Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawai nake yi kina
yaudarar kanki,wai ba kya sona sai faman cusa
kai kike ga mukhtar wanda a lokacin ba ta ke
yake ba,yana da yarinyarsa a lagos akwai kuma
wasu a kano......Na yi sauri rufe masa baki, ya
wuce yaya a gafarceni,wallahi ni kaina sai yanzu
na gane son da nake yi maka da shi Allah ya
halicceni.......Da sauri na ji ya hada bakina da
nasa,haba!!!!!kafin kyaftawar ido tuni..........
Ranar wuni mukayi daki muna nuna wa juna
matsananciyar kauna da ta dade a
zukatanmu.washe gari sai dai na ga yana hada
kayan a jikka,wai yaya lafiya? ki tashi ki yi
wanka,london zamu honey moon.Aikinka fa? ya
kalleni yana dariya,hutu na dauka na wata
biyu,ko na yi laifi? Na fada jikinsa ina dariya,A'a
baka yi ba,jirgin karfe nawa zamu hau.
British airways ne,karfe tara yake tashi,kinga
yanzu bakwai saura,so nakeyi takwas muna
airport.
Hakan kuwa akayi,krf 8 da 'yan mintoci uche ya
dure me airport. Tara daidai jirginmu ya daga
zuwa london garin sarauniya.
A wata unguwa muka sauka,mai suna tutin. Gida
ne lafiyayye flat house bisa bene,hawa na takwas
sbd haka sai an hau lifter. Two bedrooms,kicin
sai falo,kowane daki akwai toilet a ciki.
Naga rayuwa a wannan gari tun ya faruk na bani
mamaki harya koma bani dariya,idan labari aka
bani cewar zai aikata hakan tona tabbatar har
kotu sai anje dani akan ban yarda ba. Tuni na
ajiye kunya gefe na rufe da bargo,ganin zai
maidani wata bakauya,sannan kunyar babu inda
zata kaini,sai dai kwandon wahala da nadama.
Bamu da aiki sai yawo da shiga kantunan
sayayya duk abinda na gani ya burgeni tosai dai
kada nayi magana amma da zarar nayi shi kenan
ya zama nawa.
Yadda kasan kwai haka yake tarairayata,wani
shagwaba komai shike yi mini.
Ina son waya da maryam na kwarmata
mata,amma ba chance koda yaushe muna
makale da juna. Magaanar hafsa ta fado mini
lkcn da ake rikicin bikin nan."meena ki yiwa
kanki adalci idan har kika bi son zuciya,kika hana
kanki ya faruk,wlhy kin cutu,kin kuma zalunci
kanki har abda.
Lallai wannan zance gsky ne. Ban taba tunanin
hakan zata kasance ba,ni daukata ya faruk bai
iya life ba. Ashe partner ya rasa,kai ina cikin
gata ni aminatu da haka yake?
Satinmu hudulondon muka wuce Germany inda
zai sawo motoci daga can muka wuce
Dubai,satinmu biyu muka dawo Nigeria.Abin
haushi,abin dariya,wai merry da grace basu
ganeni ba,har muka shigo falo sai da nayi
magana suka ji muryata,sannan na ga suna
tsalle.Ranar da yaya ya koma aiki,ranar Maryam
ta zo,sharri kaka-kala wai na yi kiba,na yi ja
jah,sai dare ta koma gida na cikata da tsara
ba.Tun bayan dawowan mu fatimci canji da nake
fama da shi,misali kasala,yawan cin abinci ga
bacci.Rashin yin al'adata yasa na gane ciki gare
ni,kullum cikin dabara nake kada yaya ya
gane,bana son ya yi mini terere ga dangi.Allah ya
taimakemu hutu ya kare,muka koma
makaranta,ko maryam ban yarda ta gane
ba.Matsalata daya cin yalo,kullum motata da yalo
ciki,wani kuma nasa jaka.haka zan ringa fakaitar
mutane ina ci a hankali.Da yake ina da tsawo
koda ya ke wata shidda ba kasafai zaka ita
ganewa ba,in ba tsohuwar haihuwa ba,ko likitan
mata.Yana da wata takwas lokacin ne ya dan
fito,saboda duk ya shafe a kugu da kuma cikin
nono,daman akwai masu haka yanzu haka cikin
course din muke mai wannan bayani.Wata rana
na dawo makaranta,ina zauna daki da misalin
karfe shidda ya faruk ya shigo.Na yi saurin boye
hannuwana baya don kada ya ga ina cin yalo.ko
kallona bai yi ba,ya ce,Don Allah sauko hijabin
mu je asibiti na gano sectary dinmu"Kwanciya
kawai nake sonyi,sai dai ba yadda na iya,dole na
bishi.
"Mn da muka je gano marar lafiya me ya kaimu
ofishNa tambayeshi ina kallon fuskarshi.ya yi
murmushi,"kin san dai abokina ne dole na je mu
ganshi ko?in likita?"Na yi dariya kawai.Bayan
mun gaggaisa da shi,sai na ji yace,"Ga ta nan
ciki gareta,amma bata son na sani,saboda haka
nake son ka auna mini,wata nawa ne?"Na rufe
fuskata da hannuwana biyu kunya kmar na nutse
kasa,ya yi dan tsaki,"Allah dai ya raba ki da
wannan kunyar"Gabana aka yi awon,likita ya ce
"wata takwas ne" Ya buga tsalle,"What?" ya dafe
kai."wannan yarinyan da wauta kike,so kika kiyi
mameni? likita me zai mana ba dariya ba? Haka
muka koma gida.
Amma kafin safe hatta 'yan kano sun san ina da
ciki,waya kuwa har na gaji da dauka.Daman abin
da na guda kenan.Tun daga ranar ya fara shirye -
shiryen haihuwa,sai a lokacin ya bude mini dayan
dakin kusa da nawa,kayan yara ne kwai a
ciki,gado,kayan wasa kala-kala.Ranar juma'a
Abba ya dawo hutu,washe gari kuma na haihu
dan namiji kamar ubansa,kato ga shi dogo.Da
yake haihuwar dare ce,karfe sha daya inna ta
iso,wanda ta biyo jirgi daga katsina.Washe gari
kuwa yan uwa sun gama hallara,kai duniya na ga
gata a wannan rana.Yaro ya ci sunan Al-
ameen'.inna ta zauna da ni har na yi arba'in Al-
amin na da wata biyar na sami wani cikin Ai
kuwa me zanyi ba kuka ba? Na tada hankali dole
sai munje an cireshi.Hankalinsa ya tashi sai da
ya dauko mini baba auta sannan ya sami sauki
na.Wata sa goma sha daya na yayeshi,da
taimakon magani da madara yaro ya zama katon
gaskefiye da lokacin da yake shan nono.Tun a
scanning likita ya shaida mana cewar,yan biyu
ne.Don haka yaya tunda wuri ya fara shirye -
shirye.wata goma da kwana biyu na haihu.yara
duma-duma masu koshi,kyawawa mace da namiji
wannan kron ma uban suka biyo koda yake
kamar duk tamu ce ni da shi.zainab shi ne sunan
da yarinyar taci,namijin kuma Ahmed.yaya kamar
ya cinyeni don murna,wannan karon har da
tukwucin motoci biy.Na yi ta adu'ar Allah yasa
sai na yi shekara biyar nan gaba sannan,amma
ina! Na makara.shekara ya'biyu daya dai-dai na
sami wani cikin.lokacin ne kuma salma ta haihu
ya mace aka sanya mata suna farida.Akwatuna
hudu muka yiwa baby da mai jigo ni ya tsaida
mini.Tunda ina damuwa,har na hakura saboda na
tabbatar gwannai halitta ne.lokacin da Allah ya
so sai ta tsaida mini. Babu yadda yaya bai yi ba
na je bikin ya muktar next week sati mai zuwa
,amma na kiya,dole ya kyaleni. Ranar da na haifi Abdullahi,ranar muka tsinci
mutuwar Aunty jamila,sakomakon hadarin mota
da sukayi daga airport zuwa cikin gari.sun dawo
daga saudiyya.Na yi mamakin yadda ko gezau
Abba bai yi ba,da kyar ma aka tafi da shi wurin
jana'iza.Duniya kenan,Allah yasa mu ciki ka da
imani.Kiri-kiri yaya ya hanani aiki lokacin da na
gama karatuna.karatu shekara shidda,amma an
kare a gida?Babu wanda ke gane ni likita ce,sai
wani baya lafiya a gidan,yana ba ni albashi duk
wata dubu dari biyu.(wani abu sai littafi,albashi
dubu dari biyu every month no be small thing)
Hakan yasa na kwantar da hankalina kullum ni de
aiki ne csn ksuye na motar shinkafa,gobe kuma
da na masara,jibi,kuma wani wurin.Daman fatana
kenan.Lokacin na kara haihuwa diya yan biyu
mace da namiji,suka ci sunana na da na yaya
faruk muna kiran su da junior da
maamaah.Rayuwa ta ci gaba da wakana cikin
dadi da annashuwa,kullum kara son juna muke
yi,yaramu na ta girma cikin tarbiyya mai kyau,ko
ina muka je da su, sai sun bada sha'awa ga
ladabi da karatu boko da na arabi.Ranar da Abba
ya gama secondary sch ne muka hada masa
gaggarumin taron taya murna.Dangin uwarsa sun
hallarta sosai,ya sha kyautatuttuka babu
iyaka.Sai karfe shidda taro ya tashi.Da kyar na
yo wanka saboda tsihon cikina ya gajiya.Ko kaya
ban tsay sakwa ba,da tuwal daure jikina na fada
gado.shi ma kamar jira yake yi ya fado kusa da
ni yana kiran.wash"Na kyalkyalce da dariya."kaji
yaya sai kace wani aiki yayi,zamanka kawai kayi
ko dan jawabin ka yi amma ka
kiya.YaRumgumeni,'wanda kika yi ai ya wadatar
ko so kike yi a kirani, rasa kunya,ina son baki
labari ma Abba da kyar in ba london zan turashi
karatu ba.Na makalkaleshi,Allah? yauwa yaya
daman munyi magan da shi,ya ce can ya ke
so."kada ki fada mishi,so nake na bashi suprise"
Na yi dariya, Allah ya taimaka"Na langwabe
kaina,"Gaskiya yaya daga wannan cikin na gama
hai......."Ya toshen bakin."malamasa
uranki hudu
dozin nake son ki yi mini, na lura ma abin naki
wayo ne,don sauri shi ne kike haifo bibiyu don ki
ga wurin ko?Na ji likita ya ce wannan ma biyu ne
ka yi mana adu'a Allah ya bamu masu albarka"
Nace Amin" ya kamo kaina Allah baki manta
ba,zan bashin kiss na minti goma,don
haka....."kawai na ji ya hada bakina da nasa.
.
Tammat bihamdiLlahi katheera, inda mukayi kuskure Allah Ya gaparta mana inda mukayi dai dai Allah Ya rubanya lada.
Taku har kullum Sadin Mama.
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment