Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abu guda daya, mahaifiyarka bata sona, kaga kuwa bai dace ace ka auri wacce mahaifiyarka ba ta amince da ita ba, Haidar abin da nake so da kai shi ne ka bi maganar mahaifiyarka, ni ma din nan da ka gan ni zuwa zan yi na roki gafara a gurin tawa uwar." Ta yi shiru tana sharar hawaye sannan ta ce.
"Kai ka yi sa'a ma naka iyayen duk suna nan a raye. Ni mahaifina tun ina karama ya rasu."
"Amma Surayya kin san fa ina kaunar ki, ya ya za ki yi min haka, kin ga..."
"Haba Haidar." Ta katse shi.
"Wallahi bana son na ji kana tashin hankalinka, saboda ni, abin da nake son ka fahimta shi ne, ka bi maganar iyayenka ya fi ka bi ra'ayinka. Bana fata haidar ace mahaifiyarka ta yi fushi da kai, saboda ni. Ina son ka Haidar, ina begenka Haidar, ina Kaunarka Uzairu......... "
Ta yi shiru tana dubansa cikin idanunsa, sannan tace da shi "Haidar fadi da bakinka kana sona."
"Ina son ki Surayya." Ya fada muryarsa na rawa.
"To idan kana sona Haidar ka rungumi kaddara ka bi abin da mahaifiyarka take so, ka fitar da ni daga zuciyarkaƘARSHE
.
Ka yi fatan Allah ya baka wacce ta fini ni...ni dai na sani babu wanda zan samu da ya...ya fika." Zuciyar ta ta karye ta fara kuka, sannan sai ta mike ta dauki Jakarta.
"Zan tafi Haidar, raka ni ko bakin titine. Wannan shi ne abu na karshe da za ka yi min a matsayin ka na mai kauna ta.
A daidai lokacin ne to, ta cire zoben da ke hannunta, sannan ta ce.
"Kawo hannunka Haidar." Cikin rawar jiki ya mika mata Ta sa masa zoben sannan ta sake daukar jakarta ta rataya ta ce. "Sai wata rana my Derling." Ta juya a hankali ta fara tafiya. Tana tsaye a kofar gidan tana kuma jin duk abin da ke faruwa tsakanin yaran.
"Surayya." Ta yi kiran sunanta. Cikin mamaki sai Surayya ta juyo. Mahaifiyar Haidar ce tsaye, idanunta cike da kwalla.
"Ka da ki tafi Surayya dawo ku daidaita tsakaninku, Allah ya sa hakan shi ya fi alheri a gareku da mu baki daya."
A karo na farko tun sa'ar da ta fara haduwa da ita sai yau ne ta taba yi mata tattausan kalami.
Haidar ya nufi gurin Surayya cikin farin ciki, ita kuwa Surayya na tsaye, ta kasa motsi don farin ciki da mamaki, ba tagaskata abin da ta ji ba."
"Surayya." Haidar ya kira sunanta. Tana hawaye, mahaifiyar tasa ta koma cikin gida ta rabu da su.
Surayya ta dago kai, sannan ta kama hannun Haidar ta ce.
"Na gode wa Allah da ya cika min burina. Allah ya nuna min ranar da zan mallake ka gaba daya."
"Ameen." Haidar ya amsa sannan ya dago kai suka dubi juna suka yi murmushin farin ciki. "Sai ki bari gobe na raka ki garin naku, mu je mu nemi gafarar tare. Surayya ta yi murmushi, sannan ta ce da shi to in dai haka ne, sai ka shirya yau da yamma za ka raka ni unguwa."
"Ina ki ke son zuwa?" Ya tambaya.
"Kai dai ka bari mana sai karfe biyar na yamma."
.
Yamma likis suka isa gabar kogin sannan suka zauna a bakin kogin akan yashi suna kallon yadda ruwa ke gudu a cikin kogin. Iskar bakin kogin ta buga, hakan shi ya turar da kyallan da Surayya ta rufe kanta da shi, siraran gashin kanta masu kyalli suka bayyana, iskar na kada su gwanin sha'awa.
"Haidar." Surayya ta kira sunansa a tausashe.
"Surayyata, me ki ke son fada ne." Ya matsa kusa da ita, amma ba su hada jiki ba, suka sake yiwa juna murmushi, sannan suka ci gaba da kallon juna babu ko kibtawa. Suka dulmiya a cikin sabuwar duniya ma'abociyar kauna da bege.
"Haidar." Ta sake kiran sunansa a sanyaye.
"Na'am, Surayya. Me ki ke son fada ne?"
Ta lumshe fararen idanunta sannan ta ce.
.
"Kawai so nake ka sani kai ne wanda na ke so har abada da zuciya daya. Kai ne abin sona masoyina abin begena har abada."
.
ƘARSHE
.
ALHAMDULILLAHI.
NAZIR ADAM SALIH

TA LEKO TA KOMA complet
Na Nazir Adam Salih
Ebook creator:- Shuraih Usman 99%
Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so

For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading
Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521

Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu
Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya
Hakkin mallaka (m) nazir adam Salih


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment