Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata yaya Zakari yayi tare da cewa " maza ki shanye , idanunta sun ciko da hawaye tace " yaya bazan iya sha ba dan Allah ka ajiye , Sata rai yayi tare da daka tsawa yace " kina tunanin yunwa ba ciwo bace ?" ko ita ma zata haddasa miki rashin ™arfin jiki , maza kisha .kuka ta fara wiwi kamar wacce aka doka , ganin faWan baze yi ba yasa shi matsowa ya fara bata da cokalin cikin cup Win , eyeee abu ya tabbata wlh Allah nidai bazan yarda ba tunda kaga za'a aurar da Aisha kake shishigewa wanan ™wailar to na rantse da Allah baka isa ba , anty Fiddausi ta faWa tana ri™e da ™ugu tana masifa , mtsw yaya Zakari yaja tsaki yaci gaba da bawa Ummi tea ko kallon inda take beyi ba, kuka anty Fiddausi ta fashe da shi tare da ficewa ta nufi Wakinta da gudu , Ummi dake kwance bata fahimci abinda ke faruwa ba ita dai kallon yayan take kawai.
mama ta fara siyayyar kayan amfani su malam babu sanya har an kawo kayan gado , farinciki fal zuciyar Aisha itama zata fara kwanciya a babban gado . da yamma misalin ™arfe biyar Khamis yazo yana sanye da farar shadda wacce ta haska kyansa , tsaye yake jikin mota yana karkaWa keys Win motarshi ,yaro ya gani zai shiga gidan su Aisha ya tareshi tare da cewa" dan Allah kace Aisha tazo , to yaron yace " kana ya nufi ciki da gudu ,yaron na shiga ya sameta zaune ita da mama malam na gefe yana rubutu a allo , Aisha wai kizo inji wani yana tsaye jikin mota , ma™e kafaWa Aisha tayi tace " kace bazan zoba , yaron zai fice isar da sa™on malam ya tsayar dashi yace " kace tana zuwa ,to yaron yace " ya fito daga gidan ya isarwa da Khamis aikan , maza ki tashi kiWan bar baWa hoda man Aisha na malam ya faWa yana karya murya , wlh bazani ba shi yace " zai tahomin da wanan abin daWin da mamansa ta bashi ya kawo min kwanaki amma ya™i , oh Aisha rigima banda abinki kika sani ko ya kawo maza Wauki hijabi ki gaishe shi , dariya mama tasa tana mamakin son duniya irinna malam , da sauri Aisha ta shige Wakin mama ta Wauki hijab Winta ta fito tana tafe tana wa™a ta iso gurin Khamis da ya gaji da jiranta ya shiga mota ya zauna , ™wan™wasa glass Win motar ta fara tana cewa" kyakyawa ka fito man , sarai ya jita yasa dariya ya buWe murfin motar kana ya fito hanunsa ri™e da farar leda zatayi magana ya kamo hanunta ya dam™a mata ,dariya tasa tace " Allah ya soka al kur'an da zance bana sonka , murmishi Khamis yayi dan shi komai nata birgeshi yake , to zan koma gida yarinyata na kuka cewar Aisha , zaro ido yaya Khamis yayi yace" yarinyarki kuma kina da yarinya ne ? cewar Khamis , eh man ka mance wacce ka bani ?" oh na tuna Khamis ya faWa yana dariya , Ammina tana gaisheki tace " inyi miki photo , meye kuma photo kace hoto sai ka tsaya kana yiwa mutane kwainane , Aisha ta faWa cike da tsiwa , am sorry my Esha yaushe za 'ayi hoton , gobe in kazo ni wlh na gaji gida zani dan nasan tsayuwar da kake yi duk dan in sammaka ne to bazakaci ba ta shige gida da uban gudu , ta kusa ture mama .Baza ki dinga nutsuwa ba Aisha ?" kiyi ha™uri mama bazan sake ba ,Aisha ta faWa dan tasan a ´an kwanakin nan mama bata da walwalah , zokiyi min jajjage kiyi sauri cewar mama , rataye hijab Winta Aisha tayi ta fara tanayi tana wa™a can kamar an tsikareta ta kalli mama tace "mama yaushe yaya zai zo ya Waukeni ? dariya ma taba mama banda abin yaro da kunenta taji ance bazata ™ara zuwa gidan ba tunda ta amsa maganar aure amma yanzu tace " wai gidan yaya , katse tunanin mama tayi da cewa" kuma fa naga an tafi da Ummi nasan tana can tana jin daWi ni babu ni , Aisha mama ta kira sunanta , na'am Aisha tace " tana shirin kuka , kallonta mama tayi tace " kefa kikace kina son aure to meye na damuwa ? ni bana sonsa mama ki faWawa malam zan koma gidan yaya wlh anfi cin daWi , mama ce tace " Aisha ki rufamin asiri dan Allah karkisa malam yazo ya fara kuncemun gwanjon masifa kinsani sanin kanki zaice nice nake zuga ki ,shure shure ta shiga yi dan haka mama ta bata guri .

three days letter.
Ammi ta gama siyyar komai na akwati ranar kaiwa ya rage , zaune Khamis yake a gefenta hanunsa ri™e da waya yana dannawa ajiye wayar yayi ya dubi Ammi da hankalinta ke kan kayan dan har yanzu tana nazarin abin da babu a cikin kayan , Ammi wlh idan yarinyar nan tazo zakici dariya sosai , murmishi Ammi tayi kana tace" ai takusa zuwa Allah dai ya nuna mana ranar lafiya , suna tsaka da magana sukaji sallamar Afnan da jakarta a hannu , oyoyo daughter Ammi tace " tana rungumota , gaishe da Ammi tayi ta dubi Khamis tace " bro ina yini .
Lafiya Khamis yace " ba tare da ya kalleta ba wanan abin nasa ba ™aramin ™ona mata rai yake ba , ace har yanzu bai ga alamar so a tare da ita ba shin shi besan soyayya bane , duk wanan tunanin a zuciya Afnan take yinsa , shiko Khamis bai san ma tana yiba dan ya kuma maida hankalinsa ga wayarsa , maza kije ki ajiye kayan a bedroom Winki kizo kici abinci Ammi ta faWa tana murmishi , tom kawai tace " ta nufi ciki ,da shigarta ta bugo ™ofa tare da sakin marayan kuka komai ya kunce mata ya zatayi banda momyn ta tace " tazo akwai plan Win da zata haWa da babu abinda zai kawota ganin ba™inciki itama Ammin bata damu da damuwarta ba bare shi da kamar bayama son magana da ita , takuma sakin kuka ta faWa gado.
Amme da mamaki ya isheta tace " son na rasa meke damun Afnan duk time Win da tazo gidannan sai inga kamar tana cikin damuwa , sai da Khamis ya Wau lokaci sanan yace " Ammi karki sa damuwar wanan a ranki koma mene ne tunda bata nemeki ba just ki ™yaleta , hmm Ammi tace " a gefen zuciyarta tana hango akwai tashin hankali amma Allah yasa kar harsashen ta ya zamo gaskiya, jin alamun tafiyar takalmi ne yasa ta Waga kai , fita zakayi ne my son? Ammi tace " cikin muryar irinta mai damuwa , Khamis dake shirin fita yace " Ammi kince za'a kai kayannan naga har yanzu ba'ayi himma ba , me kakeci nabaka na zuba barin kira momyn Afnan cewar Ammi , cikin sa'a tana gwada lambar ta shiga bayan sun gaisa Ammi tace " maganar kai kaya in zaki zo kizo da wuri dan Allah , momyn Afnan dake kan hanyar zuwa gidan Ammi tace " mun kusa insha Allah gani nan driver zai kawoni , Allah ya kawoku lafiya Ammen tace tare da ajiye wayar. suna gama waya Khamis ya fice bai jira me Ammi zatace ba , Ammi na shirin tashi ta hango Afnan na tahowa idanuta sun kumbura da kuka , subhanallh my daughter Ammi tace " tare da tambayar ta meke damunta , babu komai Ammi Afnan ta faWa zuciyarta na Waci.
Tunda Ummi ta dawo daga islamiya ta haWo kayan wanke wanke tana gamawa ta share gidan le™a Wakin anty Fiddausi tayi taga tana bacci lakadan kuma tasan ba lallai ta tashi yanzu ba kasancewar in tana bacci bata tashi da wuri , a hankali a hankali ta nufi Wakin anty Fiddausi ta hura mata wani abu a ba™ar leda ta fito a hankali ta dawo Waki.

Tsalle ta shigayi yi tana cewa " matarnan naga rawar kanki yana nema yayi yawa , tunda kike yawan yiwa yaya faWa dan yabani shayi a baki .kururuwar ihun da taji ne yasa ta bazama Wakin da gudu tana cewa " lafiya anty , samun anty Fiddausi na soshe soshe tayi tana cewa " wayo my Zak waro ido Ummi tayi tace " Zak kuma ?" yaya Zakarin ne Zaki?...!

Afuwan yau babu yawa ina mura =ĜOÜ.

BARKA DA SALLAH



*MOM ISLAM*
[23/07, 8:50 pm] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TAARGAZA*



*Zainab Habib (Mom Islam)*


*Wattpad @momislam2020*


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*


BOOK 1

*Page 56 & 57*

Maza dan ubanki samomin toka ko a ma™ota ne ina jin ™urajen zafi ke addaba ta anty Fiddausi ta faWa tana ci gaba da susa , ™in tashi Ummi tayi sai kuma tayi kalar tausayi ,tsawa anty Fiddausi ta daka mata wanda yai sanadiyar tashin ta da gudu ta Wauki abin kwashe shara taje Wibo tokar , da sallama ta shiga gidan dake kusa da nasu , wata mata dake zaune kan kujera ´ar tsuguno ta amasa da wlkslm ,Ummi ce tace " wai inji anty na ki sammata toka ,mi™ewa matar tayi tare da karSar abin kwashe sharar ta Wibo a murhu marar zafi ta mi™a mata , cikin sauri Ummi ta nufi gida tana shiga ta tarar yaya ya dawo ,tunda anty Fiddausi ta hangota take ™wala mata kira tana cewa " dan Allah ki kawomin tokar , my Zak jeka karSo wani kallo yaya Zakari ya watsa mata duk da ta bashi tausayi amma bai nuna mata ba ya fice abinsa.

Tun a mota momyn Afnan tayi wa Afnan waya tace " ta shirya tare zasu je kai kaya dan suga kalar yarinyar inyaso susan nayi , wanka Afnan ta yi kana tayi simple make up ta sanya doguwar riga wacce ake kira da abaya fara mai adon golden Win duwatsu ta roling mayafin a kanta jin alamun tsayuwar mota yasa ta feshe jikinta da turare mai ™amshi a gurguje ta Wibo takalma da gyale tayo waje , tana zuwa palo momynta tayi sallama , rungume momyn tayi tare da cewa " my momy na shirya ok my daughter momyn ta ,faWa tana rungume da Afnan , Ammi da ta fito yanzu cikin fara'a tace " sannu da zuwa sis ,ywwa momy tace " kana ta nemi guri ta zauna jerin kaya Ammi ta nuna mata tare da wata jaka daban mai Wan karan kyau , masha Allah momy ta ce kana tasa Afnan kiran driver ,tare suka shigo Ammi ta nuna musu kayan suka shiga kwashewa suna sawa a bayan mota , to Allah ya kaiki lafiya Ammi ta faWa cikin fara'a , kallon banza momy ta yiwa Ammi ta gefe tace "amen y Allah ta fito cikin makirci momy tace " daughter naga kin yi kwaliya zomuje man ko kinada gurin zuwa?" murmishin gefen baki Afnan tayi kana tace " muje to momy daga nan naga amaryar yaya , da fara'a Ammi tace " ai kuwa kya Wauko mana photon ta , tom Afnan tace " suka fice zuwa mota ba tare da Sata lokaci ba suka Wauki hanya zuwa Tudun wada, cikin ™an™anin lokaci suka iso suna shiga anguwar Afnan ta hau toshe hanci tana cewa " momy kinji wari kuwa ?" uhm momy tace " ba tare da tayi magana ba , sai da taga driver yayi parking a wani ™ofar gida mai Wauke da ™ofar galan galan kai da ganin gidan kasan talakawa ne tab Wijam momy tace " tare da sa hanunta a haSa alamun mamaki ace Khamis ya rasa yarinyar da zai auro sai ´ar gidan talakawa tabbas zan zage dantse gurin nemawa Khamis auran Afnan kuma wlh sai ta mallakeshi duk wanan maganar a zuciya take yi batasan ta fito fili ba , murmushin mugunta Afnan tayi tare da dafo kafaWar momynta tace " good my momy shiyasa nake daWa sonki Allah ya barmu tare , waro ido momyn Afnan tayi dan batasan wanan suSul da bakan da tayi ba driver zai ji , wayancewa tayi da yiwa driver mgna tace " kayi sallama kace anyi ba™i " tom yace " kana ya fice cike da mamakin maganar momy , da sallama ya shiga gidan jin ba'a amsa ba yasa shi ™ara yin sallamar Aisha dake kan bishiyar mangwaro tana le™ensa batayi magana ba ta hau tsinko Wanyun mangoro tana wurgowa ™asa , cikin sa'a sai a kan driver a take ya saki ihun da yai sanadiyar fitowar mama da alamu bacci take ihunsa ne ya tashe ta , yana shirin ficewa mama tace " lafiya ? shidai ba marar hankali ba dan bata taSa ganinsa ba , duk a cikin zuciyarta take maganar ,lafiya ance in shigo in ce muku kunyi ba™i masu kawo kayan aure ne , Aisha dake saman bishiya ta washe ha™ora tana dariya ciki ciki , to kace su shigo mama ta shiga shimfiWa tabarma kusa da bishiyar manguwaro , Allah ya temaketa gidan a share yake ta fara ™walawa Aisha kira tana cewa " maza kizo ki kira maman Ummi kice mata ga masu kawo kaya sun zo , shiru mama taji babu amsa , kira ta kuma ™walawa a karo na biyu nan ma shiru , ta katanga mama ta le™a ta ™walawa maman Ummi kira tace " tazo ga masu kawo kaya , gani nan fitowa maman Ummi tace " tare da yafo mayafi ta fito , momyn Afnan dake shirin fitowa ita da Afnan cikin ™yan™yami suke taka ™afarsu haka dai suka lallaSa suka nufi gidan Afnan mayafinta na kan hancinta , momynta data lura da hakan tace daughter karki sa damuwa ba jimawa zamuyi ba ki buWe karsu zargi wani abun , sa driver tayi ya fara shiga da kayan Aisha dake kan bishiya tana ganin akwatunan tafara rawa da ™afa tana murna ,sallamar su momyn Afnan ne ya dakatar da ita wa ´an'nan ´an gayun fa ? ta tambayi zuciyarta jibesu kyawawa amma wlh dole in nuna musu yau ina cikin farinciki sosai.
Suna shigowa mama da maman Ummi suka taresu da fara'a shigowar malam yasa mama Waga kai dan ganin ko dame yazo , hanunsa ri™e da leda babba cike take da kayan motsa baki ya risina yana gaida su momy ,a yangace momy ta amsa ta dubi su mama ta gaishesu , ajiye ledar yayi gaban su momy yana washe baki ya mi™e ya fita , yana fita Afnan ta raWawa momynta a kunne mom wanan ne kayan tarbar tamu ? karaf a kunen Aisha Afnan na shirun ™ara yin magana taji saukar ™aton mangoro a kanta Wanye ,ihu tasa tare da ri™o momynta cikin fusata momyn ta kalli sama kamar zatayi masifa sai kuma ta dakata batayi ba, kunya iya kunya mama taji Waka kai tayi ta hango Aisha zaune a kan bishiya tana rar raba ido innalilahi mama tace " tana tafa hannu kana tace " wato Aisha kece a nan me kikeyi ? sai da ta ™walowa momyn Afnan ta sauko ta fece da gudu , iya kawaici da mom Afnan tayi wanan karo bazata iya daurewa ba, take faWa cikin ranta , a fili tace " wanan wace iriyar sheWaniyar yarinya ce ?" zaro ido mama tayi ba tare da tace komai ba , maman Ummi ce tace " amaryar ce ,da mamaki Afnan da momynta suka haWa baki gurin cewa " amarya kuma? eh maman Ummi tace " sai kuma daga baya take dana sanin gaya musu , tabWijam Afnan ta faWa tana keSe baki , buWe kayan akwatin su mama suka fara suna yabawa da tsada dakuma kyan kayan , mi™ewa sukayi tare da cewa" to sai anjima .
Kunto Waurin zaninta mama tayi ta ™irga dubu goma ta mi™a musu , no ki barshi kawai momyn Afnan ta faWa tana ci gaba da tafiya, to Allah ya kiyaye hanya su mama suka faWa cikin sanyin jiki , suna shirin fita harsu kusa fitowa daga gidan sai ga Aisha nan ta taho da uban gudu kamar zata bangaje Afnan , kutumar uba Afnan ta faWa tana shirin dam™o wuyan Aisha , sorry my daughter ba girman ki bane karki kulata mu da muke neman mafaka?" momy ta faWa tare da rungume Afnan suka shige mota , suna shiga driver ya jasu , cikin ™an™anin lokaci suka iso gidan Ammi , koda driver yai parking suka nufi part Win Ammi zaune suka sameta ita da Khamis da alama wata maganar suke mai muhimmanci , shigowarsu ne ya katse wa su Ammi maganar....!


Comments yayi low=ĜŜ kun sanfa mai jego ce zan tafi hutu yasin>Ĝ(Ŭ


MOM ISLAM
[25/07, 2:19 pm] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TAARGAZA*



*Zainab Habib (Mom Islam)*


*Wattpad @momislam2020*


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*


BOOK 1

*Page 58 & 59*

˜ara gaida momy Khamis yayi kana ya nufi part Winsa , da ido momy ta yiwa Afnan nuni da ta bishi , mi™ewa Afnan tayi tare da cewa " bro yau baza kasha tea bane ? tana tafiya tana maganar Ammi duk ta lura da abinda sukeyi amma sai ta nuna bataga komai ba , sai da Afnan ta ™ule momy tace " wa Ammi gaskiya da ina nan son ya fara neman yarinyar nan wlh da ban barshi ya aureta ba , kasancewar su talakawa futuk bugu da ™ari naji ana cewa" wata ´ar yarinya itace matar tasa gaskiya Ammi za'a cutar da rayuwarsa bakya tunanin ya daWe beyi aure ba yanada bu™atar iyali ? nisawa Ammi tayi kana tace " nasan da haka karki manta son ba yaro bane kuma ban isa nayi masa auran dole ba cox dole sai abinda ya kawo min zan aminta dashi , momy da ta gama ™uluwa da maganar Ammi tace " nifa dama bawai ina gudun matar da zai aura bane ki fahimceni Ammi ya kamata mu zaSa masa mata ´ar gidan mutumci kuma ba talaka ba gudun kar mu ja masa raini ga abokansa , na fahimceki Ammi ta faWa tana jinjina maganar momy ,dama tasan za'ayi haka dan tana ganin yawancin ™ule ™ulensu bata dai nuna musu ne duk cikin zuciyarta take wanan batun , mi™ewa momy tayi tace " ni zan tafi ina ganin sai satin biki zan dawo , Ammi da mamaki ya isheta ace kai da Wan uwanka bazaku kashe ku rufa ba tace " Allah ya shige mana gaba zan kira Khadija daga gombe tazo gobe , yatsina fuska momy tayi tare da cewa " wato Ammi Khadija ta fini kenan ?karki mance mu biyu ne a gurin mahaifiyarmu mata kuma tace " ki kula da ni meye zatayi miki wanda bazan iya ba ?" mi™ewa Ammi tayi ta dafa kafaWar momy tace " ai ke kinada aure kuma mijinki na da bu™atar kulawarki so ki bari in tazo zata tayani wani abun, momy da tayi shirin tafiya haka ta fice batare da ta ™ara bi takan Ammi ba , a zuciyarta ta Wau alwashin sai Khamis ya auri Afnan ko ta halin yaya.
Koda Afnan taje bedroom Win Khamis samunsa tayi kwance yayi ruf da ciki yana dane dane a wayarsa , da sallama ta ™arasa ta zauna bakin gadon , sanin darajar amsa sallama ya sashi amsawa badan haka ba bazai kulata ba , my bro naga kamar kana cikin damuwa ne ? Afnan ta faWa cikin sanyin murya fuskarta na kan tashi , ko juyowa beyi ba bare tasa ran zai amsa tasan abu ne mai wuya shayo kan wanan bauWaWWen , tsaki taja ba tare da ta bari ya jiba ta kai hannu zata shafo kansa ,a faWace Khamis yace " last worning wlh ko da wasa karki kuskura naga kamar kina wasa da tarbiyarki ya daka mata tsawa kana ya nuna mata hanyar waje yana masifa , da kuka ta fito ta faWa jikin Ammi tana daWa shagwaSe fuska , daga ina kike ?" Ammi ta tambaya "daga room Win bro Ammi har dukana sai da yayi , zaro ido Ammi tayi ta hau rarrashin Afnan tana cewa" zai fito ya sameni ™yaleshi.
Dawowa Aisha tayi da gudu ta faWa kan mama tana cewa " mama wanan duk nawa ne ? wanketa da mari mama tayi tana yi mata faWa , maman Ummi ma dake gefe bata sanya baki ba sai shirin buWe akwatin dake gefenta da tayi , wayo daWi Aisha ta faWa idanunta cike da hawaye , kuka take amma tana dariya tana ganin an buWo na kayan kwaliya ta zo gurin ta tsaya tana zaro ido , da gudu ta fice tana fita ™ofar gidan su taga wata ™awarta mai suna Nafessa zata kai shekara sha biyu , janyota Aisha tayi tace " albishirinki ? goro Nafisa tace " tana dariya , an kawo kayan aure na yarinya harda kayan kwaliya da atamfofi ke zomuje ki gani , binta Nafisa tayi suka shiga gidan, suna shiga mama tace " me kikazo yi ?" nazo nunawa Nafisa kayan ne , zaro ido maman Ummi tayi kana ta watsa mata da™uwa ta mi™e tana shirin rarumar sanda suka ruga da gudu.
Darajar cikin dake jikinta yasa shi mi™ewa karSo tokar ya fara shafa mata tana yi masa wayo wayo yana gamawa ya shige ciki ya barta , gado ya faWa cike da tunani iri iri to me Fiddausi take nufi? tana nufin son Ummi nakeyi kenan ko me ? to inma soyayyar ce Ummi yarinya ce mai hankali ga nutsuwa dole nan gaba inta girma na zaSa mata miji na gari Allah kaduba lamurana ya cigaba da kwanciya zuciyarsa babu daWi , gidan su ma yayi yajin aikin zuwa kasancewar wanan irin bada™alar cin mutuncin da zaije ya tarar.
Tun asbha Khamis yai wanka yaje sallah yana dawowa ya feshe jikinsa da turare ya nufi palo ganin Ammi bata fito ba yasa shi zuwa bakin ™ofarta yana nock , buWewa Ammi tayi tana sanye da hijab har ™asa my son ka tashi lpy ? ™arasa shigowa Khamis yayi ya dur™usa har ™asa ya gaida Ammi ta dafa kansa tayi masa adu'a ya koma ya zauna , lafiya my son naga ka fito da wuri haka ? Ammi ta jefo masa tambaya , sosa kansa yayi tare da sunkuyar da kai yace " Ammi na zani unguwa ne inason zuwa gurin friend Wina ne mu fara shirya abubuwan da za' ayi lokacin bikinnan , dariya Ammi tayi tace " zumuWi bikin saura 3 weeks amma kake ta ganWoki pls ka kwantar da hankalinka bakada matsalar komai ai kuWi ne meyinsu to bamuda problem just kaje ka kwanta kawai , no Ammi ji nake kamar in janyo wanan kwanakin nakeji , kunya ce ta rufe Ammi a zuciyarta tace " to yarinya ™arama dole fa sai nasa ido a kanku koda tazo gidannan duk da kace badan komai kake sonta ba zaka iya renonta , Ammmeee Khamis ya kira sunanta dan yaga ta lula duniyar tunani na'am ta amsa tana shirin mi™ewa dan karya gano tana tunani , murmishin gefen baki Khamis yayi ko me ya tuna oho , to Ammi na koma zanje na kwanta zuwa 11 o clock a ta sheni, ok Ammi tace " ya fice ya nufi side Winsa yana shiga direct bedroom ya wuce ya faWa bed tare da sakin na nauyan nunfashi ya janyo phone Winsa daya ajiye yanzu yana duduba hotuna tsaki yasa kana yace " babu hoton Esha ma a ciki ya ajiye wayar ya Wauki pillow ya rungume ,bacci yai awon gaba da shi cike da mafarkin Aishan sa.
morning.
Malam na dawowa daga masallaci ya hau surfawa mama faWa yana cewa " saboda Allah kima duboni kiji me ya hanani fitowa jiya da daddare abin duniya ya gagareki ko ?" wlh kidinga yin abinda kuWa zai bi , mama dake gaban murhu tana dama kunu ta Waga kai ta dubi malam kana tace " to ai naga babu wanda ya damu da damuwar kowa ne shiyasa banyi karambani ba , ta cigaba da abinda takeyi , hannu

Please Login or Register in order to submit comment