Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Compiled By Umar Dalha Funtua.


*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_

_for you surayyahms_




*1*
Bismillahir-rahmanirraheem.





_*NUR D.S specialist hsptl first floor acade building anyerinxs strt porthcrt 23 December...*_

Da wani irin speed motar ambulance 'din specialist 'din tashigo harabar building 'din asibitin manyan Mercedes Benz 3600mz2018 black biyu na bayan ambulance din ko kyakkyawan parking basuyiba sukai saurin fitowa Babu Wanda hankalinsa ke jikinsa sbd tsananin tashin hankalin dake cikin zukatansu na ganin Wanda kowannensu baya iya kwatanta rayuwa babushi...

Arikice suka qaraso jikin ambulance din daidai lokacinda nurses maza da mata tareda doctors kusan biyar sukayo kan motar aka fito dashi cikin gaggawa akayi ciki dashi tun a hanya ake 'daura Masa ruwa da jini sbd tun acikin ambulance andaura Masa cannula tareda Fara basa injections na jinin daya zubar sosai ta bakinsa..,

Cikin tashin hankalin dayafi na likitoci da nurses 'din asibitin ganin babban likitansu Kuma Mai asibitin cikin wannan mummunan yanayin suke bin bayansu har aka iso bakin private aminity emergency suka shige dashi aka rufo qofar Dr ayub ne yasamu damar 'dan waiwayowa cikin gaggawa da son kwantar musu da hankali yace,

Sorry ma'am you will have to wait hia and please calm your self insha Allah he'll be fine we'll do our all best just pray for him,,

Ya juya ya shige tareda wasu nurses biyu dasuka zo shigewa da gudu 'daukeda wasu kayan theatre..

Baya tayi cikin tsananin tashin hankali tareda fashewa da wani irin kuka sufyaan dake gefenta yayi saurin tarota cikin qarfin Hali ya bude bakinsa daqyar yasamu ya iya furta,

Please mum just pray for him..

Wani sabon kukan tasaki tareda rintse ido tana cewa,

Ya Allah ka kawowa 'dana sauqi da sassaucin wannan masifa,
Wannan wace irin qaddarace Mai wuyar cinyewa.....

Rufe Mata Baki sufyaan 'din yayi da sauri Yana kallonta da idanuwansa dasuka ka'da sukai jajir tsabar tashin hankali...

Juyawa yayi ahankali ya kalli gefensa daidai isowar jass arikice ko gani sosai bayayi tsabar tashin hankali Yana isowa ya tsaya cak ganin irin tashin hankali dake tattareda kowannensu,

Fuskar sufyaan ya kalla yaga hawaye sun cika jajayen idanuwansa Nan take yaji gwiwowinsa sun Gaza 'daukarsa ya zube kan kujerar dake kusadashi tareda rufe fuskarsa da tafukan hannayensa hawaye na tsinke Masa Masu zafi da ciwo.

Sunkuyar dakai sufyaan 'din yayi ganin halinda jass yashiga zuciyarsa na qara nauyi.,

Hawayen dayake dannewane suka gangaro Masa lokacinda ya 'dago kansa ya 'dora idanuwansa kanta tana zaune Nana na zaune gefenta ta riqo dukkanin hannuwanta biyu tanata qoqarin ganin ta kwantar Mata da hankali cikin hawaye da tsananin tashin hankali ganin kamar zarewa 'yar uwar Tata zatayi sbd tunda abin yafaru ko motsin kirki batayiba bare hawaye saidai jajir da idanuwanta sukai Sam ita tafiso taganta tayi kuka yafi sauqi akan wannan halin dataga tashiga..

Lumshe idanuwansa dasukai jajir yayi cikin tsananin tausayin _*ALEEYA*_ tabbas dukkaninsu suna cikin wani Hali Amma tafisu Dan kuwa ita qunci da Sauyin rayuwa tuni ya Dade da wargaza komai nata,
Ta Dade dayin bankwana da farin ciki,
Babu wani 'digon farin ciki dayayi saura arayuwarta,
Qunci,damuwa,kuka,ciwo,zafi dakuma baqin ciki sune kadai sukeda cikakken mulkin mallaka arayuwarta yanxu kokuma yace arayuwar dukkaninsu dankuwa dukkaninsu sun Jima da manta yanda yanayin farin ciki ko annashuwa suke,

A dah daza'ace akwai ranarda zasuji wata damuwa bare baqin ciki da bazai tsaya sauraroba Dan bazai yarda ba sbd dukiya, kyau,ilimi, wayewa,gata,dakuma ingantacciyar rayuwar holewa dusukeda ita a hannunsu Ashe komai na juyawa,,

Har ayanxu Basu rasa komaiba Amma komai yazama kamar babushi sbd babu farin ciki ko kwanciyar hankalin Jin dadin kenan dukiyar da kyawun,da ilimin da gatan da wayewar basuda wani amfani ayanxu arayuwarsu,
*_DAWOOD_* wani 6angare ne arayuwarsu dazasu iya kwatanta rayuwa babusaba,..

Hannu yakai ahankali ya dafa kafadun jass tareda jinjina Masa Kai alamar rarrashi 'dayan hannun nasa na riqedana mum sbd har lokacin wani irin kuka take Mai tattareda danasani,nadama da uwa uba fargabar rasa tilon 'danta,farin cikinta.

Zaman jigum jigum sukayi cikin matsuwa da fargaba har tsawon awa 'daya kafin doctors suka Fara fitowa har lokacin mum hawayenta Basu tsayaba idanuwanta sun kumbura matuqa ko gani sosai batayi fuskarta tayi jajir kasancewarta Fara sosai.

Sam Batada qarfin motsawa lokacinda doctor Jeremy da Dr Aqeel suka qaraso gabansu
Ganin tana neman shiga wani sabon halin ne sufyaan yasake riqeta Yana rarrashinta
Saidai jass ne ya miqe tsaye jikinsa na'dan rawa sbd sam Shima tamkar mace yake baida irin dauriyar Nan sosai a irin haka.

Kallonsu yayi da jajayen idanuwansa murya na rawa yace,

How is h,,,kasa qarasawa yayi sbd kukan dayaso kubce Masa yayi shiru Yana goge fuskarsa da handkachief..

Dafasa Dr Aqeel yayi cikin damuwar Shima yace,

Kuci gaba da addua shine kadai abinda zamu iya cewa,
Kaida sufyaan are doctors kunsan irin yanda abubuwan ke juyawa so please just keep on praying for him sbd he really needs it...

Kallon mum sukayi cikin sanyin murya sukace,

We're really sorry Mrs assiddeeq addua shine the best thing now... Allah yakawo sauqi muna fata..

Juyawa sukayi suka wuce jiki sanyaye cikeda tausayin familys din.

Zuru dukkaninsu sukayi kamar Babu Mai Rai suna kallo aka fito dashi aka Kai wani special room sukayi rubuce rubuce da sauran formalities 'din kafin dukkaninsu suka fice.

Itace tafara miqewa Nana na riqeda ita sbd Bata iya tsayawa da kanta sbd jiri da ciwon dayake damunta for some years now sukaga room din.

Bakin gadon ta qarasa zuciyarta na wani irin bugawa,zafi da ciwon zuciyarta na shekaru na ninkuwa,
Kuka takeso tayi Amma takasa Wanda hakan yasa idanuwan sukai wata irin jemewa Babu kyawun ganin sbd komawar dasukai kamar na tsufa.

Qura Masa idanuwa tayi zuciyarta na nauyi sbd ganin yanda ciwo ya mayardashi,
Kyakkyawane ajin qarshe kasancewarsa halfcas Amma gabaki 'daya kamaninsa sun canza,
Fuskarsa ta rame tareda wani irin duhu musamman gurin gurbin idanuwansa sai bakinsa dayayi baqi ya bushe kamar yayi shekara goma baisha ruwaba..

Ahankali ta furta,
*_DAWOOD.._*

Jitayi zuciyarta ta amsa Amon sunansa data Kira
Nan take jikinta yafara karkarwa zuciyarta na neman rasa Jan numashi.

Da sauri Nana dake gefe tana kuka ahankali kamar ranta zai fita sbd tausayi abubuwan dake faruwa tsawon shekaru,,,,
Kowa na rayuwar farin ciki da Jin Dadi Amma cikin shekaru biyar kacal komai ya lalace,
Farin ciki yazamo tarihi arayuwarsu kuka da ciwo sune kawai ke qara wanxuwa a tsakaninsu.

Ahankali mum tashigo 'dakin jass na riqeda ita sbd sufyaan na bayansu..

Kallo 'daya zakayiwa mum tabaka tsananin tausayi sbd yanda ta jeme cikin qanqanin lokaci tsufa yafara taso Mata duk kuwa da tsufan ne tayba,
Gabaki 'daya itama tayi duhu ga wata irin rama..bazaka kalleta kace itace Madame faraah ba the famous Mrs assiddeeq Damien da kullum ake bugawa a cover din fashion magazine ba sbd kasancewarta CEO na all the fashion empire na Miami,
Kyau,hutu,gayu,burgewa tareda 'dinbin dukiya uwa uba bazakai Mata kallon babbar macenda ta aje babban the youngest multibillonaire doctor *_DAWOOD ASSIDDEEQ DAUDA_* ba dasukaci lokacinsu Wanda haryanxu ba'asamu madadinsa ba shida friends dinsa Amma yau duk Babu wannan sbd tun farko basusan qaddarar da Allah ya tanadar musu agaba.

Tsit dukkaninsu sukayi kowa da ka'dadden idanuwansa yake kallon dawood din dake tsakanin Rai ko mutuwa sbd baimasan waye akansaba.

Sunjima ahaka kafin nurses biyu suka shigo tareda Dr shuan Lee Chinese ne cikin girmawa yace suyi excusing nasu.

Jiki a mace suka fito sufyaan da jass mota suka koma sbd ganin yanda jass ke buqatar air dinda zaiyi kuka son ransa Shima sufyaan kukan yakeson yi Amma nauyin dayake ji zuciyarsa yaqi Bari yayi kukan..

Cikin sheshekar kuka jass yace,

Yaan bansan yazan kwantanta rayuwa Babu ku ba acikinta,
Banda kowa saiku,kaima bakada kowa saimu,
Munajin dadin rayuwarmu and then everythings change,,,mun rasa maska Wanda rashinsa ya jijjiga duniyarmu da haryau Bata dawo daidaiba and now dawood...

Rintse ido sufyaan yayi da sauri tareda rungume jass 'din sbd kukan daya saki har cikin ransa yakejinsa sbd qaunace ta junansu da Allah yasaka musu ajininsu su hudu  *_DAWOOD,SUFYAAN, JASSPER,HAYDAR MASKA..._*

Jass yakasance Mai raunin cikinsu shiyasa koyaushe sukafi tausayinsa..

Kuka yake sosai Wanda duk dauriyar sufyaan saidayayi kukan Shima suka rungume juna suna kuka zuciyoyinsu ka karye.

Tana fitowa room din ahankali ta nufi gurin receiption ta lalubi kujera ta zauna...

'dago idanuwa tayi ahankali ta 'dora kan babban farin glass dake 'daukeda sunan asibitin tana qanqame jikinta dakeson Fara karkarwa aduk lokacinda taga wani Abu daya danganci.....

Dafata taji anyi ta sake cusa canta cikin qafafunta sbd yanda taji hannun daya dafata Yana rawa yasa tasan kowaye...

Zama kusada ita mum 'din tayi tareda qura Mata idanuwa...

Kyakkyawar fuskarta dake 'dauke da kyawawan fararen idanuwanta ta tuno data kalleta yanzu taga yanda komai nata ya zabge,

ALEEYA kyakkyawar budurwar datai tashen hutu, dukiya dakuma kyau uwa uba aji da burgewa da barkwanci Amma qaddara da azabar SO sun juya rayuwarta harma sa kamanninta takoma kamar wata goggo yakumbo wadda ayanxu take iya wata batareda tayi magana biyu zuwa ukuba.

Hawayen tausayin aleeyar ne yanxu suka gangaro mata,
Idan 'danta nacikin wannan azavar ciwon tabbas aleeya nacikin makamancinsa Yana cinta cikin Rai da ruhinta Wanda ciwon ciki tabbas yafi na bayyane duk da tasan dawood Kam sai wani ikon Rabb,
To idan duk suna cikin wannan halin tasan akwai wadda tafisu Jin ra'dadi da azaba fiyeda komai *_KINA INA NUR..._* shine kalmar data furta ahankali sabbin hawaye da 6alle Mata.

Jin furucin na mum yasa aleeya 'dagowa ahankali tasake qurawa sunan asibitin ido akaro na farko bayan wasu shekaru da hawaye suka sauko idanuwanta..

Jitayi nantake hawaye sun 6alle Mata ba qaqqautawa
Lumshe idanuwanta tayi batareda tadamu da gogesu dan tanada tabbacin Babu wani sauqi ko nauyi da kukan zai rage Mata na dangane da abinda takeji sbd wannan wani nauyine da Allah ya 'dora Mata a zuciyarta Wanda sai ranar da numfashinta yabar jikinta zata samu sauqinsa.

A wahalce mum ta bude Baki tace,

Ina fatan samun sauqi da maslaha ga dukkanin damuwarmu,
Allah yabawa kowa ikon cinye jarabarsa domin kuwa dukkaninmu jarabarmu 'dayace idan Allah ya 'dauke ran dawood,,,,,ta qarasa fa'da tana goge idanuwanta dasukai luhu luhu ko ganinsu ba'ayi sosai sbd sun shige fuskar ta kumbura.

Batareda tayi maganaba tasake 'dagowa akaro na uku ta qurawa sunan specialist 'din ido....
*_NUR D.S SPECIALIST._*

Bazata manta yanda komai yasamo asaliba Wanda saidai takira hakan da mafari.....
##mamugee💋


#Vote
#comment
#share
#and follow...
[12/31, 10:49 AM] ‪+234 706 677 7871‬: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_

_for you surayyahms_



*2*
Sake lumshe idanuwanta tayi wasu hawayen suka sake gangaro Mata Masu zafi Wanda zafinsu tundaga tsakiyar zuciyarta ya fito....... 


Layestrt adamawa 22 April

Buzaye ne irin wainda ake cewa sadaka yallah sbd talauci da baqar dau'dar data Kama jikinsu harta dafe su gashinsu da 'dan sauran hasken daya rage musu kawai zaka gani kasan buzaye ne..

Zaune suke cikin wani kangon company dayayi shekaru ba'a qarasashi ba tsufa da alamu da zubewa duk sun bayyana a ginin duk da ginine da'akayi na cement zalla Mai qarko da kyau.
Sam girmansa baya Basu tsoro dan kusan Hawa biyarne na ginin sudai rayuwarsu suke aciki sbd basuda wani gurin zama idan ba Nan 'dinba Wanda basusan yazasuyi da rayuwarsuba idan Mai companin ya nemi su tashiba.,

Ahankali dattijon dake kwance tsawon shekaru biyu ba lafiya ya bude idanuwansa daqyar ya 'dorasu akanta,,,

Zaune take kusadashi ta kwantarda kanta kan gwiwowinta ta qurawa qasa ido Wanda yasan idan zasukai wata safiyar ahaka bazatai maganarda ta wuce biyu zuwa uku ba...baabaa sannu,,,ya jikin,,,,kana buqatar wani Abu???? Wainnan sune kadai kalaman dayasan zata iya furtawa kokuma yace kullum sune iya maganarta saikuwa idan tana yiwa qaninta qwaya 'daya tal aduniya magana ko wasa Wanda shi baima ta6a ganin wasa irin nataba da Babu wata dariya ko motsa jiki saidai murmushi kawai....

Tsawon rayuwarsa Bai ta6a ganin rayuwa irinta 'yarsaba Dan kuwa ko acikin miskilan nata ya wuce tunaninsa Wanda tun yanada lafiya yayita nema Mata magani atunaninsa Batada cikakkiyar lapia ne sbd Sam arayuwarta Batada wani kuzari ko hayaniya,
Bata dariya sai murmushi Dan tunda ta diro duniya haryau data girma Bai ta6a ganin dariyartaba kowama Bai ta6a ganiba sai dai murmushi Wanda Shima dacene duk da bazaka kalli fuskarta kace a 'daure takeba.,,
Bazaka ta6a cewa ta tsaya ta kalleka so biyuba kallo 'daya takewa Abu ta sauke 'dauke Kai wannan 'dabiarta ne Wanda cikin jininta yake,
Ta fannin magana kuwa duk Wanda zai zauna da ita sai hakuri sbd Sam Bata magana saita Kama Dole Wanda ko dolen a gajarce zata baka amsa Wanda sanyin muryarma kawai ya Isa yasa kaji ranka ya 6aci Dan zakai tunanin bataso amsama bane..

Talakawane sosai ko Kuma ace mabarata duk da tsawon shekaru biyu kenan rabonsu da bara tunda ya kwanta ciwo rigis Wanda Sam basusan ciwon meneba sbd basuda kudin zuwa asibiti abinci madai sai idan qaninta BILAL yabi sauran buzayen dasuke zaune tare bara yake samo musu abinda zasuci wata Rana kuwa saisu yini su kwana Basu ciba sbd Sam ita tsoron mutane take Sam Bata iya fita ko ina tun kafin mahaifiyarsu ta rasu a gidan gurin haihuwar bilal Wanda itada baaban suka rainesa tun tanada shekaru takwas lokaacin harya girma yanxu yanada shekaru bakwai Amma yafita kuzarin Nemo musu abinda zasuci sbd kasancewarsa kyakkyawan yaro Mai shiga Rai Nanda Nan yasamo sadaka yakawo yakoma.

Sam shikansa wani lokacin yakan tambayeta ko Batada lpia sbd ganin kalar rayuwarta harya Saba yagane haka Allah yayita ita.

Farace qal asalin buzuwar gske wadda ta ha'da da asalin kyakkyawar baqar fatar bahaushiyar mahaifiyarta sbd baabansu ne kawai buzu mahaifiyarsu bahausar Wanda kyawunta ya ha'dune na asalin buxu da mahaushe saidai tafi 'debo komai na buzayen.,,

Sam basuda wata suturar arziki Dan har gwara ita ta ha'da hardana mahaifiyarsu tana sawa,,,,

Kyawunta dayasa ake yawan kallonta yasa kullum jikinta a lullu6e yake har fuskarta da wata tsohuwar lafayar mahaifiyarsu data Bari baqa Wanda Bata saniba kalar baqin ke qara fiddo da asalin kyawunta duk da Rashi da yunwa sun 6oye fiyeda Rabin kyan.

Wata kyakkyawar sarqace ta asalin 'danyen baqin azurfa aqafarta wadda tun asali itace sadakin mahaifiyarsu harta rasu tana qafarta bayan rasuwar ta ga'deta,
duk inda ta taka sai sautin sarqar ya fita Wanda hakan ke matuqar 'daukar hankalin wasu mazan idan sunji
Sai wata sarqar a hannunta wainda Bata ta6a ciresu hakama Bata ta6a saka ranar ciresuba saidai idan ta mutu itama acire Mata
A duk lokacinda tayi tafiya babansu yaji sautin kukan sarqar mahaifiyarsu yake tunawa sbd komai Bata baroba na uwar tasu saima ninkawa datayi dankuwa uwarta harta rasu Bata ta6a zaunawa tayi Masa kallon ko minti ukuba kullum daga to sai aa idan yayi magana.

Ajiyar zuciya yasake ahankali cikeda tausayin 'yayan nasa Dan yasan idan ya rasu basuda madafa wannan kullum shiyake 'daga Masa hankali sbd itama haryanzu yarinyace shekara goma Sha biyar bazata iya fuskantar rayuwaba duk da baisan me rayuwa ta tanadar Mata agaba ba..

Cikin tsananin sanyin murya yace,

*_NUR..._*

ahankali ta 'dago kanta ta kallesa da manyan fararen idanuwanta kafin ta 'dauke Kai ahankali tace,

Baabaa kanason wani Abu ne?

Girgixa Kai yayi hawaye na taruwa cikin idanuwansa tana gani tasake lumshe ido tanajin wani ra'dadi cikin ranta Amma batasan yazatayi ta nunaba ahankali batareda ta kallesaba tace,

Yi hakuri baabaa..

Rintse ido yayi hawayen ciki suka zubo
Wani irin 'daci da ra'dadin ciwo yakeji cikin ransa Amma Babu amfanin bayyanawa sbd babu abinda bayyanawar zai amfana.

Shiru sukayi idanuwanta sukai jajir ta miqe ahanakali ta fito daga kangon office dinda suke kirada 'daki.

Ahankali takoma defen qofar 'dakin ta zauna tana gani abokan zamansu suka dawo bara kusan su hu'du kowacce da 'yayanta harma da mazajensu Amma mazan basanan 'dayar Kuma mijinta ya rasu.

Tana ganinsu ta sunkuyar dakai ahankali tace,

Sannu da dawowa.

Ko kallonta basuyiba suka wuce suna bede abubuwan dasuka samo..

Lumshe idanuwanta tayi tanajin tausayin kanta na yanda Allah yayita Mara amfani kaman yanda take fada kafin cikin sanyi tace,

Astagfirulla..




Babban gidane dayaji komai najin dadin rayuwa musamman Masu gadi da securities da'aka zuba agidan,

Kwance take cikin lafiyayyan gadonta na cikin bedroom 'dinta dakomai na cikinsa yake blue sbd shine kalar datafi so.,

Arazane ta tashi sbd mafarkin datayi Wanda inda sabo Yakamata ace tasaba sbd kusan kullum saitayisa tunda tafara sanin kanta.

Dafe goshinta tayi kafin ta miqa hannu ta jawo hular kanta data cire tana goge zufa da'ita....

Meyasa kullum saitayi mafarkin suna kuka na fitar hankali harsuna Aman jini itada wata wadda Bata ta6a ganin fuskartaba saidai yanda suke kukan atare yasa kullum takejin so 'da tausayin koma wacece Yana shigarta....

ALEEYA....

Taji ankirata..
Da sauri ta juya ta kalli qofar ganin ammynta yasa tasaki ajiyar zuciya ahankali tareda saukowa gadon ta nufi ammyn ahankali ta shige jikinta ta rungumeta batareda tace kamaiba.

Shiru ammyn tayi sbd tafara sabawa da wannan sabuwar 'dabiar ta aleeya duk da hakanan takasa fa'da Mata mafarkinta na kullum datakeyi.

Cirota tayi daga jikinta tana kallonta tace,

Aleeya kina wasa da addua yanxu ko?

Girgixa Kai tayi cikin 'son yin Kuka tace,

Ammy wlh kullum inayi.

To naji duk da haka za'aiwa malam halilu magana ya qara dawowa baya a hisnulmuslim dinki..

Dariya tayi kafin tace,

Kai ammy baya Kuma inama laifin tsakiya.

Bayandai za'a dawo yanxu bama Shiba daddynki zai fice dubo tsohon building 'dinsa daya kawosa garinnan inaso nima zan fita zanje gidan anty Nana da Kuma gidan hajiya zaarah tunda ina saka ran kowane lokaci daya gama abinda yakawosa zamu iya juyawa mu koma Dan haka ki shirya muje gidansu anty nanar.

6ata fuska tayi cikin shagwaba tace,

Ammy Ni daddyna zanbi banason zuwa gidansu anty Nana sbd su siyama fa koyaushe firar maza sukeyi nidai banaso.

Zaro Ido ammyn tayi cikin mamaki da tsoron abinda aleeyar tafada sbd duka duka nawa suke dazasu Fara maganar samari lallai Kam bazataso aleeyar ta kusantu dasu siyamar Suma zatayiwa anty nanar magana ta tsawatar musu
Shekarar aleeya duka duka Sha biyar bazataso tafara sanin wani zance Mai Kama da wannanba.

Ajiyar zuciya tasaki kafin tace,

Yes inaga kibi daddynki zaifi tunda dama can kinfi son fita dashi.

Cikin tsananin murna ta miqe ta fada toilet tana cewa,

Inaji ajikina today issa special day..
#mamuhgee

#vote
#comment
#share
#and follow
[12/31, 10:49 AM] ‪+234 706 677 7871‬: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*3*
Blk 43 Dr d saddeeq apt camilleo street famenjs new Jersey 3rth January,

'daure da farin towel yafito daga bathroom 'din dake cikin ha'dadden lafiyayyan room 'dinsa farar fatarsa da mur'dadden jikinsa na cikakken qqaqqarfan namiji da hutu ya ratsa Sai qyalli takeyi..

Tsayawa gaban mirror yayi yana goge gashin kansa da qaramin towel yaji anrungumosa ta baya ya lumshe manyan fararen oily eyes 'dinsa tareda 'dago Kai ya qura Matasu ta cikin mirror..

Murmushi tasaki sonsa da qarin son sake samunsa Yana sake shigarta  tareda dawowa gabansa tana shafa faffadan qirjinsa ahankali cikin sigar Jan hankali.,

'dauke gira 'daya yayi tareda bin hannun nata da kallo wani miskilin fitinannen murmushi na saukar masa.

Ba zato yaji hannunta cikin towel 'dinsa ya 'dago ya kalli cikin idanuwanta tareda Jan numfashi.

Zame towel 'din tayi ta jefar tareda ha'de qirjinta da nasa wani malalacin murmushi yasaki tareda matseta jikinsa Yana shafo gefen fuskarta cikin nasa salon da qwarewa ta wannan fannin ya matso da fuskarta Yana shaqar numfashin dake fitowa hanci da bakinta kafin ya hade bakinsu.

Fincike towel din jikinta yayi tareda 'dagata sama still bakinsa na cikin nata ya jefata gado yana cigaba da juyata son ransa.

Qanqameta tayi cikin wani irin Jin Dadi sbd qwarewarsa da baiwarsa ta iya gigita kowace irin mace a wannan fannin.

saidata murzu iya murzuwa agurinsa kafin suka fara maida numfashi cikin Jin Dadi da kwanciyar hankali duk da wannan shine round na kusan uku kafin safiyar.

Idonsa ne ya sauka kan agogon dake kan bedside drawer ya zabura ahankali a 'dan rikice yace,

Oh God,,,tareda miqewa ya sauko gadon ya nufi toilet cikin sauri yayo wanka yafito a gaggauce ya shirya cikin dark blue suit ya nufi gurin takalmansa ya 'dauko 'daya yazauna bakin gado yasaka tareda 'daukar wayoyinsa da car keys ya Ciro hundred hundred dollars cikin wallet dinsa dabaisan iyakarsu ba ya aje Mata a gefen gado ya nufi qofa da sauri Yana 'daura agogon diamond na Yazole a hannunsa ya 'dan juyo ya kalleta fuska a 'daure kamar ba yanxu ya gama gurzartaba yace,

Make sure by ten kinbar gidannan before my crazy girlfriend or her stupid ilmannered maid su shigo su ganki coz ba ruwana you'll be the one in hell.

Ficewa yayi da sauri a qaton palonsu ya ha'du da sufyaan daya fito kitchen sanyeda three quarter black da armless shirt  riqeda mug, cikeda thick tea aciki Mai zafi sai turiri yake.

Kallonsa yayi cikeda mamakin ganin baiyi Shirin zuwa office ba gashi yasan yau sunada tiyatar dazasuyi atare a asibiti
Bu'de baki yayi zaiyi magana sufyaan 'din ya katsesa da cewa,

I know, i know,,, so please just don't say anything zanyi sauri na qaraso da wuri before time..

Kallon qofar bedroom 'din sufyaan din yayi Dan ya tabbatarda macece aciki Amma ai yasan koma wacece she's not special or different from sauran matan dazata saka sufyaan 'din qin zuwa aiki in Time.

Juya tea 'din da spoon sufyaan yayi Yana lumshe ido cikin wani salon nuna zallar garabasar daya kwasa a daren jiyan yace,

She's virgin man.. and I didnt go easy  coz I couldn't control my self from the.......oh my am telling you man she's damn hot sweet and....

Qaramin tsaki dawood din yasaki tareda juyawa ya nufi qofa Yana cewa,

Banza da kullum saiyayi santin mace,.

'daga murya sufyaan 'din yayi yace,

Eh naji kaima ai sbd haryau bakasan da'din virgin bane but trust me zaka ce nafada wata Rana.

Stupid''"dawood yafada Yana ficewa daga palon daidai Nan Maid din saraah ta iso bakin qofar palon apartment nasu 'dauke da qaton tray ta gaidasa idonta akan qofar daya fito kamar idon zai fado tace,

breakfast sir.

Ko kallo Bata ishesaba ya nufi mota cikin turanci Yana cewa,

Take it back.

Harya tada mota yaga tana qoqarin shigewa palon ya 'danna horn da qarfi cikin takaici.

Waigowa tayi cikin 'daure fuska
Ya nuna Mata hanyar komawa ta juya jikinta na rawa sbd yanda Sam baya sakin fuska ko 'daukar iskancin kowa ko kadan Dan ko uwar 'dakin tasu data 'daukesu aiki tsoro da shakkarsa take baresu.
  wucewa tayi tana 'dan satar waiwayen qofar

1 Comments On DAWOOD
avatar
aisha-9-4-5

2 months ago

Reply

I love this book

Please Login or Register in order to submit comment