Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

anty Fiddausi bataso hakan ba kasancewar ba shiri suke da kakar tata ba amma babu inda ta iya haka ta haura , sai da akayi isha'i yaya ya maida maman Ummi gida , tana komawa ta sami Ummi ta jie da hawaye ta takure gefe tayi bacci a tsakar gida , murmishi maman tayi kana tace " yaro yaro ne ta ciciSeta da yar ta kaita Wakinsu .
yau kwanan Afnan biyu da zuwa gidan Ammi ta fara gano abin dake faruwa kasancewar Khamis yayi fushi ko part Win Ammi yai zuwa da haka take son yin amfani da damarta gurin cusawa Ammi abubuwa da dama na taso auran ta da Khamis.
Zaune Aisha take kan gadon Khamis tana wasa da filo shi kuma yana gefe ya sunkuyar da kansa , hayewa bayansa tayi tace " kyakkyawa meya faru nifa gidanmu zan koma wlh tunda naji Wazu Ammi nata yi maka faWa ka mai dani gidan mu , girgiza mata kai yayi idanunsa cike da hawaye yace " kina sona ?" Aisha inhar kina sona kome nayi miki karki dinga oarin gayawa Ammi kinji ?" to ka dena yaSamin irgen dangi na kuma ka dena yawo ba riga Allah ze tsinke maka , buWe baki Khamis yayi tare da saka hannu alamun mamaki , tom naji kuma na dena zaki zauna ko ? eh Aisha tace " tana wurga filo yana shape wa , miewa yayi yace " zan fita amman sai da yamma zan dawo me kikeso in taho miki da shi ?" tsalle ta buga tace " yasin kaza nakeso kuma a bar baWa yaji sosai , tom my Esha Khamis yace " tare da ficewa ya nufi palo ya buWe ofa ya fita .
Yana fita ta fito garden Win gidan da yake ta can baya shuke shuke ne a gurin dariya tasa tana jin farinciki ga bishiyoyi na mangoro da gwaiba da lemo da kashu ba fiya wai wai gaskiya na sami gurin zuwa , Aisha tace " tana duba bishiyar da tafi girma , bishiyar mangoro ta hau ta Siya cikin ganye , hango Afnan tana sanye da riga da wando na t sheet da jeans ya matseta da waya a hanunta tana tafiya tana cin cingom tana danna waya , zaro ido Aisha tayi ta kuma buWe ganyen mangoron dan ta ganta da kyau , ganin bata taSa ganin Afnan a gidan ba yasa ta cewa " arna a gidannan mun shiga uku barin koresu tun kafin azo ayimin faWa , ara doso gurin Afnan tayi sai da tazo daf da bishiyar mangoron sanan ta zauna a wata kyakkyawar kujera me lilo taci gaba da danna wayarta , wani aton mangwaro Aisha ta samu ta dai daici kan wayar Afnan ta wurgo shi .wani uban ihu Afnan tasa dan wayar ta rotse sosai a take wayar tayi Wiff komai bata nunawa , tana alhinin waya taji saukar mangwaro a kanta , da gudu tayi part Win Ammi bata tsaya bincike kome nene ba ta shige tana kuka , Ammi dake kitchen tana yiwa Khamis girkin rarrashi ta jiyo kukanta , da sauri ta fito tana cewa " daughter maiya sameki ?" faWawa jikin Ammi tayi tana kuka tace " Ammi kinga wayata gurin bishiyar mangwaro ina hutawa ya faWo kan ta , mamaki ne ya cika Ammi sai kuma tace " ikon Allah kenan yafi gaban wasa karki damu ajiye wayar a Wakinki in yayanki ya dawo zansa ya siyo miki kalarta , cikin kuka Afnan tace " Ammi hotuna na duka a ciki da abubuwan amfani , Ammi dake shirin komawa kitchen tace " kinsan dai koda yazo nice zan sashi ko ?" to nasan ma bazai je gurin masu gyara ba shi yasa nace kibari a siya miki sabuwa.
Aisha da sauri ta sakko daga bishiya ta ruga da gudu tayi part Win Ammi dan a tunanin ta Afnan arniya ce , ko sallama batayi ba tace " ke wlh ki fito ko inyi miki ruwan duwatsu , Ammi dake tsaye tace " keda waye ?" Aisha , nuna Afnan tayi tace " mama arniya ce karki kulata ,zaro ido Afnan tayi ta mai maita kalamar arniya wai itace arniya , yarinyata ba arniya bace fa itama ata ce , dariya Aisha tasa tace " kai shine take shigar arna taSS malamin islamiyarmu yace " Allah zai tsinewa mai shigar arna , Ammi dai ta gaji ta juya zuwa kitchen tana dariya , ciwo biyu ke damun Afnan ga kiran da Aisha tayi mata na cewa arniya ga wayarta data dena koda kawo wuta ,wlh ki canza shiga Aisha ta faWa tana wasa da hanunta , ke har zaki gayamin in sauya kaya waye ubanki dan uwarki ke wacece kardai kece banzar nan Aisha to wlh yau zanci ubanki inga wanda ya tsaya miki , cewar Afnan dake shirin yiwa Aisha duka, die ugu Aisha tayi tana girgiza alamar masifa dariya ma taso ba Afnan gata ar tsugul wai zatayi faWa da ni , wani gigitaccen mari Afnan ta sakar mata , a razane Asha ta kifa batasami damar yin kuka na sai da ta Wau mintuna dan har wani duhu take gani , gigitaccen kukan da ta saki ne yasa Ammi fitowa da uban gudu ta nufo palo hankalinta a tashe ta iso gurin su ganin Afnan a tsaye tana huci yasa Ammi fahimtar ko menene amma bari ta tambayi Aisha tangaWi Aisha ta fara kamar bugaggiya hakan yasa Ammi tarota a firgice ta hau tofa mata adu'a dan babu damar tambaya Afnan na tsaye ko a jikinta dan bata damu da halin da Aishan ta shiga ba kuma idanunta na kai , ganin Ammi da tazo bata kulata ba yasa ta murmishi tana ganin tasha, nisawa kawai Aisha keyi babu alamar dai dai daituwar nunfashi hankalin Ammi ya tashi sosai tana gudun kar ta kira iyayen Aisha ta gaya musu ta tada musu da hankali gami da suga kamar ta kasa rieta ne , wani zazzafan nunfashi Aisha ta sauke tare da buWe idonta ta Worasu kan Afnan hawaye na bin fuskarta , kiyi hauri ata kalamar da Ammi ta iya faWa kenan sauran suka maale a fatar bakinta , Afnan dake tsaye kamar ruwa ya cinyeta zata juya ta nufi bedroom Winta taji an fincikota an zuba mata ragwayen maruka har biyu , juyowa tayi rie da kumatu ta kalli Ammi irin kallon ni kika mara , idanun Ammi a kanta tasan irin zafin zuciyar , ta kuma shafa gurin da Ammi ta mareta a iya rayuwarta Ammi bata taSa koda Waga mata yatsa ba amma ta sanadiyar wanan taga tasku , da gudu ta wuce tana kuka , Aisha dake kwance jikin Ammi tana maida nunfashi Ammi ta dubeta kana tace " babu abin dake damunki dai ko ?" kai ke yimin ciwo Aisha ta faWa tana taSa gurin , bari son yazo ya kaiki hospital shiru Aisha tayi tana tuno giftawar marin da Afnan tayi mata lallai akwai tsiya ta faWa cikin ranta.
Tun yana hanya yaji gabansa na faWuwa da sauri yake driving har ya iso gida yai parking kai tsaye part Winsu ya nufa , yana walawa Aisha kira , jin shiru bata amsa ba yasa shi zama ya zuba tagumi gashi yayi fushi da Ammi amma babu inda ya iya dole yaje cigiyarta , takalminsa yasa ya nufi sashin su Ammi a palo ya samesu Aisha kwance kan cinyarta , lea fuskar Aisha yayi yaga ta mugun kumbura , a razane ya kalli Ammi yace " Ammi na me ya sami Aisha ?naga fuskarta ta kumbura ne hawaye ne ya fara zubowa daga fuskar Ammi dan itama bata lura da kuSburin ba sai yanzu salati ta rafka tare da cewa " innalilahi mun shiga uku inhar iyayen yarinyar nan sukaji labari bazasu ji daWi ba zasuce naci amana ya ilahi Ammi ta faWa tana rie baki.
Ammi meke faruwa ne ?" Khamis ya kuma jefo mata tambaya , a karo na biyu , Ammi ta kasa bashi amsa tana gudun mumunan dukan da zata janyowa Afnan , Ammi ce tace " bishiya ta hau ta faWo shine fa take kwance zaro ido Aisha tayi jin an yanko arya iri iri , Aisha me ya kaiki hawa bishiya kina mace ?" ya fara yi mata faWa , kuka tasa tana cewa " nidai ka kaini gidan mu na faWa maka bazan zauna a gidanku ba , wanan kalamar na yiwa Khamis Waci hakam yasa shi ficewa batare da yabi ta kanta ba , kiraye kirayen sallahr da Ammi taji ne yasa ta miewa ta nufi bedroom ta shigo toilet tayi allwalah, jikinta a sanyaye tayi sallah tana idarwa ta tuno tayiwa Khamis girki kalar wanda ya keso tuwon shinkafa miyar kuSewa Wanya yaji kifi da nama , Waukowa tayi a kitchen ta nufi dining Win palonta dashi , baba mai Aiki ta walawa kira tana zuwa tace " taje part Win su Aisha ta gyara , too baban tace " ta nufi part Win , sai da akayi sallahar isha sanan Khamis ya dawo ,tare suka shigo da family doctor Win gidan Ammi na Waki batasan doctor ya zo ba sai da Khamis ya kirata a waya , fitowa tayi ta nemi guri ta zauna .
an gwaje gwaje doctorn yayi ya tabbatar musu da ta tsorata ne sosai amma insha Allah zata dawo normal ya bata magunguna yace " a dinga kula da lokacin shan su , har yanzu jikin Ammi a sanyaye yake babu arfi ko kaWan Khamis ya santa da sanya damuwa a rai hakan yasa ya ke son kawar mata da tunani ya kamo hanunta yace " my Ammi me aka girka ne a gidan , kamar yasan so take yaci abincin cikin sauri tace " abinda kake so yau ni da kaina na shiga kitchen murmishi yayi kana yace " Ammi ai tare zamuci ko , eh Ammi tace " suka nufi dining aka fara hidimar ciki , sun ma mance da wata halitta wai ita Afnan a cikin gidan , sai da ya tabbatar da Ammi ta cika cikinta sanan ya fara cin nasa yana gama ci ya dawo palo lokacin ya samu idon Aisha a buWe yake , a hankaliii yace " kazarki na mota maza tashi muje part Winmu mae kafaWa tayi tana shirin kuka tace " anan zan kwana , babu inda ya iya dan bayason kuma Satawa Ammi rai , jiki a sanyaye ya mie har ya kai bakin ofa zai fita Ammi ta kirawo sunansa tace " zo ka Wauki matarka ku tafi , juyowa yayi ba tare da yace " komai ba ya tako har inda Aisha take yace " zomu je mu kwanta , nifa na gaya maka a nan zan kwana kuma a nan inda nake kwance , zaro ido Ammi tayi tace " Wiyata bazaki kwana a palo ba muje bedroom , a'a Aisha tace " ta kafe dole a palo zata kwana shikam dicewa yayi ya nufi part Winsu ya faWa gado yau kam ko wankan dare baiyi tunanin yi ba damuwoyi sunyi masa yawa, haka ya kwana cike da mafarkin Aishansa .
arfe goma Ammi ta dawo palo tace " ma Aisha maza tashi mune ki kwanta ga ruwan zafi can kiWan gasa jikinki , kuka Aisha tasa tana cewa " ni bazan je ba anan zan kwana.
Dole tasa Ammi barinta tayi mata adu'a ta nufi bedroom Winta , Ammi na rufo ofa Aisha ta mie ta taka a hankali ta shiga kitchen ,tukunyar miyar da Ammi tayi na kuSewa ta Wiba a kwano tana dariya da gefe Waya na kumatunta a kumbure ta fito ta nufi kofar Wakin Afnan .....!

Alhmdulilh anan na kawo arshen book 1 llittafi na Waya ga mai buatar book 2 & 3 zai iya biyan Wari ukun sa ta wanan asusun bankin 3175689751 Zainab Habibu first bank .
In kuma VIP grp ne wato post biyu a rana za'a biya Wari shida 600 .
kokuma katin waya ta wanan lambar 08141799224 screen shot ta wanan lamar ma'ana hoton katin koda kuWinka sai da rabonka fatan alkairi masoya mu haWu a littafi na biyu dana uku dan jin yadda zata kaya >p .


An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
jln<>@BrtvԈֈ؈\8dn0`` (PRTprt,,p n $$$`%b%d%f%~%%%%%%%0&2&4&6&f&h&j&&&&&&..
@HK`[ijTm@rBrDr>s@sBsDs\s^s`sbssssstttDtFtHtttttttHvhBZzPR
 <>@z|~^`\^LNPP R z)4999P:R:T:T:h:::::;;;J;L;N;;;;;;;;IP6W6[4gHg`kooo"p"p$p&p(p@pppppppp(q*q,qdqfqhqvqxqqq lnpp<>@prtڨܨlnH,.<@ptڨܨln,0>K $^hI1hI1CJaJhI1hI1CJhI1hI1CJKH
hI10JhI1.0VXZhjHl68:R
:<>vxzx$(IJJJ K K"K$K>K@KBKzK|K~KKKKKKKK$L&L(L6L8LRLTLSSZZHlyy.024hjl؀ڀ܀(*(؏f
,,TVnpRTVdf468 PRT     T V X             PP<"#+,1T82=4===@@BBB:D|DEEE6EnEpErEtEEEEEEEEFFF*F,FNFPFRFDG,KL|S`v{,~ "$$a$gdI1$Кڛܛ`bdL ldf^$a$gdI1(/ =!"#$% s666666666vvvvvvvvv666666>6666666666666666666666666666666666666666666666666hH66666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666p62&6FVfv2(&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv8XV~ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@PJ_HmH nH sH tH F`F Normal$a$KH_HaJmH sH tH DA`D
Default Paragraph FontViV
0 Table Normal :V 44
la (k (
0No List PK![Content_Types].xmlN0EH-J@%ǎǢ|ș$زULTB l,3;rØJB+$G]7O٭V = C?hv=Ʌ%[xp{۵_Pѣ<1H0ORBdJE4b$q_6LR7`0̞O,En7Lib/SeеPK!kytheme/theme/themeManager.xml M
@}w7c(EbˮCAǠҟ7՛K
Y,
e.|,H,lxɴIsQ}#Ր ֵ+!,^$j=GW)E+&
8PK!@theme/theme/theme1.xmlY[F~/?;I,[6I d
4Ιo9HzQD#p[RrؘӖ{o/4\ e1n k~rG
1)f8kDHi2-t ~#ZJbH:1Ʉ3.ݥXp90@ƆŽ o^^ɜPP
yu)&,j-BYR$H O8@$#
obaT)KU/:RA;i֒0CG 9xu5'O_<ٳfs+W
Ou?}ϋ/oө\ǿ7.U(N{!0wnc.` 0DDhSb$g@Z ,6x?a2f}h%(ܔsia}d"td;@|Kl.4P 411!F\(aM8D!VF7HyYBw:VG&
D-䇘aE6CQ={H6E2q=. SLcm6X 3Ed"Am>c:E3v@P~Ds |w< SZ2O,Q 5y;y=eEG펍|\P M7$|n]ɇ]4`U6G(^_W -v]mޣ{ t q}Е}vr i0 D3]d3Sx:8}d-i*xqCZ}WlqyI@^6Ij!Q_ sZ{aѴhHTmjyV`f 4֕q˭U}( T
""pP\<
4V+ ,&ʇFn&O&x$k#2)(|֫`iA8>v VMru6Ds3
U]Ӯb 65y2ĠizO{]rK[']u4j j KFޱ\$4կ-ݮ-`R֫&}`A<"xNW
@IRـ[n
8r iK~ *~P(5^zBoW m߯{~T@caT.}x
E5&Zi2bQ/,EE\})WqZ߬6;BnQhN[ ~79R`]
ZQJ~Y{J۫=$SbUvPK!
ѐ'theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsM
0wooӺ&݈Э5
6?$Q
,.aic21h:qm@RN;d`o7gK(M&$R(.1r'JЊT8V"AȻHu}|$b{P8g/]QAsم(#L[PK-![Content_Types].xmlPK-!֧6 0_rels/.relsPK-!kytheme/theme/themeManager.xmlPK-!@theme/theme/theme1.xmlPK-!
ѐ' theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsPK]

]4_6*:I<\`~ħ
< %*pDe~ph~H9wKnj`,.tT:"pp. K,PE$ !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@UVWXYZ[\]^`abcdefghi8@0( 
B
S  ?>
'./129:ABJKMNXY\]`flpx|
"'(.1:;?@DELXZ[_`enrsx|
)-.48=FHPR\_cghjkopu?DK]knFL^ d p u x



































     % , - 0 1 5 6 < = ? @ E F J K O P V W Y Z ^ c j k o p t u z
      ! ( ) + , 1 2 9 : A B F J P S W ] a b f g k l p s w x } ~








"
&
-
3
4
<
I
P
R
X
\
a
b
i
j
q
r
y
}





































"#&'-378<DHIMNRV^dhimpst{|  !%&-.56:;>?CDHKPQUY`dhlpt}~ 
#$&'-.349=BCIOTUZ[]fhlpqvw}~ 
"#%&/048=>DELMOPTVZ[_`dejkrv{|"#'+/06:?BHIOUYZabfgklpqwx~ !"(,04;<@ADGNORSWX\]akpqvw{OU !%&*+-.239ADEGHNOQRVWZ[`agkopuvz{
&*+01349:=@FGKLRSVW^`dglmst{|  "#%&,5<=BCHLRSYaeflmqrvw}~#$+,0378;<>?CDJKRSUVZ[abghoptuwy #)./349:>?CDJKQSXY\]`afgmnt{ 
$-34679:>?FGJNTUZ[]^cdhkqryz
  !%&*,26:;?@DEKLPQUX]^abhimnqrxy|
!"&)-.3489=>BEIMQRWX\]deghpswx~ "#&'+,06:=ABFJNOVW\]_`dejsuy}~ "`deijnostwx~ 
     ) - . 2 3 8 9 > ? D E I L P Q S T Y Z b c e f k l t u y z } ~ !!
! !!!!!! !&!,!1!2!6!:!>!?!D!H!N!O!R!S!X!Y!^!_!a!b!j!k!o!p!w!z!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!""
" """"""" "#"(")"-"."3"4"8">"B"E"H"I"P"Q"U"V"Z"["_"b"h"i"m"n"r"{"""""""""""""""""""""""""""""""""""""## ###### #!#&#*#/#0#6#7#:#;#?#@#F#G#M#P#T#U#W#X#a#b#g#k#p#s#x#y#~####################################$$$$ $$$$"$'$-$.$4$8$<$=$A$B$F$I$L$M$Q$R$Y$Z$_$b$h$i$o$p$x$~$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$X+[+\+_+f+j+w+>4_4/1[_?DX\p u c j I
X





8=:A3;Wd,2uNT&2'-hrJ P p!y!!!!!""">"E"""""####
$$G$L$J%N%?&C&k(u()!)o)u)))B*F**** +..//000000t2{222B4K4445
555z6~67777888&8@9E9]9c9::B:j:l:::_;e;;;<<.<3< ==l@u@;ACA_DeDVF]FFFGG
HHJJJJDKKKL LKLRL7M>M-T/T%U1UV VcVkVWWWWXXWY]YZZ%Z,ZZZ\\b\e\\\f]i]]](_-_:_B_p_u___``(b,bbbbbccUd_d3e;eoftfufvfgghh]hchhhhhj
jmmmmGnKnnnnnooDpOppp;qDq2s8stttt(u0uuu>v@vvvwwCxIxxxyy'z-z.z1zzz{{{{Z|`|||||||~~e~k~l~q~~~3:;=ŀ5;EJƒȃ>C;A ĉ$(֌܌dk\e֐ܐݒLRsyZkPU
EItvږdi~$*owߟãin`fACov!& !&ry/3+0uz$
*/vz#)#Z]

0635G\  X1m1b>w>DDIIsKyK9L;LQR~WWYYZZS\Y\__````a%a5h=hhhXkmkClJlzz
||||Êȋ݋5=-3z~Ģ?D ħ#-˨ѨIMrx(0mo?C+/68Xa%JNOV+/KQT] 59! &m u k"p"""##'$<$''))))//1!1_8c8<<z=~=>EDEvKK WW4W8WbWhWDXGXhhnnXr[r!s6s~
~~~~69w{*,MX۞)¤ƤovKU5;޳'  DF 
 v/8
nt;
?
  E I n p 

ag2@X]""^$d$&&&&t3x333344499R:W:>>@@xH~HdNpNxN~NNNEOHOVV[[;jIjajfjk(k8l:lt+t?tBtuu{{>Dpu-3>C'+FJ_b)7OTFTlq"bp|Ze1;)1XZ"-1MX(!(((!*'*****++<,>,h-j-....5/9///0!0x0}03344_43333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333333># t+\4_40I1]4_4@# # # # <
 !"$%(*./02459;<GIUXY_bfhjmvwxy_bdkl  ]4pp@pppp*p.p0ph@p6p<p>p@pBpFpHpNpRpZp\p^pbpfphppptpvpppppppppppppppp@pp
pp"p$p*p2p>pBpFpJpNpdpfpnppppppppppppppp$p8p>pFpJpppppppppppp0pUnknownG.[x Times New Roman5Symbol3. .[x Arial;(SimSun[SOA$BCambria Math phRۧgC%C%!p!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[208282Kp) $P'*22!  HausaEbooks
Oh+'0T 
 
(4<DLNormal HausaEbooks2Microsoft Office Word@G@ ؆C@~C
՜.+,0
px 
%82  Title

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijlmnopqrstuvwxyz{|}~Root Entry F0r1TablekgWordDocument*SummaryInformation(DocumentSummaryInformation8CompObjr
 F Microsoft Word 97-2003 Document
MSWordDocWord.Document.89q
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment