Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da shi kamar zata daketa sai da mutane suka dinga bada ha™uri , buWe kayan mama tayi ganin dogayen riguna har biyu yasa mama cewa " to ya naga kala biyu , Aisha ce tai carb tare da cewa ta Ummi ce jin jina kai mama tayi kana ta mi™e ta nufi katangar gidansu , tana ™walawa maman Ummi kira .
Le™owa maman Ummi tayi tare da cewa "mama ya taro ?alhmdulilh mama tace " kana ta mi™awa maman Ummi Winkin Ummi , cikin farinciki maman Ummi ta karSa tana cewa waye da wanan abin alherin ? hmm mama tace " kedai bari yanzu inada mutane zan baki labari bayan taro ya watse , maman Ummi tace " ganinan shigowa ma.
Daga haka kowa ya kama gabansa .
Fiddausi tasha lalle ba ™aramin kyau tayi ba , yau ake walima kowa ya sanya albarka kasancewar yaya Zakari yace " baya son bidi'a gobe Waurin aure gidan su Fiddausin ma a cike yake da ´an biki anata suyar cin cin ana wasa ana dariya .
Tun a daren yau Aisha tafara haWa kayanta a jaka babu abin da ta bari komai ta tattara , Ummi dake Ummi dake zaune gefen Aisha ta zuba tagumi da alamun damuwa tace " yanzu Aisha tafiya zakiyi ki barni , itama Aishan nanda nan ta shiga damuwa ta rungume Ummi tare da cewa " kema ai zaki dinga zuwa muna gaisawa kuma zamu dinga haWuwa a makaranta ko ? girgiza kai Ummi tayi alamar eh .

*WASHE GARI WEEDING*

Ranar asabar.

Duban jama'a suka sheda Waurin auran Zakari malam Abdullahi da Fiddausi Umar anyi Waurin aure cikin farinciki da ™aunar juna.
Da yamma motocin Waukar amarya suka zo tunda Aisha taji labari ta fito da jakarta .....!

Fans kuyi ha™uri yau Winnan banajin daWi wlh ciwon kai gashi ma banyi typing da yawa ba innaji sau™i anjima zakuga wani jinjina ga masoya masu son ganin farinciki na nagode da shar'hi >ĜpŬ=ĜOÜ.

*MOM ISLAM*
[14/07, 7:56 am] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TAARGAZA*





Typing
'ŝ.


STORY AND WRITING
BY
*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK>ĜpŬ

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 21 & 22


Jin ance ai har an gama kai amare hankalin Aisha ya tashi ta shiga kuka , mama da keta fama da jama'a tace " kai Aisha menene kuma? cikin she she™ar kuka Aisha tace " ba su yaya bane suka tafi suka barni , ri™e baki mama tayi kana tace " to ke banda abinki daga Waurin aure zaki koma gidan ? eh mama shine yace " zai Waukeni dariya mama tasa tace " yaro yaro ne ai kafin ki tafi sai kin amsa laifinki gurin malam bazaki janyo min fitina ba , rau rau Aisha tayi da ido ita yanzu duk damuwarta kawai ta ganta gidan amare gashi dare nayi .
Mama tayi rarrashin amma ina fur ta™i saurarar ta haka ta koma Waki ta barta a gurin Ummi kam tun Wazu ta tafi , Aslamu alaikum , yaya Zakari yace " shida abokansa suna sanye cikin shadda mai ruwan ™asa kowannen su ba ™aramin kyau yayi ba , bayan su mama sun amsa sallamar ne yaya Zakari ya dubi mama kana yace " mama ki yafemin dan Allah sai kuma ya hau share hawaye , itama maman kuka takeyi ta kunto gefen zaninta tana cewa " na yafe maka Allah ya albarkaci auranku, amen y Allah suka amsa .
Hango gimbiya yayi da jakar kaya a gabanta ta zuba uban tagumi tana gyan gyaWi , keee ...yaya Zakari ya kira sunan ta , tashi kije ki kwanta murmushi mama tayi tana jira taji inda za'a kaya , cuno baki Aisha tayi tare da buga ™afa tana cewa " wlhi ™afata ™afarka ai kai kace zan koma gidanka akwai Wakina acan , dariya suka sa shida abokansa suka ce to taho mu tafi .
Lokacin ™arfe goma na dare gari ya yi shiru haka suka shiga motar abokinsa suka wuce ,sai da aka biya gurin Lawali mai kaza , tunda sukazo gurin Aisha ke Soye fuska har suka wuce , sun Wanyi tafiya mai nisa kana suka iso anguwr parking sukayi a gefe da ™ofar gidan suka fito Aisha ma fitowa tayi da jakarta a hannu , yaya Zakari ne ya ™arSi jakar yace " zai sanya mata a Wakinsa , suka Wunguma zuwa ciki , gidan ya tsaru gidane mai Wakuna biyar kowanne ciki da palo kowa da nasa dakuma kitchen da Wakin ba™i masha Allah gida yayi kyau tsakar gidan yasha siminti ,
Yana ri™e da hanun Aisha suka shiga tun daga palo suketa jin surutan ™awaye.
Kai tsaye da shi da abokan suka shiga cikin Wakin , amarya Fiddausi na luluSe cikin zani yayin da ™awayenta ke gefe anata hira , suna ganin su yaya Zakari suka shiga wasa da dariya bayan anyi siyan baki abokan ango suka mayar da ™awaye gida , Waki ya rage daga Fiddausi sai yaya Zakari da Aisha , matsowa yaya zakari yayi tare da buWe mayafin Fiddausi amarya bakya laifi zaro ido Aisha tahauyi tana rarraba ido , Aisha tashi muje in rakaki Wakinki ki kwanta , kuka Aisha tasa tana cewa " nidai anan zan kwana , Fiddausi ce ta buWe ido kana tace " ´an mata dan bata lura mutuniyar ta bace kabarta mu kwana man my sweety , kashe mata ido yaya Zakari yayi tare da janyo hanun Aisha cikin wayo ya fito da ita ya kaita Wakin da yake a mazaunin nata , mi™a mata sweet Win da ya siyo mata yayi tare da yimata adu'a ya rufo mata ™ofa bayan yagama lallashin ta , ya fito ya janyo mata ™ofar ya dawo Wakin amarya , samun ta yayi tana zaune da waya a hanunta , to na lallaSo ´ar rigima , ya rungume Fiddausi kana ya raWa mata ,tashi muje muyi alwalah babu musu ta mi™e tayo alwalah shima yayi ya shinfiWa musu sallaya kana ya shige gaba ya tada sallah yana yin sallama yafara jero adu'oi itama haka , dafa kanta yayi kana yayi mata adu'a tare da sa albarka , tsabar zumuWi yaya Zakari ya ri™e baki tare da cewa "afuwan sweet ban Wauko miki abinci ba murmishi Fiddausi tayi batare da tace " komai ba fitowa palo yayi ya Wauko musu cup da plet da fresh milk ya dawo janyo ledar kazar yayi tare da juyeta a plet ya shiga ciyar da ita bata wani ci da yawa ba ta ture hanunsa , ya Wago hannu zai kai bakinsa ta amshe tafara bashi , bayan sun gama yana shirin mi™ewa kai kayan da sukayi amfani dashi ta karSa ta kai , tana dawowa ya Wagata can ya direta a bed ja musu blanket yayi tare da rungumeta ......!


Afuwan banida lafiya ne fans ina godiya da irin soyayyar da kuke nunamin kuyimin adu'a tare da suburbuWo shar'hi .

*MOM ISLAM*
[14/07, 7:56 am] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TAARGAZA*





Typing
'ŝ.


STORY AND WRITING
BY
*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK>ĜpŬ

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 23 & 24

HaWe fuskarsu yayi guri Waya yafara aika mata da hot kiss jin shigowar mutum yasa yaya Zakari mi™ewa babu shiri kamar marar gaskiya , Aisha meya fito dake cikin wanan daren ? kuka shaSe shaSe a idanunta tace "yaya nidai bazan iya kwana ni kaWai ba , mitsw Fiddausi tsaki tare da Wago kai tana ™arewa Aisha kallo , tabbas kamar tasan fuskar nan amma ta rasa a inda ta santa , janyo yaya Zakari Fiddausi tayi ya faWa jikinta ta luluSesu har kansu , Aisha dai na tsaye jin yayan nata bai ce komai ba ya sata neman guri a ™asa ta ™udun dune tana kuka ™asa ™asa , can a cikin bacci taji ana ihu farkawa tayi a firgice amma Wakin duhu babu haske , wayo mama nidai a kaini gida wlh bazan zauna ba .
Su basu san ma tanayi ba dan basajin Wuryar Nigeria , ihun da Fiddausi ta saki na ™arshe ne yasa Aisha takurewa gefe tana share guntun hawaye tabbas tayi dana sani kodai anty Fiddausi ta mutu ne yaya yana bacci , tunani Aisha ta shigayi marasa kan gado , jin ana cewa " my Fiddy kin biyani Allah yayi miki albarka banida bakin gode miki , yaya Zakari ya ma mance da Aisha a Wakin yanata surutansa itama Fiddausin ta mance da Aishar tace " my Zak wlh nasha wuya gaskiya baka tausaya min ba , duk cikin duhu suke wanan surutan Aisha da tagaji da zama da kuka ta ™ara kwanciya tana matsar hawaye ,
Yaya Zakari na mi™ewa ya kunna light haske ya baiyana , hango Aisha yayi a kwance ta takure kamar mai jin sanyi ya waro ido tare da cewa" my Fiddy yaushe Aisha ta shigo ? nima dai ban sani ba Fiddausi ta faWa cikin ™arfin hali dan Allah ne kaWai yasan zafin da takeji , wucewa toilet yayi kana yai wanka ya fito, ya Wauki Fiddausi kamar baby ya kaita toilet ya sata a bahon daya tara mata ruwan Wumi wani uban ihu ta kurma tare da cewa wayo zan mutu , karab a kunnen Aisha ta mi™e a zabure tana waige waige , ganin babu kowa a Wakin ya sata mi™ewa tana lalube ta kunna wutar palo ta fito ta koma Wakin da aka zaunar da ita daga farko.
Zama tayi tana tunanin kodai yaya Zakari yakai anty Fiddausi asibiti ne dan taga kamar batada lafiya kasancewarta ™arama batasan aure ba duk hatsabiban cin ta , abinda ta sani shine faWan da mama take yimata akan karta bari namiji ya ri™e mata hannu koda wasa , haka dai takuma komawa bacci rabi da rabi har asbha tayi , jin ana buga mata ™ofa ya sata mi™ewa da sauri ta buWe ™ofar tare da cewa " ya jikin anty Fiddausi , kunya yaya Zakari yaji gani yake Aisha tasan abin da ya faru , taji sau™i yaya yace " kana ya wuce masallaci , gari nayin haske Aisha ta Wauki tsintsiya ta share gidan ta dawo Wakin Fiddausi ta gaishe ta , kana ta nemi guri a ™asa ta zauna mekika tsaya yi ? tamabayar da Fiddausi ta jefo mata kenan , babu komai Aisha tace " cikin tsoro , to maza ki koma Wakinki dan yanzu yayanki zai shigo , jiki babu ™wari Aisha ta mi™e ta koma Waki , tana zama tafara tuno abubuwan da sukeyi ita da Ummi , ™wafa tayi tare da cewa " tabbas wanan antyn sai na koya mata hankali da 'alamu batasan ko waye Aisha ba.....!


Kuyi ha™uri banida lafiya naso nayi muku da yawa =Ĝ"Ŝ=ĜOÜ.


*MOM ISLAM*
[14/07, 7:57 am] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TAARGAZA*





Typing
'ŝ.


STORY AND WRITING
BY
*Zainab habib [mom islam]*

*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*

Telegram links https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Wattpad momislam 2020

FREE BOOK>ĜpŬ

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 25 & 26


Yaya Zakari na dawowa daga masallaci ya le™a Wakin Aisha kasancewar shine na farko kana shigowa , samunta yayi a kwance kan katifa ta ™udundune da blanket kamar mai jin sanyi , wucewa Wakin Fiddausi yayi tare da sallama a bakinsa , oyoyo my honey Fiddausi ta mi™e tare da rungum shi daWi ne ya kama yaya Zakari cikin ranshi yace " aure ni'ima tabbas nayi dacen mata ,lol na tanadar maka farinciki da safennan mijina , yaya Zakari bai ce komai ba sai bin Fddausi da ya keyi kamar jela , janshi tayi suka faWa gado , Fiddausi ce ta tuno akwai yarinya a gidan hakan ya sata mi™ewa ta rufe ™ofar kasancewar cikin Waki akwai ™ofa haka ma palo , dawowa tayi ta ™ara kai masa hug shiko abin nema ya samu ai yafara ™o™arin rabata da komai na jikinta ,sai wani shi shige masa take niko nace" anty Fiddausi kamar ba amarya ba , kusan zaucewa yaya Zakari yayi dan duniyar da ya shiga ta yau daban da ta jiya , duk wata magiya da Fiddausi keyi akan ya ™yaleta bai san ma tanayi ba kasancewar wani irin yanayi da yake ciki , ya daWe yana sarrafa ta daga ™arshe ya mirgina gefe , lokacin idon Fiddausi yayi jage jage da hawaye .
Aisha nata buga ™ofa shiru basu buWe ba taja tsaki dan ita yanzu duk wani son zama da takeyi yanzu bata sha'awa tunda sun iya wula™anci , kitchen ta nufa tana dube dube ganin robar yaji ya sata dariya tana cewa " duk mai wanka da mai fitsari zai yi a bonus , roba biyu ne yajin manya Wayar ta Wauka ta je tankin ruwa ta , taka turmi ta buWe murfin tankin ta juye yajin duka ta wurga robar ta bayan gidan nasu , ta gyara murfin tankin ta koma Waki ranta fess kamar anyi mata kyauta , shiru shiru basu fito ba har ta fara jiyo surutun su Fiddausi na cewa my sweet wlh ka wahalar dani over ,oh sorry pls keWin ce ta daban barinyi wanka in fito , no kabari inyi sbda inason inyima kwaliya kafin ka fito cewar Fiddausi , ina jiranki my lovely , tana saukowa daga gado taji ™afafu sun ri™e babu hali gashi tashi Waya tafara jin zafi a ™asanta , bazan iya tashi ba ,
Da sauri yaya Zakari ya temaka mata ta nufi toilet Win dake maraba da palo wato tsakiya ya dawo ya kwanta yana jiran fitowarta , dawowa palo tayi ta Wauki flaks Win ruwan zafi ta rage , tare da ajiyewa ta shige toilet Win ta rufo ™ofa , ruwa mai Wan zafi ta zuba a baho ta shige ciki wani irin zafi taji ya ziyarceta ta Wauka wuyar da gurin yasha ne , fita tayi a cikin ruwan takuma zuba wani , wani uban ihu ta kurma wanda yai sanadiyar fitowar Yaya Zakari ba komai a jikinsa , da gudu Fiddausi ta ri™eshi tana nuna masa gabanta , mai ya faru ? zafi zafi wlh akwai zafi nashiga uku ka temakeni , zafi kuma na jiya baiyi zafi ba sai na yau zatayi magana taji kamar an watsa mata ruwan barkono ai da gudu ta shige toilet ta tari ruwa a buta tana tsarki , nanfa abu ya girmama babu sau™i wai ciwon arna yaya Zakari yarasa inda zaiyi da ita gashi yanason yin wanka , tana kukan ya shige toilet ya tara ruwan sanyi yafara tsarki ,bai kai ga fara wankan ba yaji yayi sallama , shikam tsalle ya shiga yi yana salati yana kiran Fiddausi da take ta lafta basilin a gurin wai dan tadena jin yajin ,nata yaWan ragu dan tayi shiru amma har yanzu bata nemi kaya ba bare maganar ™ara wanka, wani uban tsalle da yaya Zakari ya doka tare da cewa wai menene mai wanan yajin nifa ina zargin dangin ki ne basu wanke bokintan da kyau ba , dariya Fiddausi tasa tare da cewa alhaki na ne ai inata cewa ka ™yaleni ka™i gashinan muna jin jiki ai kuma wlh in kayi wasa aljanuna mugaye ne babu abinda basuyi , yaya Zakari dake rawar yaji ya zaro ido yana kallon Fiddausi , to gara mu fara kiyayewa tunda kinada hatsabibai a kanki nidai nafi ™arfinsu wlh, duk wanan maganar da ya keyi yanayi yana rawa , can jin yajin nasu ya lafa ,Fiddausi takuma nufar bayin tana cewa insha Allah ™alau zan fito , tana shiga ta fara da wanke fuska a gigice ta fito tana cewa Zakari gidannan babu lafiya wayo Allah na tana cikin tafiya taci karo da bango takuma sakin wani sabon ihun .

Koda Malam ya dawo gida bai duba kuWinsa ba sai da ´an biki suka watse , saWaf saWaf ya shige Wakin dabobin tare da turo ™ofa , ya nemi wata kujera ta katako ya zauna , zanyo jakar kuWin yayi tare da kunce Waurin tun daga kan Waurin ya fara zargin an taSa jakar , beyi magana ba ya fito da kuWin duka ya fara ™irgawa , kambun uba kalmar data fito daga bakin malam kenan wato an fara yimin sata ko ? dan wanan ba ´an biki bane ´an gidanne , ya tura kuWin da ya ciro dakuma wasu a aljihunsa ya haWa ya maidasu ma'ajiyarsu tare da sanya Sawon masara akai wai duk dan ya gane ko an taSa kuWin , da sauri ya fito da carbi a hanunsa ya nufi Wakin mama daketa baccin gajiya , gurinki nazo wato bakuda godiyar Allah duk uban gudun mawar da kika samu gidan wa kika kaishi ? abin ma harda sata to wlh bazan lamunta ba adinga sacemin kuWi ko nace " ku nake tarawa ? tun wuri karki ™ara kuma hukunci na gaba na dena bada kuWin cefane har sai anyi wata biyu , a hakan ma nayi mutunci .
Mama dai na jinsa batace komai ba dan bacci ne a idonta shigowa ciki malam yayi tare da cewa " wato kin maidani mahaukaci ko inata magana kamar inayi da dutse to wlh duk munafurcinki sai dai ya ™are miki , kuma naga an kawo miki dankalin hausa dama kafin in dawo ki dafa shi ba siyan ™uli za'ayi ba iyakaci kisa gishiri , har yanzu mama batayi magana ba tana dai kallonsa dariya ma yaso bata yanayin abu kamar wani zautacce.....!



*MOM ISLAM*
[14/07, 7:57 am] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TAARGAZA*


https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV*


*Zainab habib [mom islam]*


*[AREWA WRITER'S ASSOCIATION]*


Wattpad @momislam2020





Page 27 & 28

Bayan sun gama rawar yaji Aisha ta fito sanye da kayan islamiya a lokacin ™arfe sha biyu , Wakin anty Fiddausi ta nufa inda ta shiga da sallama batayi aune ba ta hango yaya Zakari rungume da anty Fiddausi , zaro ido Aisha tayi tare da rufe baki suna hirar su ko sallamarta basuji ba , dama yaya kai Wan iska ne ? batasan lokacin da tayi maganar ba kasancewar a cikin zuciyarta take maganar , mekikace ? Fiddausi ta jefo mata tambayar tare da shirin mi™ewa , no ™yaleta yarinya ce batasan komai ba , sai yanzi Aisha ta tuno ashe tayi TAARGAZA juyawa tayi zata fice yaya Zakari yace " ina zuwa na ganki da kayan islamiya ko abincin rana baki ciba ? daga nan zan wuce gidan mama ne ta bashi amsa ,Fiddausi ce ta kalleta tare da cewa aiko sai kinci abinci dan bazaki tafi da yunwa ba , Aisha dai zaman gidan ya isheta dama so takeyi da zarar ta tafi gida bazata dawo ba , jininsu bai haWu da anty Fiddausi ba ko kaWan , komawa Wakinta tayi tafara kuka tana cewa " ´an iska kawai sai da suka gama iskancin su zasu bani abinci to wlh sukayi wasa har su bazasuci ba ashe dama yaya Wan iska ne ban sani ba tabb , jin sunata dariya har da tafawa yasa ta ™ara tabbatarwa ´an iskan ne da gaske kasancewar a islamiya ana yimusu wa'azin babu kyau namiji ya ri™ewa mace hannu to su gasu a cinya ma taga yayanta kamar jinjiri , tunowa tayi ba tada biron rubutu dan haka ta koma kai tsaye Wakin anty Fiddausi ba tare da tayi sallama ba , sun koma kan kujera suna kallo a TV hanun yaya a kafaWar Fiddausi hakan ba ™aramin haushi ya bata ba , ficewa tayi yayan na kiranta bata saurareshi ba ta fice waje ,ta nufi wata ´ar makaranta ta almajirai dake ™ofar gidansu , kuzo ku karSi sadaka ta kirasu zasuyi su biyar da gudu almajiran suka biyota suna murna , direct kitchen Win dake jikin Wakinta ta nufa ta buWe tukunyar da anty Fiddausi ke dafa taliya sbda ™awayenta zasu zo yasa take dafa leda biyu , sauko da tukunyar tayi ta Wauki abin Wiban abinci tafara karSar robar kowa tana zuba masa , duk wanda tasa masa sai yace " Allah shi karSa har abinci yazo ™arshe saura kaWan a tukunya , dai dai Fitowar anty Fiddausi tana dariya tayi arba da aika aikan da Aisha tayi mata , salati tafara tana tafa hannu tare da ri™e baki tace " Aisha mezan gani kodai bakida lafiya ne ? lafiyata ™alau Aisha tace " tana cigaba da suWe ragowar ta tukunyar , to me nayi miki da zaki rabar min da abinci dan mugunta ? cewar anty Fiddausi .
malamin islamiyar mu yace " in ka Wauki sadaka kabawa almajirai Allah zai yafe maka laifukanka gaba Waya shiyasa nayi haka naga kunada tarin zunubai ke da yaya , hakan karaf a kunenen yaya Zakari ya matso tare da cewa " Aisha wane zunubi kikaga munyi dahar zaki yiwa antynki haka , kuka Aisha tasa tana cewa " nidai bazan zauna a gidanan ba wlh mama tace " abokin Wan iska shima Wan iska ne , ba™in ciki da takaici ya ishesu su basu fahimci abinda take cews ba , yaya Zakari yace " kar in sake jin maganar komawa gida a bakinki dan anan zaki zauna har girmanki kinyi na farko kinyi na ™arshe duk ranar da kika ™ara bada abinci batare da kin tambaya ba jikinki zai gaya miki , islamiya kuma kibari zan saki a ta nan anguwar inna sami kuWi.Fiddausi dai na tsaye ranta in yayi dubu ya Saci dan yanzu ji take ta tsani Aisha sosai, jiyo sallama ™awayenta yasa ta yi musu oyoyo yaya Zakari ya gaishe su ya fice yabar Aisha da Fiddausi da ™awayenta anan gurin , shigewa Waki sukayi tare da rangaWa shewa suna tafawa , Fiddausi ce tace " sai ku shiga kitchen ku Wora girki cikin farinciki suka shiga hada hadar Worawa bayan sun gama haWa komai na girkin suka koma Waki suka ja ™ofa suna tambayar Fiddausi ragowar kaza , Aisha na tsaye inda take bata ko motsa ba ta tuno ai da ita aka siyo wanan kazar kan uban yasin sai nayi aika aika yanzu ma ko za'a kasheni , kitchen ta nufa tare da le™awa ko suna shirin fitowa , cikin sa'a tajisu shiru , robar gishiri da robar suga ta nufa ta saka kowanne ludayin shan kunu kowanne Waya ta fito ta nufi Wakinta , cike da kewar Ummi , kuka tasa tana shu shura ™afa tana cewa " ni wlh a mayar dani gida , babu wanda ya jita hakan yasa ta ™araci shirmen ta tayi bacci , ™awayen Fiddausi na zuwa kitcen sukaga ruwa na tafasa , farke ledar indomie irin manyan nan guda huWu sukayi aka saka tare da ™ara mangyaWa suka kuma komawa , bayan mintuna ™alilan Waya ta fito dubawa , cikin sa'a ta samu ta tsotse kwasheta tayi a baban faranti aka nufi Waki da ita aka kuma rufo ™ofa , cikin nishaWi aka zauna ci harda Fiddausi , lomar da Fiddausi zasu kai ita da wacce ta sako abincin suka kasa ban bance wabinda yafi yawa a ciki ga suga suga gakuma gishiri gishiri , yau nashiga uku Lawiza gishiri kika cika a girkin ne ? Lawiza dake shirin yin amai tace " iya fa magin indomie wlh , Fitowa Fiddausi tayi ta le™a Wakin Aisha samu tayi tama daWe da bacci ga bushashen hawaye a fuskarta , juyowa Fiddausi tayi cike da mamaki ace jiya ruwan gidan akwai barkono yau kuma ace an faura mata gishiri kai da sake kodai masu ruqiyya suzo kokuma taje gidansu inyaso komai ya dai daita ta dawo bazata iya wanan wuyar ba. haka dai suka ha™ura suka haWa fresh suka sha duk da ruwan kanajin tashin yaji ta ma™ogwaro , bayan anyi la'asar sukayi mata sallama cika musu leda tayi da cincin dakuma dublan mai yawa suka wuce.
Yaya Zakari yana yin la'asar ya nufi gidansu inda daga shigarsa ya tarar da Ummi a gaban mama tayi shaSe shaSe da hawaye wai gurin Aisha zataje , dariya ma taso bashi bayan ya gaishe da mama ta tambaye shi yasu

Please Login or Register in order to submit comment