Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zauna, sun Dade a zaune ba wanda yayi magna, sanan daga bisani ya daure yace mum wata magana nake so muyi dake, go ahead son INA jinka, dama game da zancen aurena ne, tunda Allah beyi da neehal ba, na samu wata yarinyar da nake so, alhamdulilla mum tace, Abu yayi dadi wacece ita? Yar gdn waye? Kuma a wane gari take? Mum ban taba yi miki karya ba, kuma yanzu ma bazan miki ba Amma don Allah mum inaso ki taimaki rayuwata ki amince min da auranta sabd ban taba son mace a duniya kamar yanda nake sonta ba. Sunanta Aysha, a gdn alhaji Ahamad TURAKI ta rayu tun tana jaririya, shi ya bata tarbiya ya bata ilimi daga karshe ya koreta Sbd son zuciya, ataikaice dai a yanzu batasan kowa nata ba, Amma idan kin amince min ni zan aureta haka, tanada tsananin kirki, tanada tarbiya, tanada kyawawan dabiu da kallo daya zakiyi mata kiji kina sonta.........wata mahaukaciyar tsawa ta daka mishi da har saida yayyan hanjinsa suka kada, sanan tace duk abinda take dashi ya tashi a banza tunda bata da asali, idan har kaga auran nan ya yuyu saidai akan Abu biyu, ko bana Raye, ko kuma bada yawuna ba, Amma indai ina Raye ban amince ka auri yarinyar da bata da asali ba da kakkausar murya ta karasa maganar mikewa tayi zata shiga daki yayi sauri ya rike kafarta yana wani irin kuka me ban tausayi don Allah mum ki taimaka min, wallahi Aysha ce rayuwata, idan har ban aureta ba zan iya rasa rayuwata, wallahi mum idan ban aureta ba mutuwa zanyi plissssss! Aikuwa saidai ka mutu, daidai ka auromin Marat asali a yanda matsayin ka yake a Nigeria, gara ka mutu ta zare kafarta ta shigewarta daki. Ya Dade yana kuka a wajen, daga baya ya dauki key motarsa ya fice daga gdn

Maman Aysha
[10/3, 17:44] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“

A kwance nake abin duniya yayi min zafi, na rasa inda zansa kaina tunanin kabeer da sonsa ne fall zuciyata yau kwanansa uku kenan rabonsa da gidan nan, sanan idan na kirashi a waya baya dauka nayi duk tunanin da zanyi ko zan gano lefin da nayi mishi Amma ban gano komai ba, kullum acikin zuba ido nake ko zaizo amma shiru gashi yace na daina fita office. Baba mero tayimin rarrashin duniya amma na kasa hakuri.

Ina idar da sallar isha'i naji wani irin zazzabi ya rufe ni, kawai saina tafi daki na shiga bargo na kwanta banda rawar Dari ba abinda nake, ga wani irin missing din kabeer da nake, daidai lkcn ya shigo gdn a sukwane, ko gaishe da baba mero beyi ba yace ina Aysha? Tana daki, kawai sai yayi hanyar dakin a bakin gadon ya zauna kamshin turarensa sa ne ya tabbatar min shine da sauri na mike na zauna Aysha me yasameki kk kuka? Cikin shagwaba nace bakai bane yau kwana uku baka zo gdn nan ba, kuma na kiraka a waya kaki yin picking, nayi maka text ba reply. To Amma meya dameki da rashin zuwana? Ba Faisal yana zuwa ba? Kafe shi da ido nayi INA kallon kwayar idonsa, at d same time kuma hawaye yana ambaliya a idona, nayi miki tambaya kinyi shiru? Meyasa kika damu da rashin zuwana? Sbd INA sonka, ko kanaso ka fadamin har yanzu baka gane INA sonka ba? Meyasa baka tausayi na? Meyasa.......shitttt hannunsa ya Dora a saman pink lips dina Aysha nima INA sonki kuma INA tausayinki, ban taba sanin meye so ba sai akanki, Aysha you're my first Luv, my heart, my soul, my everything idan har ban aureki ba zan iya rasa rayuwata, kuma mum bazata taba bari na aureki ba dole sai an gano family ki, inaso ki kara tambayar su mum dinki ba wani leaked da zai baki Wanda zai taimaka wajen gano su? A iya bayanin da sukayi min gaskiya babu, Amma zan kirata ta Kara tambayar min shi, is alright ni zan tafi saida safe, hannuna ya rike inaso ki Sani INA sonki kuma duk duniya ba Wanda ya isa ya rabani dake gud nyt

Wani irin farin ciki ne ya kamani, nan take na nemi zazzabin da nake na rasa duk da akwai a lot of challenges a gbna Amma Kalmar so daya furta yana min tasa na manta da komai. Baba mero ce ta shigo dakin hankali a tashe me yace miki Aisha? Baba mero ki tayani murna, kabeer ya furta yana sona, ya amince da soyayya ta yau, dariyar farin ciki tayi tace alhamdulilla Allah ya tabbatar da alkairi nace amin, yanda naga dare haka naga rana Sbd farin ciki, a Daren na kira mum na tambayeta tace bata Sani ba, kuma tana tsoron yiwa dad magana sabda ya hanata tayi mishi mgn akan abinda ya shafe ni, sai nace ta a wacce police station ne? Tace ta tarauni ce, anan mukayi sallama tanata kuka tana yimin addua.

Washe gari
11am a kano tayiwa aunty Salma, tana zuwa gdn mum ta wuce ta sameta tayi kuka idonta duk sun kumbura nunawa tayi kamar batasan abinda yake faruwa ba tace mum baki da lpy ne? Ai gara rashin lpy da abinda yake damuna, subahanalla me yake damunki? Dan uwanki ne yake son jefani acikin wani hali wai ya rasa wacece zai aura duk yan matan duniya sai marar asali. wanan ce damuwarki? Kwarai kuwa, to ki kwantar da hankalin ki wanan ai ba abin damuwa bane mum, bakisan me Allah ya rubuta akan abin ba, ni a ganina indai yarinyar mutuniyar kirki ce kawai ki barshi ya aureta mum.......rufe min baki daga ke har shi Baku da hankali, dama nasan bayan shi zaki bi,,,,,,,basu San shigowarsa ba muryar sa kawai sukaji yana cewa don Allah mum ki temaka min na aureta, sister don Allah kisa baki mum kar sai bayan na mutu kizo kina Dana Sani, Sbd wallahi idan baki bari na aureta ba mutuwa zanyi, ya karasa mgnr yana kuka, itama aunty Salma kukan take. Ka mutu mana wanan wacce irin tsinanniyar yarinya ce da take Neman wargazamin family na? Wanan ai ta zama annoba wai a INA ma kasanta? Ya zama dole tabar garin nan a yau, ko kuma nasa akasheta, bari na kira Dan lami akarada ya samomin address dinta, yanajin haka ya mike ya fice daga gdn

Direct gdn da nake ya nufu a hargitse yace ki sauri ki shirya duk wani Abunki me amfani, zanzo na daukeki mutafi BAGAUDA a daura mana aure, kuma ana daurwa zamu bar kasar Sbd haka ki sauri ki shirya Kai kawai na gyada masa ya fice daga gdn, yana fita na hada kayana na bawa baba mero 30k nace ta koma gd, sanan nasa hijabi da nekaf, na dauki key din mota baba mero tana kuka nima inayi na fice daga gdn.

Direct police station na tarauni naje nayi musu bayanin abinda ya kawoni, suka binciko file din sukace tabbas anan ne, saidai Wanda yayi handling case din a waccan lkcn yayi ritaya, nace to su taimaka min da address din gdnsa naje, sukace to, 10k na basu su raba nayi godiya na tafi.

Alhamdulilla na sami gdn mutumin a naibawa yake, kuma na sameshi yayi min bayani cewa matar tace a wani asibiti ta satoni me suna Dr Eze clinic $maternity a Zaria, unguwar chikaji, godiya nayi masa sosai na bashi 10k, sanan na dauki hanyar zariya

Maman Aysha
[10/14, 9:53 PM] Chopy: [10/4, 12:09] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“
1⃣8⃣0βƒ£βž–1⃣8⃣5⃣

Tafiyar 2 hours ne ya kaita zariya, da tambaya ta sami unguwar, tana shiga cikin unguwar ta tambayi asibitin aka nuna mata, saidai abinda ya firgitar da ita shine asibitin ya tsufa sosai daga gani an Dade baa bude shi ba, na Dade a bakin wajen a tsaye daga baya na hango wani dattijo da shekarunsa zaikai 55 yana zaune a kofar gdnsa, karasa wa wajensa nayi na durkusa na gaisheshi shi, sanan nace don Allah baba tambaya nake yace inajinki yan nan, ni yar jarida ce, nazo ne nayi tambayoyi akan asibitin can, kuma na ganshi a rufe, wai ai asibitin nan yakai shekara 19 da rufe wa, meyasa aka rufe shi baba? Sbd an sace wata jaririya a asibitin, to yanzu a INA zan samu me asibitin baba? Yarinya me asibitin nan tunda yayi ritaya ya koma jaharsu dama Dan anambara state ne. To don Allah zaka iya tuna iyayen yarinyar da aka sace? Kuma don Allah suna raye ko sun mutu? Yana nan a Raye, uban dakina ne sati uku daya wuce ma naje wajensa yatemakamin da kudin gado 1 million ya bani, mutun ne me tsananin kirki da temako, amma yafi shekara goma da komawa Kaduna, kuma akwai matakan tsaro sosai a gdn, domin kuwa be zama dole abarki ki shiga ba nima don securities din gdn sun sanni ne, sbd ni tsohon driver sa ne. cikin farin ciki nace baba nice jaririyar da aka sace don Allah ka taimaka min ka kaini gdnsa a Kaduna yanzu, nayi maka alkawari zan baka 500k nima, aa yarinya ya zaayi ban sanki ba na yarda dake, yanda rayuwa nan ta koma, gaskiya bazan je ba, zan dai yi miki kwatance kije durkusa wa nayi nace don Allah baba ka taimaka min kaifa da bakinka kace akwai tsaro a gdn, idan naje ni kadai ba zaa barni na shiga ba wallahi ni ba macuciya bace, to shikenan idan dai har da gaske kk ke yarsa ce to tabbas yau kakata ta yanke saka domin kuwa a wancan zamanin ma million daya yasa duk Wanda ya samoki, Amma ba a sameki ba, to Amma kinada abinda zaki nuna musu da zasu yarda cewa ke yarsu ce? Eh inada shi, to shikenan Allah ya kaimu lpy nace amin.

Cikin nutsuwa nake tuki na matsu mu karasa kd naga iyayena farin ciki ne fall zuciyata ji nake kamar a mafarki, wai yau nice naji wani Abu game da iyayena, wata zuciyar tace wani Abu kawai? Ai yau ranace da bazaki taba mantawa da ita a rayuwa ba, ni kadai nake dariya Sbd tsabar farin ciki

A kofar wani dankareren gd yace na faka motar, nace masa nan acce unguwa ce baba? Yace unguwar rimi kenan, nace kai Amma unguwar tanada kyau fita yayi yayiwa masu gadi magana batare da mata lkc ba muka shiga gdn. Gate uku muka tsallake kafin mu hango kofar falon shiga gdn, fadar haduwar gdn baa magana, a kofar falo muka tsaya ya kirashi a waya ya fada masa cewa yana tafe ne da wani abin alajabi da mamaki, abin mamaki na me kuma mallam musa? Yallabai kayi mana izini mu shigo zaka ga komeye, OK shigo, bude mana kofar akayi muka shiga muka zauna a falo few minutes sai gasu shida kyakyawar matarsa waje suka samu suka zauna, sanan yace inajinka mallam musa, wanan yarinyar ce ta sameni tayi min bayani cewa itace yarku da aka sace shekaru 19 daya wuce, a tare suka mike sanan matar tasa tace cire dikaf din fuskarkarki, ba musu na cire daidai nan neehal take sakkowa daga kan step muna hada ido tayi mutuwar tsaye cikin tashin hankali matar gdn tace tabbas ko shakka banyi ke yata ce, sabd dama Ku identical twins ne keda neehal, saida me zaki kara nuna min na tabbatar da hakan? Hand bag dina na bude na dauko zanin goyo, pink din overall da kuma yar karamar azurfar da mum ta bani na mika mata, a lkc guda suka zube sukayi sujjada a kasa, sanan suka furta alhamdulilla a tare, da gudu matar tazo ta rungumeni tabbas ke yata ce nawal, dama kina da rai, Allah mungode maka daka nuna min wanan rana, zuwa yayi ya janyeni daga jikinta ya zaunar dani akan cinyarsa ya rungume ni tsam ajikinsa da har inajin bugun zuciyarsa neehal ma da gudu tazo ta rungumeni kuka muke sosai ba Wanda yake bawa wani hakuri, mallam musa yana gefe yana kallon ikon Allah, saida mukayi me isarmu sanan kowa yayi shiru, sai alokacin ammi ta tuna ta kira Yaya kamal ta fada masa cikin murna da farin ciki yace yanzu zai biyo flight ya taho. Godiya sosai Abba yayi wa mallam musa sanan ya bashi kyautar 5 million murna wajen mallam musa baa magana daga karshe yayi mana sallama ya tafi

8pm
Zaune muke akan dining muna cin abinci cikin farin ciki da nishadi har Yaya kamal da amaryarsa sun karaso, neehal ce ta kalli ammi tace dama mu yan biyu ne Amma Baku taba fada mana ba? Yaya kamal yace ni na Sani, kece dai baki Sani ba, tace Allah sarki Ashe inada yar Uwa ban Sani ba shiyasa INA yawan kama ammi a daki da kayan jarirai a hannu tana kuka, idan na tambayeta saitace min ba komai, ni kuma nayi zaton ko son haihuwa take, gabadaya akada dariya har Abba sanan ta kalli ammi tace wacece babba a tsakaninmu? Ammi ta cewa neehal kece babba neehal, ke kika fara shan iskar duniya sanan sai ita Abba ne ya rike kafadata yace hankalin mu ba karamin tashi yayi ba lkcn da aka sace ki, kuma ina ne tabbatar miki da cewa tun lkcn muka shiga kuncin rayuwa tun ranar da akace an haifa min Ku ban kara shiga farin cikin da yakai nayau ba, nasan agajiye kike kuje dakin yar uwarki Ku kwanta idan Allah ya kaimu gobe sai ki bamu lbrn abinda ya faru tun lkcn da aka sace ki zuwa yau nace to Abba, nayi musu sallama muka tafi. Tare muka shiga da neehal tanata tsokanata wai dole nace mata Yaya neehal Sbd ta rigani shan iskar duniya. Tunda nake bacci ban taba yin me dadi irin na yau ba

Maman Aysha grp INA fata munyi celebrating din farin cikina daku? πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ hhhhhhhh

Maman Aysha
[10/4, 17:32] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“
1⃣8⃣5βƒ£βž–1⃣9⃣0⃣

A bangaran kabeer kuwa, yana fita daga gdn da nake gdnsa ya koma yayi wanka ya hada duk important decuments dinsa, ya shiga mota ya taho gdn a. Hmm me karatu zokaga adon gari mutumin da yake yawo da motoci sama da goma yau tashin hankali yasa yana yawo da guda daya, guda dayar ma shi yake driving da Kansa.

Yana zuwa gdn yaga ba kowa sai megadi daya tambayeshi yace bamufi 30mint da fita daga gdn ba, phone dinsa ya dauko ya fara dialing no ta Amma ya jita switch off, saiya kira baba mero itama tace nace mata ta koma gd ni na tafi Neman iyayena, Amma ban fada mata inda na tafi ba, yana kashe wayar ya kira Faisal ko yasan inda na tafi? Shima yace tun dazo yake kiran layina be samu ba, elbash ya fado masa arai, yana kiransa shima yace rabonsa dani tun jiya da mukayi waya, ya kira aunty Salma ma ya tambaya ko mum tasa a daukeni, itama tace ba ita bace, zama yayi a cikin motar yana kuka kamar ransa zai fita haba Aysha don Allah meyasa baki gujeni ba sai lkcn da nake tsananin son kasancewa tare dake? Meyasa baki gujeni ba sai lkcn da sonki ya gama yi min illa ajikina? Why Aysha? Meyasa baki kirani nazo an daura mana aure ba kk tafi? Kuka sosai yakeyi daidai nan elbash ya kirashi hlo yallabai munyi waya da mum dinta yanzu tace ta kirata dazu tace mata ta tafi zariya, OK to nagode elbash, ko nazo mutafi zariya tare? A ka bari kawai ba matsala zan tafi ni kadai, duk yadda ake ciki zanyi maka waya, to shikenan Allah ya kaika lpy yace amin. Decoments dinsa daya debo a gd ya cire daga cikin motar ya shiga ya ajiye a dakina, sanan ya dawo ya shiga motar ya dau hanyar zariya.

Gudu yake kamar zai tashi sama zuciyarsa cike da tunani iri iri, driving yake Amma hankalinsa baya kan titin sosai, yaje daidai daka tsalle hannunsa ya kwace, yaje ya daki wata bishiya dagan be kara sanin inda Kansa yake ba, compliment card dinsa aka samu acikin motar sai suka sami no Sulaiman PA suka kirashi suka fada mishi inda abin ya faru, cikin tashin hankali yace gasu nan zuwa, da hanzari ya kira sadiq suka tafi da helicopter cikin kankanin lkc suka isa wajen kafin su karaso sun yiwa Dr marwan friend dinsa waya yace su hadu a orthopedic Hosp din Dr Abdul (asmaul Husna).

Likitoci hudu ne akansa suna bashi emergency care saida suka tabbatar ba matsala sanan suka kyaleshi, saida har yanzu he is unconscious, kuma ya sami fracture a hannunsa na hagu . saida komai ya lafa Sulaiman PA ya kira mum ya fada mata, cikin tashin hankalin da basu taba fuskanta a rayuwarsu ba suka taho asibitin ita da aunty Salma, tunda sukaje suke aikin kuka mum sai fadin maganganu take na nadama, ba yanda su Suleiman ba suyi da ita akan ta tafi gd su su kwana a wajensa ba amma fur mom taki, tace dole ita zata kwana haka suka hakura suka kyaleta.

Yanda sukaga dare haka sukaga safiya, duk bayan mintuna mum take leka kirjinsa taga ko yana numfashi, da safe ma dakyar ta yarda ta koma gd tayi wanka abinci kuwa ko zancen sa baayi kallo daya zakayi musu ita da aunty Salma ka gane suna cikin matsanaicin tashin hankl.

Kaduna
Tun wajen karfe goma na safe gdn mu ya cika da yan Uwa da abokan arziki, masu zuwa yiwa su Abba murnar ganina, kowa ka gani fuskarsa dauke take da faraa duk wanda sukazo sai neehal da Yaya kamal sun fadamin sunansu da kuma dangantakarmu dasu, haka dai akayi ta introducing dina acikin family. Gashi dai acikin farin ciki nake, amma Kasan zuciyata fall yake da tunanin kabeer ko ya yayi da yazo ya samu bana nan? Ko a wane hali yake yanzu? Duk inda yake nasan yana cikin tashin hankli Sbd kabeer yana sona, to yanzu ya zanyi kenan? ki kunna wayar ki ki fada masa kinga parents dinki, yess haka zaayi, da sauri na dauko na fara dialing... Amma sainaji akashe, wasu hawaye ne suka fara zuba a idona masu zafi, daidai nan neehal tazo tace naje ammi tana kirana.

Tun jiya da daddare ammi take Neman layin aminiyarta ta fada mata taga yarta data bata Amma baa dauka ba, sai yanzu ta kara trying kawai saitaji ta dauka da farin ciki mum tace Maman yara tun jiya nake Neman ki na fada miki Allah ya bayyana min nawal, amma shiru baki dauka ba lpy kuwa? Ba lpy Haj Asiya, kabeer ne yayi accident kin ganmu a asibiti har yanzu baisan inda Kansa yake ba, salatin da ammi tayi ne yasa gabadaya muka maida hankalinmu wajenta har Abba, Abba ne ya fara tambayar meya faru? Kabeer ne yayi accident yana asibiti unconsciousness....inajan ambaci kabeer naji zuciyata ta fara bugawa Abba ne ya katse min tunani da cewa ai sai mu shirya mu tafi zama be kama mu ba, amma Ku neehal da Aysha Ku zauna, tunda da baki a gdn idan yaso in zamu kara komawa sai aje daku, da sauri nayi karaf nace don Allah Abba aje damu yau din, yace to shikenan kuyi sauri Ku shirya, ana cikin haka Yaya kamal ma ya shigo yace yanzu wani friend dinsa yayi mishi waya ya fada mishi, bakaken Arabian gown mu kasa nida neehal wato me karatu kamar da muke da neehal tayi matukar baci, komanmu iri daya ne voice dinmu, dariyar mu, tsayinmu everything saidai kawai na Dan fita haske kadan, kuma ni inada dimple ita kuma bata dashi Amma duk da haka ba karamin me curiosity bane zai ganemu, su Kansu Abba da ammi rikide musu muke, a Prado din Abba muka tafi da motoci guda uku na escort dake Abba senator ne.

Bamusha wahalar gane asibitin ba, muna shiga cikin garin kano rayuwata ta baya ta fara dawomin allahu Akbar, Allah me yanda yaso wai yau nice nazo kano acikin gatana, a cikin kwana daya kacal Allah ya canja min rayuwata, yanzu duk rayuwar Dana debe lkc inayi ta zama tarihi dama ance duk me hakuri yana tare da Allah, alhamdulilla allah nagode maka.

Neehal da Yaya kamal ne suka fara shiga dakin da aka kwantar dashi, cikin rashin Sani aunty Salma ta rungume ta tana cewa Aysha INA kika shiga? Ya akayi kk samu lbri? Mum dinsu ce ta katse ta da cewa ke Salma neehal ce fa wanan ina kika sami Aysha kum...bata karasa magna ba muka shigo tare da ammi, gabadaya su kamewa sukayi suna kallon ikon Allah idona yana kaiwa kan kabeer na tafi da gudu na rungume shi INA wani irin kuka me taba zuciya, kabeer don Allah karka tafi kabarni, wallahi idan ka mutu nima mutuwa zanyi...

Maman Aysha
[10/14, 9:53 PM] Chopy: [10/6, 17:51] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“kABEERπŸ“πŸ“

1⃣9⃣0βƒ£βž–1⃣9⃣5⃣

Kuka nake sosai me ban tausayi, Abba ne yazo ya janyeni daga jikin kabeer ya rungumeni ajikinsa, cikin sanyin murya yace min dama kin sanshi ne? Kasa bashi amsa nayi sai aunty Salma ce tace eh Abba itace matar dayake so ya aura, kuma akan hanyar tafy neman ta ya hadu da wanan tsautsayin, mum dinsu kabeer ce tace ikon Allah lalle rashin Sani yafi dare duhu, Ashe aysha yarku ce? Na dauki tsanar duniya na Dora mata, hannunsa ya fara motsawa a hankali sanan ya bude idonsa, a hankali ya fara bin yan dakin da kallo 1 by 1, saidai ya kasa dauke idonsa daga kaina da kuma neehal, idan ya kalleta saiya juyo ya kalleni kuma ya kasa magna. A hankali ya furta ya Allah idan marfarki nake Allah ka farkar dani, karasa wa bakin gadon nayi nace ba mafarki kk kabeer, komai kake gani gaskiya ne Allah ya amsa adduarmu ya nuna min parents dina, wanan twins sis dina ce sunanta neehal a hankali ya furta dama ke blood sister kamal ce? Ya salm Allah me yadda yaso, kokarin mikewa yake Amma Sbd karyar da take hannunsa saiya kasa saida Yaya kamal ya temaka mishi, sanan ya zaunar dashi, Dr marwan da Yaya kamal ne suka taimaka mishi yayi wanka yayi brush sanan aka bashi abinci yaci, sanan mum tace su Abba su karasa gdnta suci abinci ba yanda basuyi dani na bisu ba Amma naki nace zan zauna a wajensa suje su dawo, haka suka dunguma suka nufi gdn mum nida Salma kawai suka bari a dakin, dagowa yayi yace aysha ke bakici abincin ba, nace na koshi kici ko kadan ne kinji, nace to hira muke cikin tsananin farin ciki da son juna

Su Abba basu dawo ba zai after 4, suna zuwa befi da 15 mint ba sukace mu tafi, nan take hnklina ya tashi na marairaice nace don Allah Abba Ku barni na zauna anan, idan an sallame shi saina koma gd wata dariya Abba yayi wadda na tabbata ta yake ce, kafin yayi magana mum dinsu kabeer ta rungume ni tace Aysha kiyi hakuri ki bisu Ku tafi kinji, suna tsananin bukatar kasancewa tare dake, ko kin mata sun dauki shekaru masu yawa suna kishiruwar rashin ki, sai jiya Allah ya bayyana ki baki wani zauna tare dasu sosai ba kuma kice zaki zauna anan? Ki kwantar da hankalin ki time to time saiki ringa zuwa kina dubashi kinji nace to. Fita sukayi gabadaya suka barni dagani sai shi a dakin, na karasa jikin gadon nace zan tafi Allah ya kara sauki yace amin harna fara tafiya ya riko hannuna na juyo a hankali muna hada ido ya sakarmin murmushin sa me tsada sanan yace iam going to miss you Aysha, I wish you safe journey, I Luv you a hankali na furta I Luv you too INA kuka saida na tsaya na goge hawayen daya zubomin, sanan naje na sami su Abba a waje muka tafi

Maman Aysha
[10/6, 20:58] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“
1⃣9⃣5βƒ£βž–2⃣0⃣0⃣

Sai jikin magrif muka shiga kd muna zuwa gd kowa ya shiga yayi wanka mukayi salla, sanan muka taho dining mukaci abinci, bayan mun gama Abba yace na basu lbrn rayuwata na zauna na fara basu tunda ga farko har karshe ba Wanda beyi kuka ba acikin su, sun tausayamin sosai sanan Abba yace haka Allah yake jaraftar bawansa, in banda jarabawa ya

1 Comments On KABEER
avatar
abubakar-adam

11 months ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment