba

Tayi comments mezafi next page natane =ØÞ=ØÞ


=ØÝÜ=ØÝÜ=ØÝÜ=ØÖÜ=ØÖÜ=ØÖÜ
[05/05, 8:53 PM] UMMU AFAN <Ø9ß: <Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß<Ø—ß
<Ø—ß
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Story & written
By
The special writer


UMMU AFAN

=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØŠÝ=ØÚÜ



<Ø9ßFIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION<Ø9ß


<Ø9ß<Ø9ß (F.C.T.W.A)<Ø9ß<Ø9ß



<Ø9ßHOME OF QUALITIES AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION<Ø9ß




<Ø—ßI DEDICATE THIS PAGE TO YOU BINTA ADAM (MAMAN IMAM) <Ø—ßCOMMENTS DINKI YANA SANI SANI CEWA NIMA WATACE SO PLS KEEP IT UP
INA ALFAHARI DAKE =ØOÜ=ØÞ=ØMÜd'






<Ø—ßAKWAI LOKACI<Ø—ß





<Ø—ßPAGE 96 to 100<Ø—ß





YAU take asabar daurin auren prof da husna

Wanda za adaura karfe uku na rana saboda bakin da zasuzo daga kasashen waje saudiya da sauransu
Duk Wanda baisamu yakaraso tun juma'a ba saboda wani uzirin
Shine aka daga daurin auren



Kuma a yaune ake kai za akai lefe gidansu husna anasu aladarkenan


Mummy hafsat ce zaune cikin kawayenta matan mayan mutane
Da kuma 'yan uwa da abokan arziki

Kowa taganta yasan tana cikin farin ciki Mara misaltuwa


Ana ta kallon lefen Hakeem Wanda za akaima husnah anata yabawa


Mummyn Ahmad tace kafin atafi kai lefen yakamata akira uwargida tazo taga kaya ko



Mummy hafsat tace to akirasu mana
Dai dai lokacin Aisha matar Ahmad tashigo da daukar wayarta data saka caji Dan tunda aka fara hidam bikin nan agidan mummy take kwana


Mummy hafsat tace yauwa 'yar albarka mazaje kicewa su Laila suzo zuga kaya


Aisha tace to mummy tayi part din Hakeem tashiga part din Laila

anan ta tarar da suby kanwar Laila da hajiya rukayya da hajiya suwaiba da ita Lailar kanta

Sai kuma kawayenta


Aisha ta gaishesu bawanda ya kalleta suby kanwar Laila ce tace dalla malama meyakawoki nan


Aisha tace to bani nakar zomom ba nima rataya akabani

Hajiya rukayya zatayi magana Laila tace yishiru kawai hajiya bake yakamata kimayar mataba

Suby tace kema anty bake yakamata kibata amsa ba nice dai dai da zamaninta


Aisha dadina da jaki duk yadda akayi da shi saiyaci kara

To nima bazuwan kaina nayiba mummy ce tace kuje kukaga kaya Dan za a wuce da shi

Tajuya tayi waje abinta
aikuwa Laila ta mulmulo zagi tabita da shi

Hajiya rukayya ta yi saurin rufe bakin Laila tace ai banso kukayi sainsa ba


Kunga idan muka ki zuwa ganin kayan zasuyi tunanin har yanzu akwai Abu akasa

Kunga kuwa ida suka gano mu ai akwai matsala


Dan haka ke Laila kidaure mutashi muje kinuna bakomai azuciyarki

Suby tace kuma fa hakane hajiya gaskiya kin iya taku mai kyau

Hajiya rukayya tayi murmushi tace kutsaya sanya yara


Nan sukayi part din mummy aikuwa ganin irin mutanen da suke cikin makeken falon daddy suncika shi dam

Duk wani dakuna na gidan suna cike da 'yanwan da kawaye dakuma makota



Wani katon bakiciki ya lullubesu su hajiya rukayya

amma Sai suka make

Hajiyar Ahmad tace sannu Ku da shigowa hajiya rukayya tayi taken dole

Idon Laila yakai kan wasu maka makan tsadaddun akwatuna tagani tsakiyar falon akalla zasu kai goma sha takwas

Nan Mummy hafsat tace kumatso kuga kayan mana nan suka shiga kallon aljan nar duniya duk akayan bakaramin zani

Karami aciki shine 25 thousand

Banda sarkoki masu tsadar gaske ga takalma da jakankuna suma awani jibgegen katon jaka aka narko su

Jakar kanshi abin kallone

Mummy Ahmad tashiga musu bayani kayan tace wannan shabiyun dakuka gani gefe shine Wanda ango yayi wannan kuma Wanda hajiya tayi ne


Hajiya rukayya da Laila suka hada ido

Tsaban bakin ciki sunkasa magana ma Dan haushi duk yadda sukayi kar agane su sunkasa


Mummy hafsat murmushi kawai takeyi tace wa hajiyar Ahmad Yakama ta kukai kayan nan lokaci karyawuce


Hajiyar Ahmad da wasu daga cikin kan nan mummy hafsat saiwata kawar mummy

Suka tafi kano kai kaya kuma suzasu dauko amarya



Laila kuka take sosai bayan sunkoma sashin su
Hajiya rukayya tace lalle hafsat tacika Mara mutunci kuma zan nuna mata nice gaba da ita aduniyar ma


Zata kwashi kashinta a hunu

Suby cikin bakin ciki tace ai ba ita kadai bace munafukar

Kinga dukiyar da ya kashe a lefen

Hajiya rukayya tace nashi shabiyu na hajiyar itama ta wa maryar shida

Kuma wallahi duk kayan ba na nan kasar


Suby tace wai wannan amaryar ma 'yar gidan uban waye ita da har suke rawar jiki akanta

Hajiya rukayya tace talakawa ne futuk Dan a yadda nasa aka min bincikema gidan dasuke ciki shiya saya musu


Laila ta ce nashiga uku hajiya yaushe rabon Hakeem yabaki ko naira Dari ne
amma shine har da siyawa sirakanshi gida

gaskiya saina kashe yarinyar nan

Hajiya
DOWNLOAD
DOWNLOAD

2 Comments On AKWAI LOKACI
avatar
musa-6-3-2

7 months ago

Reply

Akwai lokaci

avatar
oumara-wassai

4 months ago

Reply

Replying to musa-6-3-2

17866

Please Login or Register in order to submit comment