Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kori komai a rayuwa kana yawo da gangar jiki baka saniba to y'an uwa mudinga nufar kowa da alkairi mubi umarnin iyayenmu muzamo masu neman za6in Allah.


Gida Khadija suka koma ita da momy sai kuka Allah sarki rayuwa .


*********************

Kamar inda kuka sani ne ikon Allah yafi gaban wasa rayuwa tana juyi kala kala wani abin a zahiri wani ko a bad'ini farinciki ko akasin hakan .


AFTER 5 MONTHS


momy na kwance tana bacci aka kirata a waya cewar matar Jalal ta aihu murna bakin momy baya rufuwa ranar suna yaro yaci sunan Baban Khadija wato Musa yaro yasami gata ta kowane 6angare Khadija kuwa tayi rawar gani sosai dan ba'a barta a baya ba ,lokacin cikin Khadija yana 8 months dak'yar take tafiya y'an uwan momy ma sunyi wa yaron shatara ta arzik'i.


Farinciki arzik'i kwanciyar hankali duk familyn sun samu kwanci tashi asarar mai rai cikin Khadija yakai aihuwa zaune take bayanta ya rik'e gakuma mara datasata gaba salati takeyi Humaid dayake kwance yana bacci ya jiyo salatinta ya fito da sauri ganin halin da take cikine yasashi cewa zomutafi hospital ,girgiza kai Khadija tayi tace ”insha Allah a gida zan aihu ,nishi takeyi iya k'arfinta Humaid ne yace ”kid'an k'ara nishi please kidaure rik'eshi tayi kam kam tasaki wani nishi sai ga yaro ya fad'o tana shirin kwanciya taji wata sabuwar nak'udar Humaid yace ”baby gyara na dubaki ,kafin yakai ga dubata sai ga wani yaron yakuma fad'owa ,kuka tafara sosai dan walhi tunda tazo duniya bata ta6a shan zafi kamar haka ba ,Humaid ne ya mutsike yaran da kwa6a6en lalle sbda yana fitarda datti gakuma k'arawa yara lpy bayan mintuna kad'an ya nannad'e yaran ya kwantar dasu kitchen yaje ya juyowa Khadija ruwan zafi ya taimaka mata ya rakata toilet,wanka yayi mata tana cewa da zafi hakadai ya gasa mata jiki ,dawowa yai kan yaran ya tattauna dabino yabasu ya juyo da kunnesu yayi musu kabbara alhamdulih farinciki baiyyane a fuskar Humaid sai da yayiwa yaran wanka ya sanya musu kaya masu kyau sosai dasu safa ,yaga Khadija ta shirya kamar ba mai aihuwa ba sai dai rashin k'arfin jiki ruwan shayi ya had'a mata mai kauri tasha sanan ya kira momy a waya, yake sanar mata ai Khadija ta 'aihu momy ce tace ”wanne hospital kokuma kuna nakune ,Humaid ne yace ”momy a gida ta 'aihu ,da sauri momy ta d'auko hijab tasa driver ya kaita gidan Khadija ,da isarta gidan d'akin Khadija ta nufa ganin babu kowa yasata komawa parlor ta zauna."



Tace ”idan kagama kar6ar aihuwar kafito cikin d'aga murya momy take maganar ,Humaid 'dake kwance ya rungume twins d'inshi ya zaro ido yace ”kiyi baccin k'arya please Khady ,rufe idanuwa tayi alamun tana bacci shikuma ya fice parlor gurin momy ,sunkuyar da kai yayi yana sosa keya alakun jin kunya ,momy ce tace ”ina daughter tana ciki yace ”a tak'aice da shigar momy tasamu Khadija tayi baccin gaske hhh mata anji jiki ☹️ rungume yaran momy tayi tana wani farinciki ,number dady momy ta lalubo ring d'aya ya d'auka ,bayan sun gaisa ne take bashi labarin aihuwar khadija murna fall zuciyar dady barinma dayaji momy tace ”yan biyu,

Humaid ne ya shigo bayan ya gaida momy tana cemai ya kar6i aihuwar lafiya ? dariya yasa yace ”momy babu wani abu da 'ake buk'ata eh bbu zaka fitane ,cewar momy Humaid ne yace ”yanzu Doctor Umar yakirani a hospital zanje duba wata bbu lpy OK tom Allah yayi albarka ,amma gobe khadija zata koma gidan mu ba hakan yaso ba 'amma babu inda ya iya yace ”Allah ya kaimu.


Washe gari momy tazo aka shirya kayan Khady dana boys suka nufi gidansu momy ,tana sauka farfesu yayi mata sallama tana zama momy tasa Ummi wato y'ar aikin gidan ta kawo mata citakeyi bakinta babu dad'i bayan tad'anci kad'anne tacewa Ummi tazo ta d'age ,*LADIDIN KAUYE*



funny & love story



57_58

Washe gari Humaid ne yazo cikin wani lallausan yadi blue my kyau fuskar shi sai fitar da tsananin murmishi yakeyi ,kai tsaye d'akin matarshi ya nufa ,sanin yanzu za'a fara yimai katanga da ita ,a hankali ya shige babu wanda ya ganshi ,kwance ya sameta tayi wanka taci kwaliya ,juya idanunsa yai bai saukesu a ko inaba sai akan babys d'insu ,bacci suke sha masha Allah ,ganin baccin ya d'auki Khadija sosai yasashi kwanciya gefenta sunajin nunfashin junya ya rungumeta ,jin d'umin mutum kuma an rungumeta yasa khadija k'ok'arin kwala ihu , Humaid da jikinsa keta rawa ya had'e bakinsu guri d'aya ,wani irin salo yake yimata 'hakan yabata damar k'ara rungumeshi tana lumshe ido ,hmm Khady ayi a hankali dai tamm🤐 Humaid 'da yakejin tsananin buk'atar Khadynshi ya ma manta jego takeyi yau kwananta uku ,Khadija ce ta dawo cikin hayyacin ta tace ”honey kasan fa momy zata shigo kartazo ta samemu fa ,shii ya sa hannunshi kan lip d'inta don't worry zan 6uya ,zaro ido Khadija tayi tace ”to ka sakeni karta shigo ,matseta yakumayi sbda wani yanayi da yakeji suna cikin hakane momy tafara nocking dan taji k'ofar rufe zaro ido Khadija tayi tana kai dubanta ga Humaid da shima ya zaro nashi kyawawan idanun ,to ya za'ayi ya rad'a mata a kunne ,ka shige toilet kawai kasa key ,mik'ewa yayi ya shige tareda murza key ,momy data gaji da tsayuwa tace ”nikam wane irin bacci kikeyi haka ,Khadija cikin muryar bacci Khadija tace ”momy kiyi hak'uri bacci ne ya d'aukeni ganinan zuwa ,mik'ewa tayi ta gyra wuyan rigarta tare da fuskarta ta shafesu da hannayenta taje bud'ewa momy."


Fad'a momy tafara yimata ya'ayi ta rufe k'ofa bayan tasan ba ita kad'ai bace yanzu in yaran suka tashi suka kuka fa ,shiru tayi tace ”momy kiyi haku'ri bazan sake ba ,shigewa d'akin na Khadija momy tayi ta fiddo wasu magunguna data tafasa a kettle ta silba cewa tayi tashi da d'uminsa kije ki kama ruwa dashi karfa ki sirka to tace ”hhh tunowa tayi ai honey na toilet yasata cewa momy zanyi ,momy cikin bada umarni tace ”tashi yanzu ki shiga ina kallonki ,lol babu inda ta iya sbda bata yiwa momy musu ta shige toilet d'in ,ta rufo k'ofa ,lokacin ne momy ta fita ,ganin Humaid tayi yana zaune a gefen bahon wanka dariya tafarayi k'asa k'asa ,Humaid ko haryanzu a tsorace yake amma duk tsoron da yakeji bai hanashi rungumo ta ba cewa tayi to momyn ta tafi please ka koma parlor zanyi tsarki kallon ta yakeyi yana dariya ,to maganin menene aka baki oho tace ”a tak'ai ce au bazaki fad'amin ba ?"uhm uhm kwai na masu jego ne ,Khadija tace ”lokacinda take shirin tsugunawa ,Humaid da hankalinshi da idanuwanshi duk suna kan Khadija ,lura da hakan yasata cewa mo, aikuwa Humaid ya rufe mata baki ficewa yayi dan yasan zata tona masa asiri kan yaran ya koma yafara yimusu adu'a sanan ya fice .


Yau kwanan Khadija bakwai yaune suna ,d'inkuna kala_kala Humaid yaiwa Khadija sosai sukayi kyau itada yaranta da sukaci sunan Adam da Abdullahi ,kyawawa dasu gashinsu kamar na turawa kuma kyau da dogon hancin duk na Humaid ne sunsha photo inkaga mijin mai jego kamar wanda akayiwa bushara da aljanna ,momy kuwa hidima akeyi sosai babu zama .

Washe gari kowa ya watse sai momy da Khadija a gidan dady yayi tafiya ."

Kwance take tana tunanin halinda mijinta ke shiga lokacinda yaji kewarta d'an halak tafad'a lokacin da taji alamun shigowar mutum Humaid ne sanye da gajeren wando fari ya shigo sad'af² kamar muna fuki key yasawa k'ofar dagan an yakai dubanshi ga Khadija yace ”baby gurinki nazo fa tana dariya tace ”to bagani ba ,no wai haryanzu shi wanan mai sarautar bai tafiba ,hh ta gane mai yake nufi sarai tace 'to menene hakan measses period uhm yakusa nanda 3 months zaro ido Humaid yayi yace ”ko tausayi na bakyani ko yayi alamun kamar yai fushi ,kamoshi tayi ta kwanta saman fafad'an k'irjinshi tana cewa yaya nayi missing ya rufe mata baki da nashi ,am to riders yakamata mu fito daga d'akin mai jego kasancewar lover's sunfara 😀,


Kwance take wani azababen zafi takeji wayo rayuwata ,tafad'a lokacin da Humaid ya mik'ar da ita zai kaita toilet wani rawar jiki yakeyi ,lol ya had'a mata ruwan zafi ta shiga ta jima acikin ruwan maganin butar da momy tabata ,ya zuba ruwan zafi a ciki yace ”to yi tsarki da wanan ,bayan ta fito ne ta kar6a tayi tsarki dashi d'aure da towl suka fito rik'e da hannun juna ,Humaid ne ya shafa mai ya zura wandonshi ita ko Khadija bata sauya kayaba sbda tasan momy batada wuyar gano abu ,tana gama tunanin taji sallamar momy ,tunawa tayi yaumafa ta kulle k'ofa ,Humaid dayai nasarar ficewa kafin momy ta shigo ,bud'ewa momy k'ofar tayi ,momy sai kallon fuskar Khadija takeyi kamar mai son gano wani abu ,sunkuyar da kai Khadija tayi tana wasa da fingers d'inta ,murmishi momy tayi tace ”humaid ya shigo d'akinan ¿bb a'a.... hhh anan momy ta harbo jirgin zama tayi bakin gadon Khadija tace ”wato kunnenki bayajin magana ko daughter ,walhi kika biyewa namiji zakiyi dana sani because shi bashida problem kasancewar su basusan babu ba ko kina nufin gurin da kike tak'ama dashi bazai samu Matsala ba ?to wallahi jego kikeyi kikayi wasa da magungunan danake baki ruwanki ,kuka Khadija tahauyi tana cewa momy kiyi hak'uri bazan...dakatar da ita momy tayi tace ”inafa bazaki sake ba 'anjima nan zaki sake kemai miji ko hmm gata nake yimiki zomuje ki kar6i farfeshi kici wanan mijin naki 🤐shiru momy tayi lokacin da tabar part d'in Khadija.


Da shigarta bedroom d'in momy kula momy ta mik'o mata wace aka cikata da farfesun kaji yasha yaji da kayan k'amshi bugu da k'ari ga magani kanaci kanajin alamunshi ,zama momy tayi a gefe tana jiran Khadija ta cinye kuma ta shanye romo ,ci Khadija yakeyi dan dauriya ba dan dad'i ba 'ajiye kular tayi tace ”momy na koshi ,spoon momy ta mik'o mata tace ”ungo shanye romon sai anjima ki cinye sauran tafi dashi.



Yauma kamar kullum gogan ya shigo sanye da farar jallabiya Khadija ce ta fad'o masa kawai ya bar hospital ya dawo ganinta samunta yayi tana karanta wani littafi ,salama yai bayan ta 'amsa ne ya d'orata kan cinyarsa ,jin dady wato abdullah na kuka yasa Humaid ciro nono ya d'aukoshi yasa masa a baki ,saida ya k'oshi sanan ya kwantar dashi ,hankalinshi na kan wanan littafin 6oyewa Khadija take k'ok'arin yi amma yafita k'arfi dan haka yayi nasarar k'wacewa ,duba bangon littafin yayi ganin anrubuta *TARAI RAYA* yasa Humaid duban Khadija data rufe fuska janyota yayi yace ”zomu karanta a'a tace ”bacci zanyi, Humaid ne yace ”to zomu kwanta chii daganan labarin ya sauya nafice da gudu 🕺.



Yau kwanan Khadija arba'in dady 'yace gobe zata koma d'akinta momy ma tayarda dan duk wani taku na Humaid kwai kallonsu takeyi amma tasan yawan zuwanshi d'akin KhadijaLADIDIN KAUYE


59_60


Murna sukayi dukkan su biyun amma momy tana tausayawa Khadija ,kiran ta d'aki tayi da zuwanta tace ”Khadija zanja miki kunne akan biyewa Humaid 'da kikeyi kina sakar masa fuska over ,yakamata kigane jego kikeyi karfa 'azo asami matsala ,kinga shi namiji babu ruwansa kezai bari da d'awai niya ,sunkuyar da kai Khadija tayi tana nazarin maganar momy .


Bayan gyara da magunguna datasha daga momy fatarta tayi kyau sosai ga wani shining datakeyi kanan yasha kitso da lalle ga halawa da momy tasa ayi mata kai abindai sai wanda yagani ,washe gari misalin 11:am Humaid ne yai sallama cikin shigar shi ta 'alfarma samun su momy yayi a parlor lokacin suka gama breakfast kasancewar ba da wuri sukeyi ba Khadija na d'akinta tana shirya kayanta tunda momy tace ”sai k'arfe 5:pm zasu tafi.


Durk'usawa yai ya gaida momy ,amsawa tayi cike da kulawa ta mik'e tabar gurin sbda tasan abinda ya kawoshi ,😥ayya mom kin maida Humaid....🤐 kai tsaye d'akin khady ya shige yana yanga yana dariya yau dai gani ga baby na ,ta6e baki Khadija tayi tace ”to anfasa ai zaro ido Humaid yayi yace ”hhh dana sunkuceki mun wuce ai, dariya suka sa d'aukar yaran yayi yana yimusu adu'a bayan ya gama yace ”to tashi muje ,momy data ke shirin shigowa kiran Khadija takawo yaran ayi musu wanka ta tsinto maganar Humaid a sama , yana cewa tashi mutafi ,dubanshi tayi tace ” Humaid yaushe kazamo marar kunya ne ?eyye sunkuyar da kansa yayi dan yasan tabbas yayi laifi ,muryar Momy ce tadawo dashi daga hayyacin sa tace ”to yanzu ba da bane ka kular min da yarinya ,insha Allah Humaid yace daganan ya tashi yai gaba ,nasihoyi momy take yiwa Khadija sosai kuma yana shiga kunnen ta."

misalin 5:pm Humaid ya dawo suka wuce shida Khadija ,momy ta sanya musu albarka haka ma dady , fatan alkhairi yayi musu .
Da isar su suka tarar da komai an gyara gidan sai k'amshi yake zubawa ,yada zango Khadija tayi parlor kan d'aya daga cikin kujerun tayada zango ,Dady na hanunta shikuma Humaid Abba ya d'auko ,duka sunyi barci ,d'aukarsu yai d'aya bayan d'aya yaje ya kwantar dasu.

Soyayya suke zubawa sosai Humaid yayi k'iba hakama Khadija sbda momy ta d'aukar mata mai aiki ,watan su Dady da Abba biyu ,Khadija ta tambayi Humaid zuwa k'auye ,baiyi yink'urin hanata ba sbda yasan ta dad'e bata je ba ,sunsa rana kasan cewar gobe weekend ne ,Khadija ce ta kira momy take gaya mata , momy tai farinciki tace ”mata subiyo tanan tanada sak'o ."


Washe gari misalin k'arfe goma na safiya ,sun gama shiri kwana biyu Khadija zatayi Humaid kuma 'a ranar zai dawo ,kayanta wanda bata sawa ta loda a d'an ma dai_dai cin akwati suka shige mota ,kai tsaye gidan momy suka nufa ko zama basuyi ba suna gaisawa ta tambayi lpyr yaran ta gansu suka wuce ,tsara sosai Humaid yayiwa su Inna hauwa.


Da isarsu garin Humaid ya kwashe da dariya harda tafawa yace ”boys ko inbaku labarin momynku ne yakuma sa dariya ,Khadija ta gano shi sarai ta sha murr taki kulashi sai da suka sukane ya kar6eta yaran ,da sallama suka shiga gidan su inna ,cikin fara'a inna tace ”wa'alaikumussalm oyoyo da masu jego ,Sahura dake d'akin inna tana kwaliya tace ”to wai suwaye sukazo ne naji kinta wani zumudi ,inna ce tace ”y'an binni ne sukazo su Humaidu ,da gudu Khadija ta fito tana washe hak'ora bakinnan yasha jan janbaki ga wani lafcecen Baki a girarta , Khadija ce ta bud'e baki tana cewa Sahura ina zakikai wanan tsayin ,dariya Sahura tayi tace ”akwai kayane in kwaso ¿a lokacinne Humaid yai mgna yace ”eh suna bayan mota da gudu ta fice tana tsalle Inna ce tace ”angirma ba 'asan angirma ba jibeta ,takusa kaiwa waje tajiyo inna tace ”ed'in ta murgud'a baki ,kwaso kayan takeyi kamar wata giwa sbda k'arfi da Allah ya zuba mata 'abin ba'a magana.


Ibayan sun shiga d'aki 'inna ta kawo musu fura da nono ,kar6ar yaran tayi ta goya d'aya d'aya kuma yana hannunta ,tsarabar suka mik'awa inna dakuma sak'on momy ,da kayanda Khadija ta kawowa Sahura 'aiko sunyiurna ,mik'ewa Humaid yayi sbda lokacin sallah yayi na azhar


Khadija ma sallar tayi daganan ta kwanta a katifar inna Humaid na dawowa yce zai koma kasancewar yanada ,aiyuka masu yawa .

Washe gari Malam Adamu na yiwa su twins wasa yace ”ya Jalal lpy Lou ai matarsa ta aihu ma ,masha Allah mai aka samu cewar Adamu ,Khadija ce tace ”namiji ,sukad'an ta6a yira ,da wuri ta kwanta sbda da wuri zata koma Sahura ko tace ”zatabi Khadija babanta yaki yarda wai yayi mata miji karta biyewa samarin binni lol.


Da komawarsu wani zazza6i ya lulu6e Khadija ,Humaid da yashigo yake tambayar yaushe ta dawo ya ganta kwance kamar wacce ta dad'e tana ciwo amai ne yake yunk'urin taso mata ,dagudu tayi toilet tana gamawa ta wanke fuskarta ,
Washe gari hospital suka nufa inda shi da kanshi ya aunata result ne ya fito ganin Khadija na d'auke da cikin wata d'aya yasashi zaro ido ,sbda 'a lokacin Dady da Abba watansu Uku ,magunguna ya had'o musu ita da yaran masu k'ara lafiya ita kuma tana yawan shan fruits farin ciki ya wanzu a wanan familyn sai dai muyi mata adu'ar Allah ya sauketa lpy .


Takuce har kullum mom Islam nayi muku fatan alkairi,abinda nafad'a ba dai_dai ba Allah ka yafemana Allah ka shirya mana zuri'a alhamdulilh🥰🤝.

08141799224👍

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment