Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne ya
kamashi ganin irin kular da ya muktar ke bawa
karatu na
ranar asabar muna zaune bisa kuheru nida ya
muktar abba kuma nata guje gujensa mu kuma
mun tsinke da labari sai ga ya abdulla.nima dai
ya kamata na dinga zuwa ina daukar wannan
darasai ya zauna yana ida maganar sa.duk muka
kwashe da dariya nace wai ya maganar salma
yaushe zamuje mata yawo?yayi saurin nuna
bakinsa da yatsa shshshshshshs alamar inyi shiru
ga yaya nan tafe nayi saurin bude littafi na
kamar karatun nake da gaske.yace da kyau
meena Allah dai yasa ki fito mana da nine As ya
fada lokcn da ya jawo kujerar kusa da ya muktar
ya zauna duk muka ce amin lokci guda..yayi
dariya yace kaji masu yaruwa,muma dariyar
mukayi,na mike zan koma ciki ya daka mani
tsawa abinda na tsana yace ina zaki?
Nan da nan jikina ya dauki rawa na dawo na
zauna.ran ya muktar ya baci na gane hakan ne
saboda kalaman da yake fadawa yayan
gaskiya yaya ya kamata ka ringa sassauta wa
yaran nan don banga amfanin matsa masu da
kake ba saboda yanzu dey r all matured
enough,amman idan ka bari girm...
Look! look! Ya katseshi me nayi mata yanzu?
kana ganin daga zamana zata mike ta fita,sun
mayar dani kamar wani azrailu.ko shigowa nayi
gidan nan idan suna falo zasu tashi subar
wajen,amman idan kaga suna fira da jamila abun
sai ya baka mamaki
ya dan tsirtar da miyau yaci gaba da cewa..ko
matsalolinsu sunfi karfin suzo su fada mani sai
dai naji daga bakin jamila,ina amfanin haka ya
raina bazai baci ba?to daman duk kule nake da
su..ya dan tsirtar da miyau,na hade rai zai yi
magana kenan ya muktar yace ni banga laifinsu
ba,kaine tun farko ka maida kanka azrailun
Ina mamakin yadda ya muktar sam bai shakkar
datsa ma yaya ko wace irin magana yaga dama
ba
ya ci gaba da cewa sai kayi kokari ka jawosu
jikinka amman abin da kamar wuya.sai da ya
tsirtar da yawu sannan yace ai naga wanda zan
kara zama wuri ya tashi ko kuma inji matsalarku
a wajen jamila kuga yadda zanyi da ku
ya muktar ya kyalkyace da dariya mai hali da
halinsa a hakan zaka jawo su jikin?
Ya ballo mani harara,ni kike ma wannan yatsinar
saboda miyau
gabana ya fadi,ya kuta wallh idan baki yi a
hankali ba wata rana tabe bakinki zanyi in zuba
maki naga ta kyama.zuciata ta tashi,naji kamar
zanyi amai
ku tashi ku rakani yawo,inji ya muktar.duka
mukai zumbur,ni kuwa har dauko abba.
Mts!mukaji yayan yaja wani dogon tsaki
tafia muke yi,amma idona na kan ya muktar,ina
kallonsa ta mirror sai naji yana birgeni sabda
yana son yaga walwalarmu
tantalizers ya kaimu kowa ya zabi abin da yake
so,shi ya biya kudi.daga nan bamu zame koina
sai gidan su salma budurwar ya abdulla.skul
dinsu daya amma ita ajinta 2 yanzu sabanin shi
da ya gama servc zai tafi
ledojin da muka ga ya muktar ya ciko ashe duk
tsarabarata ce, bamu dade ba muka koma gida
tare da wata bakuwar mota muka shiga,duk
tunaninmu ko bakin anty ne,haushi ya kamani
don ban so muka dawo yanzu ba,naso ace sai
dare ba kamar dana hango yaya zaune inda muka
barshi
fitowar kasaitaccen mutumin nan daga motarsa
yasa yaya mikewa zumbur,ina cikin kwaso kayan
da muka sawo ne,naji ya iso yana fadin barka da
zuwa yallabai,bisimilla,ya nuna masa hannu
alamar su shiga ciki
ko alama banyi tunanin zuwansa na da nasaba
dani ba,don haka sun rigamu shiga gida ina
kokarin gittawa na wuce ciki yaya ya kirani
Har kasa na durkusa don gaida mutumen nan.a
gaskiya muna yin baqi a gidan nan iri iri saboda
yaya mutumin jamaa ne,shi kowa nasa ne,amma
bamu taba yin airin wannan ba
babban mutun ne,don a qalla zai kai kimanin
shakaru arbain da haihuwa,yana da tsari ga
kwarjini duk da ba wani kyau ne da shi ba.sai dai
wanda ba'a rasa ba,kallo daya zakai mashi kasan
cewa akwai masu gidan rana tare da kwancitar
hankali a tare da wannan mutum
meena wurin fa yallabai yazo,yaya ya katseni
nayi saurin dagowa na kalli yayan, ya wurga
mani wani kallo mai nuna alamar zaki gane
kurenki.
Yaci gaba da gabatar da shi a gareni yana fadin
wannan oganmu ne,mnstry dinsu na kallon tamu
sunansa sir alh abubakar muhd shine chief
contrller genrl na custm
bgabana ya fadi,na shiga 3
shi kuwa alh abubakar irin dariyar manyan n
yayi,sannan yace ai faruk anan kaine oga,ni
matsayi na a office kawai ya ke,dole in kiraka sir
saboda nazo neman iri,duk muka bushe da dariya
hajia amina yaya nayi maki ko? Nidai ban san ya
akayi ba sai kawai na tsinci bakina na fadin sai
abinda yaya yace
ke ban son sakarcin wofi,ko bakiji tambayar
tasa....kuka na saki a rude
subhanallahi,ya akayi ne meena inji alh abibakar
maganar yallabai naji yana yi masa
bayani,yallabai kasan iyayenmu da ke can kauye
sun sanya mata dokar ita da fidda miji sai ta
shiga jami'a and yanzu tana aji 5 ne kaga kwa
dole hankalinta ya tashi
mamaki ya kamani yadda yaya ya shirga karya
bayan mu ya hanamu yinta,saboda wannan doka
da ya ambata tasa ce babu ruwan su baba na
garhi
No problm naji ya fada.fatana kawai don Allah
faruk ka sanar da maganata,ni kuwa insha Allahu
zan jure don nan da shekara 3 ko 4
toh yallabai.Allah yasa rabonka ce, gabana ya
kuma faduwa saboda na tuna wannan adduar
irinta yayi wa ya muktar.ya fiddo bandir din yan
dari dari guda 2 ya ajiye gabana yana fadin
tunda ke tsoro na kike zan dinga zance da faruk
a office.
Suka kyalkyace da dariya
ina nan zaune mun kurawa kudin ido nida
yaya,anty jamila cike da fargaban balain da zan
sha wurin yaya.
Tare ya muktar suka dawo shida ya abdulla,suna
shigowa ya nuna kudin da yatsa yace you see?
kaga abinda nake gudu ko,kana neman ka maida
dan iska ko?
Ya kalli yaya muktar,sai naga ya dukar da kai
kasa,shi kuma ya cigaba da fadin sai ka nemi
karyar mani da doka ko?toh wlh kaji na rantse
idan har ka kara yi mani wannan abun tubewa
zanyi mu ware naga ko zaka iya tsintar wani a
guna sai na barka kwance
maganar fita da meena yawo na kasheeta,in
bada jamila ba,ke kuma idan kika sake gigi ya
jaki kika qara binsa kik bari har wani ya biyoki
gidan nan wh aure zanyi maki
kai kuma kaji abinda yallabai yace kuma ba zan
shiga maganar ba tunda kai kaja,don haka babu
ruwa na da gida,fuuuuu,ya wuce dakinsa mu
kuma ya bar mu nan tsumu
Abubuwa sun taso,komai ya canza,wanda yayi
shekara 2 bai ganni ba sai na bashi mamaki ,duk
wani abu da cikakkiyar ya mace ke taqama da
shi babu wanda Allah bai mallaka mani ba,
kyau na ya fito,fatar jikina ta gyaru kwarai...na
miqe cike da murna na tafi bisa step don yin
submittn din jarabawar wadda ta kasance itace
ta karshe daga ita munyi bankwana da TURKISH.
Ina fitowa na hango ya faruk shida anty jamila
saboda tsabar murna da dadi na cafe abba da ya
rugo da gudu sama na cillashi ina dariya
suma dariyar suke shida anty...suka ce congrats
suka fada tare..nace tnk u so much..anty ta qura
mani ido duk karatun ne ya ramar da ke
haka.murmushi kawai nayi,mun dauki hanya ya
muktar ya kira ta layin anty daman ita yake
samu na a gida idan munyi hutu saboda shi
yanzu aiki yake yi a wani company siminti a
legas......
dit History
Al-Hada Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤3¤¤
Nasan wannan kiran naki ne amshi kwai,waye ne
ya bukata? Tace kaima ai kasan ba zai wuce
muktar ba,shima dai murnar ya tayani,ina ajiye
wa yaya ya kalloni ta madubi,wai ke har yanzu
kwarakar wayar kike yi ne?.kafin inyi magana
anty tayi caraf tace ka sai mata mana.yayi
murmushi,anty tace baka ce komai,yace toh me
zance..kamata yayi yanzu ka...ya katseta idan
har tana son waya,to tayi addua Allah yasa taci
jarabawarta duka babu pass shi kadai na fidda da
fail,ni kuma nayi mata alkawalin sabuwar waya
ta yayi,tare da dalleliyar mota,ni zan ma koya
mata da kaina
haba! Inajin haka na maqale abba,ina
murna,saboda ina mai tabbatar ma kaina insha
Allahu wannan kyauta naci ta na gama.
Haukan banza kike ta wata murna cewa nayi
idan,
wlh yaya ni nasan insha Allahu babu jarabawar
da zan fadi,anty tayki karaf tace amin diyata..ya
kyalkyace da dariya yace kaji mai diya
maimakon naga mun dauki hanyar zuwa gida
wato area 8 sai naga ya dauki hanyar da zata
kaimu life camp,cikin raina sai murna nake wata
qila sayayya zai yi mani ta murnar na gama skul
wani qaton gida muka dumfara wanda tsoro ya
kamani saboda haduwar sai get dinsa up white
irin farin nan wanda baya da haske bau,muna
danna kai na hango ciki gidaje 2 iri daya
kowanne an zagaye shi da filawoyi iri daya.ina
waigawa na hango wani dan gida gefe a raina
nace BQ kenan,..sabbin motoci na gani cikin
wata rumfa guda 6..kai gidan nan ya hadu ashe
ba'a zuciata na fadi ba sai naji anty na cewa ai
sai ma kin shiga..nace wai gidan waye?..anty
tace sayar dake zamuyi..very good inji
yaya....tayi gaba abinta,sai naga yaya abdulla ya
fito daga dayan gidan wanda anty ta nufa yana
fadin oyoyo sister congrats..nayi tsaye
turus,kijina na dukan 3-3.duka na ga kowa ya fito
har da yaya ana yi mani dariya tare da fadin
suprise!!!and dis is our new home
na buga tsalle ina murna tare da rugawa ciki da
gudu
(toh nidai bazan tsaya fadi maku irin tsarin gidan
da aka fadi ba gaskiya,na tsallake) eheheee
duk nafi murna da sabbin dinkunan dana iske
cike da wardrop babu abinda ba'a saka mani ba
najin dadi a dakina..haka ma toilet dina babu ce
kawai bau.kai gaskiya komai ya hadu
ina cikin shafa mai ne anty ta kwala mani kira
inzo muci abinci.koda na fito sai da nabawa
kowa dariya wai yaya llafiar guiwa wurin son
gayu na
dariya kawai nayi muka gama na kwashe kayan
nakaima yan aikin anty,na dawo falon kowa na
zaune ana fira ni kuwa sai qara kurara gidan
nake..yaya yayi mumushi Allah yasa ki samu
wanda ya fishi
ina ma laifin kamarsa na fada ina yar dariya.ya
abdulla ya karaf yace kaji rasa kunya beran
masar..duka aka qara yin dariya
yaya yayi dariya yace ai ni nama rasa wanda
take so tsakanin muktar da yallabai don kowanne
saurare take
SO? Ni wlh bani son ko daya wakike so ya
abdulla ya jefo mani wannan tambaya nace ohon
maka.
Ohon masa?inji yaya toh yau sai fadi mani
wanda kike so in har kince su duka basu yi
ba,nayi murmushi ni ai ba yanzu zan fadi ba,sai
yaushe ?anty ta fada cikin dariya,na daure fuska
ganin kowa ya maida ni sakarai nace nan gaba.
Misalin karfe takwas da rabi na dare ina kwance
dakina ina karatun wani ltattafi mai suna rabona
ne wanda zainab wauwo ta rubuta,na jyo
hayaniyar yaya shi da anty.
Haushi ya kamani,ina amfanin fitina,shi dai
kullum ba ya rabo da fada,bamu ba ba ita antyn
ba,ina amfanin tashin hankali
ace rigima kuma kwana 4.amman taqi ci taqi
cinyewa,maimakon ta ringa lafawa kullum sai
qaruwa take yi,tun muna jiqasa qasa har sun
fara daga muryoyin su,wai to miye ya hada su
ne?
Ji nake yi rikica!alamar fashewar wani abu mai
kama da tangaram,ko kuma an fada samansa,
na fito a guje na tarar da anty riiqe da tabarya
tana dukan dinning table duk ya farfashe,shi
kuwa yaya sai kokarin amshe tabaryar yake yi
amma ya kasa gudun kada ta kwada masa,shi
kadai yaga fitowata.saboda ita ta bani baya tana
ta rusar galsses din yana qara rarratsewa,nayi
saurin fizge tabaryar na wurga ma uche nace
yayi waje da ita,ta yunquro zata dakan
kenan,yaya ya riqeta ta baya gam,..ni kuma na
ruga da gudu dakin ya abdulla a BQ na
kirawoshu..har na dawo yaya bai saki anty
ba,gaskiya ina son takun ya abdullahi,saboda shi
komai nashi cikin ruwan sanyi yake yinsa ba tare
da wani tashin hankali ba
A hankali ya karaso inda suke,ya ruqo hannun
anty,sannan ya kalli yaya yace sakarta.
Baiyi musu ba ya kyaleta kuwa.abin mamaki sai
naga duk wannan haukan da take yi ta daina
cikin raina nace,wasa ma ai wuri gareshi,yawan
bobbatai daman bashi ne fada ba
Daki ya nufa da ita,ni kuma ina biye zungui
zungui,ya zaunar da ita bakin gado,sai ta fashe
da kuka,hakan yasa ta bani tausayi,saboda nasan
balin yaya,ina ma ganin kokarinta kwarai
je ki kira mani yaya,,da sauri na fita,sai gamu
mun dawo tare yana ta mazurai sai da ya
zauna,sannan ya abdulla ya fara magana
ita gaskiya daya ce yaya,kuma dole ne a
dubata,zama idan akace maka wannan zama ne
na aure,to fa ayi shi ne har abada.
Ya kuma zama wajibi a ringa hakurin matsaloli
ko wane iri ne,wadanda suke kunshe here n
dere..baifa yiwuwa ace kullun laifin mutum daya
ne..dole shima dayan nada nasa..kabar ganin
takuramu tare da lankwasa mu ta yarda kake so
ya zama dole mu bika saboda wata rana sai
labari. Don kasan daga inda nayi aure ko meena
tayi aure hukunci ya tashi daga kanka
to sabanin matarka ita kuna tare har abada
yanzu kaddara abba na gidan nan salma bata tafi
dashi ba.me kake tunani?kuna ganin zaku
qanqare wannan tunanin a ransa?shekarar sa 5
kenan bai sai komai ba kuke tunani?
Anty ta fashe da kuka,duk ta qara bamu tausayi
wacce irin rigima ce haka kusan sati 2 kenan ana
yinta?kamar an daidaita sai kuma ta taso?mene
wai ya kamata ku sani cewa mufa ba yara bane
kamar yadda kuka dauka..yanzu haka ina iya riqe
mata kamar yadda meena na iya zama da miji
menene ya faru yaya?
Idanunsa jawur ya dago kai,ka tambayeta
mana,ai ita akayi wa laifi sai ta baku amsar
bazan fada ba inji anty.
Murmushi yayi irin na bacin ran nan mai quna
kamar wuta a zucia
zan fada,amma ban ce cikinmu ga mai laifi
ba,don haka na barku ku yanke hukunci daga
karshe idan kun gano mai laifi
Yau shekarar mu ta 10 da aure kenan.idan kunyi
lissafi,sannan abba shekarar sa biyar kenan.kuyi
mani lissafi ko bayan haihuwar sa yara nawa ya
kamata ace kannensa ne?
Ya kalleni,sannan yaci gaba da cewa,lokcn dana
kaiki garhi da zamu dawo wane yanayi kika ganni
ciki?wlh tunda nazo duniya ba'a taba yi mani
zagin dasu baba da gwaggo sukai mani ba a
ranar,wai na maida kaina baya tunda bana son
haihuwa.
Muka je kano gaban ku baban kano ya ringa
mani habaici gabansu muktar har na fadin insha
Allahu muktar sai yayi 'yaya fiye da goma.
Kowa ni ya ba laifi,ana tunanin cewar bana son
haihuwa ne,har cewa ake yi abba ma Allah ne ya
qaddara zuwansa duniya,amma badon naso ba
ya dan lumfasa tare da hadiye wani gawuratccen
miyau,kun ganta nan,ya nuna anty da yatsan
sa,babu irin rigimar daba mu yi da ita ba akan
haihuwa,amma dage ita gaskiya bata so wai don
shine ita da hauka kada ta tsufa da wuri
da kyar na samu ta haifi abba kuma tana
haihuwarsa tasa aka cire mata mahaifar baki
daya.
A tsorace muka zaro idanu nida abdulla cike da
al'ajabi cirewa yaya?
Yace kwarai kuwa
toh yanzu fadan su baba da gore goren da ake yi
mani tare da wulaknci ya ishe ni,shine don nace
zan qara aure take ta yin wannan haukan
Kuma wlh na rantse babu fashi danayi tunda bani
na aike ta ba taje ta cire mahaifar ba.ni kuma
yanzu yaya nake so
tace in sake ta,saboda haka baqinta nayi ba sai
dai nace,muje gaban mahaifanta idan na gama
zayyana masu duk abinda ya faru na yarda zan
sallameta don kada suga cewar ,naci ma yarsu
mutunci,amma tace sam ita bata yarda ba
saboda haka ya kuke ganin za'a shawo ma
matsalar nan.aure kam wajibi ne sai nayi shi wlh
babu fashi
innalillahi wainna ilaihi rajiun,kawai ke fitowa
bakin abdullah,ya danyi shiru sannan yadan
karkata ya kalli anty,,haba anty da hankalinki da
wayonki tare da ilminki,duk kikayi wannan aika
aikan?to a gaskiya wannan shariar tafi qarfina
kawai abin da yafi shine bari naje na taho da su
daddy(wato mahaifanta).
Nan fa ta rude tana roqonsa,amman ina yace
gaskiya anty sai dai kiyi hakuri kiransu daddy ya
zama dole,ni kuwa kuka kawai nake yi na rasa ko
na mene shin antyn nake tausayi ko yayan?
Ya kai qofa ta rukoshi,toh zo ni kuma kaji
bayanina idan baka gamsu ba na yarda ka dauko
su
jin haka yasa ya dawo ya zauna,inda yake yana
mai fuskantarta
ta fara magana a hankali cike da danasanin
wautar data aikata
maganar aure na amince,amma da sharadin ko
wacece ita ma ba zata yi aiki ba kamar yadda ya
hanani.
Cikin hanzari yaya yace ba matsala nayi maki
wannan alqawalin
magana ta qare,ta fada tare da miqewa tabar
dakin
Zaune muke falo daga ni sai ya muktar gidan
babu kowa anty tatafi sunan wata qawarta da ta
haihu ya abdullahi ya tafi ya kaita...yaya kuma
yana wurin aiki
mun tsinke da labari ba ji ba gani,zuwa can ya
jefo da wannan tambayar,ya maganar controller
har yanzu yana zuwa kuwa?,nayi murmushi ko
jiya yazo da dare..ya hade rai me ya ce maki?
wai yanason turo magabatansa,yau
she?.nan da
sati2,sai kika ce me?,ya dakata,ba yanzu ba,sai
yaushe?,,kai yaya wadan nan.....just answer me.
Ya daka mani tsawa abinda bai taba ba.nace
baka ganin ko jami'a ban shiga ba...yace dakata
kada ki maida ni abkn wasan ki mana ko kina
tunanin har yanzu shekara 3 kenan baki gama
yawo ya da hankali na ba?
Sai naga ya dawo ya zauna,ji nayi yayi qasa da
muryar shi ,ya fara magana cikin wata irin siga
pls meena save my life,,wlh idan na rasaki ina
iya rasa rayuwata,nayi saurin dago kaina na
dubeshi,ya daga kanshi amalar eh abinda ya fada
har zuciar shi ne,,ya kamata ace kin gane
manufata tun tuni wlh sonki nake kamar
raina,saboda ke naso yaya ya samar mani aiki
nan gari.amma ya qiya wai zan takura karatun
ki...ya sauko ya tsugunna gabana kamar mai
neman gafara.don Allah kicece rayuwar
danuwanki meena am in love wt u
jikina yayi sanyi na kasa dago kaina na
kalleshi,nidai ya bani tausayi amma na rasa
kalmar da zanyi amfani da ita wurin yi mashi
magana..sai danaji ya cigaba da roqona sannan
nace ya muktar hakuri zakayi kasan komai
muqaddari ne daga Allah..wlh idan ni matarka ce
ba makawa sai na aure ka
nasan haka meena ,ina son jin shin kina sona ko
kuwa..nayi smyln ya za'ai naki ka ai koba komai
kai danuwa nane
kawai sai naji yana ya riqe hannuna yana fadin
nagode meena Allah yasa ke matata ce nace
amin...bamu san ya akayi ba sai muka ga yaya
tsaye a gaban mu..nayi saurin miqewa tsaye tare
da fizge hannuna cikin fargaba.
Cikin ikon Allah sai naga yayi murmushi..a'a kuci
gaba da soyayyar ku ni ci zan shiga
sam yaya yanzu ya rage yi mana fada komai sai
dai nasiha
magariba lis anty ta dawo.muna zaune falo ana
cin kayan sunan da anty ta kawo.tace muktar din
yazo kuwa nace eh har ya tafi.
Haka ya iskeki da wannan shegan wandon da
wannan figaggar rigar..nayi saurin kallon yaya ya
kuwa ballo mani harara,da sauri na sunkuyar da
kaina,ayi hakuri anty bazan qara ba,,
tace a'a toh da kin kyautawa kanki,ko kanzil dai
yaya bai ce ba
da dare ana zaune falo ana hira,ana ta
dariya,emmanual ya shigo wai controler na
sallama da meena....ce ya shigo inji yaya....da
gudu na tafi daki na azo after dress bisa kayan
jikina,na dan gyara fuskata,ina fitowa nayi karo
da yaya,wannan shegiyar rigar zaki sa?ko baki ga
shara shara take ba.nayi baya da sauri duka
kayan na canza na sako atampa,sannan na doro
hijab har qasa wanda nake salla na fito.
Ban tadda shi ba,sai da na isa falo na ganshi
zaune sunci gaba da fira
falon yaya na iskeshi,na sami kujera na zauna sai
na hango ina fuskantar yaya gashi idanunsa na
kaina,hararata kawai yake yi.
Duk sai banji dadin zama wurin ba,gashi babu
halin canzawa..ranki ya dade ya gida?,na dan
sunkuyar da kai lafia lau ya aiki
nazo ne maganar mu ko har yanzu ba'ayi shawar
ba..
Nayi saurin dago kaina daidai lokcn da na qaara
samun mugun kallo daga yaya
controller baiyi mashi ba,abinda na ayyana ma
raina kenan,ya fi son yaya muktar,saboda dazu
sam bai nuna wata damuwa ba sai dai ma ya
qara mana qarin gwiwa..lallai akwai abinda ya
hango wanda ni ban hango ba,saboda shine
yasan sa ciki da bbai
Kinyi shiru ameenatu,ya katseni
gabana ya fadi,saboda ina tsoron fadar masa
maganar da zata hanashi dawowa,bazan so
hakan ba kuma gaskia duk da ban taba jin ina
sonsa a zuciata ba,toh haka ma babakiyayyarsa.
sai dai tausayinsa da yafi yawa a zuciata,
dabara ta fado mani,nace jiya na fada ma yaya
tun da safe ya tafi garinmu,don sanar da su
ainahin iyayenmu,yace sun nuna rashin
amincewar su a yanzu sai dai a bari a ga kamun
ludayin karatu na sannan.
Maganar zuwa wurina kuma ance kaci gaba har
zuwa lokacn da za'a baka damar turo
magabatanka
yayi murmushi cike da jin dadin kalamaina yace
ba matsala,Allah dai ya tabbat mana da alkhairi
nace amin
muka yi dariya lokc guda,toh ni zan wuce daman
abinda ya kawoni inji kenan,kin san mai iyali bai
cika yin dare sosai ba,gudun kada a rufe masa
qofa ya kwana waje,duk muka tuntsire da dariya
nace yau kam sai kayi hakuri da rakiya saboda
yaya yaa nan
ba matsala ya fada tare da mikewa yana fadin
zan ba emanual sakonki sai ya shigo maki da
shi.nayi godia na wuce
Nayi sum sum zan wuce daki,yaya yace zo nan
dan ubanki
ya nuna mani gaban kujerar da yake zaune daga
qasa yace zauna
ya dan tsirtar da miyau nace toh ai kaji kuma a
raina
ya kalli su anty,ku tambayeta abinda take nufi
kamar me fa ya abdulla ya bukata
wasan da take yi da hankalin mutane,ko baku
lura ta maishe mu sakarkaru ba ita yar banza
dazun na isketa da muktar makalkale da juna
yanzu kuma...ya dan tsirtar da yawu,.ta gayyato
yallabai
wallahi
yi mani shiru ko na harbar da ke,tunda aure kike
so,shi zanyi maki marar kunya...ya qara tsirtar
da miyau,na bata rai
ya yunquro zai cafkonu,yana fadin wa kike
yatsina ma fuska,nayi saurin yin baya na ruga,ya
hayyako mani yana fadin,ai na rantse wlh sai na
dura maki miyau a baki zan ga ta kyama
Yau din ta kama asabar,wadda tayi daidai kwana
3 da shan fadan yaya,,wasan buya kawai muke yi
da shi,ban yarda mu hadu,idan ka ganni falo,toh
ya fita ne
zaune nake gaban madubi ina gyara daurin
kallabina,motsi naji nayi saurin juyawa,anty ce
tsaye bakin qofa,ta qaraso cikin murmushi,kai kai
kai wannan irin qamshi duk ya gauraye
gidan,shiyasa turare baya maki auki,ke kullum yar
sabtunsa ce,saboda ba'ayi masa arziki
nayi dariya kai anty
tace Allah kuwa,amma fa kinyi kyau ko baqo....
Bari yi mani fatan baqo anty
ta dalla mani harar,wace irin magana ce wannan?
ke idan kina warwarewa ki ware,wannan yayan
naku ko auren bazai barku kuyi ba,ko baki ji
yadda suka yi da abdullah ba?da yake shi yana
da baki,dole ya shafa masa lafia
tadanyi tsaki ni fita zanyi....ina zuwa anty.na
katseta
yayanku ya hana don ko abba ma zan
barshi,saboda meetn zanje gida..kin san kuwa ko
zan dawo sai dare
yaya fa?na fada ckn tsoro..yana nan ai kin san
wkend ne bai cika fita ba...ta dafa kafadata,Allah
ya hada ku da wani irin yaya mai taurin kai,tunda
ya rantse sai kin sha miyan sa kawai kiyi
hakuri,iyaka idan ya zuba maki sai ki zubar babu
dai dadi..amman ya kika iya..inda ma Allah ya
taimakeki,d same mum n dad kuke dashi,,ai da
yasha dake
ta juya sai na dawo,na bita da ido kawai.na
lallaba na shige kitchn nace,idan sun gama abinci
sukai mana nawa daki na koma tare da kabbara
sallar azahar
Ina gama cin abinci na tattara kayan kaf na kai
kitchn,ina son kwadawa abba kira,ina gudun kada
yaya yaji..sai kawai na koma daki na hakura
ina shirin tura kofa,shi kuma ya banko,nayi baya
da sauri,,ina kwana wai ina wuni,,na fada duka
dabarbace
riqe yake da lemun kwali yana shaexotic
orange..sanye da fararen kaya,dinkin rigar
budadde ne,amma iyakar ta rabin cinya,sai dogon
wando kansa ba hula..ya maida kofar ya rufe
tare da banko mai wata uwar harara,daidai
lokacn da yayi wurgi da kwalin alamar ya
shanye,ki taso ki zo nan don ba zama ya kawo ni
ba.
Babau ko gardama na taso na iso inda yake
tsaye
don girman Allah yaya kayi hakuri wall...
Zaki wahalar da kanki a banza,na farko zaki sha
miyau na,sau goma,ko wanne minti 2 ne...zan
rarraba maki shine ko kina iya daukar mintin
goma?
Ba tare da fargabar komai ba saboda na saduda
nace zan iya..tare da tarba mashi hannuna
alamar ya zubo
cikin raina kuwa kira nake yi..tsakanina da kai
Allah ya sakawa mai haqqi
yayi yar dariya zaki iya mintin goman kin
amince?
Haushi ya kamani amman na daure ban nuna
masa bacin raina ba nace eh zan iya..........
.
wan nya..... Allah Ya kiyaye,
a Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤4¤¤
Toh ni ba zan iya ba
.ban san lokcn dana dalla mashi wanii kallo ba
mai kamada harara,cike da ban haushi, nace shi
iyakarka fiddowa ko toh zan iya tsayawa.
murmushi yayi wannan karon bana son mu
yawaita gardama..ki kalli agogo karfe nawa?
Na harari agogo nace 2 saura kwata.yayi dariyar
qeta toh kinga biyu saura minti 5 ne cikar lokaci
na fashe da kuka..yace wlh ko na jini zakiyi
yarinya kiyi amman babu fashi
gaskiya ka tsaneni yaya..wannan abun fa bai
halatta ba wani ya kalli kazantar wani..kinga ba wa'azi nazo kiyi mani ba.kin
san hali na kada kikai ga bani haushi jikin kine
zai yi tsami.
Yaya!
meena! shima ya kira sunana
raina ya baci ga tsoro shi kuma da alama baya
da niyyar yin hakuri
dana ga babu Sarki sai Allah sai na sadaqas
kawai
rainin hankali watau duk yadda na dauki abun
ashe shi ba haka yake nufi ba
idanunsa jawur ya tsuran ido, sai na ga ya ficeda sauri, bancin ya gama zuba miyau a hannuna har na wasu mintuna..... Na daure ban ce komai ba!
Yana fita, na goge hannu na, dan takaici na fada bisa gado amman na kasa kuka..sai
dai ajiyar zucia....kai yaya balai ne abinda kawai
zuciata ke ayyana mani kenan
Ina cikin tunani abba ya shigo da gudu rike da
littafinsa a hannu ya hawo gadon,yana ta dan
rubutunsa har bacci ya kwashe shi,ashe nima ya
kwashe ni...wai me kuka sha ne kuke ta bacci
gidan anty ce ta tayar da ni...eh babu shakka
don shima faruk na iske shi yayi daya daya bisa
gado yana sharar baccinsa har da minshari..toh
sai atashi don magriba tayi..ta dauki abba tayi
waje da shi..na tashi na gabar da sallar magrib
nayi ta lazimi har isha i tayi itama nayi.
Ta kitchn nabi ,na tsaya daga tsaye na cika
cikina da tuwn shnkfa miyar agushi.sai danaji
nayi kat.sannan na wuce falo inda na jiyo
hayaniyar su anty,wato hira tayi dadi kenan idan
kaji ana irin wannan daga muryar
koda anty ta hango ni,zungoro ya abdullahi da
hannu tayi,yana waigowa duk sai naga sun
kwashe da dariya,
shi kuwa yaya ya dukufa latse latsen tashoshi a
setlight.na karaso fuskana ba yabo ba fallasa na
zauna
yaya ga fa mutuniyar ka nan duk ta gama yan
boye boyen ta fito tana tsoron shan miyau,,ya
abdullahi ya fada tare da tuntsirewa da dariya
bai dago ba balle ya tanka,ya ci gaba da yan
latse latsen sa,na balla masa harara tare da
wucewa wurin anty
La! La! La! Yaya kagama hararar ka take yi
murmushi kawai naga yayi
an dai yi

Please Login or Register in order to submit comment