Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

malam yasa a baki alamun mamaki harda yaushe mama ta koyi gawa mutane magana cab dole yayi wa tufka hanci tun kafin ta wuce tunaninsa.
Ina kayan suke ?" kafin mama taba malam ansa Aisha ta fito da gudu tace " gasu kuma maman Ummi tace " duka nawa ne malam harda kayan kwaliya , kafeta da ido malam yayi beyi mamakin maganar da take faWa irin haka ba sbda yarinya ce ™arama , a cikin zuciyarsa har yanzu baya dana sanin aurar da Aisha ko kaWan , ka shigo malam ka zaSa min kaya innayi wanka du zansa , ta fice bata jira amsar saba , mama dake zaune ko uffan batace ba taci gaba da abinda ke gabanta , zama malam yayi ya fara buWe kayan yana yaba kyansa da tsaruwarsa , tabbas ya zaSawa Aisha mijin aure ......!


_AFUWAN JIYA KUN JINI SHIRU_ =ĜOÜ



*MOM ISLAM*
[26/07, 6:17 pm] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TABARGAZA*



*Zainab Habib (Mom islam*


*Wattpad@ momislam2020*


*AREWA WRITERS ASSOCIATION*


BOOK 1

Page 60 & 61

Aisha na fitowa daga wanka ta shigo Wakin mama da sauri ganin bataga malam ba yasa ta le™owa tace " mama ina malam Win? oho mama tace " batare da ta kalleta ba , kai tsaye ta buWe akwatin ta fiddo wata fitinaniyar riga mai kyau pink mai adon duwatsu da flawoyi ta yafa gyalen bata tsaya shafa mai ba ta feshe jikinta da turaruka sunkai kala ashirin amma kowanne sai da ta fesa , ta fito da gudu tana cewa" mama na tafi gidan su yaya a ™afa , innalilahi mama ta ambata tana mamakin rawar kai irinna Aisha , tana fita taci karo da motar Khamis na tahowa , my Esha ya ™wala mata kira cikin dadaWan muryarsa, na'am Aisha ta amsa tana yi masa fari da ido tace " kyakyawa zo ka kaini gidan yaya kaji ,murmishi yayi kana ya lumshe idonsa ya buWe mata gidan gaba kana yace " shigo tana shigowa ya figi motar suka bar anguwar , wani irin ™amshi yaji yana ziyartar sa na musamman ji yake kamar ya rungumeta , sai kallon fuskarta take a mudubi tana dariya ,Wora hanunsa a kan nata hanun Khamis yayi jin jikinsa yayi yarrr yasa shi saurin janyewa tare da cewa" my Esha kinyi kyau sosai fa , ™yal ™yalewa Aisha tayi da dariya tace " kayan aurena ne na Wauki wanan gudowa ma nayi fa , zaro ido Khamis yayi yace " momy batasan kin fito bane ? eh wlh inason zuwa gidan yaya inga Ummi , ™ara lumshe ido yayi a karo na biyu yana jin wutar sonta na ™ara ruruwa cikin zuciyarsa , suna cikin tafiya ta haango mai awara yana tallah da ™arfi Aisha tace " ™yaaak ™yawaaa tsaya ka siyamin awara, awara kuma ? Khamis ya tambaya yana dariya , eh Aisha tace " tana shirin buWe murfin mota stop my Esha zan siyo miki gobe banison siyan abu gurin masu tallah afuwan , ko saurarar shi batayi ba ta buWe motar ta fice da gudu kasancewar ya tsayar da motar yana yimata magana , kai mai awara ka tsaya Aisha ta faWa tana yi masa alamu da hannu tsayawa mai awarar yayi yace " ta nawa za'a baki ? ta hamsin Aisha ta faWa tana kallon motar Khamis yana sa mata a leda ta arce da gudu ta nufi mota tana haki , da gudu mai awara ya biyota yana shirin buWe motar cikin masifa , Khamis da mamaki yaishesa ya ciro Wari biyar ya mi™awa mai awara , mai awarar na shirin basa canji Khamis yace " barshi jeka , kan uba Aisha tace" cike da masifa ta hamsin na siya ka bashi Wari biyar wlh zan kamaka koma yau ba ta nuna mai awarar tana masifa , dariya taso ba Khamis sai kuma ya dake ,jin ta™i yin shiru tana ta zabga masifa ,kamota yayi ya haWe bakinsu guri Waya ya fara tsotsa kamar yasami sweet idanunsa a rufe yake wanana aikin zaro ido Aisha tayi tayi nasarar fizge kanta tace ? walahi bakinka ™amshin minti amma malam yace " wanan iskanci ne kuma wlh sai na gayawa mama , lumshe ido Khamis yayi yana buWesu ya sauke kan Aisha am sorry my Esha karki gayawa momy pls zan siya miki chocolate , ma™e kafaWa Aisha tayi tare da kafesa da ido , me kike kallo my Esha ?" Khamis ya jofo mata tambaya babu komai Aisha tace " suna isowa anguwar tace " to nagode tana shirin fita ya ri™o hanunta tare da cewa " bakison muyi fira ko my Esha ,inaso Aisha ta faWa tana gimtse fuska dan burinta bai wuce ta ganta a gidan yaya ba , to sai anjima Khamis ya faWa kamar marar lafiya , bata kulasa ba ta fice da gudu tana dariya , shikam ya daWe a gurin ya juya kan motarsa ya Wauki hanyar zuwa gida.
Tana shiga babu sallama ta shige Wakinsu da gudu , faWawa kan Ummi dake bacci tayi tana cewa " ke tashi nakusa aure , kamar daga sama Ummi taji maganar Aisha ta mi™e ta rungume Aisha tayi suka shiga hira , anty Fiddausi dake shirin zama kan kujera tajiyo maganar Aisha ta zaro ido tare da cewa " waye a Wakinnan ? nice Aisha ta faWa cikin Waga murya, wato kinzo ne babu ko sallama bare ki gaisheni ? yi ha™uri anty Aisha ta faWa dan ba da masifa tazo ba shiyasa ta yi ladabi , fitowa tayi ta gaida anty kana ta koma gurin Aisha .
Tun a mota Khamis yake jinsa wani iri wanan yarinyar tana neman sashi cikin wani hali , kwata kwata yanayinsa ya sauya haka ya isa gida jikinsa ba ™wari ya na shiga palo bai ci karo da kowa ba hakan ya sashi wucewa part Winsa yana shiga ya cire agogon hanunsa da zobunansa ya cire kayan jikinsa ya Waura towel ya nufi bathroom ya kuna ruwan Wumi ya daWe a bahon wankan idanunsa a lumshe yana tuno Aishansa , ganin tinanin bazai fisheshi ba yasa shi fitowa ya goge jikinsa yakuma Waukar wani towel Win ya ™ugunsa , jiki ba ™wari ya fito ya janyo stool Win dake gaban miror ya zauna yana ™arewa kansa kallo , kyakkyawa Khamis ya kira sunan cikin sanyin murya sai yaji kamar itace " mace ta farko data fara kiransa da kyakkyawa, a gurguje ya taje lalausan gashin kansa ya shafe jikinsa da mayuka masu ™amshi , drower kayansa ya nufa ya ciro wani lalausan yadi mai ruwan madara ya sanya hula kana ya ciro farin takalmi ya ciro wani agogon mai tsadar gaske da zobuna ya fito ya nufi part Win Ammi bai sameta a can ba ya nufi palo samunta yayi a zaune tana waya cikin wayar nata ne yaji tana cewa " ai baze gagara ba , to meye Khamis ya tambaya cikin zuciyarsa , ka fito Ammi ta faWa tana yi masa murmishi , eh Ammi ya shirye shirye ? dariya Ammi tasa kana tace " yau dai saura one week ankusa angon mamana , sunkuyar da kai Khamis yayi yace " Ammi na angma gyara Wayan part Win fa , masha Allah Ammi tace "tare da cewa" ai tare zamu zauna da Aishar ko ?" Ammi tayi tambayar ne cikin sonjin me zai ce ,am um Ammmi Khamis ya fara dubur burcewa murmushi Ammi tayi kana tace " Allah ya kaimu lokacin ,amen Khamis yace " kana ya mi™e ya fice , kai tsaye parking spice ya nufa yana shirin fita yaji ana kiransa tabbas muryar Afnan ce ya juya yana kallonta ,sanye take da riga da wando sun kamata sosai pls zan bika ta faWa tana kashe masa ido cikin ™issa , no ba dake na shirya tafiya ba ,Khamis ya faWa yana shirin buWe murfin mota , ri™e murfin motar tayi ta juya ganin babu mai kallon su yasa ta Wora hanunta kan nasa ta matso daf da shi suna jin nunfashin juna takai bakinta dai dai saitin kunensa kana tace " ina sonka yaya Khamis...ya kasa koda motsi sai kalonta da yakeyi beyi ™o™arin hanata kusantoshi da tayi ba ya juya da nufin barin gurin ya zagaya ya nufi Wayar motar tasa ya shige da sauri kana ya rufo da ™arfi ya fice ba tare da ya kulata ba dan basa shiri kuma duk wani ™ulle ™ulle da sukeyi yana ankare da su yasan momynta ce mai shirya mata komai , mai gadi na jin horn ya fito daga Wakinsa da gudu ya buWe get Win Khamis ya fice da gudu, yana tafiya yana tunanin iskanci irinna Afnan tabbas ita cikakkiyar mace ce kuma mai aji amma bazai iya auranta ba badan komai ba sai dan baya ra'ayin auranta ga wacce yagani yaji yana so kuma insha Allah next friday zamu kasance a tare yana tafiya yana tunani , har ya iso wani katafaren mall mai kyan gaske mislta kyawunsa Sata lokaci ne bare kayan cikinsa sai ´a´an manya , parking yayi a inda aka tanada dan ajiye motoci ya nufi ciki ya danna wani abu ™ofar mai Wauke da gilashi ta buWe ya shiga....!


Nagode jariri yana lpy yana gaida masoyan mamanshi>ĜpŬ


*MOM ISLAM*
[04/08, 8:31 pm] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TABARGAZA*



*Zainab Habib (Mom islam*


*Wattpad@ momislam2020*


*AREWA WRITERS ASSOCIATION*


BOOK 1

Page 62 & 63

Yana fita bai yi nisa da anguwarsu ba ya tsayar da motar tare da kifa kansa tunani ya fara shin wai wa ´annan mutane mesuke so dashi ne ? bashida mai bashi amsa yasa shi yin shiya ya juya motar zuwa gidan su bayan yai horn mai gadi ya buWe masa ya shige yana shiga ya sami Ammi da Afnan a palo suna zaune amma inka kalli fuskar Afnan babu walwala, da sallama ya shiga ya zaune gefen Ammi " a'a my son ya naga ka dawo daga fitarka bai bawa Ammi amsa ba sai ma kallon Afnan da yake kallo mai kamada na tsana, Ammi ta lura da kallon da yake wa Afnan hakan yasa tace" maza muje Waki inada magana dakai son , a lokacin ne ya kalli Ammi ya sunkuyar da kai ya nufi hanyar Wakinsa , mi™ewa Ammi tayi tabi bayansa , a palonsa ta zauna dan ya shiga bedroom Winsa , yana fitowa ya zauna daf da ita Ammi ta dubesa tace " my son bana son kana Worawa kanka damuwa inhar matsalar Afnan ne ka kawantar da hankalinka nasan abinda suke kitsawa itada mahaifiyarta kuma na tabbata kansu suke so ba komai ba kadena sa damuwa pls Ammi ta ™areshe maganar kamar zatayi kuka, ru™o hanunta yayi kana yace " Ammina kinsan damuwa ta nagodewa Allah daya zaSamin ke a matsayin uwa .
Anty fiddausi tasa yaya Zakari ya tattara su Aisha ya maida gida , babu musu yace suje su huta dama suna bu™atar zamansu guri Waya sbda suji daWin bidirinsu , tun a mota suke ta nuna masu siyarda kayan marmari da yaya ya gaji ya fita ya kwaso musu soyayyen kifi ya kawo musu , babu godiya suka karSa suna turo baki , lura da wula™ancin da suke ne yasa shi cewa" to me kukeso ?"apple suka bashi amsa cikin rawar jiki ,yaya Zakari daya tunzura yace" dan ubanku kunsan kuWinsa kuwa ? to yanzu sun dena saidawa uku Wari biyu yaja motarsa yana cigaba da mita , juyowa yayi yaga suna shirin buWe ledar sufara ci ya daka musu tsawa tare da cewa " wlh inhar baku bari munje gida ba to nida ku ne , cikin ikon rabbi sai gasu a ™ofar gidansu yana shirin buWe mazauninsa suka buWe suka sa kai gida , girgiza kai yayi ya bi bayan Aisha , suna shiga yai sallama mama ya samu a zaune a bakin ™ofarta tana zaune dur™usawa har ™asa yai ya gaisheta bayan ta amsa ne tace " yanzu Aisha tashigo da gudu tare kuke? eh yaya yace " gidanmu taje tun safe harda Ummi na dawo dasu , ywwa gara da ka dawo da Aisha ,shigowar malam yasa yaya Zakari juyawa daga tsugunen da yake yace " malam barka da yamma , ywwa malam yace " kana ya mi™e ya nufi Wakinsa , kuWi masu yawwaa yaya Zakari ya bawa mama yace " gashi tayi hidimar biki sanya albarka gami da godiya mama tayi masa ya mi™e ya fice ,yana fita Aisha ta fito ta haye jikin mama , jinjina kai mama tayi tace " waye ya kaiki gidan yayanku , Khamis taba mama amsa , zaro ido mama tayi tace " Khamis kuma har da yaushe yazo anguwar nan ? tun da safe Aisha taba mama amsa , hmm kawai mama tace " kana ta janyo ledar ganye tace " tsinke min miyar taushe zanyi , da murna Aisha ta janyo ta fara tsinkewa.

******************
ŠAURIN AURE

Ranar ta kasance Juma'a dubban jama'a suka sheda Waurin auran Khamis da Aisha akan sadaki mafi albarka, Waurin auran da ya samu shedu da manyan mutane ta Sangaren mahaifin Khamis da malamai ta Sangaren malam , Khamis na hango sanye da wata fitinanniyar shadda gezna wace ta amsa sunanta ga abokansa suna gaisawa da mutane .
daga haka suka nufi mota bakin ango kamar gonar auduga , motoci ne a jere a ™allah zasu kai guda talatin duk manya ne a ciki direct anguwarsu Khamis suka nufa parking sukayi a ™ofar gidan suka fifito badan motocin bazasu isa filin gidan ba sai dan zuwa yamma za'awuce da amarya hall , ango ne a gaba yayin da abokansa wasu a gefe wasu a bayansa daka gansu kasan nera ta zauna , kai tsaye parlon Ammi suka nufa sun sami palon cike da mata ´an taro Ammi ce tasa a kaisu Wayan part Win da yake a tsare anyishi domin hutawa , da shigarsu ´an aikin gidan suka fara kokawar shigo da take away kasancewar daga hotel akayi odar komai sunci sunsha dan drinks kamar ba da kuWi aka siyesu ba .
Tunda aka Waura aure aka hana Aisha fita cikin ikon Allah ta fice tabi gidan su Ummi dama Ummi a shirye take suka fice fuskarta cike da kwaliya dan anyi mata makeup kuma tayi kyau , gurin mai siyarda jigida ta nufa kasancewar jikinta akwai dubu Waya da malam ya baya duk akan rarrashi ta kashe , suna shiga shagon suka gaida baba tsoho yana amsawa suka nemi gurin zama , janyo jigida Aisha tayi tace " nawa wanan ?" Wari biyu tsohon yace " taSe baki Ummi tayi tace " taSS wlh kada ki siya zomu shiga cikin kasuwa , wurga masa jigidar tayi tace" yasin bazan siya ba kaci kayanka , tsoho da mamakin rashin kunyar da sukayi masa yace " kuna neman albarka kuwa kuzo har kan kayana kuna yimin rashin arzi™i rawa suka shiga yi masa suna tafi , bulala ya Wauko yana shirin dukansu sukaja jigidar sukayi gaba suna yi masa gwalo da gudu ya bisu amma ya kasa cimmasu hakan yasa tsoho ya dawo ya ri™e guwaiwa yana haki.
Wani guri suka samu nesa da gurin tsohon suka zauna suna shawara akan jigidar suka fara Ummi da tayi tunani tace " nidai na bar miki tunda aure zakiyi, mtsw Aisha taja tsaki tace " ke dallah auran banza dan sun raina min hankali zasu ce wai kar na fita to na dinga fita kenan walh daga yau har ranar da naga dama , waro ido Ummi tayi tace " kin mance anty Fiddausi gidansu ma ba kullum take zuwa ba ? oho ita taso walh nikam babu mai rainamin wayo an gayamusu ni sa'arsu ce hamm Aisha tace tana girgiza ™afa, yanzu ki tashi wlh kwaWayin awara nakeji kuma bada wanan kuWin zan siya ba dan wanan kuWin inason siyan mudun madarar kuka ne tunda naji mama tace " auren ba'a dawowa gida akan kari , mtsw Aisha takuma jan tsaki tare da cewa " wlh badan yana siyo min abin daWi ba wlh babu abinda zesa inje gidansu , Ummi ce ta katseta da cewa " wlh shawara Aisha kawai kice kin fasa muci gaba da wasanmu ....bata gama rufe baki ba Aisha tace " kan uba wlh bazan yarda ba duk kayan da suka kawo na wanan akwatunan kice su kwashe taS bakida hankali kuma malam yace " zai bani kuWi indiga kashewa kinga dole na yarda kema in kina son saurayin nawa wlh zanyi masa magana ya aureki kema a kawo miki naki kayan , taS Ummi tace " mezanyi dashi bakinsa abin ™yama ja kamar maye , wani wawan mari Aisha ta bata tana mayarda nunfashi, kika mareni Ummi tace tana ri™e da kumatu tana shirin yin kuka , Aisha da ko a jikinta tace " wayace kicewa kyakyawa maye wlh zan ™ara miki mu kunce ma , ™in mi™o hannu Ummi tayi haka dai suka mi™e kowa yayi tashi hanyar , Ummi hanyar gida tayi Aisha kuma cikin kasuwa ta mi™e , tana tafiya tana masifa batasan tazo gurin Lawali mai kazar amare ba , tsayuwa a gurin tayi tana tunanin gurin zuwa ....!


Masu yimin ya jiki ina godiya Allah yabar ™auna ina ganin comments Winku inayi muku fatan alkairi jiki alhmdulilh .


*MOM ISLAM[06/08, 12:30 pm] Mom Islam Ce=ĜƒÜ: *YARINYA MAI TABARGAZA*



*Zainab Habib (Mom islam*


*Wattpad@ momislam2020*


*AREWA WRITERS ASSOCIATION*


BOOK 1

Page 64 & 65

Cikin sa'a Lawali ya hangota ita bata gansa ba ji tayi ance wa na kama?" a gigice ta juya tare da zubawa da gudu ta nufi hanyar gida jiki na rawa idanunta har suna fitarda ™wallah tasan inhar ya kamata to kashinta ya bushe.
Ta nufi gida da mugun gudu , tana shiga ´an uwan mama suka tarota tare da cewa " tun Wazu angwaye sunzo sunata jiranki ina kikayi ?sai a lokacin ta tuno taga jerin motoci a ™ofar gidan su , kamota wata mata mai kamada mama tayi ta cire mata kaya tare da sake yi mata wanka , kasancewar tasha lalle tun jiya da kitso yasa yau makeup kawai ya rage suna shirin shafa mai sukaji sallamar wata mata da alamu ba musulma bace tana Wauke da wata jaka mai kyau, bayan sun gaisa da mutanen tsakar gidan tace " daga gidansu oga Khamis ne aka aikoni nayiwa amarya kwaliya , to maza kije Aisha kinga ke ake jira ™anwar mama tace " tare da shinfiWa musu tabarma , cikin sauri aka tsarawa Aisha kwaliya tabbas inba kayi mata farin sani ba, ba lallai kace ita ce ba sbda tayi kyau sosai , wata weeding gawn ta jiro daga bag Winta ´ar madai daiciya iya tsayin Aishar ta sanya mata tare da belt akayi mata rolling kanta da farin raga mai adon bit mai kyau , kowa dake gurin ya yaba kyau irin na Aisha wani fitinannen takakmi aka ciro mata hill mai tsini sosai , wow fans kuzo kuga Aisha nidai nace amarya ´ar mitsila kufa?.
˜annen Ammi ne suka shigo su biyu da ganin su kaga wayayyun mata bayan sun gaisa da su mama suke tambayar ina amarya , nuna Aisha akayi Wayan ™anwar Ammin daskarewa tayi yayin da taga Aisha cikin zuciyarta tace " wanan ´ar yarinyar gaskiya an tsinkamu to ubanme zataje tayi a can Win , ™anwar Ammi da sukazo tare ta dafa kafaWarta tare da cewa" muje ko mu ake jira , ok tace " suka nufi mota , wasu daga cikin ´an uwan mama duk sun shiga motar harda maman Ummi harda Ummin ma kasancewar ta ™awar amarya lol .
Wata rantsatsiyar mota mai nunfashi aka sanya Aisha kasancewar tsoron dake cinta ga gudun da tasha Wazu gakuma wanan mota mai kamada aljannar duniya yasa bata lura da mutum a kusa da ita ba.
Ji tayi an shafo gefen fuskarta a razane ta juyo sukayi ido biyu da Khamis murmishi ya sakar mata tare da yi mata alamar tayi shiru , shirun tayi ta sunkuyar da kai dan tsoron motar takeji , dubawa yai yaga driver baya ganinsa sbda motar zubulin sharoon ce amma ta tsakiya da gilashi ba™i koda driver bazai hango na back side ba , Wan zamewa yayi ya rage tsayinsa suka koma tsayi Waya da ita yace " my Esha kinyi kyau sosai , dariya tasa zatayi magana da ™arfi ya rufe bakinsa da nata yana aikawa kansa da sa™o dan ita batasan dalilin hakan ba , ya jima a hakan jin mota ta tashi yasa shi rungumeta , gaskiya yau abinda yakeji na dabanne ga wani sanyin daWi dake ziyartar shi gashi ga Aishansa yau wayo daWi , yimin hira mai daWi my Esha Khamis ya faWa yana kashe mata ido ,ganin dimple Winsa da suka lotsa tasa dariya tana cewa " waye ya wawake maka kumatu ? nima inaso , Allah ne Khamis ya faWa yana dariya to shi wanan jan bakin fa ko gogawa kayi ?" noo my Esha kin cika tambaya hira fa nace kimin Khamis ya faWa yana kama kumatunta , jin anyi parking yasa Khamis le™awa , har an iso cewar Khamis.
Sai da kowa ya gama fitowa aka buWewa su Khamis mota a hanunsa ya rungume Aisha suka shiga ciki masu gulma nayi masu dariya nayi , Afnan da tuni ta hallara mazauni tayiwa kanta kusa da Khamis , itama tayi kyau ba lefi amma fa Aisha ta zarce sai dai dole za'ace Afnan ce Amarya tunda itace babbar budurwa a gurin , guri ya cika da masoya da abokan arzi™i kiWa ke tashi kamar gurin ze tsage Aisha da ba sabawa tayi ba sai ™am ™ame Khamis take wanan lamari ba ™aramin yiwa Afnan Waci yayi ba .
MC ne ya mi™e tare da cewa" batare da Sata lokaci ba zamu kira amarya da ango suzo su nuna farincikin su a wanan fili , Khamis ba kunya ya ru™o hanun Aisha suka shiga tsakiya yana jujuyata ,tasowa Afnan tayi cikin yanayi mai kamada na ´an bariki tazo daf da Khamis ta raWa masa a kunne zan wakilci ™wailar matarka inshiga a madadinta , ko kallon inda take beyi ba ya rungume Aisha tare da ™walawa mai hoto kira , haka aka dinga watsa hotuna kamar banza , a wanan karon Afnan rai ya Saci sosai da kuka ta fice daga hall Win zuciyarta kamar zata tsinke MC ya wasa Asha da Khamis kan Khamis kamar zai fashe an yabi tauraruwar sa ' an raba kyaututuka sosai babu wanda bai fito da kyauta ba , an tashi taro lafiya Khamis ya sunkuci abarsa suka wuce mota , suna shiga ya kwantar da ita kan sitt Win motar yana daddan na mata jiki wai ta gaji tunda suka shigo batayi magana ba duk surutunta kamar ruwa ya cinyeta , ganin yana shirin Waga mata riga ne yasata cewa " Allah ya hana ta ture hanunsa , murmishi Khamis yayi yace " aini bai hanani ba ko ? haka malamin mu yace " wai iskanci ne , Aisha ta faWa tana daWa ture masa hannu , oh Khamis ya dafe goshinsa kome ya tuna sai naga ya cire hanunsa tare da cewa" Aisha maza tashi ki bani labarin yanayin da kikaji a gurin shagalinnan , tab Aisha ta faWa tana taSe baki , tace " sunayin abu kamar wasu mahaukata nima da ka Waukeni badan maman Ummi tayimin faWa ba wlh bazan yarda ba sbda naga ka rainani , eyeeeee Khamis yace "yana waro ido tare da cewa " mai maita inji oya me kikace ? rufe baki Aisha tayi tare da mi™ewa daga kwanciyar da yayi mata tace " cewa nayi kai kyakyawa ne, uhm Khamis yace " tare da lumshe idonsa ya lashi pink lip Winsa na ™asa hakan yasa dimple Winsa ya loSa wanan abu ba ™aramin yiwa Aisha kyau yake ba , taSowa tayi tana dariya, shima dariyar ya tayata sukeyi kamar wasu kuntatu , bani labari dan Allah pls ya haWe hannayensa my Esha , uhm

Please Login or Register in order to submit comment