Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Aisha yace " suna lafiya ya tambayi malam mama tace " malam ya fita inajin yayi nisa , Allah ya dawo dashi lafiya mi™o masa shinkafa da wake mama tayi wanda taji man ™uli , dama ba wani abinci yaci ba dan Aisha tayi musu rabo basu shirya ba, haka ya dinga lodawa cikinsa abinci har ya ™oshi ya rufe kwanon ya kai dubansa ga Ummi yace " itama Aisha tana nan tana kuka wai tanason dawowa to yanzu dai ki kwaso kayanki koda kala biyu ne inkikayi kwana biyu sai ki dawo , da gudu Ummi ta nufi gidansu tayi sa'a babanta na gida ta gaya musu basu musa mata ba kasancewar sunyi zaman arzi™i da su mama , aikuwa mamanta ta bata kayanta ta fito da gudu.
da gudu ta fito daga gidansu ta nufi gidansu Aisha jikinta na rawa , to taho mu tafi yaya Zakari yace " yana yiwa mama sallama , Allah ya kaisu lafiya mama tayi musu suka fice , da isarsu bakin titi mashin ya tare duk da tsakaninsu za'a kai ka a nera arba'in wani lokacin ma har hamsin , bawata tafiya mai nisa sukayi ba sai gashi sun iso , farinciki fal zuciyar Ummi zataga masoyayyar ta Aisha, bayan ya bawa mai mashin kuWin ya ri™e hanun Ummi suka nufi gidan , da sallama suka shiga hanunsa Wauke da jakar kayan Ummi , Fiddausi ta fito da gudu tayi arba da Ummi ri™e da hanun yaya Zakari turSune fuska tayi tare da cewa " lovley wanan kuma wacece ? dariya yaya Zakari yasa kana yace " wanan sister na ce tazo tayi miki kwana biyu ne , murmishin ya™e tace " to barka , har ™asa Ummi ta dur™usawa Ummi tayi ta gaida Fiddausi tanata rarraba ido burinta taga Aisha amma shiru.



Nagode da adu'arku gashi nasami lafiya fans=ØMÜ.


*MOM ISLAM*
[14/07, 7:58 am] Mom Islam Ce=؃Ü: *YARINYA MAI TAARGAZA*





*Zainab Habib [Mom Islam]*






*Wattpad @momislam2020*


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*


*29~30*

Aisha najin muryar Ummi ta fito da gudu tana cewa " wlh dama dan ke zan koma gida yanzu kam na fasa Aisha ta shiga rawa hanunta a na Ummi , yaya Zakari da anty Fiddausi sai kallonsu suke kwata kwata Fuskar anty Fiddausi babu walwala lura da hakan yasa yaya Zakari cewa muje ki bani abinci , suna tafiya Ummi da Fiddausi suka wuce Waki cike da murnar ganin juna ,suna shiga Aisha tace " bani labarin abinda ya faru bayan tafiya ta , ke nifa babu inda naje kuma kullum sai nayi kuka saboda ke , dariya Aisha tasa tace " kinga matar gidannan batada mutunci Allah yasa dai kinzo min da wanan abin da muka sawa mai kwakwa dan wlh sai na koya mata hankali , eh nazo da shi ke ai wanan abin ba ™aramin hukunci yake ba , suka Wan taSa hirarsu , suna daga Waki Aisha ta jiyo shewarsu kallon Ummi tayi tace " kinji ´an iska ko wlh kullum cikin zunubi suke wai dan nayi sadaka da abinci Wazu shine wanan masifaffiyar take ta yimin faWa , ke har na tattara kayana gudun kar in kwashi nawa kason zunubin , Ummi ce tace " jiya anyi gurmi a gidanku Aisha tace mai ya faru ? nisawa Ummi tayi tace " ham ingaya miki malam ya duba jakar kuWinsa babu wasu kuWin kuma yace " ya dena bawa mama kuWin cefane , zaro ido Aisha tayi tace " Allah sarki mama kiyi ha™uri nice na janyo miki kuma wlhi malam yaci bashi duk ranar da na dawo gida sai yayi dana sani , ri™e baki Ummi tayi tace " malam Win ? wlh Aisha karki fara kin mance wa'azin da akayi mana a islamiya? cewar Ummi .ke wa'azo dallah in Sata min rai kikazo yi kitafi kina gani zai bar mama da yunwa , koda yake nan gidan ma bawani ci ake ana ™oshi ba ni wlh yunwa ma nakeji , mi™ewa Aisha tayi tare da cewa" barin je in nasami abinci in taho mana dashi , to Ummi tace " tana dubo garin biskit Win da ta Wibowa mamanta bata sani ba , sallama Aisha tayi a ™oafar Wakin anty Fiddausi ta ™wala ihu ta shiga tsalle tana bige bige , da sauri yaya Zakari ya buWe ™ofar cikin fargaba yake tambayarta lafiya ? Aisha dake ta mutsuka ido tace " yaya ruwan tankin nan wallahi akwai barkono naje wanke ido naji yaji kuma yunwa ma mukeji , anty Fiddausi dake kwance ta mi™e tare da cewa " yunwa ko to wlh sai dai kushiga kitchen Win amma badai niba , yaya Zakari ne ya kalleta yace " haba yaran nan har guda nawa suke da zasu shiga kitchen ? juyawa anty Fiddausi tayi ba tare da ta bashi amsa ba , Aisha dai na tsaye ri™e da ido gakuma hawayen dole , girgiza kai yaya Zakari yayi ya nufi gurin fampo ya buWe ruwan dama ragowar babu yawa ruwn ya wuce ta rariya yafara ™o™arin tara wani , juyowa yayi gurin Aisha yace " ina Ummi ? gani Ummi ta fito da gudu , ku shiga kitchen ku dafa ko shinkafa ko taliya babu abinda babu kuci ku ™oshi kunji ? eh sukace ruwa na cika ya kashe yace " ni zan fita sai dare zan dawo , Allah ya kiyaye sukayi masa tare da shigewa Waki shikuma ya koma Wakin anty Fiddausi yayi mata sallama , gani yamma tayi yasa Aisha fitowa tace " Ummi zo kiyimin jajjage nikuma zan soya mai , risho Aisha ta kunna ta Wauko tukunya pot a ™alla za'a iya kiranta da lamba biyar ta Wora , galan Win man gyaWa ta buWe tare da tsiyayar rabi ta kawo murfin ta rufe man nayin zafi tasa albasa gidan ya buWe da ™amshi , Fiddausi dake Waki tace " wlh nama huta ku gama inci dan nayi kwaliya bazani kitchen ba , ta janyo wayarta ™irar y2 tafara game , albasa nayin ja aka watsa jajjage , aka kife turmin , Ummi ce tace "ina maggi in Sare , yawwa Ummi na kinason aiki Aisha ta faWa tanata juya jajjagen , sai da jajjagen ya fara soyuwa sannan ta Wibo ruwa ™aramar robar fenti biyu ta zuba takuma ™arawa , fitoda farin maggi da dun™ule tayi aka sa farin magi biyar dun™ule aka raba gida biyu tasa rabi , gishiri kuwa ba'a magana , Aisha ta kakaSe hannu tace " tashi mu koma Waki kafin ruwan ya tafasa, mi™ewa sukayi suka koma Waki bini bini Aisha ta fito duba abinci a fitowa ta uku ne ta samu ruwan na tafasa , auno shimkafa mudu uku tayi bata wanke ba ta zuba , buWe baki Ummi tayi tace " Aisha baki wanke ba fa , ke dallah ´ar gwamnati ba'a wanketa kuma tafi garWi , haka ta dinga cakuWawa tana juyawa daga ™arshe ta Waga kanta sama , ganin kori da onga dakuma time yasata tsalle tace " Ummi ban mu kashe yau duk wanda yaci abincin mu wlh sai ya ruga da gudu tsabar daWi ,Wibo su tayi ta buWe ko wanne sai da tasa cikin cokali uku na cin abinci , onga kuma tasa babba guda Waya , ta juya ta kawo murfin tukunyar ta rufe suka nemi guri a bakin kitchen Win suka zauna , lokacin ana kiran sallahar magriba , Aisha ce tace " Ummi tashi kije kiyi sallah kina dawowa sai inyi , taSS wlh bazani ba kedai ki fara zuwa ai naga manya ma ™inyin sallah sukeyi muma yau mu ha™ura , cewar Ummi , ™undun uba to yaya na zuwa kashinmu ya bushe tun wuri kitashi ™ilama kafin ki idar girkin ya tsotse , mi™ewa Ummi tayi badan taso ba tana tafiya tana mita haka dai tayo alwalar ta fito taje tayo sallaha , tana fitowa ta samu Aisha ma tayi alwalar binta Waki Ummi tayi tace " Aisha mu kira anty Fiddausi ta gane mana girki , kul yasin karki kuskura inmun gama ma bata mun fita har ga Allah amma yanzu wani abu nakeso kuma banida ko sisi , inada Wari Wazu baba ya bani wai inhau mashin kuma yaya Zakari ne ya biya , yawwa barin idar da sallah kiji wata magana, Aisha na idarwa tace " kawo kuWin nan bata kuWin Ummi tayi suka fice , kai tsaye chemist suka nufa mai za'a baku , Aisha ce tace " mamana ce tace " ka bata mganin sa gudawa rabonta da kashi yau sati kenan , waro ido mai siyarda magani yayi yace " aiko rashin kashi babbar matsala ne ga wanan kice tasha Waya yanada ™arfi sosai, Aisha ce tace " nawa ne kuWin ? hamsin mai maganin yace " Aisha ta mi™a masa tare da ri™o hanun Ummi suka dawo gida , suna shigowa suka samu abinci ya fara ™auri da gudu Aisha ta nufi kitchen ganin anty Fiddausi bata fito ba har yanzu gashi ana kiran sallahar isha'i, sauke abincin sukayi ita da Ummi Aisha tace " indomie zan dafawa anty nasan yaya shi zai ci shinkafa , cikin mintuna ™alilan aka gama dafa indomie wace tasha jagwal gwalo aka juyeta a plet , aka haWa fresh na apple kasancewar Aisha taga anty Fiddausi na so , juyewa tayi a jug tare da daddaka maganin kashi guda uku tasa , sbda ta WanWana bashi da Waci sai ma Wan tsami tsami, cokali ta samu ta gauraya kana ta Wauki na plet Win da jug ta nufi Wakin anty Fiddausi , sallama tayi daga can Sangaren anty Fiddausi tace " waye ? nice anty abinci na kawo miki , da sauri Fiddausi ta mi™e ta buWe ™ofa dama yunwa ta keji kuma batason shiga kitchen , yawwa nagode ´an albarka , harda lemo ne ? nasani badan zuwan Ummi ba bazaki tayani aiki ba , dariya Aisha tasa anty Fidausi na karSa ta wuce kitchen , samu tayi Ummi ta Wauko wata rantsatsiyar kula ta zuba abinci a cikinta , zaro ido Aisha tayi kana tace " kinaso aci uban mu ko......!


*kuyi ha™uri na rashin ganin post pls kuna raina koda yaushe >ØpÝmasu comments and shar'hi ina godiya kuke ™aramin ™warin gwuiwa ana tare iya wuya=؃Ü*




*MOM ISLAM*
[14/07, 7:58 am] Mom Islam Ce=؃Ü: *YARINYA MAI TAARGAZA*





*Zainab Habib [Mom Islam]*



*Wattpad @momislam2020*


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*


*31_32*

Ke dallah babu mai cin uban mu cewar Aisha cika kular tayi fam da abinci ta nufi Wakin anty Fiddausi , anty Fiddausi na ganinta tace " kan uba wlh yau zakuci ™aniyarku sabuwar kular tawa ? caS ana haka yaya Zakari ya shigo , ganin Ummi zaune a kichen ya le™a kasancewar an kawo wutar nepa me kikeyi anan cewar yaya Zkari , cikin tsoro Ummi tace " yanzu muka gama abinci ina jiran Aisha ne , kamar ance le™a kitchen yana le™awa yaga ™atuwar tukunyar da aka Wora ga kitchen Win kamar anyi wasan ™asa yayi biji biji, bai yi magana ba ya shige Wakin anty Fiddausi , samu yayi tana yiwa Aisha faWa , neman guri yayi ya zauna kana yace " ai ga aika aika can tashi kije ki gani maganin mai lalaci kenan , ™in tashi tayi ta cigaba da cin indomie n ta Aisha na tsaye tana zaro ido , Waukar lemun tayi ta cika ™aramin cup ta shanye takuma tsiyayo wani zata sha yaya Zakari yace " ina nawa karfa ki shanye , ga shinan anty Fiddausi ta mi™o masa jug Win , har Aisha zatayi magana ta fasa gudun kar ta jawa kanta duka , ficewa tayi tunda babu wanda ya kulata , kitchen ta koma ta sami Ummi ta cika roba da abinci tana ta kai loma tana shirin amai , wlh wanan abincin duk wanda ya cishi inhar cikin babu kyau to sai yayi gudawa , cewar Ummi , zuciya ce ta Webi Aisha tace " ai nagama yi miki komai tunda na dafa kikazo kina zagina , ta murguWawa Ummi baki , mi™ewa Ummi tayi tace " nidai na ™oshi ga kwano ki zuba , wata uwar harara Aisha ta zabga mata tare da cewa " gobe zance yaya ya kaiki gidanku , har ™asa Ummi ta sunkuya tana bawa Aisha ha™uri to na ha™ura amma ki dubomin ™ai ™ayin nan ki ajiye mana shi a kusa , to Ummi tace " jiki na rawa a dole batason komawa gida ,
zuba abincin Aisha tayi tana masifa ita wlh bazata zama baiwarsu ba garama su nemi ´ar aiki.
9:pm Aisha da Ummi sunyi bacci tun takwas hira yaya Zakari suke shida anty Fiddausi da gudu anty Fiddausi ta mi™e tana cewa ka biyoni da ruwan ploshin me zakiyi , bata gama bashi amsa ba ta saki tusa mai wari , toshe hanci yaya Zakari yayi yana mata masifa , kasancewar toilet Win a kusa da Wakinsu take yasa shi jin ™arar kashin nata ji kake Sirrrrrr cikin yaya Zakari ne ya murWa shima ya fito da gudu yana salati , tunowa Fiddausi na bayi yasa shi cewa " wlh inhar baki fito ba inna shigo janyoki zanyi , ba shiri ta fito badan ta gama ba , yana shiga ya saki gudawa shima saki nasa Sirrrr kafin ya nunfasa Fiddausi ta ™walara ™ara tare da cewa " kayimin rai ka ka fito dan girman Allah , yaya Zakari da ya keta wuli wuli da ido yace "ke kibari in gama bazan fito ba kema ai kin daWe, kafin ta yi wani yun™uri bata zata ba taji saukar abu kamar fitsari a jikinta , tana duba wa taga ashe gudawa ne , zaro ido tayi tana cewa " hankalinka ya kwanta nayi a wando inba so kake in mutu ba to ka fito kamar ka shiga Wakin bacci , ko kulata bai yi ba shikam cikinsa ma murWawa yake gakuma wani sabon kashin , yana gamawa ya kora kashin ya fito, a guje ta shige tana ihu kamar ba dare ba , ta Wau mintuna kana ta tsarkake jikinta ta fito ta nemi kayan sawa , tana shiga bedroom Winta ta sami yaya Zakari yayi ruf da ciki yana zauke nunfashi , ™ara sowa tayi tama kasa zama tsaSar zafin da ta keji tace " my Zak cikin dauriya yana nishi yaya Zakari yace " kirani da ZAKARI NA kawai yau ba love ka tashi ka Woramin koda wani abun ne insa a baki na wlh yunwa nakeji , tsaki yayi kana yace " ke gara ke ma yunwa kike ji nikuwa Wuwawuna ya WaWe ko juyowa banajin zan iya...!


Abban Islam babu lafiya shiyasa kuka jini shiru =Ø"Þ=ØOÜ.


*MOM ISLAM*
[14/07, 7:59 am] Mom Islam Ce=؃Ü: *YARINYA MAI TAARGAZA*





*Zainab Habib [Mom Islam]*



*Wattpad @momislam2020*


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*


*Page 33*


Kukan shagwaSa tahau yi masa tana ri™e da cikinta dake murWa mata , tun suna tafiya bayi da ™arfinsu daga ™areshe dai anty Fiddausi dafa bango ta koma yi shi kuma yayan babu ™arfi a jikinsa ko kaWan , yana tafiya yana layi ya nufi Wakin su Aisha bubuga ™ofa yayi cikin sa'a yaji alamun ana buWewa , Aisha ce tana mutsike ido tace " anty Fiddausin ta aihu ne ? zaro ido yaya Zakari yayi kana yace " uban aihuwa tayi fito ki dafa mana shayi , kallon agogo Aisha tayi tace " ™arfe uku fa sahur zakuyi ? mari ya wanketa da shi yace " azumin muka Wauka yayi gaba , fitowa tayi tana mita ta nufi kitchen kunna risho tayi ta nemi tukunya lamba biyu ta cikata da ruwa ta Wibo lifton guda shida tasa ta rufe tukunyar , ta dawo Wakinsu , shiru babu Aisha babu dalilin ta gashi yunwa ta adda be su , yaya Zakari mai Wan dauriyar ya fito ya samu tukunya nata tafasa kamar zai faWa kan tukunyar ya sauke cike da mamaki yake kallon uban ruwan da aka zuba gakuma lifton da yawa ba shida lokacin ™irga ko nawa ne hakan yasa shi tsiyayo musu a baban jug ya nufi Wakin anty Fiddausi , tana ganinsa ta mi™e jiki na rawa tace " har Aishan ta gama ? eh kawai yace " madara ya zuba da milo ya Wauko bredi ya mi™o mata sai da sukaji cikinsu ya cika sannan kowa ya kwanta , anty Fiddausi ta kai hannu tana shafo sajen yaya Zakari cikin jin haushi yace " kifa ™yaleni niba mota bane wanan uban kashin da mukayi kina tunanin zamu taSuka abin arziki yasin bazan iya ba , anty Fiddausi ce tace " haba sweet daga taSa gemun sweet ko yau babu sweet , rungumeshi tayi bacci yai gaba dasu, da asbha Aisha da Ummi sun tashi da gudu Aisha ta nufi kitchen tana salati , nabar shayi akan wuta ko waye ya sauke oho , Ummi da take shirin shiga toilet Win waje tace " waye mai shan shayi kuma , oho Aisha tace " can kuma tace " suwaye masu gidan ? kulata Ummi tayi ta shige , bayan sunyi sallah har ™arfe takwas ba suji motsin su anty Fiddausi a , Aisha ce ta dubi Ummi tace " walh yunwa na keji kamar zan mutu , Ummi dake rakuSe gefen katifa itama da alamun yunwar ta keji tace " naga Wakin nasu a buWe , ki Wumama ruwan lifton Winnan ni kuma zani in kamfato madara dan yau sai munsha mai kauri , to Aisha tace " Worawa tayi tana jiran yai zafi , can anjima taji yana ™arar tafasa saukewa tayi tare da juyewa a roba tace " Ummi nagama barin kai Waki ,saWaf saWaf Ummi ta shige Wakin anty Fiddausi ganin madarar a palo yasa ta Waukar robar dakuma haWawa da milo guda huWu , ta fito , kai tsaye Wakinsu ta nufa ta sami Aisha na zubawa a cup Win da zasu sha , zuzuba madarar sukayi suka ajiye a gefe , Aisha ce tace" Ummi ina suga , ke ban gani ba kalan su kamani karma azo sun mutu ne nafara jin tsoro wlh ace basu tashi ba har yanzu kodai zamu le™a ne ? harara Aisha ta gallawa Ummi tace" wa zamu le™a babu inda zani wlh jeki Wauko suga da biredi , to Ummi tace " tare da Wibar robar madara ta koma da shi , jin alamun ana magana yasa Ummi Wauko biredi ta rugo da gudu takuma mancewa da suga , tana shigowa ta faWa kan Aisha tace " wlh sun tashi , Aisha dake mi™o hannu ta karSi suga taga sai biredi , cewa "tayi dan kutumar ubanki ina sugan ?ban ganshi ba cewar Ummi , a zuciye Aisha ta mi™e ta nufi Wakin cike da masifa , tana zuwa ta janyo robar sugan tana shirin fitowa taga yaya Zakari na rarrafe , cikin mamaki ta tsaya kallonsa tace " ikon Allah yaya ya koma jinjiri ta tuntsire da dariya, cikin dauriya yaya Zakari yace " Aisha larura cefa ba yin kaina bane , yaya meya sameka ?cewar Aisha ,gudawa ce ta samemu nida antynki kodai abincin da kukayi jiya ne ya lalata mana ciki , anty Fiddausi dake tafiya kamar Mai ciki tana ri™e da bango tana nishi tace " shine ma wlh shine , ri™e baki Aisha tayi tace " yaya ka mance nice nakeyin abinci a gida , cikin dauriya yace " tabbas to ni na rasa mene ne ya lalata mana ciki , anty Fiddausi ce ta sami guri a kan 3siter ta kwanta ta rame kamar wacce tayi sati tana ciwo dama ba mai ™iba bace , Aisha Wibo min ruwa anty Fiddausi ta faWa da muryarta da take fita da ™yar , Hu'um Aisha tace " kalan in Wibo muku ya saku gudawa kujira dai ku Wora girki ni shayi zani insha , waro ido anty Fiddausi tayi da mamaki tace " ni kike gayawa haka , maza ki dafa min ™wai guda biyu kokuma jikinki ya gaya miki , yaya Zakari dake ™o™arin tashi ya ce " Aisha bana son raini fa , Waukar robar suga tayi ta fice dan tasan tunda ta gansu a sharSe kamar kayan wanki ba komai zasu iya ba , dawowa tayi ta kunna tv tasa musu ™iWa cikin ™an™anin lokaci gidan ya kaure da wa™a ga spiku da keta tashin kiWa , rawa ta fara tana juyi daga ™arshe ta fice , daga yaya Zakari har Fiddausi babu mai magana gasu a zube babu mai iya taSuka komai.....!


*MOM ISLAM*
[14/07, 7:59 am] Mom Islam Ce=؃Ü: *YARINYA MAI TAARGAZA*





*Zainab Habib [Mom Islam]*



*Wattpad @momislam2020*


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*


*Page 34*

Mamakin hali irinna Aisha anty Fiddausi keyi , shikam yayan da ya gaji da kwanciya ya mi™e ya dafa bango ya nufi Wakin su Aisha , zaune ya sa mesu suna ta shan tea , suna ganinsa suka gai shesa bayan ya amsa yace " Ummi kuzo ku kira mana likita a chemist Win ™ofar gidanan , to suka ce kana suka mi™e dan zuwa kiran , hijab suka Wauka suka fito , tun a hanya Aisha ta fara tunani inhar wanda ya bata maganin kashi ne to bazata bari yazo gidan ba dan asirinsu zai tonu , Ummi da kejin surutan Aisha itama tsoro ne ya kamata dan tafi Aisha tsoro , suna zuwa bakin chemist Win suka tsaya ganin wani yaro yazo wucewa yasa Aisha tarar shi tace " dan Allah akwai wani shagon siyarda magani bayan wanan ? eh yaron yace " ga shican na gefe mai farin fenti , tafiya sukaci gaba da yi suna surutunsu , suna isowa suka samu akwai mutum Waya duban Aisha Ummi tayi tace" maganin kashin zamu kuma siyowa , Aisha da kamar jira take tace " kice dai mu kashesu mu huta kawai inba haka ba kina ganin ko tafiya basa iya yi , cikin tsananin tsoro Ummi tace " idan asirinmu ya tonu fa , tsalle Aisha tayi ta cukumo wuyan hijab Win Ummi tace " da naci uwarki babu mai tonawa sai ke shi yasa na dena shiri dake , ha™uri Ummi ta shiga bawa Aisha daganan suka shirya mai chemist ya le™o yana ganin kamar suna shirin faWa yace " in faWa zakuyi ku tashi a nan kuyi gaba , gurinka aka aiko mu Aisha tace " tana murguWa masa baki , togani cewar mai chemist "wai kazo ka ™arawa yayana da anty na ruwa sun kwana suna gudawa ko tafiya basayi nice nayi musu girki ma sunanan a palo kamar an zuba shanya , tunda tafara magana yake kallon bakin tsiwarta , wane gida ne ? mai chemist ya tambaye ta nuni tayi masa da hannu , yace " gani nan , komawa gida sukayi ita da Ummi suka nufi Wakin anty Fiddausi , har yanzu suna zaune babu wanda ya tashi daga inda yake ga kuma kiWa na tashi , kashe wa™ar Aisha tayi ta dubi yaya Zakari dake binta da ido tace " gashinan zuwa , to yayan yace " suka fice ita da Ummi , Aisha ce ta hau buga ciki tana kiran yunwa , to muje mu Wumama shinkafar nan mana , Aisha dake nufar hanyar kitchen tace " wlh ™wai zamu soya yau Winnan sai dai suji ™amshi , Wibo ™wai tayi guda bakwai da magi da mangyaWa , ta Wauko abin suya tana gama suyar ta juye musu a plet Ummi tace " barmin mangyaWan zan soya dankali , to yi sauri ki fere cewar Aisha , Ummi na ferewa Aisha na suya haka gidan ya kaure da ™amshi har waje , ™wala mata kira yaya Zakari yayi tana jinsa tayi shiru a hankali suka kashe risho suka koma Waki , ana zuwa aka hau rabo suna ci suna shirin muguntar da zasu yiwa su yaya da zarar sun warke, sallamar da sukaji ne yasa Aisha dake bakin ™ofa ta le™o dan taga ko waye , tana ganin sa tace "ka shiga suna ciki , haka ya wuce ya samesu a kwance yaya Zakari a ™asa Fiddausi a kan kujera, bayan sun gaisa yayi musu ´an tambayoyi ya

Please Login or Register in order to submit comment