Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kauda kanta tayi tare da sake 6ata fuska abin ta.

Cikin sanyin jiki Yah ibraheem ya k'araso inda take tare da cewa " baby nah bari naje na samo miki maganin da xaki sha ki samu sauk'in abin da yake damun ki baccin ne dai sai hankali sai dai kiyi hak'uri xuwa wani lokacin "

Ko kallon ba tayi ba hkan da ya gani yasa shi sunkuya wa saitin fuskar ta yace "Asma'u look at me please "
Juyo da fuskar ta tayi ta kura mishi ido sosai tana kallon shi sai ta tsinci kanta da jin dad'in yanda ya furta sunan ta sosai suke kallon junan su gaba d'aya husna ta gama shagalta da kallon Yah ibraheem tana jin wani abu yana ratsa sassan jikin ta da xuciyar ta .

Sun d'auki tsawon mintuna 5 suna kallon junan gaba d'aya husna ta kasa janye idanun ta daga cikin idanun Yah ibraheem tun da suke bata ta6a tsayawa ta Kalli Yah ibraheem irin na yau ba daman hka yake da kyau xuciyar ta ta fara wassafa mata irin kyawun Yah ibraheem da had'uwar shi. (ni da sumy muka kalli juna tare da tafawa muna cewa kodai husna an fad'a tarko ne kada dai ace duk cika bakin ta yah ibraheem yayi winning din ta, muka fad'i muna kunshe dariyar mu don kada husna ta jiyo mu lol).

Kallon pink lips d'in ta yake cike da sha'awar kissing d'in su don hka bai yi k'asa a gwiwa ba wajen isar da bakin shi cikin nata sam husna bata ankara ba taji bakin Yah ibraheem cikin nata don ta riga da ta shagalta da kallon shi, lumshe idanun ta tayi ta nutsu tana kar6ar sak'onnin da Yah ibraheem yake aika mata k'wata k'wata ta k'asa yunkurin hana shi kamar yanda take mishi da.

Shi kanshi Yah ibraheem d'in yayi mamakin da bata hana shi ba ko ta ture shi ba K'arshe ma sai ji yayi ta d'ora lallausan hannun ta cikin gashin kanshi tana yamutsa gashin,ganin hka yasa Yah ibraheem ya cigaba da aika mata da wasu xafafan sak'onnin shi daman a matse yake wajen k'wanaki 5 tana hana shi hakk'in shi, nan ya cigaba da yin wasanni da wasu 6angare na jikin ta.

Sosai husna ta bada kai bori ya hau a wannan lokacin bata yi yunkurin hana shi hakk'in shi ba ko ta dunga kok'arin gudu wa kamar yanda take mishi a lokacin baya, gaba d'aya Yah ibraheem ya rud'e ya kid'ime sosai don bai ta6a samun nutsuwa ba kamar ta yau don husna sosai ta biye mishi suka faranta ran junan su, tuni ya mance da xancen siyan magani.


Bayan tsawon lokaci ne na hango Yah ibraheem kwance yana rungume da husna a cikin jikin shi wadda take kukan bak'in cikin biye wa Yah ibraheem har ta bashi had'in kai shi kuwa Yah ibraheem dad'i ne ya ishe shi yana tunanin addu'ar ta kar6u husna ta fara son shi don hka cikin rarrashi yace

"sorry habibty bari naje na samo miki maganin"

Cikin takaici ta harare shi tare da cewa "ka barshi bana so "
Sake janyo ta jikin shi yayi tare da cewa "I'm so sorry baby nah"
Ya fad'i yana rik'o kunnen shi tukunna ya cigaba da cewa "amman dai nasan kin ji dad'i koh? "
yana maganar yana d'aga mata gira haushi takaici ya ishi husna kawai sai ta sake fashe wa da kuka har da tuttura kafafun ta abin ne ya bawa Yah ibraheem dariya sosai amman ya kunshe dariyar yana cewa
" ko ba hkane ba ne dear? "
Tashi take kok'arin yi ya rik'o ta ae kuwa ta fisge jikin ta tare da shige wa toilet tana kukan, kasa danne dariyar shi yayi sai da ya dara sosai yau ya kasance yana jin wani sabon farin ciki a tattare da shi.

Yana nan kwance husna ta fito daga toilet tana d'aure da towel ta nannad'e wani towel d'in a kanta saboda jikewar da gashin ta yayi, ko kallon Inda yake bata yi ba sai wani kumbura take tana ciccika kamar xata fashe ta k'arasa wajen dressing mirror tana kok'arin jona hand dryer a socket don ta busar da gashin kanta, Yah ibraheem kuwa yana kunshe dariyar shi ya shige toilet yayi wanka sannan ya fito d'aure da towel d'in husna a jikin shi dak'yar ya ritsa shi ya d'aura ya nufi inda husna take xaune ya kar6i hand dryer d'in hannun ta xai cigaba da busar mata da gashin cikin sauri ta mik'e fuska a d'aure tace " leave me alone don Allah "

Bai tanka mata ba ya fice daga d'akin yana wata irin tafia saboda towel d'in da ya d'aura, bin shi husna tayi da kallo batasan lokacin da dariya ta kubce mata ba, shi kuwa yana fita yaji sautin dariyar ta da sauri ya koma wajen window yana leken ta sai yaga kallon kofa take tana dariya alamar shi take kallo har ya fita ,sai yaji wani irin farinciki ya kama shi sosai xuba mata ido yayi yana kallon ta tana dariya don ba k'aramin kyau tayi mata ba sai da yaga ta juya tana gyara gashin ta sannan ya juya ya nufi bedroom d'in shi xuciyar shi d'auke da tsantsar farin ciki................







Aishat A muh'd

*&*

Sumayya salees sadeeq
[3/10, 8:01 AM] ‪+234 806 410 5193‬: 🍃 *DANGARTAKAR ZUCI*🍃




*written by*

Aishat A muh'd

♻ *E.W.F*

*&*

Sumayya salees sadeeq

© *P.M.L*





*PAGE 71-72*





Bayan ya shiga bedroom d'in shi ya nufi wardrobe ya bud'e tare da d'auko wani blue jeans and T-shirt red colour ya saka su tare da yi wa kanshi comb ya shafa mishi perfume din kai bayan ya shafe shi sai mai sai sheki yake kannan body perfumes ya fesa different colour's tare na kaya sannan ya xura wani shoes red colour shima sai watch k'irar Gucci ya sanya iya kyau Yah ibraheem ya had'u sosai tukunna ya xari car keys and phones din shi ya fito.

D'akin husna ya nufa ya tarar da ita a kwance kan sofa tana bacci hankalin kwance wani tsadadden Murmishi ya saki ya nufi inda take tare da tsugunnar da kan shi kusa da fuskar har yana shak'ar numfashin ta hannun shi yasa ya gyara mata gashin kanta da ya barbaxu har xuwa fuskar ta ya sumbace ta a pink lips d'in ta tare da goshin ta hannun shi kuma yana shafa cikinta a hankali cikin Shauk'in sonta ya furta
"i luv u habibty i really luv u Allah ya bar mu tare, Allah yasa ki so ni koda rabin son da nake miki ne "
Yana gama fad'in hka ya shafi fuskar ta tare da tashi ya fita daga d'akin, yana fita husna ta bud'e idon ta tare da bin bayan shi da kallo cikin wani yanayi daban ashe tun lokacin da yake shafa mata ciki ta farka daga baccin sai tak'i bud'e idon ta don haka tana sauraren duk abin da yake fad'i da hka wani baccin ya sake d'aukan ta abin ka da mai k'aramin ciki.


Cikin hka laulayi mai xafin gaske ya sako husna a gaba abin Kad'an sai amai duk ta rame sai wani uban haske da ta k'ara aikin gida gagarar ta yake don jiki ba k'wari, sai dai Yah ibraheem ya dan jagwalgwala gyaran gidan don ba iyawa yayi ba, ba k'aramin bata kulawa yake ba amman duk da hka husna bata sakar mishi fuska amman dai bata yi mishi wulakanci da take mishi kamar da, abinci kuwa sai mumyn Yah ibraheem ce take kawo aiko musu don baya son house girl.

Kamar yau da misalin karfe 9 na dare husna tana xaune a bedroom d'in ta wanka tayi tare da shirya wa cikin wata red sleeping dress mai Shara Shara don ana iya hango komai na jikin ta gyara gashin kanta tayi tare da d'aura shi da ribbom red fesa body spray tayi tare da perfumes tare da humra mai tsananin k'amshi, bayan ta gama shirya wa ne shine ta xauna a gefen bed wata shegiyar yunwa take ji kuma babu abin da take kwad'ayin ci sai nama gashasshe da ta gaji da xaman sai ta yanke shawarar fito wa xuwa down stairs ko xata had'u da Yah ibraheem ta fad'a mishi abin da take son ci.

Tashi tayi tare da fito wa daga d'akin xuwa falo a nutse take taka stairs din tana shiga falon taji wani k'amshin nama ya cike falon tuni husna ta had'iyi yawu muk'ut da sauri ta K'arasa shigo palon.

Hango Yah ibraheem tayi xaune da shigar kayan bacci farare masu laushi irin na maxa, gaban shi kuma k'aramin table ne akan shi an d'ora wani plate shak'e da gasasshen nama yasha cocomber, onion, tomatoes and cabbage an mishi yanka k'anana dai dai bakin mutum ga fork a gefen plate di'n sai kuma fresh milk a gefe an cika glass cup da ita sai gumi cup d'in yake alamun akwai sanyi a jikin ta, nan fah husna ta dunga had'iyar yawu tana satar kallon naman.

K'amshin turaren ta da yaji ne yasa Yah ibraheem d'ago wa da sauri ya kalli Inda take daman xaman jiran Fitowar ta yake don ta saba fito wa a dai dai wannan time d'in tana neman abinci, dariya ce taso kubce mishi ganin yanda husna take satar kallon naman tana had'iyar yawu daman nata ne tsokana xai yi Kafin ya bata don Mumy ce ta gasa mata da kanta ta bashi ya kawo mata.

"habibty k'araso mana kada ki gaji da tsayuwar "
Yah ibraheem ya fad'i hkan bayan sun had'a ido da husna, d'aure fuska tayi tare da k'arasa wa kusa dashi ta xauna ganin hka yasa yah ibraheem ya d'auki fork tare da d'aukan naman yasa a baki saboda dad'in naman sai da ya lumshe idanun shi tare da cewa
"yummy gaskia naman nan akwai dad'i "
Yana sani yak'i yiwa husna tayi da ta gaji da had'iyar yawun ta jiyo ta Kalli shi cikin had'e fuska tace
"Yah ibraheem xanci naman"
Kallon ta yayi tare da cewa "Idan na baki nama na me xaki bani?"

Ya K'arasa fad'a yana d'aga mata gira cikin alamun ban fahimci abin da kace ba husna tace "kamar yah, i don't understand? "

D'an murmishi yayi yana shafa sajen fuskar shi yace "ina nufin Idan na baki nima xaki bani kayan dad'in jikin ki? "

Ya fad'a yana kashe mata ido haushi ya rufe husna ta rasa me ma xata ce mishi saboda takaici abin da yace mata don hka cikin fusata ta mik'e ta wuce shi fuuuu ko'ina na jikin ta yana kad'awa, shi ma Yah ibraheem d'in bin ta da kallo yayi tare da had'iyar nashi yawun don shigar husna ba k'aramin rikita shi tayi ba daman k'wana 2 ba'a ta6a ba saboda laulayin da take, murmishi yayi don yasan xata dawo yanxu.

A fusace husna ta k'arasa bedroom d'in ta tare da fara yin safa da marwa a tsakiyar d'akin yawun ta sai tsinke wa yayi, Indai tana son tayi bacci mai dad'i yau dole ta ci naman nan, xama tayi akan sofa tare da xabga tagumi xumbur tayi ta mik'e kamar wadda aka muntsina ta k'ara fito wa xuwa down stairs.

D'ago kai yayi ya kalle ta tare da kunshe dariyar shi cikin sanyin jiki ta k'araso tare da xama cikin marairaicewa tace "na rok'e ka Yah ibraheem ka bani naci please "

"Okay naji but xaki ban abin da na nema? "
Rasa yanda husna xata yi tayi don haka cikin sanyin murya tace "na yarda "
Murmusa wa yayi tare da cewa "are u sure? "

Kasa magana tayi sai d'aga kai da tayi yana ganin hka ya tura mata plate di'n naman da sauri ta kar6a ta hau ci hannu baka hannu k'warya ko fork din bata yi amfani dashi ba.

Kallon ta Yah ibraheem yake cike da tausayin ta dama bai tsaya ja mata rai ba ya bata taci yana kallon ta har ta kusan cinye wa Kad'an ta bari, Mik'o mata fresh milk di'n yayi ae kuwa ta kar6a tasha rabin cup d'in tare da ajiye wa don ta koshi sai yanxu hankalin ta ya kwanta, janyo plate di'n Yah ibraheem yayi ya k'arasa cinye wa tare da shanye ragowar fresh milk di'n da husna ta rage.

Bayan ya gama ci ne yasa hannu ya yagi tissue paper ya goge bakin shi tare da sa hannun shi ya janyo husna xuwa kan cinyar shi ya xaunar da ita ya xuro kanshi ta tsakanin kafad'an ta yana shinshinar wuyanta xuwa bayan ta yana shak'ar daddad'an k'amshin turaren jikin ta har wani lumshe idanun shi yake cikin wata irin murya yace
"habibty tun da kin koshi mu tafi d'aki koh na baki sak'o na kuma na duba lafiar baby na"

Wani irin haushi ne ya rik'e husna na jin abin da Yah ibraheem ya fad'a har tana da ta sanin cin nama, Kafin ta ankara sai ji tayi anyi sama da ita a firgice ta kalli Yah ibraheem wanda ya d'auke ta cak d'inta yana mata dariyar tsoratar da tayi hararar shi tayi da hka ya shige da ita bedroom d'in shi.

Tun da ya fara aika wa husna da xafafan sak'onnin shi sai tayi luf tana amsar sak'onnin Yah ibraheem d'in daga K'arshe ma kasa jurewa tayi sai da ta fara mayar mishi da martani, sai bayan komai ya kammala husna ta fashe da kukan takaicin biye mishi me yasa yanxu bata iya Kwatar kanta a wurin shi sai ta biye shi yayi yanda yake so da ita daga baya taxo tana kukan takaici.

Kuka sosai husna take shi kuwa Yah ibraheem yana tsokanar ta don a yanxu ya tabbatar da husna tana son shi furta wa ne kawai Bata yi ba, shi ma yana fatan nan gaba Kad'an yaji wannan kyakkyawan maganar duk ranar da husna ta furta tana son shi baisan inda xai sa kanshi don dad'i ba.

Ganin yanda yake tsokanar ta yasa ta d'auki pillow tana dukan shi dashi kuma tana kukan ta yana dariya yasa hannu ya fusgo ta jikin tare da matse ta a jikin shi tare da had'e bakin shi da nata nan ya fara kissing d'in husna sai kuwa ta sake yin luf a cikin jikin shi tuni aka bar kukan aka dawo amsar sak'o.


Husna ce a kitchen tana kok'arin dafa indomie ae kuwa k'amshin tafasar indomien yasa husna xuciyar ta ta fara tashi Kafin ta ankara taji amai ya taho da gudu ta bar kitchen d'in tare da haye wa up stairs bedroom d'in ta shige sai cikin toilet nan ta dunga k'wara amai har xuwa lokacin da ya tsaya a gala6aice ta wanke bakin ta tare da gyara wajen ta dawo cikin d'akin ta xube a kan gado tana Mayar da numfashi don ba k'aramin gala6aita tayi ba ga tsananin yunwar da take ji a cikin ta.

Tana kwance a nan Yah ibraheem ya dawo daga hospital ya shigo d'akin nata cikin sauri ya K'arasa wajen tare da d'ago ta nan ta koma sharaf ta kwanta kan gadon sake rik'o ta yayi cikin jikin shi yana mata sannu don ya fahimci abin da ya gala6aitar da ita nan ya hau duba jikin ta abin ka da matar doctor K'arshe ya sanya mata drip a jikin ta sannan ya kirawo hajia maamaa a waya yana ce mata don Allah taxo yanxu husna ba lafia.

Duk da hajia maamaa tasan laulayi ne amman hka ta shirya da sauri driver ya kawo ta gidan har xuwa dai dare husna jikin ba dad'i dole yasa Yah ibraheem yace hajia maamaa ta k'wana ba musu ta amince da buk'atar d'an lelen nata.

Yah ibraheem ne yaje gidan ya d'auko wa hajia maamaa kayan ta daga nan yake fad'a wa iyayen nashi hajia maamaa xata xauna a wurin su har sai husna ta samu lafia, sosai kowa yayi mamakin hkan don hajia maamaa Bata ta6a xuwa k'wana a gidan jikokin ta koda rashin lafia ce kuwa ko wani abin na daban lallai Yah ibraheem da husna son su daban yake a cikin xuciyar hajia maamaa............


_koya xaman hajia maamaa xai kasance a gidan Yah ibraheem da husna sai ku cigaba da bibiyar mu don jin K'arshen labarin, godia mara adadi a gare ku readers din dangartakar xuci, ku dunga yi mana hak'uri akan rashin jinmu ko dayaushe_




Aishat A muh'd

*&*

Sumayya salees sadeeq
[3/10, 8:03 AM] ‪+234 806 410 5193‬: 🍃 *DANGARTAKAR ZUCI*🍃




*written by*

Aishat A muh'd

♻ *E.W.F*

*&*

Sumayya salees sadeeq

© *P.M.L*



_ina masoyan littafin yayi sake ina mai baku hak'urin rashin jina da bakwa yi Kuyi min uxiri xuwa lokacin da xamu kammala dangartakar xuci, sai na cigaba da yi muku, ina jin dad'in yanda kuke k'aunar littafin_



*PAGE 73-74*





Washe gari da safe bayan husna ta tashi daga bacci toilet ta fad'a wanka tayi tare da fito wa ta shirya cikin wata black gown tsayin ta da Kad'an ya shige gwiwar ta, gyara gashin ta tayi wani style na daban tayi mishi kyau sosae tayi bayan ta fesa different perfumes da humra a jikin ta sai ta sanya flat shoes a kafar ta, palo ta fito anan ta tarar da Yah ibraheem da hajia maamaa suna xaune hira suke ga kayan breakfast nan a k'asan carpet da yake hajia maamaa ta fison cin abinci a hka bata fiye amfani da dinning table ba.

Tun fitowar husna Yah ibraheem yake kallon ta don tayi mishi kyau, suna had'a ido ta d'an harare shi tare da kawar da kanta shi kuwa murmishi ya saki, waje ta samu ta xauna tukunna tace
"hajia maamaa ina k'wana? "

Cikin murmishi hajia maamaa tace "lafia qlau husna ya sauk'in jiki? "

"jiki da sauk'i "
"Alhmdllh Allah ya k'ara lafia "
"Ameeen thumma Ameeen "
Fad'in Yah ibraheem kenan ita kuwa husna shiru tayi tana kallon breakfast d'in da suke ci gashi suna hira cikin jin dad'i wani d'an tunani husna tayi nan kuwa ta saki wani shegen murmishin mugunta Kafin kuma ta d'an had'e fuska cikin sigar shagwa6a husna ta kalli Yah ibraheem tace

"Yah ibraheem ni yunwa nake ji"
Hankalin shi ya dawo dashi kan husna don system ce a gaban shi yana amfani da ita cikin kulawa yace
"habibty ga breakfast nan mumy ta aiko mana dashi xa6i abin da kike so na xuba miki"

Kallon abincin tayi taga chips and eggs ne sai plantain ga tea da kunun gyad'a sai wainar shinkafa da miyar ta, yatsina fuska tayi bayan ta gama kallon abincin ta bud'e baki tace
"ni ni gaskia wannan breakfast d'in bai yi min ba "

Taso wa Yah ibraheem yayi ya dawo kusa da ita tare da rik'o hannun ta yace "baby fad'i abin da kike so? "

"yanxu husna fisabillah sai kin wahalar da mutane ace duk wannan abincin baki ga wanda yayi miki sai wanne? "
Hajia maamaa ta fad'a tana kallon husna, wani murmishi husna tayi acikin xuciyar ta kuwa cewa tayi yanxu kuwa xaki ga abin da nake so.

"hajia maamaa kyale ta Kinsan mai k'aramin ciki sai a hankali ta fad'i abin da take so "

D'an shiru husna tayi na en mintuna alamar tunani Kafin ta had'e fuska tace "ni jellop d'in taliya nake sha'awar ci axuba mata naman kaji amman ban da kashi iya tsokar nake so ta dan yi yajin attaruhu Kad'an sai a yanyanka min fruit shi nake son ci "

Da sauri Yah ibraheem ya xaro wayar shi tare da cewa "Bari na kirawo mumy tayi miki tunda hajia maamaa ba iya xata yi ba "

Nan fah husna ta shagwa6e tare da murmurxa kafafun ta a k'asan carpet din tana cewa "ni wlh ba na mumy nake so ba kai xaka dafa min naka nake so "

Xaro ido Yah ibraheem da hajia maamaa suka yi suna kallon husna wadda sauran Kiri's ta tuntsire da dariya amman ta maxe cikin fad'a hajia maamaa tace
"Innalillahi husna a gaba na xaki sa mijin ki yayi miki girki ae kuwa baxai yi ba an gaya miki ibraheem mijin tace da xai tsaya yi miki girki "

Fuska husna ta 6ata tana xum6ura baki tace "Don nace yayi min girki xaki ce wani xan mayar dashi mijin tace to ki tambaye shi kan nace ma ake min abin da nake so "

D'ora hannu akai hajia maamaa tayi tare da kallon Yah ibraheem wanda husna kawai yake kallon tace "ibraheem Hka ne maganar ta gaskia ne?"

Husna ce ta bud'e baki xatayi magana kenan Yah ibraheem ya rufe mata bakin da hannun shi yace "shiiiii husna bana son ki kuma magana "

Cikin marairaicewa kamar xata yi kuka tace "xaka dafa min? "
D'aga mata kai yayi alamar ehh wani shegen murmishi ta saki tana kallon yanda hajia maamaa tayi, shi kuwa Yah ibraheem dawo da hankalin shi yayi kan hajia maamaa yana tashi tsaye yace "Haba maamaa kada ki samu damuwa xan girka mata ae ayi mata uxiri tun da ba ita d'aya ce ba "

Hajia bata gama shan mamaki ba sai da ta ga Yah ibraheem ya shige kitchen abin sa da ido ta bishi da kallo Kafin ta jiyo ta watsa wa husna harara wata er dariya husna ta saki tare da cewa
"me nayi miki kike harara ta don nasa miji na aiki laifi ne, "

Saboda takaici hajia maamaa bata iya bud'e baki tayi magana ba, husna kuwa daman tsabar iskanci ne yasa ta cewa Yah ibraheem yayi mata girki, remot ta d'auka tashar mbc 2 suna maimaicin film d'in the hobbit unexpected journey kallon ta take hankalin ta kwance.

Shi kuwa Yah ibraheem da ya shiga kitchen ya fara yanka fruits a wani bowl bashi da wannan matsalar tun da sometimes mumy tana yanka wa a gaban shi yasan yanda ake sai dai yankan ne yayi shi manya manya sosai yana gama had'a wa yasa a cikin frige, tukunna ya dawo kan jellop d'in taliya rasa ta inda xai fara yayi ya xauna yana tunani can dai ya mik'e ya fara gyaran su tomatoes bayan ya gama ya yanka albasa tuni ya fara fitar da hawaye saboda yajin albasar hka ya d'aure ya gama tare da markad'a su a blender, tukunya ya d'auko ya juye kayan miyar sannan ya kunna gas cooker ya d'ora mai ya d'auko ya xuba son ranshi tare da xuba ruwa da maggi sai spices kowanne sai da aka xuba su over ko tafasa bata yi ba ya xuba taliyar, tukunna ya dawo frige ya d'auko kaxa ya yanke tsokar ya wanke ba dafa wa hka ya xuba a cikin abincin.

Duk yabi ya hargitsa kitchen d'in sai wani uban gumi yake had'a wa kayan jikin shi kuwa sun tashi a aiki sai wanki, tsawon mintuna 5 ya kashe gas tare da d'aukan plate ya tsamo wa husna taliyar da kallo d'aya xaka yi mata kasan bata dahu ba hka ya tsame taliyar ya bar ruwan a cikin tukunyar sannan ya jera mata a babban plate tare da d'auko bowl di'n fruit ya fito xuwa falo ya had'a uban gumi fuskar nan taji ja sosai da idanun shi.

Tun daga nesa husna ta hango shi tana dariya a cikin xuciyar ta ganin yanda ya koma hajia maamaa kuwa salati ta saka tana tafa hannayen ta, shi kuwa gogan ko a jikin shi ya ajiye mata yana cewa
"gashi nan habibty kice bari naje nayi wanka "

yana gama fad'in hka ya haura stairs da sauri, kallo d'aya husna tayi wa taliyar taji xuciyar ta ta fara tashi don hka fruit d'in ta fara sha saboda ko xa'a kashe ta baxa ta iya cin wannan abincin ba, kallon ta hajia maamaa tayi ganin Bata cin abincin yasa tace " daman Kinsan ba ci xaki yi ba kika sashi wahala? "
"Haba hajia maamaa ko ke akace kici wannan girkin baxa ki iya ba balle ni kalli ki gani ko taliyar bata gama dahuwa ba "

Tsaki hajia maamaa tayi tare da hararar husna ta shige bedroom d'in da aka sauke ta, tana tafiya husna ta dunga dariya don sai yanxu take dariyar,dauke abincin tayi ta kai

Please Login or Register in order to submit comment