Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

MUTUWA DOLE
Littafi na Daya 1
Na Ibn Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

ΞΞΞMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART 1AΞΞΞ Kimanin shekaru dari
tara da casa in baya tarihi yanuna anyi wasu kabilu masu
tsananin kishin jinsinsu suwadannan kabilu da akema
lakabi da yamako sunkasance masu tsananin karfi da
jarumta gasu damutukar son xama lafiya sam basa
kaunar tashin hankali sannan su basa auran wani kabila
dabanasuba kuma basaba wani kabila yansu wannan
daliline yasa suki yarda suzauna karkashin watakasa Sai
suka zabi zama cikin kungurmin daji awani yanki da ake
kira Lakcad wannan yanki yakasance yanada tsananin
nisa tsakaninsa da Duniyar mutane domin yankine
maicike da miyagun aljannu da hatsabiban namun daji
wanda sukansu dasuke zaune ayankin suna Shan fartu
tsakaninsu da aljannu da miyagunnamun daji Sarki Unata
dan Karnata Shine ke mulki awannan yanki na lakcad
wani adalin sarkine mai tausayi gamida Kyautatawa ga
talakawansa sannan yanada wani Jarumin da sadaukin
maxa mai suna Umkar yarima Ummkara yakasance
jangwarxone kuma garkuwane ga al umman Kabilun
yamako sunaxaune ayankinsu anahiyarsu zama na
lumana da kwaciyar hankali Sai wata masifa ta bullo
aduniya inda sarakunan Duniya suka samusu karan tsana
akama farautansu kamar dabbobi akarshe Sarakunan
duniya suka xartar dahukucin cewa aduk inda akaga dan
kabilan yamako akasheshi domin su annobace aduniyato
wannan Bala i yasamo asaline daga Sarki Kifyan Sarkin
Kasar Farisa Sarki Kifyan bn Sauban mai mulkin Kasar
Farisa yakwantabarci kawai sai yai wani mafarki mai
bantsoro yatashi afugice gamida kwarara ihu
dakururuwa aguje dakarumasu bashi tsaro suka shiga
turakansa domin ganin abinda kefaruwa saisuka taradda
Sarki Kifyan yana xaune agefan godonsa yajike da gumi
Sharkaf idanunsa sunkada sunyi jajur Fuskansa adagule
Shugaban dakaru masu tsaron Sarki yadurkusa agaban
Sarki Kifyan dan Sauban yace yakai Sarkin Sarakuna
maiduniya na birnin Farisa meke faruwane Shin kayi
Gamone Sarki Kifyan yadakama shugaba dakaru tsawa
yamike yanamai cewa wane mutum wane aljan kai
kasancewa ni nawuce hatsabibi saida kakirani da Iblishi
to amma kasani na hango balbalin bali ii acikin barcina
tabbas masifa nashiri afkama mayan Sara kunan Duniya
da matsafa gamida yayansu Yai shiru yana maida
nunfashi tamkar wani Zaki shugaban dakaru yace
yashugabane shin wani bala iine yake Shirin aukama
Duniya da Sarakunanta Sarki Kifyan yakara dakamai
tsawa yanacewa kai wawane nikaina banida ammsar
wannan tambayar taka saikawai Sarki Kifyan yafuta waje
dakaru suci gabada take masa baya har ya isa bargan
Dawaki yakama wani bakin doki ingarma ya haye sai
yafuskanci hanyar futa amasarautarsa Dasauri
Sugabadakaru yace kayafeni Shugabana lallai yakamata
musan inda zaka kana bukatan murakakane koko
kaikadai zakatafi Sarki Kifyan yadubi Shugaban dakaru yai
murmushi yace zantafi bakin tsaunine domin ganawa da
Boka Kanzul ibn Kauful koda jin wannan batu na Sarki Sai
shugaban dakaru Yazazzaro idanu akarke yakwarara ihu
yadubi Sarki Kifyan yace kayafeni yashugabana
Lallakasani Sam dajin Surkib baya ratsuwa tabbas tarihi
yanuna cewa Boka Kanxul shine dan,adam na Farko da
yataba ratsa wannan Daji har ya isa bakin tsauni yagina
Fadarsa abisa bakin tsauni tabbas ahalin yanxu mazajen
fama jarumai da Sarakuna samada dubu dari tarane
Sukai yunkurin keta dajin Surkib domin su isa Bakin
Tsauni amma bakidayansu sun halaka acikin dajin
dayansu bai taba wuce tsakiyar dajinba lallai dajine
maicike da aljannu rafanai kwankwamai gamida miyagun
Halittu Kaii Sarki Kifyan yadakama Shugaban dakaru
tsawa mai raxanarwa yace tabbas ratsa dajin Karkib bala
iine sannam musibace amma kasani amafarkina nagano
bala in da yaninka musifar dajin sau miliyan Goma
yacigaba dacewa naga sarakuna namutuwa
masarautunsu na konewa matayensu sarauni yoyin
duniya sunkoma bayi kaskan tattu yayan sarakuna ana
kashesu ana jan gawawwakinsu akasa anarushe allolinmu
ababen bautarmu biranemmu naci da wuta yadaga
murya yace tabbas mafarkina baya taba zama karya
domin tun ina yaro mutukar nai mafarki tokuwa Sai
yatabbata Lallai mafarkina yana nunamun cewa akwai
yuwan tarihi xai maimaita kansa domin yakin Duniya
karo na shida na shirin faruwa to sanin waye Zai tsokalo
wannan bala ii kuma wasu kabilunne xasui galaba akan
Sarakunan Duniya todolene inxiyarci Bakin tsauni domin
Ganawa da Sarkin Bokaye KANXUL BN KAUFUL shugaban
bokayen duniya tabbas shikadaine zai Fassaramin
mafarkina daidai ba kokonto Afurgice Shugaban dakaru
yace to amma ranka yadade Mutuwace dakanta take
shawagi a Dajin Surkib lallai Mutum ko aljan yakusanci
dajin bamakawa Sai yamutu Kawai sai SARKI KIFYAN
yaxubama shugaban Dakaru idanu tamkar baitaba
ganinsaba shikansa saida yatsorata da kallon da Sarki
kemasa Sai yafara jada baya Kawai Sai sarki Kifyan
yabushe dadariya kamar yaxare akarshe yatsuke bakinsa
gamida hadara tamkar wanda akaimar bishara da
mutuwa yadafa kafadan Shugaban dakaru yace kai namiji
Lallai kadaina jin tsoron Mutuwa domin MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf
NE saikawai Sarki Kifyan yakada linxamin Dokinsa
yaimasa kaimi dokin yai rimi gamida Haniniya yabigi
kijinsa da kafafunsa nagaba alaman yai rantsuwa kawai
Sai yafuta aguje tamkar guguwa tuni yafuta abirnin Farisa
yanausa daji kamar Walkiya haka Dokin ke gilmawa
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf kubiyoni abokai muji yadda zatakaya
adaji Surkibb SHIN TSAKANIN ALBATSUTSAN DAJIN
SURKIB DA SARKI KIFYAN WAYE XAIMUTU KUMA WAYE
XAI RAYU itadai MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf NEΨ#MUTUWA Ψ #DOLE¥ PART1Ψ
Lokacinda Sarki KiFyan yafuta acikin birnin Farisa Sai
gudun dokinsa yakaru tabbas dokin yanagudune tamkar
aljani domin komai girmankogi zaiketata yawuce haka iya
tsawon bishiya zai tsallaketa haka iyafadin rami zai
tsallakeshi saida Sarki Kifyan yadauki tsawon kwanaki uku
yanakarta gudu adokar daji tamkar shaidani aranata
Hudune daga cikin ranekun tafiyarsa sai ya,isa wani yanki
mai dauke damanyamanya duwatsu tsananin girman
duwatsun kaikace xasu tabo Sama gashi sunada mutukar
yawa koda suka fada cikin Duwatsunnan sai dokin Sarki
Kifyan yaja tunga yatsaya yafara rimi gamida yin haniniya
koda Sarki Kifyan yaga haka Sai yadira kasa sannan dokin
yai baya aguje Sarki Kifyan yaxare takobinsa gamida daga
murya yanacewa kaiii Mutum ko aljan dakelabe
awannanguri lallai yasani Sarki Kifyan insa Gabansa
yamma kodu gabas arewa tofa baya komawa baya lallai
inagargadin cewa koma wata irin halittace tabayyana
agabana tafadi kasa tanamai bani hakuri yadaga murya
yana cewa hankanne kawai xaisa tarayu dankari ai sai
akabushe dawata mahaukaciyar dariya bakidaya dajin
yadauki dariya tamkar baxa adainaba can sai akai Shiru
dajin yai tsit tamkar babu watahalitta awannan dajin
kwatsam Sai wani dan gajeran mutum yafuto daga wani
kogon dutse yafuskanci Sarki KIFYAN ran sarki yabaci
yadakama gajeran mutuminnan tsawayace kaikaramin
Mutum wanene kai dakazo kaxubamin idanu lallai
kaigaggawar bacewa agabana kokuma kamutu kawai Sai
mutuminnan yakece dadariya akarshe yaxare takobi
yanuna Sarki Kifyan da tsininta fuskansa amurtuke yace
kai karamin jarumi kasani Kashe hatsabibin mutum
kamata lallai bana mutum daya bane dole anabukatan
gayyan jarumai miliyan goma Kafin a,iya kasheni yadaga
murya yac Ni madugu yamfasi Durgam ran sarkiKifyan
yabacidajin Kalaman Madugun yamfashi Durgan ai sai
yatakarkare yakwarma ihu yace kaitsinanne lallai zakasan
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfce agareka yanufu Durgam afusace shima
Durgam yanufeshi sukahadu atsakiya sukai Kwaram
kwtsam sufara masayan takubba sushigakaima juna
miyagun sara gamida mummunan suka nannefa Sarki
Kifyan yashamamaki domin yanamaDurgam kallon
rainine amma dasuka hadu karfi yahadu da karfi takobi
yagogi takobi sai yatabbatar cewa wannan gajartan
banakasabaceanawannan yakine Durgam yamamayi
Sarki,Kiyan yazabgamar sara akafada gurin yadare jini yai
tsirtuwa tsananin xafi saida Sarki Kifyanyakwarma ihu
Durgam yasa kafa yabankeshi dankari Saida Sarki kifyan
yai sama yaje yadaki wani katon dutse take dutsen
yadagargajekan Sarki kifyan yafashe jini yawankemar
Fuska Madugu yamfashi Durgam yakwarara ihu yakarta
takobinsa ajikin dutse wata wuta tatashi tai tartsatsi
yafalfala aguje yanufi Sarki Kifya daniyyar datsemarkai
dankari kamar mashi Sarki Kifyan yamike gamida kwara
ihu yagirgixa takobisa shima yafuta aguje yanufi Durgam
yana ihu suna Haduwa Durgam yakaima Kifya wani
mugun sara,sarki Kifyan yasa takobinsa yakare wani
hayaki yatashi hadeda wata bakar wuta kafin Durgam yai
waniyunkuri tuni Kifyan yasa kafa yabankeshi yai sama
Sarki Kifyan yabishi Saman yaimasa wankakan wuka
yaikaca kaca dashi asama atare suka diro Dakyar madugu
Durgam ke motsi jikinsa ko,ina Jini ke Zuba Sarki Kifyan
yaraba kafarsabiyu yasa Madugu Durgam atsakiyar
kafunsa yadaga takobinsa daniyyar Sokeshi Kwatsam sai
yaji ankwatsatsa wani uban ihu gamida tsawa cak Sarki
Kifyan yatsaya gamida kallon inda kururuwannan ke
Futowa dankari ai Sai Sarki Kifyan yaga wasu barka barka
mutane na futowa alunguna lungunan duwa tsunnan
wasu ta goguna wasu kuma daga Saman dutse suke
Saugangarowa kamar tururuwa haka suka taru suka hada
tawaga tamaxajen fama takimani mazaje miliyan bakwai
suka xubama Sarki kifyan idanu suna wani cika suna
batsewa gamida zazzaro idanu kamar saci babu aisaiSai
Sarki Kifyan yafasa kashe Madugu durgam yacaku moshi
yamikar dashi yafuskanci tarin dakarunnan sannan
yadora mai takobi amakogwaronsa cikin shirin yanka
koda dakarunnan suga niyyar Sarki Kifyan sai suka Shiga
taitayinsu gamida sake tsayuwa wani Garjeje bajimin
Sadauki yakwarara ihu gamida dakama Sarki Kifyan
yanacewa kaibakin Shaidani lallai kada kakuskura kai
kuskurare kashemana Shugaba tokuwa sai kadandani
axabobi kala dubu kafin mutuwarka sannan mui hawa
muriski kasarka mukashe ilahirin maxajen kasar
mukamematada kananan yara yadaga murya yace kasani
kai wannan Sarki mutukar kaikuskuren Kashe shugaba
Durgam tabbasmutuwarka data ahalinka da jama,ar
kasanka sai taxamo mutuwa mafi muni aduniya
abinkarantawa ga yambaya tabdiijam Fashi barnan aiki
aikoda Sarki Kifyan yaji kurari da cika baki nagarkeken
katonnan sai yai murmushi akarke yadaga murya yace
kai kananan jarumai lallai kusa mai tsoran amutu baya
suna kuma faduwar gaba asaran namiji yadaga murya
yacekai tsinannu lallaikushirya Shirin yaki domin
mutukar makiyi yashigaha hannuna tofa MUTUWA
DOLENE Kawai sai yafarke makogwaron Madugu durgam
tuni yakille kansa yaraba kan dagangar jiki Jini yai feshi
gamida tsartuwa Gangar jinki yafadi kasa Sarki Kifyan
yarike kan jinina diga tsanani tashin hankali da furgici
Saida Furda furdan dakarunnan suka dauke wuta na
wasu dakiku sukamekamar gumaka sukame kam can
sudawo hayyacinsu sukai tozali da kanmegidansu
ahannun Sarki kifyan yana digan jinii har yanxu akwai
mamakida fargaba ataredasu Sarki Kifyan yadaka musu
tsawa yace kai Tsinannu la,anannu makaskanta shin
baxakudauki Fansan ran megidankubane dankari atare
suka kwarara ihu suka falfala aguje suka nufi Sarki Kifyan
shima yaikansu takobitsirara yana cewa lallai yau zakusan
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf
[¥#MUTUWA #¥ #DOLE#¥PART1C]
Lokacin da barka barkan mutanennnan suka barka ihu
afusace gamida kururuwar maza suka tunkari Sarki
Kifyan suna ruri sai shima yafidda gatarinsa yakwarma
ihu yasari iska yafalfala aguje yatunkaresu saida yarage
baifi saura taku bakwai suhaduba kawai Sai sarki Kifyan
yadaka tsalle yadira atsakiyar makiya dankari wuyar aiki
ba,afaraba kowa yagaji baisababa inda kasan barnan iska
haka sarki Kifyan kesassakan makiya duk inda yajuya
saidai kaga gawawwaki naxuba tamkar yayan kanya
harwani tsalle Sarki kifyan yakeyi yana tashi Sama yana
karya wuyan maxaje koda dakarunnan sukaga irin
barnanda sarki Kifyan kemusu sai suka harzuka ransu
yabaci sukataru sucure aguri guda sutaru suka
yamyameshi suka rufeshi da miyagun sara da suka suka
hadakai zasui masa Rufdugu wohoho lallai maxa suke
maganin maza aikoda Sarki Kifyan yaiwani ihu gamida
zambarma yakai wani wawan kora Haguda dama gaba
dabaya dankari Bala iii aisai kawai gawawwakin jama
asuka rikatashi sama jini yakama malala Sarki Kifyan
yarika Falle falle da sassan jikin makiya kawai saidai
karika ganin kawuna hannaye kafafuwa natashi asama
dankari dakarun sukakara kaimi suka rika kaimar sara da
suka shikuma yai rumfa yature yaja daga yarika aika
maxaje lahira aikoda akadauki tsawon Sa,ahhudu ana
wannan bakin artabu sai yammaxa suji badadi suka
tabbatar In akaci gaba da gogawa to bamakawa sai Sarki
Kifyan ya Hallakasu bakidayansu Aisai sukaja dabaya suna
gurnani tamkar Zakuna Sarki kifyan yakallesu yabushe
dadariya akarshe yadaure fuska gamida daka musu tsawa
yanacewa dasu kai gayya tsiya sakarkaru malalata Ashe
bangaya muku korodani tamkar karoda ajaline toko
yanxu kundandana kuji kunji axabar maxa shin akwai
wani mai bukatar mutu yaxo ga sanadi Ni sarki Kifyanu
dan safwanu namiji uban maxaje nikura ajalin garke tsit
babu wanda yatanka masa sai yatafa hannayensa Sau uku
kawai Saiga Dokinsana aguje yadawo Sarki Kifyana yadaki
Fuskan dokin yace kai abokin tafiya akamme kake tsoran
mutuwa lallai kasani MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf CE koka gudu
totananan abayanka kawai Sai yadaka tsalle yadare
Dokinsa yaima dokin kaimi yadubi raguwar dakarunnan
yace sai haduwa nagaba lallai ku shirya shirin daukan
fansa dokin yafuta aguje tamkar iska sarki Kfyanyaci gaba
da tsula gudu tamkar mai shirin kure duniya tabbas
bashida wani buri face yaganshi abakin tsauni gashi har
yanxu bai isa dajinSurkib ba arana na talatin da
biyar,daga cukin ranekun tafiyar Sarki kiyanne yashiga
wani daji mai yalwan itatuwa gamida duhuwa koda
yashiga wannan daji sai yatabbatar cewa lallai akwai wasu
Halittu masu rayuwa awannan daji jinsi
mutane,sakamako ganin wasu guarara ammakon gani
wasu wurare da,akaima gyara tsaftsaf yaci gabada tafiya
ahankali domin kiyaye lafiyarsa dana abin hawansa
kwatsam sai yaji hayaniya gamida Hargowar
mutane,akunnuwansa koda yakara natsuwa kawai Sai
yahango wasu gungunmutane jinsin Fulani sunata
famantikar gudu makamansu ahannu gadan gadan suka
haroshi tuni Sarki Kifyan yaxare takobinsa yagyara
zamansa bisa Dokinsa yanajiran kariso warsu tabdiiijam
ai yasha mamaki domin lokacin da gungun Fulaninnan
suka kariso gurinsa amaimakon su afkamar da sara da
suka kawai sai yaga babu wanda yadamudashi aguje suka
wuceshi sunata ife ife sukeyi tabbas gudun ceton
raisukeyi mamaki yakama Sarki Kifyan shin wa'yannan
mesuke guduma caraf sarki Kiyan yamika hannu yacafko
wani daga cikin mutanennan yace kai mekuke guduma
aikafin mutuminnan yaba Sarki Kifyan,amsa sai Sarki
Kifyan Sai yahango wasu difga difgan dodanni guda biyu
sunata tattake mutane gamida feshin wuta sunakona
mutane dankari ai sai sarki Kifyan yasaki mutumi sannan
yadira akan Dokinsa yatunkari inda Dodanninnan suke
koro mutane dukda dodanninnan suna kashe mutane to
akwai jarumai daga cikin fulaninnan wada suke kokarin
kaima do dannin hari domin ceton al ummansu amma
bawani nasara sukeyiba domin rayukansune kawai
kesalwanta agarin cetonwasu sarki Kifyan yaci gaba da
tunkaransu sai wani Jarumi yatari gabansa yadakamai
tsawa yanacewakai wanene kai bakasan kana tunkaran
ajalinkabane lallai kaimaxa kajuyada baya tun kafin kai
karo da mutuwarka dankari Sarki Kifyan yatakarkare
yakwarma wani sakaran ihu gamida tsawa dankari
bakidaya saida dajin yadauka wohoho tsoro kan tsoro
kenan ai sai fulaninnan sukara rudewa gamida futa
ahayyacinsu tsananin tsoro saida bakidayansu suka kame
kam kamar gumaka suka tsaya cik hattta Do danninnan
saida sukaja tunga sutsaya suna wani gurnani gamida
huciii,wani badakare yai kuru yace kai mahaukaci lallaifa
kada kai kuskuren afkama Dodanninnan xaka mutu
mutumin yadaga murya yanacewa maxa kaguduuu
Kawai Sarki kifyan yadaga murya yace kai matsoraci
lallaifa kasani shi Sarki Kifyan inyai gaba toba baya
mutumin yace tolallai zaka mutu Sarki Kifyan yace to aini
abokin mutuwace lallai yau xannunamuku karo dani
MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne Kawai sai yatunkari dodanninnan yana
cewa tokuma tsinannu lallai yau zakui arangama da
mutuwarku Dodannnin sukai wani kara gamida gunji
sai,daya yaja baya daya kuma yatunkari Sarki kifyan
afusace da matsanancin gudu yana feshin wuta Shima
Sarki Kifyan yakwarma ihu yadaki kasa wani bakin mashi
yabayyana yadamki mashin yaruga aguje shima
yatunkari DODANNAN yana ihu gamida kururuwar maza
za,aihaduwar Mutum da Dodo DANKARI XAFA AYITA
KUDAN JIRANI ABOKAI coment dinku shine kwari
guiwarmu yawan post shine xai raya mana wannan jariri
gidaMUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cf PART ONE D
Lokacinda katon tsuntsunnan yasunkuci Sarki Kifyan
tsananin roko da tsuntsunnan yamasa tuni yasuma
asararin samaniya kwatsam wani sanyida wata iska
maidadi tafara ratsa kofofin jikin Sarki Kifyan sai yafar
farfado dankarii aikoda yabude idansa yaganshi asarari
samaniya ahannaye tsuntsu aisai hankalinsa yatashi
yakwarma ihu yaxaro wani gatari yashiga xabtarama
tsuntsunnan akafafunsa tirkashi inda kasan yana saran
dutse har wutane ketashi duk lokacin da yasareshi shiko
tsuntsu saidada Sama yakeyi sarki Kifyan yai sara har
yagaji yasaduda, can suna cikin tafiya sai tsuntsu
yaketodashi tasaman bakin tsauni dankari aikoda Sarki
Kifyan yakyalla ido yaganshi awurin da yakeda muradin
xuwa sai yamotsa yafara kokarin kwacewa amma shegen
tsuntsunnan saima dada rike Sarki Kifyan yakeyi ran Sarki
yabaci yakwarma ihu yakama sambatu gamidakaranto
wasu warkoki daga kalaman tsafi turkashi tsafi gaskiyar
maishi tuni Jikin sarki Kifyan yakama,Sauya kala yaxama
jajur kamar garashin wuta jikinsa har wani turiri yakeyi
wohoho ai sai wani miyataccen xafi namasifa yaratsa
kafafun tsutsunnan yaji kamar antsomashi acikin
narkakkiyar dalma bashiri yasaki Sarki Kifyan yakara gaba
yana kuwwa da karanjin wuya Sarki Kifyan yadira abisa
Bakin tsauni turkashi ai sai yatsinci kansa atsakiyar
wasualjannu masu kiran jemake suka kewayeshi suna
shirin afkamasa kawai sai aka kwalla wani tsawa mai
rugugi cik suka tsaya bakidaya harda sarki shurkan suka
maida kallonsu zuwa inda wannan tsawa kefutuwa aisai
sukai toxalida wani tsohuo yana bisa wani murgujejen
tsuntsu koda aljannu sukai arbadashi sai sukai sujjada
gareshi suka watse Tsoho yakarema Sarki Kiyan kallo sai
yace barkanka daxuwa fadata Sarki Kifyan kaine Mutum
nafarko,da yataba ziyartan Fadata tsoho yace karufe
idanuka kaitafiya kadan ka ammbaci kalmomin Surkulle
sau uku lallai xaka bayyana afadata tabbas tsafi gaskiyar
maishi yanaaikata avinda Sarkin tsafi Kanxul yafada masa
sai yatsinci kansa atsakiyar wata katuwar fada mai cike
dakayan alatu tamkar Masarautan Sarki Sarakai take Sarki
Kfyan yarude take yaxama cikakken dan kauye Sai yaji
wata murya cikin ixxda isa tanacewa yakai Sarki Kifyan
dan Saf wan maxa kasami gurin xama yasami guri
yaxauna zamansa keda wuya sai Sarki Kanxul yabayyan
yana xaune awata katuwar kujera yaharde kafafunsa
yana rike da wata siriyar Sanda wanda aka sana antata da
danyan zinare boka Kanxul yadubi Sarki kifyan yace meke
tafedakai namijin duniya Sarki Kiyan yace nayi
mummunan mafarki Acikin mafarkina naga manyan
masarautu na konewa duniya tacikadajin yayan sarakuna
na mutua manya sadaukai na duniya sunci kasa mutuwa
taima jarumai maxa da mata fyadan yayan kadanya Boka
kanxul yakwarara ihu gamida mikewa yakama Sambatu
yanacewa tabbas lokaci yayi dana sama xaikoma kasa
lallai wannan karnin xubarda jinine tabbas sai manyan
sarakunan duniya sun gurfana agaban kaskantattun
mutane kabila mafi karanci aduniya afusace Sarki Kifyan
yamike yanacewa mekake nufi ya sarkin Bokayen Duniya
Boka kanxul yace akwai wasu kanana kabilu dasuke
rayuwa ayanki Lacjad anakiransu da Yamako gabakidaya
basuwuce sudubu hamsim ba aduniya amma sunada
tsananin karfi da jarumta tabbas macen kabilar Yamako
xata iya gabxa yaki da Sadaukan aljanu dubu goma tai
galaba akansu to kamar yadda kai wannan mafarki haka
daukacin manyan Sarakunan duniya Sukayi sannan
fassaran mafarkin shine wayannan Kabilu nanda wani
lokaci mai xuwa xasu mulki Sarakunan Duniya da
daukacin jama,ar duniya Dankari Hankalin Sarki Kifyan
yatashi zuciyarsa tadugun xuma idanunsa sukada sukai
jajur yamike yakama cika yana batsewa yana wani
kumbura yana saccewa kawai sai yatakarkare yakwarara
wani sakaran ihu wanda tasa fadan Sarkin Bokaye Kanxul
taka girgiza halittun dake rayuwa abakin tsauni suka
furgita saikawai yajuya yanufi kofar futa Boka Kanxul
yace yakai namijin duniya shin ina xuwa batareda Sarki
Kifyan ya waigoba yace xanje inhada runduna ta mutum
miliyan biyu inje yankin Lacjad in fatattaki Kabilun
yamako yadaga murya yace lallai karshensu yaxo Kawai
sai boka Kanxul yabushe dadariya yaceda Sarki KIFYAN
kafin katafi ixuwa shirinka xokaga wani shiri da yafinaka
Sayki yadawo yazauna Boka kanzul yanuna wani katon
madubi take wata mahaukaciyar runduna tabayyana
tarin mayakane marasa adadai saitsula gudu suke adokar
daji Sarki Kifyan yace wata rundunace wannan Boka
yaidariya yace gamayyar dakaru miliya dubu gomane
suka hada karka shin mayan sarakuna hudu sutunkari
Yankin lakcad domin Shafe Kabilun yamako adoron kasa
Boka yace tonidakai muxuba ido shin tsakanin wannan
runduna da wa yannan tsirarun kabilu waxaiyi nasara
KUDAN JIRANI ABOKA GIRKI YA SAUKA

ΔΔ#MUTUWA #DOLE PART 1DΔΔ
Lokacin da Sarki Kifyan yatunkari Dodonnan sukai
haduwar gaba dagaba sai suka sarke damiyataccen fada
maitada hankali sarki kifyan yawanxu yana kaima dodo
miyagun sara da Suka inda Dodo yakasance mai kaucewa
gamida kawomai wawura anacikin wannan artabunne
Sarki Kifyan yasoki dodon akaton hancinsa tsananin
zafida radadi da suka ratsa sassan jikin Dodon saida
dodon yasaki wani kara maradadinji afusace yasa
hannunsa yamake Sarki Kifya saida Sarki yai Sama
Sannan yafado amma tsananinShu,umanci Sai yamike
yarafka ihu yanufi Dodonnan afusace shima Dodon
yanufoshi ahaukace suna haduwa dodo yakawoma Sarki
kifyan wani wawan wawura cikin hanxari innan walkiya
Sarki Yadurkusa yasanya guiwowinsa akasa yabi
tatsakankanin kafar dodon yasa tsinin mashi yatsire dodo
ayayan marainansa hoho Dodo yafasa kururuwa gamida
ruri kamar an harba kibiya Sarki Kifyan yamike gamida
daka tsalle iyakarfinsa yakaftama dodon sara awuya tuni
yakille kan dan banxa kan yai Sama Sarki yasa kafa
yabanke Gangar jikin Dodon yafadi Rishim akasa kamar
giwa kasa taburmadashi wohoho ai sai mutane suka
tsorata da jarumtar Sarki Kifyan sufara mar kallon aljani
Sukama jada baya tabdiijamm aikoda Daya dodon yaga
irin kisan wulakanci da kisan gilla da Sarki Kifyan yaima
dan uwansa sai yasaki wani ruri mai furgitarwa yai wani
turxa gamida Juyi yakarcikasa jama,asuka furgita
subaxama daji domin neman wajen buya atsiyace Donon
yatunkaro Sarki Kifyan suna Haduwa yai fatali da Sarki
Kifyan yaje yafadi yayunkura xaitashi ina ai yamakara
domin tuni dodonnan yadamukeshi yai samadashi
yadamfara dakasa tsananin xafi Saida Sarki Kif yan
yakwara ihu Dodannan yadaga kafarsa maikama da
tushen bishiya daniyyar tatsile Sarki Kifyan dankari Lallai
maxa suke maganin Maxa saura kiris dodo yatake Sarki
Kifyan amma sai yai wani gungure gamida suran wani
kafcecen gatari yabgama dodonnan akafa tuni yakille
kafar dodon tsananin azaba Sai dodon yasaki ihu gamida
ruri yana tsalle dakafa daya kamar walkiya sarki Kifyan
yakara tsinke kafa dayar dodo yakife akasa bakinsa yaciji
kasa Sarki kifyan yahaye bayansa yashiga kaftamar sara
Dodo na ruri gami da karajin futan rai amma saida Yai
falle falleda Sassan jikin Dodannan yaikacaca dajini shima
yakoma kamar Dodo yamike jini Sai tsiyaya yake ajikinsa
tamkar wanda yafoto daka kogin JINI tadiii aikoda
Jama,ar Fulaninnan sukaga jan aikin Sarki Kifyan
bakidayansu Sai suka Furfuto awuraran dasuke boye suka
tunkaro Sarki Kifyan inda shikuma yaxuba musu idanu
aikoda sukaxo dabdashi bakidayansu sai sukamai sujjada
Sarki Kifyan yadaka musu tsawa afurgice suka mike suka
xuba masa ido Sarki Kifyan yace kusani nine Sarki Kifyan
mai mulkin Kasar Farisa lallai niba,amin Sujjada domin
niba abin bautabane Sai wata kyakkyawar mace tagabato
kusa dashi takama hannunsa tasumbata tace yakai Sarki
Kifyan lallai kasani dada,abin da yafi Sujjada to lallai
xamui maka domin wa yannan tsinannu Dodanni daka
kashe samada Shekara arba in suna kashemana Jama,a
munyi iyinmu mungwada iya dabararmu da jarumtarmu
wajan yakarsu amma sungagaremu mungada tsafi
munroki abuwan bautanmu amma duk abanxa aduk
lokacin da sukaji yunwa kawai fadomana Sukeyi sudinga
daka mana wawa sukashe nakashewa gamida tattake
natakawa tsawon uni guda suke mana barna amma gashi
kaikadai acikin Sa,anni ka rabamudasu Sarki Kifyan yace
bakomai lallai kisani aduk lokacin da bawa yashiga
matsala mutukar zzaka dinga rokon ubangiji toda sannu
xaikawo maka mafita yadubi matarnan yace lallakuje kui
sujjada ga abin bautanku domin shine yaturoni gareku
dan inmuku maganin matsalarku Sai yafito kawai Sai
dokinsa yaxaburo aguje yaxo gaban Sarki Shukan yatsaya
sarki Kifyan yadaki Fuskan Dokinsa yace kai Jarumin Doki
wai yaushe xaka dena gudun mutuwa dokiyai haniniya
gamida girxaka sarki Kifyan yace tokasani MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfne
kawai Sai yai tsalle yahaye Dokinsa yaimar kaimi xai wuce
SAI MATAR na tasha gabansa tace haba Jarumin maza
inaxuwa hakane shin,baxaka kwana biyu akauyammuba
kadan huta Sarki Kifyan yace ina aiduniya bahutu lallai
akwai aiki agabana Matar tace Jarumin Jarumai ina xuwa
Sarki yar murmushi yace Zanje bakin Tsaunine domin
inxiyarci Boka Kanxul bn Kaufur dankari ai sai matarnan
tarafka ihu tadanja baya tanunaSarki Kifyan da hannu
tace tabbas nayarda cewa kai mahaukacine tace shin
kasan balbalin bala in dake cikin Dajin Surkib wanda dole
saika ratsashi kawice Sannan xaka riski bakin tsauni taci
gaba damaga tace kokasan futuntunu da Masifu dasuke
kewaye da Bakin tsauni taci gaba dacewa to bakaken
aljannu dashaidanu gamida iblisai masu shan jini
Dan,adamsune kekewaye da Bakin tsauni lallai kada
kakusaci dajin Surkib mutuwace acikinsa dabayansa
Kawai Sai Sarki Kifyan yakalleta akarshe yabushe dadariya
tamkar yaxare can yatsoke fuskansa yace kisani Nine
akema lakabi da abokin mutuwa tabba Mutum aljan
shaidanu da iblisai gamida miyagun dabbobi tosai nai
arangamadashi Domin MUTUWA DOLE daga shafin www.hausaebooks.cfCE kawai sai yaima
dokinsa kaimi Dokin yaxabura yafuta agujeee tamkar
walkiya yabace bat KAI WANNA TSINANNEN DOKI DA
GUDU YAKE Mas,ud ina GURASATA IBRAHIM DENSITY
MIKO LEMU MAI SANYI gaisuwa gareki Qanwata Abeedah
fatan kin uni lfy






[MUTUW ¥¥¥ ADOLE PART 1E]
Sarki Kifyan yasaki linxamin Dokinsa dokin yaiwani futun
burgu tamkar kifiya yarumtuma aguje dankari ai kamar
walkiya haka yaBacem Fulaninnan sukadena ganinsa
saidai Kura gudu,dokin yaketsalawa baya saurarama wani
tudu ko kwari komai zurfin ruwa haka yake ketashi sa
annan iya girman rami yanatsallakeshi dankari saida Sarki
Kifyan yaikwanaki casa in yana sheka gudu abisa dokinsa
batareda yatsaba tabbas bashida wani buri face

Please Login or Register in order to submit comment