Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ruwa na markada likui-lukui,sannan na
tace da matacin yadi mai laushi. A tukunya na
zuba uwan gyadan,sannan na dumtso yar
shinkafa babu wacce ba'a zubawa ta tuwo ko ta
dafawa,amma ni da ta tuwon nayi amfani.Na
dora a wuta na ce"Grace zo ki ringa motsawa
idan ta taso kada ta zube"ta ce "TO" Da
sauri.Fridge na nufa,dadi ya kamani da naga
akwai abin da na je nema,woato hanta.Na debota
da dama na wanke,sannan na yankata kanana-
kanana sosai na zuba a tukunya.Kyan miyar a
gefe na wanke su tas! su ma na yankashu
kanana,amma ita albasar da yake ta fi yawa sai
na yankata slice da fadi sirrin -siri.Na zuba ruwa
kadan na dawo mai shi ma dai-dai na zuba yadda
bazi yawa ba.Na san maggi onga guda daya da
dan gishiri na rufe,na dora a wuta minti ashirin
ruwan sun kafe na dan kara rabin kofi,sannan na
zuba maggi star da cuury na kara rufewa.Nan dai
gida ya rikide da kamshi.lokacin kunun gyadan ya
dahu sai tashi yake yi gwanin dadi.Na saukesu
atre da farfaesun hantar,kunun na fara zubawa a
katon kwano na sa madara peak ta gwangwani
har biyu da sugar sannan na zuba masa na shi a
flask na sa nawa a cup su kuma na mikia masu
nasu.Haka farfesun na shi a cookler,nawa a filet
na sa a tunkunya su gane.Duk da abin da ya yi
mini jiya wai na kasa jin haushinsa,ji nake kamar
na shekara ban ganshi ba,a gurguje na yi nawa
ganin har karfe tara kada ya fito ban shirya table
ba,tsaf na hade wurin na kame a kujera inda na
saba zama ina jiran fitowarshi.kuri ma yi wa
kofafin biyu ko wacce zai bullo? ina nan zune har
karfe sha daya da rabi,ko motsin bude kofar yasa
na hanzarta maida hankalina wurin.
Wani sanyin dadi ya ziyarci zuciya ta,fuskar nan
washe ya kara kyau,kwarjininsasa ya fito fili.Ya
hadu hundred percent(100/)na fada a
hankali.jallabiya ce yar madina fara da irin hular
nan tasu karama mai raga ta zagaye kansa idon
sa manne da farin glass.jikin yayi lakwas lokacin
da ya jefan da wani shu'umin kallo,anya ba
makasata yake nema ba?kafin na lalubo amsa ya
karaso ya zauna.I'm ready (na shirya) ya fada a
hankali, duka da ya saba fadin haka kullum yau
sai naji jikina ya dauki rawa, saboda yanayi
yadda ya furta kalmar yau. ya tsareni da ido ko
wane motsi nayi tana biye shi kenan na bani
yau.Da kyar na gama hada masa.Na zauna ina
son kallonsa,amma da na dago sai naga idanunsa
na kai na har ya gani. kullum shi ke cewa Na
gama"amma yau shiru ga shi ina son zuwa na
dora na rana.Abin mamaki na kasa tashi daga
wurin.Na saci kallosa,sai naga ya maida hankali
a tv na kuwa ware idanu na ci gaba da kallonsa,
ban san me yasa ba,ina son kallon fuskarsa,yana
kara mini nishadi.So!lallai so babbar cuta
ne.kafar muka hada ido,ya yi murmushi,kina jin
dadin zama wurin ne?saboda na gama
tuni"kunyar duniya ta rufeni na mike zan kwashe
kayan,ya ce Ba fa korarki na yi ba,tambayar....
"Ban san ka gama ba,daman zaman da nake
kenan.Ina jinsa lokacin da na wuce yana yar
dariya,karfe biyu ya shigo kitchen ina harhada
abincin a kuloli,zan je airport ki hada komai na
mutum biyu,zan dauko babban bako ne"Da kyar
na ce "To" saboda kasala.wannan matsala Allah
ka yaye mini ita,mutum da ya yi magana shi
kenan ya tafi da duk wani karfi?Gaskiya ba haka
naji mutune na fadin so ba.Na kawata wurin
gwanin ban sha'awa,ga abinci ya fi kala
shidda.banda drinks na kwali da na gida sanye
nake ciki farin material mai kwalliyar flower
ruwan ganye,ina gyara daurin kallabi na ya leko
ba tare da ya shigo ba,"ki fito ku gaisa da
bakon".
Bai jira na yi magan ba,ya koma.Haushi da ya
turnikeni ban san lokacin da bakina ya furta, ka
kaisu in kaya ne" ba.Ina fita na ware ido,wa zan
gani? yaya Abdullahi ya hade cikin wasu track
suit ya yi jawur,ga uwar kiba.Haba ban san
lokacin da na sa a guje ba.na rikeshi,ina
tsalle,kada ki kadani, don Allah" ko saurarnsa
banyi ba.Sai da na gaji don karin kaina,me ya
faruk zai mana ba dariya ba?A haka muka zauna
ya ci abince,ya faruk ya mike,zan fita,bari na
barku ku gana yan 'uwan juna.kada akai da fara
nuna mini yan ubanci"Na shareshi nasan ni yaek
wa habaici.Na zumbuure baki bayan fitar
sa,shine tun da ka tafi ko waya?"Meena
kenan,kina cikin wanan rikitaccen hali bazan iya
kiranki ba,saboda kina iya kara rudewa ki tada
mini hankali.yanzu kuwa da alama kamoi,zazzabi
kawai nayi.ina labarin salma?kuna waya da ita
ko?ya yi murmushi,yaya bai fada miki an sa rana
ba last month? Da gaske kake ko wasa?" Na
girgiza kai,Uhm-uhmwata nawa aka sanya?ya ce
"hudu".yauwa lokacin muna hutun session
kenan.ka hado lefenka daga can ko?ya bushe da
dariya,wane lefe ga dan makaranta,in ba cin
shirmen ki?"Anyo mana tsarba dai ko?"jakarrki
daban ta na nan waje,tafi kowane girma.har kin
saba da yaya ko?ya kikaji don Allah,wai ya faruk
mijinki?Bari kai dai Allah yayi babban kwabo"Duk
muka juya munakallonsa,har ya dawo.ya sosa
keya,malam kaje ga kayanka can an kai maka
daki ka shirya"Ni kuwa kunya ce ta koreni da
karfi tsiya.Da daddare ya shigo mana da
tsarabobi kowa tsalle,ba kamar merry uwar son
kyauta.Ni kuwa kasar ce kawai ba ataho mini da
ita ba,saboda katuwar jakace cike da kaya kala
kala.yau ma ni kadai na kwana,damuwar yau ta fi
jiya,saboda karancin baccin da na samu.karfe
bakwai ya Abdullahi ya shigo ya ce,idan yaya ya
tashi ace ya tafi Garhi daga can zai wuce
kano,gobe jibi zai dawo.na ce,to a gaida Abba.
Miskilancin yau ya fi na jiya,bakwai da rabi ya
fito da shirinsa tsaf na zuwa office.sai wani
basarwa yake yi,yana kalaci. hakan ya kara
burgeni,aji sai mai shi.Mai makon yace,na gama
'yau din ma sai kawai ya miki,Na bishi da idanu
ya waigo,"OFFICE".Na yi murmushi,ya maido
martani yafice.iokn Allah yau kuma yanga ake
ji"office".kawai aka fada tare da nuna kofa da
yatsa,"ka hadu" Na fada a hankali.yau sha biyu
na gama abince,na tura merry gidan maryam ta
amso mini lambar wayar ta.ina lamba ta
dawo,Aunty tace zata zo anjima" Tsawa na daka
mata,"ke da na ce ki amso mini.....""Wall
ahi na
fada mata,lokacin da na je har ta fito get shi ne
ta ce,zata biyo idan ta dawo".Na ce"Oho, i
though shirme kika yi mini,je ki na gode".Har
karfe uku bai dawo lunch ba,hankalina ya
tashi,raina ya baci,wannan azaba da ya faruk ke
gana mini ta isa.Wato tunda ya gane cewa, na
kamu da ciwo sonsa ya ke garani kamar kallo,sai
ma kara kaurace mini yake yi,kwalla suka zubo
mini.A haka maryam ta yi sallama,cikinta ya fito
sosai.Ganin halin da nake ciki yasa ta jani muka
koma daki."Me ya faru kuma? kuka dai kullum
abun daya ba canji? kani farau aure dole
Meena?"kukana ya karu, "Maryam ba wannan ne
matsalata ba yanzu" ta yi shiru,ki goge
hawayen,yaushe zan fahimceki kina kuka haka?
ya akayi kuma?kin gane......Na bata labarin abin
da ya faru,sannan na ci gaba da cewa,tun daga
ranar abubuwa suka canza mini,shi kuma ya
fahimce ina son sa yanzu shi ne ya ke
guduna,yanzu haka yau bai dawo cin abince
ba.Abin haushi sai naga ta kama yi mini
dariya.sai da ta yi mai isarta,sannan tace,yanzu
me ne shawara?
Duka na kai mata,don ta gama kuleni,idan ina da
shawar zan kiraki ne?" Allah ya baki hakuri,ni a
gareni kawai anjima ki bishi dakin sa..."Wallahi
bazan iya ba maryam,wannan zubar da.....""a'a
ke fa ce kasa,dole ki bi"."Don Allah canza mini
sata,bazan iya wannan ba".:ki bari sai ranar
asabar lokcin yana gida sai ki yi karyar ciwo
ciki....."yau ma ina iya yi idan ya dawo".Na fada
ina washe baki."period,kinga lokacin dazai
rude,sai k kuma ki fara kukan shagwaba,ko ya ce
zai kaiki asibiti kada ki yarda,ki san hanyar da
zaki jawo hankalinsa,ki ce ya dinga messaging
cikin zaki sami sauki,daga nan......"Ta ban hannu
maka kashe muna dariya."maraym so babbar
cuta ne.wallahi kinga kwan bakwai duka na tfara
fita haiyacena.:.
tun daxu naso shigowa amma network ya hanani yanxu ma da kyar na samu ya hau....
ada Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤13¤¤
Ta yi murmushi "shi kuwa nasa ya fi shekara sha
wani abu" Na langwabe kai, "Bawan Allah".Ta
kyalkyale da dariya,"meenar soye wa....""Maryam
kin fa dameni"."Iye!!! sakayyar kenan?Da an
soma miki mafita ko? zan kamaki,bani
jakata".Haba mutuniyas bamu haka""ko zan
hakura sai kin bani hakuri sau goma"Ba musu na
bata,ta yi dariya,"Baekanki.Muje ki rakani kada
maigidan ya dawo ya same ni nan""To me
ye?"Na fada ina hararanta."ke ba zaki so
ba,saboda kina fara lambo zan yi dariya.kinga ya
gane plan ne abin"."fita-fita".Na turata waje
muna dariya.Na saka mata ledar da na fito da ita
bisa kujera,atamfa ce super wax kayan
kwalliya,sai gyale kalar atamfar."kin san daga
yau bazan kara amsar tarkacenki ba,ni kullum sai
dai na zo a bani,amma ba ataba zuwa ind nake
ba". Na sassauta murya."idan komai ya dai dai ta
oga zaikawoni"muka tuntsire da dariya,ke nibani
number kada ki manta"Ina gama rubutawata figi
mota muna daga wa juna hannu.Anya bazai yi
sauri dagoni ba? Marar lafiya an ci kyalli,kamshi
ta ko ina? Riga da wando na saka cikin tsarabar
ya Abdullahi,ruwan ganye
(Lemon green) sun amshi jikina sosai.Na gyara
kaina da man(morgans),kamshi kawai ke
tashi.Ban yafa gyalen ba na bazo gashin bisa
kafaduna,wani juma kwance bisa baya.Nasan duk
duminiyarsa ya isa fitowa yanzu, ilai! zaune ya
ke bisa kujera remote a hannunsa yan kallon
labaru.Dan milki yau falo ake son cin abincin
kuma? Na zuba farfesun kajin da yar soyayyar
doyar exotic da robar ruwan kawai na rabe na
dauki tiren.sai yatsina fuska nake yi,wai marar
lafiya.kawai ya ci gaba da aiki abinci a
ciki,idonsa kan tv,wannan mutumin wannan
mutumin Allah ya yi maugu.Ganin ba shi da halin
kallona yasa na fara na nishi a hankali ina rike
ciki.ya dan waigo a kasale,what's wrong""cikina".
Na fada har da matso kwallah.Daman kina
samun wanan matsalar?Na girgiza kai."ya kike ji?
Haushi ya fara kamani,amma na daure na
ce."murdawa yake yi""sosai?"ya bukata Na
ce,"Eh".kin ci abince kuwa?""Na ce mana".Na
fada a hasale,zai tsareni da tambayoyi bazai zo
ya kamani ba.:Dauko gyalenki muje
asibiti""A'a,ba sai munje ba".Na fada ina 'yan
duke duke."Ban gane ba sai mun je ba,haka zaki
zauna da ciwo? Ai da an daddana mini cikin zan
sami sauki".ya yi murmushi,"ke da baki taba irin
wannan ciwon ba ya aka yikika san idan an
danna zaki sami sauki?Na yi tsuru-tsuru,dabara
ta fado mini,na ce,Na taba karantawa a wani
litafi""ciwon cikin?"Na ce,Eh""To ni ban yarda
ba,dole mu je asibiti"Na langwabe kai,Allah yaya
da anyi mini zan war ke"Dariyar da yake
guntsewa ta kubuce ya ce,jeki daki ina
zuwa.LOKACIN TASHI YAYI SAI ANJIMA IDAN
NA FITA DAGA SECOND OFFICE DIN NA.
Dadi ya kamani, na dan gyasa da kyar da kyar
nashiga daki, nayi saurin canza rigar bacci na
kara turare a jiki na kwanta, gabana sai faduwa
yakeyi tawa ta sameni yau, ga dadi ga tsoro, a
hnkl naji an bide an shigo, na runtse ido ina yan
juye juye alamar ciwon na damuna. Kamar daga
sama naji wata siririyar murya na fadin, "Aunty"
ni tsoro ma yasa na ware idanuna duka, merry ce
tsaye da daurin gaba alamar bacci takeyi aka
tadota, na ce, me ye? Oga ne yace nazo na
danna miki cikinki, na tashi zaune, me? Ta
maimaita, bansan lkcn da na sirfa mata zagi ba,
kamar itace tayi mini laifin ba shi ba. Sannan na
daka mata tsawa" will you get out from here b4 i
break your leg or not?" a guje ta fice tana fadin
sorry aunty. Shin da wannan bakin cikin zanji, ko
da tsananin sonshi dake damuna zan ji? Abu
kamar wasa komai sai habaka yakeyi. daren nan
na ci kuka kamar raina zai fita, kafin safe
idanuna sunyi luhu luhu, da safe naki hada
kalaci, lkcn da zai shigo na fada toilet nayi
zamana, ya gaji da jira ya fice inaji yana basu
grace sako, idan na fito ace ya tafi office, sbd
tsoro babu wacce ta tunkareni da mgnr, na kira
maryam ina kuka na zayyana mata duk abinda ya
faruk yayi mini kiyi hkr zan shigo da daddare mu
sake shawara nace toh.
Dadi ya kamani,na dangyasa da kyar na shige
daki.Na yi saurin canza rigar bacci na kara
turaren a jiki na kwanta.Gabana sai faduwa yake
yi,tawa ta sameni yau,ga dadi ga tsoro.A hankali
na ji an bude an shigo,na runtse ido ina ;yan
juye-juye alamar ciwon na damu na.Kamar daga
sama naji wata siririyar murya na fadin,Aunty!"Ni
tsoro ma yasa na ware idsnuna duka,merry ce
tsaye da daurin gaba alamar bacci ta ke yi aka
tadota,na ce, me ye?"Oga ne ya ce na zo na
danna miki cikin"Na tashi zaune,"Me? Ta
maimaita,ban san lokacin da na surfa mata zagi
ba, kamar ita ce ta yi mini laifin ba shi
ba.Sannan na daka mata tsawa, "Will u get out
from here before i break ur legs or not ?"A guje
ta ficetana fadin "sorry Aunty".shin da wannan
bakin cikin zanji,ko da tsananin son shi da ke
damuna zan ji?Abun kamar wasa, komai sai
habaka yake yi.Daren nan na ci kuka kamar raina
zai fita,kafin safe idanuna sunyi luhu-luhu.Da
safe na ki hada kalace,lokacin da zai shigo na
fada toilet na yi zamana.ya gaji da jira ya fice
ina ji yana ba su Grace sako,idan na fito ace ya
tafi office.Saboda tsoron babu wacce ta
tunkareni da maganar.Na kira maryam ina kuka
na zayyana mata duk abin da ya faruk yayi
mini."kiyi hakuri zan shigo da daddare mu sake
shawara"Na ce,"To" karfe goma ya Abdullahi ya
dawo,ke kuma me ya same idon ki? Ban san
dalili ba,bana iya fada mishi tsakanina da ya
faruk,kunya nake ji."ciwo suke yi"Na fada kaina
kasa,da kyar na maida kwallan da ke barazanar
zubo wa."ki na murzarsu ne halan?"Nace,"kai
kayi naji shi ya sa""To" ga ya nankinje sun
kumbura"ya miki,Bari na amso miki magani"Da
kyar na iya furta,yaya ya sowa mini,na sanya
kuma akwai na sha"kin tabbata? ya tsareni da
ido,kamar bai gasgataabin da na fadi ba.Na
ce,"Da gaske ne Allah""ok,sanya a kawo mini
break yunwa nake ji" Na ce "To" Na mike.yana
gama kalaci ya ce zai je gidan su salma ya
dawo.Na yi murmushi,a dowa lafiya.Alkubus na yi
da rana miyar kaji,mai kunshe da ganyen
alayyahu.ina gama shirya table din na yi komawa
ta daki.zuciyata ciki da son ganinshi.amma na
daure.gabana ya ci gaba da faduwa lokacin da
na ji higo war motarsa.wato yau an gama damar
zuwa kan lokacin duk abin da zai yi sai dai ya yi
bazan serving dinsa ba.wayata ta fara rero wakar
mtn ce,ko ban tambaya ba nasan shi
ne,saboda.... ta i gaba da ruri Na dauka a
fusace.Hello" ya kwantar da tashi cikin wani irin
salo,Ranki ya dade azo a bani abinci". kafin inyi
wani yunkuri ya kashe.Na kalli wayar na yi
murmushi, shu'umi kenan".
Zaune ya ke ya bada baya cikin bakaken jacket
da wando,ko kallonsa banyi ba,na ci gaba da
zuba masa ina tura mishi gabansa har na gama
Na juya zan bar falon,ya mike,idan baki dawo
ba,zan bar miki abincin kin nan na koma
office"Inda ne ko ance ya fadi haka bazai fara
ba,amma yanzu da yake ya gani bakin zaren shi
ne zai mini wata barazana.Ni ban zauna ba,ban
kuma tafi ba,ga ni nan tsaye shi ma haka,ina
zama ya zauna na kaalleshi.ya sadda kai yana
cin abincin fuskarsa kunshe da murmushi.""wann
an murmushi wai ne me ye ma'anar sa?idan ya
ganoni me zai hana ya basar mu ci gaba da
rayuwamu, amma don mungun ta kullum daga
dariya sai murmushi."kana wahalar da ni ya faruk
don Allah....."ya dago ido muka hada, na kawar
da nawa,"wannan kallon ai sai ki sanya na
kware" ya fada.Murmshi nayi,"Ni ba kai nake
kallo ba.wancan frame din nake kallo na bayan
ka"yar dariya kawai yayi.ya ci gaba da cin
abincisa,na kara tsareshi da idanu ina kallon
yadda ake cin abinci da yanga kamar wani
mace.kai wannan mutuni akwai kankanba da
feleke."ina labarin ciwon ciki? ya na raina mini
wayau banda wulakanci da ya yi mini bazai ce ya
jiki ba,sai ina labari? Na daure fuska,yana cikin
redio kasan shi labari a redio aka fi jinsa ni
kuwa...."Na ciwon ciki na ce ni ba wani......""ok
yana hannu merry" ya mike,Allah ya baki
hakuri,ba fada ba ne abun zan koma office""A
dawo lafiya" Na fada ina kallon kujera da ya
tashi.
.
Lallai, meena karki bada mata!!!
Sadin Ma.
a Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤14¤¤
Ya mike ok Allah ya baki hkr,ba fada bane abun
zan koma office.
A dawo lafiya. Na fada ina kallon kujerar daya
tsh.
Na bishi da kallo yadda ake wani rangwada da
kasaita kmr wani sarki, wannan mutum sai dai a
barshi inda yake.
Krf 7:30 maryam tazo, naji dadi kwarai, ya kike
ganin zan bullo wa wannan matsalar maryam?
Ta tallabe habarta da hannu daya tana kallona,
abun ba krm bane meena, sbd babana ya fhmc
kin kamu da mugun sonsa,shine yake
garaki,bawai donki wahala ba,a'a kawai yana son
garkuwa mai amfani cikin zuciyarki....
Bai mini adalci ba wlhy,abinci wannan bana iya ci
kullum tunani, ke ni abinda yafi damuna kallon da
nake yawan yi masa,wanda bana iya dauke
idanuna a kansa dai dai da second idan muna
tare. Shi kuma dizgi,ga kuma wani hali daya tsiro
na ko'in kula.
Kin jahilceshi,ba haka yake nufi ba,shifa ya gama
tasa whlr ko ince aikin,wannan ya rage naki
yanzu.
Banza! Kina da wannan sirrin kike wahalar da
kanki? Nayi murmushi matsalata kananan kayane,
bani da ko1 kuma da kyar zai barni naje kasuwa,
nawa duk inna ta rabar dasu koma wata garhi.
Turare fa? Ta bukata, ina da su kala kala na bata
amsa, to ki fara, nikuma zan kawo miki english
wears next week idan aunty sun dawo daga turai,
karfe tara na rakata ta tafi, na dawo yana zaune
falo remote a hannunsa, daman tun da zamu fito
maryam ta sa na canza kaya, material riga da
skirt sun matseni kamar zasu tsage komai nawa
ya fito fili, ga wani kamshi da ke tashi ko ina,
falon duk ya hade, ko kallabi babu a kaina, ina
dawowa na wani fada bisa kujerar dake kallon
tasa wato 2sitter, gashina ya watso a fuskata,
yayi wal! Da ido cikin wani asirtaccen kallo, nayi
saurin maido masa martani, nan da nan ya dafe
kai tare da runtse ido, kamar na kurma ihu dan
dadi, haba mlm yau kai zaka kai ni daki, zanyi
baccin karya ne dole a tadani daga nan zan fara
gigin bacci me hade da shagwaba, karaf zan
kamaka a tarko, na kwanta cikin salon yaudara
kaina kaina bisa hannun kujerar, idona bisa silin,
ya bude ido na dan kalleshi, yayi saurin maida
nasa a tv, haka muka zauna yanayi yana satar
kallona, nima haka, daga nan na runtse ido ina
saukar da numfashi kamar dai mai baccin gaske,
shiru shiru naji ya tashi, har baccin gsk ya
saceni, matsanancin sanyin da ke ratsa jikina
yasa na bude ido ina laluban bango, saura kadan
na fado kasa, da sauri na mike ina 'yan waige
waige, falon dundum an kashe fitila da kyar na
lalubo ma kunni ina mamaki ko shima nan....
Wayam ba kowa lkcn da haske ya gauraye ko
ina, tsoro ya kamani naruga daki, dole na hkr da
ya faruk ko shi ne autan maza, wannan
wulakancin ya isa haka, baccin da ban koma ba
kenan, har aka kira sallar asuba.
Abu kamar wasa, duk wata hanya da nake
tunanin zan bullo wa ya faruk nabi, amma ba
wani cigaba, aikina kenan ya basar ko yayi
pretending bai gane ba, kaina ya dauki caji sosai,
kullum tunaninsa, ga ciwon sonsa dake
damuna,kullum sabo yake komawa, krt ya tasoni
gaba yau saura kwana ashirin daidai mu fara
exams, bikin ya Abdlh kuma saura kwana 30
daidai, kamar kullum mun fito daga lectures,
maryam na ciki tana ba idris nono, wanda ake
kira babawo, hassana hassan ta karaso inda
muke zaune ni da surayya lawal albaba, wai Allah
ya taimakemu m2mnan yayi covering, Aisha sani
saulawa tayi murmushi, bari ke dai daman shi
kadai ya rage mugun, jinsu kawai nake yi amma
sam hnkln yana ga ya faruk, Allah ka yassaremin
wanan wahala, abnd nake ta nanatawa kenan,
Aminatu zo mu wuce hostel sai exams kenan ko?
Na dan ritse ido alamar tunani kafin ince " may
be na shigo krt" ok idan maryam ta fito kice mun
wuce ba matsala na fada ina 'yar dariya. Suna
wucewa naci gaba da tunani, aure har mun kusa
shiga wata shidda ace ba......
Thinker meye kuma? Nayi saurin mikewa ina
dariya, na karbi babawo da ke faman miko mini
hannu yana dry alamar in daukeshi, na koma na
zauna, itama ta raba kusa da ni, meena kin cika
girman kai, ki dubi ramar da kikayi duk kin lalace
sbd mugun tunani, kinsa wa kanki tunani, kinsa
wa kanki damuwa, nayi murmushin karfin hali,
idanuna sukayi jawur alamar bacin rai "maryam
kenan kina ganini laifinane while ni a wurina
banda shi? Kinsan Allah ko mutuwa zanyi, sai dai
na mutu, amma bazan taba kai kaina ga ya faruk
ba kamar yadda ya ke tunani, yana sona shima
takura yake, amma sbd tsabar rainin hnkl ya
kasa tunkararta, na kalleta idanuna sun kara
rikicewa maryam shi namiji ya daure sai ni
mace? Duk miskilancimsa da jiji da kai, wlh na
fishi. Baki ma san wani abun haushi ba, ynz daya
fahimci ina son zama falo idan yana nan, kawai
sai ya fara waya da 'yan matansa har wani i
miss you, yake fada, don ya maidani.....
Thinker meye kuma? Nayi saurin mikewa ina
dariya, na karbi babawo da ke faman miko mini
hannu yana dry alamar in daukeshi, na koma na
zauna, itama ta raba kusa da ni, meena kin cika
girman kai, ki dubi ramar da kikayi duk kin lalace
sbd mugun tunani, kinsa wa kanki tunani, kinsa
wa kanki damuwa, nayi murmushin karfin hali,
idanuna sukayi jawur alamar bacin rai "maryam
kenan kina ganini laifinane while ni a wurina
banda shi? Kinsan Allah ko mutuwa zanyi, sai dai
na mutu, amma bazan taba kai kaina ga ya faruk
ba kamar yadda ya ke tunani, yana sona shima
takura yake, amma sbd tsabar rainin hnkl ya
kasa tunkararta, na kalleta idanuna sun kara
rikicewa maryam shi namiji ya daure sai ni
mace? Duk miskilancimsa da jiji da kai, wlh na
fishi. Baki ma san wani abun haushi ba, ynz daya
fahimci ina son zama falo idan yana nan, kawai
sai ya fara waya da 'yan matansa har wani i
miss you, yake fada, don ya maidani.....
"mts" ta ja tsaki.kada ki bani kunya. Be a wise
mana,makircin maza kuma? Yanzu haka ke ya
maida waya,ko an taba bugowa?
Nace "a'a, kullum shi yake kiransu"
Makircin ne yana son ki nuna kishi akansa ne, a
tunanina yana jarabaki ne yana auna irin son da
kike mashi"
"ya kuwa ganewa idonsa,don kuwa jiya tsakin da
na ja ai da ya tsorata shi, nabar falor afusace.
Don wulakanci ko yi hakuri maganar kenan.
" you see,amma bari na baki shawara, ki dan
ringa tura masa txt masu dadi, kamar
Guudmorni,gud nyt, hav a pleasant day da
sauransu.
"zan kwatanta amma da kamar wuya"
"jst try"
Nayi murmush "zanyi insha Allah"
har mun mike zamu tafi,na rikota" maryam ina
cikin matsala, ya faruq na gasani."
Tayi yar dariya, " wata rana sai labari,idan da
laifinsa kema da naki."
nayi saurin wucewa ina fadin, "zan zo mu yi
discussion course din Doctor"
"ba matsala" ta bani amsa.
Karfe biyar da rabi na isa gida, nayi kicibus da
Ya Abdallah shima ya taso daga wurin aiki, muka
karasa tare.
" Ango ka sha kamshi"na fada inna dariya lokacin
ina kulle motata.
Ya kyalkyace da dariya,"Amarya,matar
yaya,aunty meena."
Na galla masa harar"a'a inna ba aunty ba"
"oh sorry inna meena". Ya maimata cikin zolaya.
"kai dai kaisu in kaya ne". Muka wuce ciki tare
ana raha.
Zaune ya ke bisa table yana shan fruits salad
daga shi sa vest da wando three quater
dukkansu farare. Ya yi kyau har ya gaji. Yadda
muka shigo muna fara'a shima ita yake yi, da
alama tamu ce ya ara.
Ya yi rangwadar da kai zai yi magana,manya
sarakan feleke kai ya faruq da mace ne wallahi
da an bani dan yanga, magana ma sai an yatsina
fuska, idan abinci za a ci ana kilbibi.
" lafiya kuke ta washe hakora kamar 'yan talla
makilin"
Yadda ya fadi maganar yasa ni yin dariya,ya bina
da ido cike da sha'awa, "gulmamme" na fada a
rai.
Wai don na kirata anty shine ta ce ,ba inna ba?
Ka ji fa?.
" a ina ta zama aunty?" ya bukata idonsa na
kaina.
" saboda matar yaya ce" ya abdallah ya fada
yana dariya."
"girman kanta da zurfin ciki ya hana ta zama
aunty har yanzu"."
ni kadai na gane inda ya dosa. Kuwa ya abdallah
sai cewa yayi"kyaleta, duk abinta aunty
zance,idan kuma inna take so sai mu fada.
Yadda ya fadi maganar yasa ni yin dariya,ya bina
da ido cike da sha'awa, "gulmamme" na fada a
rai.
Wai don na kirata anty shine ta ce ,ba inna ba?
Ka ji fa?.
" a ina ta zama aunty?" ya bukata idonsa na
kaina.
" saboda matar yaya ce" ya abdallah ya fada
yana dariya."
"girman kanta da zurfin ciki ya hana ta zama
aunty har yanzu"."
ni kadai na gane inda ya dosa. Kuwa ya abdallah
sai cewa yayi"kyaleta, duk abinta aunty
zance,idan kuma inna take so sai mu fada."
Da gudu na fada daki ina jin ya faruq na fadin,
"meena kena", daga ji yadda yake maganar ta
fito na gane dariya yake yi.
Toilet na shiga, na yi tsugunne lallai maganr
maryam ta fito,ni kadai yaya ke jira. Dole in bi
shawararta............ Kaman ya? Na tambayi
kaina.
Dabara ta fado mini, na yi wanka na fito,ina
gama shiri na yi tafiya ta gurin su grace muna
hira. Sai sha daya na dawo.
Karfe 12:15 na gama nafilfilun da na ke yi ko
wane dare kafin na kwanta. Ina hawa bisa gado
na lalubo wayata a hankali na fara tsara txt
kamar haka.
"Salam, bacci kake yi?"
Ko in tura masa? Na tsaya tunani,wata zuciya ta
ce. Eh,wata kuma a'a. Kawai na rutse ido na
tura.
Abin mamaki ba a fi minti 1 ba,ya maido amsa
"ido na biyu."
na kara tura masa
"me ya hana ka bacci?"
sai ga amsa
"kin ban dariya, ke me ya hanaki?"
" ka fata amsa tambayat" na mayar masa
" To saurara, abinda ya hana ni bacci shi ne
tunani, tunanin abubuwa da dama. Hope kin
gamsu, ke kuma fa?" ya tambaya.
"maganarka ce ta dame ni." nayi saurin tura
masa
"wace magana kenan?"
"wanda kace wa ya Abdallah, girman kaina da
zurfin ciki sun hana ni zama aunty."
"meena baby! Kin bab dariya har da kyalkyatawa.
To sai me don na fada haka? Baki da girman kan
ko kuwa baki da zurfin ciki?"
" gaskiya bani da su, don ba hali na bane" na ba
shi amsa
" na fahimce ki, to ki yi hakuri amma idan har da
gaske kike don Allah zan miki yan tambayoyi?"
na ce "ba matsala, go ahead".
"mene ne SO?"
Na zaro ido,lallaiwannan mutumin. Me yake
nufi?????????????????
Hada Hausa Book stories
GIDA BAI KOSHI BA
¤¤15¤¤
Ya kara turo mini da" ke nake jira,marar zurfin
ciki da saukin kai."
Nayi dariya,"So abu ne mai wuyar
fasarawa,saboda duk wanda ya fada wannan
tarkon zan iya kiransa'SORRY' ina turawa. Ya
maido mann " ban gamsu

Please Login or Register in order to submit comment