Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wajen 40k yayi wanka da turare, sanan ya shiga yayiwa mum sallama ya kama hanyar gdnsa zuciyarsa dauke da zumudin ganin aysha, Sbd yacewa friends dinsa kowa ya tafi makwanci sa baya bukatar rakiya. Yana daf da kofar gdnsa Michael daya daga cikin bakin da sukazo daga England ya kirashi a rikice yake fada masa asthma John ta tashi, kuma ya manta inhaler sa a gd, kuma is lyk kamar baya breathing ma, cikin tsananin tashin hankali ya juya kan motar ya koma hotel din daya saukesu ya dauko marar lpy suka nufi asibitin Dr marwan friend dinsa nan take aka fara bashi emergency care, hankalin adon gari idan yayi dubu to ya tashi, Sbd ga tunanin aysha ya barta ita kadai a gd, ga kuma John mutumin da ya taho musamman tun daga England yazo bikin shi yana kwance rai a hannun Allah, kuma gashi wayoyinsa a kashe suke. Basu suka samu numfashinsa ya dawo normal ba sai wajen 11pm, yana mayar dasu masaukinsu ya taho gida a sukane

Harna fara bacci tsoro yasa na farka, zama nayi na rakube a gefen gado banda risgar kuka ba abinda nake, kamar anjefoshi ya shigo dakin cikin dimuwa ya karaso wajena zai rikeni na matsa karka sake ka tabani kabeer, wanan shine sakamakon soyayyar da kake ikirarin kana yimin? Wanan shine son ka wulakantani a Daren da kowacce mace take mafarki a rayuwarta, tun wajen 9:30 hydar din neehal ya koma gida, amma kai sai yanzu kake shigo min? Kabeer ko kanada wani boyayyen hali ne da bansan ka dashi ba? Fisgoni yayi na fado jikinsa yayi min wani irin wawan hugging don Allah kiyi hakuri beauty nasan dama ba irin zargin da ba zakiyi a ranki ba, wallahi matsala aka samu ba a son raina haka ta faru ba, don Allah ki cire zargina aranki kinsan INA sonki, kuma yau special ranace Dana Dade INA mafarki kuma yanzu Allah ya nuna min ai kinsan bazanyi da wasa ba ko? Murmushin da yake kara masa kyau yayi sanan ya zaunar dani akan gado ya fara bani lbrn abinda ya faru, daya gama yace INA fata kin fahimci mijin ki Aysha? Shiru nayi banyi magna ba kneeling yayi yace Aysha don Allah ba don ni ba kiyi hakuri kinji? Ko kallon shi banyi ba kawai saina ga ya daukeni ya fice dani daga dakin ya nufi bed room dinsa dani, akan lallausan gadon sa ya ajiye ni sanan ya fada toilet ya kara yin wanka yana fitowa ya dauko 3 quarter wando da armless Riga yasa, ya feshe jikinsa da disigner turaren shi sanan ya janyo wasu ledoji yace sakko kici abinci, still ban tanka mishi ba hawowa gadon yayi yace haba Aysha har yanzu baki hakura ba ne? Sai kuma naji tausayin sa nace na hakura, to sakko muci abinci cikin shagwaba nace ni nakoshi saida naci abinci kafin na shigo gdn nan, are you sure? Nace uhm, janyoni jikinsa yayi yace nima na koshi mu kwanta, cikin shagwaba nace to ni ka matsa daga kusa dani bacci zanyi yana darya yace Aysha nifa mijinki ne yanzu, amma kk korata zan kara magna ya hade bakina da nashi yana tsotsa at d same time kuma ya fara aikamin da wasu sakkoni da bazan iya fadawa me krtu irin su ba, mu kwana lpy Aysha da kabeer

Maman Aysha



πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“

2⃣5⃣5βƒ£βž–2⃣6⃣0⃣
Final episode

Ba karamin galabaitar dani kabeer yayi ba, ba irin kukan da banyi ba gashi be barni nayi bacci da wuri ba sai wajen 1:30am na samu nayi bacci dakyar.

Inajinsa ya tashi yayi wanka ya fita sallar asuba amma na kasa tashi, har ya fita ya dawo INA kwance, gadon ya hau yana min mgna a hnkli Aysha har yanzu baki tashi ba? Yana kokarin dauka ta na bude ido karka tabani zan iya tashi da kaina, fuskarsa dauke da murmushi yace to tashi, da kyar na yunkura na mike wani mahaukacin jiri yana kwasata, gashi na hana kabeer ya rikeni, haka na lallaba na shiga ban dakin INA shiga naga ya hadamin ruwan ya fice saida na gasa jikina sosai, sanan nayi wanka na fito, direct dakina na wuce nasa kaya, wata English gown nasa purple color me karamin hannu sanan nayi salla bayan nayi addua naje gbn mirror nayi simple make up, INA cikin fesa turare naji jiri yana kwasata, na tafi looo zan fadi....shigowarsa dakin kenan ya tafi da gudu ya tareni na fada jikinsa, cak ya daukeni ya maidani dakinsa ya kwantar dani akan gado, cikin tashin hankali yace Aysha me yake damunki? Nace kaina ne yake ciwo, Sannu kinji duk laifina ne,ni nayi causing din komai bari na kira marwan yazo ya dubaki nace to, yana mishi waya saiga shi yazo allurai yayi min ya rubuta mgni nan take bacci me nauyi ya daukeni ko break fast na kasa, zama yayi ya zuba min ido yana kallona kamar yau ya tafa ganina phone dina ce ta fara ruri yana dubawa yaga neehal ce dauka yayi yace sis dinmu gud morning, morning kanina, INA Aysha? Wallahi...sai kuma yayi shiru, meya faru kanina? Ko bata da lpy ne? Eh yanzuma bacci take, eyya to shikenan idan ta tashi zan kara kira, Allah ya sauwake yace amin.

Sai wajen 1pm na farka naje nayi brush, sanan ya kawo min abinci naci haka muka wuni a ranar banda lallabani ba abinda yake, baki kuwa sai zuwa suke saidai shi ya fita yace musu INA bacci

1 WK later
Yau na fara girki, tun 4pm na shiga kitchen nayiwa kabeer tuwon shinkafa da miyar egusi sanan na hada mishi zobo me kankana da cocomber a ciki nasa a fridge, zuwa 5pm nagama komai dama yaran da suke min aiki sunyi sharar yamma duk da gdn ba datti yake ba, sanan na kunna lafiyayyun turaren wuta a gdn, daaki na koma nayi wanka na shirya cikin wata English gown nasa me two pieces ta saman doguwa ce har kasa yellow me karamin hannu, yar cikin kuma body hug ce long sleeve ita kuma red color twisting ne akaina sun zubo har gadon bayana nayi kwalliya a fuskata, Dana kalli kaina a madubi ni kaina nasan nayi kyau Sbd samun me kyau na ko akasar India sai an sai anyi screening kafin a samu πŸ˜€lol. INA cikin fesa turare naji ana sallama ina fitowa naga su Yaya zee ne da friends dinsu su wajen bakwai, da fara'a ta na tare su dake falo uku ne a gdn saina kaisu pink falo Suka zauna, muka shiga jera musu kayan motsa baki nida yaran da suke min aiki har saida Yaya zee tace ya isa haka sanan na zauna muna hira suna cin abincin, Daya daga cikin su ce tace sanyin A/C yayi mata yawa saina mike zan rage musu karfin, sanye yake da yellow shirt da red jeans, shirt din anyi mata rubutu da red pen hankalinsa gabadaya akaina yake ya shigo falon yana wakar winner wowo winner, winner wowo winner yana wata shu'umar dariyarsa da take jefa duk me kallonsa a wani yanayi, hugging dina yayi sosai sanan yace my angle guess what? Iam....be karasa ba nace masa su Yaya zee ne suka zo, sai a lkcn ya kula dasu, kuma nan take smiling din da yake fuskarsa ya dauke Sbd ya saida su gadayansu ba wacece batace tana sonsa ba, cikin shan mur yace sannunku da zuwa, suka amsa tare da gaishe shi ko amsawa beyi ba ya kalleni yace bari naje na jiraki aciki nace to, yana fita Yaya zee tace muma tafiya zamuyi Aysha, nace da wuri haka? Eh, karki damu zan dawo saida na rakasu har waje sanan mukayi sallama suka tafi.

Daya daga cikin su me suna rasheeda tace meyasa masu kudi ko kyau basa adalci ne? Kamata yayi ace idan mutun yanada kyau, saiya samu wacce ba kyakkyawa sosai ba ya aura, shi kuma me kudi ya ringa auran yar talaka, amma now a days auran karawa me karfi karfi ake, ku duba kuga Aysha da Kabeer kowa ya naji da kyau, kuma gashi Allah ya taimaketa kallo daya zakaiwa adon gari ka gane yana tsananin sonta, muma Allah ya hadamu da mazaje na gari Wanda zasu so mu, sauran suka amsa da amin

Ni kuwa suna fita naje na samu kabeer a daki nace wai me ya faru ne naga soul mate dina yana farin ciki? Janyoni jikinsa yayi yace kamfanin Dana bude na atamfa Hilton ya kammala yanzu bikin bude shi kawai zaayi murmushin da nasan yanaso nayi nace congratulation The only handsome in d world, Allah ya nuna mana ranar cikin farin ciki yace amin.

3 years later
Zaune nake a wajen da aka tanada na shakatawa acikin gdn, gefena kuma kyakyawar yarinya ce me kama da kabeer yar kemanin 2yrs akan keke tanata dariya tana daga min hannu, banyi auni ba kawai naga ta fadi kasa kafin na karasa na dauke ta harya Riga ni ya rungume ta yana rarrashinta da mamaki nace yaushe ka dawo? Wani lallausan smiling yayi yace yanzu, hugging dina yayi cikin cool voice dinsa yace gaskiya yau ya kamata a samawa Nana kani ko kanwa, dariya nayi nace iam already conceived saidai ka tayani addua Allah ya saukeni lpy, are you sure? Nace yess, alhamdulilla, kiss ya mana min sanan yace fadamin kasar da kk so muje? Nace Muje Istanbul, daga nan mu wuce Saudi Arabia yace duk yanda kk ce haka zaayi aysha, I Luv you wit all my heart, nace I Luv you too, muka shiga cikin gd cikin nishadi.

Alhamdulilla anan na kawo karshen Kabeer Ina mika godya ga masoyana more especially members din Maman Aysha group I Luv you all

Maman Aysha


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On KABEER
avatar
abubakar-adam

11 months ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment