Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

toh alhmdl
yace toh muntari ka turo manya ayi magana
nan ya dinga godia,ni kuwa tuni na fada daki
zai tashi baba yace zauna ina zuwa,ko minti 10
baiyi ba ya dawo tare da baba auta
auta abnd yasa nayi kirnka shine.nan ya kwashe
kaf ya fada masa.cikin frnck baba auta yace
Allah ya tabbtr da alkhri.muna hangen yaya sai
yan sunne sunne kai yake yi sbd kunya,a gsky ina
son halin baba auta,akwai shi da tawakkali ga
rywrsa komai ckn sauqi,bai dauki duniya da zafi
ba
tare da shi suka fita,baba kuma ya shiga
daki.ba'a fi minti 5 ba ya kirani a waya,haba
gmbya sarunyr mata a tausayan azo muyi mgna.
Nayi murmushi kana soro ne yace eh
na saka hijab dina nayi waje tsaye yake jikn
bango.wani asitaccen kallo yayi mani tare da
murmsh,ysikar jkna ta tashi yar..kunyr sa ta
lullubeni naji kamar zan fadi duk na harde sai
kawai na tsaya a bkn qofa
Yayi qasa da murya ckn wata irin fasali na
shauqin soyayya yace shigo sosai mgn zanyi da
matata,nayi qasa da kai,ya dan tako zuwa kusa
da ni ya fara mgn a hnkli kamar haka
meena ina sonki,ina kuma kaunarki.ni kadai nsn
ydda sonki ke azabtar da ni tunda Allah yasa na
fara snki.dn Allah ki riqe amana.ina son duk
rintsi duk wata rigima da ya faruk zai zo da
ita,meena ki taimakeni kada ki fada tarknsa
wlh meena bake kadai ba ni kaina ina tsoronsa
nayi saurin dago kai na kalleshi
yace kwarai kuwa,sbd na dade ina kallon sonki a
kwayar idonsa,shiyasa tsro ya kamani don nasan
akwai matsala kuma bamu san ta inda zata bullo
ba,na tabbata da wuya lkc daya ya hakura da ke
nasan waye faruk,ba tun yau ba.duk da ba gida
daya muka tashi ba uba daya ya wuce wasa,a
duk inda yake meena
kinga faruk nan da kike gani shuumn mutum ne
kuma miskile na qarshe
shiyas nake son ki fajmci abu guda wlh zai iya
cin galaba akanki ta kowacce hanya,abu daya
zaki mani kada ki saki jiki da shi ta kowacce
hanya,kada kuma ki yadda ku kebe..ko me yi
yake son fada maki kice ya fada maki shi a inda
kuke.
Nayi murmushi can qasan zuciata ,lallai ya
muktar ya rude,wai ni yake ba labarin ya
faruk,mutumn da muka tashi gida daya,daki daya
meke ban sani ba game da shi.
Zan wuce meena gobe tunda asuba zan bar
gari,saboda ina da meetn gobe karfe 2 na
rana..sannan duk abinda faruk zai zo maki da shi
ki sama ranki zaki ga fiye da haka daga wurinsa
nace insha Allah zan kiyaye...
Ina shirin kwanciya kenan wayata tayi qara alamr
saqo ya shigo ne daga ya faruk
Allah ya bada hkr akan laifn da nayi,haba meena
wai duk ina tausayin da na sanki da shi? A
taimaka da karbar kokon barata hakanan na
wahala da yawa,idan laifi nayi an rama
hakanan.duk da ba'a hakura ba
any way abu 2 zan sanar dake na 1 ina tayaki
murnar cinye jarabawarki duka congrats.don
Allah ko a zuci ne ace thnk u
mgn ta 2 kuma danki abba ya damu da
rashinki,har yana neman kamuwa da cuta.yanzu
haka jiya na dawo da shi daga asibin,don haka
idan abn yaqi cinyewa zan kawo maki shi
nan,kya samar mashi skul a kauye kusa dake.ayi
barci lafia meeenata
wayyo abba Allah yasa da gaske zai kawo mani
shi din,nima kewarsa ta dameni
Na bugawa yaya na fada masa sakamakon
jarabawata yayi kyau,yayi murna kwarai,sai dai
baiyi mini maganar mkrnt ba,ni kuma naki sanar
dashi maganar abba. Mun dade muna hira har na
fara gyan gyadi da hamma sannan mukayi
sallama na kwanta.
Karfe 10 na safe ina kwance daki,ban dade dayin
waya da ya mukhtar ba wadda itace ta wajen
hudu a safiyar. Haka mukeyi tun ranar daya tafi
sai munyi waya tafi sama da goma a rana.
Babban abin dake damuna shine,yadda sam
hafsa ta fita harkata,kwata kwata yanzu ko 'yar
hirar da muka sabayi ta daina,sau 2 ina yi mata
magana,kullum sai tace dani,banason yin surutu
da yawa,kiyi hkr. Ko daki muke zaki sameta da
kara2n littafai na hausa da turanci.ni gani ba
gwana ba,dama itace mai kokarin yi,koda yaushe.
Ni kuwa off n on ne karatun nawa.
Sako ya shigo naga sunan ya abdullah ina
dubawa saiga kalaman yabo da taya murna duk
akan cinye jarabawata da nayi. Na maida masa
amsar gdy,ina cikin turawa hafsa ta shigo,da
Allah ko kinga kwalbar onga? Nace uhm uhm. Ba
tre da na kalli inda take ba. Bata kara magana ba
ta fice. Ina nan kwance har aka kira azahar,na
mike naje waje don yin alwala.mikar da hannun
da zanyi in dauki buta,sai naji muryar abba ya
shigo da gudu yana fadin "got you aunty",na
kamaki.......
.
Toh pa!
YayaFarrukh ko YayaMukhtar???
Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤8¤¤
Da gudu na taroshi muka makalkale juna,yana ta
kyalkyatar dariya,nima na kama dariyar,kawai sai
naga yaro ya fashe da kuka yana fadin, ba kece
kika ce ba zaki koma abuja ba,sjine kika gudu
kika barni. Ya kara rushewa da kuka, haba ban
ankara ba,naji kwalla na shatato mini,yaron ya
wani rikeni gam! Kamar bazai sakeni ba.
Inna da hafsa sukayi sokoko!! Fuskarsu ta nuna
alamun tausayawa yaron. Kukan da abba keyi ya
kara hargitsa tunani,hankalina ya tashi matuka.
Da yake yau lahadi baba na gida,sai gashi ya fito
daga daki yana salati. Wane yaro ne yakeyi mini
kuka daga zuwa? Hafsa ta karkata kai,abban ya
faruk ne baba. Da sauri ya karasa fitowa yana
fadin wani farukun kuma? Inna tace faruku nawa
gareku malam? Naka dai wanda ka sani na
habuja. Tsohuwa kawoshi nan... Abba ya
makalkaleni yana matse kafada,alamar bazai je
ba. Ganin haka na sungumeshi mukayi fa'o,kada
yaya ya shigo ya ganmu a hakan. Na rungumeshi
ina goge masa hawaye,nima na goge nawa, to ya
isa haka nan,bazan kara tafiya na barka ba....
Zaki koma gida? Gabana ya fadi amma na dake
nace, eh tare zamu tafi. Kaga baba fa!
Oh baba,sorry. Ya ruga wurinsa yayi,takadari,
nikake cewa sorry? Ina baban naka ya tsaya ne
halan su mai rake sun rikeshi.... Yana fa abuja.
Ya fada yana dariya. Duka muka hada baki, kai
dawa kazo? Yace, uche ya kawoni yana
waje.munyi hutu ne,sai bayan six weeks kuma
bani lafiya,jiya nayi masa a kawoni wurin aunty,
shine ya hado mini kayana duka yace,to mu
koma kauyen duka nida ita,saita samu wata skul
din ko aunty? Baba ya dauki salati,yana tafa
hannuwa,inna tace ke hafsa shigo da bakon yaci
abinci,ya kuma huta tunda su ba sallah.... To ina
ruwanki da sallarsa? Baba ya katseta. A'a
malam,wai gani na yi.... Kifa iya bakinki dije,ina
kwatanta miki wata rana lallai za ki.....na bari
malam,na bari. Tuni hafsa tayi waje, ni kuma
naja aab muka yi daki, baba yace,uhm kaji mai
da. Inna tayi dariya,yo mal don ma bakaga lkcn
daya shigo ba,yau naga soyayya,alwala fa zatyi
kaga buta inda aka wantsalar mini da ita. Ina ji
suka kra yin dariaya.
Murna ga uche kmr zai daukeni,muka gaisa yace
yau zai koma. Baba yace sam ya bari sai gobe
ya zaro idi, baba na oga say i de go bck 2day.
Ganin ya dage baba yace to ai saiya tashi yayi
harama. Muka rakashi mota ya dago hannu
alamar in matso zaiyi magana dani nace yo,
saida ya dan rusuna sannan ya langabar da kai,
abeg aunty,mek u help oga ny mrryng him,bcoz
he done bcm mad n crazy,nw 4 ur love,pls! Pls!!
Dariya kawai nayi na juya tareda fadi safe jrny
uche,thnk u. Ranar wuni mukayi daki nida
abba,babu abin da kake ji sai dariyarmu. Na
dauko kayansa dana cire na linke,na bude aljihun
jakar daga sama na saka na dawo muka cugaba
da hira,yace aunty tsaya kiji kuma wani
labarin,kin san ina muke kwana nida daddy? Na
gigiza kai, yo dakinki,yama kwaso kayansa duka
na sawa ya dawo da sunan..... Me mummy tace?
Na bukata cikin dabara. Yayi murmushi,irin na
yarinta mai nuna alamar bai san ciwon kansa ba
yace mummy ta tafi hutu gidan mummy hauwa
sada,ai kin santa ko?wannan mai yawan dariyar?
na kakaro yaken dole nace eh kwarai na
ganeta,abba yaushe zata dawo? Ya watsa
hannuwa,daddy yace ba rana.
Sai dai lkcn da hafsa ta shigo, irin kallon da tayi
mini ya tabbatar da cewa, ta ji hirar da mukeyi.
Na bita da ido naga ta suri littafinta tayi waje.
Abba yaci gaba da yi mini sokanarsa yana
cewa,kinga daddy yanzu shi kadai ne a gida, tare
da uche da uncle abdullah,sai su uche ko aunty?
Nace uhm, kawai. Hirar tasa ne neman
damuna,don haka naja shi mukayi tsakar gida
inda su inna ke zaune. Hakan ya kwantar mini da
'yar damuwar dake neman taso mini,sbd yadda
hafsa taje shi suka fara 'yan wasanni. Ganin
haka yasa na koma daki don samu nayi dan
tunanin dake neman tarwatsan kwalwa.
Hafsa ya kamata ki fahimce........ Bana son tone
tone yanzu mene ne matsalarki? Ta katsen, na
hade wani busasshen miyau daya taru a wuyana,
ina son sanin maanar wannan 'yan fizge fizgen
da kike mini,sbd nace ina son ya mukhtar?
Kwalla suka zubo mini,wlhy kin bani mamaki
hafsa ita fa rayuwa idan kika duba gaba dayanta
hakuri da fahimta ce, daga ba wadannan ta zama
shirme. A duk duniyar nan ina mai tabbatar miki
ina cikin layin farko dazan fayyace halin ya
faruk,nasan waye shi, kuma na rantse miki bana
sonsa ko alama,hakan bai taba faruwa ba,to
ballantana tausayi. Hafsa tunda nake rayuwata
ban taba jin ina tausayin ya faruk ba. Kwata
kwata baya burgeni,ko irin abin nan na kanwa da
yaya,dama can bama shiri dashi,ina ga yanzu?
Ta kalleni alamar maganata ta fara tasiri a
wurinta,sai sai ba taceklala ba. Ganin haka yasa
na sami kwarin gwiwar cigaba da fadin. Kiyi
la'akari da halinsa yanzu haka idan kika lura
yanayi mini tayin kansa cikin gadara da isa,aure
na yiwuwa a haka? Sam baya saurara mini,ga
dizgi da rainin hankali ki fada mini macen da
keson ta sami irin wannan mijin. Yana takama da
kyau da kudi,kyan dan maciji ko kuwa kudi da
balai? Hausawa na cewa,arziki da tashin hankali
gwamma tsiya da kwanciyar hankali.
Ni a yadda na lura tsabar sonkai ne yasa shiyin
wannan kudirin tare da jin zafin ya mukhtar,sbd
idan kika lura daman can basa shiri. Ya farul
wulakancin da izgilanci tareda girman kai,shi
kuma ya mktr baya barin kota kwana. Na kalleta
sosai, bana son yaya,kuma ban taba tunanin
sonshi a zuciyata ba, sbd kwata kwata baya cikin
tsarin irin mijin da nakeso. Mts!!! Rayuwa
kenan,haba hafsa,shifa ya rikeni,na daukeshi
tamkar mahaifi,sai kuma.... Nayi shiru raina ya
gama baci. Ji nayi ta dafa kafadata, baki
fahimceni ba, maganar da nayi miki idan zaki
tuna bance doleki so ya faruk ba,shawara ce na
baki cewar,a duk duniyar nan yafi cancanta ki
aura,sbd zaifi ko wane namiji daukarki da
muhimmanci,yafi sanin darajarki akan ko wane
sannan bazai taba gajiya dake ba. Kibar ganin ya
mukhtar nata rawar kai dake yanzu,wlhy baki
shiga gidan shi bane,amma da..... Bana tunanin
haka hafsa,kema kuma ki cire hakan a zuciyarki.
Uhm!!! Meena kenan,ya kamata kiba kanki
shawara amma kiiyi amfani da kwalwarki wajen
aikata hakan,sbd zuciyarki ta gama karaya ko
ince tsorataki,ta anyar zugaki kina yi masa wani
mummunan zato,wanda na tabbatar ba gsky take
ayyana miki ba. Magana ta karshe itace,ki tuna
cewa,ko da ya faruk kullum safiya dukanki yakeyi
idan dare yayi kuma ya kara miki wani,ya kmt ki
tuna da dawainiyar da yake dake,sbd ana son duk
laifin da wani yayi maka kafin ka dauki
hukunci,sai ka fara komawa baya kayi
tunanin,shin kafin hakan ta faru wane alheri ne
ya taba yi maka? Sannan ka dawo kan wannan
abu
Na kakaro wani busasshen murmushi mai nuna
alamar maganarta ba tayi tasiri ba, na ce,
"godiya nake malamata".
Ta kyalkyace da dariya, Allah ya kyauta miki
wannan taurin kan, nayi murmushi, "Hafsa kenan,
kina tunanin akwai wani kalamai dazai sa na so
ya Faruk?" na girgiza kaina, " wallahi haka nan
Allah ya dasan kiyayyarsa a zuciyata, sam baya
burgeni...."
daidai lkcn da Abba ya shigo da gudu yana fadin
"aunty boyeni, kawu zai amshe mini ball" kafin na
kai ga mgn yaron ya shigo shima a guje. Abinka
da yaro ya cachukuni, Abba kiki-kiki yana son
kwace kwallon, wlh sai ka bani abata. Abba ya
riketa gam, tare da fashewa da kuka yana fadin,
uhm-uhm. Har da make kafada. Hafsa ta kamo
yaron " zo nan kawu, ya akayi ne kai da dan
abokin naka ko kaima baka so ya hau da kai
kekensa idan babansa ya kawo masa gobe?
Yaro sakarai! Wai daga wannan 'yar mgnn har ya
hakura, ita kuwa tare da biscuit ta rakashi kofar
gida. Tana dawowa ta hau babbaka mana dariya,
ni sa abba. Sai kuwa ya rike ball(kwallo) kamar
rikon san dake neman guduwa a garke.
"Wannan shine uwa da da sun kasa fadin
mazuru" ta fada tare da kara fashewa da dariya.
"Hafsa banson sharri" kya ji kamar dgsk, ynz
danki aka biyo yayi rashin gsky amma kin kasa
tabuka komai, har gara abban da ke to wlh kiyi
gaggawar sai mishi nashi, in ba haka ba gobe zan
kyaleki da shi.
Na kara tsuke fuska, ki kyale din na kalli abba, je
ka mayar musu tsiyatakunsu, gobe idan munje
katsina gidan baba Abdulkadir zan shiga da kai
central market na zabo maka wadda kake so kaji
my love?
Da gudu abba yayi waje yana tsallen murna ita
kuma hafsa har lkcn bata daina sauri ba.
Sauri kawai mukeyi mu bar gidan kada su baban
kano su kai ga iso wa lallai idan hakan ta faru
zanji kunyarsu matuka.
Sanye nake da atamfa super wax fara mai ratsin
zanen ganye jajaye, daga rigar har skirt din sai
ka rantse da Allah dinkakke tazo sbd yadda
dinkin ya dace da ita ni kuwa dana saka a jik a
rantse da Allah zanen na jikna aka dinka sbd
dacewarsa.
Daurin kallabina turai 'yar adua ba wata uwar
kwalliya nayiwa fuskata ba illa yan jan baki na
zizara daga saman idona da kasan kadan,(har dai
zuwa karshen kwalliyarta)
dubu goma haka na saka a jaka, na kuma fiddo
dubu biyar na ba hafsa nace ko zata sayi wani
abu a kasuwa ita ma idan taje
karfe gama da rabi mukayi sallama dasu inna, sai
kuma mun dawo gobe ko jibi kamar yadda ya
fada.
Yanayin gidan baba Abdulkadir da yadda suke
tafiyar da rayuwarsu ta burgeni matuka. Duk
yaran gidan manya suna mkrnt wanda aka bari
ita kadai ke pri. Wato autarsu kuma ynz ajinta
biyar ta kusa gamawa. Babbansu da mai bimasa
kadai suka fara aiki, daya a kaduna zenith bank,
daya kuma Rigasa teaching hsptl a kadaunar.
Matarsa daya gwaggo baraka, mace mai
mutumci da son addini, mgn daya ka ji ta sako
sunan Allah, ko ta kawo hadisi.
Da niyyar kwana daya kawai muka je kamar
yadda baba yace amma sai gashi mun share
wajen kwana takwas.
Ana gobe zamu tafi ya hadamu da driver ya
kaimu kasuwa ko wacce ya bata dubu goma
goma, abba kuma dubu takwas a sai mishi keke,
muna cikin zagayar kasuwa, Allak ya hadamu da
wani hadadden sago babu abinda babu na kyauta
(gift) munga hakan tun a saman shagon , daman
an rbt haka da manyan baki MAMU GIFT
CENTRE.
na fizgi hannun hafsa ina fadin taho muje shagon
can muma shiga na ida rudewa, lallai katsina ta
hadu don shagonnan ko a Abuja wallahi yayi.
Wani kwandon flower ya ja hankalina wanda aka
rubta 'im yours foreverl jikin kowace flower daga
sama, na ce "don Allah nawa wannan?"
"dubu hudu", ya fada yana murmushi. Banyi
gardama ba na balle jaka, hafsa ta kalleni galala
. "Me zaki saya"? Kafin na bata amsa, mai
shagon ya ce, "ke ba za ki saya ba ne? Jibi fa
ranar masoya, wato valantines day,
nayi saurin dago kaina sam na manta da ranar,
lallai soyayya ta dibeni, nan fa na dage ina sayen
flowers, card da turaruka irin na badawa,sai dana
kashe dubu goma sha takwas da dari biyar.
Ganin na yi masa wannan cinikin yasa yi mini
ragin mutunci.
Har muka fito shagon hafsa na yi mini mitar, ki yi
a hankali meena, shi fa ya kamata ya baki, ba
kece zaki....
No don't say that, don me ake kyuata, ba don so
ba? Yana yi min don na gane hakan, why not
nima bazan mishi ba?
Abbaa ya damko hannuna yana dariya "aunty wa
kike so zaki ba?
Na yi murmushi na ce "abbanka ko kada na
bashi?" ya kara tuntsirewa da dariya, ina so
aunty a ba shi, na lura abba na son ya mukhtar
kwarai dgsk, kuma duk dangi shi kadai abban ke
kira abbanah, saura kuwa duk baba yake cewa,
ko uncle,
hafsa kuwa a english wears kudunta ya kare,
daga nan muka yi wa abba tashi siyayyar, ba mu
koma gida ba sai karfe shidda.
Bayan sallar isha'i muna zaune falon mu.
Gwaggo na dakin baba, muna ta hira ta ce, wasa
wasa kayan can fa sun hadu, ji don Allah yadda
aka kawaa su cikin leda, ni na ma rasa yadda
akayi wannan kwantenar har da tayoyi kama
jaka. Don Allah kuma leda a sama duk ana ganin
komai,
Nayi murmushi cikin jin dadi "ai yanzu matsa
masa zanyi jibi yazo don na bashi".
"Uhm yaya dan gatan meena"duk muka
kyalkyace da dariya, washe gari karfe biyu muka
bar katsina, amma uku saura muna falon inna
Garhi. "Ynz muka gama fadin ko sai mun bi
sawu?" duk muka yi dariya, hafsa tace "wlh baba
kansu basu so muka taho yau ba". Indan haj.
Bata ki ku koma can da zama ba inji inna.
Abba ya hau rigima dole sai na tashi na hada
masa kekensa da yake cikin kwali yake, ba arzik
na mike su inna kuwa sai dariya suke yi mini.
Washe gari nayi kuri da ido ina jiran isowar ya
mukhtar kamar yadda ya yi alkawari. Sannan ga
rudani da na shiga na mgnr iya yensa shin ko sun
zo? Na ji daga inna har baba ba wanda ya yi
mina mgnr.
Wai meena ba zaki fito mu hada abincin ba, ko
so kike sai ya kai ga zuwa muji kunya? Na dan
ya mutsa fuska "wlh tunani nakeyi, me za muyi
masa? Nasan shi da son cin dadi..."
waye zai zo kuma marassa kunya? Hafsa ta
kyalkyace da dariya "inna ki yiwa Allah ki bar
shiga harkarmu irin wannaa...."
wuf ta yunkuro zata cafkota tayi waje da gudu,
haba yarinya zan kamaki ne. Ta fada tana 'yar
dariya. A kitchen muka karasa shawararmu. Inna
dai ta sanya mana idanu sai idan dayan mu ya
gitta ta bishi da harara, tare da fadin kwa ji da
shi idan kaya ne,
karfe daya komai ya rikece mana, muyi wannan
muyi wancan, baba na zau ne tsakar gida bisa
tabarma yana duba littafinsa,na hadisi mai suna
bulugul maram, inna a kusa da shi ta sa manan
ido. Abba kuma sai yan zagaye zagaye yake yi
bisa keke. Agogo ya buga karfe sha biyu na kalli
hafsa cikin damuwa "gsky aikin nan baya sauri
kinga ko rabi fa bamu yi ba"
ta sanya cokalin juya abinci ta ci gaba da juya
fride rice din data ji kayan hadi, ba tare da ta
kalleni ba tace "ki kwantar da hankalinki in don
yaya ne sai kiga har biyu ta wuce bai iso ba.
Kinsan kuwa ba ko ma fatan mu kara awa daya
a nan...." sallama muka jiyo kamar daga sama,
wani kallo na wa hafsa nai nuna alamar
tambaya.
Da gudu abba ya saki keke yana fadin "Daddy!!!"
cikin kara irin ta yara "daddy? Yau kuma daddy
ya samu?" na fada ina kallonta.
"ya Faruk?" hafsa ta fada da karfi na gwalo ido
sam banji dadin zuwansa ba yau sbd ban so
haduwarsu da ya....
Maraba maraba muryar inna kenan, baba ya ajiye
littafinsa tare da cire gilashin fuskarsa "dan
halak kaki ambato, wlh ina karatunnan ka fado
min a rai, ashe kana tafe?" daidai lkcn ya kara so
ya zauna gefen tabarma "wallahi kua na so yin
waya amma hakan...." muryar Abba muka jiyo
yana fadin "Daddy ga abinka inji aunty, kai ta
sawowa a katsina zata baka a yau ranar masoya,
kuma gata can tana yima na abincin partu, duk
saboda kai...".
ada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤9¤¤
"Laha'ilaha illalllah, muhammadan Rasulullah"
salatin dasu bab keyi kenan. Na kwaso da gudu a
firgice. Me zan gani haka? Gift din da zan ba ya
mukhtar ne. Ina fitowa nayi turus bakin kofa ckn
wani irin burkitaccen yanayi. Shi kuwa ya tsareni
da wani munafukin kalla. Hafsa na gani kusa da
ni ita ma kamar tayi karya, da gudu Abba ya kara
so " aunty ga daddy to ki fada masa abinda kika
cen wanda zai sa shi dariya da farin ciki, kuma
harda ilove you ko aunty?"
ai sai na ida rikicewa, wane dan banza yace Abba
ya saurari hirarmu? Wa ya fada masa babansa
nake nufi? Kallon da baba da inna ke yi min na
kasa gane manufarsu, take kwalla suka fara biyo
mini a kumatu, wanda zan kirasu dana tashin
hankali.
Nasan arina,sbd tun safe naga yarannan suna kuminiya,magana kawai ce tawa,amma hafsa...... Na rushe da wani rikitaccen kuka, izihi sittin na alkur'ani inna ba shi....ke rufan baki kada nazo nan.... A'a tsaya tsaya,ke tsohuwa taso nan inji gskyar al'amarin. Baba ya fadi haka cikin natsuwa,amma har lkcn yana yi mini kallon tsarguwa,kamo hannun hafsa nayi don ita kadai zata shaideni akan wannan. Kika wani kamo hannunta,ai duk bakinku 1 marasa kunya. Ban wani damu da mgnr inna ba,ga Allah kawai na dgr,sai kuwa hafsa,shi kuwa kallona kawai yakeyi yana murmushi.abba rungume jikinsa yana shafa kansa,ko kunyar su baba bayaji sam. Irin zaman da mukayi gabansa,kai kace wani gagarumin laifi ne muka yi,munzo gafara,babu abinda zuciyata takeyi,sai zafi da rugugin tashin hankali. Tsohuwa! Nayi saurin cewa,na'am tare da kura masa ido kamar wacce aka kama da dukiyar wani a hannu. Ya dan muskuta, koda yake bada ke ya kmt na fara ba,sbd krntrki. Lkcn da ya fadi haka hnklnsa ya koma ga kallon yaya. Shi kuwa harda sunkuyar da kai kasa don yaudara. Faruku zan tambayeka sbd Allah,shin tsohuwa tasan da zuwanka? Eh baba,kwarai kuwa. Nayi saurin dago ido,amma mugun idanunsa kasa kara kallon fuskar abba dake kwance bisa kafrsa, sbd Allah fa baba yace? Na fada a rude,ina kara kallonsa cikin nutsar da idanu. Ya dago muka hada ido,ya daure alamar ba wasa,sannan ya maida kallonsa ga baba, tin satin sama taso nazo,amma na kasa aikata hakan,sbd yawan aiki daya rutsani a office shine fa tayi mini waya,lkcn suna katsina tace idan ban zo ba yau ba....... Na rushe da kuka, don Allah ya.... Ke banason mgnr banza kya barshi ya karasa kafin zuwanki ko? Baba ya fada a kule. Na sunkuyar da kai kawai ina zubar da hawaye, ya cigaba da cewa, ganin tana neman tada hankalinta yasa na karaso yau din duk da cewar akwai sauran aiki,zawan shi yafi amfani a gareni,sbd nema mata farin ciki kamar yadda tace. Gudun faruwar matsala irin ta baya, wacce ta nemi na kawo mata abba naki aikata hakan,cewarta har ciwon zuciya sai da ya kusa kamata,sbd kukan zuci. Ba abun ta tunkareku da mgnr ba tana tsoron hukuncin baba,sbd furucinka na farko a kaina....ya karasa makircinsa da maida kallonsa ga baba. Gsky hausawa da suka ce,idan kaga ana kuka(kundai san karashen)...to nima haka ta faru dani a wannan lkcn dif! Naji kwallan dake zubowa sun kafe kaf! Babu ko alamunsu. Biri yayo kama da mutum inji inna, uhm uhm bana kaiga cewa haka ba,ita ma bari ta bamu tata hujjar... Baba na ratse da Allah wanda ya halicceni,ban san zai zo ba. Allah ke shaidata,hafsa na shaidata kuma tun a katsina mukayi waya da ya mukhtar cewar,yau zai zo kuma wlhy shina siyowa kayan nan. Kada ku biye maganar abba,wlhy karya yakeyi kuma idan..... Dakata tsohuwa,ban tari numfashinki ba,abin nan idan kin san da matsala ki rufa mana asiri kada ki bamu kunya,gara kawai ayi shi cikin mutunci. Baba wlhy har yanzu ina son ya mkhtr. Yanzu dai kince yau zi zo ko? Nayi saurin cewa eh. To mu jira zuwan nasa shi kuma. Meye nasa a ciki baba? Wlhy ni duk abinda yaya ya fada bansan anyi shi ba,na ratse...... Ke na gaji da wannan rantsuwar taki ta banza,amma tunda kin dage da hakan,wlhy ke kika sani babu ruwana. Kai faruku sai ka kara hakuri,sai.... Hana! Haba! Babu komai baba,haka Allha ya rubuta,wlhy na kuma gamsu da byninka, allah yasa hakan shine mafi alkhairi baki 1n din mu. Yanzu mgnr sa ranar na biya ta kano,alhajin yace wata 4 yayi muku? Jin hakan yasa nayi saurin kwasar kayana mukayi ciki. Abba ya biyoni, aunty kawo nasan wa daddy a motar.... Wani kallo na fara jefa masa kafin na damko kunnensa. Zaka kara yi mini shishshigi da surutun banza akan harkokina? Ya kwala kara na daka masa tsawa,rufen baki kona maidaka toka da garwashi a wurin nan mara kunya,sai na zane maka jiki sosai,idan bakai wasa ba. Na wurfa shi bisa katifa,kwanta nan, Allah ya sa naga ka motsa a wurin ko ka fito kaga yadda zanyi dakai idiot. Tunda ya kwanta baiko motsa ba,sbd tsabar tsoro da fargaba,sbd tunda muke dashi ko tsawa ban taba yi masa ba. "Hafa tayi zugum! Kafin tace yaya fa ya ba ni mamaki..." kuma mamaki kuka bani, nayi zumbur na mike tare da kura masa ido cikin bacin rai. Ya kyalkyace da dariya, "matsoraciya, ina sa ne da abinda nayi, kawai ni ma don na rama razanar da ki ka yi mini yasa ko haka nan zan hakura da ke? Ya kalli Hafsa " meena ta kini, kuma na hkr dole tunda abu har an kai ga sanya ranar biki, kinsan mu ba a taron nan na mata, su Alhaji sunce 27 ga wata za a daura auren nan da wata hudu" na dan matso kadan, "Allah dgsk kakeyi yaya?" akan me? Ya bukata tare da dan tsuke fuska."ka hakuran?" na fada kaina a sunkuye. Yayi dan murmushi, ba dole ba, tunda kin nuna mukhtar kikeso Amina? Nayi 'yar dry cike da jin dadi na ce ngd yaya, Allah ya saka da alkhairi, kaga ynz sai mu sakata mu wala, sbd domin kai ne matsalarmu. Na kalleshi ido da ido har da kara nutsar da idanuwana ckn nasa, don ya gasgata da abinda na fada "kayi hkr kasan komai muqaddari ne daga Allah, sannan shi ke haifar da soyayya a zukatan bayinsa, wlh kaji na rantse da Allah ban taba jin sonka cikin raina ba baka taba burgeni ba ko makamancin haka. Kasan

Please Login or Register in order to submit comment